Showing 78001 words to 81000 words out of 82824 words

Chapter 27 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf

Advertisement

babu bata lokaci yafara Hawayen
dadi, Bai taba tunanin zata Iya masa irin wannan soyaiyar ba, Bayan komai yagama wakana
kukan shagwa6a yasaka mata Sai tayi masa wanka, tunda yayi abinsa tazo ta 6ata masa, babu
yanda ta'iya haka suka koma toilet din yau dai tayi masa wanka, haka yaqiyin komai Yabarta ta
wanke shi tas, tana murmushi tana masa wanka Dan dolenta yau takama abarta ta wanke
���


Saida sukai kwana biyar a gidan, babu inda suke fita kullum suna gida suna manne da juna,
Waheeda Kai yawaye, tadena kunyarsa ko kadan, ta haqura ta saduda ta riqeshi a matsayin
mijinta, yanzu ko kwanciyar aure zasuyi baya yin komai, ita yabawa Dama ta dinga yimasa duk
abinda takeso, kwanansu shida yakoma bakin aikinsa, wani lokacin agida yake barinta, wataran

Kuma sufita tare, duk yanda takejin kishin mijin Nata, haka take kokarin danne zuciyar ta, ta
tsani taga mata suna rububunsa, jitake kamar zuciyarta zata Fashe, Amma idan ta tuna
dan'uwan Nata bamai yawan magana bane da biyebiyen mata Sai hankalin ta ya kwanta, shi
Kansa miskilin Kansa ne, idan kikace Zaki soshi ma haushi ne zai kamaki, Amma Kuma suna
dawowa gida saiyayi lallashi, Dan ta dinga kumburi kenan akan danme yanmata zasu dinga
kulashi, shi Kansa babu yanda ya'iya saide yarage murya yabata hakuri kawai


Yau agida Yabarta, tunda tatashi takejin zuciyarta tana tashi, duk abinda taci Sai amai, tun abun
baya damunta har tazo tana damuwa, kitchen tashiga zata soya qwai taji kasala ta rufeta ga
zazza6i, babu shiri tadawo falo ta takure akan kujera, wayarsa ta dinga kira zata fada masa,
shikuma a lokacin suna training, saboda suna shiryen shiryen buga world cup ne, wayarsa bata
hannun sa, lokaci daya taji wani baqin ciki ya kamata, ita kanta tarasa meyasa yanzu ko Yaya
yayi mata laifi 6acin rai takeji marar misali, abu kad'an saiya 6ata mata rai


Haka ta wuni a wajan sallah ce kawai take tashinta, yana dawowa ta daga Kai ta Kalle shi ta
watsar���


Zama yayi aqasan ta yazuba mata ido cikin murmushi yace "yau Kuma laifin menayi gimbiya?
Babu oyoyo babu komai Sai fishi?"

Cikin 6acin rai tace "bakasan ma mekayi ba? Inata Kiran wayar ka kaqi dauka, Kuma dakuka
tashi baka kirani ba"

Yanda yaga tana magana daqyar Kuma a hakan ita masifa take, Bai kulata ba yad'ora hannun
sa akan wuyan ta yaji zafi zau, cikin damuwa yace "subhanallah.... Ai zazza6i nema ajikinki,
Wallahi kinga wayar tana cikin jaka, a silent take, sannan damuka tashi sauri nake inaso nazo
naganki, tashi muje Asbiti naji jikin naki da zafi"
Shareshi tayi, tajuya masa baya, wayarsa yadauko a jakar yaduba anan yaga harda missed call
din Hajiya Anty, kiranta yayi Bayan sun gaisa tace "Ina Waheeda"

Tace "gatanan Anty, kinga fishi takema saboda takirani ban dauka ba, wallahi Anty training
muke, nafada miki muna shirye shiryen buga world cup ne, Sai sauri nake nazo na ganta in
mata albishir zamu tafi Nigeria, duk da yawan mu kowa qasar sa zai tafi, Nima Kuma wannan
Karon Nigeria zan bugawa, to kinga tamaqi kulani ta juyamin baya, Kuma naji jikinta akwai
zazza6i nace mata muje Asbiti tayi shiru, Allah Anty yanzu komai nayi mata saita dinga min
fada"
ya qarasa maganar kamar zaiyi kuka

Anty tayi murmushi tace" bata wayar "


Wayar yamiqa mata Shima ya kawar dakai alamun yayi fishi yace" ga waya inzaki karba,
inbazaki karba ba inkashe wayata"���

Cikin haushi tace "kakashe"

"au haka kikace?"

Yamaida wayar kunnansa yace "Anty ai kinji ko? Kinji de da kunnan ki ko? To tace na kashe
bazata karba ba"

Anty tayi murmushi tace "Naufal, banason shirme bata waya nace"

Wayar yad'ora mata akan kunnan ta yakoma Gefe ya zauna yana girgiza qafa, Waheeda najin
muryar Anty tatashi ta zauna tace "Anty Ina wuni"


Hajiya Anty tace "Daughter, meyake damunki? Fadamin meyafaru?"


Ahankali tace "Anty shine nakirashi yaqi dauka,tunda safe nake amai duk abinda naci sainayi
amai, Kuma nakirashi ne dama infada masa, Kuma kullum Sai mata su dinga binsa suna liqe
masa, kowacce mace saida dinga binsa tana masa Iyayi, Allah ni nagaji...." ta qarasa maganar
tana fashewa da Kuka
Babban Yaya ya Juyo da sauri ya kalleta, dama fishin duk saboda kishin sa ne? Wani irin dadi
yaji, shida yake kuka saboda soyaiyar Waheeda itama gashi tana kuka saboda tasa soyaiyar,
murmushi yake yana kallonta

Tajuyo ta daka masa harara ta kawarda Kai

Anty tace "Daughter kina Jina? Ki kwantar da hankalinki, na tabbatar Yayanku yana qaunarki,
mata nawa yaqi saboda ke? Wanne irin 6acin raine bai sakamu aciki ba saboda ke? Kema da
kanki cewa kikai mata ne suke bibiyarsa, ki godewa Allah tunda bashine yake bibiyarsu ba, ki
watsar da wannan kishin naki ki ringumi mijinki, kar wasu mata su dameki, kanki kika Sani, ai
yasan matan suna bibiyarsa Amma ya liqe miki, yaqi auren kowa saike, duk wadda kikaga tana
son mijinki kitayata sonshi, kedai karki bashi kofar dazai dinga sauraransu, ki riqe mijinki dakyau
ko kadan karkiyi sakaci, karki bada kofar da wata zata shigo, Nima kaina bazan Bari yayanku
yakawo miki wata ba, Amma idan kin kwantar da hankalinki kinyi abinda nace "

Tashi tayi daga wajan, ta matsa Gefe tace" to Anty zanyi, Kuma magungunan dakika Bani duk

sun qare "

"kiyi hakuri Daughter wasu suna Nan na ajiye miki, yacemin gida zaku taho, Kuna dawowa zan
kawo miki, kinji dai abinda nafada miki, kidena wannan kishin kinutsu ki mallake mijinki"

Ahankali tace "to Anty"

"yawwa Daughter, bashi wayar ki shirya kuje asbitin"

Zuwa tayi tabashi wayar, sannan ta wuce daki ta sauya Kaya tafuto

Anty tace "Naufal, Ina tunanin yarinyar nanfa ciki gareta"


Cikin sauri yace "Allah Anty?"


Tace "qwarai kuwa, kadena damuwa da wannan 6acin ran Nata, ciki yana saka haka, Amma
kuje asbitin aduba ta"


Cikin murna yace "to Anty, Alhamdulillah"

Yakashe wayar, ya kalleta yace "to madam Waheeda muje ko?"

Cikin fishi tace "saide ka goyeni"

Dariya ce ta qwace masa, yace "yarinyar Nan.... Kodan shikkenan zoki hau"

Ya tsugunna agaban ta, tahau bayansa suka fita, saida yasaka ta amota sannan yashiga suka
tafi Asbiti


Suna zuwa kuwa, gwajin farko suka Gano tana d'aukeda ciki wata daya, tun a asbitin ya
d'auketa yana juyi da'ita, mutane Sai dariya suke masa kasancewar sa sanannan mutum, wasu
daga cikin doctor's har video suke musu, wasu Kuma picture


Suna dawowa gida yad'ora ta akan cinyarsa yana shafa cikin, cikin murna yace "kamar yanda
nake jefa qwalla araga, yanzu ma nayi nasarar jefa wata qwallon acikin ragar mata ta, kinsan
nidin jarumi ne"

Dariya tayi tace "Babban Yaya ai kaine kake yabon kanka da kanka, Kuma anfison ayabi

mutum"

Kafin yabata amsa wayar intisar tashigo, dauka yayi yace "intisar"

Ummah tayi murmushi tace "ba intisar bace, nice, yanzu suka taho da gudu itada Ihsan suka
nunamin photon ku a Asbiti Wai Waheeda tana da ciki, hakane?"

Kunya ce ta kamashi, ya sunkuyar da Kansa kamar tana ganinsa yace "hakane Ummah"

Tace "Alhamdulillah, to Allah yaraba lafiya"

daga Nan ta kashe wayar, danta lura yanzu Naufal kunyar ta yakeji

Waheeda ta zaro idonta tace "Wai har sunji?"���

Hararar wasa yayi mata yace "mekika daukeni ne? Nafada miki ni jarumi ne, Sunana Naufal
Umar Arabo a.k.a Big Brother, ni mashahurin mutum ne, inayin abu kad'an, zakijini ayanar gizo"


Murmushi tayi tace "nayarda...."

Fuskarta yakama da hannun sa yace "Ina sonki Waheeda, abinda nasani kenan, Bayan haka
bazan iya fada miki komai ba saide kigani a aikace kawai, Allah yayi miki Albarka, Allah
yarabaki da Baby na lafiya"


Tace "Amin" tareda shigewa cikin jikinsa



Cikin satin ya shirya musu tafiya Nigeria,dashi da mashkur da wasu Yan ball d'in Yan Nigeria
suna sauka kuwa aka yanyamesu, daqyar yasamu suka qaraso gida, a gidan Ummah suka
sauka, Ummah Sai Nan Nan take dasu kamar zata maida su ciki, Dafarko Babban Yaya kunya
yakeji, daga baya Kuma yasake kamar kowa, Waheeda koda yaushe tana tareda yanbiyu, duk
abinda takeso na kwadayi sune suke samo mata, bangare daya Kuma Ihsan tana shan soyaiya
itada mashkur, intisar Kuma da Safwan yayan Maya

Kullum Sai Maya tazo gidan wajan Waheeda, wataran ayi fada wataran arabu lafiya ���
Amma hakan baya hanata dawowa gobe, ko bata dawo ba Sai Waheeda ta kirata, haka zatazo
ta zauna suna hira ayita musu kamar wasu Yara


Babban Yaya yana wajan harkar Ball dinsu, acan yake wuni tareda su mashkur, da daddare

kuwa ya lalla6a wajan matarsa su raba dare suna shan soyaiya, kullum Sai yayi, ko gajiya ba
yayi, Waheeda har mamakin sa takeyi yanda yake rawar qafa akan abin, kuka kuwa babu fashi
saide idan yanayin kukan tarufe masa baki karsu Ummah su jisu, shi kuwa baisan ma yana yi
ba, abinda yasani shine matarsa tunda tasamu ciki taqara dadi, yariga yasan cewa Waheeda
itace komai nasa a yanzu, tariga tagama mallakeshi


Sun dade a Nigeria, ko hanyar gidansu basu nema ba, suna Nan a gidan Ummah, su Babban
Yaya kuwa Bayan wani lokaci Kuwait suka wuce, inda acan ne Bana za'a buga gasar qwallon
qafar tasu

Saida aka gama qarqare wasa sannan suka dawo gida cikeda dumbin nasara, a ranar bai dawo
gida dawuri ba saboda Kai tsaye Dama fadar shugaban qasa suka wuce, saida aka gama
karramasu sannan kowa yatafi Gida


A ranar Waheeda saida ta raina kanta, tun suna abu na marmari har tazo tana kuka tana bashi
haquri, saida yayi sau uku ajere, sannan yarabu da'ita


Washe gari shirya wa tayi suka tafi Asbiti, da'ita dashi dasu yanbiyu, harda su Sa'ad da Sa'eed,
tallafin kudi sukaje suka Kai asbitoci, suna rabawa kowanne majinyaci


Ba asbitin gwamnati kadai ba, harma da wasu daga cikin private hospital

Suna zuwa wani private Hospital a lokacin har magrib tayi, suna sauri zasu koma gida sukaga
Ana fada aharabar hospital din, wata mata da Miji ne sunata fada Sai rabasu ake

Mijin yana cewa "kin cuceni, Allah ya'isa tsakanina dake Zuby, lafiya ta kalau na aureki, ashe
yaudarata kikai kika Sakamin cutar qanjamau, bazan taba yafe miki ba kije nasake ki....."


Waheeda ta dora hannunta akan bakinta cikin tsananin mamaki tace "Huzaifa!!!"


Ihsan ta zumbura baki tace "Allah yaqara"

Babban Yaya baice komai ba, yaja hannun Waheeda suka shige mota, huzaifa ya biyo su da
gudu yana fadin "Waheeda ki yafemin"

Hannu kawai ta daga masa, bata iya cewa komai ba, Dan taga gogan Nata akusa yake, ya
daure fuska sosai babu alamar dariya, ya dawo mata Babban Yaya sak! ���

Tanajin yanda su Sa'eed da Ihsan suke ta maganar huzaifa, itade bata tankaba, Amma har
sukaje gida tana mamakin rayuwa, haqiqa Maya tamata gata data nuna mata mutumin dayake
qaunarka tsakani da Allah, tabbas Maya Tawuce qawa awajanta, saide Yar'uwa


Harsuka koma gida Rasa gane kan Babban Yaya tayi, Sai wani shan qamshi yake, a dakinsa
ma sun futo daga wanka taga Sai wani abu yake yana dauke Kai, kamar bayason magana yace
mata "kishirya kayan ki gobe zamu koma"

Cikin sauri tace "gobe gobe Babban Yaya? Tafiya babu shiri? Mubari mana ko zuwa next week
ne"

Cikin daure fuska yajuyo ya kalleta yace "idan kin zauna a gidan me zakiyi? Ok nagane, kinfiso
nabarki agida kina kallon wasu mahauka ta kina bude murya kina Kiran sunan su, miye hadinki
dashi, kawai daga ganinsa Zaki wani kira sunan sa, to dake yake fadan ma kome? Shida
matarsa ne, miye naki na magana? "
Dariya ce ta kamata, Amma saita danne taqi yi, inda itace take kishin sa haka zai zauna yasa
ta agaba yana mata murmushi, Amma shi kalla yanda ya sauya lokaci daya

Ahankali tatashi ta qarasa wajan sa, ta rungume shi tabaya, tadora hannunta akan nipples
dinsa tana shafawa tace "shine dalilin fishin?"


Cikin 6acin rai yace "shine"

Towel din jikinta tacire yafadi qasa, tafara goga masa boobs dinta ajikinsa, ta dora hannunta
akan mararsa tace "to kayi hakuri nadena kaji Baby na? Bazan sake ba, kayi hakuri kaji?"


Ajiyar zuciya yasauke yace "shikkenan"

Cikin shagwa6a tace "to kayi murmushi mana"

Yabude baki zai sake mata wani korafin

Tayi sauri tadawo gabansa tasaka masa nononta a bakinsa, Sai yayi dif kamar bashiba, yakama
yafara Sha, Dan dolensa haka ya haqura, awannan Daren sun Raya Sunnah yanda yakamata,
ita kanta bataso ya daina ba, taji dadin abun sosai

Kwanan su uku, suna shirin tafiya,daga baya sukai sallama da kowa, suka tafi, Bai Barta ta
zauna haka ba a England, Addmissoin ya nema mata tafara karatu, inda Allah ya temaketa
laulayin cikin Nata yazo mata da Dan sauqi, haka tafara karatu cikin kwanciyar Hankali, suna
kula da Cikinta yanda ya kamata








Amnah El Yaqoub ����?
1/28/22, 20:53 - Ummi Tandama���: MH



Da shawarar Hajiya Anty tayi amfani, Kuma taga amfanin ta, domin kuwa Hankalinta yana
kwance, duk abinda take buqata yanayi mata, Kuma mata da maza basu daina nemansa ba
haka take danne wa, daga qarshe ma itace take daukan wayar ta fadamusu bayanan idan
yabar wayar agida, wasu daga cikin fans dinsa idan ta daga wayar haka zasu dinga girmama ta,
abinda tasani shine koda niyyar soyaiya suka kira mijinta kokuma da niyar zumunci itakam
tariqe mijinta yanda ya kamata, duk wani haqqin sa tana kokarin bashi

Watan cikinta shida Amma daqyar take wasu abubuwan, tabashi shawara su yanbiyu sutaho
kodan su dinga rage mata wasu ayyukan, Amma qememe ya nuna bayaso saboda zasu takura
masa idan sunzo, bazasu barshi yayi kukansa cikin dare yanda yakeso ba ���

Saide shine yake Hana Kansa wani aikin, ya zauna a gidan suyi komai tare, bikinsu Didat Sai
qara matsowa yake,dama can shekara daya aka saka, yanzu Kuma saura wata biyu, Waheeda
Kuma saura wata daya tagama second semester dinta,a lokacin Shima Babban Yaya wani club
dinne suke shirin siyarsa, tana gama exam kuwa, suka dawo Nigeria, Anty tayi mamakin girman
cikin Waheeda, wata bakwai Amma yarinya idan zata tashi saita runtse idonta

Idan ta zauna kuwa wuni take a zaune, babu kunya Babban Yaya zaizo yasa ta agaba su
zauna, duk abinda take buqata kawai fada masa zatayi, haka zai kama hannunta su dinga
zagaya gidan suna tafe suna zancen su na masoya

Ranar biki kuka kawai take, yanda taga yanbiyu sunyi shiga Mai kyau Kaya yayi musu cif cif ita
kuwa Qin shigarta yayi, dole Sai Hajiya Anty ce tasa akayi mata sabon dinki a ranar, akayi mata
doguwar Riga bubu, akasa Mai kwalliya itama tayi mata, duk wani party da aka shirya dasu
walima Babban Yaya yana tare da ita, idan yaga tagaji Nan da Nan zai kawo hannu ya d'auketa,

ko kadan bayason abinda zai taba lafiyar cikin Nan

Anyi biki lafiya, ankai amare gidajan mazajensu Wanda Babban Yaya ya gwangwaje su dashi,
gida iri daya Kuma kusa da juna

Dayake yanbiyu ne matan nasu Nan da Nan Sai kansu yahadu da su yanbiyu, ko ranar bikin
haka photonsu ya dinga yawo a yahar gizo, yanbiyu sun auri yanbiyu, ga Kuma wasu Yan biyun
qannan mazajen

Cikinta yana wata takwas, akasa bikin Maya wata daya Mai zuwa,Waheeda tayi farinciki tasan
zuwa lokacin ta haihu


Maya tana zuwa gyaran jiki Amma koda yaushe tana tareda Waheeda, idan suka zauna wani
lokacin sai tayi tagumi tana kallon qawar Tata, kowa yaganta saita bashi tausayi, Shima Babban
Yaya duk nacinsa saida ya haqura ya daga mata qafa, saide tayi masa wasu Yan dabaru harya
gamsu


Bikin Maya yarage sati daya, idon Waheeda yaraina Fata, haihuwa shiru shiru batazo ba, Hajiya
Anty ta duba taga babu komai, Babyn ta yana cikin qoshin lafiya, haka Maya zatazo gidan sutafi
tare dasu yanbiyu, duk wani abu sune kan gaba, wani zaiyi tunanin ma Yan gidansu Mayan ne,
Amma duk Wanda yaji cewa yayun Waheeda ne, to saiya daina mamaki saboda kowa yasan
tsakanin Maya da Waheeda akwai qauna���

Ranar Daurin aure tun safe Waheeda ta shirya, tayi kyau sosai cikin leshi hand bag dinta tana
gefenta, tayafa mayafi Dan qarami taci magani tana jiran Babban Yaya, Dan tasan inde yaganta
da mayafi zasuyi tashin Hankali

Futowa yayi cikin shiri yayi kyau sosai cikin shadda kalar leshin jikinta, kallon ta yayi yace "kije
ki shirya mana,tun safe kin tasheni, Kuma Naga baki shirya ba"

Kallonsa tayi tace "aina shirya"

"kije kinemi hijab, tayaya zakije da wannan mayafin, wallahi saide mufasa zuwa"

Kallansa tayi duk ranta adagule, dama jitake kamar ta Fashe da Kuka, bikin maya guda, Amma
babu ita
Tace "Naga har kofar gida zaka kaini amota Kuma......"

kafin ta qarasa magana taji mararta ta daure, ga bayanta da yayi wani irin amsawa, lokaci daya
ta dora hannunta a mararta, ta runtse idonta tasaki wani irin ihu

Cikin sauri Ummah tafuto aguje, Babban Yaya yarikice yarasa Yaya zaiyi mata, Ummah tana
qaraso wa tace masa dauketa muje naquda ce,daukan ta yayi cikin tashin Hankali yanufi mota
da'ita, Ummah takira Hajiya Anty tasanar da'ita, duk suka hadu a Asbitin


Tun misalin shadaya sukazo, Amma har qarfe hudu Waheeda bata sauka ba, suna haka aka
kawo wata yarinya itama haihuwar ce,Ana shiga da'ita Dakin haihuwa Wanda suka kawo ta
suka qaraso wajan su Ummah suka zauna, mamaki ne ya kamashi ganinsu Ummah da Hajiya
Anty , cikin mamaki yace "Anty ashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login