Showing 36001 words to 39000 words out of 76958 words
Chapter 13 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
wani irin 6oyayyen murmushin farin ciki tasaki sbd haka takeson ganin rayuwarsu na sauyawa
zuwa qunci,damuwa,baqin ciki yazamo ba abunda yarage musu sai kuka,kuka,kuka.
sulalewa tayi ta fice daga gidan da sauri,
tana fita direct wata shegiyar anguwa ta nufa bata fito mota ba takira waya tareda cewa,
seeya ina gurin kasameni,
tana kashewa bada jimawaba saiga wata baqar blackmaria tayi parking gefen taxi dinda take
ciki.
fitowa tayi kai tsaye tashige gaban motar sukabar gurin,
qarfe biyar ya sauka a lagos zuciyarsa har wani bugawa takeyi agajiye ya isa wani babban hotel
yakama daki yashige,
saidaya fara tura mata text na numbern dakin kafin ya tube yashige toilet yayo wanka tareda yin
odar fruitsalad kawai,
tunda yayi sallah bai tashiba yayita kwararo adduoi da istigifar yana nemarwa amininsa sauqi
da mafita agurin allah,
knocking akayi ya miqe ahankali ya bude ganin fuskarda baisanibane yasa ya 'dan 6ata fuska
yace,
lafiya?
lumshe ido tayi tareda cewa,
masha allah.
ra6asa tayi ahankali tashige dakin tareda zama
afusace ya juyo fuska adaure zauyi magana yaji saukar qarfe atsakiyar kansa ko motsi baiyiba
ya zube gurin jini na fita ta hancinsa da kunnensa,
kallon seeya tayi tareda jinjina masa kai kafin suka sawa qofar key tafito da wayarta tadauki
hotunansa ta turawa sarah tareda kiranta,
ajiyar zuciya sarah tasauke tace,
yanzu abinda za'ayi zan turo miki dubu dari uku kibawa su seeya da yaransa dubu 'dari da
hamsin kiriqe sauran kisiya ticket sbd inason kixo dan yanzu mutuwarsa zata saka sauran
maida himmar qarasa abinda yabari,
tsaki siyama taja tace,
wai meyasa bazasu barmu muhuta bane yanzu bayan wannan akwai wasu kuma,,,,koda yake
zasu qarasa abinda wannan yabari ne idan basuda masifar kansu,
zamu gayyatowa kowannensu masifar dabazata barsa yatsaya kallon ta waniba...
cikin takaici sarah ta katseta da cewa,
suna tsananin qaunar junansu bazasu ta6a barin junansu dan matsalar gabansuba,,,,,,
dariyar takaici siyama tasaki tana cewa,
banda wannan karon kibari kiga yanda kowannensu saiyayi shawa'awar dama shine ya mutu ba
maska ba.
dariyar farin ciki sarah tasaki tana cewa,
seeya ya qarasa maskan and make it look like suicide ma'ana kuyi hanging dinsa abun yayi
kamar shiya kashe kansa ne sannan ku rubuwa wasiya as shine yabarta cikin wasiyar kusa ya
kashe kansane sbd abokinsa dawood.
su seeya ne suka cicci6esa suka daure wuyansa sukayi hanging dinsa daidai lokacin kiran
sufyaan yashigo wayarsa suna kallo suka fice suka barta yanata shure shure yana kallon wayar
na ringing wasu zafafan hawayene suka gangaro masa ta gefen idonsa ya rufe ahankali.
*****
shiru sufyaan yayi da wayar ahannunsa yana kallo kafin ya 'dago yakalli jass dake zaune
kusada dawood dinda yayi wani irin fari fat kamar baida jini sai bakinsa daya bushe murya
asanyaye yace,
bai daukaba,
lumshe idanu dawood yayi cikin ciwo kafin dayar ya iya cewa,
kasake kiransa inason magana dashi,
meyasa zaije adamawa bai jirani natashiba muntafi tare i know he's lonely acan please call him
again i want to talk to him.
#mamuhgee
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*26*
NOT EDITED.
Dafasa jass yayi cikin sanyin murya yace,
please dont stress your self dawood may b he is praying or sumthing,he will call back wen he
saw the missedcall.
girgixa kai yayi yanajin wani rashin sukuni na damun zuciyarsa.
shiru dukkaninsu sukayi tsawon lokaci kawanne zuciyarsa ba dadi,
har tsakar dare babu wanda ya kwanta cikinsu dawood kuwa saida sufyaan ya hada masa da
allura sbd dagewa yayi saiyabi bayan maskan ayau.
restrnt na cikin hotel din dayayi order fruitsalad waiter din yadawo kawo masa chanjinsa yana
dora hannu zaiyi knocking yaji qofar ta bude,
wani mahaukacin ihu yasaki yana kiran jesus...
arikice wasu roomservice biyu dasuka kawo suka matso qofar dakin ai nan take hankaki yatashi
da gudu dayan yaje yakira manager da sauran securities.
hannu manager ya dora akai cikin tashin hankali nan take takira police.
ahankali suka kwanto gawarsa suka shimfide tsakiyar dakin cikin maikatan wasu harda
hawayensu duk da basusan dalilinsa na kashe kansaba.
rufesa sukayi daidai lokacinda wayarsa tasake ringing babban officern yakai hannuwansa dake
sanye cikin handgloves ya dauka.
sufyan naji andauka yayi saurin tashi zaune cikin qaguwa yace,
maska mey...shiru yayi tareda kallon gefen da dawood yake kwance cikin baccin dole na allura
saidai yana tunanin tashinsa kowane lokaci shiyasa ya kalli gefensa.
ganin yanayinsa yasa jass dake zaune ya quresa da ido tasowa danjin abinda ake fada.
rawa yaga jikin sufyaan nayi sosai jiri na neman dibarsa atsorace yace,
what is it?
hawaye yaga suna gangarowa daga idanuwansa tuni yasake rikicewa atsawace yace,
tell me wat is it.
sunkuyar dakai yayi tareda fashewa da wani irin kuka abunda baita6ayiba arayuwarsa aikawai
sai jass din shima ya zube gefensa zaisake magana cikin wata irin murya sufyaan yace,
khaleefa haydar maska is gone,
our friend our brother has left us he is no more,,innalillahi-wainnalayhirrajiun.
kallon sufyaan jass yake ko qyaftawa bayayi idanuwansa da hancinsa tuni sukai wani ja sosai
jikinsa ke wata irin rawa har sufyaan baisan sanda ya rungunesa da sauriba wani sabon kuka
na zuwar masa.
kamar daga sama sukaji andafasu sufyaan ne kawai ya dago yana ganin dawood yayi saurin
miqewa tsaye yana kollonsa cikeda fargabar halinda zai shiga ciki idan yaji rasuwar maska.
wani ja idanuwansa sukayi bakinsa ya qara bushewa yaji komai saidai jin zuciyarsa yake ta
bushe masa kamar dutse babu abunda yakeson gani kawai yanxu banda maska.
daqyar ya bude bakinsa dayayi mugun bushewa yace,
muje maska na buqatarmu yanxu.
sai alokacin kuka mara sauti yazowa jass ya dago yakalli dawood yaga yanda idanuwansa
sukayi da yanda jikinsa ke rawa yasan tabbas zaifisu shiga wani halin rashin maska.
sufyaan ne yayi qarfin halin sanarda taheer yakaisu airport,
suna isa cikin saa suka samu ticket na jirginda zai tashi zuwa lagos alokacin,
harsuka sauka lagos babu mai iya magana acikinsu kowanne idanuwansa jajir abunka da
dukkaninsamu farare.
wayar maska sufyaan yasake kura sukaji sunan hotel din sbd ba'a dauke gawarsaba su ake jira.
tunda suka isa harabar hotel dun jikin dawood ya tsananta rawa sufyaan yayi saurin riqesa.
ALLAHU AKBAR,,shine abinda sufyaan ya furta da wata irin wahalalliyar murya lokacinda
yabude gawar maska yatabbarda shi 'dinne ya rasu.
kuka sosai jass yakeyi musammam da aka sanardasu shine ya rataye kansa da kansa.
wani irin murmushi dawood yasaki yana kallon gawar yace,
nasanshi tun tasowana bazai ta6a kashe kansa da kansaba.
matsowa officern yayi ya dafasa cikin jimami yace,
a iya 'dan bincikenmu dole zamuce shine ya kashe kansa.
kai tsaye bayan rubuce rubuce aka basu gawar suka wuce kaduna.
koda mamynsa tayi ido biyu da gawar 'danta yanke jiki tayi ta fadi saida aka hada da dr ta
farfado gari naqarasa washewa tuni gidan yafara cika da dangin daddynsa sbd mahaifunsa tuni
ya rasu.
wani irin yaji da zafi idanuwan dawood keyi sbd tsananin tashin hankali gashi kukanma yaqi
zuwa sai rarraba jajayen iduwansa yake akan gawar yaqi masa ko ina yana kusada gawar
jiyake kamar maskan zai tashi sukoma rayuwarsu tada mai cikeda farin ciki jin dadi da qaunar
juna.
lokacinda aka gama yiwa gawar komai za'a tafi da ita sai alokacin wani irin kuka nai ciwo yazo
masa ya sunkuyar dakai yanayi nan jikin duk wanda ke gurin yaqara sanyi musamman dangin
dadynsa dasukafi kowa sanin kirki da kyawawan halayensa sbd shine dauke da nauyin karatun
'yayayensu.
dad dinsa da taheer dasuka biyo jirgi da safe sukazo jana'izar suma sun tausayawa dawood
dasu jass matuqa sbd ganin halinda suka shiga na rashin amininsu rabin jikinsu.
kuka dawood yayi sosai harsukaje suka dawo nanma hankalinsu yaqara tashi sbd ganin
sunrabufa kenan har abada sun rabu kenan da maska musamman ma jass dayaga yanda ake
rufe gawa nan take wani irin tsoro da imani yashigesa sbd yasan wata rana zasubi maska da
guda guda suna fitowa maqabarta ya kar6i musulunci yana wani irin kuka a hannun limamin
dayayi sallar batareda ma su sufyaan sun saniba sbd shikadai yasan ciwon dayakeji na rashin
sanin adduar dazaiyiwa maska kamar yanda yaga su sufyaan sun masa.
suna dawowa dakinsa suka shige sunyi kuka har babu wanda zai iya bawa wani hkr acikinsu
musamman ma dawood dake ganin duk akansa komai ke faruwa,
meyasa tun farko yafada soyayya,
meyasa Nur ta 6ace masa har rayuwarsa ta lalace harma data waindake taredashi,
kallonsu sufyaan yayi da jajayen idanuwansa yaga yanda sukai wani kalar tausayi bayason
yarasasu ko wani abu suma ya samesu dan haka zaiyi nesa dasu sukoma suci gaba da aikinsu
su fuskanci sabuwar rayuwa bayason rayuwarsu ta lalace kamar tashi sbd ya rasa NUR,yarasa
MASKA, yarasa SOYAYYAR MUM dinsa sbd baya tunanin akwai so yanxu atsakaninta dashi,ya
rasa FARIN CIKI, yama rasa komai tunda ya rasa maska da nur.
bayan angama zaman gaisuwa anwatse saida suka qara kusan sati 'daya suna qara kwantarwa
da mammyn maska hankali,
ranar dazasu tafi riqe dawood tayi tanata wani irin kuka,
kasa riqe nasa kukan yayi saida sukayi mai isarsu kafin daqyar suka tafi bayan dawood yakira
taheer anema masa babban gida a abuja zasudawo da mammyn kusadasu a abuja zasu siye
mata sbd shine111 babban abinda zasuyiwa maska bayan ransa.
ranar dasuka dawo gidan kamar gidan zaman gaisuwa sbd ko abincin kirki cikinsu bamai iya ci
mum ce keta yawo ranason taga kowa yasake sbd bikin nan batason ace za'a dagasa,
tunda dawood yadawo yarasa sukuni zuci sbd yakasa kankarewa zuciyarsa duk shine sanadi
har lokacin jin rasuwar maska yake sabuwa gashi jass ma lafiya na neman gagararsa sbd
rashin sabo da wahala gashi mum 'dinsa takirasa akan dad dinsa kwanakin zuciyarsa na tsufa
na yawan tashi.
hakanan su dawood suka fara shirin tafiya sidney gurin dubo yanayin jikin dad din jass saidai
jass din yace su bari saisun gama settlin komai na dawo da mammyn maska abuja tukuna saisu
samesa daga baya.
ana gobe zai tafi saraah tabugawa siyama waya tace duk yanda za'ayi ko nawane zata kashe
asamo mata abunda takeso sotake idan jass yasa qafa yatafi har abada bazai iya dawowaba ko
yaso dawowar,
gyara tsayuwa siyama tayi daga cikin toilet din datake wayar tace,
me kike ganin zai hanasa dawowa ga aminansa biyu dasuka rage masa?
murmushin mugunta tasaki tace,
bazai iya dawowaba koyaso sbd abunda na shirya masa ko airport din qasar bazai bariba za'a
wuce dashi prison daurin rai da rai idanma ba'a kashesaba kenan,
kedai kibawa seeya dubu dari biyu komai dare komai asubanci akawomin abunda nace.
dariya siyama tayi tace,
wlh koda masifa kuwa sai saqonnan ya iso hannunki.
dariya sukayi suna qarasa qulla muguwar aniyarsu kafin suka kashe ta fito toilet bayan tayi
waya sa seeya har tayi masa transfer kudinda saraah ta turo mata.
kallon nur dake kwance aleeya na miqa mata tea tayi awuqance sbd ganin kullum taqi lafiya sai
wahalarda mutane take munafuka bikine dai baza'a dagaba sai anyi sbd abba yace gwara dai
ayi kowacce taje mijinta yayi jinyarta.
har airport suka kaisa kallon sufyaan jass yayi da idanuwansa dasuka jeme fuskarsa jajir
ahankali yace,
take gud care of him.
rungumesa sufyaan yayi jiki amace yace,
take care please.
daga masa kai yayi tareda sakinsa ya rungume dawood da tuni idanuwansa suka canza murya
a matuqar mace yace,
we'll be there soon insha allah,take care please.
daga masa kai yayi yana share fuskarsa da handkchf sbd hawayen dakeson xubo masa yace,
see you guys soon.
juyawa yayi ya wuce sbd tuni aka kira flight dinsu.
suna tsaye har ya shige suka sauke ajiyar xuciya ahankali tareda juyowa suka kalli juna suka
wuce kowanne zuciyarsa ba dadi musammqn ma dawood da ciwo ke cinsa daurewa kawai
yake.
shiru yayi tareda rufe idanuwa kewa da tsananin son ganin Nur dinsa na qarawa zuciyarsa
nauyi da wani irin ciwo.
#mamuhgee
karku zamto masu yanke tsammani akoda yaushe ku ringa bari kuga shin wane irin darisine
wannan yake dauke dashi musamman ma irin wannan daya tara kusan abubuwa da dama.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*27*
NOT EDITED
Suna isa gida suka zauna shiru sarah tazo tayita surutanta babu wanda ya iya ko kallon gefenta
qarshe miqewa tayi ta fice tana ta6e baki aranta tace,
duk zaku raina kankune lokacinda kaima sufyaan plan dina yagama kammaluwa akanka ka
shiga naka gararin kaikuma dawood kazo tafin hannuna.
washe gari shiru shiru basuji kiran jass ba gashi basa samunsa tuni hankalin sufyaan yatashi
yayita qoqarin 6oyewa dawood sbd ganin yanayin jikinsa daya qara dawowa.
dawood din dakansa yakar6a wayar yayita kira baa samu daqyar sukaga maraice yasake yi nan
dawood ya danna kiran num din mrs smoake mum din jass din.
kiran farko ta 'dauka saikawai ta fashe masa da kuka.
tashi zaune yayi daqyar yana qoqarin tambayarta.
kasa magana tayi saima kashe wayar datayi.
cikin tashin hankali sabo yasa taheer yimusu cuku cuku suka bi jirgin asuba suka tafi batareda
ko mum tasaniba dad kawai sai taheer ne sukasan halinda ake ciki.
sai dare suka sauka kai tsaye gidansu jass din suka nufa anan suka tararda tashin hankalinda
yasa dawood kusan sumewa sbd saida aka zaunar dashi sufyaan kuwa kuka yake resas
lokacinda mrs smoake tasanar dasu ankama jass tun a airport sbd miyagun qwayoyin daaka
samu ajakarsa tun jiyan aka wuce prison dashi lokacinda aka sanar dasu atake hrt attck
yakama dad dinsa ya rasu.
prison din suka wuce daqyar dasaka hannun wani abokin dadyn dawood aka bari suka gansa
kallo daya sukaiwa junansu suka fashe da kuka kamar yara qanana sbd wasu irin chains ne
aqafafu da hannuwan jass din kammaninsa tuni suka sauya sbd azabar da aka kwana ana
gana masa,
kuka sukeyi sosai kafin suka sanar dashi rasuwar dad dinsa,
cikin kwana biyu suka kashe kusan fiyeda rabin dukiyoyinsu gurin ganin sun fitarda 'dan uwansu
amma tuni aka hanasu ko ganinsa ga mum dinsa tasa abin aranta sosai nan hankalinsu yatashi
sunyi kuka baida iyaka kowannensu tuni yakoma sai dogon wuya da dogon hanci.
ahaka suka dauko mrs smk suka dawo da ita new jersey tareda siya mata dan madaidacin gida
tareda tattaro dukiyar dadyn jass data jass din suka damqa mata danta kulada ita bayan sun
samar mata mataimaki mai qwazo da amana.
koda suka dawo nigeria tuni aka rasa mai tallafar wani tsakanin dawood da sufyaan idan suka
fita tun safe suna bar suna shan mai qarfi sai dare suke dawowa duk lokacinda abar tasakesu
kuka sukeyi sosai suna istigfar,
ana saura sati biyu bikin ranar dawood ko mai yakasa sawa cikinsa sbd komai yasa sai yayi
amai nantake ciwo yayi masa mugun kamu sbd tuni giyar tafara yimasa mummunar illa,
aranar yafara wani irin aman jini sufyaan yayi kuka har numfashinsa baya iya fita gashi dawood
yasakasa yayi masa alqawarin bazai ta6a fadawa kowa bayada lafiya,
idan mum ko dad da taheer sun shigo daurewa yakeyi ya zaune csuna fita zai fara amai ko wani
abun,
zaune sufyaan din yake gaban gadonda dawood din ke kwance cikin qarfin hali yana masa firar
rayuwarsu ta da dasuke su hu'du cikin farin ciki,
hawaye sufyaan yake yana girgiza masa kai sbd bayason firar sbd jinta yake kamar wasiyace
dawoid din ke basa,
miqewa yayi da sauri ya zari mukullai ya fice,
yana fitowa daga harabar gidan yaci karo da saraah data dawo daga airport dauko siyama ya
wuce da mugun speed,
juyarda kan motar tayi tabi bayansa siyama tace,
ina kuma zamu?
binsa zanyi dama ina neman damar zamunsa shika'dai.
binsa sukayi bayan tayiwa su seeya dake gari tun satin daya gabata waya.
yana gaf da isa bar din wata black jeeb tasha gabansa
burki yaja da sauri tareda qoqarin fara ribas motar sarah ta taresa ta baya.
kallon anguwar yayi yaga tsit gashi dare ne fitowa yayi sbd sarai yagane sarah ce amotar
bayansa yana fitowa suma suka fito tsayawa tayi gabansa tana watsa masa kallon banza tace,
poor dr sufyaan,
kaine mai binkicen mutuwar maska da abunda yasamu jass ko?
to bari na sauqaqa maka wahalarka abinda kuke gani SAKAMAKO(SURAYYAHMS?^_-)ne na
abinda kukai min,
and there is more to come
saidai im really sorry to say bakanan bare kagani,
yarinyarda kuke ta fafutukar nemewa abokinku bazaku ta6a samuntaba duk da gatanan itace
wadda qanin dawood din zai aura dan haka yanzu abinda nakeso dakai shine kafadamin
wayene kuke binciken mutuwar maska da jass tare?
fadamin sbd nasan kaida wanine fadaminshi and nikuma zan saka yarana suyi maka sauqi
sbd......
wani gigitaccen marin dayasata zubewa qasa baki na jini yasakar mata cikin tsananin takaici da
danasanin neman mata sbd da ace yau basuyi neman mataba dabazasu hadu da wannan
masifarba ta haduwa da saraah arayuwarsu.,
tabbas yanzu yagane neman mata na daya daga cikin sanadin shigarsu wannan balain
dakum.......
saukar wani hakaukacin dukan qarfe yaji atsakiyar kansa nan take ya zube agurin yana shure
shure,
daukarsa su seeya sukai suka saka mota suka tafi tareda motar sufyaan din,
tafiya mai nisa sukayi ta daji saida suka kai wani daji mai ruwa suka jefasa ciki tareda motarsa
suka tafiyarsa batareda sun tsaya tabbatarwa koya mutuba sundaisan yama mutu dan bazai iya
daukar wannan dukanba.
shiru shiru ba sufyaan nan dawood yalalla6a yatashi yakira taheer yafita dashi,
duk inda yakesa ran ganin sufyaan yaje baigansa ba har gidan mammyn maska yaje duk wata
bar dasuke zuwa sunje nan