Showing 30001 words to 33000 words out of 76958 words
Chapter 11 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
cikin
tashin hankali yasa sukabi jirgin safe suka dawo Abuja.
Koda suka dawo babu abinda yayi sauqi gashi yahanawa kansa sukuni da daina Kiran layinta.
Da daddare Dr dayazo tasashi yayi mixing alluransa Dana bacci yayi Masa Nan take bacci yayi
gaba dashi.
Dr na fita ta 'dauki wayarsa ta duba numbern datake nema ta goge tareda duk wasu massages
daga gareta duk wani Abu daya danganceta saidata goge ta 'daga wayar sama ta sakota qasa
tareda ficewa daga bedroom 'din.
#mamuhgee
Vote,
Comment,
Follow and share.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*21*
Washe gari sai guraren qarfe goma ya tashi
Idanuwansa kawai ya bude ahankali ya sauke kan bedside clock yaga time.
Lumshe idanuwansa yayi cikin wani irin zafin zuciya da takaici sbd yagane allaurar da akai
Masa kasancewarsa qwararren likita..
Tashi zaune yayi Dan Babu Wanda yakeson ya amsa Masa tambayoyinsa kamar mum sbd idan
ba itaba ya tabbata Babu Wanda zaisa ayi Masa alllurar bacci yanason yasan dalilinta nayin
hakan.
Zuro qafafunwansa qasa yayi sai akan wayarsa da sauri yakai hannu Yana cewa,
No no no no please..
Kaca kaca screen 'din yayi ya shafe ba'a ganin komai kamarma ta mutu gabaki 'daya.
Yanda zuciyarsa ke tafarfasa ne yasa ya aje wayar tareda nufar toilet yayo alwala yayi sallar
asuba Yana qara Jin zafin allurar d sbd irin yanda yayi lattin sallar.
Yana idarwa ya miqe tareda 'daukar wayar ya nufi gurin mum.
Yana shiga ya tararda suna rigima da taheer akan yanason Layla tunda Wanda ke nemanta ya
fasa itakuma tace Sam ba'a zuriarta ba 'yar tsintuwa sbd tasan 'ya 'daya Tak Abba yakeda ita.
Basusan dashiba saijin tayi ya riqo hannunta yasaka Mata wayar idanuwansa taf da hawaye
sunyi jajir Yana qoqarin rage zafin rai da tsananin fushin dayazo dashi yace,
Cikakken bayani zakiyimin akan abunda yasamu wayana bayan kingama fadamin dalilinki
nasawa aimin allurar bacci.
Kallonsa tayi takalli taheer dashima fuskarsa ke 'daure sosai
Itakan wane irin masiface ke Shirin rufo Mata ta hanyar 'yayanta akan mata shi dawood Nur
shikuma taheer Layla.
Mai aikice ta qaraso da warm milk da mum tasa adafa Masa
Wata gigitacciyar tsawa ya daka Mata wadda tasa mum firgita tana kallonsa cikin tsananin
mamakinsa tace,
Mi'amor komai nayi I did it for your own good,,I mean can't you see hw stress and....
Meyasamu wayana?
I know you broke it mum,
Why?
Why? Did you realize wat you did by doing this...idan har kinyine danki rabani da ita then you
are wrong,
You are wrong mum sbd har abada bazai ta6a faruwa,
You called me your love but I don't see anything like that anan mum,
Zan Baki shawara amatsayina na 'danki,
Kibarwa Allah komai yayi ikonsa ayanda yaso sbd idan Kika matsa akan haka ina gujemiki
abunda zai biyo baya sbd Zaki iya rasa 'dan ki har abada..and one more thing maganar aure
banayi bazanyi ba
And i'm leaving this house now coz I can't spend another minute hia,,I feel suffocated.
Riqosa tayi niyaryi ya juya yabar gurin sbd hawayen idanuwansa zasu iya zubowa
kowaneokaci.
Duk wani Abu dazai buqata ya ha'da ko wanka baiyiba ya fito har lokacin zuciyarsa zafi da
ra'dadi take masa ba abinda yake son gani kamar Nur sbd ganintane kawai zai yaye Masa
qunci da ciwon da zuciyarsa ke Masa.
Kallon taheer mum tayi cikin tashin hankali tace,
Honey please kaje karka barsa yatafi please don't let him leave....
Girgixa Kai yayi cikeda tausayin 'dan uwansa dashi kansa da Allah yabasu selfish mother da
she can do anything to get wat she wants.
Fita yayi ya nufi gurin dawood Amma cikin rashin sa'a Bai tarardashiba ya wuce.
Gurin mum yakoma ya kalleta yace,
Yatafi and and I will follow his steps anytime soon nima zan iya tafiya idan Kika hanani samun
Layla.
Juyawa yayi ya wuce yabarta da Baki sake,
Takaici da 6acin Rai taji yataso Mata Dan sunga tana lalla6asu sukeson su riqa yin abunda
sukaga dama,
Zata nuna musu itace ta haifesu basune suka haifetaba.
Taheer na Isa bedroom 'dinsa yakira aleeya yafada Mata shizai auri Laylan idan tabasa dama
yayi alqawarin Bata farin cikin dazata manta komai.
Bata nuna Masa amincewaba tace yabari zatai magana da laylar tukuna.
Daganan direct gurin dad yanufa yasanardashi shi yanason layla zai aureta
Mamaki sosai dad 'din yayi kafin yayi farin ciki ba 6ata lokaci ya 'daga ways yakira abban
yafada Masa kusanma abban yafi dad din murna sbd koba komai 'yayansa zasuyi aure gida
'daya bazasu rabuba Nan suka yanke ha'dawa ayi tareda nasu aleeya ayi gabaki 'daya.
Hamdala taheer yayi tareda rungume dad din yayi Masa godiya tareda fada Masa zaiyi tafiya
zuwa gobe zaikoma Miami akwai wani aiki daya baro Bai qarasaba.
Washe gari da taheer da dad sukai tafiya akabar mum kadai sai ma'aikatan gidan.
Tun jiya takasa sukuni mafita kawai take nema ta raba dawood da son Nur ta cusa Masa na
aleeya.
Shi taheer yasha da ita sbd Batada wani za6i tunda yafadawa dad 'dinsu tasan Babu abinda zai
Hana auren zata Bari daga baya tayi maganin laylar matuqar ta yarda tashigo gidanta
amatsayin suruka.,
Yanxu damuwarta da rashin sukuninta na dawood ne.
Waye zai raba dawood da Nur????
Shine taketa kaida kawo tun safe tana fada.
Ajiyar zuciya tasake tareda sakin wani shu'umin murmushi tace,
SARAAH..
wayarta ta 'daga Babu 6ata lokaci takirata.
Hello Mrs Damien"""tafada cikeda mamakin ganin Kiran mum awayarta.
Hey sweetheart hw are you?
M gud mum wannan surprised call 'dinfa I hope zakice nafadawa family na zakuzo ganinsu ne.?
Dariyar qarfin Hali mum tayi tareda cewa,
Yes sweetheart shine abinda nakeso muxo muga familynki akai qarshe ayi auren Nan naki da
mi'amor but I don't think that will ever happen.
Wait Mrs Damien mekike fada ne I don't get wat you're saying.
Yes sweetheart idan harkinason mi'amor for your self Dole duk abinda kike ki aje kizo Nigeria.
Mum wai are you serious?
I mean like seriously..
Yes darling kibari idan kinxo zan Miki bayani okay?
Ko amsa Bata bayarba ta datse Kiran tareda sallamar client 'dinta dake gabanta takira p.a dinta
tace duk abinda yake ya aje yaje duk yanda zaiyi yayi Dole gobe ta sauka a Nigeria.
#mamuhgee
#vote
#comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*22*
Washe gari qarfe takwas na dare jirginda tashigo ya sauka a Nigeria mum da kanta taje airport
ta daukota
Sosai saraah ke respecting Mrs Damien ta fannin gayu da iya shiga sbd qaryane tayi dressing
Bata burgeka ba gata kyakkyawa kamar ba ita ta haifi manyan zaratan samariba.
Sarah nada manyan boutiques na manyan designers acan new Jersey Amma Kuma tanason ne
tazama queen of the fashion empire Amma haryanxu Bata kamo mum ba a harkar shiyasa wani
fannin take jin kishinta saidai ba damar nunawa ya ta iya tunda ta haifi Wanda takeso.
Rungume juna sukayi mum na cewa,
There you are,,,welcome sweetheart.
Thank you mum"""tace tana breaking hug 'din kafin suka nufi mota sukai gida.
Lafiyayyan bedroom 'din dake cikin 'dakunan palon mum din aka sauketa saidatai wanka ta
saka black jeans da red loose armless top hankalinta ya kwanta sbd Sam batason wahala
tanason hutu.
Zaune suke dining sunacin abinci Kai tsaye mum tace,
Sarah dawood nason wata dabam bakeba.
Qwarewa tayi da mugun qarfi cikin sauri mum din ta miqa Mata ruwa tana cewa,
Sorry sweetheart.
Kasa wucewama ruwan sukai tsabar toshewar da maqoshinta yayi ta ture plate 'din gabanta
gefe tareda zubawa mum duka idanuwanta Allah kadai yasan dauriya da haqurin datake bawa
kanta da zuciyarta na hanawa kanta shararawa mum Marinda saita kifa na abinda ta fada
dawood nasan wata ba itaba.
Tsananin fushi da tsantsar kishinda mum ta hango a fuskar saraah 'din yasata Jin Dadi aranta
taci gaba da cewa,
Yes saraah nayi iya qoqarin ganin na rabasu na kasa saima wani sabon problem 'din ya 6ullo,
CJ yazabawa mi'amor wata matar har anyi fixing date saidai Ni ke nakeso shiyasa nakiraki
kiraba dawood da waccar yarinyar nikuma na Miki alqawarin bayan aurensa da wannan da
dadynsa keso zan aura muku juna.
Wani murmushin baqin ciki da takaici tasaki na yanda tazama wawuya tanacan tana bugun
gaban bamai dawood sai ita ashe ananan ana Mata yankar baya.
Mrs Damien I love your son to the core extent dazan yi fiyeda abinda tunaninki zai 'dauka.,
Me kike cewa?na zauna ina kallo harsai wata ta auresa kafin Ni na auresa,,no no that is
impossible..
Hakan shine bazai ta6a yiyuwaba bare yafaru dukkaninsu su biyun zan nuna musu babban
kuskuren dasuka tafka nason abinda nakeso.
Murmushin qarfin Hali mum tayi ta kwantarda murya tace,
Calm your self down saraah
Dole zamu Bari bayan auren idan ya aureki saimu Kori waccan sbd idan har dawood Bai
auretaba har abada cj bazai ta6a barin ya aurekiba so Dole Zaki zage dantse kema kitayani
muga wannan auren ya yiyu Dan musamu cikar burinmu.
Shiru tayi tana nazarin maganar mum saidai har lokacin zuciyarta tiriri takeyi takuma kasa yarda
da mum ba yaudararta takeyiba sbd she knows how cunning she is a harkar business ma bare
tun da da'dewa tanada labarin mum batasonta da dawood meyasa yanxu takesonta dashi.??
Kallonta mum tayi tana yamutsa fuska cikeda baqin cikin kallon saraah 'din sbd batajin har
abada zata iya Bari 'danta ya aureta sbd she will never have the respect she deserves as a
mother of the man she's marrying Dan haka kawai zataci moriyar gangane ta yada korenta.
******
Kwana biyu sosai layla tadawo itake tausayin aleeyar sbd yanayin data shiga na ciwon dataga
layla ta kwanta kwana biyun.
Sam aleeyar Batada walwala Wanda layla tafara zargin kamar akwai abinda ke damunta bayan
damuwar ciwonta saidai batasan menene ba.
Sbd sauqaqawa aleeyar yasa ta saki jiki sosai ta nuna ta warke ba sauran abinda ke damunta
duk da kuwa wani irin ciwo da damuwa takeji cikin ranta.
Zaune suke a bedroom din ammy sbd basa sakewa sosai acan sbd siyama data kasa ta tsare
dukkaninsu sunyi shiru
Dawowa tayi kusada aleeya ta zauna tareda qurawa madubin da aleeya ta qurawa Ido itama
murya a sanyaye tace,
Na Dade da sawa zuciyana dangana Zaki iya cire damuwar hakanan..
Juyowa gefenta tayi ta kalleta ahankali kafin ta maida kallonta cikin madubin tace,
Kina 6oyemini ne Amma inajin ciwonki da damuwarki azuciyata,
Ina tsananin Jin zafi da haushin dr daya kawo damuwa da kuka akan fuskar danake tsananin
baqin cikin Naga ko damuwa akai....
Riqo hannunta layla tayi tana kallonta ta cikin madubin idanuwanta na cikowa da hawaye,
Aleeya meyasa kike tunanin nima banajin zafin ganin wannan damuwar a fuskarki,
Na cire damuwarsa.....
Ina Miki sha'awar samun rayuwar farin ciki atareda Taheer.
Fa'duwa gabanta yayi da qarfin ta juyo da jajayen idanuwanta takalli aleeyar numfashinta na fita
da sauri.
Yes layla,bazan ta6a samun kwanciyar hankali ba da sukuni ko natafi Dan nasan kinada
damuwa aranki.,
Meyasa abubuwa suka Fara canzawane da wuri haka,?
Bazan takuraki ba Amma nasan taheer zai maye Miki gurbin Dr,zaisaki farin ciki sbd yasan
darajarki Yana tsananin qaunarki zai soki yanda har abada bazakiyi danasanin kasancewa
dashi......
Aleeyaaa""""ammy dake tsaye bakin qofa takira sunanta da 'dan qarfi sbd ganin Bata lura da
halinda Laylan tashigaba,
Rawa jikinta keyi sosai idanuwanta sunyi jajir takasa 'dauke idanuwanta daga bakin aleeyar.
Da sauri ta miqe kafin ammy ta qaraso Bakin gadon ta fice da sauri tana toshe bakinta sbd
kukan dakeson kubce Mata.
Qofar 'dakin ta jingina tana shesheka ahankali Dan bazata dakinsuba sbd siyama na dakin.
Cikin zafi ammy tace,
Me kike fada ne?meyasa zakiyi Mata maganar wani ayanzu bayan bakisan zafin datake ciki ba
azuciyarta,
Duka duka yaushe maganar dr tabarta dazaki Fara Mata wannan maganar Dame kikeson
taji???
Kallon mamaki aleeya kewa ammy jiki amatuqar sanyaye sbd ganin yanda ta 'dau zafi akan
maganar.
Ammy bazan ta6a takurata ba kinsani kawai inaganin idan anbawa taheer 'din dama zai Bata
farin ciki Sosai nasani sbd nasan waye taheer koba komai inaga Bai kamataba ta zauna cikin
damuwar Wanda baidamu da halinda zata shigaba ya tsallake yabarta.
Ya isa haka banason sakejin maganar taheer insha Allah zansamo mafita komai zai daidaita
Layla zata auri Wanda takeso...
Jin furucin ammy yasa laylar tayi saurin juyowa tana kallonta da ajajayen idanuwanta ta dawo
cikin dakin
Matsowa tayi tareda share hawayenta murya na rawa zuciyarta na nauyi sbd da abinda zata
fada tana kallon tace,
Banason Dr na haqura dashi nabarsa har abada,
Girgixa Kai ammy tayi tace,
Wannan zancene kike fada na harantawa kanki abinda Bai haramta agarekiba.
Idan hakane na amince da auren taheer sbd haramtawa kaina auren dawood.
Kallonta ammy tayi da sauri cikin tashin hankali sbd Bata taba tunanin abinda laylar zata fadaba
kenan tace,
Kinada hankali kuwa,
Abin naki yafara yawa wannan karon bazan bariba abin yayi yawa ga Mari ga tsinka jaka.
Murmushi Mai ciwo tasaki tace tareda juyowa ta fuskanci aleeya da idanuwanta suka cicciko
sbd tausayin layla tareda Dana sanin Fara maganar taheer saidai Batada za6i taheer shine
Wanda takeda tabbacin zai goge damuwa da hawayen laylarta.
Share Mata hawaye Layla tayi tace,
Zan auresa ne kawai Dan Kece Kika za6arminshi,
Zan auresa ne kawai sbd nasan bazaki ta6a zabarmin cutaba Koda shi cutane agareni na
yarda na auresa sbd kince kinamin sha'awar aurensa...
Rufe Mata Baki aleeya tayi tana girgixa Kai da sauri hawaye na sauko Mata tace,
Bazanso ki auri Wanda bakyasoba zamu hakura da auren gabaki 'daya sai ranarda Kika samu
Wanda kikeso.
Murmushin tasaki tareda share hawayenta tace,
Hakan bazata ta6a faruwa ba.
Rungumeta aleeya tayi tareda sakin kuka ahankali.
Hawayen da ammy ke riqewane suka gangaro tayi saurin juyawa ta shige toilet sbd sun karyar
Mata da zuciya tana fatar Allah yasa hakan shine mafitar wannan masifar data kunno musu Kai.
#mamuhgee
#vote
#comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*23*
_*Masu tambayan sunayen books dinaí ½í±‡*_
* *_Da'iman_*
* _*auren raba gardama*_
* *_sauyin lamari_*
* *_zuciyarmu 'daya_*
* *_a duniyarmu_*
* *_dacewa_*
* *_taura biyu_*
* *_eznah_*
_wattpad@mamuhgee zaku samu kowanne complete 'dinsa,,,,, thanks_í ½í²‹
Kiran taheer ne yashigo wayar aleeya suka saki juna ahankali ta 'dauka ita kuwa fitowa tayi da
sauri ta shige kicin tayi bayan fridge ta sulale qasa tareda sakin wani irin kuka tana toshe
bakinta.
Kuka take sosai zuciyarta zafi da qunci take Mata Batada damar nunawa har abada haka zata
zauna tana 6oyon wannan quncin ita kadai.
Sheshekar kukanta tajawo hankalin Nana data shigo kicin 'din jiki amace ta zauna kusada ita
hawayen tausayinta na gangaro Mata ahankali tace,
Kiyi hakuri anty.
Cusa kanta tayi cikin qafafunta tana cigaba da shesheka tareda qanqame jikinta.
Sun Jima ahaka kafin ta 'dago ahankali takalli Nana data dage tana sharbar kuka tasaki
murmushi Mai ciwo tareda qurawa sarqar qafarta da dawood yake tsananin so asanyaye tace,
Dawood yayi sa'ar samun matarda ba kamarta gurin kyawawan halaye da kyakkyawar zuciya
sbd aleeya nada halayenda bazata ta6a barinsa yayi baqin cikin samunta amatsayin mataba,
Qaruwa kukan Nana yayi sbd tausayi Dan tana iya jiyo damuwa da qunci cikin muryar laylar.
Wani murmushin tasake sake tareda share hawayenta ta miqe ta bar kicin 'din.
Bedroom 'dinsu takoma tana qoqarin danne damuwarta.
Ahankali ta ringa nunawa aleeya Batada damuwar komai saima qoqarin dagewa datake gurin
shirye shiryen bikin dake qaratowa
Tun aleeya na baya baya da harkar sbd sanin Dole laylar nada damuwa 6oyewa takeyi harta
sake itama ganin da gaske laylar ta sake suka bazama shirinsu
Abinda Bata saniba shine kowace safiya da bikin ke qaratowa tashin hankali da damuwarta
qaruwa sukeyi suk lokacinda taji zuciyarta na zafi 'dakin Nana take shiga tayi kuka ta rarrashi
kanta tafito Abu 'dayene dayafi gigitata shine aurenta da taheer dahar yanxu ko waya dashi
Bata iyawa Shima dayake bamaison hayaniya da takurawa bane saiya qyaleta.
Lokacinda su mum suka kawo lefe naban mamaki sai alokacin siyama tasan abinda ke Shirin
faruwa taheer 'dinta da auren Layla.
Toilet tashige ta kunnawa kanta ruwa tana qoqorin Jan numashi da rarrashin zuciyarta kartayi
komai cikin garaje Dole tana buqatar rarrashin kanta dantasamu damar tarwatsa komai cikin
ruwan sanyi.
Tana cikin toilet 'din taringa jiyo murya na tashi cikin bedroom 'din ta matso kusa tareda kasa
kunne sbd Jin kamar fada fada...
Sarah Matsalarki 'daya arayuwa shine you are inpatient nafada Miki Zaki samu dawood idan kin
kwantarda hankalinki mun Fara sanin inda wadda yakeson take mun Fara gamawa da ita
tukuna Amma yanzu cikin mutane cikin gidansu aleeya kina neman rusa Mana plan meyasa
Zaki zubawa aleeya juice nasan you did it on purpose Amma kikace musu ba da ganganba tun
farko banmasan me dawood yagani agunkiba yasoki wlh..
Excuse me Mrs Damien idan kina cewa bayada tunanine daya Soni to ya gadane inaga sbd
kema gashi yanzu ke Kika nemoni da kanki....
Are you trying to insult me miss?
Kece Kika Fara and....
Jin qarar bude toilet yasasu saurin juyawa afirgice musamman ma mum.
'daure takeda towel ta qaraso gabansu ta tsaya tareda kallonsu Kai tsaye tace,
Naji me kuke fada.
Idanu mum ta qyafta cikin rashin gskia tana qoqarin qaqalo murmushi zatai magana siyama ta
katseta Kai tsaye da cewa,
idan nace muku nasan waye dawood yakeso zaku bani nima abinda nakeso?
Kallon tsaf mum tai Mata tagano Babu alkhairi atattareda siyamar tace,
Kinsan abinda kike