Showing 15001 words to 18000 words out of 76958 words

Chapter 6 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf

Advertisement

04 Jun 2025

5613



*11*
Da daddare ammy tayiwa Abba maganar batason su zauna hostel.

Come on ammyn yara you're just being worried for no reason meyene laifin zaman hostel 'din
tunda sun ta6a zaman hostel.

Riqo hannunsa tayi tana kawo Masa dalilanta yasaki murmushi yace,

Ok bazasu zauna hostel ba Amma bawai dai dalilanki Masu qarfi bane sbd damacan nima ba
hostel nakeson su zaunaba sbd zasu takura already akwai flat 'din Dana siya musu su zauna
sai asamo musu Mai aiki.

No abban yara banajin Kuma zamansu sukadai zaiyi kace CJ yadawo Nigeria da iyalansa acan
abujar why not su zauna acan din zaifi kwanciyar hankali.

Yes Assiddeeq yadawo Nigeria Amma ai yanxu baya Nan sun koma Miami for some business
and you Mrs Damien bazata zaunaba duk inda yake tana taredashi so gidan ba kowa shiyasa
nima Dole end of this month zanje Miami nasamesa sbd wani babban company dazan bude
nasaka millions of dollars sosai aciki da sunan aleeya Dan haka Dole tareda ita zanje I will have

to introduce her as heir to the companyn so zasu iya zama gidan kafin su CJ din sudawo and
karki damu inda na siya ba gidan akwai security sosai agurin so just relax okay?..

Numfashi tasauke tana cewa,

To Allah ya taimaka.

Kudi sosai abban yasaka musu a account sukayi siyayyar duk abinda sukeso wata na qarewa
suka 'dunguma zuwa Abuja su duka Banda Bilal da shafa'atu sbd exams dayakeyi Dan komacin
yakai ss2 ss3 zasu shiga.

Sabuwar yarinya Mai aiki suka aka samo musu da ita suka tafi Amma itada drivers dasuka tafi
musu da motocinsu tabi sukama flight sukabi.

Babbar unguwace dake 'daukeda gidaje Masu tsananin kyau ba irin qaton ginin haukaba kusan
duka gidajen kusan irinsu 'daya tundaga gate din gidajen zaka jinjinawa tsaronsu sbd securities
ne sosai a gate 'din ba'a Bari kaahigo saika fada gidan dakazo anbuga musu daga Nan gate din
anji tukuna.
Flat ne selfcontained Mai 'dauke da palour da two bedrooms kowanne da toilet sai kicin da
backdoor.

Komai najin Dadi ansaka agidan kamar gidansu na aure haka aka kashe dukiya aka zuba musu
komai kicinma saida aka cikasa da abinci Kala kala.

Suna Isa Abba ya wuce masaukinsa dake Hilton sukuwa sallah sukayi aleeya Tasha cornflakes
ta kwanta Layla kuwa biscuits da tea Tasha itama ta kwanta ammy dai kwai tasoya Tasha da
tea taso kwantawa Amma saidata zauna har 'yar mutane da direba suka iso cikin tsakiyar dare.

Tea da kwai tabata Tasha kafin tawuce dayan bedroom din sukabar Nanar takwana a Palo.

Babu Wanda yafito cikinsu sai guraren qarfe goma na safe.

Layla ce tafara fitowa cikin wata blue doguwar Riga tareda 'daure dogon gashinta tsakiyar Kai
da black band qamshin turarenta na AMBER ELIXIR kawai ke tashi cikin sanyi Yana cika palon
daya cika da sanyin AC.

Zama tayi sofa tana waya da Bilal dayake tambayarta yayita Kiran aleeya Bata 'daukar waya.

Dogayen fingers 'dinta ta kalla tareda lumshe Ido tana cewa,

Tana wanka try Amma yanxu ta fito.

Kicin tamiqe taje ta hado tea tareda amsa gaisuwar Nana tana cewa,

Karkiyi wahalar dafa komai kawai Babu Wanda zaici wani Abu Mai nauyi yanxu.

Zama tayi akicin 'din Tasha tea din tana qoqarin sakewa da Nanar.

Tana gamawa bedroom 'din da ammy take ta nufa ta shiga da sallama daidai lokacinda ammy
tagama shiri zata fito suka dawo Palo tare tana gaidata.

Kicin ta wuce ta hadowa ammyn tea and egg ta jero a plate takawo Mata ta tarar tana waya da
Bilal Saida suka gama tukuna Tasha tea din lokacin aleeya tafito daga bedroom sanye da blue
jeans and white armless shaking top ta qaraso ta zauna gefen Layla tana gaida ammy tace
Nana takawo Mata golden morn Tasha.
Ammy tafara sanar dasu tafiyarda aleeya zatayi da abban aleeyar taso qin zuwa tunda bada
Layla za'aba Amma sai ammy tace dolene 'dayansu zai tsaya yayi musu registration sbd lokacin
registration 'din na tafiya.

Koda Abba yazo da yamma yaqara yimusu bayani already angama komai na tafiyarsu washe
gari morning flight zasubi.

Washegari jiki asanyaye dukkaninsu suka tashi itace madai tayi qarfin halin bawa aleeyar Baki
harsuka shirya qarfe goma suka nufi masaukin Abba suka 'daukesa sukai airport.

Itace ke driving Abba da ammy na baya aleeya na gefenta fuskarta ba wata walwala.

Suna Isa airport Babu 6ata lokaci aka kira flight 'dinsu suka wuce.

Juyowa tayi ahankali daidai lokacinda yakawo sukayi wani irin karo Saida dukkaninsu kayan
hannayensu suka zube.

Gyara tsayuwa yayi tareda zuba duka hannayensa a aljihun Giorgio Armani designer trousers
dinsa Yana kallonta da fararen oily eyes dinsa ta cikin  teampunk Petro sunglasses dinsa.

Durqusawa tayi ta 'dauko keys dinta da wayarta tareda iPad dinsa da wayoyinsa biyu ta 'dago.

Cikin idanuwanta nasa suka sauka yayi saurin Jan numfashi tareda 'dauke Kai ya kar6i
wayoyinsa fuska a 'daure yace,

Next time Watch where you're going miss.

Rabata yayi ya wuce batareda yasake kallontaba sbd jiyake numfashinsa na nauyi.

Bayansa tabi da kallo harya 6ace tace,

Wat an attitude...saikuma tasaki murmushi tace,

This is the second time first a umrah and now he's always rude.

Juyawa tayi takoma mota gurin ammy suka koma gida suna Isa gidan aje ammy kawai tayi
tawuce school sbd Fara registration.
#mamuhgee







VOTE
COMMENT.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*12*
Tana Isa school din takira Wanda Abba yace zai tayata da komai yazo bakin mota yasameta
suka shiga ciki.

Basu samu kansuba sai yamma Kuma still Bata gama musu registration din dukaba
A gajiye suka baro school din ta ajesa gidansu kafin ta wuto gida.

Kodata Isa gida a Palo ta tararda ammy
Agajiye tace,

Ammy kina kallo ne?

Eh wai news nake kallo akan yanayin weathern yau.

Ok to ammy Bari nashiga na'dan watsa ruwa yau na gaji sosai.

Tana shiga ta zame doguwar rigarta ta tu6e ta fada toilet.

Wanka da alwalar sallar magrib tayo tana fitowa wata handless gown tasaka Mara nauyi ko

kadan ta 'daure gashinta tasaka hijab tayi sallar magrib tana idarwa ta cire hijab din tafito Palo
lokacin ammy ta shige daki Nana kuma na kicin.

Abincin da Nana ta dafa ta 'debo kadan a plate tazauna a dining taci ta miqe tayi gurin ammy
acan dakin tayi sallar Isha kafin ta fito ta nufi bedroom'dinsu ta kwanta takira number da aleeya
takirata dashi 'dazu Amma baya zuwa ta kashe wayar ta rufe idanunta Nan take bacci yayi gaba
da ita.
Daga airport wani family brother 'din maska ne yazo ya 'daukesa yakaisa lafiyayyan ha'dadden
flat 'din maskar dake Nan Abuja yaso ya sauka gidansu Amma su mum dinsa are not around so
bazai iya zama acanba tunda ba dadewa zaiyiba zaikoma he's just hia for a two weeks seminar
Dan haka zai zauna gidan maska ne harya koma koba komai gidan da anguwar sun mishi sbd
securitynsu and ba hayaniya.

Saurayin na ajesa gidan yajuya yatafi tareda Kama hanyar kaduna cikin Jin dadin yau ga
Lamborghini car din Yaya maska ahannunsa Dole yaje kaduna ya yaqi friends dinsa sbd yayi
tunanin shikenan dan already ya siyo duk wasu drinks da abubuwan da maska yace dawood
'din buqata duk da wasu abubuwan ma saidaya Sha uwar wuya kafin yasamesu.
Lafiyayyan babban bedroom din dake palon yashiga ya aje luggage 'dinsa ya tu6e Kai tsaye ya
fada toilet..

Kallon shower creams da toothpaste dasu shaving creams 'din da aka jere a toilet din yayi ya
'dauke gira 'daya tareda tamke fuska yace,

Common simple words this fools basa ganewa I can't touch this tckless of putting it on my skin..

Bedroom din yakoma ya 'dauki wayarsa ya dannawa maska Kira
Yana 'dauka hankali kwance ba hayaniya yace,

Maska do you plan to kill me ne anan....?

Kallonsu jass dasuke tare ne a wani vip bar ahankali yace,

That foolish boy ya kwafsa.

Look dawood I know ba lallai ne asamu dukkanin abinda kakeso acanba so please manage da
abubuwan da'aka samu doc...

Tsaki yayi tareda kashe wayar ya jefar kan gado yanajin skin 'dinsa na Masa wani iri I need to
shower yafada tareda miqewa kaman yayi kuka ya bude akwatinsa ya Ciro wani shower gel da
foot 'dinsa kawai yake wankewa dashi ya koma toilet din dashi yayi wanka Dole.

Mansa ya fitar tareda oil na Neutrogena elixirs sai spray dinsa na possess ya shafa sai
turarensa na tareda saka white trousers da white singlet ya Dora white jallabiya asama da white
hula Nan take yakoma kamar wani kamilallen uztazun balarabe.

Sallah yayi Yana idarwa ya cire jallabiyar da hular ya nufi Palo Kai tsaye fridge ya bude ya
'dauko milkshake da aka jere Masa aciki da champagne sai bottle wata dasu samosas duk na
ShopRitekitchen.

Kunna tv yayi tareda zaunawa ya canxu Tasha zuwa sports ya bude laptop dinsa Yana Kai
milkshake din bakinsa.

Ahaka yayita aikinsa har dare yayi sosai yakashe komai yaje yasaka kayan bacci Masu
tsananin laushi kamar wani mace ya kwanta bayan.

Washe gari a gurguje ta shirya cikin doguwar Rigar turkey dark maroon sai black Vail data
'daura akanta ta dauki handbag dinta da wayarta sai keys na motarta sbd so takeyi idanda Hali
yau tagama musu sauran registration dinnan yau.

Daqyar ammy ta riqeta Tasha tea da cake kafin ta fito da sauri sbd tayi latti sosai ga gayen jiya
saikiranta yake akan tayi sauri tazo yanada abubuwan yi yau din.

9 yatashi yayi wanka ya shirya cikin wasu designer suit na Giorgio Armani black sai Christian
louboutin designer shoes dinsa Suma black da agogon bylgari black da shades na warby
Parker,
Kallo 'daya zakai masa....ohhh my....

Agogo yakalla akusan karo na Babu adadi sbd time dindaza'a gabatarda isowarsa na babban
baqon likitan da'aka gayyato daga wata qasa yayi Amma ba mota sbd the dumphead brothern
maska is no where to be found gashi yayita Kiran maska da sufyaan both wayoyinsu basa zuwa
sbd sukuma acan sun shiga theatre ne.
Sake kallon agogonsa yayi ya kwashi wayoyinsa da da iPad dinsa yafito ransa amatuqar bace.

Da sauri sauri ta fito ta nufi motarta dake Parke tsakanin flat dinsu Dana kusa dasu....

Karo sukayi kusan da qarfi sbd kowannensu cikin sauri yake..

A hasale ya 'dago sbd dama ransa a 6ace yake Yana Ganinta yace,

Ooo not again....

'daure innocent face dinta tayi tareda kallonsa ganin yanda qarara 6acin Rai ya bayyana a
fuskarsa.

Sorry tace batareda ta kallesa tana qoqarin wucewa.

Hannunta ya riqo ta juyo da sauri tareda kallon hannun ta qwace nata tace,

Excuse me Mr.

Sake 'daure fuska yayi sosai yace,

I need a lift.

Wat... Tace tana sake kallon fuskarsa dake 'daure ganin qarfin halinsa dayayi yawa yanason lift
Amma Yana magana kamar Wanda ya ajeta.

Juyawa tayi ta nufi motarta batareda tabasa amsaba.

Kusan atare suka qarasa jikin motar Yana kallon agogon hannunsa tareda sakin wani qaramin
tsaki ya bude motar ya shige har time din fuskarsa a daure..

Badan tayi niyaba hakanan tashiga jiki sanyaye ta tayar da motar taja sbd batason sake kallon
fuskarsa wani irin rashin sukuni da fargaba take samu idan ta kallesa.

Qaramin tsaki yaqara ja akaro na Babu adadi ganin irin yanda take tuqin kamar wata Mara
lafiya.

Miss can you speed up I have an important meeting to attend so stop wasting my time ok...

Parking tayi gefen hanya batareda ta juyo ta kallesaba tace,

Bansaka doleba Kaine kake neman taimakona so can you please sit calmly and let me
concentrate.

Juyowa yayi ya kalleta daidai itama shita kalla suna hada Ido tayi saurin sunkuyar dakanta
tareda Jan motar da speed sosai cikin mintuna qalilan suka Isa building din tanayin parking
securities da press dake jiran isowarsa sukayo kansu.

Harzai fita ya juyo tareda 'dora Mata lazy eyes 'dinsa ganin yanda ta 'daure fuska taqi juyowa ta
kallesa yasa wani lafiyayyan murmushi kufce Masa sbd Shima yasan yayi qarfin Hali Amma he
has no oda option tunda gashi yanxu takawosa.

Ficewa yayi batareda yace Mata qalaba tanajin yarufe murfin motar ta juyo tareda bin bayansa
da kallo.

Daf dazai shige ya juyo ahankali sai acikin idanuwanta ta sadda Kai qasa zuciyarta na harbawa.
Jan motar tayi tabar gurin kodata Isa makaranta ma Batada wani kuzari Dan haka Basuyi wani
dogon yawoba tadawo gida batareda angama registration din yauba.

Tunda tadawo tagaida ammi tashige 'daki ta kwanta Bata fitoba.




*****
Suna Isa Miami washe gari Cj da abban sukai tafiya zuwa Cyprus karbo takardun companyn
aka barta gurin Mss Damien.

Tunda ta taso cikin gata daula tareda wayewa Bata taba ganin na gidanba dama ance gaba da
gabanta.

Mum naji da ita sosai sbd ganin ba laifi aleeyar is matured tanada ilimi tasan kanta sbd babu
wani qauyancin baqunci atattareda ita ta sake kamar dama ta taba zuwa.

Kwana biyu idanuwanta suka ganar Mata yanda hutu da fashion yake agurin mum Dan kuwa
shopping da spa kala kala sukaje da wani babban fashion empire datake running anan Miami
din.

Yau zaune take a Palo tana kallon wani fashion show sbd tunda tazo taga gidan shi ake kallo.

Mum dince tafito cikin wata silk Jamaican gown da wani white diamond necklace sai qyalli yake
a wuyanta da designer handbag dinta zata fita cikin sanyi aleeya tace,

Mum inason novel kowane irine am bored.

Oh sorry sweetheart kozaki bini ne.

No mum novel 'dinma zaiyi.

Ok Bari akawo Miki keys na part din mi'amor(my love) akwai books acan ki dauko Wanda
kikeso..

Ok thank you mum.

Ok bye saina dawo call me if you need anything okkk sweetheart.

Maid 'dinsu da'ake kirada Suzanne ta dauko keys din tana gaba aleeyar na bayanta har cikin
palonsa...

Tunda tasaka qafa palon gabanta ya fadi
Cak ta tsaya tsakiyar palon sakamakon idanuwanta dasuka sauka akan tangamemen hotonsa
dayasa numfashinta tsayawa lokaci 'daya.
#mamuhgee






VOTE
COMMENT.
[1/3, 8:09 PM] 0mmr Farouk: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*13*
Kasa 'dauke idanuwanta tayi daga kan hoton sbd wani irin sanyi da mutuwa da jikinta yayi..

Juyawa tayi gefenta Nan ma taga wani hoton nasa dayafi na farkon 'daukar hankalinta sbd wani
irin killer smiling dayake a wannan hakama Babu Kaya ajikinsa sbd a beach ne yayi hoton sai
sauran hoton shidasu sufyaan ne sunyi kyau harsun gaji dukkaninsu.

Bata ankaraba wani irin murmushin farin ciki ya sauko fuskarta ahankali tace,

Love at first sight..

Fasa 'daukar books din tayi ta juya ta fice ahankali tana tunani fuskarta 'daukeda murmushi da
farin ciki tsantsa.

Tana daf da barin harabar gidan tashige Palo wata gate ya bude wata black Porsche car tashigo
tayi parking.

Tsayawa tayi tareda folding hands dinta atunaninta mum ce tadawo ta qurawa motar ido.

Sanye cikin wasu dark blue designer suit yafito motar riqeda briefcase da wayoyinsa da iPad sai
keys din motar.

Lumshe idanu tayi ahankali tace,

Mrs assiddeeq Damien ta iya haihuwar kyawawa duk da baikai mi'amor ba Amma Shima ba
bayaba Dan na yafi dawood zaman responsible and matured,
Tabbas da wannan shi tafara gani qila dashine zuciyarta zama Fara so Amma ina??Sam yanda
takeji azuciyarta yanxu gameda dawood batajin zata iya son wani Kuma,
Koba'a fadaba tasan wannan shine qanin dawood da mum ke fada.

Qarasowa yayi zai wuceta Dan baima lura da itaba ahankali tace,

Welcome.

Juyowa yayi da 'dan sauri sbd Sam bai tsammaci mutum agurinba ajiyar zuciya yasake ahankali
Yana cewa,

You scared the hell out of me..

Murmushi tasaki tace,

Sorry.

Shima murmushin daya qarawa face dinsa kyau yasaki Yana cewa,

You must be aleeya right?

Yes tace tareda miqa hannu ta kar6i briefcase dinsa tana cewa,

Lemme help you with the bag.

Sure''''yace tareda miqa Mata suka nufi cikin palon tana cewa,

And how did you know I'm aleeya?

Suzanne data qaraso tana Masa sannu da zuwa ya miqawa dukkanin kayan hannunsa da jakar
hannunta yace takai Masa part dinsa kafin ya zauna Yana karbar drink dinda 'dayar maid din
takawo Masa ya 'dan Sha ya kalleta yace,

Sorry i'm TAHEER ASSIDDEEQ
Nasan dakene akwana biyun Nan sbd mum nayawan maganarki infact she was even saying
dama ace tanada daughter like you to call her own princess..

Dariya tayi Jin dadin yanda mum din ke qaunarta tace,

To ai tasamu since I'm here I will be the princess she w.....

Katseta yayi da cewa,

Da mun huta da maganar son daughter datake Mana tun muna yara.

Ayya she has a pure heart..

Lumshe idanu yayi cikin tsananin qaunar mahaifiyarsa yace,

Yh she's my best woman.

Sun 'dan 'dauki mintuna suna fira sama sama kamar sun Saba kafin ya miqe ya nufi dakinsa
danyin wanka ya huta duk da dai baya tattareda wata doguwar gajiya sbd hutu da aikine yajeyi
Sidney ten days yadawo.

Da daddare su uku sukayi dinner a dining room kafin suka dawo living room suka Fara fira duk
da Rabin hankalin taheer din nakan laptop Yana aiki Amma sun Jima sosai kafin kowa yaje ya
kwanta.

Washe gari bashida aiki suka fita shida aleeya sbd mum data fice aiki itama...

Manyan gurin shaqatawa da shopping  yakaita Nan suka qara sabuwa da juna Amma Abu 'daya
da kamar ta lura dashi akansa shine he is a work Person sbd tunda suka fita time to time sai
Dade Yana waya dangane da aiki duk da haka dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login