Showing 57001 words to 60000 words out of 76958 words
Chapter 20 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
matarsa sama yayi bedroom da ita takira sunansa baiko
waiwayoba saidaya kaita toilet yayo mata wanka yashirya cikin kaya marasa nauyi ya kwantar
yana sake kwantar mata da hankali ganin nutsuwarta na barin jikinta sbd sosai ta firgita da
ganin mum har lokacin jikinta rawa yakeyi sosai.
saidaya lalla6ata tadan nutsu yafito gurin mum yatararda ita tana kuka rigis harda shesheka
saikuma yaji jikinsa yayi sanyi tsananin so da qaunar mahaifiyarsa tareda tausayinta na taso
masa ya tsaya yana qoqarin hana kansa sake mata amma sosai kukanta ke shigarsa ya qaraso
ahankali tareda zama kusada ita ya riqo hannunta ta juyo da sauri tareda rungumesa tasaki
wani sabon kuka tana qanqamesa.
ganin kukan na neman yawa yasashi dagota yana share mata hawaye yace,
mum please kinsan banason koke koken nan ya isa haka,
girgiza masa kai tayi tareda kallonsa murya a hargitse tace,
mi'amor wacece wannan dakakai daki kamar layla?
ajiyar zuciya yasake ahankali ba kwana kwana kai tsaye yace,
mum layla ce and she's my wife now.....
arikice ta wanka masa wani gigitaccen mari cikin zaro ido tace,
matar dan uwanka ce fa na shiga uku ni faraah wannan wane irin masiface ta afkomin nida
zuriata....
tashi yayi idanuwansa jajir yace,
wannan shine babban problem dinki mum,baki ta6a tsayawa sauraron uzurin mutum koyaushe
kedai me mutane zasuce akan the famous faraah assiddeq damien,
farko kinrabani da farin cikina kinsakani auren wadda dagani har ita rayuwarmu ta lalace babu
kyakkyawan abun qwarai acikinta,
dan uwana ya auri matarda bata sonsa waninsa takeso suma sunyi rayuwar aure mara maana
da qunci qarshe yakusa rasa rasuwarsa duk kece sila mum and still baki sadudaba kina kiran
aurena da disgrace mum kinasona kuwa?
riqosa tayi da sauri tana hawaye tace,
my love wlh kaine farin cikina duk wani farin cikinka ina sonsa na gane kuskurena kawai nakasa
fahimtar abunda nake ganine yanxu layla matar tahee.....
mum pls stop,,,layla matatace yanxu banajin zan iya daukar kiranta da kike da matar wani.
'dan uwanka ne wani akan mace?
mum....
shigowarsu sufyaan ne yasashi yin shiru zuciyarsa ba dadi ya wuce bedroom adan hasale.
qurawa jass da sufyaan ido tayi tareda dafe goshi itakam yau tana ganin abubuwan firgitarwa
da tsoro tareda ban mamaki,
ganin ta gurgiza sosai da ganinsu sufyaan ya matso tareda zaunarda ita yana qoqarin kwantar
mata da hankali ta hanyar kar6ar ruwanda jass ya miqo masa yabata tasha tafara jero ajiyar
zuciya.
riqo hannayensu tayi su duka hawayen farin ciki suka gangaro mata na ganin suna raye sbd har
cikin ranta take qaunarsu kamar yayanta musammman maska.
cikin sanyin murya datasha kuka tacewa sufyaan,
meyasa idanuwansa suka rufe yakasa fahimtar abinda nakeson fahimtar dashi?
mum kece kika kasa tsayawa ki fahimcesa,
ahankali yafada mata komai nan kunya da sanyin jiki suka hanata ko motsi sbd tasan ta
cutatarda layla saidai kam zata koyardasu saraah mugun darasinda bazasu mantataba.
ganin haka jass da kansa yaja kayanta zuwa daya daga cikin bedrooms din palon yakaita yace,
mum have some rest kisamu nutsuwa zuwa anjima tukuna.
ficewa sukai daga palon zuwa nasu
daqyar tayi wanka ta kwanta tayi shiru cikin tunanin abubuwan saikace a film saidai harcikin
ranta yanxukam tayi farincikin kasancewar mi'amor dinta da wadda yakeso kuma zata rufe ido
ta tsaya tsayin dakan ganin bai sake rasataba saidai ace tayi sonkai amma bazata ta6a bari
danta yasake rasa nur ba sbd tagani ta tabbatarda itace farin cikinsa aleeya kam gskia saidai
tayi hkr tunda dama yasaketa basuda aure.
da daddare koda sukayo musu ordern dinner daqyar ya lalla6ota ta iya fitowa palon sbd tsoro
da fargaba sbd gabaki daya hankalinta yatashi gida take tsananin son zuwa ta fuskanci masifar
data riga ta afka mata.
suna fitowa tayi saurin zame hannunta daga nasa ta sunkuyar dakai idanuwanta na cikowa da
hawaye.
kallonta yayi zai jawota jikinsa tayi saurin duqawa qasa hawayenta na gangarowa.
mum dake zaune dining ta taso ahankali tareda tayar daita tsaye ta rungumeta cikin tsananin
qaunarta tace,
kicire damuwa ina taredaku insha allah komai zaizo da sauqi da fahimta.
janta tayi har dining sukaci abinci kowa hankali kwance cikin farin ciki banda ita da kwata kwata
hankalinta yariga yagama tashi zuwa gida da abunda zai biyo baya.
kasacin komai tayi duk yanda dawood dasu mum sukayi saidai tasha ruwa kawai.
mum harda kanta tashiga kicin ta dafo mata noodles da egg amma takasa ci dasuka matsa
mata ma kawai sai amai tayita kelayawa nan hankalinsu yafara tashi sbd sunsan tariga tasawa
kanta damuwa da fargabane.
hakanan ya lalla6ata sukai sabon wanka suka kwanta yana shafa bayanta.
daqyar yasamu bacci ya dauketa shima sama sama yayi baccin sbd jin jikinta yayi zafi sosai
alamar zazza6i mai qarfi yashigeta.
da asuba zazza6in ya sauka sosai sukai sallah ya jawota jikinsa ya zare mata hijabin datai
sallah yakalli fuskarta data qara masa kyau ya shafo fuskar zuwa wuyanta qirjinta har zuwa
cikinta ya sauke numfashi ahankali.
lumshe idanu tayi ahankali tareda dagowa ta kalli fuskarsa yasakar mata kasalallan murmushi
qasa qasa ahankali yace,
i love you my angel.
lumshe ido tayi sbd yanda zuciyarta ta kar6i zancen,
hade fuskokinsu yayi yana goga hancinsu ahankali kafin ya hade bakinsu yafara kissing dinta
cikin sanyi.
sosai yayi making love da ita cikin farin ciki da jin dadi dakuma sabuwar soyayyarta da kullum
ke qara shigarsa musamman yanxu dayake jin alamar jininsa atareda ita.
wanka sukayi ya shiryata shima ya shirya sbd tare zasu asibitin zazza6inta yadawo dakuma jiri
datakeji yanxun,
mum ma shiryawa tayi suka nufi asibitin tare bayan sunyi breakfst duk da dai still bata iyacin
komaiba sbd sosai takejin rashin sukuni da fargaba.
shiya bude mata mota tashiga ya
rufe ya budewa mum itama ta shiga suka fice motarsu jass na bayansu.
suna isa kowannensu office tun a receiption aketa kawo gaisuwa sbd mum da kuma matarsa
dakowa ke muradin gani sbd sunanta dake jikin asibitin,
wani emergency aka kirasa yakalli dr divya data qaraso yayi mata bayanin dubamasa matarsa
dazatai ya wuce da sauri bayan yayiwa mum sidehug.
babban office din dr divyan suka shiga nanta kawowa mum drink daga fridge takoma ta zauna
tana facin nur dake zaune kan kujerarda take duba patien tafara yimata tambayoyi cikin
sakewar fuska.
sunjima tana dubata kafin qarshe tayi mata scanning cikin tsananin farin ciki mum ke kallon tvn
takasa rufe bakinta dr divya na qara yimata bayani cikin tayasu murna.
duk inda tashin hankali da furgici yake tashigesa jin cikine ajikinta
jikinta har wani rawa yakeyi ta tashi zaune mum data lurada halinda take ciki tayi saurin riqota
suka zauna tafara qoqarin kwantar mata hankali amma ina tayi nisa sosai take neman rikice
mata dole saida suka hada da kiran dawood.
tunda suka shigo asibitin gabanta yayi mugun faduwa dr aqeel dakansa yafito yashigo dasu
suka nufi office dinsa kamar gixo taga giftawar wani kaman dawood ta rufe idonta ta bude taga
tabbas kamar shi dinne ta zame hannunta cikin na ammy ta nufi inda taga yabi tana tafiya
ahankali sbd rashin qwarin jiki abba da dr aqeel tuni suka shige office ammy da nana suka bita
da sauri,
a hanzarce ya qaraso office din suka hade a qofa dr divyan zata fita wani emergency call fuska
cikeda farin ciki ta miqa masa hannu cikin dariya tace,
congratulations dr your wife is pregnant.
hannu ya miqa mata cikin tsananin farin ciki yace,
thank you dr.
wucewa tayi tana cewa,
tun yanxu angel dinka tafara tsoron haihuwa fa.
wani mummunan jirine ya dibi aleeya dake tsaye bayansa jin abinda dr tafadawa dawood.
bude office din yayi yaga mum nata faman bata baki yasan gaban mum zataji nauyi ya jawo
hannunta yana cewa,
two minutes mum.
suna fitowa ya jawota jikinsa yana murmushi yakai fuskarsa daf da tata tareda kamo face
dinta.....
ALEEYAAAA'''' sukaji anfada bayansu da qarfi,
a firgice suka juya kusan atare idanuwanta suka sauka kan ammy da nana dake qoqarin riqo
aleeyar.
#mamuhgee
vote and comment.
[1/30, 8:23 PM] 0mmr Farouk: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*37*
NO EDITED.
zame jikinta tayi daga nasa jikinta na wata irin rawa,
ammy da nana riqe kawai sukeda aleeyar amma laylar suke kallo cikin tsananin mamaki da
tashin hankali daqyar ammy ta iya bude baki murya na rawa tace,
la...y..la,
hawayen idanuwanta dasukai jajir ne suka sauko ta daga qafarta daqyar zata matso aleeya tayi
saurin qwacewa dagasu ammy tayi baya tana kallon dawood dake qoqarin riqo hannun layla
ganin tana tangadi fuxge hannunta tayi tana kallon fuskar aleeya dake qoqarin juyawa.
riqota ammy tayi tana cewa,
aleeya kinmanta bakida lafiyane kibi ahankali,
fixge hannunta tayi zuciyarta na wani irin zafi da tafarfasa gaba daya ta dainajin ciwon datakeji
sbd quna da zafin da zuciyarta ke mata tasake juyawa zata bar gurin tun kafin ta 6aci tsakaninta
da layla sbd batason tacigaba dajin zafin datakeji akanta,
ammy ta riqota da qarfi tace,
aleeya ki nutsu mana ina zaki jiri na dibarki haka.....
cikin zafi ta juyo tareda qwace jikinta afusace tace,
mezan saurarawa?
ciwon danazo dashi ajikina wanda nakeyi sbd wainda basusan inayiba ko kuwa wannan abun
dayake faruwa gabana yanxu zan saurarawa?
layla da dawood nakewa wannan ciwon ammy,
na rasata anawa tunanin,
shikuma bansan wane halin yake ciki ba sbd hakan ne muke asibiti yanxu dan haka saimu
koma gida tunda gashinan munga suna lafiya cikin kwanciyar hankali ciwona ya qare daga
yanxu.....
wani irin kuka mara sauti layla tasaki jikinta na tsananta rawa ta qaraso gaban aleeyar da sauri
aleeya tayi saurin rintse idanuwanta tareda juyawa tabar gurin da sauri sauri gudu gudu tana
qoqarin danne kukanta dake son faso qirjinta sbd azabar zafi.
da sauri layla tabi bayanta dawood ya riqota yana kiran sunanta ta qwace da qarfi tabi bayanta
shima ya mara mata baya yanajin zafin aleeya sbd koyaushe itace ke datse masa farin ciki,
da gudu ta isa jikin motarsu bilal na ganinta ya fito da sauri ya riqeta ta qanqamesa jikinta na
rawa tace,
bilal fitar dani daganan yanxunan numfashina zai bar zuciyana..
da sauri yasakata mota yatayar suka fice layla na qarasowa suna barin gurin taxi ta tsayar
tafada tabi bayansu idanuwan na qara rinewa jajir sbd kukanma ya tsaya sai radadi idanuwan
kemata har lokacin jikinta rawa yake sosai aleeya kawai takeson ta fahimceta sbd bazata iya
daukar ganin tsanarta a idon aleeyaba.
suna isa gida ta fito motar da sauri ko gani batayi sosai tayi ciki ta fada daki tareda rufewa ra
sulale qasa tareda sakin kuka mai qarfi kozataji abinda ya tsaya mata aqirji ya fada,
tana shigowa harabar gidan su ammy da nana nashigowa bilal na ganinta ya qaraso da sauri
cikeda tsoro da tsananin mamaki da fargaba harzai ta6ata ya tsaya cak tareda qura mata ido
sbd tuno halinda aleeya ke ciki hakan na nufin layla tagani shima wani zafi yaji azuciyarsa ya
juya cikin tsananin jin zafin laylar yabar gurin batareda ya tsaya sauraron kiran da ammy ke
masa cikin tashin hankaliba,
sake shiga sabon tashin hankali tayi ganin halinda take shirin shiga yasa ammy riqota suna
shiga dakin aleeya ta miqar da aleeya tsaye tareda kallonta cikin tsananin fargabar halinda taga
aleeyar tashiga lokaci daya tabbas tasan layla takai qololuwar aikata babban laifi saidai bazata
nuna hakanba yanxu sbd aleeya tadau zafi idan itama ta nuna nata zafin lalacewa kawai abun
zaiyi cikin daga murya tace,
aleeya duka wannan abun mu tsaya muji komai tukuna.....
cikin zafi da daga murya ta miqe tareda kallon ammyn tace,
mekikeson naji ammy ne?
i've suffered enough,,abu daya kawai nakeson ji yanxu shine meyasa kikeson na saurara
ammyn bayan komai yazo qarshe.
ba haka bane aleeya NUR DA DAWOOD sunason juna tun kafin aurenku dawood shine dr
dawood din layla....
wani sabon kallo aleeya tasakarwa ammy kamar zautacciya qwaqwalwarta na juyawa tanaci
gaba da jin sauran bayanan ammy tun farko har qarshe sai kawai taji wani mugun jiri ya de6eta
layla tayi saurin riqota tana juyowa bata tsaya komaiba ta saukewa laylar wani gigitaccen
marinda yasatayin baya daidai isowar dawood yayi sauri riqota tareda bude baki afusace zaiyi
magana cikin wani irin karaji da fushi aleeya ta nunasa da hannu tace,
stay out of this wannan is between me and her nobody will interfare tana buqatar amsa
dukkanin tambayoyina ayau sbd daga yau THERES NO MORE ALEEYA AND LAYLAH,,,,
afirgice kowa yakalleta layla kuwa kuka tasaki na tashin hankali tareda matsowa jikinta na
tsananta rawa cikin wani irin yanayi takalli laylar tace,
meyasa kika za6i ki rusa rayuwata ta hanyar bari na auri wanda baya sona bita6a
sonaba,kinta6a tunanin rayuwar qanqancin dazanyi idan na auri wanda wata yakeso baniba....
cikin tsananin kuka layla murya na fita daqyar tace,
duk abinda zanyi sbd farin cikinki nakeyinsa......
wasu hawayen takaicine suka saukowa aleeya tace,
abinda baki saniba shine kin rusa duk wata rayuwar farin cikina laylah,
wlh kozan rasa raina bazan bari ki auri wanda nasan bazakiyi daraja agurinsaba koda kina
sonsa sbd qaunar danake miki tafi haka,
amma me kikayi ta hanyar 6oyemin kina kallo na auri wanda zanyi rayuwar qunci agidansa har
abada sbd babu so,
qarin abin haushinma ashe duk wannan quncin danakeyi kina sane da mafitarsa kika za6i
ganina acikinsa shin wace irin muguwar qiyayya da qaddara tafi asaki mace ranarda aka kaita
gidan aurenta
amma ni aleeya sbd tawa qaddarar daban take tasakani tsananin son mutane biyu dabasu
cancantaba
adaran da aka kaini adaren aka sakeni sbd ke NUR,
nayi kuka agabanki nayi abayanki,
nayi rayuwar qunci agabanki nayi abayanki kina saneda akwai mafutar quncina kika za6i kiyita
ganina ahaka menayi na cancanci haka NUR karki cemin sadaukarwa ce sbd sam babuta
anan......
tsawa ammy ta daka mata ta tsayarda ammyn da cewa,
ammy ayau babu mai magana nice zanyi magana sbd nice aka taru aka rusawa rayuwa,
menayi dana cancanci haka daga wainda nakeso fiyeda komai....
meyasa kika za6i dawood akaina layla meyasa,,,,
meyasa zuciyata ta ringa azabatardani akan wainda suka za6i junansu akaina shin dama so
yana zama haka,,
riqota bilal yayi da sauri ganin yanda take kuka sosai kamar numfashinta zai bar jikinta hawayen
tausayinta yakeyi sbd tabbas ancutatarda ita ta hanyar qyalewa ta auri wanda baya ko qaunarta
shima harcikin ransa ayanxu jin zafin layla yakeyi,
qanqamesa tayi tana tsananta sautin kukanta sbd wani irin radadi da zafi takeji cikin ranta akan
layla,
kukanda layla keyi shiya daga hankalin mum da dawood sukayo kanta ganin yanda take jan
nunfashi tana kuka
ammy ma hawayen takeyi ga nana dake kuka sosai na tausayinsu su dukan,
rarrafowa tayi gaban aleeya cikin tsananin rudani da kuka tace,
aleeya karki rabu dani kiyimin hukunci daidai yanda zuciyarki zata huce amma wlh banta6a
fatar qunci ko damuwa ba ko akan takalminki bare ke,
aleeya narabu da dawood har abada idan hakan zaisa kifahimci banida niyar quntata miki
bazan qara ganinsaba na....
wata mahaukaciyar tsawa ya daka mata cikin tashin hankali da tsoron abinda take fada yace,
har abada babu mai raba dawood da nur duk maison fahimtar hakan ya fahimta wanda bayason
fahimta dole zai hkr meyasa kunkasa fahimtar abinda nakeso......
wani kallon baqin ciki da takaici aleeya tasakar masa zuciyarta na qara zafi tabbas sone yasa
aka dade ana cimata fuska tazama wata wawuya atsakani amma anyi angama koda kuwa
sonsu zai kasheta cikin yanayi na rakaici ta katsesa da cewa,
nice kakeson na fahimta sbd kowa dama ya dade da fahimta nice fool dinda takasa sani kuma
na fahimta yanxu shiyasa nake albishirin sanarda kai aleeya tabar rayuwarku har abada kuje ku
'dora daga inda kuka tsaya adane rashin sani take wahalar dani banda yanxu danasan komai
dama dukkanin alamu sun nuna kun yafe kowa zakuyi rayuwarku ku kadai dan haka kuje idan
dan NUR ce bazanyi jayayya dakaiba nabar maka ita har abada kuje na yanke duk wata
alaqata da ita zan rayu ko babu ko dayanku....
kallon cikin idonta layla tayi da sauri aleeyar ta juya ta fada bedroom tareda rufowa ta sulale
qasa tasaki wani irin kuka mai tsananin qarfi daya daga hankalinsu ammy da mum da bilal
dakejin quncinta harcikin ransa sbd tamkar uwa daya uba daya yakejin qaunar aleeya ajininsa.
kuka takeyi da qarfi sosai sbd bata ta6ajin zafin datakejiba a qirjinta yanxu jitakeyi kaman ta
hadiyi zuciya ta mutu,,
sonsu su biyun ajininta yake saidai har abada ta yafesu sbd suba alherineba arayuwarta they
hurt her so deeply morethan she can take,
kukan datake duk iya qarfinta ya daqa hankalin kowa cikin wani irin mugun yanayi layla ta miqe
cikin wani irin mugun yanayi ta fice gidan dawood yabi bayanta da sauri saidai yana fita tana
shigewa texi 'dinda ta tsayar sukabar gurin da gudu.
arkice ya juya ya shiga motarsa yabi bayansu jikinsa na wata irin rawa sbd tuni zuciyarsa tafara
bugawa da qarfi.
#mamuhgee
vote and comment.
*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*38*
not edited.
wani irin mahaukacin gudu yakeyi yana duba gabansa sosai sbd sosai motarsu tayi masa nisa
yana kaiwa round trafficlight ta tsayar dashi kota kanta baibiba ya wuce da gudu daidai
lokacinda aka sako wasu motocin nantake sukai wani irin karo kankace me tuni gurin ya rikice
da holdup wasu nata zaginsa bai tsaya sauraronsuba ya bude motar da sauri yafito yana
kukkutsasu harya fice cikinsu yaga ko alamar motarsu laylan ya dafe goshinsa tareda rufe ido
cikin wani irin mugun yanayi na tsoro da fargaba.
wani police ne yazo ya tsaya agabansa yanata faman zuba masa fada akan holdup daya hada
ahankali ya juya yashigar motar yafara matsawa har