Showing 3001 words to 6000 words out of 76958 words
Chapter 2 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
nima zan fita zanje gidan anty Nana da Kuma gidan hajiya zaarah tunda
ina saka ran kowane lokaci daya gama abinda yakawosa zamu iya juyawa mu koma Dan haka
ki shirya muje gidansu anty nanar.
6ata fuska tayi cikin shagwaba tace,
Ammy Ni daddyna zanbi banason zuwa gidansu anty Nana sbd su siyama fa koyaushe firar
maza sukeyi nidai banaso.
Zaro Ido ammyn tayi cikin mamaki da tsoron abinda aleeyar tafada sbd duka duka nawa suke
dazasu Fara maganar samari lallai Kam bazataso aleeyar ta kusantu dasu siyamar Suma
zatayiwa anty nanar magana ta tsawatar musu
Shekarar aleeya duka duka Sha biyar bazataso tafara sanin wani zance Mai Kama da
wannanba.
Ajiyar zuciya tasaki kafin tace,
Yes inaga kibi daddynki zaifi tunda dama can kinfi son fita dashi.
Cikin tsananin murna ta miqe ta fada toilet tana cewa,
Inaji ajikina today issa special day..
#mamuhgee
#vote
#comment
#share
#and follow
[12/31, 10:49 AM] +234 706 677 7871: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*3*
Blk 43 Dr d saddeeq apt camilleo street famenjs new Jersey 3rth January,
'daure da farin towel yafito daga bathroom 'din dake cikin ha'dadden lafiyayyan room 'dinsa farar
fatarsa da mur'dadden jikinsa na cikakken qqaqqarfan namiji da hutu ya ratsa Sai qyalli takeyi..
Tsayawa gaban mirror yayi yana goge gashin kansa da qaramin towel yaji anrungumosa ta
baya ya lumshe manyan fararen oily eyes 'dinsa tareda 'dago Kai ya qura Matasu ta cikin
mirror..
Murmushi tasaki sonsa da qarin son sake samunsa Yana sake shigarta tareda dawowa
gabansa tana shafa faffadan qirjinsa ahankali cikin sigar Jan hankali.,
'dauke gira 'daya yayi tareda bin hannun nata da kallo wani miskilin fitinannen murmushi na
saukar masa.
Ba zato yaji hannunta cikin towel 'dinsa ya 'dago ya kalli cikin idanuwanta tareda Jan numfashi.
Zame towel 'din tayi ta jefar tareda ha'de qirjinta da nasa wani malalacin murmushi yasaki
tareda matseta jikinsa Yana shafo gefen fuskarta cikin nasa salon da qwarewa ta wannan fannin
ya matso da fuskarta Yana shaqar numfashin dake fitowa hanci da bakinta kafin ya hade
bakinsu.
Fincike towel din jikinta yayi tareda 'dagata sama still bakinsa na cikin nata ya jefata gado yana
cigaba da juyata son ransa.
Qanqameta tayi cikin wani irin Jin Dadi sbd qwarewarsa da baiwarsa ta iya gigita kowace irin
mace a wannan fannin.
saidata murzu iya murzuwa agurinsa kafin suka fara maida numfashi cikin Jin Dadi da
kwanciyar hankali duk da wannan shine round na kusan uku kafin safiyar.
Idonsa ne ya sauka kan agogon dake kan bedside drawer ya zabura ahankali a 'dan rikice yace,
Oh God,,,tareda miqewa ya sauko gadon ya nufi toilet cikin sauri yayo wanka yafito a gaggauce
ya shirya cikin dark blue suit ya nufi gurin takalmansa ya 'dauko 'daya yazauna bakin gado
yasaka tareda 'daukar wayoyinsa da car keys ya Ciro hundred hundred dollars cikin wallet dinsa
dabaisan iyakarsu ba ya aje Mata a gefen gado ya nufi qofa da sauri Yana 'daura agogon
diamond na Yazole a hannunsa ya 'dan juyo ya kalleta fuska a 'daure kamar ba yanxu ya gama
gurzartaba yace,
Make sure by ten kinbar gidannan before my crazy girlfriend or her stupid ilmannered maid su
shigo su ganki coz ba ruwana you'll be the one in hell.
Ficewa yayi da sauri a qaton palonsu ya ha'du da sufyaan daya fito kitchen sanyeda three
quarter black da armless shirt riqeda mug, cikeda thick tea aciki Mai zafi sai turiri yake.
Kallonsa yayi cikeda mamakin ganin baiyi Shirin zuwa office ba gashi yasan yau sunada tiyatar
dazasuyi atare a asibiti
Bu'de baki yayi zaiyi magana sufyaan 'din ya katsesa da cewa,
I know, i know,,, so please just don't say anything zanyi sauri na qaraso da wuri before time..
Kallon qofar bedroom 'din sufyaan din yayi Dan ya tabbatarda macece aciki Amma ai yasan
koma wacece she's not special or different from sauran matan dazata saka sufyaan 'din qin
zuwa aiki in Time.
Juya tea 'din da spoon sufyaan yayi Yana lumshe ido cikin wani salon nuna zallar garabasar
daya kwasa a daren jiyan yace,
She's virgin man.. and I didnt go easy coz I couldn't control my self from the.......oh my am
telling you man she's damn hot sweet and....
Qaramin tsaki dawood din yasaki tareda juyawa ya nufi qofa Yana cewa,
Banza da kullum saiyayi santin mace,.
'daga murya sufyaan 'din yayi yace,
Eh naji kaima ai sbd haryau bakasan da'din virgin bane but trust me zaka ce nafada wata Rana.
Stupid''"dawood yafada Yana ficewa daga palon daidai Nan Maid din saraah ta iso bakin qofar
palon apartment nasu 'dauke da qaton tray ta gaidasa idonta akan qofar daya fito kamar idon
zai fado tace,
breakfast sir.
Ko kallo Bata ishesaba ya nufi mota cikin turanci Yana cewa,
Take it back.
Harya tada mota yaga tana qoqarin shigewa palon ya 'danna horn da qarfi cikin takaici.
Waigowa tayi cikin 'daure fuska
Ya nuna Mata hanyar komawa ta juya jikinta na rawa sbd yanda Sam baya sakin fuska ko
'daukar iskancin kowa ko kadan Dan ko uwar 'dakin tasu data 'daukesu aiki tsoro da shakkarsa
take baresu.
wucewa tayi tana 'dan satar waiwayen qofar part din nasu dan tasan Sarai baza'a rasa mace
cikin part 'din ba Kuma har cikin ranta takaici takeji idan tagansa da Mata sbd Taya uwar
'dakinta kishi datakeyi.
Saidayaga shigewarta qofar dazata sadata da apartment 'din saraah kafin ya taka motar ya fice
da gudu Dan dama tunda yafito security ya wangale Masa gate.
20 minutes tayi ahanya kafin ya Isa babbar asibitin dayake aiki a matsayin babban consultant
likitan Mata wato gynecologist..
Yana Isa harabar asibitin yayi parking saidayayi kusan wasu mintuna hudu Yana waya da mum
dinsa cikin kashe murya kafin ya fito ya nufi office dinsa Yana kashe dukkanin wayayinsa tunda
yafito mota tundaga kan sauran doctors wainda basukai matsayinsaba da nurses harma da
sauran ma'aikata ke qarasowa suna sharara Masa gaisuwa Yana amsa da hannu harya Isa
office dinsa da'aka rubata DR DSD ( CONSULTANT DAWOOD SIDDEEQ DAUDA) ya shige....
Ko zama baiyiba ya duba diamond bylgari watch 'dinda ke daure a hannunsa yaga 20 minutes
to theater dazasu shiga sai kawai ya shige shirya cikin kayansa na theater ya fito nurses biyu na
biye dashi rungume da files sai Dr sufyaan daya qaraso cikin nasa kayan tiyatar da sauri Yana
kar6ar file 'din da Dr Andre ke miqo Masa dukkaninsu fuskokinsu da hankalinsu na tattara ga
aikinsu bazaka ta6a kallonsu kace gwanayen neman Mata bane kamar yanda suke gwanaye a
aikinsu,,
Sun dauki aikinsu da mahimmanci matuqa sbd yanda a hospital suke tsananin Jan girma da
class dinsu musamman Dr dawood 'din da matuqar batare yakedasu sufyaan da Sameer ba
bazaka ta6a ganin ko sakewar fuskarsaba bare kayi tunanin zai iya kallon mace harya nemeta.,
Sam ko nurses 'dinsa baya sakewa sbd 'daukar girma class uwa uba ego dayake dashi akan
ganin matsayinsa kyawunsa da kudinsa Wanda yake ganin shidin Dole komai
girma,kyau,class,gata,ilimi da dukiyar Mace Dole ta kallesa ta qara kallonsa duk da arayuwarsa
baisa ranar dazai yiwa Mata kallon abin so ba ko burgewa bayan kawai abiya buqata dasu
abiyasu sbd su 'dinne basu 'dauki kansu da darajaba,,,
So da dama idansu sufyaan na santin haryanxu akwai matanda suke virgin ma'ana Basu ta6a
yin sex ba yakan kallesune kawai sbd a iya hange da iliminsa baya tunanin akwaisu Koda
akwaisu Yana tunanin sai qasar dad 'dinsa wato Nigeria Wanda Suma yanasa ran duhun Kaine
da rashin 'yancin Kai dasuke ba 'yayansu sbd yayi zaman kusan shekara 'daya acan Bai wani
Jima da dasowaba sbd iyayensa dasuka koma can duk da bawai sun koma dindindin bane
Amma a gigice yadawo sbd bazai iya rayuwaba a qasar Sam.,
Aryuwarsa baisan damuwa ko baqin ciki sbd ya taso tareda iyayensa duka biyu uwa da uba,
An haifesa cikin gata da daular dukiya yataso cikin tsananin gata da soyayyar iyayensa
musamman mum 'dinsa data 'dauki so da kulawar duniya ta 'dora akansa duk da yanada qani
TAHEER Wanda suke kamar wasu abokai sbd rashin tserewarsu dakuma yanda taheer 'din
yafisa zama matured and responsible man Dan kuwa shi lawyer ne Mai zaman kansa Kuma
Wanda ke tashe a fagen lashe kowane irin case sbd dagewarsa da dukkanin time 'dinsa na
rayuwarsa daya jingine a aikinsa yasa ko zama Bai cikayiba kullum meetings da clients ko
sharia trip.,
Yanayin aikinsa da ganin qwazonsa da Kuma sunan dayayi a iya aikinsa yasa gabaki 'daya
dukiyar gidan da takardun duka kadarorinsu Yana hannunsa sbd ataqaice dai kusan shine
lawyern mahaifinsa,mahaifiyarsa da brothernsa dawood.
ASSIDDEEQ DAUDA tsohon chief judge ne daya zauna manyan kujeru na manyan muqaman
alqalanci a qasar Malaysia tsawon lokaci kafin ya aje Dan girma da manyanci dayazo masa,
Ya taka muqaman ne bisa mahaifin matarsa faraah Wanda yake former minister of justice na
qasar Kuma babban Mai fada aji..
Faraah da iyayenta 'yan asalin qasar ne Wanda asalinsu are not Muslims saidai dayake basa
rayuwar takura Kai tunda ta hadu da Assiddeeq ta gabatarwa da iyayenta dashi Basu takurata
ba ganin Shima Yana sonta kamar yanda takesonsa sai kawai suka barsu suna soyayyarsu,
Saida suka kammala karatunsu dadynta ya Samar Masa aiki a babban guri Mai tsoka kafin
sukai aure anan qasar daga baya ya taho da ita Nigeria gurin mahaifiyarsa sbd ita kadai ta
rage masa akai musu nasa kalar auren amatsayinsa na musulmi.,
Bayan anyi komai Basu wani Jima Nigeria ba suka koma tareda ammynsa sbd kaita wani
Muslims old age home data Dade tana fatan zuwa sbd samun damar bautawa ubangiji sbd anci
mulki da iko lokacin mijinta na raye yanxu kuwa tsufa yazo ba miji ba 'da sbd tana shekara
koma fiye Batasa 'dan nata a idoba shiyasa tace yakaita old age home inda tsofi sa'anninta
suke musamman ma aminiyarta tun ta yarinta tana can.
Bayan aurensu da tsawon lokaci yasamu cigaba da dama tuni Shima yafara zama
multibillonaire a qasar sbd tuni MR DAMIEN OLIVER ya aje aiki yabar Masa ragamar komai.
Faraah nada cikinta na farko ta musulinta Koda ta haihu ta haifi 'da ammy datazo takanas dan
ganin jikanta na farko aduniya da kanta tace asa Masa dawood wato sunan mijinta mahaifin
siddeeq 'din,
Tun bayan haihuwar dawood kowa ya 'dauki tsaninin soda qauna suka 'dora Masa sbd shikadai
suke gani as the only little one dasuke dashi.
Dawood is 3years old mum 'dinsa tasake haihuwar wani yaron still ammy tasa Masa suna
taheer sbd har time din Bata koma old age home ba tun haihuwar dawood sbd tanason tabasa
tarbiya da kishin qasarsu da addininsu.
Bayan haihuwar taheer da four years dad 'din faraah ya rasu Wanda su duka sun girgixa
matuqa
Bayan komai ya lafa suka tattara suka koma Miami inda dad yafara bude companies da dama..
Mum din faraah Mrs Damien ta musulinta tun bayan rasuwar mijinta sai ya zamanto itada ammy
da Nanny's 'dinsu dawood suke kula da tarbiyar yaran sbd daga mum har dad din ba zama
sukeba sbd aiki musamman ma ita da yanxune take matsayin justice.
Lokacinda su dawood suka girma suka Kai munzalin shiga high school lokacin Mrs Damien da
ammy suka koma old age home tare sbd Sam gidan kullum bamai zama dagasu sai maids
Masu aikin gidan.
Mum irin manyan high class madams 'dinnanne da bazaka kalleta kace ta aje manyan
handsomes samari ba sbd kyan jikinta da yanda take maintaining 'dinsa kasancewarta tun farko
Yar gayu,
Sam mum Bata yarda tasa Abu Mai sauqi ko arha ajikinta sbd takasance mace Mai tsananin
izza da son komai nata ya zamto higher level tun kuwa daga kan mutanen dazatai muamala
dasu har kan aikinta da komai nata,,
A aladarta ta tsananin tsaftarta da gayunta ko komai nata tafison tayi order nasa direct daga
company
Sannan a rayuwa ba komai zakai Kai Mata daidaiba Wanda shiyasa Sam ko na qasa da ita
Basu cika Jin da'dinta ba sauqinta 'daya dasuke ji Sam Batada rowa Wanda ita idan tayi kyauta
jitake wani sabon girma da iko na shigarta na ganin itace fa koyaushe asama saidai a risina
mata.
Duk duniya ba abinda tafiso kamar baby boy 'dinta dawood Wanda Sam rayuwarta takasa hada
sonsa da komai Kuma shikadaine ya Isa yasata Abu tayi,
Taheer kasancewar yafi dawood din zama matured kamarma shine babba yasa Sam
baidamuwa da yanda take fifita dawood din saima tausayi dasuke basa sbd ganin yanda gabaki
'daya dawood 'din yazama Mama's boy Sam baison hayaniya da yawo Koda da friends ne
kullum Yana jikin mum tana tarairayarsa Wanda Sam shi dad ko ajikinsa sbd dukkaninsu
rayuwar turaice ke yawo a jininsu.
Kusanma dawood din ya biyo mum din harya zarceta gurin high level classy life sbd shi hatta
shower cream nasa da duk abubuwan amfaninsa takanas yake bada ordernsu direct from the
company shiyasa komai nasa is unique and classy
Sbd dawood mum tayi retire ta aje aiki sbd Sam bai yarda da kulawar kowaba sai ta mum 'din
ko breakfast Dole itace take Masa yanda ammy tasaba yi Masa sweet sweet Nigerian dishes,
Shekararda dad yayi retire ashekarar suka koma Nigeria zuwa time din tuni dawood ya
kammala karatunsa Yama Fara aiki a new Jersey shida friends dinsu su uku 2 are from Nigeria
one is an American Wanda tun primary sukai tare wato Jasper inda suke zaune cikin wani qaton
apartment suna hole rayuwarsu sbd ba Wanda yakeda niyya ko tunanin wani Abu aure. Dr dawood,Dr sufyaan,Dr jasper and dr maska sun kasance the hottest young billionaires
doctors dake tashen class,kyau gata wayewa tareda kwarewa a fannin iya neman Mata sbd
sun kasance irin mazanda kowace mace zataso tasamu.
Lokacinda su mum suka koma Nigeria Taredasu ammy suka koma gaba 'daya harda taheer
daya koma can Shima harya Fara aiki sbd shikam ba laifi qasar tamai Shima Saida yayi kusan
1 and half year kafin yadawo Wanda Sam jiyake he just can't even think or imagine living in
qasar....wheewww I'm damn tired man yafada Yana shiga office dinsa sufyaan na bayansa
Shima a gajiye ya zauna bayan ya 'dauko robar ruwa a fridge din office din yace,
Thank God it was a successful operation after doguwan wahala.
Lumshe manyan fararen oily eyes dinsa yayi Yana kwantarda kansa jikin couch 'din office dinsa
dayake zaune ahankali yace,
I need the hle night alone Dan na huta sosai yau...
Murmushi sufyaan yayi tareda miqewa sbd Kiran Jassper daya shigo wayarsa yace,
Let's go Jass ya iso.
Miqewa yayi tareda daukar wayoyinsa da sauran kayansa a gajiye ya fito Yana lumshe ido suka
nufi ha'daddiyar bughatti car din Jassper da shikadaine baiyi tiyata ba yau Bai tattareda gajiya
kamarsu Dan dama sumtimes hakan sukeyi kowa zaizo cikin ha'daddun motarsa Amma idan
sun tashi kusan duk Wanda Bai tareda gajiya shizaijasu sukoma gida amotarsa sauran
motocinsu kuwa saidai drivers na asibitin su kaimusu gida.
#mamuhgeee
#Vote
#comment
#share
#and follow
[12/31, 10:50 AM] +234 706 677 7871: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*4*
Suna Isa gida jass yayi parking a babbar harabar gidan dukkaninsu suka fito kusan
kowannensu agajiye yake Dan haka Kai tsaye suka nufi apartment 'dinsu sufyaan ne agaba sbd
'dan saurin daya ha'da dashi sbd dama amatse yake daya dawo ya duba yanda yabarta duk da
yasan yayi Mata allurar bacci sbd ta huta sosai kafin yadawo.
Wani banxan kallo dawood yabisa dashi Yana yamutsa fuska coz sumtimes Yana mamakin
yanda maza kewa Mata rawar jiki ko lallashi its irritating him.
Murmushi jass yayi ganin kallonda dawood yabi bayan sufyaan dashi Yana 'dauke gira 'daya
yace,
Cool man...karkaga laifinsa you don't know meyakewa rawar jiki and.....
Shigewa parlour yayi batareda yatsaya Jin sauran abinda jass 'din zai fadaba...
'dauke kansa yayi Yana shiga parlon sbd ganin Wainda ke zaune apalon.
Zaune take kan sofa tayi crossing dogayen legs 'dinta dake sanye cikin blue parrazo trouser da
milk loose shirt sai gashinta datayi coiling Shima a 'daure tsakiyar kanta,
Cup ne a hannunta da gani coffee ne takesha sbd 'dan tiririn dake fitowa daga cup 'din,
Kyakkyawace ba laifi saidai gayunta da hutu tareda maqidan kudin datake kashewa gurin
gyaran fatarta yasa kyawunta da burgewarta fitowa fili.
Cup 'din hannunta ta aje ahankali tareda kallon maska dasuke Shan coffee 'din tare suna fira
tace,
My man is hia so.....
Yana kallon yanda dawood ya 'daure fuska yayi hanyar bedroom 'dinsa Yana dariya yace,
No no carry on sweetheart go.
Dariya tayi tareda nufar bedroom 'din cikin tafiyarta ta 'daukar hankali.
Yana shiga bedroom 'din ya jefa wayoyinsa kan couch ya tu6e direct ya fada lafiyayyan babban
toilet dinsa yashiga cikin bathtub ya kwanta tareda lumshe fararen oily eyes dinsa 'dumin ruwan
na rage masa gajiyar jikinsa.
Tana shigowa taga baya cikin room 'din ta kalli qofar toilet tareda 'dan yamutsa fuska ahankali
tace,
I don't feel like yin wani wanka yanxu but duk da haka lemme help.
Toilet 'din ta nufa ta bude qofar tashiga tareda rufowa ta jingina jikin qofar ta qura Masa
idanuwanta,
Dawood you're my love and also my weakness,
I love you morethan anything,
You're the only man I intend to spend my life with,
I can do anything to keep you for my self,wen I said anything I mean anything Dan Babu wata
Rai dabazan iya kashewaba akanka shiyasa nake fatan ko yanxu ko gaba karkayi kuskuren
Fara son wata coz I won't think twice or hesitate to move anybody out of my way including poor
Mrs assiddeeq Damien... Sbd ko ita data haifeka bazata iya rabani dakaiba you're only meant for me alone.....
Ahankali ya bude idanuwansa dasukai taushi ya 'dorasu akanta fuska a