Showing 18001 words to 21000 words out of 76958 words
Chapter 7 - Dawood Book Complete writing by Mamuhge.pdf
he's very nice saidai matarsa saitayi hkr.
Cikin kwana biyu kacal suka Saba kamar wainda suka Dade da sanin juna zuwa lokacin har
kunnuwansa da kwakwalwarsa sun gaji dajin Layla ba abunda yakeso kamar ganinta..
Abu 'daya daya lura dashi game da ita cikin kwana biyun hartake basa mamaki da tausayi shine
she's madly inlove with dawood.
A iya saninsa dawood baida time na maganar love ko aure kawai he's living his life the way he
want it,,,his friends are his love.,
'yan matansa ma sai irin manyan models dinnan dasai a poster ko magazines kawai ake
ganinsu Amma this innocent lady ina zata iya dashi.
Ranar data nuna Masa hoton Layla gabansane yayi wani dumm sbd duk yawonsa Bai ta6a
ganin sumtin as pure innocent flower kamarta ba,
Qura Mata idanuwa yayi bayan ya cire medical glass dinsa dayake fuskarsa koyaushe,
Murmushi aleeya tasaki cikin tsananin farin ciki ganin wani iri so data hango tareda taheer din
na laylarta aranta tace,
My layla Allah ya kar6i adduarmu bazai ta6a rabamuba sbd gashi zamuyi aure gida 'daya ina
roqon yanda taheer kesonki Allah yasa dawood yasoni.
ranar daqyar ya iya samun sukunin aiki ko rabi baiyiba ya aje tareda kiran aleeya awaya yace ta
shirya sufita.
Wani coffee shop sukaje Nan yasata takira layla yanaso su gaisa.
******
Yau da sanyin jiki ta tashi tayi wanka ta shirya cikin marooo straight gown na atampa ko tea
batasha ba ta fice bayan taje ta gaida ammy.
Motarta ta nufa tana tunanin abinda ke damunta tun jiya gashi ta tashi da ciwon Kai Mai tsanani
Dan har wani jiri jiri take gani.
Jingine yake jikin motarta sai duba agogo yake Yana tsaki..
Yana Ganinta ya tamke fuska zaiyi magana ta rigasa cikin tsananin sanyi da cewa,
Please I'm not in the mood for that today.
Kallonta yayi dakyau saiyaga ta sunkuyar dakanta.
Qura Mata idanun yayi batareda yabude Baki yace komaiba.
Jin shiru yasa ta 'dago ahankali ta kallesa taga yanda ya tsareta da idanuwansa jikintane ya
'dan Fara rawa a 'dan daburce ta juya da sauri zata koma gida cikin rashin sa'a da arikicen
datake takarminta ya bankwale ta 'dibi wani wawan tuntube.
Hannu 'daya yasa ya riqota tareda dawo da ita daf da qirjinsa sosai Dan sosai yakejin saukar
numfashinta a qijinsa.
Kunya da takaicin abinda yake Shirin samunta yasa hawaye suka gangaro Mata idanuwanta a
rufe sbd har lokacin idanuwansa dasuka Fara laushi na kanta.
Qasa qasa cikin taushin murya da baimasan da ita yake magana ba yace,
So nawa kike fa'duwa arana ne ke?
Bude manyan white eyes 'dinta tayi ta 'dora a fuskarsa.
Da sauri ya saketa taredayin baya Yana Jan numfashinsa daya kusa sarqewa...
Share hawayenta tayi ta bude mota tashiga harta tayar takasa wucewa ta tsaya jiran yashigo.
Shiga yayi tareda kwantarda kansa ya lumshe idanu sbd abinda yakeji baisan menene ba.
Har suka iso gurin data ajesa jiya Babu Mai dogon motsi acikinsu Banda zuciyoyinsu dake cikin
rudani.
Ahankali ya bude motar ya fita still baice Mata komaiba ya wuce.
Barin gurin tayi asanyaye ta Isa school yauma daqyar tasamu sukayi wasu abubuwan tadawo
gida.
Tana yin parking motarda ta dawo dashi tana pakawa.
Ta cikin motar taji ita yake kallo takasa fitowa ta qurawa sarqar hannunta Ido cikin tsarguwa.
Fitowa motar yayi riqeda suit dinsa ta sama da wayarsa dai wasu takardu.
Kallon seconds shida yayi Mata kafin ya juya ya shige flat dinsa yanajin kadaicinsu jass dan
dabazu Bari yariqa Jin wannan feeling din Mai nauyiba.
Itama asanyayen ta shige gida Kai tsaye bedroom ta wuce tareda xubewa bakin gado daidai
lokacin aleeya takirata Jin yanayin muryarta tace,
Layla are you ok?
Girgixa kai tayi tareda lumshe Ido sbd fuskarsa data dawo Mata a Sanyaye tace,
Kaina na ciwo Sosai aleeya.
Ok please kitashi Kisha magani karyayi qarfi da wani naso ku gaisa Amma Jin wannan yanayin
atare dake duk naji nima banajin Dadi wlh,
Please Kisha magani kiyi bacci anjima zankira naji.
Ok thank you sweetheart""""tafada tareda kashe wayar ta aje.
A kwance ta yini abincima daqyar ammy tasata taci sbd gadan gadan zazza6i da ciwon suka
kwantarda ita jikinta har wani karkarwa yakeyi.
Da daddare guraren qarfe takwas doorbell 'dinsu yayi qara ammy dake zaune kusada Layla
tana lalla6ata Akan ko tea ne Tasha tace Nana taje ta duba waye.
Nana na budewa tayi saurin ja da baya tana kallonsa da Ido waje sbd ganin kamar bature
bature balarabe balarabe...
Kallo 'daya yayiwa Nanar ya saki qaramin tsaki cikin ransa yace,
Did she lives here or....
Da sauri Nana takira ammy
Ammy na zuwa ya'dan Ciro hannuwansa daga aljuhun wandonsa cikin rashin sanin abinyi yace,
Ina wuni ma.
Cikeda mamaki ammy tace,
Lafiya qlau,hw may I help you young man.
Ajiyar zuciya yasake Jin tanajin turanci sbd yanatunanin yanda zaisa zancen tagane yace,
I came to ask your daughter about something,I mean I think I left one of my cards a motanta.
Ohhh Layla she's inside she's not feeling too well but lemme get the keys come in, come in and
have a seat.
Shigowa yayi Yana kallon tsarin palon tareda 'dan zaunawa.
Qatoton hotonsu dake palon ya quraawa Ido...
Suduka sukayi hoton da Abba da ammy da Bilal sai aleeya da ita.
Yanda ya qurawa hoton Ido yasa ammy data qaraso kallon hoton tareda gyaran murya ya juyo
ahankali ya kalleta tareda 'dan sakin fuska yace,
Nice picture.
Thank you tace tareda miqa Masa keys din motar.
Fita yayi yaje ya bude motar ya 'dauko Yana dawowa wannan karon ammy ce ta bude Masa ya
miqa Mata keys din yace,
Thank you ma.
Kar6a tayi tareda sakin murmushi ta rufe qofar.
Washe gari ba laifi tadan ji sauqi ta shirya ta fito ga mamakinta yau Bata gansaba jiki ba qwari
ta wuce.
Da yamma kodata dawo da zazza6i sosai tadawo Dan kusan so biyu tana amai daqyar da ikon
Allah takawo gida tanayin parking ko motar Bata iya kashewaba ta zube Nan cikin motar.
Tunda tadawo Yana tsaye balcony dinsa Yana waya dasu maska akan idonsa tayi parking tun
gurin shigowar da parking 'din ya lura saidai ya dauke Kai yaci gaba da wayarsa duk da yadaina
fahimtar mesu sufyaan'din suke fada wayar kawai yake.
Nanace data ki tsayuwar motarta Jin Bata shigoba ta fito sbd 'yan kwanakin dasukai sunyi sabo
sosai da Layla sbd yanda take janta ajiki ba ruwanta da zamowarta Yar aiki duk da dai ko ammy
Bata wulaqantata.
#mamuhgee
VOTE
COMMENT.
[1/3, 8:09 PM] 0mmr Farouk: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*14*
Ganin halinda take ciki yasa Hankalin Nanar tashi da gudu takira ammi tana hawaye arikice
ammyn ta fito sbd Nanar akwai qara zuzuta Abu.
Hankalinta yatashi itama ganin halinda laylar ke ciki a rikice suke qoqarin kamota sun rasa
yazasuyi su fiddota motar sai kuka Nana takeyi duk ta qara ruda ammyn.
Datse wayar yayi Yana rintse ido Dan baimasan meyakeyiba hankalinsa ya 'dauku matuqa.
Shigewa yayi palonsa Amma yakasa zama yasaki qaramin tsaki tareda fitowa.
Jikin motar ya qarasa tareda cewa ammy lemme help.
Matsawa tayi yafara kashe motar ya zura hannu biyu ya fito musu da ita Jin yanda temperature
dinta yahau sosai yasa kansa 'dan sarawa da niyar yabasu ita su qarasa da ita Amma sai kawai
ya wuce cikin gidan da ita suka bisa da sauri.
A Palo ya kwantarda ita tareda kallon ammyn yafada Mata abubuwan dazatai Mata cikin
gaggawa temperature din yadawo daidai.
Da sauri ammy tayi kicin shikuwa takarda da biron daya gani palon ya dauka ya rubuta musu
allurori ya miqawa Nana ya ficewarsa sbd zan iya yiwa ammy tsawa sbd ganin kamar Bata sauri
taje kicin tayi zamanta..
Kodaya koma flat dinsa direct shower yasakarwa kansa bayan ya tube sbd he's feeling
suffocated...
Yana fitowa Kiran jass nashigowa wayarsa yaqi ko kallon wayar ya shirya cikin threequarter fari
black da black shirt Mai 'dan kauri sbd sanyin dayakeji kamar fever nasan kamasa.
Sake Kira sukayi ya 'dauka batareda yace komaiba.
Cikin kulawa sufyaan yace,
Man are you alright kuwa coz kwana biyun Nan nidai nakasa gane maka.
Ajiyar zuciya yasaki ahankali Yana sipping coffee din hannunsa akasalance yace,
I don't know man...
Ajiyar zuciya Shima sufyaan din ya sauke sbd yanajiyo damuwa a muryar abokinsa cikin sanyin
murya yace,
Saraah nanan tayi parking she's planning on coming to see you..
Qaramin tsaki ya fitar akasalance kafin yace,
Please don't talk about her now..
Cikin mamaki yace,
Amma kaika Fara cewa zakace tazo you were missing her you need her around you.
Sufyaan bansaniba Amma banason ko maganarta yanxu.
Da haka suka kashe wayar su suna mamakinsa shikuma aje coffee dinma yayi Dan jiyayi
komaima yafita ransa.
Da daddare ammy ta Aiko Nana kiransa daqyar ya bude bayan tayita danna doorbell yanaji yayi
banza saidayaga ba qyalesa za'aiba ya taso ya bude tareda zubawa Nana manyan lazy eyes
dinsa.
Saidata rikice kafin cikin rawar murya sbd batasan yazata hada Masa da turanciba yagane tace,
Ammy tace kayi help kayi come,,,,,tana fada tana kwatanta Masa da hannu.
Wani kallo ya watsa Mata fuska a 'daure da sauri ta juya tabar gurin.
Saudaya ba6a lokaci kafin yafito ya nufi flat din fuskarsa kamar koyaushe ba sakewa.
Doorbell ya danna so daya ya maida hannunsa aljihun wandonsa Yana gyara tsayuwa.
Ammynce da kanta ta bude tana ganinsa tace yashigo.
A natse yashigo idanuwansa akanta tana zaune ammy ta 'dauko Mata hijab tasaka idanuwanta
a lumshe sbd qarfin jikinta dabai dawoba.
Alluran daya rubata tabawa nana tasiyo ta nuna Masa tana cewa,
You wrt these so gasunan ansiyo.
Karbaa yayi ya duba ya aje cikin gatse yace,
Ok sai asamo nurse or Dr dazai Mata.
Kallon Nana ammy tayi tace,
Jiki flat na gaba ki Kira nurse dinda Kika kar6o alluran gurinsa.
Jin kalmar ammyn ta qarshe data bayyana jinsin namiji yasashi kasa tashi ya saukewa Layla
data kasa ko qwaqwaran motsi Jin idanuwansa dake yawo akanta.
Da sallama kamilallen saurayin yashigo fuska asake ya gaida ammy ta amsa tana cewa,
Sorry Ahmed Dan Allah Alluran zakai Mata.
Bakomai yace Yana matsowa.
Wani mugun kallo dawood yasakar Masa Yana Masa wani irin kallan wulaqanci da kowa yakasa
ganewa ahankali yasaki alluran suka zube qasa tareda fashewa gabaki 'daya.
Kallonsa Ahmed yayi sbd Sarai yaura da gangan yayi Amma baisan dalilinsaba.
Cikin jimami ammy takalli alluran tace,
Subhanallah.
Aa kwantarda ita akwai wasu agida Bari zankawo.
Idanuwansa akan Layla cikeda qarfin Hali yace,
No need for that abarsu let her get some rest zuwa gobe she'll be ok insha Allah.
Allah yasa''''kawai Ahmed yace yafice sbd zuciyarsa a wuya take tun farko da kallon rainin wayo
da wulaqancin da dawood din ke Masa.
Ammy kuwa sai alokacin taso ta lurada abinda ke faruwa sbd tunda yashigo lazy eyes dinsa
nakanta bayako kawo kunya ko Jin nauyinta akan hakan amma shi agurinsa baima saka wata
damuwa ko aibi gayin hakanba sbd su acan basusan wata kunyabama gabaki 'daya.
Ahankali tabar palon tayi kicin gurin Nana tana sakin murmushi ganin Sam shi baruwansa
kallonta yake kamar zai cinyeta agaban uwarta.
Indomien da tun dazu ake dafawa laylar ammyn ta juye a plate tareda 'dorowa a qaramin tray
Nana takawo Bata tsayaba ta juya itama.
Kallon indomien yayi Yana yamutsa fuska tareda sakin qaramin tsaki Yana tunanin yaxa'ai taci
indomie yanxu tea Yakamata Tasha.
Miqewa Yayi yabar palon yatafiyarsa gida Yana cewa,
Ths people are unbelievable...
Yana fita ta bude idanuwanta ahankali tabi inda yafice da kallo tareda sakin ajiyar zuciya.
Washe gari ba laifi taji sauqi sosai Dan har fita sukayi tareda ammy da Nana suka zagayo gari
Dan taqara warwarewa.
Da suka dawone suka tarar dashi a balcony dinsa Yana sipping coffee hannunsa 'daya cikin
aljihun wandonsa.
A natse ya matso ya gaida ammy Yana kallon Layla data sunkuyar dakai yace,
Hw are you feeling today.
Gud...tace ahankali tana wasa da sarqar hannunta.
Su ammy wucewa sukayi ya gyara tsayuwarsa still coffee dinsa na hannunsa tareda qara zube
Mata idanuwansa duk saitaji jikinta na qara sanyi.
Cup din ya miqa Mata Yana cewa,
Want some coffee???
Girgixa kai tayi tana son 'dagowa ta kallesa Amma takasa sbd idanuwansa.
Baida niyar Bari ta tafi saima gyara tsayuwa da yayi jikin motarta Yana cewa,
Kunje yawo ne?
Kasa hkr tayi ta dago ta kallesa tareda sakin murmushin qarfin Hali tace,
Eh.
Murmushi Shima yayi harsaida kumatunsa suka lotsa yace,
Ok nima inason zanje yawo but banida abin Hawa so wll you mind taking me out tomorrow.
Bakada friends ne Dole sainice zan riqa fita dakai.
Su6uce Masa qaramar dariya tayi for the first time datayi Masa doguwar magana yace,
I have the best friends in the world amma the're not hia but you'll know them soon Dan haka bye
see you and don't forget you're taking out tomorrow.
Murmushi tasaki tareda girgixa Kai ta wuce tana cewa,
Silly.
Tana shigowa ammy takalli fuskarta cikin ganin yanda murmushinta yakasa gushewa ne yasata
sakin murmushi tace,
Finally one of my daughters is inlove.
Zaro Ido tayi tareda wucewa bedroom da sauri tana cewa,
Ammy gaisawafa kawai mukayi.
Tana shiga 'daki takira aleeya Amma Bata sametaba ta jefar da wayar tana cewa,
Ths stupid Network yaqi Bari muna magana da juna yanda mukeso.
Zamewa tayi ta kwanta ahankali kan gadon tana tuno guntuwar firarsu.
Washe gari taje school taqarasa musu komai da wuri tadawo tayi baccin mintuna ashirin sbd
fuskarta ta'dan sake daga 'yar ranar data shawo a school.
Tana tashi tayi wanka tana fitowa ammy tashigo 'dakin cikin fara'a tace,
My son in-law yazo Amma nasashi cin abinci Dole so take your time and dress properly.
Murmushi kawai tayi tazauna tayi shafa ta shirya cikin loose gown black Mai adon maroon
sequence.,
Wayarta kawai ta 'dauka sai car keys ta fito palon qamshin turarenta na AMBER ELIXIR dake
tashi ahankali.
Samosas din da ammy tabasa yaci guda daya tareda goge bakinsa da tissue ya miqe Yana
kallonta itama shitake kallo cikin ranta tana mamakin haske da lafiyar fatarsa dake glowing
kamar mace.
A natse take driving yace takaisa malls malls na garin yagani.
Dayake itama ba sosai tasan garinba haka dai sukaita yawo suna gurin wani coffee shop su
jass suka kirasa lokacinda ya miqa Mata waya yace ta gaisa da friends dinsa mamaki kashesu
maska yayi lokacinda suka ganta sbd video call.
Sosai tasake suka gaisa tana murmushi Nan sukaso Fara yimasa tambayoyi yayi saurin datse
Kiran Yana kallonta fuskarsa daukeda murmushi.
Ana Kiran magrib suka dawo zuwa lokacin tafara sakewa dashi.
Tarkacen siyayyar dasukai ta aje a Palo ta wuce daki tayo alwala tazo dakin ammy tayi sallah
hankalinta kwance cikin farin ciki.
#mamuhgee
VOTE
COMMENT.
[1/3, 8:09 PM] 0mmr Farouk: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*15*
Ranar ammy taso yazo Nan yaci abinci Taredasu Amma Layla tace aa sbd ganin ammyn sai
'doki takeyi.
Washe gari Dole ta qyale ammyn tasa Nana takirasa ya Dade kafin yazo tace yaci abinci dasu
Bai musaba sukayi lunch tare duk ya hanata sukuni da shegen kallonsa ammy madai badan ta
qoshiba ta miqe sbd shiyake kallon itakejin kunya.
Suna gamawa Bai tafiba suka zauna Palo su sufyaan suka Kira Yana dauka suka gano a inda
yake sukace yabawa Laylan.
Kar6a tayi Cikeda wayewa da Raha suka gaisa da ita dukkaninsu kafin suka kashe.
Kallonsa tayi tana murmushi tace,
Your friends are nice.
Nafada Miki I have the best friends in the world.
Nima nafada maka I have the sweetest,the nice's friend and also a sister in the world.
Dariya sukayi dukkaninsu ahankali kafin ya miqe ya tafi.
Wani irin feelings sukeji Mai qarfi gameda junansu sbd sabo da shaquwar dayashiga tsakanisu
cikin kwanakin ga uwa uba ammy data 'daure Masa ta hanyar koya Masa cin dishes kala kala
wasu baima iya cinsuba haka zasu zauna ana koya Masa cinsu sometimes idan yanaci saiya
kirasu sufyaan Yana nuna musu sunai Masa dariya sbd su San 'dan San wasu abubuwan sun
Saba cinsu a gida.
Ta 6angarenta kuwa bata fadawa aleeya ba tabarshi as a surprise to her duk Randa suka dawo
duk da dai yanada wuya su ha'du sbd yakusa kammala abunda yakawosa yakoma.
Wani irin so yake Mata dabaisan kalarsaba Dan kuwa jiyake there's no way dazai iya rayuwa
babuta,
Sanyinta,da yanayin rashin son hayaniyarta kamarsa yasa baya iya sukuni Sam yanzu batareda
yakirata ba takaima yafara zama kamar wani chewing gum 'dinta Dan kusan yawancin kwanaki
tare suke zuwa school.
Aduk lokacinda ko sunansa ta tuno sai murmushi da farin ciki sun sauka a zuciyarta musamman
takejinsa wani babban 6angare na jikinta dabazata iya rayuwa Babu ba.
Yini sukeyi agida tare idan zata fita ya dinga binta da kallo kenan kamar Mara lafiya baida
sukuni ko walwala saita dawo.
Ita Kam ammy ba abinda yafi Mata haka da'di yanzu aleeya kawai tarage itama kullum saita
Mata adduar Allah yakawo Mata nata Dan tuni ta sanarwa abban