Showing 51001 words to 54000 words out of 82824 words

Chapter 18 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

dawo
Har doctor khamis yatafi, banda addu'ah babu abinda mutanan Nan suke yi, kowa yayi shiru Sai
zancen zuci, Waheeda kuwa Hankalinta ne ya kwanta, tasan cewa yanzu ne gaskiya zatayi
halinta, zasu yarda da abinda take fad'a musu, kusan awa biyu suka d'auka suna jiransa, Sai
gashi yashigo falon fuskarsa Sai had'a gumi take, suna ganinsa kowa ya miqe tsaye kamar
Wanda suke jiran me naquda

Babban Yaya ya qaraso wajan sa, yariqe hannun sa yace "doctor ya ake ciki?"

Doctor khamis ya kalli Babban Yaya yace "kuyi hakuri yalla6ai, Bahaka naso fad'a ba, Amma
tabbas akwai wannan cutar"

Babban Yaya yasake shi tareda dafe Kansa�丹��領����儭? yace "Oh my God"
Sai hawaye

nanfa hankalin su yasake tashi, falon ya kaure da Kuka, musanman da basu ta6a ganin tashin
hankalin dayasa Babban Yaya kuka ba Amma yau sunganshi da idonsu yana kuka, Babban
Yaya yayi kan Waheeda yana cewa "Daddy zan kaita wani asbitin, ni qanwata batada komai"

Jin shiru Waheeda bata tashi ba yasa ya kalleta, Sai a lokacin ya lura ta suma �����領
����儭?

Gabansa ne yafad'i, cikin tashin Hankali yafara jijjiga jikinta "ke.... Ki Tashi.... Please kitashi
ninasan bakida komai Waheeda"

Yajuya ya kalli Ummah yace "Ummah kice mata batada komai...."

Magana yake yana kuka da Idonsa, kwata kwata kamar ma baya cikin hayyacinsa

Hajiya Anty ta share Hawayen idonta tatashi tadauko ruwa a fridge ta shafa mata, da Kuka
tafarka, muryarta harta fara dashewa

Babban Yaya ya zauna, yadafe Kansa da hannayensa biyu tareda rufe Idonsa, Daddy ya kalli
Waheeda yace "ke zonan"

Ahankali tatashi taje gabansa ta tsugunna tana sharar hawaye, Daddy ya kalleta yace "nasan
bakya ji Waheeda, kifadamin a gidan ubanwa kika Dauko mana wannan masifar?"

Wani irin kuka ne yataso mata, hawaye masu zafi suka zubo daga cikin idonta, kanta tafara
girgizawa tace "wallahi tallahi Daddy bansani ba.... Ni bansan zan dauki cuta ba"

Gaba d'ayansu Sai suka maida Kallan su wajan Waheeda, Daddy yace "ni nasan akwai abinda
kika aikata, kifadamin kokuma yanzu yanzun Nan namiki illa a wajannan...." ya qarasa maganar
cikin tsawa

Cikin kuka tace "anta6a yimin allura da sirinjin da akayiwa Didat dashi, sannan d'azu muna
hanya Huzaifa yace min Wai jinin daya Bani a Asbiti ba'ayi masa text ba, haka aka Sakamin ba
tareda an gwada jinin ba"

Wani irin kishi ne yakama Babban Yaya,shi yana can yana hauka akanta ashe ita tana Nan
soyaiyar ta takeyi da samarin ta.
Cikin 6acin rai yatashi tsaye yace "What....?, ashe bakida Hankali bakisan mutum ba kawai
saboda wata banzar soyaiyar ku Zaki yarda ayi miki amfani da sirinjin da aka masa allura?,
sannan anfad'a miki ansaka miki jini batare da text ba so yarufe miki ido kikasa daukan
qwaqwaqwaran mataki akai? Kifadamin ke wacce irin mahaukaciya ce? "
Kallan sa tayi tafara girgiza masa Kai tahad'e hannunta biyu waje d'aya �����蒼lamun yayi
haquri
Babban Yaya bai saurareta ba ya d'aga hannu ya wanke tada mari, zai qara mata wani Marin
cikin sauri Uncle Usman yace"Naufal"

Cak yaja ya tsaya yafasa dukanta, Uncle Usman yace "kayi Hakuri"

Sannan yajuya ya kalli Sa'eed da Sa'ad, yace "kuje kuzo mana da Huzaifa dakuma Didat, ga
doctor khamis Nan bai tafi ba, saiya dauki jininsu aga waye yasaka mata cutar acikinsu"

�歹��歹��歹�
1/28/22, 20:51 - Ummi Tandama���: GG

Daga Huzaifa har Didat, babu Wanda ya sauya Kaya daga cikin kayan da sukai fad'a d'azu �不
Dama kowa kamar jira yake, shiyasa su Sa'eed suna zuwa suka biyo bayansu, suka taho gaba
d'aya

Uncle Usman ya kalli doctor khamis yace "dauki jininsu doctor"

Doctor yamatso jikinsa Sai rawa yake yanata had'a gumi, yad'auki jininsu, Hajiya Anty tatashi ta
kalli Naufal tace "muje kasa driver yakaishi, saboda yayi sauri ya dawo karmu tsaidasu Huzaifa
dayawa"

Didat sarkin kishi ya kalli hajiya Anty yayi qasa da Kansa, wato kar Asa su huzaifa jira, shi bata
ambaci sunan saba, Huzaifa kawai tasani ���

Babban Yaya yatashi, suka futo su uku, dashi da doctor dakuma Hajiya Anty,suna zuwa
compound Babban Yaya yakira driver, yasa shi yad'auki doctor khamis suka tafi.

Ummi ce tashigo gidan, Babban Yaya yana ganin ta yad'auke Kansa kamar bai ganta ba,
yarasa uban me yakawo ta gidan Kuma, kwata kwata mace babu aji babu kara kullum kina
yawo a gidan surukanki?

Ummi ta kalli hajiya Anty ko gaishe ta batayi ba, ta shareta,Anty tayi murmushi kawai, Babban
yayama ya ganta, Kuma Sarai yagani bata gaida Hajiya Anty ba, Shima bata gaishe Shiba, har
Gara shi Dama yasan kar take ganinsa ���
Amma hajiya Anty fa?��

Gaba d'ayansu falon suka dawo suka zauna, dasuka shigo falon ma yayi tunanin zata gaida
Hajiya Anty nanma yaji shiru, Kuma yaga ta nemi kujera ta zauna ta kame, saikace yar gida,
jijjiga Kansa kawai yayi, inbanda rashin Hankali tayaya zakiga family sun taru gaba d'ayansu,
Amma kizo ki zauna ai daga Gani kinsan ba lafiya ba
Yanda kowa na falon yayi shiru haka ummi ma tayi shiru tana jira taga abinda yake faruwa,su
doctor basufi awa d'aya ba suka dawo, yana shigowa kuwa kowa ya maida hankalin sa Kansa,
Uncle Usman yace "doctor ya akayi?"

Cikin rashin damuwa yace "Alhaji naduba babu...., kowa lafiyarsa kalau acikinsu, daga Didat
d'in har Huzaifa, babu Wanda yake d'aukeda HIV"

Ummi ta zaro ido��� tareda rufe bakinta da hannunta tana sake zare ido tana Kallan 'Yan
falon taga to waye yake da qanjamau d'in? ��

Daga Daddy har Uncle Usman sunkuyar da kansu qasa sukai, to daga Ina wannan matsalar
take? Tayaya akai Waheeda tasamu wannan cutar kenan?

Huzaifa ya miqe tsaye, ya kalli kowa da kowa na falon yace "Alhamdulillah... Tunda gaskiya ta
bayyana, ni Dama temako naso yi, lokacin Dana tarar batada lafiya nad'auki jinina nabata,ashe
bansaniba tunanin da kuke min daban ne, saboda tozarci mu za'a kawo a ajiye anan Ana jira
aga waye me qanjamau acikinmu ayi masa ruwan bala'i saboda shine yasakawa 'yarku cuta, to
ai yanzu kunji komai, Kuma gaskiya ta futo bamune muka saka mata ba, saboda haka nikam na
haqura da Waheeda.... Maganar gaskiya, bazan iya auren me qanjamau ba, duk soyaiyar
danake mata...."

Tunda yafara magana gaba d'aya falon yayi tsit, kowa kallansa yake cikeda mamaki,
musanman su Daddy yanda suka d'aukake shi,Babban Yaya kuwa baiji komai ba, asali ma dad'i
yaji yanda gaskiya ta bayyana,sukaga halin Huzaifa na zahiri, inda ace ya fad'a musu karsu
bashi Waheeda ya tabbatar babu Wanda zai saurareshi, ko d'ago Kansa baiyi ya kalli Huzaifa
ba,harya gama maganar sa yafice daga falon cikin 6acin rai

Waheeda kuwa d'agowa tayi da jajayen idonta ta zubawa Huzaifa ido, ko kad'an takasa ce
masa komai, yanbiyu kuwa kuka suke sosai saboda furucin huzaifa, bakajin komai Sai kukansu
daya cika falon

Ummi ta Jinjina kanta tareda ta6e baki�對�

Didat yatashi tsaye ya qarasa wajan Waheeda tareda miqa mata hannu yace "Waheeda, kiyi
hakuri kinji, Ina tare dake a koda yaushe, wannan shine abinda nake nuna miki, nine nake sonki
ba Huzaifa ba....."

"kakeson wa?" maganar kaka ta karad'e falon nasu, juyawa yayi yaga kakarsa da babansa a
tsaye, Kai tsaye yace mata "inason ta, saboda me zan rabu da'ita dan qaddara tahau kanta?"

"to saide ka za6a koni ko ita, haka kawai yarinyar data qika tun tuni,kana bibiyarta akan ta
saurareka taqi, tazabi wani a kanka, itace yanzu saboda rashin Hankali zakazo kace kanaso ka
aura Bayan tagama yawon duniya takwaso qanjamau? To bada niba bada irin gidana ba, wuce
mutafi kona tsinema Albarka yanzun Nan"
Hawaye Didat yafara yace "Amma Ina sonta..."

Babansa yayi ajiyar zuciya yace "kayi hakuri son, Amma nima bazan barka kana da cikakkiyar
lafiya ka sauri me HIV ba"

Didat ya kalli Waheeda, itama ta Kalle shi,bayajin zai iya daina son Waheeda har qarshan
rayuwarsa, tanada cuta ko bata da cuta abinda yasani shine yana qaunarka tsakani da Allah,
cikin kuka yafice daga falon da sauri, iyayensa suka Mara masa baya
Hawaye kawai tsiya ya yake a'idon Waheeda,wannan shi ake kira sai masifa ta sameka ne zaka
san me sonka da gaskiya, yanzu duk soyaiyar da Huzaifa yake iqrari yana mata ashe qarya ne?
Ashe saboda cuta ta sameta zai iya gudunta? Didat din datake wulaqantawa shine ya tsaya
tsayin daka akan yana sonta duk da haka, lokaci d'aya taji numfashin ta yana sama kamar zai
d'auke, yanbiyu da Ummah da Hajiya Anty, kuka suke sosai, duk falon anrasa Wanda zaiyi
magana guda d'aya

Gabansa ne ya tsanan ta fad'uwa, ya d'ago Kansa ya kalli iyayen nasa, daga Daddy har Uncle
Usman kansu yana qasa sun kasa d'agowa kamar Wanda suke jin kunyar had'a ido da yaran
nasu

Ya kalli Ummah yaga tana goge hawaye

Ya kalli 'yanbiyu yaga Sai gunjin kuka suke duka su ukun har Waheeda

Ya kalli su Sa'eed yaga kansu aqasa suma

Ya kalli Hajiya Anty yaga ta zubawa waje d'aya ido hawaye yana silalo wa daga idonta, idan
akwai Wanda yaqi jinin yaga kukan ta Aduk duniya to Hajiya Anty ce, zai iya jure kukan kowa
Amma banda Nata, har zuwa lokacin Hajiya ummi tana falon, ita bata tafi ba, Kuma takasa
Bawa kowa haquri
Zuciyar sa ce take zigashi akan yafad'i abinda yake ransa, tayaya za'azo har gida, harcikin falon
su aci mutuncin su kawai saboda maganar Aure? Tayaya zaiguji Waheeda? Tayaya zai raba
zuciyar sa da soyaiyar ta Bayan da soyaiyar Tata aka halicce shi?
Lokaci d'aya yad'auki shawarar zuciyar sa, yanaso yafad'i abinda yake ransa Kuma Yana tsoron
abinda zai biyo baya, gabansa yaqara tsananta fad'uwa, cikin sauri kamar an fuzgo maganar
daga bakinsa ya kalli inda Daddy da Uncle Usman suke zaune yace "Daddy nizan Aure ta"

'Diffff...... Sai aka nemi masu kuka a falon aka Rasa,falo yayi shiruuu, kowa ya d'ago Kansa
yana Kallan Babban Yaya, falon yayi tsit kamar babu wata halitta acikinsa, kowa Kallan sa yake
cikeda mamaki, gaba d'ayansu yaran gidan babu Wanda mamaki bai kamashi ba Sai iyayen ne
kawai dasuke Kallan sa cikeda d'inbum almara

Ummi ta miqe tsaye cikin tashin Hankali tace "ka auri wa? Wallahi saide ka za6a koni ko ita,

Amma Bazan ta6a yarda ka aure ta ka shafamin qanjamau ba, saide mu rabu...."

Ummah ta kalli Babban Yaya tace "Naufal meyasa....?meyasa zaka fad'i wannan maganar?"

ta qarasa maganar tana dafe kanta dayake barazanar rabewa gida biyu �丹��領����
儭?

Cikin tashin Hankali Waheeda ta zaro idonta��� Wanda yayi jajir kamar gauta saboda kuka,
kamar ba itace take ihun kuka yanzu ba
Kallan Ummah tasake yi ko zata qarya ta maganar da Babban Yaya yafad'a, Amma saitaji
Ummah tayi shiru, ta kalli su Daddy har yanzu kansu yana qasa sun kasa kallan mutanan falon,
cikin tashin Hankali tace "Zaman Zina? Ni wallahi bazan yarda ba, banason sa, bazan iya
Zaman aure dashi ba....."
tatashi tayi d'akinsu da gudu cikin tsananin kuka

Wani irin kuka ne yataso masa, yau shi Waheeda take cewa bata sonsa, wani irin abu yatokare
masa maqoshi, ko yawu yakasa had'iyewa.

Ummi ta Kalle shi tace"Naufal jiranka nake, nabaka za6i tun d'azu kayi shiru, kana tunanin zan
yarda kahad'ani kishi da wannan yarinyar ne? Wallahi bazai iyu ba saide asan nayi, zanje in
fad'a agida yanzu yanzu "

Baqin cikin kalmar da Waheeda tafada masa ne yake addabar zuciyar sa, jiyake kamar yafashe
da Kuka kozaiji sauqi Amma kukan yaqi zuwa, ga Kuma wannan yarinyar datake qara masa
wata damuwar.
Cikin 6acin rai Shima yatashi tsaye, cikeda tsawa yace" toki fad'a mana, so what....? Idan kin
fad'a musu kiqara musu da cewa Bana sonki, Bana qaunarki, bazan iya zama dake ba, saboda
bakya respecting iyayena "

Yajuya ya nuna mata Hajiya Anty sannan yaci gaba da fad'in"matar dakika raina kike mata
Kallan sa'arki itad'in mahaifiyata ce..."

Lokaci d'aya ummi ta qame a wajan, gabanta yafad'i, cikin mamaki ta bud'e bakinta, takasa
rufe shi
Babban Yaya yahad'e hannun sa waje d'aya �����語a kalleta yace "Dan Allah Ummi kifita
daga cikin rayuwa ta, na roqeki"

Cikin kuka ummi Tajuya tafice daga gidan, Shima Babban Yaya batare daya kalli iyayen nasu ba
yafice cikin sauri, saboda zuciyar sa tagama karyewa, qiris yake jira yafashe da kuka, yana
zuwa compound yashiga motar sa yamata key yabar gidan a d'ari da Sittin, Kai tsaye gidansa
ya nufa, yanda yake danna Hon yasa maigadinsa yabud'e masa da sauri, shigowa had'ad'd'an
gidan nasa yayi tareda parking din motar sa, yad'ora Kansa akan sitiyarin motar yayi shiru, har
yanzu maganganun Waheeda yawo suke masa a ransa, yana jin yanda wayarsa take qara
Amma yaqi dubawa, saida kira na uku yashigo sannan ya d'auka

Daga d'ayan bangaren Mashkur yace " Bro... Ina kabar wayar ne?"

Sai a lokacin kukan dayake dannewa agida yataso masa, fashewa yayi da Kuka harda
shashsheka, daqyar maganar sa take fita, cikin kuka yace "Mashkur bata sona..."

�歹�
1/28/22, 20:51 - Ummi Tandama���: GG

Daga Huzaifa har Didat, babu Wanda ya sauya Kaya daga cikin kayan da sukai fad'a d'azu �不
Dama kowa kamar jira yake, shiyasa su Sa'eed suna zuwa suka biyo bayansu, suka taho gaba
d'aya

Uncle Usman ya kalli doctor khamis yace "dauki jininsu doctor"

Doctor yamatso jikinsa Sai rawa yake yanata had'a gumi, yad'auki jininsu, Hajiya Anty tatashi ta
kalli Naufal tace "muje kasa driver yakaishi, saboda yayi sauri ya dawo karmu tsaidasu Huzaifa
dayawa"

Didat sarkin kishi ya kalli hajiya Anty yayi qasa da Kansa, wato kar Asa su huzaifa jira, shi bata
ambaci sunan saba, Huzaifa kawai tasani ���

Babban Yaya yatashi, suka futo su uku, dashi da doctor dakuma Hajiya Anty,suna zuwa

compound Babban Yaya yakira driver, yasa shi yad'auki doctor khamis suka tafi.

Ummi ce tashigo gidan, Babban Yaya yana ganin ta yad'auke Kansa kamar bai ganta ba,
yarasa uban me yakawo ta gidan Kuma, kwata kwata mace babu aji babu kara kullum kina
yawo a gidan surukanki?

Ummi ta kalli hajiya Anty ko gaishe ta batayi ba, ta shareta,Anty tayi murmushi kawai, Babban
yayama ya ganta, Kuma Sarai yagani bata gaida Hajiya Anty ba, Shima bata gaishe Shiba, har
Gara shi Dama yasan kar take ganinsa ���
Amma hajiya Anty fa?��

Gaba d'ayansu falon suka dawo suka zauna, dasuka shigo falon ma yayi tunanin zata gaida
Hajiya Anty nanma yaji shiru, Kuma yaga ta nemi kujera ta zauna ta kame, saikace yar gida,
jijjiga Kansa kawai yayi, inbanda rashin Hankali tayaya zakiga family sun taru gaba d'ayansu,
Amma kizo ki zauna ai daga Gani kinsan ba lafiya ba
Yanda kowa na falon yayi shiru haka ummi ma tayi shiru tana jira taga abinda yake faruwa,su
doctor basufi awa d'aya ba suka dawo, yana shigowa kuwa kowa ya maida hankalin sa Kansa,
Uncle Usman yace "doctor ya akayi?"

Cikin rashin damuwa yace "Alhaji naduba babu...., kowa lafiyarsa kalau acikinsu, daga Didat
d'in har Huzaifa, babu Wanda yake d'aukeda HIV"

Ummi ta zaro ido��� tareda rufe bakinta da hannunta tana sake zare ido tana Kallan 'Yan
falon taga to waye yake da qanjamau d'in? ��

Daga Daddy har Uncle Usman sunkuyar da kansu qasa sukai, to daga Ina wannan matsalar
take? Tayaya akai Waheeda tasamu wannan cutar kenan?

Huzaifa ya miqe tsaye, ya kalli kowa da kowa na falon yace "Alhamdulillah... Tunda gaskiya ta
bayyana, ni Dama temako naso yi, lokacin Dana tarar batada lafiya nad'auki jinina nabata,ashe
bansaniba tunanin da kuke min daban ne, saboda tozarci mu za'a kawo a ajiye anan Ana jira
aga waye me qanjamau acikinmu ayi masa ruwan bala'i saboda shine yasakawa 'yarku cuta, to
ai yanzu kunji komai, Kuma gaskiya ta futo bamune muka saka mata ba, saboda haka nikam na
haqura da Waheeda.... Maganar gaskiya, bazan iya auren me qanjamau ba, duk soyaiyar
danake mata...."

Tunda yafara magana gaba d'aya falon yayi tsit, kowa kallansa yake cikeda mamaki,
musanman su Daddy yanda suka d'aukake shi,Babban Yaya kuwa baiji komai ba, asali ma dad'i
yaji yanda gaskiya ta bayyana,sukaga halin Huzaifa na zahiri, inda ace ya fad'a musu karsu
bashi Waheeda ya tabbatar babu Wanda zai saurareshi, ko d'ago Kansa baiyi ya kalli Huzaifa

ba,harya gama maganar sa yafice daga falon cikin 6acin rai

Waheeda kuwa d'agowa tayi da jajayen idonta ta zubawa Huzaifa ido, ko kad'an takasa ce
masa komai, yanbiyu kuwa kuka suke sosai saboda furucin huzaifa, bakajin komai Sai kukansu
daya cika falon

Ummi ta Jinjina kanta tareda ta6e baki�對�

Didat yatashi tsaye ya qarasa wajan Waheeda tareda miqa mata hannu yace "Waheeda, kiyi
hakuri kinji, Ina tare dake a koda yaushe, wannan shine abinda nake nuna miki, nine nake sonki
ba Huzaifa ba....."

"kakeson wa?" maganar kaka ta karad'e falon nasu, juyawa yayi yaga kakarsa da babansa a
tsaye, Kai tsaye yace mata "inason ta, saboda me zan rabu da'ita dan qaddara tahau kanta?"

"to saide ka za6a koni ko ita, haka kawai yarinyar data qika tun tuni,kana bibiyarta akan ta
saurareka taqi, tazabi wani a kanka, itace yanzu saboda rashin Hankali zakazo kace kanaso ka
aura Bayan tagama yawon duniya takwaso qanjamau? To bada niba bada irin gidana ba, wuce
mutafi kona tsinema Albarka yanzun Nan"
Hawaye Didat yafara yace "Amma Ina sonta..."

Babansa yayi ajiyar zuciya yace "kayi hakuri son, Amma nima bazan barka kana da cikakkiyar
lafiya ka sauri me HIV ba"

Didat ya kalli Waheeda, itama ta Kalle shi,bayajin zai iya daina son Waheeda har qarshan
rayuwarsa, tanada cuta ko bata da cuta abinda yasani shine yana qaunarka tsakani da Allah,
cikin kuka yafice daga falon da sauri, iyayensa suka Mara masa baya
Hawaye kawai tsiya ya yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login