Showing 12001 words to 15000 words out of 82824 words

Chapter 5 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf


Wunin ranar haka Waheeda take addu'ah cikin ranta Allah yasa karsu Babban Yaya suci match
din dayace zasu buga���

Wannan yar Ss3 din data kaita hostel, Mai suna Rabi'at itace ta dinga bata hakuri ranar, Sai
lalla6a Waheeda take tana kwantar da'ita ajikinta, tun Waheeda tana daukar abun na Hankali
Sai kuma taga abun yafara wuce Hankali, taga agida ko jinya take yanbiyu basa kwantar da'ita
ajikinsu, bare yanzu da lafiyarta kalau, Kuma bawani girman ta tayi ba, Kuma ita a aji biyar din
datake anan aka Barta, duka duka tsiran aji dayane a tsakanin su bare ta nuna mata wani abu.
Duk wani abu da tasan ba'a sakawa a makaranta doka ne, tahana Waheeda sakawa, su ribom,
zobe, Dan kunne, dasu kwalliya, duk tayiwa Waheeda bayani Kuma ta hanata sakawa.


Washe gari karfe biyar da Minti goma na asuba aka tashe su, Bayan sallar asuba gari yana
haske aka sakasu share share, wasu wankin toilet, tun a lokacin Waheeda tafara raina kanta,
agida basa irin wannan aikin, Sai yanzu tasake tabbatar wa Babban Yaya yana mata tsana mafi
muni, mutumin dazai kawoka wannan muhallin ba qaramin maqiyinka bane,������ Daqyar tayi sati daya, kafin tafara sakewa da sauran dalibai, acikin sati dayan da tayi harta
hada group na qawaye irinta marasa jin magana,Neenah da zuly.


Kansu ahade yake, kudin datazo dashi makarantar shi take sakar musu suke yin komai da
komai yanda ransu yakeso, shiyasa tana basu umarni sukebi.

yau data tashi da safe Bayan tagama komai zobunan gold dinta da wannan yar Ss3 din tasata
tacire ta6oyesu, suta Dauko tasaka tatafi aji

Malaminsu yana karatu yaga hannunta Sanye da zobe yace "ke ba'a fada miki ba'a zuwa da
zobe ko Dan kunne aji ba?"

Tace "Malam hannu nane yayi wani iri sungul babu kyan Gani shiyasa nasaka"

Malamin yace "kwalliya kikazo yi kenan" daga fadar haka ya ajiye littafinsa yafita waje yanemi

bulala, yana fita ta daga kanta ta kalli silin din ajin taga wani ya6ule, tatashi tataka kan bancin
dasuke zaune tasaka zoben aciki, ta kalli Yan group dinta tace "duk Wanda yafada ku gane min
shi, nadena bashi ko sisina"

Malam yana zuwa yace ta bashi zobe tace ita babu wani zobe awajanta, ya tambayi Yan ajin
kowa yayi shiru, qarshe baqin ciki ne yasa malamin yahadasu yadakesu gaba daya, ya dauke
littafinsa yafice daga ajin���


Washe gari da abincin ta tafita class bataci a hostel ba saboda ta makara, Kuma an hanasu
zuwa da abinci class, tana hango malama tayi sauri tajefa flas din abincin Bayan window, duk
wani Salo na6oye abu idan aka zo qwacewa tasan yanda zatayi ta6oye

Saida yagama karatun sa yafita, sannan tasake haurawa ta window tadauko abincin ta taci,
tana gama ci senior master dinsu yashigo da wata qawar Rabi'at Wadda Waheeda ta dauketa
suka tafi hostel ranar da tazo, agaban allo ya zauna yace "duba minsu daya Bayan daya,
principal yace akwai Wanda suke zuwa da waya acikinsu, jiya an tsinci sim card, Kuma zasu iya
aikata wa, maza maza duba minsu"

Qawar Rabi'at tazo tafara dubawa, ko'ina saita laluba ajikinsu ko sun 6oye wayar, tana zuwa
kan Waheeda taji wani farinciki ya kamata, dama tunda taga Rabi'at tazo da'ita taji tana son
yarinyar, ta yiwa Rabi'at magana akan ta Amma taqi bata goyon baya, saboda itama so take
takafa Tata gomnatin acikin zuciyar yarinyar, malamin yace "dubamin ita mana, me kike jira ne?" Cikin sauri ta nufi Waheeda tafara shafa jikinta, hips dinta take shafawa har matsawa take cikin
wani irin Salo, malamin yajuya yana amsa waya tafaki idon sauran dalibai tazura hannunta cikin
hijabin Waheeda da sunan duba waya tafara matsa mata boobs dinta, Kallan Waheeda tayi
takashe mata ido tana sake murza mata nashanunta, Waheeda ta taqarqare tabige mata hannu
cikin tsawa tace "Dalla malama Niki Bari, kawai sai wani lalube min jiki kike"

Tsoro ne yakamata, malamin yakashe waya yajuyo ya kalleta cikin fada yace "kunji min marar
kunyar yarinya, mezata laluba a jikin ki qwaila dake? Idan kinsaba yiwa sauran malamai rashin
kunya to ni duka zakici"

Murmushi tayi tace "malam ai kasan yarinya ce qarama, saida lallama, babu wayar ma ajikinta"

Tsaki yasaki yace mata"muje"
fita sukai daga ajin suka shiga wani




Bayan sun koma hostel sunacin abinci da qawayenta ta Kalle su tace "nifa barin Dakin da
Rabi'at dinnan take zanyi, saboda abinda take min yafara isata, saita dinga Jana ajikinta tana

wani shafani, haka dazu ma qawarta ta dinga ta6amin Nono, nayi magana malam yayi
fada"���

Neenah tace "tabdi kece kika yarda, kitsaya suna lalube miki, qirjinki yazube, sun Riga mijinki
ta6awa"

Tsaki tasaki tace "tun yaushe wani tsinanne yata6a? Ai bazan taba yafe wa Aryan ba, inda ace
Babban Yaya yaji, nasan kasheni kawai zaiyi"

Zulaihat tace "wani term din kawai kibar Dakin kidawo namu, qaro mana abincin Dan nikam ban
qoshi ba, banaso yunwa ta kamani narame"

Waheeda tace "to waye yace miki cin abinci ne takesa mutum qiba? Ai kwanciyar Hankali ne"

Zulaihat tace "to idan bancin ba tayaya Hankali na zai kwanta?"

Haka suka gama firarsu da yamma sukai class

Washe gari suna aji babu malami a ajin, ta hango wata malamar hausa, yar Gayu ce malamar
tanata taku daidai, Waheeda ta daga murya tace "Wanka yabi jiki malama"

Cikin sauri malamar tajuyo tace "me kikace?"

Waheeda tace "wanka yabi jiki"

Bulala ce a hannun malamar aikuwa ta Juyo tashiga ajin saida tayiwa Waheeda Bulala shida,
Ana gama mata Bulalar takade hannunta tace "aibaki birgeni ba tunda baki kasheni kinkaiwa su
Babban Yaya gawata ba"

Malamar ta kalleta tayi qwafa tafice daga ajin

Ita Kuma Waheeda Takoma ta zauna,6acin rai ne yasa malamar tatafi staff room ta fadawa
sauran malamai, anan kowanne malami yake fadar irin rashin jin datake masa, malamin Qur'an
ne kawai bata masa ba

Shima period dinsa tana shiga, yazo ajin yafara biya musu Qur'an suna karanta wa, Waheeda
tafara surutu ahankali yana ganin ta ya shareta, dataga bai dauki mataki akan ta ba kawai
saitaci gaba da surutun ta, saboda already tariga ta'iya wajan tun a islamiya, tsayawa yayi da
karatun yace "inada wani uzuri yanzu, next week zan dawo muci gaba" yana fadar haka yafita
daga ajin, yaga alama yarinyar bataji, idan yayi mata magana Kuma zata Iya masa rashin kunya
agaban sauran Yara, Kuma hakan babu dadi, danhaka ya haqura dabiya musu karatun yafita �
對�

Da yamma suna hostel yau labour day ne, kowa share share yake makarantar tayi tsaf

wata yarinya ce yar js1 ta kawo mata wasiqa, tana dubawa taga qawar Rabi'at ce ta aiko mata
wasiqa tana sonta, yaga wasiqar tayi a wajan, tayi wani irin tsaki





Haka Nan taji gaba daya makarantar tafita daga ranta, kullum addu'arta daya Allah yasa su
Babban Yaya sudena cin qwallo,��� Jira take gari ya waye ta kira Ummah a wayar wani
malamin ta fada mata abinda yake damunta
Da daddare tana bacci cikin dare taji kamar Ana shafa mata wuya, tayi juyi tasake shigewa cikin
Bargo, taci gaba da bacci can taji anriqe mata nipples dinta Ana murzawa, gabantane yafadi
tabige hannun tatashi cikin sauri tana dube dube, Dakin duhu qirin babu abinda take Gani,
jikinta tafara ta6awa sannan tayi addu'ah Takoma ta kwanta, bacci me dadi yafara daukarta taji
an toshe mata hanci da baki andanneta Ana matsa mata qirjinta, kokawa tafara Amma babu
riba saboda mutum biyu ne, tanajin yanda aka cire mata Riga Sai murza mata nipples dinta ake
kamar za'a cire mata su,kuka tasa tana motsi tana so ta qwace jikinta Amma takasa, Sai
hawaye take babu damar numfashi babu damar magana, jitayi kwata kwata bata numfashi
kamar zata mutu, ba tasan lokacin da tasa qafarta tahauri wata aciki ba, anan tayi nasarar
qwace Boobs dinta daga hannun su, tana jin ansaki bakinta takurma wani uban ihu, aikuwa Yan
dakinsu suka tashi, masu a'uziyya nayi masu kunna torch light nayi, daki ya dauki hayaniya,
kowa yazo kanta yana tambaya menene, kasa magana tayi Sai zare idonta take tana Kalle
Kalle, tahade jikinta waje daya, bata samu damar rera kuka Bama saide hawaye ���

A Daren, kasa komawa tayi ta kwanta, takuma sa a ranta tabar wannan Dakin daga yau,
dakinsu Neenah zata koma, da safe kasa saka brezia tayi, saboda gaba daya kan nonon ciwo
suke mata, jitake kamar ta ciresu ta jefar, gashi babu Ummah akusa, babu yanbiyu bare ta fada
musu ko zataji dadi, haka tafita aji babu brezia Amma tasaka hannunta acikin hijabi babu
Wanda zai gane

Period din farko malamin qur'an yashigo ajin, yana ganin Waheeda gabansa yafadi, fatansa
daya Allah yasa su wanye lafiya, yana biya musu, Bayan kowa ya karanta saiyace "akaranta
mutum d'aid'ai"

Layin farko sun fara biyawa, Waheeda takasa nutsuwa saida tafara yiwa Neenah magana akan
abinda aka mata daran yau, tace "Neenah, yau dakinku zan dawo, jiya bakiji yanda akamin ba,
aka kama kan Nono na aka riqe kamar za'a cire, har yanzu zafi nakeji yanda kikasan namutu
wallahi, Kuma Ina tunanin su Rabi'at ne itada qawarta, saboda jiya da yamma qawartata har
wasiqa ta aikomin tana sona, Kuma...."

Kafin ta qarasa magana,ya mu'allim yace "ke..."

Wata daga cikin yaran tajuyo ta kalli su Waheeda tace "Virus Ana magana"

Waheeda tace "au Dani yake? Bansani Bama saboda ba daidai nakeba yau"

Kallan ta yayi yace "ke futo Nan"

Babu musu tafuto, ya dauki dorinar dake gefensa yafara tsula mata ajikinta, gashi jiki babu vest
bare taji sauqin saukar bulala�不, tun tana mazewa harta dawo tana kuka,haquri tafara bashi
Amma ya mu'allim Sai dukanta yake, data gaji da shan azaba kawai saita tashi tayi masa ta
Babban Yaya, ta cacimeshi ta rungume shi,�����領����儭?
Aji aka dauki ihu, wasu daga cikin su suna cewa "Virus mu'allim ne"
Sai ihu suke, mu'allim yayi azama yacireta daga jikinsa yatafi staff room ransa abace, yana
zuwa yasamu principal cikin fishi yace "ranka yadade daga yau nayi resigned, nabar
makarantar Nan, harni da girmana da komai yarinyar Nan zata rungume ni?"

"wacce yarinya?" cewar principal

"yarinyar Nan marar kunya mana Waheeda Virus, gaba daya ta addabi kowa,last week Ina
karatu tanamin surutu a aji, ta ganni mun hada ido Amma taci gaba da surutu, to bazan iyaba,
saide ku za6a koni ko ita"

Principal yace Akira masa Waheeda, tana zuwa ta tsugunna agaban sa tace "Gani sir"

Yace "Waheeda Yaya akai kika rungume ya mu'allim a aji? Kinada Hankali kuwa?"

Hawayene ya silalo daga idonta tace "sir, dukana yayi, naji zafine sosai bansan na riqeshi ba"

Principal ya kalli ya mu'allim yace "tokaji abinda tace, kaikuma metayi har akai mata irin wannan
Dukan dahar yarinya zata kasa sanin ta rungume malami?"

Ya mu'allim yace "surutu take muna karatun alqur'ani"

Principal ya kalli Waheeda yace "meyasa kikai masa surutu yana aji, bakisan girman malamin ki
bane?"

Idonta ta goge tace "Sir jiyane da daddare Ina bacci ake ta6amin qirjina, shine nake Bawa
Neenah labari a aji, shine ya ganni yace nafuto, Ina futowa Sai ya kama dukana"

Gaba daya malam wajan ne suka hada baki tareda tafa hannu suna fadin "la'ilaha illallah....."

Principal yazaro ido��造ace "aka ta6a miki me? Waheeda har sharrin naki yakai haka? Acikin

makaranta ta ake aikata wannan ta'asar? To Bari kiji, saboda ke bazan yarda malami ya ajiye
aikinsa ba, hakan bai isheki ba saikin hada kinyiwa dalibaina sharri, malamai sun gama
complain akan ki bakya jin magana kwata kwata, saboda haka kitafi gidanku Sai iyayenki sunzo
"�����領����儭?
Waheeda tayi shiru tana nazarin maganar sa,gaba dayama satinta uku acikin karantar
mezatacewa su Ummah agida idan suka ganta tadawo gida yau? Mezasu fadawa Babban
Yaya? Bata gama tunani ba taji principal yace Akira masa mama mairo, matar datake kula dasu
a hostel
Mama mairo tana zuwa, yace "ga kudin mota Nan, kidauki wannan yarinyar, da duk kayanta,
kikai ta gaban iyayenta kifada musu hukumar makaranta tace akawota gida Sai iyayenta sunzo"

Mama mairo tacika umarnin principal, akaje aka debo kayan Waheeda, suka kama hanyar
garinsu

itace ta dinga nuna mata hanya har suka qaraso get din gidan, karfe goma shadaya daidai
agida tamusu

Ummah tana kitchen tana kokarin Dora abincin rana saboda yanbiyu suna makaranta, saiji tayi
anfado jikinta Ana kuka

Dafarko tsorata Ummah tayi, saboda tasan cewa ita kadai ce a gidan, tana juyowa taga
Waheeda duk tayi baqi, cikin tsananin mamaki tace "Waheeda?!!!" ���















Amnah El Yaqoub ����?
1/28/22, 20:49 - Ummi Tandama���: BABBAN YAYA

Writing By Amnah El Yaqoub


Like my Page On Facebook
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/


7&8


Mama Mairo taqaraso kitchen din itama "Hajiya Ina kwananmu?"

Ummah tasaki Waheeda ta kalli matar, ta manyan ta sosai, aqallah zatayi shekara hamsin
dawani abu, tace "Sannu baiwar Allah, mu qarasa falo mana"

Falo suka dawo suka zauna, Ummah ta nufi fridge zata kawo mata ruwa da lemo, mama mairo
Sai jinjina Kai take tana qarewa falon nasu kallo, idan banda abu irinna iyayen wannan yarinya
mezaisa 'yarsu tana rayuwa acikin wannan daula zasu dauketa su kaita boarding? Gashi Ana
nema a lalata yarinya, koda yake kowa da halinsa
Ummah tadawo ta zauna tabud'e lemon ta zubawa mama mairo tana cewa "ga lemo Kisha
mama, meyake faruwa ne Naga Autata agida? Wani laifin ta aikata ko?"

Mama mairo ta ajiye cup din hannunta Bayan tagama shan lemon tace "hajiya kinsan sha'anin
Yara Sai hakuri,hukumar makaranta ce tace a dawo da'ita gida Sai iyayenta sunje"

Ummah ta dauki waya tana fadin "subhanallah, Bari nakira Yayansu"

Gaban Waheeda yafadi, tasan cewa inde yaji ankorota tabbas zai dawo qasar Nan, Kuma yayi
mata gargadi karta yarda ya dawo qasar Nan saboda ita, saboda Dama can matsalar tane yake
sakawa ya dawo, shide akaran Kansa yana dadewa kafin yazo gida, saboda yasan indai ya
dawo to maganar aure zasu masa, cikin sauri ta riqe hannun Ummah tace "Ummah Dan girman
Allah karki kirashi, kibar Yaya Sa'ad da Yaya Sa'eed sumin komai, Dan Allah Ummah kirufamin
asiri kar Babban Yaya yaji"

Ummah tazuba mata ido tana Kallan ta, tunda taga haka tasan cewa to Waheeda ta yi wani
laifin ne, tace "saina kirashi Waheeda, shine daidai dake tunda ba zakiyi Hankali ba, Anya ma
kuwa kina wanka Waheeda? Sati uku da tafiyar ki duk kinyi baqi kamar baki ta6a ganin ruwa
ba?" ��
Mama mairo tayi murmushi tace "Hajiya Bari nawuce kar rana tayi"

Ummah tace "Ina zuwa mama"

tashiga daki takawowa mama Mairo kudi dakuma turamen atamfa guda uku, cikin murna mama
mairo takar6a tayi godia tayi musu sallama sannan tatafi Sai yabawa tsarin gidan nasu take

Ummah ta zauna a kujera, tana zama Waheeda tadawo jikinta ta maqalqaleta,jitake kamar za'a
sake maidata wannan makarantar, kwata kwata batajin dadi, Kuma batajin zata sake komawa
saide tagudu ranar da'aka ce za'a maidata
Ummah tace "Waheeda, kifadamin abinda kikayi aka koroki, rashin kunyar kika sake musu ko?"

Kuka ta Fashe dashi,takasa magana, Ummah tazuba mata ido tace "ikon Allah, bazaki min
magana ba kin tsaya kina kuka?"

Cikin kuka tace "Ummah Dan Allah karku maidani, please karki fadawa Babban Yaya"

Ummah tayi shiru batace da'ita komai ba, tasake daukar wayar ta tayi dialing number Naufal,
har wayar tagama ringing ta katse bai dauka ba, Sai daga baya yakirata, Ummah ta dauka tace
"Yayansu toga Waheeda Nan andawo da'ita gida, sunce Sai iyayenta sunje"

"what?" abinda yace kenan

Ummah tace "to haka de matar data rakota tace, hukumar makaranta sunce akawota gida Sai
iyaye sunje"

Shiru yayi yakasa cewa komai, itama Ummah tayi shiru, tayi tunanin ma bazai ce komai ba Sai
can taji yace "Bata wayar"

Umma ta miqawa Waheeda waya tace "ga waya inji yayanku"

Cikin kuka tace "Ummah Allah Zagina zaiyi" tatashi tashige dakinsu da gudu cikin kuka

Ummah ta maida wayar kunnanta tace "to taqi kar6a,Kuma Nima taqimin bayanin abinda tayi,
matar data kawota Kuma tatafi, itama bata tsaya tamin bayani cikakke ba, Kuma tunda kaga ta
6oye ai kasan laifin Waheeda ne"


"Allah yarufa asiri" abinda yace kenan

Ummah tace "Amin" tareda kashe wayar, tasan dole zaizo, Kuma zai dauki mataki akan haka


Waheeda saita taji Ummah tadena wayar sannan tadawo falon, Ummah ta kalleta tace "saikije
kicire kayan ai, kiyi wanka, nasan bakya wanka Waheeda"

dariya ce ta kamata, tayi murmushi ta wuce dakinsu, wanka tayi sosai, sannan ta kwanta bacci,

bata tashi ba Sai daya saura, tana futowa falo taga Ummah tana waya da Hajiya Anty, tana fada
mata Waheeda tayi Hali andawo da'ita gida ���

Kitchen ta wuce ta yanka salat, tafuto falo zata hada taci, yanbiyu sukai sallama, suna ganin
Waheeda suka saki ihu, suka rungume juna

Ummah ta Kalle su tayi murmushi tace "yauga wasu irin yayu, kunganta agida bazaku tambayi
dalili ba kawai saide kuhau ihun murna?"

Babu Wanda yabawa Ummah amsa, duk sun riqe Waheeda suna murna, Ihsan tace "Waheeda
kinga yanda kikai baqi? Ko wahala kikesha?infada miki Waheeda tunda kika Dena zuwa
makaranta qawarki Maya tazama shiru shiru, abun tausayi kamar anmata mutuwa, saide tazo
wajanmu ta zauna"
Waheeda tace "hmm kede Bari kawai Ihsan, Nima nayi missed dinku,boarding babu dadi"

Intisar ta kalli salat din dake gaban Waheeda tace "to aqara yanka wani tumatir din mana"

Waheeda tasake yanka tumatir taja flet din gabanta zata fara Ci, suma suka matso, wani irin
kallo tamusu ta kalli Intisar tace "waida harda ku kike nufi?"

Basu kulata ba suka fara ci, ganin haka yasa itama kawai ta sharesu sukaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login