Showing 57001 words to 60000 words out of 82824 words

Chapter 20 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

shigowar sa suka fice daga d'akin, ajiye
Robar hannun sa yayi, yacire Babbar rigar jikinsa, ya ajiye ta agefe, sannan ya zauna agefen
gadon setin kanta Zuba mata ido yayi yana kallanta, d'an qaramin pink lips d'inta ya Kallah yaji ya birgeshi kamar
yad'ora nasa akai yayi kissing.
Hannun ta yakama yariqe cikin nasa, yaji zafi sosai, ya sunkuya yayi kissing goshin ta, rigar
jikinta yad'age sama, yafara goge mata cinyoyin ta,sannan yafara kokarin cire mata rigar gaba
d'aya, Bayan yacire rigar tanajin yanda yake 6alle mata hook d'in brezia d'inta, Amma kwata
kwata taqi bud'e idonta ta Kalle shi, wani irin takaici takeji a zuciyar ta, Wai yau Babban Yaya ne
yake mata haka, kuka take son yi Amma tahana kanta, saboda bataso ma yasan cewa idonta
biyu

Wata irin wawuyar ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yayi tozali da cikakkun nashanunta,qare
musu kallo yayi ko'ina yacika sosai, Yan qananun nipples d'inta ya Kallah yaji kamar yad'ora
bakinsa akai yayi ta tsotsa, hannun sa har rawa yake yad'ora mata towel din a wajan yana
gogewa, ahankali yake gogewa baya son yadaina Kuma baya son ya tasheta daga bacci, tun
yana gogewa cikin hayyaci harya fara dannawa kad'an kad'an batare daya Sani ba, qaran da
wayarsa tafara ne yasa ya dawo hayyacinsa, Bai dauki wayar ba, Sai yayi sauri ya qarasa goge
mata jikin, yabude sif d'insu yad'auki wata rigar yasaka mata, sannan yafuto daga d'akin

Tanajin fitarsa wani irin hawaye yazubo mata, tasaka hannu ta share, taja Bargo tashige ciki
gaba d'aya, har kanta.

Su Ihsan ne suka dawo 'Dakin, bargon intisar ta janye, suka ganta da wani kayan, cikin murna
Ihsan tace "Laaaa kinga ma jikin da sauqi, harta sauya Kaya"

Intisar ta kalleta tace "Waheeda, kukan me kike ne? Waike Dan Allah bakya gajiya da wannan
kukan ne? Haba ayitayin abu kusan sati d'aya? Duk kinsa Babban Yaya yarame, saikace wata
autar mata, shine ma yake bin kanki wallahi..."

Cikin masifa tatashi zaune tace "eh ai Dan bake yayiwa abinda yamin bane, kinsan me yamin
ne dazaki hanani kuka? Kun zo kun dameni, aikin banza..."

Intisar tace "yau Kuma? Keda kike mana iyayi kina cewa yayanki ne in'aka bibiyama yafi sonki
akan mu shine Kuma yau Zaki na cewa muka San meya miki? Da yau kuka fara fad'a Kuna
shirya wa dazaki mana wannan tambayar?"

Waheeda ta rushe da Kuka, kwata kwata hankalin ta ba'a kwance yake ba, idan tatuna yanda
yagama lugwigwita mata qirji yanzu, saitaji inaaa! bazata iya zama dashi ba, tama manta dasu
Ihsan take magana, cikin kuka tace "Allah idan yasake min irin abunnan bazan yarda ba saina
rama, ba duka ba saide ya kasheni......." ta qarasa maganar cikin tsawa!
Ihsan da intisar suka had'a ido sukayi murmushi tareda barin d'akin, Dan sunga alama an shiga
fagen Daba nasu ba ���


Washe gari da safe, Maya tazo gidan itada yayanta Safwan, a lokacin duk family d'in Suna Nan,
Daddy da uncle suna duba wasu takardu, Babban Yaya yana Kallan wasa a TV, Sa'ad da
Sa'eed sunata dariya ganin yanda wasan yake gudana, Hajiya Anty da Ummah suna gyara
kayan lefen Babban Yaya da aka dawo dashi, duk an cire wasu abubuwan, Anty tana rubuta
abunda aka d'auke zata sake siyowa Waheeda wasu,
Yanbiyu suna Kallan waya suna dariya, Waheeda ce kawai batanan


Ummah ta Kalle su tace "A a Maya,kune a gidan namu kenan, sannunku da zuwa"

Hajiya Anty cikin tsokana tace "Su Maya amare"���

Murmushi Maya tayi tace "Anty Ina take ne?"

Hajiya Anty tayi murmushi tace "tana d'aki kishiga mana"

Maya ta sunkuyar da kanta qasa tace "A a Anty, ai wajanku nazo gaba d'ayanku"

Babban Yaya yajuya ya kalleta, shide yarinyar tana birge shi, saboda tanada Hankali sosai ga
nutsuwa, shiyasa ma ya aminta da qawancen su itada Waheeda, yasan Waheeda zata koyi

abubuwa dayawa a wajan yarinyar

Ihsan tace "to Bari nakira miki qawar Taki"

Tana zuwa d'akinsu taga Waheeda a kwance da waya a hannun ta, tace "kizo Maya tazo"

Cikin sauri Waheeda ta miqe, dama tana so taga Maya, tana so ta fad'a mata abinda yake
damunta ko zata bata wata shawarar

Cikin sauri kuwa ta iyo gaba Ihsan ta take mata baya, suna zuwa falon ta ganshi a zaune tareda
su Sa'eed, gabanta ne yafad'i, cikin sauri tayi qasa da kanta, Shima yana ganin futowarta gaba
d'aya saiya Rasa nutsuwar sa, yama manta yana zaune ne da iyayensa da Kuma qannansa a
falon, yazuba mata ido yakasa d'auke Idonsa akanta, Hajiya Anty datake gyara Zaman inner
wears acikin akwati ta Kalle shi tayi murmushi, dama de tana tunanin da niyya Naufal yasiyo
wannan Brezia d'in manya daidai Waheeda, kamar yasan da'ita za'ayi auren.

Sa'ad da Sa'eed suka kalli Babban Yaya suka had'a ido suna Daria qasa-qasa, Sa'ad yayi qasa
da murya yanda Babban Yaya bazai ji ba ya cewa Sa'eed "sainaga kamar Dama yana ciki..."
���

Sa'eed yace "nima tunanin danake kenan, Sai yanzu nake ganin alamun hakan"

'Dagowa sukai daga gulmar suka fuske kamar basu ba���

Har Waheeda ta zauna kusa da Maya Babban Yaya bai daina kallon ta ba, ahankali yad'auke
Kansa daga gareta, yana juyowa suka had'a ido da Uncle Usman daya zuba masa ido tun d'azu
yake Kallan sa ���
cikin kunya yafara shafa lallausar sumar Kansa tareda sunkuyar da Kansa qasa

Waheeda ta kalli Maya tace "Sai yau kika ga damar zuwa qawa"

Maya ta kalli Waheeda tace "qawa Ina tsoron zuwa wajanki ne, nasan namiki laifi, bansan
tayaya zan miki bayani ba..."

Cikin rashin damuwa Waheeda tace "menene yafaru?"

Maya ta kalli kowa na falon tahad'e hannunta biyu waje d'aya������
cikin rawar murya tace "Daddy, Uncle, Ummah, Anty, Babban Yaya, Qawata, Dan girman Allah
ku yafemin, haqiqa nasan na aikata muku laifi, nasaka ku cikin wani Hali, Amma ba komai ne
yasa nayi hakan ba Sai saboda taimakon da Babban Yaya yata6a yimin lokacin da muka shiga
cikin wani hali nida iyayena, yatemaka mana a lokacin da muke buqatar temakon,.... "
Jin wannan furucin Nata yasa hankalin kowa ya dawo kanta, Sai kowa yazuba mata ido yanaso

yaji abinda zatace, Daddy yace"menene yafaru Maryam, fad'amana muji"

Kanta ta sunkuyar tace "Gaskiya Waheeda bata d'aukeda kowacce irin cuta, lafiyarta kalau, tun
muna ss2 nafahimci cewa Babban Yaya yana sonta, tundaga lokacin naci d'amarar temaka
masa akan Waheeda, Ina bata shawara sosai akansa duk Dan naja ra'ayin ta, to Amma Naga
hakan bata samu ba, saboda koda yaushe abinda take fad'a min d'ayane shid'in yayanta ne, Ina
tunanin mafita saina ji har ankawo mata kayan lefe, narasa yanda zanyi in rabata da Huzaifa,
kawai rannan Sai take fad'amin zasuje Asbiti ayi musu text, da wannan damar nayi amfani
nasamu family Doctor d'inku wato Doctor Khamis, na fad'a masa komai, anan Shima yabani
goyon baya, ya tambaye ni Dame nakeso ya temaka min, Kai tsaye nafad'a masa tunda shi
Babban likita ne nasan yanada alaqa da wasu hospital d'in dayawa, inaso duk asbitin da
Waheeda taje a fad'a mata cewa tana d'aukeda cutar qanjamau, ta wannan hanyar ne kawai
zan gane wannan Huzaifan datake rawar Kai akansa shin yana mata soyaiyar Gaskiya ne
kokuma ta qarya? Idan soyaiyar gaskiya yake mata to zanji dad'i nasan koda qawata ta aure shi
zaici gaba da sonta, idan Kuma duk qarya ce, to lokaci zai nuna, Doctor khamis yabani goyon
baya sosai, Kuma Alhamdulillah yanzu gashi gaskiya tayi halint...... "

Kafin Maya ta qarasa magana Sai ganin Waheeda sukai tatashi tsaye tashaqe mata
wuya�����������領����儭?

Sosai suka kama dambe, Maya tana kokarin qwatar kanta Waheeda kuwa idonta yarufe takama
Maya Sai dukanta take
Su Ummah ne suka tashi da Anty da Kuma yanbiyu suka fara rabiya, Amma Waheeda tayi wa
Maya wani irin ruqo kamar ba qawa da qawa ba ������

Cikin kuka Waheeda tace "daga yau babu ni babu ke, karki qara zuwa inda nake, dama can
kema nasan bakya sona, tun tuni nagane take takenki..."


Wani irin murmushi Babban Yaya yayi,haqiqa dole ya kyautatawa Maya, tayi masa abinda bazai
ta6a mantawa ba,dama ta dalilin tane Waheeda bataje Saudia ba saboda Ummah taji suna
waya, yanzu kuwa yayi alqawarin had'ata da qawar Tata sutafi Saudia tare, saisuci gaba da
damben acan ���

Ummah ta kalleta tace "bazaki saketa ba?"

Cikin kuka Waheeda tace "to Ummah meyasa zatasa a aura min Wanda banaso? Ita uwata
ce?"


Uncle Usman ya kalli Babban Yaya yace "Kai tashi kaja matarka kubar gidannan"

Ummah ma tace "eh wallahi, ni nagaji da fitinarki Waheeda, memakon ki godewa Allah bakida
cutar komai, saide ki kama dambe? Wuce kibishi kutafi gidanku mun yafe zamanku a gidannan,
Allah yabada Zaman lafiya"

Ahankali yatashi yanufeta, har zuwa lokacin hannunta yana jikin hijabin Maya Wanda taqi saki,
yana zuwa yasaka hannu yacire mata Nata hannun, sannan yajata zasu bar falon, ihun kuka
Waheeda tasa tana fad'in " Ummah dan Allah kuyi hakuri, ni wallahi Bana sonsa, daku zan
zauna, Ummah!, Anty!!"
Ummah ta d'aga murya tace "Nayafe Waheeda, kuje can ku qarata"

Haka suka futo daga falon har zuwa wajan motar sa, yana zuwa yabud'e mata tashiga, sannan
yarufe Shima yashiga, fita sukai daga gidan suka d'auki hanyar gidansa, tunda tashiga motar
takifa kanta acinyar ta tana gunjin kuka, yanajinta bai hanata ba, sunyi Nisa da tafiya yayi
tunanin zatayi shiru Amma yaji shiru yarinya Sai kuka take masa, mamaki ya kamashi, Wai
shine yau Waheeda take gudu. ���


jikinsa ne yayi Sanyi, ahankali yafaka motar agefen titi yakifa Kansa akan sitiyarin motar,
Waheeda tana kuka taji sun tsaya, batareda ta d'ago kanta taga dalilin tsaiwar tasu ba taci gaba
da Kuka, Ahankali takejin wata shashshekar kukan tana tashi acikin motar, cikin mamaki ta
d'ago kanta tazuba masa jajayen idonta, mamaki yasake kamata ganin Babban Yaya yana
kuka da Idonsa, abinda bata ta6a ganiba a tarihin rayuwarta, lokaci d'aya ta nemi Nata kukan
tarasa, cikin zuciyarta tace "Kuka?"




���������
1/28/22, 20:51 - Ummi Tandama���: WN



Rikicewa tayi tarasa Yaya zatayi? Babban Yaya da Kuka? Tome aka masa dazai kama yimata
kuka? Ita yanzu Yaya yakeso tayi ne? Bata ta6a ganinsa yana kuka ba, Sai hakan yasake d'aga
mata hankalin ta tasake fashewa da Kuka,cikin kuka ta kalleshi takasa bashi haquri, cikin
taqaici ya d'ago Kansa, Idonsa duk hawaye yace "bazaki min shiru ba saina bige bakinki
anan?..."

Itama cikin kuka tace "toba kaine kaqi yin shiru ba..."

Hannunsa duka biyun yasaka yarufe fuskarsa, saida yagama kukansa ma'ishi, sannan yaja
motar suka qarasa gidan

Maigadi yazo ya gaishe su cikin ladabi, ganin yanayin uban gidan nasa ba daidai ba yasa
yajuya yakoma mazauninsa

Suna shiga falon ya nuna mata d'aki yace "gashinan"

'Dakin tashiga Wanda yaji kayan komai na more rayuwa, fad'awa tayi kan gadon ta Fashe da
Kuka, wanne irin aure ne wannan? Babu masu rakiya babu komai ko kayan sakawa Ummah
bata bataba, tayaya zata rayu dashi awannan gidan a matsayin ma'aurata? Kuka take sosai
saida taji kanta yafara ciwo sannan tayi shiru

Tunda sukazo gidan bai leqo d'akin datake ba, itama bataje inda yake ba, ko kitchen d'inma
bata shiga ba bare yasaka ran zata dafa musu wani abun, damuwa tataru tayi masa yawa
yarasa ta'ina ma zai fara lallashin ta? Ada yana lallashin tane a matsayin ta na qanwar sa
wadda yakeso, yanzu Kuma zai bata kulawa da lallashi ne a matsayin ta na matarsa, to gashi
tana cewa bata sonsa, Yaya zaiyi ne?

Da tunani yafara yimasa yawa saiya dauki waya zai kira Ummah ya fad'a mata a aiko musu da
abinci, yana kira Ummah ta d'auka tace "Yayansu yagida"

"lafiya Ummah, Am... Ummah idan yaran Nan sungama abinci, sutaho mana dashi"

"to zasu kawo muku, zanzo Nima nasake ja mata kunne nasan Waheeda batajin magana, karka
fita ko'ina ka zauna agida ka huta Sai anjima..."

Babban Yaya yariqe wayar yayi shiru, yanaso yace mata Kozai dawo da Waheeda gidane idan
tagama hucewa Saisu kawo ta, to Amma yaji kwata kwata Ummah taqi bashi wannan damar ma
bare yayi mata doguwar magana, kashe wayar zaiyi, saiyajiyo muryar Anty tana cewa "Amma
Yaya da kun Bari yarinyar Nan tad'an sake dashi kafin sutafi, kwata kwata bamu yi mata shirin
komai ba, kamar batada gata?"

Ummah tayi tunanin Naufal yakashe waya, shiyasa tana cewa Sai anjima kawai ta ajiye wayar,
Babban Yaya kuwa fasa kashe wayar yayi, yayi shiru yana jiran amsar da Ummah zata bayar

Ummah ta kalli Hajiya Anty tace" wanne irin sakewa Kuma Antynsu? Yau tafara zama da Naufal
d'in? Tafi kowa sanin halinsa acikinsu, taje tayi ta kukan idan tagaji zata daina, yanzu Hankali na
ya kwanta tunda tana d'akin mijinta, kwanaki kamata nayi tana waya da Maya, bansan de kan
zancen nasu ba, Amma saina ji ita Waheeda tana hurewa Maya kunne Wai wallahi ta yarda ayi
mata auren, inda ace itace yarda zatayi, ai har wanka ma ita zata dinga yiwa mijin, har abar
zata kama ta wanke.... "

Babban Yaya yazaro Idonsa ���, dariya ta kamashi cikin sauri yakashe wayar kar Ummah ta

d'auka taga waya a kunne

Hajiya Anty tace"mun shiga uku Yaya, yaran yanzu ka haifesu baka haifi halinsu ba, to ai yanzu
saitaje ta wanke ta yayansu" ���


Ummah tace "shiyasa na dage akan ayi mata auren, Hankali na zaifi kwanciya"


Babban Yaya yadinga dariya ad'aki shi kad'ai,yana mamaki Waheeda ce tafad'i irin wannan
maganar? ��Shiyasa daya tambayeta laifin me tayiwa Ummah tayi shiru taqi fad'a masa?


Ummah bata Bawa yanbiyu abincin sun kawo ba, Sa'eed tabawa yakai musu,Bayan tafiyarsa
Babban Yaya yaje yayi nocking d'akin tanajinsa taqi bud'e masa haka ya haqura yajuya

Abu kamar wasa kwata kwata Waheeda taqi bud'e d'akin, inde taji alamun yana gida saita rufe
d'akin ta, babu abinda take a gidan, tanajin yafita, saita futo tayi harkokinta Takoma d'aki,
abinda tasa aranta shine itade bazata iya wannan rashin kunyar da Babban Yaya ba, domin
kuwa rayuwar aure daban, rayuwarsu kafin aure daban, Gara suci gaba da tafiya Ahaka

Babban Yaya tun yanabi takanta harya dawo ya share ta, yau tanajin qaran TV afalo tafuto daga
d'akin, lemo ne a gabansa dakuma computer yana typing, d'agowa yayi ya kalleta sau d'aya
yamaida Kansa ga rubutun dayake

Zama tayi aqasan kujerar dayake zaune, ta sunkuyar da kanta qasa, batare daya kalleta ba
yatashi daga wajan zai wuce d'akinsa, cikin sauri tatashi tabi bayansa, d'akinsa yashiga zai rufe
kofar saigata kamar an jefota, d'aure fuska yayi yace "menene Kuma? Inace gudu na kike?"

Wasa tafara da yatsun hannunta, idonta yaciko da qwalla tace "Dan Allah Babban Yaya ka
temaka ka sakeni...."

Cikin sauri ya kalleta, Kansa ya Sara kamar an doka masa guduma, cikin sauri yace "meyasa?"

Hawaye ne yazubo mata, tace "haka Nan..."

Yace "hakanan? To kiyi hakuri, bazan iyaba, because.... I luv you, sannan karki kuskura kisake
min wannan maganar"
Yafad'i hakan tareda juyawa zai shige d'akinsa, kuka tafashe dashi tace "Dan Allah Babban....."
kafin ta qarasa maganar Tata yajuyo yahad'e bakinsu waje d'aya

Lumshe idonta tayi, hawaye masu zafi suka silalo daga idanuwanta, tanajin yanda yake tsotsar

lips d'inta kamar yasamu sweet, daga baya yakama harshen ta yana musu wata irin tsotsa
kamar ba Babban Yaya ba, bud'e Idonsa yayi yaga yanda take hawaye kamar anbud'e famfo,
ahankali yasaka Hannunsa yakama kanta yariqe,ya Lumshe idonsa yacigaba da kissing d'inta,
abunda yadad'e yana mafarkin samu Sai gashi yau yayi mata shi, tana cikin hayyacinta Kuma a
matsayin matarsa

saida yasha bakinta sosai sannan yasake ta, yana sakinta Tajuya d'akin ta da gudu tana kuka,
Shima jingina yayi da jikin kofar d'akin yana sauke numfashi, ga wata irin sha'awa datake taso
masa, jiyake kamar yaje wajan Waheeda


Mararsa ce ta murd'a yasaka hannu yadafe, ahankali ya qarasa kan gadon, tareda d'aukan
wayarsa, yarasa wazai kira Ummah kokuma Hajiya Anty? Wazai fad'wa matsalar sa? Ummah
de da'ita yasaba, yasaba fad'a mata komai, Dan haka yanzun ma ita zai nema, Ahankali yayi
Dialing number ta, tana d'auka ya Lumshe Idonsa yace "Ummah, Waheeda taqi hakura har
yanzu, Ummah me zanyi mata tasoni?, Ina sonta Ummah, yanzu cemin tayi insaketa fa
Ummah... "ya qarasa maganar cikin rawar murya

Ummah tayi murmushi tace "kashirya katafi England, zanyi maganin komai son"

Kai tsaye yace "to Ummah" sannan yakashe wayar



Waheeda ma anata 6angaren cikin kuka takira Hajiya Anty, saboda tasan Kota kira Ummah ba
goyon baya zata samu ba ���

Anty tace "Daughter lafiya?"

"Anty Allah nagaji...." abinda tace kenan, tafad'i maganar cikin kuka

Anty tace "subhanallah, meyafaru ne? Kimin bayani Waheeda duk Hankali na yatashi"

Hawayen tashare tace "Anty ni bazan iya zama dashi ba, haka kawai saiya dinga min wasu irin
abubuwa, aishi Yaya nane, meyasa zaimin haka"

Anty ta dafe kanta�丹��領����儭�tareda murmushi tace "to kiyi hakuri yadena, zanyi
masa magana karya sake 6ata miki rai, kinji Daughter"

'Daga kanta tayi kamar ba waya take ba, sannan tace "to" tareda kashe wayar

Kamar yanda Ummah ta bashi shawara rabuwa yayi da Waheeda, washe gari da safe ya shirya
zai koma bakin aikinsa

Driver ne yad'aukeshi, Kai tsaye yace "muje gidansu Maya"

Suna zuwa driver yafuto da sari yabud'e masa motar, yaro yatura Akira masa Maya, babu 6ata
lokaci kuwa Sai gata tafuto, tana ganinsa ta qarasa wajansa tace "Babban Yaya Ina kwana"

Idanu yazuba mata yace "Lafiya Maya, zuwa nayi inyi miki godia"

Murmushi tayi tace "babu komai wallahi, Allah yabada Zaman lafiya"

Envelope yamiqa mata cikeda kud'i yace "ga wannan ki kaiwa mamanku, sannan ki shirya
Bayan qawarki tagama fishi zaku tafi Saudia tare insha Allah"

Cikin murna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login