Showing 1 words to 3000 words out of 108372 words

Chapter 1 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf


Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301

馃挌馃挏鉂ゐ煐ゐ煉欚煉�
NA CUCE TA
馃挌馃挋馃挏馃枻馃挍鉂�




庐zuwairat( ummu Maryam)




1鈨�



_Alhamdulillah, Allah praise be to almighty Allah_
_Am back again_


Cikin wani gidan Wanda ke ginin kasa mai dauke da daguna biyu wata yarinya ce wacce bazata
wuce shekara shabiyu zuwa sha uku ba ke daka sai tim Tim Kawai kakeji saboda yanda take
dakan garin furan dake cikin trumi, daga dayan gefen Kuma wata matace ke hura wuta sai
kafawa murhun bakin take tana hura wutan, duk idanuwanta sun chanza kala saboda yanda
hayake ke shiga idonta, wata yar yarinya na gani ta taho da gudu da wata faifai
"Ammi ki hura da wannan...." Yarinyan ta fada mata, matar dake durkushe gaban murhun
dagowa tayi ta sakarwa yarinyan murmushi tare dacewa
"Yauwa...nagode binto..." Matar ta fada tana amsan faifan daga hannun yarinyan.
Da ganin Matan da yanayin gidan kasan gidan kasan masu karfin haline sosai don komai NA

gidan is low to the last core, yarinya dake dakan goge zufan goshinta tayi ta kalli matar da aka
kira da ammi tace
"Gaskiya ammi gobe mu kai injin...NA gaji da daka Wallahi hannuna duk ya kumbura.. Nidai NA
gaji..." Tafada tana turo baki tare da kallon tafin hannunta ya kumbura saboda yawan daka
Ammi kallon ta tayi Sannan ta maida dubanta ga muhur
"In banda abinki dije AI kin San da wannan dakan muke samun abinda zaa bawa awakan nan
...in an kai inji ba su bamu dusa..." Ammi ra fada tana hura wutan, dija Kara turo baki tayi
"Wai ammi dole ne mu bar wayan nan awakan?... A saida su mana Kawai..." Tafada in I don't
care manner, ammi kallon ta tayi ta tabe baki
"Ai babu abinda kika Sani..maza ki kara kar su saude su bar ki yau ma..." Ammi ta fada mata
bayan ta gama hura wutan. Dija kara turo baki tayi
"Nidai NA gaji....binto..." Ta kwalawa kanwarta kira,
"Naam...." Yarinya ta amsa mata
"Zo ki tayani...." Tafada tana barin tabaryar cikin turmin, ammi kallon ta tayi
"Wai ke wace irin banzar yarinya ce?...yanzu binto zaki barwa dakan furan?.... Dalla ki maida
hankali kar lokaci ya kure...sakara Kawai.." Ammi ta fada tana debo taliyan kadi daga kan igiya
tana zubawa cikin kwarya dake hannun ta.
Dija tana turo baki ta dake furan ammi tayi molding dinshi ta zuba mata cikin roban da take
zuwa talla da ita Sannan tayi mata gammo,
"In kin saida ki sayo magi da hamsin... Fulawa quarter..sai ki sayo sabulu guda daya Dan
hamsin da biyar..." Ammi ta fada mata tana Dora mata gammon bisa kanta, dija dai Bata ce kala
ba don in da zaa kashe ta ya fiye mata wannan tallan da take amma Kuma Bata Iya kin zuwa
saboda ta nan suke samun mostly abinda suke amfani dashi da yau da kullum, furan ammi ta
dauki ra aza mata bisa gammon har lokacin Bata bar kumbure2 ba
"Wai ke meke damunki?..." Ammi ta tambayeta, kara turo baki tayi
"Ni wallahi ammi banason talla... In munje garejin daura duk yawancin mazan yan iska ne...."
Baki ammi ta bude tana kallon ta, dija ta cigaba dacewa
"Sai suce sai sun taba mutum Sannan su sayi furan sa...." Idanuwa ammi ta zaro tana mamakin
abinda yarta take fada mata, kallon yarinyan tayi ta kalli kirjinta dake dauke da boobs yan
kanana da basu gama developing ba,
"Wallahi ammi jiya wani cemin yayi in zauna kan kafanshi ya sayi dukkan furan..." Ta fada tana
fashewa da kuka, da Sauri ammi ta sauke furan daga kanta tana cewa
"Wai da gaske kike?..."
"Wallahi ammi... Da ...gaske...nake....kullum haka suke mana...wasu sun girmi kawu nanu
amma duk yan iska me...ni wallahi ammi banason talla..." Ta karasa maganar ta cikin
matsanacin kuka, ahankali ammi ta zauna kan Dan kujeran dake gaban ta tayi tagumi Kawai sai
ta fara hawaye, "Ya Allah.. Gamu gareka...ga yar marainiyarka gareka...ya rabbi kar ka bari a cutar da yar
marainiyarka...." Tafada cikin kuka, kallon dija dake hawaye tayi Sannan tace
"Dija...inda nasan yanda zanyi da ko kadan bazakiyi tallaba...amma ke kanki kinsan halin da
muke ciki... Kin koshi da taliyan da kika CI?..." Ammi ta tambayeta, cikin kuka ta gyada mata kai
alaman AA,
"To kin gani...dukda tallan da kike ba koshi muke ba...kiyi hakuri ...wata rana sai labari..." Ammi

ta fada cikin kuka, dija Dan turo baki ta kara tana cewa
"To ammi ki yiwa inna ladio magana mana ko zata samo min gidan aiki a birni kaman yanda
Ladidi takeyi...." Idanuwa ammi ta zaro,
"Allah ya sauwake...ban yarda kije aikatau....ke Kawai Allah ya rufa mana asiri..Kuma kar ki
yarda wani ya taba koda akaifanki ne balle jikin ki...kina jina?..." Ahankali ta gyada mata kai ta
Kara cewa.
"Nidai ammi..nafison..." Sallama wasu age mate dinta yasa tayi shuru Bata karasa maganar da
tayi niyyan fada ba, yan fura2 ne kusan su takwas suka shigo Dan karamin gidan
"Kam yau anci saa kin shirya baki tsaya bata mana lokaci ba..." Inji daya daga cikin yanmatan,
hararanta dija tayi
"To uwar iyayi..." Inji dija, ammi Dora mata furan tayi tana cewa
"Kar ki manta abinda NA fada maki..kinji?.."
"To ammi..." Tafada Sannan suka fita daga gidan, daman da akwai wani mai motan dake
daukan su daga kauyansu zuwan cikin garin daura dake jihar katsina. Ammi daki ta shiga, nima
binta dakin nayi, ina ganin yanayin rayuwarsu nace alhamdulillah Allah dai yasa babu wayanda
ke zaune a irin wannan gidan a zahirin rayuwa don their life is low beyond words, tagumi ammi
tayi tana tunanin yaushe wahalan su zai kare don kullum gani take kaman is getting worse,
gashi yaranta hudu Kuma dija ce babban cikin su,
"Hmmm..ya rabbi ka tausaya mana..." Tafada tana Dan mikewa kan tabarman dake kasan dakin
da ko cement babu.



A chan wani bangare NA Kano kam wani gida ne cike ana ta bude akwatuna da alaman lefe
aka kawo, duk wacce ka gani kasan yan Hutu ne don every body around is glowing kaman
babu wahala cikin duniya.
"Amma wannan kayan sun hadu da yawa..kayan kaman na mata biyu?.." Inji wata mata, Dariya
Matan wurin suka saki Sannan daya daga cikin su tace
"Ai yanda mutum yake hakan komai nace yake...baku ganin yanda diyar tawa take kaman ita
tayi kanta?..." Inji wata mata, guda daya daga cikin su ta saki don murna,


A daya daga cikin dakunan gidan kam wata beautiful lady ce zaune kanta babu headtie sai
yanmata biyu zaune kusa daita sai hira suke, da alaman lefen ta aka kawo,
"Kinsan wallahi sai kin bani wannan swiss lace din...tunda an kawo maki uban kaya..." Inji daya
daga cikin yanmatan dakin, wacce akayiwa magana Dariya ta saki Wanda yasa hakorin Makkah
dake bakinta ya bayyana,
"Dan wannan babu case..." Shuru tayi ta kalli wayanta daya fara ringing, murmushi ta saki tana
dauka wayan, yanmatan kallon juna sukayi suna cewa
"Halan angon ne?..."
"Yes...babyna ne..." Tafada tana picking wayan,
"Baby..." Ta fada cikin sexy voice, daga Chan bangaren aka saki murmushi, wani saurayi ne
zaune a office, yana Dan buga pen dake hannun shi ahankali kan desk dake gabanshi, yana jin

muryan Mufida ya ajiye pen din tare da yin mika Sannan yace
"My angel ya kike?..."
"Lafiya lau...ya kake ya rayuwa?.."
"Alhamdulillah... An kawo kaya ko?.." Ya tambayeta in a low voice
"Yes baby....is so beautiful..." Tafada cikin whisper, Dariya yayi yana biting lip dinshi ahankali
Sannan yace
"Not as beautiful as you...ai in ma shigo Kano sai NA kara kai personal shopping.. Kayanda
babu idanuwan da zai gani sai ni kadai..." Murmushi mufida tayi tana sauraron yazid cikin so da
kauna,
"Is that necessary?.." Ta tambayeshi ahankali,
"Yes mana...ai wannan da kika gani choice din Hajiya karama ne...ni zanyi nawa bayan sun
gama nasu..." Yarinyan da bazata wuce shekara 22 ba ta saki murmushi Sannan tace
"Baby yaushe zaka dawo?..." Ta tambaya ahankali,
"In biki sauran sati biyu..."
"Haba mai baby...ina missing dinka...ko baka missing dina?...." Ta tambayeshi cikin sanyin
murya, Dariya yayi ahankali Sannan yace
"Ina missing dinki mana...in nazo kusa dake inajin kaman in cinyeki shiyasa ban San in zo sai
nan da sati biyu..." Kukan karya ta farayi tana cewa
"Yanzu nan da abuja shine bazaka zoba?... Don Allah kazo wannan weekend din...pls..."
"No...sai in the next two weeks... By then wedding din sauran sati biyu.. Kinji babyna..." Ya
karasa maganar cikin whisper,
"Hmm shikenan...kana ina?.."
"Office..."
"Kaci abinci?..."
No..ko zaki zo ki bani?.." Shuru tayi Bata amsa mashi ba, hiran sukayi for almost an hour
Sannan sukayi sallama, mufida wulla kanta kan gado tayi saboda murna, shi kuna ya kashe
wayan ya Dora kafa daya kan daya tare da relaxing, karewa gayen kallo nayi sai naga kaman
yafi mufidan kyau don ya hadu sosai, he's every ladies dream guy, bai ankaraba yaji an ture
mashi kafa daga kan desk dinshi bude idanuwa yayi ya saki murmushi
"Wai ka baka sallama ne?...kullum always boosting into people's office..." Inji yazid dake gyara
zamanshi, Dariya gayen da ya shigo yayi Sannan yace
"Ka koya min sallama
Mana...ustazz..." Gayen ya fada yana zama kan kujeran dake gabanshi, murmushi Kawai yazid
yayi yana cewa
"Ai kasan ban yi karya ba..."
"Muje muci abinci..." Gayen ya fada mashi, agogon dake kwance hannun shi ya kalla yaga har
3pm,
"Muje..." Yazid ya fada yana mikewa, laptop dinshi ya maida cikin bag tare da wasu files, kara
kallon gayen nayi nace hmm am definitely dropping dead don yazid is killing me, tsayawa nayi
INA kallon yanda yake abu very slow, komai nashi a nutse babu alaman Sauri ko.hanzari tare
dashi, yafi minti goma yana parking abubuwa shi Kuma dayan gayen yana zaune yana kallon
shi, sai da ya gama Sannan yace
"Mu tafi..." Yafada yana rataya bag din a shoulder dinshi, gayen kallon shi yayi

"Are sure ka gama don NA san halin ka da delay kaman mace..." Yazid tabe baki yayi yabi ta
gefen shi ahankali ya wuce, yanda yake tafiya sai ka rantse bashi da bone ko daya a jikinshi
don tafiya shi so sluggish. Gayen mikewa yayi yana cewa
"Allah ya huci ran ango..."ya fada ya tarda yazid dake tafiya a hankali, banza yayi dashi
" wai sauran kwana nawa bikinka?.." Gayen ya tambayeshi,
"Four weeks exactly..."
"Wow...zan je Kano..I can't wait.. Allah ya hadani da mata yar Kano..." Inji gayen
"Ameen sultan..." Sultan kallon shi yayi yace
"Amma nasan kana da younger sisters.. Ka hadani da daya daga cikin su mana..." Sultan ya
fada mashi,
"Ni ba hadani akayi da my mufi ba...kaima ka nemo naka..." Ya amsa mashi atakaice yana
danna lifter, kofan ya bude suka shiga ya jingina da jikin lifter yana cewa
"Am so tired.. NA gagara in fara Hutu wallahi..."
"Ai kai kullum a gajiye kake..lazy guy..." Sultan ya fada mashi.
"Ai am not a racer balle in ce anason inyi gudu,...I believe in easy way ..."
"Yeah...you believe in easy tunda you are lazy...kasan muje gym wannan weekend din kaga
yanda guys ke motsa jiki...." Dariya yazid yayi Wanda ta bayyana well set of teeth dinshi mai
dauke da madaidaishin wushirya daga tsakiya
"Hmm mufida you are one lucky gal....," NA fadawa kaina,
"Workout kaman wani Dan danbe?... Kai am OK the way I am...Kawai I love my self...I don't
need to workout.." Ya fada suna fita daga cikin lifter, hallway suka nufa suna gaisawa da wasu
Colleagues nasu na CBN abuja har suka isa parking lot Kowanne su ya dauki elegant car dinshi
mai tsadan gaske sukabi bayan juna zuwa wata expensive restaurant inda suka saba cin abinci. [3:11PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挋馃挌馃挏馃枻鉂ゐ煉�



庐zuwairat( ummu Maryam)







2鈨�




Suna cin abinci yanmatan wajen NA Dan flirting dasu daman sun saba da behavior dinsu, yazid

kam ko daga kai baiyi balle ya kallesu shiya sa suke ce mashi oga ustaz, kullum in suka zo
wajen bai daga kai balle ya kalli mutum daya cikin tsalatsalan yanmatan dake sayar da abinci
shi kam sultan sunayi yanayi har wani lokacin ya batawa yazid rai,
"Hot Bomboy...." Wata yarinya dake sanye da mini skirt ja da white shirt da aka rubuta eleganza
gabanshi ta fada tana tsaye kusa da sultan amma yazid dake zuba salad kan abincin shi Kawai
take kallo. Cikin dariya sultan yace
"Yes sweet baby...how far..." Yafada yana cin abincin shi don in da sabo ya saba shi ko kadan
bashi da kyaliya while shi yazid ko kallo basu isheshi ba,
"Oga ustqz...how is work today..." Budurwan ta tambayi yazid, banza yayi daita yacigaba da cin
abincin shi,
"I will come to CBN quarter this weekend... Can I visit?..." Yarinyan ta tambayi sultan, sultan
kallon hot legs dinta dake salki yayi zuwa boobs dinta dake cike dam da kirjinta Sannan yace
"No thank you...I don't want to do anything stupid..." Yafada yana maida kanshi wurin abincin
shi, yarinyan dafa shoulder shi tayi Wanda yasa yazid Sauri daga kanshi ya kalleta tare da
watsa mata wani irin irritating look Sannan yace
"Do you want to loose us as your customer?..." Ya tambayeta babu alaman wasa cikin muryan
shi, da Sauri yarinyan ta dauke hannun ta tana kallon inda madam mai wurin ke zaune don kar
taji don tasan hakan NA Iya zama matsala, sultan kam sai dariya yake yana cin abinci,
"No sir..." Yarinyan ta amsa mashi,
"Then stop all this...we're not here for gals...we are here to eat...so if you don't want to loose us
then stop it..." Yafada yana bugun table din da karfi Wanda hakan ya jawo hankalin wasu
costumers garesu, yana kaiwa nan ya mike, da Sauri madame ta yo wurin shi amma bai tsaya
ba ya nufi kofan fita, da Sauri babban matar ta tardoshi tana cewa "Sorry... What's the problem?..." Ta tambayeshi ahankali, afusace ya juyo yana cewa
"Tell your gals to stop disturbing us...we only come here for food... Nothing else..." Yafada
Sannan ya fita, kai Kawai sultan ya girgiza ya tashi tabi bayanshi, ita Kuma madame ta balbale
yarinyan tana cewa
"Daga yau kar ki kara zuwa wajen wannan Hausa boys ...kinji ko?.." Ta fada mata cikin yarensu
na Igbo.


Yazid kam motanshi ya shiga shima sultan yashiga nashi ya bi bayanshi yana cewa
"Ko rabi abinci NA banci ba...mtwsss...".

Gaban wani medium restaurant yazid yayi parking shima sultan parking yayi, fitowa yazid yayi
ya kalli sultan daya nufoshi,
" why did you follow me?.. Ai kai kana jin dadin abinda suke maka...you shouldn't have followed
me..." Yafada fuskan shi daure, tsoki sultan yaja,
"Wallahi kana da matsala... Kaga we are all Muslim amma kai you are always taking things to
high... Gaskiya wannan abun da kake bai dace ba..." Sultan ya fada mashi ranshi bace, kallon
up and down yazid yayi mashi
"Wato kam abinda nake bai dace ba...kana barin yarinyar da ba matarka ba tana taba ka....well
is your life..." Yafada yana nufan hanyan restaurant din bayanshi sultan yabi da harara,

"Kai dai Kawai you are sadist... In ba haka ba don yarinya ta tabani sai ya zama iskanci nayi
daita?..."
"Ai daga yanzu ban Kara zuwa wannan restaurant din..kai dake jin dadin abinda suke maka sai
ka cigaba da zuwa wurin..." Ya fada nashi ataikace, dariya sultan dake biyedashi kaman bindi
yana cewa
"Am really laughing in Swahili...kai dai Kawai kace 8k per plate of food is too expensive for you
shiyasa kakeson chanza wuri..." Wani irin bazwaran dariya yazid yayi yana cewa
"Kaima kasan ba haka bane don ko ban aiki a CBN common 8k a plate na abinci bazai gagareni
ba....amma don't worry Allah ya kawoka Kano lafiya zakasan ba da CBN nake takama ba...."
Dariya sultan yayi Yana cewa
"Oho dai...kai zaka biya kudin duk abinda naci..." Inji sultan
"Wannan ba case bane..." Yazid ya fada adaidai lokacin da aka bude mashi kofan restaurant din
suka shiga tare.

Wannan shine kaidan yazid, baya dauka lack of moral character, ko gidan su ansan da hakan,
din duk yanda kannanshi ke jin dadin rayuwa da yazo gida komai nasu yake tsayawa don dole
su dawo gidan by 8pm ko su kwana waje, alhaji wato babanshi yana sonshi saboda wannan
halin nashi, haka Hajiya babba wato mahaifiyarshi hakama Hajiya karama kishiyar mamansu,
amma yaran gidan especially shahid da Sharif basuson zuwan shi don yana slowing rayuwan
su kaman yanda suke cewa, amma yan Matan gidan irin su Zainab da yusra tare da Maryam
NA sonshi kaman lollipop, likewise yan yaran gidan marzuq, mimata, ihsan da Ameera suma
basu wasa da shi they love him so much don gani suke duk sun fi sonshi fiye da kowa,. Yazid
ne babba a gidansu, sai da akayi shekara takwas da haihuwanshi Hajiya Bata kara haihuwa ba
sai alh ya kara aure wanda month din da alh ya kara aure Hajiya babba ta samu cikin shahid
itama amarya ta samu cikin Sharif wanda hakan yasan ake kiransu da twins from different
mothers, saboda kamaninsu daya da alh, Kuma komai masu iri da har tsawon Sannan behavior
dinshi NA rashin ji is the same, don ko da wasa Hajiya babba Bata isa ta siyawa shahid abu
bata siyawa Sharif ba,
Bayan shahid Hajiya Bata kara samun haihuwa ba saida Hajiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login