Showing 81001 words to 82824 words out of 82824 words
Chapter 28 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf
kune?"
Babban Yaya yanajinsa bai d'ago ya Kalle shi ba, tunanin Waheeda kawai yake, ko awanne Hali
take ciki?
Anty tace "Didat? Ashe kaine, wallahi bamu lura ba"
Babban Yaya yana jin ance Didat yadago Kansa, Hajiya kakar Didat kunya ta kamata, daqyar
ta'iya gaisawa dasu Ummah
Didat yace "wallahi nakawo matatane haihuwa, waye babu lafiya Ummah?"
Ummah tace "Waheeda ce, itama haihuwar ce"
Yayi shiru jikinsa yayi Sanyi, ahankali yace "Allah yasauke su lafiya"
Ko awa daya basu qaraba, matar Didat ta haihu, Allah ya Albarka ceshi da samun ya mace,
doctor tana bashi Babyn yakawo wa su Ummah ita yace "Ummah ga Waheeda, kusa mata
Albarka"
Ummah ta jijjiga Kai tana mamakin Didat, soyaiya kenan, addu'ah sukayi wa yarinyar, sannan
ya karbeta yabawa Babban Yaya ita yace "ga takwarar Waheeda, kayi mata addu'ah"
Babban Yaya ya karbi Babyn yana kallon ta, yasaka bakinsa a kunnan yarinyar yana mata
addu'ah, doctor's suka futo hannun su d'aukeda Baby's suka Bawa su Hajiya Anty tareda fadin
"tasauka lafiya, ansamu yanbiyu mace da namiji"
Cikin farinciki Babban Yaya yace "doctor zan'iya ganinta?"
"why not, bismillah"
Fadawa yayi cikin Dakin datake, yana zuwa yakama hannunta yariqe, Hawayen farinciki suka
zubo daga Idonsa, ahankali ya ajiye baby Waheeda agefenta, sannan ya rungume ta yafashe
da Kuka, kukansa ne yatashe ta, tana bude idonta ta ganshi, sumar Kansa ta shafa ahankali
tace "Babban Yaya nakusa mutuwa"
Cikin sauri ya kalleta yace "bazaki mutu kibarni ba Waheeda, tare zamu mutu kinji? Sannu,
Allah yayi miki Albarka, me kike so a duniyar Nan Waheeda?"
Murmushi tayi tace "kainake so"
"kinga ma samu na, babu wata Bayan ke"
Babyn ta kalla tace "Mena Haifa Babban Yaya?"
Babyn ya miqa mata yace "ga yarki Nan, itace babbar yarki, sunanta Waheeda Didat"
Cikin mamaki tace "Waheeda Kuma?"
"yes, Matar Didat ta haihu, yayi miki takwara, itace wannan, yaranmu suna wajan su Ummah,
kin Haifa min mace da namiji masu kama dake"
Rungume yarinyar tayi tace "Allah yaraya mana su gaba daya"
Anty da Ummah dasuka shigo Dakin yanzu, suka hada baki sukace "Amin ya Allah"
Cikin sauri Babban Yaya ya saketa, suka ajiye mata yaran a gabanta
Kunya taji, taqi Kallan yaran, Yara har biyu duk Nata ne wai
A lokacin Hajiya Anty takira Daddy da Uncle tasanar dasu, dakuma mama Haajara matar baba
Habu, yanbiyu ne suketa Kiran wayar Babban Yaya, dauka yayi tareda sallama Ihsan tace
"Babban Yaya Ana shirin tafiya da amarya fa saboda unguwar da Nisa, Kuma Maya taqi shirya
wa tace Sai Waheeda tazo"
Murmushi yayi yace "bata wayar"
Wayar ta miqawa Maya, Babban Yaya yace "Maya qawar Taki ce naquda tatashi, gatanan kun
samu yanbiyu"
Cikin murna Maya tasaka ihu tana fadin "Dan Allah bata wayar Babban Yaya"
Waheeda yabawa wayar, ahankali tayi magana tace "Maya"
Wani irin hawaye yazubo daga idonta
Itama anata bangaren kuka tasa tace "sannu Waheeda, Allah yayi babu ke za'a kaini, Allah
yaraya mana su, insha Allah zanzo"
Hawayen ta share takasa magana, Hajiya Anty ta qwace wayar tace "Maya yakuke kuka ne
keda qawar Taki, ai murna yakamata kuyi tunda Allah ya sauketa lafiya, kiyi hakuri muma
anjima zamu shigo insha Allah"
Hajiyan Didat ce tashigo Dakin tareda Didat, Waheeda ta Kalle shi tace "Didat nagode, Allah
yabar zumunci, ubangiji Allah yaraya Waheeda...."
Yace "Amin" sannan suka dauki Babyn suka fita, Sai dare aka sallami Waheeda da sharadin
Hajiya Anty zataci gaba da Kula da'ita agida
Yanbiyu basu dawo gida ba saida suka Kai Maya, Sai wajan karfe goma driver yakawo su gida,
aikuwa aguje suka shigo falon, a Dakin Ummah Waheeda take, Dan haka Nan suka hadu suka
kwana gaba dayansu.
Waheeda taga soyaiya tsantsa daga family dinta, a kwana shidan da tayi kafin suna ko kadan
bata daukan yaran saide in nono zata basu, yanda yanbiyu suke dawainiya dasu saika rantse
sune suka haifesu
Ranar suna Yara sukaci sunan Ummah da Uncle Usman, Babban Yaya yahada mata kayan fitar
suna a kwatuna biyar tareda dalleliyar mota qirar Benz, Sai kuma na baby's kowa a kwatuna
uku uku manya, tareda kyautar filaye.
baba Habu yazo shida tawagarsa, saida sukai kwana biyu sannan suka koma gida
Bayan suna da sati biyu, yashigo gidan, kewar matarsa yakeji, Kuma kullum tana Dakin
Ummah, Kuma yanzu nauyin Ummah yakeji kawai yashigo kai tsaye tana zaune afalo yashige
Dakin, yana ganin babu kowa a falon Sai yanbiyu suna ta cacar baki akan wani film hamdala
yayi cikin ransa, cikin sauri yashige Dakin Ummah tareda rufewa, ko lura da Wanda suke Dakin
baiyi ba, yana Juyowa yaga Ummah da Waheeda a zaune, Ummah tana cirewa yaran Kaya
zata musu wanka, ga ruwan wankan nasu Nan agefe
Wata irin kunya ce takama shi, yayi sauri ya sunkuyar da Kansa, Ummah tatashi tsaye ta
ranqwashe shi akansa tace "nide ba surukar ka bace, Gara ma kadena wannan kunyar"
Tafice daga d'akin tareda janyo musu qofa, Naufal ya kalli Waheeda yace "wallahi jinake babu
kowa saike, ashe tana ciki"
Waheeda tayi dariya tace "wanka zata musu, tare muke da'ita tun dazu"
Breast dinta ya kalla ya hadiye wani yawu yace "Sai qiba kike kullum, ko'ina yana qara cika, ni
kin barni da kewarki"
Tace "ai Anty ce tace nadena futowa ko falo ne, inyi zamana adaki cikin dumi"
"ai gashinan na biyo ki, yanzu kinsan ni Dan gata ne tunda Ummah ta dakanta tajamin kofa inyi
abinda raina yakeso"
Harararsa tayi tace "kayi me? Nadena haihuwa nikam"
Murmushi yayi yad'auki Me sunan Ummah yace "Ummah na Zona miki wanka kinji.."
Waheeda tace "ka'iya ne?"
"wallahi ban iyaba, saide kizo muyi musu tare"
Tasowa tayi tana cewa "Nima ban iyaba, karmu basu ruwa fa" ���
Dariya yayi yace "ke bawani ruwa, tsaya kigani"
Babyn suka saka a ruwan, Waheeda ta riqeta, shikuma yafara mata wankan, yana wanke mata
Kai yarinya tafara miqewa tana tsandara kuka, cikin sauri yaqara zuba mata wani ruwan,
Waheeda kuwa ta dage ta rirriqe yarinya kamar Wanda tariqe wata Babba ���
Ummah ce tashigo Dakin, cikin tashin Hankali tace "nashiga uku yarinyar zaku kashe?"
Duk sukai shiru suka kasa bata amsa, Waheeda tace "Ummah shine yace zaiyi mata wankan,
wallahi babu ruwana "
Ummah tace "lalle, bakiji azabar naquda bane, kubani su ni, sakarkaru kawai"���
Babban Yaya yamiqa mata yarinyar Sai kuka take, yasake miqa mata namijin, Tafice daga
d'akin, Waheeda ta kinkimi ruwan wankan nasu takai mata, sannan tadawo Dakin
Kallan gaban rigarta yayi yaga yadan jiqe kadan, yace "Zonan, menene yabata miki Riga?"
Kalla tayi tace "ruwan nono ne, tun dazu bacci suke basu Shaba"
Wata irin kasala yaji, cikin sarqewar murya yace "zomu Gani"
Babu musu ta qarasa wajan sa, yajanye rigar tayi sama, ahankali yad'ora bakinsa akan nonon
ta yafara tsotsa ahankali, cikin jin dadi tace "ahhh..."
Yadade yanasha, Kuma bata hanashi ba, saboda dadi takeji, idan yaran ne suke Sha Kuma zafi
take ji saboda da qarfi suke zuqowa
Maganar Ummah suka Juyo abakin kofa tana cewa, "Waheed ga yaran Nan angama wankan
basu nono susha "
Cikin sauri yasake ta, yafada kan gadon da baya yana maida numfashi cikin kasala
Waheeda tatashi taje ta karbo su, tadawo ta ajiye masa macen ajikinsa, tadora namijin a
cinyarta zata fara bashi nonon
Yarinyar ya ajiye yatashi zaune yace"waime kikeyi ne haka? "
Tace "nono zan basu"
"befa isheni ba, gaskiya kibasu madara, baga madarar su Nan nasiyo ba, menene amfanin ta?"
Mamaki yakama Waheeda, ta tsaya tana kallonsa takasa yimasa magana, kuka yaran suka
fara, yad'auki fidarsu datake cikeda madara yafara basu, shikuma yaja Waheeda jikinsa yaci
gaba da shan nonon
, Waheeda ta Kalle shi cikin mutuwar jiki tace"Babban Yaya kabarni nabasu abinsu Dan Allah,
karka shanye basu shaba "
Lumshe Idonsa yayi yace"Waheeda.... Ko a aljanna Allah yabarni tare dake, inason ki sosai"
Dadi taji ya kamata, batasan lokacin data sake rungume Shiba, shi kuwa yaci gaba da shan
nonon ahankali,jitayi yana neman tura hannun sa cikin pant dinta, cikin sauri tacire Mai hannun,
ta d'ago Kansa daga qirjinta tace"Babban Yaya kabari, kar Ummah tashigo, kofar abude take "
Kansa ya shafa yace"wallahi na manta, idan Ina tare dake manta komai nake Waheeda, kece
kika sa nazama haka wallahi, Allah yayi muku Albarka keda yaranmu, bakina cewa kina sona
ba saura Kuma idan na mutu ki auri wani, wallahi koda ace kin auri wani Bayan babu raina, to
ban yarda kijiyar dashi irin dadin dakika Bani ba, kinji de nafada miki"
Waheeda tasaka dariya, ta rungume shi,tace" Ina kaunarka mijina, Bana fatan abinda zai rabani
dakai ma balle mutuwa, Ina fatan ace yaranmu suyi irin halinka, kakula damu yanda ya kamata
Babban Yaya, musanman ni, banda bakin dazan gode Maka, saide inyi fatan inci gaba da kasan
cewa dakai har qarshan rayuwa ta "
Dariya yasaka, dimples dinsa suka futo, tasaka hannunta a wajan, batare daya janye hannunta
ba yace"idan sukai irin halinki aina mutu"�不
Kukan shagwa6a tasaka masa, cikin lallashi yace"toyi hakuri gimbiya ta, nadena fadar hakan,
shikkenan? "
Daga masa kanta tayi, Bai sake ce mata komai ba, yahade bakinsu waje daya, kissing dinta
yake sosai cikin wani irin Salo, ita kanta abun yamata dadi, ahankali tafara maida masa da
Martani, Nan da Nan ya susuce mata,yaja hannunta yad'ora akan marar sa, wani irin numfashi
yasaki lokacin da yaji abinda take masa, yaran ne suka fara kuka, cikin sauri yasaka musu fida,
sukaci gaba da abinda suke ���
TAMMAT BI HAMDULLAH
Idan akwai Wanda na batawa sanadin wannan littafin yayi hakuri ya yayafe min, Dan Adam ajizi
ne, nide nasan adan Zaman danayi daku ban shiga haqqin ku ba, Ina fatan Allah yasadamu da
alkhairinsa
Saikun jini a sabon Novel Dina
SHAHAB.....
Labarin SHAHAB gaba dayansa sadaukar wane ga masu suna AISHA, sannan labarin daban
yake da sauran labaran Dana rubuta abaya, labari ne me tsayawa azuci, nikaina Dana tsarashi
ya birgeni fiyeda Babban Yaya, zaizo muku Bayan nagama semester exam dina insha Allah
akan farashi naira Dari uku kacal 300 �����蓑abu VIP, group daya zan bude, zaku dinga
samun posting safe da dare, idan Dame buqatar sa Sai iya ajiye number ta zuwa lokacin dazan
fara insha Allah 08033300034
Har kullum karku manta da Amnah El Yaqoub marubuciyar ku ta :
DANA SANI
BURINAH
WAZAN ZABA
SHALELAN BABA
NI DAKE
DANGI DAYA
INSAAF
BABBAN YAYA
SHAHAB
Amina muhammad El Yaqoub jigawa State a.k.a Amnah El Yaqoub ����?