Showing 54001 words to 57000 words out of 76958 words
Chapter 19 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
suka saka musu kudi abanki aka fara shirin aiki,,,,,
dawood asibiti yasa agina musu,
sufyaan kuma wani companin dazasu riqa shigo da kaya sai jass dayasa ayi masa masallaci
allah yakai ladar wa maska.
kudi suka saki sosai aka fara musu aiki kwanakin sam basa zama busy suke sosai sbd
kwanciyar hankali da rayuwarsu tada data dawo musu saidai yanxu ko kallo mata basu
ishesuba sun maida hankali sosai gurin aikinsu,
sosai yanxu take kewar gida sbd kullum saita kira wayar aleeya data bata zuwa ta ammy kuma
bata ta6a samuba sosai hakan ke damunta saidai ta hakurane sbd yayi mata alqawarin zasu
koma gida idan suka kammala komai ya daidaita,
yau da wuri yadawo yabarosu can yana shiga a palon yaganta zaune tana kiran waya ga alama
yauma ammyn ko aleeya take kira,
zama yayi kusada ita tareda cusa kansa cikin wuyanta yace,
sweethrt water.
miqewa tayi ta dauko masa takawo masa yasha yana kallonta da lazy eyes dinsa dasukai
laushi,
yana gamasha ya riqo hannunta tareda aje ruwan ya jawota jikinsa yana sake kafeta da
idanuwansa,
hada fuskarsa yayi da tata yana goga hancinsu idanuwansa cikin nata ta rufe idanuwanta
ahankali,
ahankali ya dora bakinsa anata akaron farko dayayi kissing dinta intimately,
zura harshensa yayi cikin bakinta yafara kissing dinta wata nutsuwa da buqatarta na qaruwa
cikin jikinsa,
daqyar ya iya sakinta ya kalli fuskarta da jajayen idanuwansa still goshinsu na hade,
tashi yayi riqeda hannunta suka shiga bedroom yashiga wanka yana fitowa yayi sallar magrib
da ake kira itama tayo alwala ta fito ta tayarda sallah,
suna gamawa palo suka koma ya kwanta jikinta yana waya da dr aqeel daya dawo nan shima
kuma yace zaiyi aiki a asibitinsu,
taredasu sufyaan yaje sallar ishai dagacan nan sukazo sukai dinner gaba dayansu tareda ta6a
fira kadan kafin suka wuce.
wanka tashiga tana fitowa ta ciro riga zata saka taji yariqo hannunta tareda matsowa ahankali
ya rungumota ta baya ahankali tareda sakin ajiyar xuciya ahankali sbd good body contact
dasuka samu sbd shima dogon wandon baccine kawai ajikinsa ba riga,
juyoda ita yayi ahankali suna fuskantar juna ya hade hade fuskarsu hancinsu na gogar juna
hawayene yaga sun zubo mata yasaki murmushi ahankali tareda sake matseta yana lumshe
idanu murya qasa sosai yace,
NUR insha allah bazaki koma gidaba saida unborn babymu acikinki''''yafada yana shafo cikinta
ta cikin towel dinta
dauke numfashi tayi tareda rufe ido sbd yanda ya shafo cikinta,
zame towel din yayi tayi saurin juya masa baya hawayenta na sake saukowa
ya zuro kai ta wuyanta tareda zura hannuwansa ya rungumo qirjinta ya cirata ya kai kan
gadonsu tareda zura hannu ya rage hasken wutar dakin tareda ranqwafawa ya hade bakinsu
yana dagota zuwa jikinsa,
ahankali yaringa shafarta yana binta da kisses sautin kukanta dake fita ahankali shiya qara
masa wata irin sha'awa da buqatarta nan yagyara yadau hanya dakyau.
#mamuhgee
#vote,comment and follow.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*35*
NOT EDITED.
washe gari ba itakadai ta tashi da zazza6i ba harshi sbd sosai ya kwanta zazza6i mai zafi sbd
shikam yaji abinda baita6ajiba,
yayi kukan farin ciki dana dadin jin NUR dinsa dabam da mata,sai yau ya tabbatarda akwai
mata irin yandasu sufyaan ke fada ada,
daqyar ya iya controlling kansa yabarta yayo wanka yazo yakaita tayi kowannensu jikinsa rawa
yake sbd zazza6i,
daqyar sukai sallar asuba suna kwantawa baccin tsananin gajiya ya daukesu mai nauyi,
basu tashiba sai after ten shine yafara tashi ya bude idanuwansa ahankali ya saukesu kan
fuskarta dake kusada tashi sosai sbd pillow daya dasuka dora kansu yana rungume daita cikin
jikinsa,
lumshe ido yayi yana tuno yanayin daren jiyan tabbas nur tasace bazai iya rayuwa babu itaba,
bakinsa yakai kan nata ahankali yayi kissing dinta harsaidata motsa ya shafo wuyanta tareda
sakar mata numfashi mai dumi a wuyan qasa qasa yace,
i love you my angel.
bude ido tayi sai acikin nasa zata rufe yayi saurin girgixa mata kai ahankali tareda sakar mata
lazy smile yana kallon fuskarta,
god bless you my love,
kin sauya rayuwana gabadaya kece kwanciyan hankalina i love you baby komai zai sake faruwa
karki barni NUR wannan karon kika barni zuciyana bugawa zatayi i might not survive it pls nur
dont ever leave me again.
kasa magana tayi sbd sabon sonsa dake tsaga jikinta koina yana shiga tabbas itama bazata iya
rayuwa yanxu babu shiba
shigarda kanta tayi jikinsa ta lafe ahankali ta furta,
i love you.
hawayen farin cikine suka sauko musu atare yasake shigarda ita jikinsa yana shafar wuyanta
zuwa qirginta kafin ya dago fuskarta ya hade bakinsu yana sake zame rigar baccinta sabuwar
data saka bayan sallar asuba dan jiya daman baibari tasaka ba.
radadi da gajiya takeji sosai amma bazata iya hanasaba haka ta daure yasakeyi wannan
karonma ya jima sosai kafin ya dauketa da kansa yayo mata wanka sbd taji jiki sosai suka fito
ya shiryata cikin qaramar riga mara nauyi ya kwantarda ita yana jera mata sannu da i love you
tareda shiryawa yafita ya hado mata tea daqyar tasha rabi ya jawota jikinsa yaqara bata kafin
ya dauki wayarsa ya kunna ya lalabo number jass yakira,
yana dauka yasanardashi sunayen magungunan dayakeso tareda breakfst sbd bazai samu
fitowaba yau his angel is not feeling ok.
kasancewar dukaninsu doctors yasa suka fahimci abinda yafaru sbd maganin,
da kansa yafita yayo siyayyar abinci kala kala tareda magungunan yadawo,
shida sufyaan suka isa qofar palon tareda knocking,
yana budewa suka kallesa suna qunshe dariya ya hade fuska dan yariga yasan dariyar dazasui
masa suka shigo jass na aje kayan hannunsa yace,
malam this face fa dakake daurewa mutane early morning fa.
dariya sufyaan yayi yana cewa,
dont mind him jass he is trying to avoid us ne yasan abin zamu fada masa.
su6uce masa murmushi yayi yakallesu tareda daukar maganin yace,
banda time dinku yanxu my angel needs me yau gabada harma da gobe so you guys can tease
yourself idan kun matsu da tsokanar.
abinci ya jera mata a tray ya dauka ya nufi bedroom yanaji suna dariyarsa jass harda cewa,
easy man karkaje ka fadi da tray din gurin rawan jiki first in history,
dariya sufyaan yayi kafin suka zauna suna tattaunawa harsaida yagamo bata abinci da magani
yafito sukai nasu breakfst din tare suna sake tattauna aikinsu dayayi nisa sbd kadan yarage
akammala asibitin dama sunfiso afara kammalata su fara aiki sbd tuni suka fara tara takardun
maaikatan dazasui aiki a asibitin,
yinin ranar ko harabar gidan bai leqaba itama ranar kasa komai nayi shike mata ajikinsa ta wuni
kwance sai sallah kawai ke tadasu kunnuwanta harsun riqe kalmar i love you dinsa sbd ko
motsawa tayi saiyace,
sannu sweethrt i love you,
da daddarema tare sukai wanka yasaka mata kayan bacci masu kamada babu suka kwanta
sukai bacci mai dadi da kwanciyar hankali,
washe gari sosai taji sauqi atare sukai breakfast gaba dayansu dasu sufyaan a dining sukai
mata sannu ta amsa cikin basarwa dan karsu fahimci abinda yadameta,
baici wani abincin kirkiba ya lalace gurin bata yana riqeda hannunta su jass ko ajikinsu farin
cikima hakan kesasu ganin abokinsu cikin farin ciki da kwanciyar hankali dama su basusan
kunya ko takurawaba free suke rayuwarsu tun asali basada nuqu nuqu,
suna gamawa suka shirya harda ita suka fita sukaje inda ake musu aiki tagani suna isa asibiti ta
suka tararda ana saka symbol na sunan asibitin wanda akayo musu daga cyprus,
mamaki yasata bude baki ganin sunan asibitin ta juyo ta kallesa da idanuwanta dasuka ciko da
qwalla,
jawota yayi jikinsa yana cewa,
kinwuce komai NUR arayuwar dawood assiddeq,
i can lay my life for you laylah,
kece hasken dawood youre my nur.
kwantarda kanta tayi akafadarsa tareda cewa,
thank you'''tana sake kallon sunan asibitin yanda aka rubutasa cikin glass da wani irin classy
unique ado,,
NUR D.S SPECIALIST HSPTL.
maana nur dawood siddeq specialist hsptl,
kallon jass da sufyaan tayi cikin murmushi tace,
thank you doctors.
da daddarema tare sukai dinner a part dinsu kafin daga baya su jass suka fice suma wanka
sukai suka kwanta yana shafa bayanta harsukai bacci,
ahankali lokaci yadan ja musu cikin watanni biyar aka kammala komai na asibiti akayi
gagarumin partin budewa abinda yafi bawa nur mamaki da tsoro ganin dad da taheer sunxo,
da farko tashi hankalinta yayi saidaga baya da dad ya kwantar mata da hankali tareda nuna
goyon bayansa dari bisa dari ga alamarin,
taheer kuwa kasa hada ido tayi dashi yayita qowarin janta fira harta dan sake dashi nan yafada
mata shima aure zaiyi soon insha allah,
bayan komai ya lafa asibiti ta kar6u sosai dan nantake tayi suna da fice manyan masu dollers
kawai ke iya zuwa nan sbd yawancinma doctors din asibitin turawa ne tuni kai yafara daukar
zafi da aiki,
agajiye yadawo sbd theatre biyu yayi ayau din babu abinda yakeso kamar yajisa cikin jikin nur
dinsa har mamakin kansa yake yanxu yanda baya gajiya da making love da ita,
fitowarta wanka kenan yashigo ta kallesa taga yanda yake agajiye ta matso gabansa tace,
welcm,
jawota jikinsa yayi yana kallon qirjinta zuwa sauran fatar jikinta yaga yanda take glowing ya
lumshe ido tareda sakinta ya tu6e ya daura towel ba zato taji ya dauketa sai cikin toilet,
dole sukai wani wankan tare suna fitowa ya ringa shinshinarta yana shafarta ko mai masu
shafaba ya zame towel dinta ya jefar ya dauketa suka haye gado yana kissing dinta sbd sosai
yakejinta kwanakin,
saida komai ya lafa yakalli fuskarta yaga yanda take lumshe ido zatai bacci ya shafo qirginta
yaga tasake lumshesu tareda sauke numfashi,
cigaba yayi da lalubarta yaga yanda take enjoying abin sosai nan tasake shigewa jikinsa
yanakai bakinsa nata ta kar6a tafara kissing dinsa cikin jin dadi,
sake lulawa sukai saidayayo wanka ya kalleta lokacinda take saka bra yaga yanda ta tayi haske
sosai murmushi yayi cikin farin cikin canxawar datayi yanxu tana yawan buqatarsa kwanakin
shiyasa shima ya lalace mata dama tausaya mata yake yanda karya takurata da yawa amma
yanxu kwana suke suna soyewa tuni yaqara canzawa ya qara wani irin haske ya aje wata
kyakkyawar qasumba data qarawa fuskarsa kyau tuni yakoma dr dawood dinsa.
tunda yatashi yake fama da ita ta tashi tayi wanka tayi breakfst amma takasa bacci take sosai
yama rasa yazaiyi mata kwanakin nan biyu kullum bacci take kamar wadda akaiwa allura,
daqyar ya iya lalla6ata yayo mata wanka dole dagashi sai ita sukai breakfst badasu jass ba sbd
ko zama batasonyi saidai ajikinsa.
*****
kallon ammy abba yayi bayan yagama waya da dr aqeel wanda yasani da jimawa a portharcot
yace,
next week insha allah zamuje portharcot ganin wannan likitan akan aleeya sbd ninarasa gane
wannan alamarin kullum abu yaqici yaqi cinyewa dan haka ku shirya dukkaninmu zamu tafi tare
sbd saiya gama dubata zamu dawo.
allah yasa adace''''ammy tace asanyaye tana harhada bowls dasukasha fruitsalat dasu ta miqe
ta fice.
dakin siyama tafara leqawa taganta kwance kamar koyaushe tayi shiru cikin tunani,
dakin aleeya ta wuce ta tararda bilal nabata magani,
kallonsu tayi cikeda karyewar zuciya sbd tasan ko bilal nacikin mummunan hali daurewa kawai
yakeyi sbd ganin halinda aleeya take ciki,
juyawa tayi ahankali ta fuce tana mayarda qwallarta.
mum kuwa duk inda tashin hankali yake tana ciki duk inda ake sakaran ganin dawood annema
babu labarinsa tayi kuka harya daina fita ta tattara tayi malaysia,
tana sauka direct old age home dinda mum dinta da ammyn dad ta nufa tana ganinsu tasaki
wani irin kuka tareda zubewa gabansu,
kuka take sosai wanda ya daga hankalinsu daqyar tafada musu abinda ke faruwa kai tsaye
mum dinta ta tureta daga jikinta tace,
idan bata nemo mata dawood duk inda yakeba har abada karta sake zuwa gurinta,
ammy ma taji zafin abin sosai saidai ta 6oye tacewa mum din takoma ta nemi dad yafada mata
inda dawood yake sbd yazo kwanakin baya ya dubasu yafada mata zashi portharcot gurin bude
asibitin dawood.
cikeda farin ciki ta rungume ammy tana godiya kafin tace,
ammy pls kitayi bawa mum hkr wlh nayi nadama i regret everything.
gyada mata kai ammy tayi tareda sake yimata nasiha kafin tawuce.
daqyar tayi sati biyu agarin tana zuwa gurinsu ammy harsaida mum dinta ta sauko kafin ta
tattaro tadawo dan xuwa porthercot duk da dai tayi kuka rashin samun numbern dazata samu
dad ta roqesa gafara wlh bazata iya rayuwa babusa ba.
aranar data daga zuwa porthercot saidatayi searching duk wani sunayen manyan asibiti ta
internet tana ganin sunan NUR DS specialist tasan insha allah shine na dawood dinta sbd
sunan nur dinsa dayasa.
aranar suma su abba dasu ammy suka taso zuwa portharcot sbd washe garine appointment
dinsu da dr aqeel.
#mamuhgee
comment,comment and comment.
vote,vote and vote pls.
follow,follow and follow okkkk...
[1/29, 11:23 PM] Ruuks: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*36*
NOT EDITED.
suna sauka direct masauki suka nufa sbd sai washe gari zasu asibitin dama aleeyar amatse
take da akai ta kwanta jiri da wani irin rashin sukunin zuciya l take ji sosai dan haka suna isa
nana ta taimaka mata tayi sallah a zaune ta kwanta aka rufeta da bargo ko abinci bata iya ciba
suna ganin rasamu bacci suka barta dan yanada wuya tasamu bacci.
mum daga airport drop ta dauka asibitin ta nufa kai tsaye suna isa bata sallami mai taxi dinba
tace yajirata tukuna ta nufi cikin asibitin tana kallo da mamakin millions of nairas daya kashe
gurin ginawa sbd asibitin takai kamar a germany.
reception ta tsaya tareda kallon receptionist din dake gurin sanye da bluee kaya da sunan
asibitin ajiki tace,
excuse me..
yes maam hw may i help you?
i'm here to see dr dawood assiddeq.
kallonta ladyn tayi gaso taga kamarsu da dr dawood amma saitace,
do you u have an appointment ne or....
cikin takaici mum ta katseta da cewa,
i'm his mother you idiot,,just tell me ina zangansa before i lose my patience hia.
cikin rawar jiki da sauri tace,
sorry maa rashin sanine dr dawood jst left wit dr jass ko 30min basuyiba.
dafe goshi mum tayi cikin takaici da matsuwar son ganinsa jitake kaman zata zare sbd son
ganinsa kasa hkr tayi takalli receptionist din tace,
yaushe kike tunanin dawowarsa?
i dont know maa and yanada wuya yadawo idan yafita irin wannan time din saidai idan da akwai
emergency.
give his address its urgent ina buqatar ganinsa yanxu.
kallonta ladyn tayi tace,
sorry maa i cant give you his address banmasan address na gidansa ba...
zaro waya mum tayi ta nemo hotonta inda take da dawood da taheer ta nuna mata cikin zafi
tace,
kingani idanma baki yarda yanxu kingani zakiban address dinsa kokuwa saina saka ancire
uniform din jikinki.
da sauri ta girgiza mata kai ta tareda rubuta mata address din tamiqa mata tace,
have a gud day maa.
ko kallonta mum batayiba ta qarbe takardar ta wuce tana duba takardar.
miqawa mai taxi din tayi bayan tashiga yana dubawa yagane anguwar da street din ya tayarda
mota suka tafi.
basu wani sha wahala sosaiba gurin gano gidan nan tafito ya fito mata da qaramar luggage
dinta ta bude jakarta tabasa kudi masu yawa ya wuce ta kalli makeken gate din gidan tareda
kallon shirgegen maigadin dake zaune.
kallo daya yayi mata yaga tsananin kamarta da dr da sauri yataso yana mata sannu da zuwa,
mota biyu tagani harabar gidan nan takalli flat hudu dake jere komai nasu iri daya kowanne da
sunan mai flat din aqofa,
na farko ne taga sunan maska ajiki saitaji jikinta yayi sanyi na biyun ne taga sunan dawood
kobaa fadaba tasan sauran biyun na jass da sufyaan ne ta qarasa jikin na dawood bata tsaya
komaiba tayi knocking gabanta na faduwa sbd tasan dole dawood ma bayason ganinta yanxu
tunda haryazo yabude sabuwar rayuwa anan batareda yata6a nemanta kosau dayaba.
kwance take apalon bacci takeyi sosai abincin ranama daqyar da lalla6awa yabata fruit tasha
yasake fita yabarta nan bacci yasake dauketa.
cikin bacci taji knocking ta motsa daqyar tareda tashi zaune tana duba agogo tana la'asar ta
wuce ta miqe tsaye tana saka room slippers dinta ta nufi qofar tana lumshe ido sbd baccin bai
isheta ba......
katsewa hammarta tayi wasu yawu suka sarqeta tayi baya da sauri tana tari dosai jikinta na
rawa.
mum ma kasa gasgata idanuwanta tayi ta shigo ciki tareda murxa idanuwanta da qarfi tana
cewa,
nashiga uku ya allah nafara mugun gani babu alheri atafiyarnan tawa.
tari take sosai kamar zata fita hayyacinta ta zube qasa tanayi nan take idanuwanta suka canxa
ga tashin hankali ga tarin yaqi tsayawa kamar daga sama ya diro gidan dan dama tunda
yakoma asibiti nuraaat tace mum dinsa tazo tabata address dinsa ya juyo arikice sbd bayajin
zai daukarwa mum wata masifar yanxu koba komai baiso kowa yasan inda sukeba saisunxo
dakansu.
ganin halinda take ciki yasashi qarasowa da sauri ya dauko ruwa a fridge mai sanyi kadan ya
bude tareda dagota jikinsa yabata yana mata sannu kamar yaciro tarin ya kashe,
saidata sha sosai tarin yalafa numfashinta yafara dawowa daidai yana shafa bayanta ahankali
yana jera mata sannu cikin wani irin sauti mai kashe jiki.
kasa daukarta qafafuwanta sukayi ta ba shiri ta xube a sofa tana qoqarin daidaita numfashi da
nutsuwarta sbd tasamu damar fahimtar abunda ke faruwa akan idonta murya na rawa,
takalli fuskar dawood daya cira