Showing 75001 words to 78000 words out of 82824 words

Chapter 26 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

zaiji sauqi "

Cikin kuka tace"niku rabu dani, ku d'in shiru zakuyi idan mijinku ne?, Dan Allah Dan Annabi
Daddy kabarni natafi, dama fishi yake Dani, qilama nice sila....."

tafadi hakan tana fashewa da wani irin kuka

Hajiya Anty ta rungume ta tana bubbuga Bayan ta, babu Wanda baiyi kuka ba acikinsu, saisu
Daddy kawai, suna mutuqar qaunar d'an'uwan nasu, haka suka zauna shiru suna faman
addu'ah, shide ba'a Nigeria yake ba bare sutafi koba visa, a wata qasa yake, Kuma yanzu dare
ne dole zasu jira suga wanne mataki qungiyar tasu zasu dauka akan ciwon da yaji

Babu Wanda yayi yunqurin kwanciya acikinsu, kowa wayace ahannunsa yana try number
Babban Yaya ko zata shiga, Waheeda ce kawai babu waya Sai faman kuka take har numfashin
ta yana sama kamar wadda take shirin suma, Sai wajan karfe biyu sannan cikin sa'a Daddy ya
sameshi, cikin sauri ya miqe tsaye yace "Alhamdulillah tashiga, yabud'e wayar"
Kowa Matsowa yayi kusa da Daddy duk suka taru suka yanyameshi, Daddy daya ga haka saiya
saka wayar a hands-free, harta katse bai d'auka ba, saida yasake kira Akaro na biyu sannan
yada'auka, kuka yafara ji yana tashi sama sama Kuma ba kukan mutum d'aya ba, cikin ransa
yace sunga abinda yafaru kenan
Daddy yace "Son, kana lafiya? Yaya jikin Naka?"

Kafin Babban Yaya yayi magana Ummah ta qwace wayar, cikin kuka tace "kafadamin halinda
kake ciki, Hankali na yakasa kwanciya, sonake nataho, bazan iya zama ba"

Ahankali yace "Ummah...., ki kwantar da hankalinki, anduba min qafar, harma sun Bani injury,
zan dawo gida insha Allah"

Cikin kuka Ummah tace "karka dawo in kasan jikin babu sauqi, mu saimu biyo ka"�歹����


Memakon yabata amsa saiyace "Ummah Ina Anty? Ina Waheeda?"

Wayar tamiqawa Hajiya Anty, Anty ta share Hawayen idonta, sannan takar6i wayar tace "sannu
Naufal, yajikin naka?"

Ahankali yace"jiki da sauqi Anty, kikulamin da Waheeda nasan Hankalinta yatashi "

Anty batayi magana ba, saita Bawa Waheeda wayar, saboda tasan yana jin nauyin ta bazai iya
cewa tabawa waheedan waya ba, Waheeda kuwa tana kar6ar wayar Takoma Gefe, kuka take
sosai takasa magana, cikin sanyin murya yace"kiyi shiru..., ba sosai bane ciwon"

Cikin kuka tace "kayi hakuri nadena, daga yanzu nadena hanaka komai, naji tsoro sosai, jinake
kamutu"


Wani irin dad'i yaji ya ratsashi, yanzu Kam yagama tabbatar wa Waheeda tana sonsa, saboda
haka wannan ciwon Koya warke bazai nuna mata hakan ba, yasamu mafaka ta yanda zai dinga
zuba mata shagwa6a son ransa

Ahankali yace "I luv you so much.......muahhhh,, muahhhh" ������

Yasakar mata kiss har biyu ta cikin wayar, sannan yaci gaba da fad'in "kimin addu'ah kinji, insha
Allah zanji sauqi, jeki kaiwa su Daddy wayar

Tace"to" sannan tatashi takai musu wayar, Sai a lokacin Hankalinta ya kwanta, Sai ajiyar zuciya
take, jikin Hajiya Anty Takoma ta lafe kamar wata mage, bata Jima da kwanciya a jikin nataba
bacci yasoma d'aukarta


Yana gama wayar dakowa acikinsu harda junior, sukai sallama Bayan yagama kwantar musu da
Hankali, Kiran mashkur ne yashigo wayar tasa, d'auka yayi tareda sallama, mashkur yace
"friend mutanan nanfa sun hanamu shigowa Dakin, sunce har yanzu kana buqatar hutu, Sai
lalla6a ka suke kamar qwai"���

Murmushi yayi yace "rabu dasu mashkur, zamu hadu ai idan nafuto insha Allah, ciwon fa Bana
kirki bane, kawai tsagewar qashi ne, da niyya na langwa6e musu, nagaji da ball d'in Dama
hanyar guduwa wajan amarya ta nake nema, to Kuma Sai haka tafaru....." ���

Mashkur ya kwashe da dariya yace"wato me jiran kukane aka jefeshi da kashin awaki, banga
laifin ka ba Abokina,Naga ma sun sanar katafi injury, Kasha Amarci lafiya...."

Babban Yaya yayi murmushi yace "thanks Friend"




Pls kuyi hakuri Dan Allah �����鳶�����鳶�����鳶������
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama���: FQ


Juyowa yayi ya kalli Waheeda, rage murya yayi yace "ya zanyi?"

Cikin shagwa6a tace "ba saida tace katafi ba kaqi, yanzu gashinan zakasa naji kunyar ta,
wallahi nide babu ruwana"


Daga baqin kofa Hajiya Anty taji shirun yayi yawa tasake nocking tareda fadin "Daughter"

Tashi yayi cikin sauri yabud'e kofar, yayi wuf yafad'a cikin toilet, Hajiya Anty tashigo Dakin
fuskarta d'aukeda mamaki, ga Waheeda a kwance,Kuma taga Anja kofar toilet anrufe, to waye
aciki?��
Zama tayi agefen gadon ta'ajiye mata, yanda qamshin turaren Babban Yaya ya cika Dakin shine
ya tabbatar mata da cewa yana Nan betafi ba, cikin ranta tace wannan yaro da jaraba yake
kamar ubansa ���

ta kalleta tace "tashi kici"

Waheeda tatashi tad'auka tafara ci ahankali,tana tunanin Babban Yaya, gaskiya maza basuda
kunya, yanzu Babban Yaya harya iya Kallan Anty, Bayan Antyn tasan abinda yamata, ta tuna
yanda yashige toilet da gudu, Sai abun yabata dariya
Tayi murmushi kawai, Hajiya Anty ta zauna a Dakin tana jiran taga ta inda Naufal zai futo, idan
ba tsawatar masa tayi ba, yarinyar Nan saita shiga ukunta, shiru shiru har tsawon minti Goma
bai futo ba, data gaji da jira saita daga murya tace "jiranka nake kafuto Naufal"

Dariya takama Waheeda, bata iya 6oyewa ba saida ta Dara
Ahankali yabude kofar toilet din yafuto Kansa aqasa yana Sosa qeyarsa,kunnansa takama ta

riqe da qarfi, cikin jin zafi yad'ora hannun sa akai yace "Auchh!"

Cikin rashin wasa tace "Naufal, meyasa bakajin magana ne? Nahana ka zuwa wajan yarinyar
Nan daga Nan har tsawon kwana Goma"

Cikin azaba yace "to Anty"

Sakinsa tayi, cikin sauri yafice daga d'akin.

tajuya ta kalli Waheeda tace "kekuma harda dariya ko?"

Waheeda ta sunkuyar da kanta qasa, Hajiya Anty Kuma tajuya tafita falo ta zauna, tareda kunna
kallo tana gadin Waheeda


Baidawo gidan ba saida daddare, Bayan yagama rufe musu ko'ina na gidansu, falon yashigo
zuciyar sa daya, yana d'ago Kansa tareda sallama sukai ido biyu da Ummah, cikin sauri ya
sunkuyar da Kansa,yana tunanin meya kawo ta gidan itada bata zuwa? Anya kuwa ba Anty ce
ta fada mata komai ba tazo ganin Waheeda? Zuciyar sa ce tabashi cewa Ummah tariga taji
komai, lokaci daya ya tsinci Kansa da kunyar ta, ahankali yaqara so ya tsugunna agaban su
yagaida Ummah

Mamaki yakama Ummah, tace "yanaga kana sunkuyar dakai yayansu?
Kuma ga jaka ko tafiya zakayi? Baka gajiya da yawo daga dawowarka zaka sake tafiya? Ko
kewata bakayi ko? "

Waheeda dake Gefe tayi murmushi, Kansa ya shafa yace"Ummah Ina Nan, Nan gidan muka
dawo ne"

Ummah ta Kalle shi, Kallan rashin fahimta, Hajiya Anty tace "kuka dawo Kota dawo?, itace
tadawo Nan, Amma Kai ai kasan hanyar gidanku, konan gidanku ne?"

Ummah tace "me yayi ne kike wannan fadan akan gida? Zamu bar miki gidan"

tajuya ta Kalle shi tace "tashi mutafi"

Kansa ya shafa yaqi tashi, Kuma yaqi d'ago Kansa ya kalleta, tunda yake da'ita, Bai taba
tunanin akwai ranar da zaiji kunyar Ummah ba, Amma yau gashi shine yake kunyar ummah
saboda Waheeda

Hajiya Anty tace "wallahi danaji dadi, yabiki kutafi, dama ban gayyace Shiba, idan yazo nanma
takura mata zaiyi da naci"

Ummah tanajin haka tad'auki haske, Sai yanzu ne tasan dalilin kunyar, ashe shiyasa yaqi hada
ido da ita, ashe dannata ya girma, murmushi tayi tamiqe tsaye tace "to saiki bashi matarsa
tunda bakya son naci"

Hajiya Anty tamiqe tabi Bayan ta zata mata rakiya, yana ganin fitarsu yamatsa kusa da
Waheeda ya zauna aqasan kafet din, lips dinsa yad'ora akan Nata ya sakar mata kiss, sannan
yakoma ya zauna yad'auki remote kamar bashine yayi ba, zaro ido tayi cikin mamaki, kafin tayi
magana Anty tadawo falon, ganin Naufal a zaune aqasa kansa yana kan TV yasa ta share shi
itama ta zauna, har qarfe goma suna zaune kowa yana kallo, goma da rabi nayi Uncle yashigo,
dariya yayi, ganin Yanda Anty tasasu agaba takafa ta tsare, Sai yanzu ne tasan abinda yafaru
kenan zata takurawa yaro, aishi tunda safe daya ga anshigo da'ita a hannu yasan akwai abinda
yake faruwa, yasan dannasa ya angonce

Zama yayi Shima, yanadan Jan Naufal din da zance harya sake suke zancen su kamar ba d'a
da uba ba

Sai dariya suke kamar ba dare ba, anty tana Gefe tana Kallan su, Waheeda kuwa bacci take
akan kujera, Anty jira take taga Naufal yaje ya kwanta sannan tatafi da Waheeda daki, to taga
alamun ba tafiya zaiyi ba, danhaka tatashi Waheeda suka tafi dakinta, babban Yaya yana
kallonsu qasa qasa jiyake kamar ya kurma ihu, koba komai yakamata ace yaji dumin matarsa
kafin taje ta kwanta, saida suka gama zancen su shida uncle sannan yayi masa saida safe
yatafi dakinsa ya kwanta, Sai yau yake baqin cikin rashin wayar Waheeda, koda muryarta yaji
yasan zaiji dadi, haka ya dinga juyi akan gadon, idan ya runtse Idonsa ma ita yake Gani, Sai
tsaki yake saki shi kadai ���


Anty kuwa tare suka kwanta da Waheeda akan gadon ta, Sai wajan qarfe daya ta shirya tatafi
wajan Uncle, yana zaune akan sallaya,addu'ah ya shafa yahau gadon tareda janyo ta jikinsa
yace "yakamata kibar Yaron Nan yahuta da matarsa, Sai kallanta yake kin tafi da'ita daki, Ina
masa magana Amma hankalin sa yana wajan matarsa"
"Alhaji yarinyar Nan ta wahala, dazu saida doctor ladi tayi mata dinki wallahi,anbata hutun
kwana goma, saiya Bari saita warke"

Uncle yace "har kwana goma? Ke bakya tausayin Yaron ne? Shekararsa nawa babu aure?
Kibawa yaro matarsa yaje yaci gaba daga inda ya tsaya, saiki ja masa kunne kawai"


"ni nace karyayi auren dawuri? Ina barinsa zaije ya lalata mata dinki, yaje yakoyi haquri"

"a a wallahi, idan yashiga wani Hali fa, ke bakyajin tausayin sane, mutum da matarsa, ai Shima
yasan yanda zai lalla6ata ko"

"Alhaji, bafa zan bashi yarinyar nanba, abarta ta warke, koma me zaiyi yaje yayi, daga lalla6awa
ai zai zarce, yarinya duk tayi fari ta d'ashe rana d'aya saikace Mai ciki"

"to shikkenan, Allah yabata lafiya"

Hajiya Anty tace "Amin"


Wasa wasa saida Waheeda tayi kwana Tara, Hajiya Anty takafa ta tsare babu abinda Babban
Yaya yayi mata, duk wani motsinsa akan idonta yake yinsa, har so yake ta shirya ko zataje
Asbiti Amma yaga shiru, ashe hutu ta dauka saboda kula da Waheeda, acikin kwanakin Nan
hauka ne kawai baiyi ba, wata irin sha'awa yakeji tafitar Hankali, idan kayi masa magana ma
jinka kawai yake, Amma ba fahimta yake ba���

Ranar data cika kwana goma yana idar da sallar asuba yabar uncle a masallaci ya dawo gida,
yana kwanciya yaji mararsa ta riqe, tashi yayi ya dinga zagaye Dakin har gari yayi haske,
futowa yayi daga d'akin yanufi Dakin Hajiya Anty Kansa tsaye, yana shiga yaga Waheeda tana
bacci, Anty Kuma tana toilet, hannu yasaka ya d'auketa cimak, tana bacci taji anyi sama da ita,
cikin sauri tabude idonta, tana ganinsa ta zaro ido, hannu yasa yarufe mata baki, Bai tsaya
ko'ina ba Sai dakinsa, akan gadon ya dorata, cikin sauri tatashi zaune tace "Babban Yaya...."

Kafin tayi wata maganar ya katseta, yace "nifa ba komai zan miki ba, kawai duminki zanji"


Yana fadar haka yacire jallabiyar jikinsa, Waheeda tana ganin kyakykyawar qirar jikinsa,
gabanta yafadi, saboda tasan zaiyi wahala yayi abinda yafada, idonta ne yaraina Fata, tayi tsilli
tsilli akan gado, shi Kansa daya kalleta tabashi tausayi sosai, to Amma Yaya zaiyi?

Gajeran wandonsa yacire, cikin sauri tasaki ihu tareda rufe idonta, qarasowa yayi kan gadon
yakama hannun ta yabude fuskarta, cikin sigar rad'a yace "bazaki kalleni ba?"

Hawaye ne yazubo daga idonta, ita Kuma qaddarar ta kenan, ta auren yayanta, gashi yana
mata abubuwa masu wahalar Fassara, girgiza masa kanta tayi
tareda runtse idonta, hannun sa yakai Bayan ta yacire mata Zip din rigarta, tareda cire rigar
gaba daya yace "meyasa? Ni kike tsoro?"

Girgiza masa Kai tasakeyi, yace "to bude idonki ki kalli abunda yasaki kuka rannan, niba nine
nasaki kuka ba, shine, yakamata kiyi masa hukunci Mai tsauri"


Cikin ranta tace nashiga uku na da wannan mutumin, ahankali tace "Babban Yaya Dan Allah
kabari, Anty fa zata Iya shigowa, kabarni in tafi please, Allah tsoro nakeji"

Cikin wata irin sha'awah yace "bazata shigo ba"

Tace "Allah zata shig...." kafin ta qarasa yafada kanta, tareda hade bakinsu waje daya

Wata irin soyaiya Mai tsayawa Arai yafara nuna mata, tunawa da tayi da ranar farko yasa taqi
sakin jikinta, Amma dataji yanda yake wasanni da'ita batasan lokacin data bada Kai ba, kayanta
yacire mata gaba daya, yaja bedsheet yarufe su, bakinsa yad'ora akan boobs dinta ya dinga
tsotsarsu tamkar wani jariri sabuwar haihuwa
Yadauki lokaci Mai tsawo yana abu daya kafin yafada cikin kogin ni'imar Waheeda, yayi
mamakin yanda yaji wajan kamar ansake rufe shi, lokaci daya yasaki abinda yasaba, wato kuka
���

Ita kanta Waheeda bataji wani banbanci ba Dana farkon


Hajiya Anty ta shirya tsaf cikin uniform dinta na Asbiti zata tafi wajan aiki, Sai a lokacin ta lura
babu Waheeda a Dakin, tasan yanzu Naufal yana bacci, saboda haka may be ta zagaya gidan
ne tunda kullum tana zaune adaki

Jakarta ta dauka tafuto daga d'akin, but tana futowa falon taji wani irin kuka na tashi da gurnani,
gabanta ne yafadi, cikin sauri ta nufi Dakin Naufal tayi tunanin ko wani abu ne yasame shi, tana
zuwa bakin kofar Dakin taji yana kuka yana fadin "wayyo Allah naaaaa....Waheee
....daaaa,dadi"

Cikin sauri tabar wajan, hamdala take cikin ranta da Allah yasa Uncle Usman baya Nan, ita
kanta tasan yayi kokari a naci irinna Naufal, batabar gidan ba saida taja musu kofar falon tarufe,
sannan tashiga mota ta wuce wajan aikinta


Kwana biyar suka qara a gidan Hajiya anty, wayar Waheeda ta qaraso, irin wadda takeso din
kamar yanda ta fada masa, cikin satin sukai sallama da kowa suka wuce Saudia shida ita
dakuma Maya

Satin su biyu a Saudia, Babban Yaya yahadawa Maya tsaraba sosai itada iyayenta, tadawo
gida, shikuma ya wuce honeymoon shida amaryar sa zuwa Dubai

Satinsu biyu a Dubai Babban Yaya yana shan amarcinsa son ransa, zuwa wannan lokacin harta
saba, ita kanta tafara jin dadin abun kadan kadan

Daga Dubai England suka wuce wajan aikinsa, suna zuwa gidan, jikin Waheeda yayi Sanyi, ta
tuna lokacin da sukazo da ita, yanda take santin gidan alokacin yace mata idan taso zai iya
zama gidanta, ganin yanda take tafiya ahankali jiki a sanyaye yayi tunanin gajiya tayi, Dan haka
yasaka hannu ya sureta sukai cikin gidan, nanma suna shiga falo tatuna da Didat, wancen
zuwan da tayi dashi ta dinga waya tana bashi haquri dakuma fahimtar dashi akan Babban Yaya
yayanta ne,suna zuwa daki suka zube akan gadon, Waheeda tasake tunawa yanda sukai ta
birgima akan gadon ita dashi wancen zuwan, alokacin Gani take babu ya Huzaifa, rayuwa
kenan Dama hakane, zakayi samari kalakala ma banbanta, Amma bakasan dawa zakayi
rayuwar aure ba, Babban Yaya ne ya katse mata tunanin ta, yace "Baby nagaji dayawa, wanka
zakimin, dama yau baki minba, baki wanke abarki ba yau"

ya qarasa maganar yana murmushi dimple dinsa na lotsawa


Cikin shagwa6a tace "Naga takaina ni Waheeda Wai Dan Allah Babban Yaya waye yafada ma
wannan maganar ne? Nide nasan dagani Sai Maya, dakuma Ummah mukadai mukasan
maganar, Kuma nasan sude bazasu fadama ba"

Murmushi yasake yi yace "Ina ruwanki da Wanda ya fadamin, Nima bazan fada ba, tunda
alokacin ko gidan Nan zai zama shaida saida na tambaye ki laifin me ki kaiwa Ummah, Amma
kikace min ba komai"


Cikin shagwa6a tace "to Naga alokacin Kai Yaya nane, tayaya zan fadama"

"yanzu Kuma fa? Ni menene?"


Shiru tayi taqi bashi amsa, Sai wani kallo datake watsa masa na soyaiya

Tashi yayi yacire kayansa, yashige toilet zaiyi wanka, yana shiga itama tacire kayanta ta daura
wani Dan qaramin towel , taje wardrobe tasaka kayan, tana kokarin rufewa idonta ya sauka
akan dairy din Babban Yaya, Wanda tafara karantawa kwanaki, dauka tayi, ta zauna abakin
gadon tabude tafara karanta wa
Gaba daya shafin farko Dana Gaba, tarihin rayuwar gidansu ne tun kafin ahaifeta, Sai kuma
lokacin da aka haifeta da yanda ta sauya komai na rayuwar sa, yanda yake fuskantar matsala
idan ya ganta da wasu mazan, da yanda ya baiyana tsananin yanda yake sonta acikin zuciyar
sa, tausayi yabata, lokaci daya hawaye ya wanke mata fuska, tana karatu Amma hawaye yana
d'isa akan paper, batasan yafuto daga toilet dinba, saijin maganar sa tayi akanta "idan kin gama
karatun nafuto"

Tana d'ago kanta data ganshi, tatashi da sauri ta rungume shi tareda fashewa da Kuka, Shima
qwalla ce tafuto daga Idonsa, ahankali yace "menene abun kukan to?"

Dagowa tayi daga jikinsa takai masa duka a qirjinsa, sannan tasake rungume shi cikin kuka
tace "meyasa bazaka fadamin ba?"

Murmushi yayi yace "idan nafada miki ma nasan bazaki Soni ba, lokacin danace zan aure ki
cewa kikai bakya sona..."


Tausayi yasake bata, tasake rungume shi sosai a qirjinta, saboda ita duk ya fuskanci matsi
dakuma takura a wajan iyayen sa saboda aure, hannunta daya tacusa cikin lallausar sumar
Kansa, cikin hawaye tace "I love you so much Babban Yaya, I can't life without you.... Ina
qaunarka, please karka Barni"
Wani irin dadi ne ya ratsashi, ahankali yace "I love you too Baby..., zakisa nasake wanka
fa,Bayan Kuma bayimin zakiyi ba, qiri-qiri de kinqi ki wanke abarki"

yaqara sa maganar cikin sigar tsokana, dariya ce ta kamata, tasaka bakinta awuyansa ta
sumbace shi



�歹�
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama���: XV


Wani irin dadi yaji, ya Lumshe Idonsa, ahankali yace mata "karki Dena Dan Allah..."

Murmushi tayi ta Kalle shi tareda dora harshanta akan lips dinsa tana lasa, daga qarshe tahade
bakinsu tana nuna masa tsantsar yanda take sonsa, tsayuwar gagararsu tayi, suka fad'a kan
gadon, yana kwance tana samansa itace ta dinga yin komai,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login