Showing 66001 words to 69000 words out of 76958 words
Chapter 23 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
isa gida hankali kwance cikin nutsuwa da farin ciki mum tayi wanka tayi sallar magrib da
ishai takwanta tanajin kewar mijinta ko abinci batajin zata iyaci sbd farin ciki fatarsu daya yanxu
dawood ya farko yaga nur dinsa da little aleeyansa.
aleeya ma wanka tayi tayiwa little tayi sallah suka shirya cikin kayan bacci masu dan kauri sbd
sanyi takalli Nana dake waya da ammy tana vata labarin little harda fada mata kamanninta
ammy duk hankalinta yakasa nutsuwa yayo nan jitake kamar tajawo gobe tayi da wuri suxo
tareda abba,
kar6ar wayar aleeya tayi ammy najin muryarta tasaki ajiyar xuciya jin muryar aleeyar cikin
walwala da kwanciyar hankali,
tabbas tagodewa allah daya bata 'ya kamar aleeya mai tawakkali da rungumar qaddararta
hannu bibbiyu babu tsawwalawa kai duk da tasan dole deep down zataji zafin rasa mutumin
datake so saidai hakan datakeyi shine mafi alkhairi ka 6oye damuwarka kabarwa allah za6in
mafita da mafi alkhairi sbd sawa kai damuwa bashine mafitaba saima cutardakai da kuma
cutarda na kusadakai,,,,cikin tsananin qaunar 'yarta tace,
aleeya allah yaza6a miki miji mafi alkhairi dazaisoki fiyeda yanda kikasan so.
amin ta furta ahankali hawaye na ciko idanuwanta kafin tayi saurin mayar dasu ta jawo little
jikinta ta dora mata wayar nandai suka lalace gurin fira da ammy kafin suka fito suka shiga kicin
Nana tayi musu indomie da egg sharp sharp sukaci little kuwa goldenmorn mummynta tahada
mata tabata suka sakeyin brush suka kwanta tasaki ajiyar zuciya mai qarfi tareda kallon little
dahar tayi bacci tasaki murmushi tace,
kema kin isheni my princess.
nana data futo wanka takalla cikin tsokanar datafi shekaru batayiba tace,
yanxu kam babu ja tunda mun lalace dagani har laylana kinfimu body.
dariya nana tasaki tana daure gashinta da rabi ya jiqe gurin wanka tace,
kai anty aleeya nidai babu ruwana.
dariya kawai aleeyar tayi tareda juyawa ta shige blanket ta lumshe ido tanajin wata nutsuwa
nashigarta tabbas duk mai tawakkali allah na rangwanta masa damuwarsa batajin qunci komai
ayanxu ta yarda da qaddara komai ya wuce insha allah.
nana nagamawa tazo gefenta itama ta kwanta tareda lumshe idanu nan take bacci yayi gaba
dasu rabonsu dashi harsun manta saidai gyangyadi idan yazoma abazata.
qarfe biyu da minti ashirin da hudu na tsakiyar dare yabude idanuwansa ahankali daqyar tareda
motsa hannunsa ahankali,
jin motsin hannunsa dake cikin natane yasa ta dago kanta da sauri tana kallonsa da jajayen
idanuwanta dasuka ciko da wasu irin hawaye na fargaba,
kallonta yake da idanuwansa dasukai laushi ya lumshe ido yasake saukesu akanta yaga bata
6ace ba yafara tunanin itadince ba gixo bane,
juyar dakai yayi ahankali daidai shigowar jass da sufyaan dan basa minti sha biyar basu
shigoba sunduba,
yana ganinsu ya lumshe ido tareda bude busashen bakinsa daqyar yace,
wacece wannan?
kallon juna sukayi cikeda mamaki kafin cikin mamakin sufyaan yace,
nur dinkace,aleeya tacika maka alqawarinta ta nemo Nur da our little princess aleeya small.
bude idanuwansa yayi duk da qanqancewarsu yaqurawa sufyaan dake maganar ido yanason
mgn bayada isashen qarfin jiki,
jass yace,
yes man you are a father now dan haka grow and start acting like one ka tattaro qarfin hali and
fight this sbd kar yarmu taganmu acikin irin wannan halin its time to be strong man dan haka
kabawa kanka qwarin gwiwa insha allah cikin lokaci qalilan zakaga ka miqe....
lumshe idanu yayi tsawon shekaru baita6ajin farin ciki da wani irin nauyi na hawa kansaba
kamar yanzu jin cewar he is now a father shima yanada 'yar kansa,
sake lumshe ido yayi yana jerowa allah istigfar da godia mai tarin yawa.
kallon nur sukayi ganin yanda ta ra6e jiki amace sbd ko kallon gefenta dawood baisake yiba.
kasa hkr yayi yasake bude baki daqyar yace su wanke masa fuskarsa da bakinsa,
brush aka kawo masa da guri daqyar ya iya riqe brush din suka cire masa riga tana ganin haka
ta lalla6a ta fice
tana fita yajuyo daqyar ya kalli qofar data fita zuciyarsa na wani irin zafi akanta.
tas suka goge masa jikinsa tareda saka masa farar singlet qal aka sake daura masa ruwa sbd
samun kuzari ko kadan ne.
duk yanda sukaso ko yayane yaci abinci kasawa yayi haka suka barsa nanda nan wani irin
baccin hutu ya daukesa sbd nursuwa da zuciyarsa tasamu najin maganar yarsa dahar zuciya ke
masa 'dokin gani saidai bazaiso tagansa a wannan mugun yanayinba.
tana fitowa zama tayi bakin qofar dakin tareda rufe bakinta sbd kukan dakeson zuwar mata na
tsanarta data hango cikin idanuwan dawood din.
ahankali jass yafito ya zauna gefenta tareda sakin ajiyar zuciya shiru yadan ratsa kafin yace,
you know yanada daman da dole zaiji zafi sosai ganin yanda koyaushe kike za6ar barinsa
batareda laakari da kowane irin hali zaishigaba,
meye laifinsane akoda yaushe dashine yake hukuntuwa da za6inki,
to be honest gskia kin cutatar dashi bisaga tarin soyayyar daya nuna miki ya za6eki fiyeda
komai ya fifita soyayyarki aransa fiyeda komai,,
he has every right to be angry amma nasan na lokaci qalilan ne insha allah he'll come around
kawai arayuwa koyaushe kazamo mai fuskantar qaddaran dayazo ma da wanda zaizoma so pls
relax karki damu sosai wannan jin haushin nasa bamai dorewa bane kawai dai bazamu
takurasaba kan kowane irin mataki zai dauka sbd munsan dole zai sauko.
share hawayenta dasukaqi tsayawa tayi cikin tsananin sanyin murya tace,
thank you jass,
murmushi yasaki yana kallonta yace,
no dady jass,i'm a father now you knowww i deserve more respct mrs dawood damien.
murmushi tasaki tareda kallon sufyaan daya qaraso yana cewa,
yanxu kam bazamu hutaba masu son 'yaya sunyi nasu,
murmushi tayi tana qara goggoge fuskarta sbd dama tayi missing guys din sosai suna nuna
mata qauna fiyeda tunaninta,
jass kuwa dariya yayi tareda lumshe idanuwansa sbd tuno yanayin aleeya lokacinda take masa
masifar kar6ar little yace,
princess dina nada stobborn mummy ga dukkan alamu zanringa cin wuya kafin taringa barin
daddy na kasancewa da 'yarsa.
cikin sanyi tace,
my aleeya is not stobborn nasan dole a.....
katseta yayi da cewa,
ohhh my kinga idanuwanta kuwa hmmnn suna sani faduwar gaba dan haka nasan akwai fada
agurin.
dariya tayi mara sauti tareda kallon sufyaan dake dariya tace,
kana dariyan ance mummy leeya is stobborn ne kaima?
no no no yazancewa mummyn little 'dina stubborn i just smells something ne anyways welcome
mrs dawood damien.
thank you tace ahankali tanajin nutsuwa na shigarta duk da tana cikin jamamin halin ko inkulan
da uban tafiyar yayi mata.
suna gama gurin akayi kiran sallar asuba suka miqe dukkaninsu dan zuwa offices nasu suyo
alwala jass yace taje na dawood
ok kawai tace masa harsukaje masallaci suka dawo tana gurin sbd kayanta batajin zasuyi sallah
anyita damuqarta dasu cikin asubitin saibasu sake yimata maganaba jass yace ta tashi yakaita
gida,
suna isa gidan har palo yarakota kafin ya juya yayi nasu flat ita kuma tana juyowa taga Nana
tsaye ta fito jin motsi palo,
qarasowa nana tayi tareda cewa,
anty layla ya jikinsa?
numfashi ta sauke ahankali tareda zama bakin kujera cikin tsananin sanyin murya tace,
Nana kina tunanin nayiwa aleeya adalci kuwa amincewa da dawood kuwa?
zama nana tayi kusada ita tareda riqo hannunta tace,
anty aleeya zuciyarta mai kyauce samun irinta ayanxu yana wuya tabar komai sbd qaunar
datake miki kuma na tabbarda har abada ta cire dr aranta adalci 'daya zakiyi mata arayuwa
shine karki qara gujemata akomai ku ringa fuskantar matsalarku kutaru kuyi maganinta akoda
yaushe.
murmushi layla tasaki tareda mayarda hawayenta tace,
zan iya fuskantar kowane irin alamarine dana sake 6atawa aleeyana rai,nagode Nana.
aleeya dake bayansu tanajinsu ta share hawayenta ahankali tareda juyawa takoma bedroom.
bedroom din suka shiga aleeya na ganinsu tasaki murmushi layla ma cikin murmushin tace,
gud morning mum leeya.
kallon little aleeyar tayi saitaji wani farin cikin sunanda laylan takirata dashi ta tashi tsaye tace,
morning to you too mrs dawood assiddeeq.
dariya suka saki atare kafin tashiga toilet tayo wanka tareda alwala tana fitowa tasaka doguwar
rigar aleeya tayi sallah tana idarwa mum nashigowa ganin nur din yasata qarasa shigowa tana
tambayar jikin dawood.
ya farka harya sake komawa bacci.
allah yasa sauqin kenan.
amin aleeya tace tana gyarawa little bargonta daya janye.
matsawa mum tayi tareda kissing kan little tace,
this sleeping princess haryanxu bata tashiba.
aleeyace ta amsa mata ita kam layla miqewa tayi ta dauki wayan aleeya dan kiran raheenat.
guraren qarfe goma suka shirya dukkaninsu sukai breakfast tare a dining banda jass dayashigo
daga baya tea kawai yasha yana wayada sufyaan dake sanar dashi zasu dawo da dawood din
gida zaifi makowa sauqi.
yana aje wayar aleeya na fitowa little na gefenta sunshirya tsaf da alama fita zasuyi,
kallon little yayi cikin tsananin kulawa yace,
heyy princess come to daddy.
da gudunta tazo ya cirata sama yana cewa,
hw is my princess doing?
jijjiga masa kai tayi tana cewa,
yawo nida mummy.
ohhh youre goin out wit your mummy'''''yafada yana kallon aleeya dake tsaye tana duba
wayarta.
ok yaushe zaki fita da daddy shima?
jakaje?
dariya yayi yana cewa,
eh.
sauka tayi tareda riqe hannunsa tajasa tana cewa,
mummy daddy jeje yawo too.
kallonsa tayi tayi sauri dauke kanta tana basarwa sbd yanda ya zuba mata ido kamar maye
yanajin kamar yahadasu su duka biyun sutafiyarsu dogon yawon dasai annemesu.
#mamuhgee
vote and follow.
[2/5, 8:18 PM] 0mmr Farouk: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*42*
not edited.
bilal ne yashigo tareda taheer suka katse musu shirun taheer ya miqawa jass hannu yana cewa,
yanxu asibiti zani.
ok i'm also goin bari muje tare.
kissing hannun little yayi yana cewa,
my love daddy zaije hospital dubo big dady saina dawo ko.
no daddy muje yawo.
janyeta aleeya tayi tana cewa,
baby kibari daddy yaje yanxu next time idan zamu saimu je dashi kinga zuwa lokacinma big
dady yaji sauqi sosai.
kallonta yayi yana murmushi taqi kallonsa yace,
ok bby mamah adawo lpia.
fitowar mumce tasasu tsayawa suka gaidata suka fice kusan tare jass da taheer sukai asibiti
bilal da aleeya sukai airports daukosu ammy.
Nana da mum dakansu suka shiga kicin tare suka fara aikin lunch sbd yaukam gidan masha
allah yayi albarkar baqi dad ne kawai bayanan shima asatin zai iso.
kai tsaye mum tace nur taje bedroom din dawood ta gyaresa tsaf sbd gida za'a dawo dashi.
kallon mum din tayi taga ba wasa a fuskarta yasa ta miqe tana kallon Nana dataqi kallon
gefenta itama bare tasamu dojewa.
ta jima bakin bedroom din kafin tasake ajiyar zuciya ta bude qofar tashiga ahankali.
numfashi taja tasauke tareda lumshe idanu rayuwar dasukai ciki tana dawo mata ta kalli komai
na dakin yananan yanda yake ta bude wrdp hatta kayanta nanan jere tsaf yanda suke da alama
ma ba'a dakin yakeba shima sbd alamun rashin zama acikinsa data gani.
toilet ta bude taga towels dinsu da komai nata datake amfani dasu kafin tafiyarta duk sunanan
komaidai qura yayi sosai.
ahankali tasaki murmushi tareda rufe ido tuno ranarda tafara wanka ataredashi cikin toilet din.
barin gurin tayi da sauri kamar wani na ganinta ta zauna bakin gado nanma jitayi komai na
dawo mata,na ranar dasuka fara makinglove akan gadon ta miqe tareda dan dukan kanta tana
cewa,
ya allah kabani qarfin halin iyayin komai daidai daga yanxu.
gyara dakin tafarayi komai ta ta6a saita tuno dawood da rayuwar dasukai sukadai a gidan da
dakin,
tsaf tagyare dakin ta wanke komai na toilets da toilet din ta kunna AC tareda roomfreshners
masu sanyin qamshi ta fiddo kayan cikin wardrp din duka tasake gyarasu tacire na sama sama
wainda sukai qura tafitar dasu ta saka sabbin bedsheets farare qal masu laushi da kyau.
tana gamawa ta dauki kayan dazata saka takoma bedroom din mum acan tayi wanka ta shirya
cikin doguwar riga dark blue Ashape tana fitowa taga ammy tsaye gabanta
tana qoqarin sauke kai ammy tajawota jikinta tana sauke ajiyar zuciya tace,
daga yanxu kika sake barinmu ni uwarku na yafeki duniya da lahira.
qanqame ammyn tayi tana cewa,
har abada bazan sakeba ammy ki yafemin nayi kuskure babba.
allah yayi muku albarka dukanku 'yayana.
zama sukayi quryar bedroom din mum su hudu kawai daga ammy sai layla da aleeya da bilal
sai sabuwar qarin dasuka samu little.
farin ciki sosai ammy keyi bakinta yakasa rufuwa sai lelen little takeyi su aleeya na mata dariya
bilal yace,
ammy bakya ko 'dan kishin nan kinga yanda abba ya rude da ganin little karfa yayi canji mu
shiga tara...
dariya ammy tayi tana cewa,
dakuma fa gskiyarka 'dan ammy..
harararsa layla tayi tace,
me abba zai gani anan ai ammynmu tariga tayi gaba daga ita saimu yayanta..
iyye lallaima aikuwa abba yasan wannan princess din tawa tazarce harma tawuce''''''aleeya
tafada tana jan kumatun little dake dariyar ammy data kasa gyara mata dan kunnenta daya fita.
acan flat din sufyaan aka jera musu nasu abincin Nana ce tayi kaiwa lokacin kuma shikadaine a
flat din yadawo bayan zuwan jass,
tunda suka hada ido dashi yayana palon zaune yana tura saqon magungunan dasuke buqata ta
laptp tayi saurin dauke kai tana gaishesa cikin siririyar murya.
'daga mata kai kawai yayi yana dauke kai shima saidai itakam daqyar tagama kawo abincin ta
jera tabar sashen da sauri tana dafe qirji tareda sake ajiyar zuciya sam bata sakewa da yanda
koyaushe yake tsareta da ido yayita binta dasu.
suma nasu a dining suka jerasa sukaci cikin kwanciyar hankali tunda aka gama hankalinta na
qoqarin karkata zuwa gurin dawood saidai tana qoqarin basarwa suna cigaba da magana dasu
ammy.
sai yamma sosai motar ambulance ta asibitin ta dawo dashi gida koda suka iso yana farke dan
haka kai tsaye flat dinsu sufyaan yace akaisa babu musu akayi can din dashi sbd dama tuni ya
dade da komawa can.
har cikin toilet jass yakaisa ya taimaka masa yayi wanka yafito sufyaan ya taimaka masa
yasaka faran singlet da threequater mai laushi ya kwanta bayan taheer da mum sun takura
masa yasha mixedfruits da magani ya kwanta nanda nan bacci ya daukesa sbd baccin sukeson
yayi sosai sbd qwaqwalwarsa da zuciyarsa su sami hutu da kyau dan ta hakan ne sauqi zaifi
saurin zuwa.
aleeya da nana tareda ammy da bilal sai nur data la6e bayansu suka shigo dubasa suka
tararda yayi bacci nan suka juya suka koma little kuwa maqalewa daddynta jass tayi sbd duk iya
tunaninta da gaske shine daddynta.
aleeya dake waiwayen little din yabi da kallo yana murmushi ta watsa masa wani kallo tana
juyawa tafice tana cewa,
oho dai.
dariya yasaki ahankali sbd yajita sufyaan dake luredasu yasaki dariya yana girgixa kai.
taheer ma girgixa kan yayi sbd tuni ya hango yanda little zata ringa ha'da mummynta aleeya da
daddynta jass.
da dare abba yazo yasake hadasu yayi musu fada da nasiha sosai kafin yatafi yabar ammy
anan kafin d safe su koma tareda bilal nana da aleeya harma da nur din sai daga baya zasu
dawo.
da daddare aleeya da kanta ta shirya abincin dawood tabawa nur lokacin suna tare gabaki
dayansu harsu jass suna dinner a flat dinsu dawood dan haka acan flat dinsu sufyaan
shikadaine.
kasawa tayi saida aleeyar ta rakota har qofar flat din ta turata takoma kafin ta isa jass yafito da
sauri yana waya da mum dinsa sukayi karo da saurri ta dafe goshi tana cewa,
oh allah waye wannan zai fasawa ammy goshina.
dariya maganarta tabasa ya kanne tareda kallonta yana dauke gira 'daya yace,
nikuma dazaki fasawa tawa 'yar goshin dadynta fa?
daure fuska tayi tareda cewa,
amma dai kasan kaine kafito da sauri ko?
magana zaiyi ta watsa masa wata irin harara tareda wucewa ta waiwayosa shima ita yabi da
wani mugun kallo da idanuwansa da kasala takama nan take.
itama tana shigewa palon ta tsaya caka tareda sauke ajiyar zuciya ta waiiwayi qofar kadan
tareda qarasawa palon tana yiwa nana dake serving kowa magana tana tayata serving sauran
abincin.
nur kuwa tana shiga palon sauke numfashi mai nauyi tareda tattaro kuzari ta nufi bedroom
dinda yake hannuwanta na 'dan rawa.
tura qofar tayi tashiga tareda sallama can qasan maqoshinta,
kwance yake idanuwansa rufe saidai idanuwansa biyu kuma yaji shigowarta yagane itace sbd
sallamarta dayaji dukda qasa tayita sosai,
qin bude idanuwansa yayi bare ya motsa daga yanayin kwanciyarsa tagane idanuwansa biyu
sbd hannunsa 'daya nakan qirjinsa ne alamar zafi yake masa.
qarasowa tayi ahankali tana hadiye yawun fargaba ta aje tray din ahankali tareda qura masa ido
murya na rawa tace,
i'm really sor.....
bata qarasaba murya a shaqe yace,
please go.
zubewa qasa tayi tareda sakin kuka mai qaramin sauti tana cewa,
dan allah kayi hkr i promise bazan sakeba...
i said pls go,idanma baki gaji da guje gujenba you can still run abu 'daya na koya yanxu shine
bazan qara bari na cutatar dakainaba akan wanda baisan mahimmacinaba bai damu da duk
halinda zan shigaba,
zanji sauki da wuri insha allah sbd kawai idan ke baki sake guduwaba nizan barmiki qasar.
sake fashewa tayi da kuka tana matsowa kusadashi sosai yayi saurin daka mata tsawa da 'dan
sauran qarfin daya samu.
miqewa tayi da sauri tareda ficewa da gudu tana kuka mai qaramin sauti.
tana shiga palonsu tayi hanyar bedroom da gudu tana rufe baki,
da sauri aleeya ta miqe jass