Showing 15001 words to 18000 words out of 82824 words

Chapter 6 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

salat din gaba
dayansu

Wunin ranar, haka su Waheeda sukayi shi cikin marmarin juna, babu fada, sun had'e kansu, Sai
labarin makaranta take basu kamar basune kullum cikin fada ba.


Kwananta uku agida, Babban Yaya yazo, wannan Karon zuwan dare yayi, shiyasa baisamu
cikowar mutane sosai ba, wayar Ummah ce a hannun Waheeda tana yin game, su yanbiyu
suna ta Bawa Ummah labarin qawayensu, Sa'ad da Sa'eed suna dinning suna dinner, cikin
falon yashigo bakinsa d'aukeda sallama, yana Sanye cikin qananun Kaya dasuka kar6i jikinsa,
lokaci daya qamshin turaren sa yacika falon, Waheeda tadago kanta sukai ido biyu dashi,
yasaka p-cap yasaka facemask, dakuma wani glass Jan duhu, kwata kwata idan a hanya kuka
hadu ba zakace shine ba, ya 6oye kamar sa ne saboda kar mutane su ganeshi suhanashi
tafiya, shikuma yagaji sosai hutu yake buqata, ko awanne Hali yake ciki Waheeda zata
ganeshi,duk da ya6ata mata rai ya kaita boarding bata jin zata Iya fishi dashi, tanajin sa sosai
acikin ranta, ta dauke shi tamkar aboki kokuma wani Amini Nata na daban,yanada mutuqar
muhimmanci acikin rayuwar ta

Ahankali ta ajiye wayar Ummah agefenta, cikin dakiya tanufeshi tace "Babban Yaya sannu da
zuwa"

Tayi maganar tana qasa da fuskarta, Dan tayi tunanin zataji saukar Mari, Amma ga mamakin ta
saiyace "Yauwa"

Yabata wata leda me kyau tareda nuna mata yanbiyu yace "kibasu"

Juyawa tayi cikin ladabi, tabawa yanbiyu ledar tana jira su bude taga menene aciki, suna
budewa kuwa sukaga Kayane English wears masu kyau riga da siket, komai iri daya babu
banbanci a kayan, murna sukai hauyi kamar qananun Yara, Waheeda tacika tayi fam, Takoma
Gefe ta zauna �不
Babban Yaya ya qarasa wajan Ummah yazauna,tareda Dora Kansa akan kafadarta, Ummah ta
Kalle shi tace "ya Hanya?"

Kafin yabata amsa su Sa'ad su kazo wajan sa suka zauna, suna masa sannu da zuwa, sumar
Kansa ya shafa Bayan ya amsa musu ya kalli Ummah yace "Ummah nagaji wallahi, bacci
nakeji"

"to meyasa kataho da daddare? Dakayi zamanka da safe kataho"

Cikin shagwaba yace "Ummah sonake naganki wallahi"

"yau Kuma shagwabar ce tatashi?" cewar Ummah

Dariya yayi, dimples dinsa suka futo, yace "Ummah, yarinyar can ta fada miki abinda yasa suka
dawo da'ita gida?"

Ummah ta juya ta kalli Waheeda taga Sai fishi take, tace "gatanan ka tambayeta ko zata
fadama, nide ba tacemin komai ba"

Fuskarsa ya daure yace "babu abinda zan tambayeta Ummah, ta shirya kawai gobe zan
maidata da kaina, nakira principal din but bai dauki wayata ba"

Ummah ta kalli Waheeda tace "kinji meya ce ai ko? To saiki shirya"

Babu musu Waheeda tace "to Ummah Allah yakaimu" Amma cikin ranta tariga tagama shirya
yanda zata gudu tabar gidan, bazata dawo ba Saitaji labarin Babban Yaya yakoma


Tashi yayi zai wuce dakinsa,cikin shagwa6a Waheeda tace "Babban Yaya Toni Ina nawa
kayan?"

Juyo wa yayi ya kalleta,yaso Ummah bata Nan dasai yadaki yarinyar Nan, to babu halin duka
yanzu, tunda Ummah tamasa fada last time cewa ya dinga jansu ajikinsa, saida ya daure

sannan yace "bakiga iri d'ayane kayan ba? Ke yanbiyu ce? Suma nagani ne Kuma su kenan
qwaya biyu, shiyasa na Dauko musu"

Tace "to nifa?"

"kiduba irin Wanda kike so" yana fad'a mata haka ya wuce d'akinsa, Ummah ta kalleta tace
"tashi ki had'a abinci kikai masa"

Babu musu Waheeda ta nufi kitchen cikin farinciki batare da damuwar komai ba,Dama Babban
Yaya takeji, Kuma taga alamun bazai daketa ba


Sosai ta nutsu wajan had'a masa abincin, yanda take had'a komai cikin tsafta zaka iya rantse
wa mijinta take hadawa abincin, d'auka tayi ta nufi d'akin nasa, daga bakin kofa ta tsaya tayi
masa nocking, saida ta dade a tsaye sannan yazo ya bude mata 'kofar, saura kadan tasaki tiren
dake hannunta, sakamakon yanayin data ganshi, dagashi Sai wani Dan gajeran wando, da
alama ma wanka zai shiga, gabanta yake faduwa ahankali, cikin nutsuwa ta qarasa gabansa
tayi azamar ajiye abincin saboda hannunta rawa yake tsaf zata Iya zubarwa, tarasa meyasa
Babban Yaya yake abinda yakeso agaban ta, kwata kwata bayajin kunyar cire Kaya agaban ta,
bayajin kunyar su zauna tareda ita dagashi Sai towel din wanka, tasan inda yanbiyu ne cewa
zaiyi raina shi zasuyi idan suka ganshi Ahaka, to meyasa ita yake mata haka? Wata zuciyar
tace da'ita, may be Dan kun shaqu ne, tunda yana iya hira dake Amma ba yayi da Yanbiyu,
ajiyar zuciya ta sauke tafara zuba masa abincin, saida tagama sannan tanemi waje ta zauna,
Kallan ta yayi yace "Lafiya?"

"Babban Yaya Dan Allah kayi hakuri" tafad'i haka hawaye yana silalo wa daga idanunta

"laifin me kika aikata dazaki Bani hakuri?"

"Babban Yaya nasan na takura ma, wallahi Nima ba laifi na bane, yarinyata ce take damuna
kawai" ���

Yace "are you serious?, 18 yrs Amma kina cewa yarinta ce take damunki, me kikayi a school
din suka koreki?"

Shiru Waheeda tayi, tayaya zata masa bayani? Ce masa zatayi tana yiwa malaman makarantar
rashin kunya kokuma dayan maganar zata fada masa? Tayaya zata Iya fada masa magana me
nauyi irin haka? Yayanta uwa d'aya uba d'aya shi zata kalla tace wasu suna ta6a mata nonuwa
Aida kunya
Hawaye ne suka zubo daga idonta, tasaka hannu ta share tace "kayi Hakuri Babban Yaya"

Kallan ta yayi cikeda mamaki, kawai daga tambaya Sai kuka? Ajiyar zuciya yayi yace

"shikkenan, tunda haka kika za6awa rayuwar ki, kina ganin yan'uwanki, banta6a zuwa gida ta
dalilin matsalar suba, koda yaushe kece sanadin zuwana, Kuma tunda kika girma kikai wayo
babu ranar farinciki dakikamin sanadin zuwanta, kullum matsalar kice takesa nabar aikin
danake nazo, kwata kwata bakya tausayi na kamar sauran yan'uwanki,duk zuwan da zanyi Sai
iyayena sunmin maganar aure, Bayan kinsan banaso,to saboda me danna Sai musu Kaya
zakiyi fishi "

Kanta aqasa tace" kayi hakuri Babban Yaya"

Yace "hmm kamar gaske, Bani abinci na kitashi kitafi"

Abincin tabashi, Amma takasa hada ido dashi, kar6a yayi yafara ci ahankali kamar yaro qarami
Wanda baisan abinci, d'agowa tayi ta Kalle shi, ahankali tatashi tahau kan gadon, ta zauna dab
dashi, spoon din hannun sa tariqe, ya kalli yanda tariqe masa spoon din yace "miye haka?"

Cikin shagwa6a tace "to Babban Yaya bakacin abincin fa sosai" wani irin abu yaji tundaga
Kansa har zuwa tafin qafarsa,kamar bashi ba, Sai gashi ya gagara yimata musu, sakar mata
spoon din yayi, tafara bashi abincin yanaci,Kallan ta yake yana mamakin yanda tayi kama dashi
sosai, komai nashi ta Dauko, babu wani qarin bayani idan kaganta ka ganshi kasan cewa jini
daya ne.

Yace "kishirya da wuri gobe"

Maimakon tabashi amsa Sai tace "Babban Yaya induba rigar danake so a internet saina kawo
ma kagani?"

Yace "kiduba"

Mamaki yahanashi kasa yimata wata maganar ta makaranta, tunda yaga alamun akwai abinda
take 6oye masa

Saida tagama bashi abincin haryana mamakin yawan abincin dayaci,fita tayi da kwanukan,
shikam toilet yashiga yayi wanka,yayi sallolinsa, sannan ya kwanta

Waheeda kuwa wayar Ummah ta d'auka tabud'e data, daga Nan tashige dakinsu tafara
browsing din rigar datake so, Sai wajan shadaya nadare taga rigar, da'inda zaka tura musu
kudin su aikoma da rigar,Hankalinta yanakan wayar tace "Ihsan Dan Allah kalli rigar Nan batayi
kyau ba?"
Taji Ihsan tayi shiru babu amsa, tana juyawa taga duk sunyi bacci ita kadai suka Bari, tashinta
ta farayi tace "Ihsan, Ihsan tashi kigani"

Ihsan tabude idonta ahankali cikin bacci ta kalli photon rigar, ta kalli Waheeda, tace "wannan

yar'iskar rigar duk nonuwa awaje zaki nuna masa? Shi Babban Yayan mahaukaci ne zai siya
miki irinta?" taja tsaki Takoma baccin ta

Waheeda tace "to ai saiki hanashi siya"

Takoma wajan intisar tafara tashinta, Bayanta tafara duka tace "inti, kinga rigar danake so
Babban Yaya yasiyo min, tayi kyau ko?"

Intisar tabude idonta tace "waike Waheeda Dalla Sai mutum yana bacci kibi kidameshi"

Waheeda tace "maida wuqar, niba masifa ce ta kawo ni ba, duba rigar kigani"
tsaki intisar taja sannan ta kar6i wayar ta kalli rigar tace"waheeda bakida Hankali riqe wayar
Nan Dan Allah "

Fizge wayar tayi tafice daga Dakin ta nufi Dakin Babban Yaya, zuciyarta d'aya tatura kofar
Dakin tashiga, duhu ya mamaye ko'ina, Sai sanyin esi dake ratsa ko'ina acikin Dakin, Lumshe
idonta tayi sakamakon qamshin data shaqa me dadi, fitilar wayar ta kunna, ta qarasa gadon, ta
zauna adede Kansa tana qare masa kallo, Babban Yaya yahadu sosai, babu macen da zata qi
yayanta, tarasa meyasa yake gudun aure? Inama ace Allah zai bata Miji, Mai kamar yayan
Nata, ta tabbatar datafi sauran mata sa'ah,baccin sa yake Hankali kwance, duk wannan sanyin
esin dayake ratsa Dakin shikam babu riga ajikinsa, gajeren wando ne ajikinsa Amma ba Wanda
ta ganshi dashi dazu bane, ya sauya wani.
ajiyar zuciya tayi, sannan tafara bubbuga Fillon daya d'ora Kansa tace "Babban Yaya, Babban
Yaya ga photon rigar nakawo"

Cikin baccin sa yaji kamar a mafarki Ana Kiran sunansa, hannunsa yasa ya fuzgo ta tafad'o
Kansa, wayar Ummah dake hannunta tafad'i can Gefe kan kafet d'in dake malale atsakar 'Dakin
nasa

Gabantane yafad'i, idanunta yayi tsilli tsilli, ta zubawa qwayar idonsa ido tana kallo,Sanyi yana
ratsa tafin hannunta data Dora akan lallausar farar fatarsa
Shima anasa 6angaren kallon ta yake cikeda mamaki

Kowa yana jin yanda bugun zuciyar dan'uwansa yake gudana, sunkai kusan minti biyu Ahaka,
sannan yabude pink lips dinsa, cikin wata irin murya tamkar bashi ba yace "meyakawo ki Nan?"

In-ina tafara tace "Babban Yaya... Dama... Dama rigar nazo in nuna....." kafin ta qarasa magana
yace "Shiiiiii" tareda Dora hannun sa akan lallausan lips dinta hakan yasa tajita kwance akan
fatar jikinsa da babu riga

"mugani" shine abinda yace

Wayar Ummah dake Gefe ayashe ta Kalla, sannan tasaka hannu tazare nasa hannun daya rufe

mata baki tace "kayarda wayar ai"

Idanunsa ya Lumshe yace "d'agani"

Yana jin yanda take sake had'a jikinsu tana kokarin tashi, runtse idonsa yayi tareda sakin wani
irin zazzafan numfashi, wayar ta Dauko ta nuna masa photon, ya kalleta yace "nagani,tashi
kitafi"

Babu musu tafice daga Dakin nasa, Hankalinta kwance

Tana fita ya runtse idonsa, hannunsa yad'ora akan mararsa tareda rungume fillon dake gefensa,
daqyar yazubo qafafunsa qasa, yabud'e bedside drower ya dauki wani magani yazuba cikin
bakinsa, gorar ruwan da Waheeda ta kawo masa abinci d'azu ita ya d'auka yakafata a bakinsa
saida ya shanye ruwan tas, sannan yafara maida numfashi kamar Wanda yayi gudu, Idanunsa
suka kad'a sukai jajir, ahankali yakoma kan gadon yayi kwanciyar rub da ciki,wata irin muguwar
sha'awa yakeji, maganin Nan ne kawai yake taimakon sa, rufe idonsa yayi sannan yasamu
bacci yayi nasarar sace shi.


Baisamu sallar asuba ba, saida gari ya waye sannan yayi, alokacin Waheeda harta gama shirya
wa, kawai hanyar guduwa take nema, to Ummah kamar tasan shirin da take, danhaka takira ta
dakinta tasakata gyara mayukan dasuke Saman mirror dinta kafin yayansu ya shirya

Duk yanda taso guduwa gaba daya tarasa mafita, Sai wajan karfe goma da rabi yafuto, Sanye
yake cikin qaramar Riga, dakuma wando three quarter, zama yayi afalo ya Lumshe idonsa,
yanayin jiyane yake dawo masa, gaba daya jikinsa a mace yake, koda yaushe yana mata
umarni Amma bata son bin dokarsa, kullum idan yayi mata fada yace ta daina rashin kunya
dakuma laifi to saita sake aikata wani laifin, but meyasa jiya yana cewa tatashi daga jikinsa
tatashi? Meyasa bata bijremasa ba taqi tashi?meyasa tabi umarninsa Akaro nafarko? ��喫
�����領����儭?

Cikin sauri ya kawar da wannan tunanin nasa tareda dafe Kansa yana jijjiga Kai �丹��領
����儭?

"kaikuma lafiya ka zauna anan kana jijjiga Kai kamar marar lafiya?" cewar Daddy daya shigo
tareda Uncle Usman

Uncle Usman yayi murmushi yace "to inbanda abunka Alhaji, Ina za'a samu lafiya ga tuzuru? Ai
duk abinda yayi saide ayi masa uzuri, rashin aure ne yake damunsa"

Firgigit yad'ago da Kansa ya kalli iyayen nasa, cikin kunya yafara Sosa qeyarsa, sannan ya
sakko daga kan kujerar yana gaida su

Uncle Usman yace "Baku tafi bane?"

Cikin girmamawa yace "uncle Ina jirantane"

Daga murya yayi yace "Waheeda me kike jirane tun dazu yayanki yana jira?"

Gabanta ne yafadi dataji muryar uncle din Nata yana kira, kode ta fada musu gaskiya ne? Kai
bazata iyaba, Gara tasamo wata mafitar kawai
Futowa tayi jikinta a sanyaye, idanunta na taruwa da qwalla, Ummah ta riqe hannunta tace" kiyi
shiru mana Auta, ai kamar yaune zakiga kinga ma, ko so kike Nima nayi kukan? "

Cikin sauri ta girgiza kanta, lokaci daya tafashe dawani irin kuka, daga Daddy har Uncle Usman,
Babban Yaya, Ummah, su Sa'ad da shigo war su kenan, babu Wanda mamaki bai kamashi ba,
haqiqa akwai abinda take 6oyewa, Babban Yaya ya tashi zai futo daga falon, Uncle Usman ya
Kalle shi yace "Da wannan wandon zaka tafi makarantar ne?"
Kansa ya kalla, shi Yama manta three quarter ne ajikinsa, kafin yace wani abu Daddy yace
"tosuda suke ball da gajeran wando duniya tana Kallan su, surukansu suna Kallan su Ahaka,
inane ba zaije da Wando three-quarter ba?"

Babban Yaya ya sunkuyar da Kansa tareda shigewa d'akinsa ya sauya Kaya zuwa wani
lallausan yadi milk colour, yad'ora wata had'ad'd'iyar hula wadda ta kar6i kyakykyawar fuskar
sa, ba qaramin kyau yayi ba kasancewar baya saka manyan Kaya, idan ka Kalle shi tsaf zakace
wani hamshaqin magidancin ne Sallama yayiwa iyayen nasu yafice zuwa compound, wani Dan qaramin remote ya danna motar
ta kawo wuta, Ummah ta rako Waheeda har gaban motar, sannan tajira saida taga tafiyarsu
sannan Takoma cikin gida ranta duk babu dadi.


Sunyi Nisa cikin tafiya bakajin qaran komai Sai sautin karatun qur'ani dayake tashi, Waheeda
taga de da gaske Babban Yaya maidata school dinnan zaiyi, tatuna Irin yanda su Rabi'at suka
danneta suna mata mugunta, tajuya taga Babban Yaya kawai driving yake, tarasa Yaya zatayi
kawai saida d'ora kanta akan cinyoyin ta tafashe masa da Kuka
Juyowa yayi ya kalleta, yasamu gefen titi ya faka motar, yasake juyawa yana fuskantar ta sosai,
cikin wata irin murya kamar me rad'a yace "meya faru Kuma?"

Kuka take sosai harda sheshsheka, ta gagara bashi amsa, Dan qaramin tsaki yasaki yafara
kokarin tada motar, cikin sauri taruqo hannunsa tace "Dan Allah Babban Yaya karka kaini"

Kallan ta yayi sosai yace "nace kifadamin dalili kinqi, nace kifadamin me kika yi suka koreki
kinqi, mekikeso Kuma?"

Cikin kuka tace "Allah Babban Yaya idan ka mayar Dani kasheni zasuyi, har yanzu abinda
sukamin bai daina min ciwo ba"

Zaro idonsa yayi, cikin faduwar gaba yace "mesuka miki?"

Hijabin jikinta tacire, Babban Yaya yazuba mata ido yana Kallan ikon Allah
Hijabin ta ajiye agefe tace "Babban Yaya wasu ne saisu dinga ta6amin Boobs dina, rannan cikin
dare suka danne ni, suka rufemin hanci na, nipples dina kamar zasu cire haka nakeji, Sai ciwo
sukemin, kagani ma"
Taqarasa maganar tana kokarin nuna masa breast dinta, duk yanda yaso kaucewa yana rufe
idonsa Dan karya Gani, saida yagansu,farare dasu sosai, nipples din Nata yayi ja sosai shima,
cikin sauri ya runtse idonsa, gabansa banda wata irin faduwa babu abinda yake, wata irin
muguwar kunya ce tarufe shi, meya aikata haka? Waheeda cefa.... Jikinsa har rawa yake cikin
tsawa yace mata "kirufe jikinki malama, nace ki nunamin ne?"

Cikin sauri ta maida hijabin ta, tana share Hawayen idonta, gaba d'aya yanayinsa yafara
sauyawa, yaji mararsa tana nema ta qulle, cikin sauri yafara dube dube a motar, saida yaga
maganin sa Sannan ya6alli guda biyu yasha, yajinginar da Kansa ajikin kujerar, tareda Lumshe
idonsa
Waheeda tace "Babban Yaya bakada lafiya?"

"Lafiya" abinda yace kenan, sannan ya data motar, babu musu yajuya kan motar zuwa tsohuwar
makarantar su, inda yanbiyu suke, haqiqa yaso ya tafka Babban kuskure, inda ace yarinyar Nan
tayi shiru ya maidata makarantar me nene zai faru agaba? Idan ta lalace wa Allah zai hukunta
Bayan shi? Tunda iyayensu sun dauki yarda da komai sun bashi, tsaki kawai yake saki, gaba
daya yaji duniyar tamasa zafi, suna cikin tafiya taji yataka wani mahaukacin birki, tsoro ya kama
Waheeda, tajuya ta Kalle shi ta kasa magana saboda tsantsar 6acin ran data Gani a fuskar sa,
Juyowa yayi ya kalleta tare da fadin "menene sunayen yaran dasuka miki haka?"

Cikin sauri ta zayyano masa sunayen, wayarsa ya dauka ya turawa principal din makarantar
sunayen sannan yayi masa qarin bayani aqasa, dago Kansa yayi ya kalleta yace "saboda ke
mahaukaciya ce, ashe a makarantar ma zuwa kike kina nuna musu jikinki ko? Ban hanaki yawo
babu hijabi ba?"
Girgiza kanta ta farayi cikeda tsoro tace "Allah Ina saka hijab dina"

"qarya kike bakya sakawa, idan kina sakawa ma to cirewa kike, yanzu inda da abokina muke
tafe haka Zaki budemin nagani agaban sa ko? Kinaso ki kasheni kiga bayana kihuta, ai haka
kike so ko?"

Hawayene suke zuba a'idonta, wani nabin wani, ta girgiza masa Kai tace" Allah Babban Yaya
bazan nunawa kowa ba, kaima bansan na nuna Maka ba, Kuma babu wani namiji danake fatan

yagani a yanzu"

Cikin 6acin rai yace "koma de menene, karki sake min maganar wani agabana, nafada miki"

Haka Waheeda taja bakinta tayi shiru, har suka qarasa school dinsu ta da bai qara mata
magana ba itama bata masa ba, Kai tsaye office din director sukaje, yasaka Waheeda ta
tsugunna tabasu hakuri, Sannan yaroqi alfarma abarta Taqarasa karatun ta, kasancewar yanzu
sun huce da laifin data musu, dakuma yanda suke ganin qimar Yayan Nata, shiyasa babu 6ata
lokaci suka kar6eta, yawancin malamai suna aji shiyasa wannan Karon bai tsaya sauraren
mutane masu masa magana ba, dakuma irin yanayin dayake ciki na 6acin rai.


Waheeda tana bayansa,zata rakashi wajan motar sa, Maya ta hango tana tahowa wajan su,
Waheeda tace "Babban Yaya kaga qawata Maya"

Yana kokarin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login