Showing 3001 words to 6000 words out of 82824 words

Chapter 2 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

daya, tunda 'yan'uwan suka daketa taketa
kumburi, taso ace ummah da Hajiya Anty basa Nan, dasai tahada wa 'yanbiyu wata muguntar
da bazasu taba mantawa da'ita ba, yanda ta zauna waje daya tayi shiru zaka rantse wata
kamilar yarinya ce, saboda ta nutsu sosai kamar ba'ita ba,itace tafara tashi takawo musu
lemuka da ruwa, sannan ta gaishe su, aikuwa suka amsa cikin girmama wa, tasake komawa
wajan zamanta ta zauna, Ummah takalle su cikin sakin fuska tace "Saide kuyi hakuri fa, Amma
bamu gane Kuba"

Namijin ne yafara dariya yace "Hajiya ai 'yan'uwan kune daga wani gari Kaburma, ai Alhaji
Habu ne yace duk lokacin da muka shigo Garin naku, mu qaraso mu gaisa nida iyalina, aini
kamar qani nake awajansa" yafadi maganar yana Kallan Waheeda

Waheeda ta Kalle shi dakyau, Bama qanin bane kenan, kama ce, tunda yace kamar qani yake a
wajan Baba Habu, Kai Shima de Baba Habu da yayime-yayime yake, ita Kuma umma Sai
washe musu baki take

Hajiya Anty tace "Amma kun kyauta wallahi, ai Gara daban wuce gida ba, yanzu gashi munga
juna"

Matar datake gefen namijin tace "Eh wallahi, ai Baba Habu akwai zumunci, Amma wadannan
Yan biyu ne ko?"

Ta qarasa maganar tana Kallan Yan biyu

Dariya sukayi sannan suka amsa mata, Tajuya tasake Kallan gefen da Waheeda take zaune
tace "kekuma fa qawata kinyi shiru babu ruwanki da kowa"

'yanbiyu ne suka hada ido suka kwashe da dariya, Wai Waheeda ce babu ruwanta, shine
abunda ya basu dariya

Matar tace "yakuke mata dariya, ai Naga tayi shiru da alama zatayi hakuri,qawata ya sunanki?"

Waheeda tayi murmushi tace"sunana Waheeda"

Kallan mijinta tayi tace "Baban Halima kaji suna me dadi, idan nasake haihuwa Nima ka sakawa
yarmu irin wannan sunan"

Dariya yayi, ya kalli Yan biyu, ya kalli Waheeda, yace "yanzu Nan duk 'ya'yanane?"

Dariya sukayi kawai, babu wadda tace masa komai, yace "toku Yan tagwaye wayece babba
acikin ku?"

Ihsan tace "nice babba, Sai Intisar, Sai qanwarmu Waheeda"

Washe baki yayi yace "ikon Allah kenan, toke ashe kece Gambon su"

Waheeda tace "Uhm..." Daga Nan tatashi tayi daki
Matarsa tace "Allah sarki, kunga ita tatafi daki ma babu ruwanta baiwar Allah, Baban Halima
Bari naje wajanta musha hira"

Tatashi tabi Bayan Waheeda, duk yanda taso share matar hakan bai iyu ba, Dan dolenta tasaki
jiki da'ita suka Sha hirarsu, Sai yamma lis suka tafi, Hajiya Anty taje gidanta takawo wa matar
atamfa da kudi, ummah Kuma tabasu kayan abinci sannan tasa driver yamaidasu har gida.



Da daddare suna zaune afalo gaba dayansu, Ummah da Yanbiyu maza Wanda suke bin
Babban Yaya, Sa'ad da Sa'eed,, saikuma yanbiyu mata su Ihsan, kowa Assignment dinsa
yakeyi, mazan ne daya yana kallo a TV daya yana danna wayarsa, Sa'eed ne ya kalli Waheeda
yace "ke tashi ki daukomin bread a kitchen, yana Nan akan fridge"
Hankalinta yanakan rubutun assignment dinta tace "qarami ko babba?"

Lokaci daya shida Dan'uwan nasa suka kalleta, mamaki ya kama Sa'eed, harshi zai aiki
yarinyar Nan Amma tana tambayar shi qarami ko babba?
Miqewa yayi tsaye yanufeta, tana dago kanta ta ganshi yanufota tatashi da gudu tayi kitchen,
yanda take gudun yasa dogon gashin kanta yake bazuwa a fuskarta,hips dinta kuwa Sai rawa
yake, haka tadinga tsaki cikin ranta, saboda bata so idan tana tafiya taji suna rawa

Waheeda kyakykyawa ce ta qarshe, tanada kyau Wanda kallo daya zaka mata kagano
hakan,duk cikin yan'uwanta tafi kowa kama da Babban Yaya, yanda yake magana dimples suna
futowa haka itama, musanman idan tayi dariya, kana ganin ta ka ganshi, shiyasa ko ba'a fadaba
inde kagansu basai ka tambayi waceba, kaima kasan jininsa ce, kamar su tayi yawa, saide
basa zama inuwa daya, baya sakar mata fuska, inde tayi laifi tana ganinsa jikinta yake rawa,
saboda tasan watan azabar ta yakama, tayi laifi yakamata ya daketa hakan bazai Hana gobe

tasake yin wani laifin ba,babu Wanda bai Santa ba a school dinsu, kana cewa Waheeda Virus
za'a nunama ita, wannan shine Nikname dinta, dazaran tayi laifi anyi mata hukunci batada wata
Sara saide tace baza'a birgeta ba Sai an kashe ta ankaiwa Ummah gawarta �不, Amma bata
taba fadawa Babban Yaya ba, saboda tasan karonsu babu dadi, Amma yasani Sarai tana
fadawa mutane hakan.


Waheeda tanada kyawun sura, hips dinta da breast dinta yafi qarfin shekarun ta, harma tafi
yan'uwan Nata, Kuma tana tafiya suna rawa, sauqin ta daya dokar da Babban Yaya yakafa
musu tasaka hijabs.

Washe gari Sunday babu makaranta, gaba dayansu suna tareda Ummah a kitchen suna hada
breakfast, gaba dayansu tasosu take su shiga kitchen tare, wani lokacin Kuma tabarsu su kadai
suyi, wayar Ummah ce tafara qara, tana dubawa taga Baba Habu ne daga jigawa yake kiranta,
cikin mamaki tace "Yaya Habu da wannna safiyar lafiya kuwa?"
Dauka tayi, Bayan sun gaisa yace "munyi magana da Malam Iliyasu, Dan kaburma, Wanda
naturo su suka kawo muku ziyara jiya, yayimin waya yanaso abashi auren gambo"

Umma duk saita kasa gane kan maganar tasa, tace "Wacece gambo Kuma Yaya?"

"gambo nawace daku Binta? Gambo de qanwar yanbiyu, Waheeda, yacemin yanaso abashi ita
yaqara ta biyu"

Ummah tayi murmushi tace "Haba Yaya, ai tsakanin da kunya, abar maganar Nan kawai, jiya fa
bakaga yanda matarsa tasake da yaran Nan ba, musanman ma Waheeda, ta daukemu kamar
yan'uwa, Kuma yanzu taji mun dauki 'ya mun Bawa mijinta ai abun babu dadi Yaya"

"a a yazakice babu dadi, ai be haramta ba, zai iya auren ta, Sai suyi zamansu, kude bakwa so
yaranku su rayu a qauye, kiyi magana da yarinyar idan tana so shikkenan Sai awanketa a kaita
Dakin mijinta"

Umma ba tasake musu dashi ba, tace masa "to shikkenan Yaya, Allah ya tabbatar da Alkhairi"
daga Nan ta kashe wayar

Yanbiyu ne suka kalleta, Intisar tace "Ummah Wai meyake faruwa?"

Ummah tace "Ina baqinmu najiya, Wanda su kazo daga kaburma?, to shine yace Yanaso
abashi Waheeda, zai aure ta, shikuma yarasa wazaiso Sai wannan shashashar"

Yanbiyu suka kwashe da dariya

Cikin sauri tadago kanta ta kalli Ummah tace "Tabdi, Amma Yama raina min Hankali, yana

Kaburma yarasa wazai Burma aqauyensu Saini? Ni wallahi Bana sonsa"

Ummah tace "aikuwa Yaya Habu yace inde kin amince za'a bashi"

"Ummah Bana sonsa, Kuma ai Babban Yaya yahanamu kula kowa"

Da wannan maganar Tata Ummah ta gamsu, saboda tasan Burin yayan nasu bai wuce ace
yaga sunyi karatu Mai tsawo ba.


Washe gari da safe, qarfe bakwai daidai, aharabar gidan tayi musu,gaba daya compound din
gidan interlock ne, Sai wasu manyan motoci masu numfashi guda hudu dasuke parking space,
daga can Gefe Kuma wani waje ne aka ware aka qawata shi da grass masu yawa, Sai ball
dasuke zube a wajan, da alama suna buga ball ne wani lokacin.
kowacce tana Sanye da uniform dinta, uniform din yayi musu kyau sosai musamman Waheeda,
farar Riga ce me dogon hannu Wanda yake d'aukeda links,tareda Dan qaramin hijab Wanda da
kadan yarufe musu breast dinsu, Sai siket ruwan toka da kadan ya wuce gwiwarsu, Bai sakko
qasa sosai ba kasancewar makarantar bata musulmi bace, Yan biyu Kam sun saka doguwar
safa fara, taboye musu qafarsu, Waheeda kuwa bata saka safar ba Shiyasa farar qafarta ta
baiyana sosai tamkar baturiya, safar tana hannunta, saikuma school bag dinta me shegen kyau
data rataya a hannunta guda daya, Hips dinta ya futo sosai acikin siket din dukda buje ne,
dukansu babu me dankwali saide hijabin kowa akwai hula ajiki, ta Bayan hijab dinta kuwa kana
iya hango duhun gashin kanta Wanda ta nannadeshi tayi acuci maza dashi.
bataje kusa da yan biyu ba,Dan tasan bakoda yaushe suke zama inuwa daya ba

Driver ne da Kansa yabude musu Bayan motar suka shiga, yarufe sannan yaja sukabar harabar
gidan, yana sauke su a makaranta yajuyo, Dama haka yake idan ya sauke su juyawa yake,
saikuma an tashi zaizo ya dauke su.


Kowa Class dinsa ya nufa, yanbiyu suka nufi Ss3 duka su biyun, ita Kuma Waheeda tayi Ss2,
takusa shiga aji Aryan yasha gabanta, cikin sauri taja baya ta tsaya tace "Haba Aryan miye
hakan?"

Yanbiyu suka juya suka kalleta, sukayi qwafa tareda shigewa aji, jiya jiyan Nan tagama cewa
Ummah Babban Yaya yahanasu kula Samari, saboda Dan Kaburma yace yana sonta, Amma
gashinan kullum saita kula wannan tatsitsin Yaron me kama da lagwani, sunmata magana
akansa Amma taqi ji, ajinsu daya itada Yaron, saboda maza da mata ahade suke, saide kowa
da layinsa.

Hannunta yakama suka shiga cikin ajin, ko kadan batayi yunkurin qwace hannunta ba, ajin babu
kowa saisu kadai, kasancewar sun shigo da wuri, Kallan ta yayi yace "Waheeda jiya kwana nayi

Ina mafarkinki, Kuma kinsan de bazan iya Bari har Aunty tashigo ajin Nan batare danayi tozali
da kyakykyawar fuskar ki ba"

Fararen idanunta tajuya tace "Allah da gaske? To in hakane Bani labarin mafarkin Naka"

"bazan baki labarin mafarkin danayi ba saikinmin alqawari Zaki barni na tabbatar da abunda
yafaru acikin mafarkina"

Tayi tunanin wani labarin daban zai bata, Kai tsaye tace "nayima, Ina jinka"

Hannunta yasake kamawa duka biyun yana shafa tafin hannunta, yarage murya cikin sigar rada
yace "Waheeda Ina sonki sosai, karki Bari arabamu kinji" ya qarasa maganar yana turata jikin
bango, idanun tane sukai wuri-wuri tafara kallon qwayar Idonsa, tace "Aryan miye hakan ne?
Mekake yi haka?"
Kallan idonta yayi yace "abinda nagani amafarki zan tabbatar dashi a yanzu" yana gama fadar
haka ya Dora hannunsa akan Boobs dinta yamatsa da qarfi, lokaci daya taji wani irin shock ya
kamata, tunda take ba'a taba taba mata nono ba Sai yau, kokarin dauke masa hannunsa take
daga qirjinta Amma takasa saboda yanda ya musu ruqo Bana wasa ba, kana ganin yanda yake
matsawa da qarfi kasan sabon shiga ne, hannunsa guda daya tabige saboda azabar zafin
datake ji, maimakon yasake ta saiya maida hannun kanta, ya riqe tudun gashinta da tayi acuci
maza dashi yahade bakinsu waje daya (���)

Adede lokacin Uncle Tunde yazo wucewa ta Bayan window na ajin, anan yayi tozali dasu, ihu
yasaka yana kururuwa tare da nuna su Waheeda da hannu, Nan da Nan malamai suka taru, Kai
tsaye office din Director aka tafi dasu,kan kace me, har labari ya watsu cikin makaranta, saida
aka kira yanbiyu agabansu aka kwantar da Waheeda da Aryan aka zanesu, sannan director da
Kansa yace ya Koresu daga makaranta, da'ita da Aryan dasu kansu Yan biyun, yace baya
buqatar ahalinsu acikin makarantar sa

Kuka Yanbiyu suka fara, suna bashi hakuri, idanunsu yayi jajir kasance warsu farare, Amma
Haka sukaqi hakura, Waheeda tatashi takade jikinta tace "aikin banza aikin wofi,babu tambaya
babu komai kawai za'a rufe mutum da duka,kukuma kun tsaya Sai wani koke-koke kuke Kuna
basu haquri, ai bazaku nunamin ranku yabaci ba saikun kasheni kun kaiwa uwata gawata, idan
kun gama kukan saiku taho mutafi" tana fadar haka tafice daga office din, babu Wanda yamata
magana acikin malaman, saboda sunsan batada kunya, Waheeda Virus zata fadi abinda yafi
haka.

a bakin titi suka hadu da'ita,basuce mata komai ba Sai sharar hawaye kawai suke, itace ta tare
musu adedeta suka shiga, haka Kuma itace ta fada masa inda zai kaisu, har lokacin yanbiyu
kawai hawaye suke sharewa.

Amma kana Kallan fuskar su kasan cewa akusa suke, sun cika sunyi fam, kawai neman

fashewa suke, suna hanya Sai tsaki take saki ita kadai, saboda gaba daya breast dinta bala'in
zafi suke mata,damuwar ta daya, kar Babban Yaya yaji, ta tabbatar idan yaji wannan labarin ta
mutu! sukuma yanbiyu sunyi tunanin dasu take wannan tsakin, saboda haka Saita qara tunzura
su, Ana ajiyesu daga napep din tayi gaba, suka biyo bayanta tajuya taga yanda suke tafiya
atsorace, ita kanta tsoron yanda zatayi bayanin abinda ta aikata take yi bare Kuma su, Amma
yanda taga jikin Intisar yana rawa Sai abun yabata haushi, lokaci daya tasaki wani tsaki zataci
gaba da tafiya
Yanbiyu suka hada ido, dama gashi taja ankoresu daga makaranta, aikuwa basu tsaya sauraren
komai ba suka rufeta da duka, megadi hankalinsa yanakan radio Sai ihun Waheeda yajuyo,
cikin sauri yanufesu yafara rabiya


Ummah tana zaune afalo tana break fast, tunda su Waheeda suka tafi school Sai yanzu tasamu
ta zauna tana cin abinci, wayarta dake Gefe ne tayi qara, number Hauwa'u tagani matar Iliyasu
Dan Kaburma, ta dauka suka gaisa cikeda kulawa, umma tace "Hauwa ashede Zaki kiramu,
yagida yame gidan naki dasu Halima?"
Hauwa tayi dariya tace "Hajiya wanne megida? Ai kwanan mu daya da zuwa garinku tunda
muka dawo narasa gane Kansa, Sai nemana yake da tashin Hankali Ina rabuwa dashi, qarshe
ma yace natafi gidanmu ya sallameni, Sai daga baya nakeji ashe neman aure yake, shiyasa
yasakeni, ai Bama tare Ina gidanmu hajiya "

Gaban Ummah ne yayi mummunar faduwa, haqiqa idan zancen Hauwa'u ya zama gaskiya to
akan Waheeda mijinta yasake ta, tunda shine yayiwa baba Habu magana yana son yaqara
auren, salati tafara a fili takasa dainawa har Hauwa'u ta kashe wayar Dan itakan tayi tunanin
saboda zancen sakin da aka mata ne yasa Ummah wannan dogon salatin ���

Wayarce tasake qara, sunansa ne yake yawo akan screen din wayar NAUFAL SON,tayi tunanin
Hauwa'u ce tasake kira shiyasa Bata duba taga me Kiran ba kawai ta daga, megadi ne yashigo
da gudu yana fadin"Hajiya! Hajiya!! Hajiya yarafa suna harabar gida suna fada, gaba dayansu
suna Dukan qanwar tasu, narabasu sunqi rabuwa"
Ummah batace komai ba tafuto compound din gidan anan taga yanbiyu suna kuka suna Dukan
Waheeda, jikin Ummah har rawa yake saboda bata gama fita daga alhinin labarin da Hauwa'u
tabata ba na saki,tsawa ta daka musu "Intisar, Ihsan miye hakane? Meta muku?"

Cikin shashshekar kuka Ihsan tace "Ummah kamata akai da saurayinta a aji yana shan bakinta,
shine director yakoremu gaba dayanmu, Kuma yace baya son ganin ahlinmu acikin makarantar
sa"

Lokaci daya idanun Ummah yakawo ruwa, cikin rawar murya tace "innalillahi wa inna

ilaihirraji'una Waheeda!!!"


Duk abinda yake faruwa Babban Yaya yanaji ta wayar, saboda bai kashe ba, ita Kuma Ummah
tama manta ta daga waya, yana jin yanda muryarta take rawa alamun tana gab da fashewa da
Kuka yayi sauri yakashe wayar














To.... da alamade yau sarar Waheeda zata tabbata, za'a kashe ta akaiwa Ummah gawarta
����不


To masu karatu, Yaya kukaji wannan chapter?

200 ne kacal ������
VIP 400 posting biyu a rana

Kullum zamu dinga posting insha Allah harmu gama

Duk wanda ya shirya biya tun yanzu ya tuntu6i wannan number������ 08033300034

Fan's ya kwana biyu?








Amnah El~Yaqoub ����?

1/28/22, 20:49 - Ummi Tandama���: BABBAN YAYA


Writing By Amnah El Yaqoub


Like my Page On Facebook ������
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/



3&4



Wajan training yake shirin tafiya saboda after 2 day's akwai match din dazasu buga a Qatar,
dafe Kansa kawai yayi,�丹��領����儭? yarasa Yaya zaiyi da wannan yarinyar, dole gida
zai tafi yaje ya dauki mataki akan maganar, tun kafin baqin cikinta yakashe musu uwa Gara yaje
yayi maganinta
Wayarsa ya dauka yayi booking flight sannan yashiga toilet a gurguje yayi wanka, yafuto
daureda towel a qugunsa, gaba daya jikinsa a murde yake musanman hannun sa, kasancewar
sa farin mutum Sai hakan yaqara wa lallausan gashin qirjinsa kwanciya akan faffadan qirjin
nasa, fatar sa Sai glowing take tana wani irin qyalli saboda yanda hutu ya ratsa ta,towel din
dake jikinsa yacire ya wullashi kan gadon ������
Sannna yafara feshe ilahirin jikinsa da perfume

Wandon jeans yasaka Amma be sakko masa har can qasa ba, tsawon Wandon be qarasa har
qasa ba, daga gwiwar Wandon Kuma yadan tattare kadan, yasaka farar Riga me hadeda hula,
ya dauki Kambos dinsa fari yasaka, dakuma facemaks baqi, banda baqin gashin Kansa dakuma
baqin maks din daya saka babu wani abu baqi atare dashi brief case dinsa ya duba, yana ganin ta yabude ciki yaqara gyarawa dollars din dasuke ciki
zama, sannan yarufe ko'ina ya futo daga gidan.




*** ** ***


Dago kanta tayi ta kalli Ummah, cikin kuka tace "Ummah wallahi qarya suke, ni babu Wanda
yasha bakina, Allah Ummah qarya suke miki"

Ummah ta wanka mata Mari tace "ashe bakida kunya yayun naki kike cewa suna miki qarya?,
innalillahi wa inna ilaihirraji'un yanzu Waheeda har kinsan kibawa namiji baki yasha?" ta qarasa
maganar tana zama aqasan compound din, yanbiyu suka kamata suna bata haquri sannan
suka jata domin su qarasa falo , tafiya suke Amma Ummah gaban ta banda faduwa babu
abinda yake,tana tunanin Anya kuwa Waheeda bazata saka mata hawan jini ba wata Rana? Sai
yanzu tasake yarda da irin yanda Babban Yaya yake musu tsauri akan samari yaran, yanzu ma
da aka hanasu kula samari yarinya tana kiss idan kuma anbasu damar kula samari menene zai
faru? ��
To Amma Yaya zatayi? Idan ta tsine mata ma sake tambadewa zatayi, saide kawai tayi addu'ah
Allah ya shirya mata ita

Suna qarasawa falo daki Ummah ta wuce, suma yanbiyu suka wuce dakinsu, Waheeda kuwa
Dakin Ummah ta wuce ta tsugunna tana bata haquri kamar tagari, duk abinda yafaru can Qasan
ranta wani irin Sanyi takeji tunda ba taga Ummah ta dauki waya ta fadawa Babban Yaya ba (�
不���)
Daqyar tasamu tashawo kan Ummah tayi hakuri, Amma tabbas jira take Dadynsu ya dawo ta
fada masa yasan irin matakin dazai dauka akan Waheeda


Dakinsu tashiga tafara cire uniform din jikinta, wani zoben gold

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login