Showing 69001 words to 72000 words out of 82824 words

Chapter 24 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

biyu sannan
yada'auka, kuka yafara ji yana tashi sama sama Kuma ba kukan mutum d'aya ba, cikin ransa
yace sunga abinda yafaru kenan
Daddy yace "Son, kana lafiya? Yaya jikin Naka?"

Kafin Babban Yaya yayi magana Ummah ta qwace wayar, cikin kuka tace "kafadamin halinda
kake ciki, Hankali na yakasa kwanciya, sonake nataho, bazan iya zama ba"

Ahankali yace "Ummah...., ki kwantar da hankalinki, anduba min qafar, harma sun Bani injury,
zan dawo gida insha Allah"

Cikin kuka Ummah tace "karka dawo in kasan jikin babu sauqi, mu saimu biyo ka"�歹����


Memakon yabata amsa saiyace "Ummah Ina Anty? Ina Waheeda?"

Wayar tamiqawa Hajiya Anty, Anty ta share Hawayen idonta, sannan takar6i wayar tace "sannu
Naufal, yajikin naka?"

Ahankali yace"jiki da sauqi Anty, kikulamin da Waheeda nasan Hankalinta yatashi "

Anty batayi magana ba, saita Bawa Waheeda wayar, saboda tasan yana jin nauyin ta bazai iya
cewa tabawa waheedan waya ba, Waheeda kuwa tana kar6ar wayar Takoma Gefe, kuka take
sosai takasa magana, cikin sanyin murya yace"kiyi shiru..., ba sosai bane ciwon"

Cikin kuka tace "kayi hakuri nadena, daga yanzu nadena hanaka komai, naji tsoro sosai, jinake
kamutu"

Wani irin dad'i yaji ya ratsashi, yanzu Kam yagama tabbatar wa Waheeda tana sonsa, saboda
haka wannan ciwon Koya warke bazai nuna mata hakan ba, yasamu mafaka ta yanda zai dinga
zuba mata shagwa6a son ransa

Ahankali yace "I luv you so much.......muahhhh,, muahhhh" ������

Yasakar mata kiss har biyu ta cikin wayar, sannan yaci gaba da fad'in "kimin addu'ah kinji, insha
Allah zanji sauqi, jeki kaiwa su Daddy wayar

Tace"to" sannan tatashi takai musu wayar, Sai a lokacin Hankalinta ya kwanta, Sai ajiyar zuciya
take, jikin Hajiya Anty Takoma ta lafe kamar wata mage, bata Jima da kwanciya a jikin nataba
bacci yasoma d'aukarta


Yana gama wayar dakowa acikinsu harda junior, sukai sallama Bayan yagama kwantar musu da
Hankali, Kiran mashkur ne yashigo wayar tasa, d'auka yayi tareda sallama, mashkur yace
"friend mutanan nanfa sun hanamu shigowa Dakin, sunce har yanzu kana buqatar hutu, Sai
lalla6a ka suke kamar qwai"���
Murmushi yayi yace "rabu dasu mashkur, zamu hadu ai idan nafuto insha Allah, ciwon fa Bana
kirki bane, kawai tsagewar qashi ne, da niyya na langwa6e musu, nagaji da ball d'in Dama
hanyar guduwa wajan amarya ta nake nema, to Kuma Sai haka tafaru....." ���

Mashkur ya kwashe da dariya yace"wato me jiran kukane aka jefeshi da kashin awaki, banga
laifin ka ba Abokina,Naga ma sun sanar katafi injury, Kasha Amarci lafiya...."

Babban Yaya yayi murmushi yace "thanks Friend"




Pls kuyi hakuri Dan Allah �����鳶�����鳶�����鳶������
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama���: RD



Basu sukabar falon ba Sai wajan karfe uku da rabi, a ranar daga Waheeda, har Ummah da
Hajiya Anty, basu runtsa ba, su Waheeda suna zuwa daki alwala tayi tazo tafara sallah tana
yiwa mijinta addu'ah Allah yakare mata shi, su kansu yanbiyu da Anty Maryam sunyi mamakin
Waheeda, sun kuma tabbatar lalle aure yana saka mutum nutsuwa da Hankali, gashi de kamar
ba Waheeda ba ���

Da safe wani irin zazzafan zazza6i yarufe ta, babu 6ata lokaci Hajiya Anty tayi mata allura,
sannan bacci me nauyi ya d'auketa

Koda suka sake Kiran wayar Naufal yana tambayar su ita, suka fad'a masa tana kwance batajin
dad'i

Wasa wasa saida Waheeda ta kwashe kusan sati d'aya a kwance batada lafiya, kullum tana
d'aki a kwance cikin blanket, Hajiya Anty duk ta damu,yau shiryawa sukai suka tafi Asbiti, suna
zuwa tayi mata awon fitsari tayi tunanin ko ciki ne ���
Amma da result yafuto saitaga babu komai, akayi mata text aka Gano typhoid ne, anan suka
had'o magunguna suka dawo gida

Tana fara amfani da magungunan kuwa cikin ikon Allah ta warware ������


Amma kana ganin fuskarta zakaga tayi wani irin haske, ita kanta Ummah tayi tunanin cikin ne,
saida taga result d'in Nata sannan ta yarda batada ciki

Kwanan Babban Yaya Tara, yaji dad'in jikinsa, dama Allah Allah yake ya dawo gida, aikuwa Ana
sallamar sa yayiwa Ummah waya yafad'a mata gashinan zuwa

Waheeda tanajin labari tafara had'a Kaya ���
Ihsan dake maqale da waya a kunnan ta tana magana da mashkur ta kalleta tace "Ina Zaki ne?"

Kai tsaye tace "gidana"

Intisar ta kwashe da dariya tace "su Waheeda masu gida,yau Kuma keda kanki kike cewa
gidanki Zaki tafi?"

Cikin gundura da zancen nasu tace "to saina zauna anan haka kawai Bayan ga mijina can yana
hanya? Sai in zauna yazo yaganni Ahaka ya rainani?"

��訣aro ido inti da Ihsan sukai, sunji abun mamaki Wai Babban Yaya ne zai rainata, kafin suyi
magana Waheeda tasaka hijabin ta tad'auki jaka tafuto tareda ja musu qofar

Afalo Ummah da Hajiya Anty suna zauna, suna Magana akan abincin da za'a tsara wa Babban
Yaya, sukaga Waheeda tafuto, Hajiya Anty tace "Ina zakije Daughter?"

Cikin qasa qasa da murya tace "gida"

Hajiya Anty ta girgiza kanta alamun batajiba, sannan tace "mekika ce?"

Ummah tace"cewa tayi gida zata tafi, tana nufin gidanta, gidan mijinta"���

Turo baki gaba Waheeda tayi cikeda shagwa6a, batace musu komai ba,Hajiya Anty tace "to kije
driver yakaiki, Allah yakiyaye hanya"

Daga musu Kai tayi, sum sum tafice daga falon, Hajiya Anty ta kalli Ummah tace "Zamani,mu
muna shirin tar6arsa anan, kinga ita Kuma tatafi gidanta"

Ummah tayi dariya tace "hmm ai kad'an kika Gani" ���

Kafin Hajiya Anty Tayi magana, wayar Babban Yaya tashigo wayar Ummah, cikin sauri ta d'auka
tana fad'in "kinga ma yana kirana,inaga sun sauka"

Dauka tayi tareda fad'in "Son kun sauka?"

Daga nasa 6angaren yace "eh Ummah, Gani tareda su Sa'eed...."

"a a, to me kuke jira? Ku qaraso gida mana, karka tsaya mutane su dameka dayawa nasan idan
kahad'u da mutane bazaka qaraso dawuri ba"

Cikin kunya yace "a a Ummah... Dama... Dama zan fad'a miki ne, na wuce gida, idan nahuta
zanzo" ������

Ummah tasaki baki tana Kallan Hajiya Anty, ita batayi masa magana ba, ita bata kashe ba, Sai
can taji yace "Ummah bakya ji?"

Cikin mamaki tace "inaji yayansu, to Allah yakiyaye hanya saika shigo d'in"

Cikin farinciki yace "Amin Ummah, I miss you" dif yakashe wayar

Hajiya Anty data gama jin komai ta kwashe da dariya tace "Hajiya, yaran nanfa Dama bakinsu
ahad'e yake, gaba d'ayansu magulmata ne, kinga Shima damuke shirin tar6a ya wuce wajan
matarsa,kinji magulmaci harda cewa I miss you, ai shikkenan Nima Bari intafi gidana, babu
amfanin Zaman" tafad'i haka tana miqewa tsaye
Ummah bata iya magana ba Sai cewa tayi "to Antynsu Sai munyi waya" ���



*** ** ***


Tana zuwa gida tagama gyara komai, gida yayi fes ko'ina yad'auki qamshi, tasaka doguwar

Riga ta leshi me mutuqar tsada, ta zauna ta tsara kwalliya, tasaki dogon gashinta gadon Bayan
ta, abinci ta had'a masa d'an kad'an dede yanda tasan idan yagani zai birgeshi, sannan ta
zauna afalo tad'auki littafin addu'ah tana dubawa, wajan minti talatin taji tsayuwar mota, littafin
ta ajiye tatashi ta nufi qofa, tana bud'ewa suka kusa cin Karo da juna cikin tsananin murna tayi
wani irin tsalle ta rungume shi, murmushi yasaki, Shima yasaka hannu yasake rungume ta tsam
ajikinsa tareda Lumshe ido yana sakin wata irin ajiyar zuciya

Sa'eed yayi murmushi tareda shafa sumar Kansa ya ajiye masa kayansa yajuya yafice daga
falon

Wani irin kukan shagwa6a tasakar masa, ita kanta batasan dalilin kukan nataba, kona murna ne
ta ganshi lafiya? Oho
Ahankali yafara bubbuga Bayan ta, yad'ora bakinsa asetin wuyan ta ya sakar mata kiss, sannan
yad'ora harshansa yana tsotsar wuyan Nata

Wani irin yarrr taji ajikinta, batasan lokacin data sake rungume Shiba, yajima yana tsotsar
wuyan ta, Sai numfashi yake sauke wa, tanajin yanda yake gangarowa zuwa qirjinta,tasaka
hannu ta d'ago da Kansa, cikin shagwa6a tace "Babban Yaya muje kayi wanka mana"

Yatsina fuska yayi ya kalli gefensa yaga babu Sa'eed yace "Ina Sa'eed d'in?"

Tace "au tare kuke ne?"

"tare muka shigo, ai duk kece kika rikitani, shikkenan yanzu kinsa girma na zai fad'i a'idon
yayanki"

Tace "yayana Kuma? Kamarya?kaiba Yaya na bane?"

Murmushi yasaki,yasan cewa har qarshan rayuwarsu Waheeda zataci gaba da kallon sa ne
kamar yayanta, ahankali yace "a a nikam mijinki ne ba yayanki ba"

Murmushi tayi tarufe idonta da hannunta cikeda kunya, taja hannun sa zasu qarasa ciki, cikin
shagwa6a yace "Auchhh! Kina Jana ahankali mana, qafata ciwo"

Yafadi hakan da niyya bawai Dan yaji ciwon ba, lokaci daya ta rikice, cikin damuwa tafara
tatta6a jikinsa zuwa qafarsa tana fad'in "sannu, na Fama ma ciwon ka ko? Yi hakuri to taka
ahankali"

Wani irin dad'i yaji acikin ransa, yafara d'ingisa qafar yana tafiya daqyar, suna zuwa d'akinsa
yafad'a kan gadon, tace "Babban Yaya wanka fa"

Cikin shagwa6a yace "nifa bazan iya ba....,saide in zakimin"

Cikin sauri ta kalleshi, murmushi yasaki sannan yamiqa mata hannu, babu musu takama
hannayen nasa tana jansa, Amma takasa d'agashi, ahankali ya fuzgota tafado Kansa, yariqe
fuskarta da hannun sa yace "I love you Waheeda"

6oye fuskarta tayi a qirjinsa cikin kunya, cikin rad'a yace "bazaki iyamin wankan ba?"

Ahankali ta d'aga masa Kai, murmushi yayi,yace "nayi tunanin zakimin, har abar kikama ki
wanke"���

Rufe idonta tayi da hannunta, kunya ta kamata, tana tunanin Ina yaji wannan maganar?

Murmushi yasaki sannan ya kwantar da'ita akan gadon, yashiga wankan cikin sauri, satar kallon
sa tayi, mamaki yakamata, ba yanzu taga yana d'ingisa qafarsa ba? ��


Daya futo daga wankan ma lafiya kalau yafuto ya manta dawani d'ingisa qafa dayake, kawarda
kanta tayi Gefe, tad'auki wayarsa tana Kallan photuna, tayi mamaki sosai ganin photunan
yawanci duk Nata ne aciki, wani tasan anyi mata, wani kuwa bata Sani ba, lotion yad'auko zai
shafa ya zauna akusa da'ita, ahankali ta ajiye wayar tatashi zata bar d'akin, hannunta yaruqo
yace "Ina Zakije Kuma?"

Kanta aqasa tace "zan had'a abinci ne..."

"to wakikeso ya shafa min man? Bayan kinsan banajin dad'in jikina ba komai zan iyaba?"

Cikin mamaki ta Kalle shi tace "Dama baka warke ba?"

"ni ban warke ba, kawai daurewa nake Ina komai, Amma idan zan takura miki shikkenan, Bari in
shirya naje mu gaisa da Ummah kar tace nadawo banjeba"

Waheeda tayi shiru tana nazari, wata zuciyar tace kyaje kina zaune agida daga wajan Ummah
kiji shi a wajan Ummi ���

Cikin sauri tadawo ta zauna, tad'auki man ta shafa a hannunta, sannan tafara shafa masa
ahannunsa zuwa kafadar sa da wuyansa

Laushin hannun ta, da Laushin jikinsa, yahad'u da Laushin man hakan yasa Babban Yaya ya
Lumshe Idonsa, tana shafa masa a qirjinsa yaji wani irin dad'i, ahankali yasaki wani Dan
qaramin numfashi, man tasake lakutowa ta murza a hannunta sannan tad'ora hannun dede
nipples dinsa tana shafa masa man, wata irin qara Babban Yaya yasaki yace "ohhhhh......"
Kallan sa tayi da sauri tace "harda Nan ciwon?"

Cikin sauri ya daga mata Kansa yace "harda Nan mana, da qafata da qirjina, da cinyata"

Mamaki yakama Waheeda, to ai ko lokacin da yaji ciwon iya qafarsa taga yana riqewa, cikin
sanyin jiki da tausayawa tace "sannu, Bari inyi sauri Kaci abinci saika kwanta ka huta"

Daga mata Kai yayi, taci gaba da shafa masa man harda su fuskar sa, Amma bata shafa masa
acinya ba, ta Kalle shi tace "yayi?"

Murmushi yayi mata yace "yayi" sannan yatashi yanufi toilet, yanxu kawai tsarki zai sake, ya
tabbatar idan akaci gaba da shafa man Nan to gaba dayama saiya sake wankan


Da daddare suna zaune afalo suna kallo, Waheeda tana zaune shi kuwa yayi matashi da
cinyarta, wayarsa ce tayi qara, yana dubawa ya runtse Idonsa, Waheeda tace "menene?"

"Anty ce take kirana, banje ba, kunya nakeji wallahi, kullum nazo a ranar nake zuwa"

Tace "toka dauka mana kaji menene"

"um Um bazan iya dauka ba, ke ki dauka Sai muji"

Waheeda tad'auki wayar, Hajiya Anty tace "Yaya jikin Naka?"

Waheeda tayi murmushi tace "Anty bacci yake fa, Amma da sauqi jikin Alhamdulillah"

Naufal ya gyara kwanciyar sa a cinyarta yana Kallan ta Sai murmushi yake dimples dinsa suna
futowa, Hajiya Anty tace "to Alhamdulillah, kina Jina ko? Karkiyi wasa da magungunan ki, kici
gaba da amfani dasu, idan Kuna buqatar wani abu saikimin magana"

Ahankali tace "to shikkenan Anty, saida safe"

Wayar ta ajiye ta Kalle shi tace "kawai cewa tayi yajikin naka, nace mata kayi bacci ma Kuma
da sauqi"


"Tome tasake cemiki? Naji ai tanata magana kekuma kinyi shiru" ������

Murmushi tayi tace "cewa tayi na kula dakai, Kuma duk abinda muke buqata nayi mata
magana"

Jijjiga Kansa yayi, sosai ya gamsu da bayanin Nata, beyi tunanin ta6oye masa wani abun ba,
cimak ya d'auketa suka nufi dakinta, suna zuwa yakashe musu wutar Dakin, sannan yasaka ta
ajikinsa sukai shirin bacci

Waheeda tayi shiru tana jin wani irin dadi Wanda batasan dalilin saba, Amma ta tabbatar hakan
baya Rasa nasaba da zuwan dan'uwan Nata, nipples dinta ne taji yana mata Dan qaiqayi
tasaka hannu ta Sosa, sannan tasake gyara kwanciyar ta

A kunnan ta yad'ora bakinsa, cikin rad'a yace "mezan samu ne?"

Murmushi tayi cikin kunya tace "babu komai"

"kin tabbata?"

"eh"

Hannun sa yad'ora akan nashanunta yashafa yace "wannan basuyi kewata ba?" ya qarasa
maganar yana murza mata kan nonon ta

Ahankali Waheeda ta Lumshe idonta tana hamdala acikin zuciyarta, kamar yasan Dama qaiqayi
suke mata, cikin fitar hayyaci tace "sunyi"

Sake murza matasu yayi yace "sosai?"

Ahankali tace "um"

Kissing din wuyan ta yayi yace "Nasha?"

Daga masa Kai tayi ahankali, cikin sauri yajanye mata rigar tayi sama, sannan yad'ora
harshansa yana tsotsar su ahankali, lokaci daya Waheeda tafita hayyacinta, Sai shafa lallausar
sumar Kansa take, hannun sa yasaka cikin private part dinta yashafa wajan, cikin jin dadi tace
"wayyo...."
Murmushi yayi, yacire mata pant dinta, yaci gaba da shafa wajan, kwata kwata Waheeda sakin
ihun dadi take, tamanta da Babban Yaya take tare, shi kuwa Babban Yaya, haqqin sa yake son
kar6a awajanta, cikin dabara yafara neman hanya, tanajin abinda yake kokarin saka mata
tadawo hayyacinta, kuka tafashe dashi, cikin wata irin murya yace "bakyaso?"
Cikin sauri ta amsa masa, ahankali yafasa abinda yayi niyya, yajata jikinsa ya rungume ta sosai,
kamar zai maida ta cikin jikinsa, cikin sauri tace "Babban Yaya zafi"

Ahankali ya sassauta mata ruqon, sannan tasamu bacci me dadi ya d'auketa, shi kuwa kasa
baccin yayi, daqyar da Fama sannan yayi sa'ah bacci ya dauke shi

Da asuba, shine yafara wanka, sannan yatasheta tayi wanka, suka gabatar da sallah, yayi
musu addu'o'i sosai, sannan yacire rigar sa, itama tarage kayanta, suka koma gado suka

kwanta, Amma duk wannan abun da ake Waheeda taqi hada ido tashi, Shima yana lura da
hakan, kwata kwata yau bayajin zai iya fita ko nanda bakin get, saboda mararsa wani irin
murdawa take tana masa ciwo

Suna kwanciya, bacci yad'auki Waheeda, shi kuwa shiru yayi yana tunanin dabarar dazai mata
ta amince da buqatar sa, bayason yayi mata ta qarfi, yafi son ta amince da kanta, abun zaifi
bada armashi, yana cikin wannan tunanin yaji wayarsa tana qara,qaran wayar ne yatada
Waheeda, Amma Saitayi shiru bata nuna masa tafarka ba
Dauka yayi tareda fadin "mashkur ya akayi?"

"yanzu danna kiraka mu gaisa shine zaka cemin ya akayi? Kodan yanzu kana angonci shine
zakace baka son kira?to kayi hakuri, kawai kira nayi inji Yaya jikin Naka dafatan de babu wata
matsala?"

Babban Yaya yace "Kuma kira da wannan asubar?"

Dariya mashkur yayi "wallahi ni na manta ma Nan asuba ce, sorry ango"

"Dan Allah mashkur kadena min maganar angoncin Nan, har yanzu de shiru ne, babu bayani"


Waheeda datake cikin Bargo ajikinsa, ta zaro ido, gabanta yana faduwa, lokaci daya Kuma taji
wani irin tausayin sa ya kamata, Gara ta bashi haqqin sa, tunda yanzu ya fadawa abokinsa to
tun kafin ya fadawa su Ummah Gara ta bashi

Mashkur yace "kayi hakuri, kasan abun saida lallama"

Ajiyar zuciya yayi yace "babu abinda zai faru mashkur insha Allah, komai saita amince, zan
kiraka back, bacci nakeso nayi"


Yana kashe wayar, ya Lumshe Idonsa tareda sake rungume ta, tausayi yasake bata, ahankali
tad'ora hannunta a qirjinsa tad'an shafa kad'an, Babban Yaya yayi tunanin bacci take, ya gyara
mata hannun, yasake matsowa da'ita jikinsa, Waheeda tanajin yanda fuskarta take kan qirjinsa,
ahankali ta dora bakinta akan nonon sa takama Sha ahankali kamar yanda yake mata Shima
Wata irin miqa yayi yace "Baby kibari fa"


Memakon ta Bari saita dora hannunta akan dayan nonon tana matsa masa kan ahankali,
rungume ta yayi ajikinsa yana sakin numfashi, cikin wata irin murya yace "so kike ki kasheni da
dadi ko? Bayan ba Bani abun dadin zakiyi ba"

Wata irin kunya ce takama Waheeda, har yanzu idan Babban Yaya yafada mata wata maganar,
jitake kamar qasa ta tsage tashige ciki Dan kunya, cikin sauri tadena abinda take tarufe idonta

Shima murmushi yayi, yacire hannunta daga fuskarta yace "to inyi?"

Daga masa Kai tayi, yace "kin amince?"

Tace "um"

Yace "to karkiyi kuka kinji? Nima ahankali zanyi miki, zakiji dadi sosai"

Tace "to"

Tana rufe bakinta, yahade bakinsa da Nata yana nuna mata zazzafar soyaiya, sosai yake
kissing dinta cikin salon qwarewa, saida yayi wasa da'ita sosai, yakaita matakin qarshe najin
dadi, Waheeda taji yace zataji dadi sosai Dan haka tasaki jikinta sosai tana jiran jin dadin,tanajin
sa yana neman hanya, memakon taji tsoro Sai wannan kalmar tajin dadi daya fad'a ta yaudare
ta, tayi tunanin dadin ne zaizo, Dan haka tad'an bude masa qafar, aikuwa Babban Yaya yana
samun hanya yafara shiga, yaji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login