Showing 24001 words to 27000 words out of 76958 words

Chapter 9 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf

04 Jun 2025

5554

saiki tsaya
kiyita kallon anayi.

Wani 'daci ta ha'diye a maqoshinta tareda aje nail polish 'din datake shafawa a hannunta ta
miqe tana cewa,

Lokacin komawata gidan yayi.

Harararta umman tayi tace,

Ki tsinci uwar me acan bayan duk buhun wulaqancinda sukai Miki Akan sadaka yallah.

Wani shu'umin murmushi tasaki tareda kallon umman tace,

Kika sani nima idan inacan abban yahadani da 'daya daga cikin yaran rich mutanensa.

Baki umman ta washe tana cewa,

Hakane kumafa...wlh maza shirya gobe kitafi kafin kitafi kisayi 'yan mayukan Nan Masu Dan
tsada ki qara fito da kyawunki tunda ba finki akayi ba.
#Mamuhgee








Vote
Comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*17*
Washe gari motar asuba tabi zuwa Lagos taso shiga jirgi Amma sbd karma ta tambayi ammy
kudin ticket kamar yanda tasabab idan zata gudun kar ammy tace tayi zamanta yasa tashiga
mota
Tunda suka dau hanya ta kwantarda kanta tareda rufe ido cikin ranta tana kissima yanda zata
Hana auren Layla auren mijin yadawo kanta.




Lokacinda ya sauka a Abuja taheer ne da kansa ya daukosa daga airport cikeda murna da farin

cikin ganin 'dan uwansa suka rungume juna sbd sun Dade Basu ha'du shi taheer baya zama
sbd aiki shikuma Bai cika zuwaba tunda su mum suka tarki zama Nigeria.

Koda suka iso gidan anshirya Masa dishes na lunch kala kala cikeda farin ciki mum ta qarasa ta
rungumesa atare itadashi sukace,

I missed you my love.

Itakuma tace,

I missed you more mi'amor.

Direct part 'dinsa da aka gyara aka zuba komai yanda akasan yanaso da duk sauran abubuwan
amfaninsa duka mum tasiyo tazo dazu tun daga can aka Kai luggages dinsa.

Saida yayi wanka ya kwanta ya huta Yana tashi Nur yafara Kira tana ganin numbers ta Nigeria
tasaki wani lallausan murmushi sbd farin ciki da wani irin kwanciyar hankali dataji ya shigeta.

Tana 'dauka taji lokacinda ya sake ajiyar zuciya ahankali tareda Kiran sunanta can qasan
maqoshinsa Wanda dagashi har ita Saida tsigar jikinsu ta tashi.

Akasalance tace,

Do you really have to do this Everytime?


Lumshe Ido yayi tareda sake bu'de Baki daqyar yace,

you're my life Nur,,I love you and know all I'm feeling is I can't live a life without you in it,
Duk duniya yanxu Kece kawai abinda nake nake tsananin son samu so just tell su ammy su
shirya I'm coming tomorrow.

Ajiyar zuciya tasake ahankali tanajin sabuwar qaunarsa da sonsa na qara shigarta murya qasa
qasa itama tace,


Thank you.

Qasa qasan Shima daqyar yace,

Tell me how much you love me...

Words can't describe it just keeps one thing in mind har lokacinda numfashina zai bar jikin Kaine

ka'dai zaka zauna azuciyata wannan matsayinkane Kuma alqawarine bazai ta6a canxawaba.

Shiru yayi jikinsa na qara mutuwa sbd yazamo cikin jininsa jikinsa yake duk lokacinda muryarta
ta sauka cikin kunnuwansa sai dukkanin jikinsa ya mutu saidai dayake dama baida hayaniya ko
kazar kazar baza'a ganeba saisu jass kawai dadukasan halin abinsu.


Shiru sukayi dukkaninsu tsawon lokaci can Kuma murya a kasalance yace,

Do you miss Nur.

Murmushi tasaki kafin tace,

No.

Wat"""yafada da sauri tareda tashi daga kwancen zaiyi magana ta rigasa cikin murmushi Mai
sauti tace,

Silly"""""""tafada ahankali tareda kashe wayar ta aje fuskarta na qara wanxuwa da murmushin
data kasa dainawa.

Aleeya data sata gaba da kallo harda tagumi sai dariya take tana ganin ta kashe ta tashi zaune
a tsakiyar gadansu tana leqa fuskar laylar dake nuna tsananin sonda zuciyarta ke Masa tace,

Hmmm anya Layla dawood 'dinnan Bai tafi da fiyeda rabinki ba yabar Mana saura.

Harara ta watsa mata still fuskarta 'daukeda murmushi batareda ta Bata amsaba.

Sake matsowa tayi jikinta ta kwantarda kanta a cinyar Layla din tace,

Layla koda Ni bansamu soyayyar mi'amor ba zan dawwama cikin farin ciki ke kinsamu soyayyar
Wanda kikeso tunda bamu taru mun rasaba.

Kallon fuskar aleeyar tayi cikin sanyi Jin yanayin muryarta,,
Shafa gashinta dake tsefe tayi itama cikin sanyi dason qarfafa Mata gwiwa tace,

Ina roqon Allah idan har Dole 'dayanmu ne zai samu farin cikin samun soyayyar Wanda yakeso
to yazamto Kece sbd Ni zanyi farin ciki naji Dadi idan Kece kike tareda abinda kikeso sbd Ni na
'dandana naji ko haka na tuna zanji Dadi.

Nikuma ina roqo da dafatar dukkanin 'yayana su samu soyayyar wainda suke so har abada.

'dagowa sukai atare sukaga ammy tsaye hawayen da kowaccensu ke riqewa na tunanin halinda

zasu shiga idan hakan dasuke tunani takasance suka gangaro musu da sauri ammyn ta qaraso
ta rungumesu itama jikinta na mutuwa.


Washe gari Layla ta sanarda ammy zuwan dawood da iyayensa ammy tafadawa Abba shikuma
ya bugawa cj ya fada Masa Dan suxo su ha'du da iyayen dawood din layla a tsayar da Rana
tare.


Threequarter yasaka black da black shir Mai hadeda hula ya fito ya nufi gurin mum dinsa sbd
dad bayanan tunda ya iso Bai gansaba.

Dama tunda yatafi takasa sukuni sbd baici abinciba Kuma gashi batason damuwarsa tanason
yasamu isashen hutu kar ciwon Kai na stress yakama Mata shi.

Yana shigowa palon ta aje magazine din hannunta tareda miqa Masa hannu ya qaraso ya
zauna kusada ita.

Kallonsa tayi Cikeda kulawa tace,

Bakaci komaiba haryanxu my love.

Kallonta yayi cikeda qaunarta aransa yace,

No mum nasha milkshake banajin yunwa yanxu I want to talk to you and dad abt sumthing
serious..

Murmushi tasaki tana kallonsa tace,

Ok kabari sai dad dinka yadawo after dinner we'll talk Amma right now I wanna tell you
something,

Zuba Mata lazy eyes dinsa yayi sbd Yana iya hango zumudi da farin ciki akan face dinta da
abinda takeson fada.

Well you see my love Akan maganar aurenka ne munason zuwa jibi idan mukaje a tsayar da
ranar auren gashi haryanxu bakuga junaba shine nakega why not Kai gobe ka wuce kafin jibi
muzo kun...ga ju..na.....

Rawa muryarta tafara da I ina sbd kallon daya tsareta dashi
Daqyar tasamu zancen yakai qarshe tace,

Meyasa kake kallona haka.

Lumshe Ido yayi tareda riqo hannunta daya yace,

Sorry I didn't get wat you're saying ne.

Ajiyar zuciya tasaki ta 'dauka zaice yafasa ne tasaki sabon murmushi tace,

Yarinyarda muka za6ar maka nake nufin kaje kuga juna tunda kace kaima ka shirya aure
kakeso....

Zame hannunsa yayi daga nata Yana sake kallon fuskarta yaga idan da gaske take.

Ganin Yana qoqarin miqewa yasa tayi saurin riqosa zatai magana ya katseta da cewa,

Bansakaku Nemo min kowaba Koda nayi maganar zanyi aure nafada ne sbd nasamu wadda
nakeso Dan haka tun wuri mum kidaina maganar nace zanyi aure Kun Nemo wata.

Murmushin qarfin Hali tasaki cikin sigar lallashi tace,

Come on sweetheart idan kaga yarinyar zaka sota, she's very beautiful, classy,rich and.....

Zare hannunsa yayi tareda barin gurin yakoma part 'dinsa gaba 'daya.

Bayansa tabi da kallo tanajin wani irin zafi na taso Mata duk da split AC kusan guda uku dasuka
sanyaya palon.

Komawa tayi ta zauna zuciyarta na tsalle sbd Sarai tunda yace bayaso bayi zaiyi ba itakuma
tunda taso wannan auren bamai hanashi sai Allah duk yanda tasan zatayi ayi auren saitayi
Amma Kuma batason takura 'danta.

Taheer ne yashigo Ganinta cikin yanayin yasa yaqaraso ya zauna kusada ita tareda Kiran
sunanta.

Kallonsa tayi da sauri tareda sakin ajiyar zuciya ta riqo hannunsa tace,

Darling kaga abinda mi'amor ke shirin yimana ko?
Wai yanada wadda yakeso baimada lokacin abinda mukeyi.

Numfashi yasauke Dan dama yasan za'ai haka tunda ba'ayiwa dawood 'din gwari gwari ba tun
farkon zancen.

Lallashin mum din kawai yayi yace ta kwantarda hankalinta dawood din zai amince idan ta

lallashesa tai Masa magana.

Akan haka ta miqe tayi sashen dawood din sbd tunda yafara haka baxata ta6a Bari dad yajiba
sai dawood din ya amince sbd dazarar yaji zai bawa dawood din wadda yakeso Koda kuwa
basuda kudi sosai.

Tana zuwa a Palo ta tarar dashi zaune idanuwansa a lumshe.

My love""""takirasa ahanakali tareda zama kusadashi.

Tashi zaune yayi tareda zuba Mata idanuwansa Bai ce komaiba.

You see my love wannan yarinyar danake fada maka tafi duk wasu models da...

6acin ransa yayi qoqarin dannewa yace,

Mum tunda kin sawa ranki maganar yarinyar Bari na yanke zancennan,
Banasonta ko 'yar gidan waye Kuma baxan auretaba wadda nakeso ita zan aura wai for
godsake mum me can you go right now.

Kanada hankali kuwa Ni kake cewa na fita.,ita wannan da kake tada jijiyan wuya akanta 'yar
wacece dazata sa kana 'dagamin murya.

Rufe idanuwansa dasuka kada sukai jajir yayi kafin ya bude yace,

Mum ko Yar waye,koba Yar wayeba ita nakeso ita zan aura and thats final idan kikace bazan
auretaba then ki shirya tarar abinda zai biyo baya and one more thing kidainama sako maganar
auren watacan sbd that will never happen sbd I rather die Dana auri wadda ba Nur ba so please
mum mubar wannan maganar.

Baki tasake tana kallonsa zuciyarta na tafarfasa da maganganunsa.,
Nan take kishin Nur din daya fada ya rufe zuciyarta yanda duk duniya ba abinda 'danta keso da
qauna kamarta Amma yau son wata yasa Yana fada Mata mgn,
Wata irin tsanar Nur din daya fada ta cika zuciyarta tanaji aranta bazata ta6a barinsa ya
auretaba sbd tun yanxu Yana Mata haka akanta idan ya aureta shikenan zai rage sonta koma
ya daina sonta.

Girgixa Kai tayi tana cewa,
Inaaaa.

'daure fuska tayi cikin 'daga murya tace,

Bazaka auretaba yarinyar danake so ka aura ita zaka aura kodan ciwon sonka dake neman
kasheta and thats final sannan duk kafadawa dad dinka wani Abu Akan haka daga lokacin kasa
aranka bakada mahaifiya a duniya sbd na yafeka daga lakocin.

Qura Mata idanuwansa dasuka qara rinewa yayi zuciyarsa har wani tsallen 6acin Rai takeyi
yace,

Bazan fada Masa ba Amma inanan kan ra'ayina bazan auri kowace bitch ba idanba Nur duk
Wanda zai mutu ya da'de Bai mutuba anrufe.

Qarasowa taheer yayi tareda riqe mum cikin taushin murya yace,

Mum Please abar maganar aleeyan tunda yace bayaso kibarshi da wadda yace Yana so Mana.

Lafiyayyan Marin datakeson saukewa dawood tini ta sauke Masa tsantsar 6acin ranta na qara
bayyana ta kallesu su duka cikin kausasa harshe tace,

Koyanaso ko bayaso saiya aureta kuma wlh cikinku duk Wanda yafadawa dad 'dinku na ciresa
acikin jerin 'yayana and one more thing ka shirya gobema zamu je gidansu aleeya anfasa saka
auren nesa kusa za"a sakashi.

A fusace ta juya tabar part din
Wani zafi da 6acin Rai yakeji a zuciyarsa ga wata irin tsanar aleeyar dayake Kama kowane
lungu da saqo na zuciyarsa sbd wannan shine karo na farko da wani yashiga tsakaninsa da
abinda yakeso kuma ko so 'daya mum Bata ta6a 'daga Masa muryaba sai akan hakan harma
da Marin taheer Wanda ga dukkanin alamu shitayi niyar saukewa da taheer din baizoba.
Taheer dake cikin takaici da mamakin Marin da'akai Masa yaga yanda Nan take fuskar dawood
din tayi jajir abinka da farin mutum ya matso zaiyi Masa magana Amma tuni yayi hanyar
bedroom 'dinsa cikin tsananin fushi da 6acin Rai Abu 'daya ya aje aransa shine bazai ta6a
auren kawace mace idanba Nur ba. #mamuhgee







VOTE
COMMENT.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_

*18*
Da daddare Koda Abba yadawo babu Mai walwala acikinsu sai mum din dake qoqarin sakewa
Dan kada yagano komai.

Washe gari rikici sosai aka sake tafkawa tsakaninsa da mum sbd ko qofar bedroom dinsa yaqi
budewa bare tasamu damar sake maganar..

Yanda yaga dare haka yaga safiya idanuwansa har wani laushi da jemewa sukayi sbd rashin
bacci da kwanciyar hankali adare 'daya Tak kasancewar Bai Saba da rashin hutu da isashen
bacci
Babban abinda ya qara birkicesa gabaki 'daya shine baisan yakai wata irin qololuwa ason Nur
'din ba saiyanxu da mum tafara wannan maganar ta rabasu Wanda tuni yasan abune dazai faru
bayan ransa sbd Babu ranar rabuwa da Nur agaresa saita mutuwarsa.

Aranar da daddare Koda yakirata kwanciya yayi tareda rufe idanu cikin sanyi yace,

My love kimini zancen dazaisani bacci inajin damuwa sosai kewarki nakeji please kiban dama
gobe naxo naganki I seriously want to see you Angel.

Lumshe ido tayi sbd yanda jikinta yayi sanyi ya mace lokaci 'daya sbd tsananin sanyin data jiyo
a muryarsa.

Ka qara hkr har lokacinda su dad 'dinka zasuzo,.

No Angel I can't...inajin zan iya zama komai ne idan narasaki,
Meyasa nake sonki haka Nur???
zuciyana zafi yakeyi Sam banada nutsuwa ko sukuni yanxu I'm restless,
Haka son yake dama..?I love you Nur..I love you so very very much.,
Kece rayuwana yanxu I have to get you at any cost Nur.

Jitayi idanuwanta sun ciko da hawaye kalamansa sun sanyayata daqyar cikin tsananin sanyin
murya tace,

Ka kwanta kayi bacci Saida safe.

Kashe wayar tayi ta aje tareda rufe idanuwanta.


Washe gari mum sabon tashin hankali akai sosai sbd tuni ya ha'da kayansa zai tafiyarsa Nan

hankalin mum 'din yaqara tashi gashi batason rarrashinsa Dan karya canxa mata ra'ayi Kuma
tasan dazarar yatafi bazai sake dawowa kusaba qilama sai matarsa dayakeso sunyi aure.

Dafe goshi tayi cikin tsananin damuwa da neman mafita.
Wani tunani ne yafado Mata ta 'dauki wayarta ta danna Kiran maska.

Cikeda kulawa ya 'dauka asake yace,

Hello mum.

Cikin sauri sauri da tashin hankali tafara yimasa bayanin abinda ke faruwa ta 'dora da cewa,

Son please do something, call him tell him koma meyene I don't want him to go please my boy
kayi wani.

Numfashi yasauke sbd jikinsa dayayi sanyi Jin wannan rikicin dakuma tsananin tausayin halinda
dawood zai shiga idan mum tacigaba da dagewa akan rabasa da Nur..
Gyara murya yayi yace,

Mum meyasa kikeson Dole saiya rabu da Nur? they're so much in love with each other mum.

Son please just call him now zamuyi sauran maganar but for now kasan yanda zakayi ka
hanasa tafiya.

Ok...yace tareda kashe wayar Yana kallonsu jass dake sauraronsu.

Wayar dawood yakira Amma Bai 'dagaba harsaida yayi Masa kusan Kira uku.

Yana 'dauka yanayin muryarsa yasa jikinsa sanyi a tausashe yace,

Dawood mum called.

Numfashi Mai zafi ya sauke murya a shaqe yace,

I love her maska but I can't do this,
Zanyi komai Dan ita Amma wannan karon ta 'dauko babban al'amari sbd I can't live without Nur.

Bazamu so ka rabu da farin cikinba ba but karkayiwa komai garaje kabi mum din ahankali I'm
sure zata barka da farin cikinka tana sonka sosai bazata juri damuwarkaba so karkayi fushi.,

Qaramin tsaki yaja cikin 'dan zafi yace,

Zantafi idan ta sauka zan dawo sbd ba yanda za'ayi naje gidan datake son naje.

Kar6an waya sufyaan yayi yace,

You'll have to go dawood sbd idan wancan 'din na sonka zatace ta hakura ka samu wadda
kakeso kawai kaje kafada Mata gskia you don't want to get married to her kanada wadda
kakeso I think this will work.

Shiru dawood yayi ransa na qara quna sbd har cikin jininsa yakejin tsananin qiyayyar yarinyar
ko ganinta bazaiso yayiba ace kamarsa harsaiya tsaya yiwa wata bitch bayani kafin yasamu
wadda yakeso Amma it's like he has no other option,
Akan Nur zai iya zuwa ko inane yayiwa duk mutanen duniya bayani.

Zubewa yayi bakin gado tareda dafe kansa dake Sara Masa sosai ga wani zafi da zuciyarsa
keyi Amma bayason ya qara 6ata lokaci ayau zasu wuce gidansu yarinyar.


Su maska kuwa suna gama waya dashi dukkaninsu sukai tsit suna juya tsananin damuwar da
abokinsu yake ciki ayanxu Dan kuwa sune shaidai tsananin son dayakewa Nur din,
Tun tasowarsu Basu ta6a ganinsa yaso Abu da tsanani hakaba kamar yanda yakewa Nur.

Ajiyar zuciya jass ya sauke cikin kulawa yace,

This is not good.

maska dake juya zancen aransa yace,

Dole zamuje da wuri yana buqatar wani akusadashi Dole.

Waya sufyaan ya 'daga yafara Kira ayi musu booking tickets na zuwa Nigeria.






Wanka yasakeyi ya shirya cikin qananun Kaya dark blue da facing cap tareda shades black
yafito su mum kuwa tuni suka shirya sai washe Baki takeyi tana Nan Nan dashi suka fito gabaki
'daya suka nufi airport.

Lokacinda aka bugo aka sanarda zuwansu tuni su ammy suka hau shirye shiryen tarbon baqi
gashi itama Nur dawood yakira yasanar da ita yau zaizo da dad 'dinsa zuwa dare ko gobe da
safe idan sun baro gidan abokin dad dinsa.

Musamman mum tasake bugowa tafadawa aleeya suna hanya ba 6ata lokaci cikin farin ciki
aleeya ta damu Layla Dole suka fita sukaje wani queens beauty pal&spa.

Gyara na musamman akayo Mata har wani irin qyalli take tayi tayi Layla tayi tace aa sbd
dawood bayason hayaniyar kwalliya yafisonta a natural 'dinta.

Koda suka dawo gida qarfe biyu ta 'dan wuce Dan haka sallah kawai sukayi ta canxa kayanta
zuwa doguwar Rigar wata Julius Holland dark brown ta 'daure gashinta ta 'daura qaramin vail
akanta tareda zura bedroom slippers ta Taya aleeya shiryawa sai farin ciki suke suna fira Nan
Bilal ya shigo aleeya ta kallesa da sauri tace,
Little qani sun iso?
Kaga brother inlaw 'dinka?
He's very handsome right?


Dariya ya bushe da ita kafin ya matso ya zauna kusada ita Yana kallon yanda tayi kyau kamar
wata model yace,

Daina rawar jiki sunfasa sai gobe Kuma....

Zaro Ido tayi zatai magana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login