Showing 27001 words to 30000 words out of 75972 words
Chapter 10 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt
ba wani kwarewa yanzu haka dan yaga zan tona masa asirin irin iskancin da suke aikatawa ne ya saka shi kwarewa
Momy da ta lura da bakin Raisa na dan motsawa ta san da wani zancen a bakinta ta ce: beby ya dai ?
Raisa ta ce Momy lokacin bacin yarinyata yayi kinga ta fara rigima
Momy ta ce to akoy kayanta a dakin Ma dinku kije kuyi wanka kinga kema sai ki samu ki huta KO?
Raisa ta ce OK Momyna bye, ta dauki Afane ta nufi dakin Ma
Tana shiga ta zarce bayi ta fara yin wankan ta nade cikin sabon tawul dan dogo iya cinyarta ta yiwa Afane ta saka mata dan karamin wandonta tana fitowa kawai ta kashe fitila ta Haye saman bed abinka da baban bed ita bata lura da mutun ba domin yana can rakube harda rufa da bargo , bargon ta tura ta shinfide Afane sanan ta haye daga ita sai tawul ta konta ta rungume Afane sai baci
Kiran sallar la'asar ta farkar da irfan daga baci yana juyowa yaga mutane konce suna sheka bacin su, ya murza idanuwan sa tabas bodyguard ce ya salam aman yarinyar nan bata da hankali taya zata hayo saman gadon da yake konce? Oh god da yaje ya dane Afane da kafarsa fa kawai yarinyar nan bata da hankali , yayi tsuru yana kare mata kalo wani abu yaji ya tsarga masa tun daga yatsar sa har kansa ai da Sauri ya kawar da kansa shi kadai ya fara lumshe shanyayun idanuwansa a hankali ya sauko daga bed din yayi bayi domin yayi shirin sallah ya dauro alwalah yana fitowa ya tarar Raisa ta tashi tana mika tawul din ya konce πππ a fili jin motsi ya saka ta juya ganin general har sai da wani dan fitsari ya kufce mata ta diro ta KO yi niyar fita daga dakin da gudu , taku hudu yayi ya cafkota ya gamata da garu ( Katanga ) ya ce
92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada πππ ta ruwa ce π§π§π§π§ na Sajida β€β€β€
34
Da gudu ta fito da abincin Afane a hanun ta ta dora afane a bayanta tana shigowa ta tarar da tantabarin suna aikin nasu ita dai tana mamakin rashin kyankyamin su tap
A hankali ta tsaya ta kwala salama firgigit suka zabura ya waigo yana kalonta idanuwan sa sunyi wani irin ja sai da gabanta ya fadi ta kuma yin salama tana kifkifta idanuwa wani abu ya tsaya masa a ransa ya ce ke idan zaki shigo ki shigo idan kuwa bazaki shigo ba ki koda nosence kawai !
A hankali ta karaso ta dire Afane ganin Afane a wajen ya saka ya mike ya dauketa ya danyi nesa da Awatif domin baya son tana ganin sa a irin wanan yanayi duk da yarinya ce ya lumshe ido yarinyar sai kanshi take mai dadi ya cirata sama yana yi mata wasa tayi masa kyau sosai ita kuwa sai dariya tana dady dady ya ma manta da su sai can ya hango mutuniyar an cika anyi pam ya dan yi murmishi ya zauna
Ya dan nisa ya ce na kiraku ne domin na dora muku sharudan gidana
Daga yau ina son kowace ranar girkinta ta kula da an jera abinci saman table da safe zamu rinka karyawa karfe bakwai da rabi saboda aiki sai da dare karfe takwas daidai bana son lati bana son a yi fashi sai da kwakwaran dalili
Bana son ceceku ce a cikin gidana bana son yawan kawaye domin yana iya haifar min da rashin zama lafiya bazan lamunta ba , kowace tana da damar zuwa wajen aikin ta aman ban yarjewa kowa zuwa wani wajen daga can ba ,,,, idan da mai magana bismillah
Raisa a ranta tace kaji wani salon karuwancin ashe a waje ta fada sai da taji ya ce what? Cikin sauri ta ce : no na ce allah ya saka da alkhairi ta mike da sauri tayi dakin ta tun kafin ya daki banza
Tana tafiya Awatif ta mike tace : darling mai kake nufi? Kana nufin ka raba mana kwana yau ka kwana da ni gobe ka kwana da ita? Kana nufin zaka rabi jikin bodyguard dinka? Kana nufin wai zaka........ Tun karfi yace ke ya isheki idan ma nayi niyar taba tan akoy wata matsala ne? KO wata damuwa? Ke ki kama kanki ya zaki rinka irin wanan zancen a gaban yarinyata? To bara kiji bofyguard tayi min kankanta sai dai na kara aure na auro mace mai sunan mace aman ba ku ba!
Ya Mike yayi dakinsa da yarsa Awatif ta raka shi da kalo tana fadin dan kwaya kawai a cikin ranta
Raisa na shiga dakinta ta kuna wakar rihana ta kama dirkar rawa kamar an aikota har ta gaji tun tana jiran yarinyarta har baci yayi awon gaba da ita
Can cikin bacin sa ya fara jiyo tana mamamamana mamamamana firgigit ya farka ya kuka fitila yana fadin Afane kin gan ni dady ne yi shiru kinji ina ai kamar kara mata kukan yake tana ihun mamarta ya dafe kai ya ja tsaki
Ya fito yana zabga sauri domin jin kukan nata yake har ransa yana isa bai tsaya wata wata ba ya tura kofar ya shiga dakin can ya hangota saman Capet ta dunkule waje daya da alama sanyi take ji gaba daya rigar tayi sama dan ma a juye take a hankali ya isa ya rasa taya zaya tayar da ita daga bacin
Ya kai minti biyar har sai ya juya sai kuma ya dawo can dai afane ta kuka calara kuka ai da wata irin zabura ta farka tana lalube tana beby ita ta ma manta da ba a dakinta take ba
Kamar daga sama taji yana fadin ke ke gata
A hankali takai duban ta wajen sa tana fadin mai kayi mata kayar da ita kayi KO? Ba ga irinta ba sai a daukarwa mutun ya aje a sakata kuka ni gaskiya bazan π³π³π³ sai a sanan ta lura da yayi kuri yana kalonta tana zuba masa rashin kunya da..........................
Love uππ
92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kadaπππ ta ruwa ce π§π§π§π§
Na Sajida πΈ
37
Tana barin gidan tayi kiran dadynta ta shaida masa Irfan ya mareta , cikin wani karaji ya ce what? Mai kika yi masa? Mai ya hadaku?
Ta ce : dad wai don kawai na ce zanzo na ga momyna
Dadynta ya ce : yanzu kina ina?
Ta ce: gani cikin motata ina tuki dady ni walahi sai na kai karar sa
Ya ce: no yanzu kije gidan su aminiyar ki idan nazo zanzo da kaina nayi masa gargadin bugun min ya idan kuwa ya kuma na rufe shi dan uwarsa
Tayi murmushi tana fadin sai dady
Shima yayi dariya ya ce ki je a hankali kinji KO?
Ta ce OK dad
Tana isa ta tarar da kawartata tana konce sai sheka baci take sharenta kuwa sirop ne na maye da alama ta sha tayi mankas abinka da itama ranta a bace ta dauki saura ta shanye ta yasu a sharen kawar tata ta lula duniyar mashaya (ya allah ka rabamu da aikin asha)
Har karfe daya na dare yana zaune yana duba lokaci Awatif bata shigo ba ya lumshe idanuwansa ya dauko wayar sa ya danawa mahaifiyarta kira domin gita hakin su don bai san inda take ba ga dare yayi
A ringin na biyu aka daga hade da salama , ya amsa cikin muryar mamaki ta ce General lafiya wani ne ba lafiya?
Jin bata san bama abinda ya faru ya ce : mama Afane ce ta dana kin ganta yanzu ta farka shine kuma take rigima saΓ― na bata wayar ashe ta dana kira
Hajiya ta ce eyah kishiya ce to ka fada mata bazan bar mata elhajin ba
Haka dai cikin murmushi har ya katse Kiran yana tinanin lale yarinyar nan
Awatif wace tayi kwanan zaune bayan sirop din ya saketa gabanta sai faduwa yake tana tinanin irfan ita kadai sai da ta sani da bata fito ba daga gidan , wayarta ta kuma dauka ta dana Kiran dadynta ta dora masa kukan kawai ya dawo a gobe ya rakata ita dai kawai tayi missing din mijinta
Hakan kuwa akayi ya biyo jirgin karfe biyu na dare wanda zai sauka a Abuja karfe 10 na safe
Yana cikin lambu idanuwansa a lumshe ya jiyo karar wayar sa yana dagawa yaga abansa ke kira Mr president ya kara tare da salama
Elhaj Muhammad Ibrahim ya shiga balbale shi da fadan taba lafiyar matarsa da yayi sosai ya yi masa fada sanan ya umarce shi da ya tashi maza ya je suna cikin gida ya baiwa abanta hakuri sanan ya lalabi matarsa ta koma dakinta kar ya kuma jin hakan ta faru
Irfan Wanda ransa ya gama baci zuciyar sa ta cika da jin haushin Awatif kan hada shi da mahaifin sa da tayi ya ce : allah ya huci zuciyar ka hakan bazata kuma faruwa ba
Mr prΓ©sident ya ce: good boy bye
Irfan ya Mike ya gyara bakin glas dinsa ya nufi falon Momy
Yana shiga ya tarar da su zazaune itama a saman kujera kamar sa'ar su a ciki ciki yayi salama suka amsa ya shiga ya dan risina ya gaisar da sirikinsa
Auwal jaji ya amsa masa cikin sakin fuska sanan yayi masa gargadi kan ya rike matar sa domin tana sonsa
Shi dai kansa a kasa bai ce komai ba har ya gama ya mike yana washe baki matan Mr prΓ©sident suka ce a gaida gida Irfan yayi masa rakiya ya barshi da yarsa suna tataunawa yayi filin basket-ball a can ya tarar da Raisa da Afane su duka sun sha kayan sport Raisa tana ta sakawa Afane biiii tana yi mata dariya ita kuwa rike bol din ma bata iya ba daga ta kama bol din sai ta kufce mata Raisa kuwa ta dauke ta jefa
Ya dade yana kalon su haka kawai yayi sha'awar buga bol din KO ransa zaiyi dan sanyi sanyi balatana yanda Afane ke kyalkyalta dariya
Kamar daga sama Raisa ta tsinci muryarsa yana fadin a raba da ni
Ta zaro ido ta ce what?
Ya hade girar sama da ta kasa ya ce ku biyu ni kadai
A ranta ta ce dankari to mai hadina da kai Malan har da zan buga basket-ball da kai a fili kuwa ta ce am dama ni na gaji bara na barku ku buga da Afane
Ya dala mata harara ya ce ke dallah bana son munafurci KO ki buga bal din nan KO walahi na babalaki
Da Sauri tayi kuri tana kalon sa ya kuwa gyara daurin takalmin dake kafarsa ya fara bugawa
Ita abin mamaki yake bata wanan ai shi ake kira iko mai sa a fitar da wando ta ka
Tako dage ta kara tatare wandon ta domin abin nayi ne
Morning allll
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada πππ ta ruwa ce π§π§π§
Sajida
36
Ya ce : ke baki da hankali zaki fita a haka idan fa wani ya ganki? Baki da riga fa KO kinsha giya ne? Wai ma mai yasa duk inda nayi kina biye da ni ne? Yau dai har da tube kayan jikinki dan ki ja ra'ayina? Yaushe zaki gane cewar wanan yayi nuni da jikinta ya ci gaba da fadin sun yi min kadan? Ke kanki sai na hade ki waje daya na murje , aman dan tsabar jaraba kina biye da ni,
Cikin inda inda ta ce ni walahi ban san kana nan ba
Ya ce rufe min bakin ki munafuka ai ke din makauniyace shi yasa , to bara kiji kar ki mayar dani birin basan ki kinji KO ? Fada min dazu meye zaki fadawa su Momy? Fada min
Tayi kuri tana kalon kasa idanuwanta duk sun firfito dan tsabar azaba ta ce ba komai ba ne ba fa
Ya ce rufe min bakinki banza makaryaciya walahi Raisa sai na babalaki domin KO Babar mace bata isa ta juyani kamar yanda kike kokarin ganin kin juyani marar lafiya kawai
Ta cuno dan bakinta ya saka hanu ya bige bakin ya ce batatar banza ni kauce ki bani guri kuma ki tabatar kin saka manyan kaya kafin ki shigowa mutane falo domin akoy baki , yayi gaba abinsa
Raisa ta matse kwalar da ta tarun mata ita kam tata ta sameta wanan kadara allah ya bata ikon cinye wanan jarabawar tayi salarta ta bude werdrob din Ma ta rasa mai zata saka kawai can ta zaro wata doguwar Riga ta atanfa ta zira kamar uwar mata rigar tayi mata yawa haka ta dauko dan kwalin rigar ta daura ta dauko yarinyarta suka yi falo
Suna shiga Momy ta kali Ma,Ma kawai ta sine kai bata ce komai ba momy kuwa ta guntse dariyarta domin taga an canza kaya
Samir ya ce sai amaryarmu o su Raisa da kayan hausa
Ta cuno baki ta ce Momy kin gani KO?
Yayi dariya ya ce momy baki gani ba KO?
Kowa ya yi dariya ta zauna aka gagaisa ta tambayi Ilham ya ce bata da lafiya ta turke shi sai ya fada mata mai ke damun Ilham yayi shiru ta ce plz mana yayana
Ya ce am dama ta fa warke
Ta ce shi Kenan allah ya kara mata lafiya
Ya ce amin
Sai bayan sallar la'asar Awatif ta karaso tana takunta na manyan mata masu class ta shigo da salama ta gaishe da momy ta nemi waje ta zauna gefen Irfan wanda yake ji kamar ya shaketa dan haushi tun sage sai yanzu ta shigo kuma ga mutane zaune momy kadai ta gaisar kai shi dai bai san yanda zaya yi da yarinyar nan ba
Can kasa kasa ya mintsineta yayi mata nuni da Ma
A dakile ta gaisar da ita ta juya ta cewa Samir ya kake
Samir ya amsa mata da lafiya
Ta kali Irfan ta ce darling plz ina son zuwa gidan su mamana na gaishe su
Ya gala mata harara ya ce bazaki ba
Ta ce mai yasa? Ai ita wanan ka BArta tazo wajen tata uwar aman ni ka hanani kaji tsoron allah dan ni ba yafewa zanyi ba
Ji kake tau ya dauketa da mari ya kara mata gaba daya wajen hankalin su ya dawo wajen sa Samir yayi Saurin rike shi yana fadin haba soja haba soja idan rai ya baci ai hankali baya gushewa plz calm dawn haba soja kar ka kuma daga hanunka jikin mace kaji KO?
Cikin in.ina har bakinsa yana karkarwa ya ce duk tsakanina da mutun KO shi waye kar ya taba martabar iyayena domin idan ka taba su ka taba tashin hankali ganin yana famar rikice musu ya saka Ma tayi saurin dora kansa a cinyarta tana karanta masa a'uzubilahi mina shaidanin rajim da inalilahi wa'ina'ilaihi raj'une har shima ya kama yana maimaitawa nan da nan ya fara ajiyar zuciya
Abin ya matukar birge Samir har ma yayi fatan allah ya bashi mai yi masa hakan koda kuwa Ilham ce domin shi momynsa ta rasu tun yana karami. Momy kuwa sai murmushi take ita dai allah yana gani tarbiyar yarinyar sam bata yi mata ba yarinyar bata da kunya allah dai ya shirya
Raisa tunda abin nan ya faru kawai sai taji wata kimar general ta karu a idanuwanta kwarai wanan hali nasa yana matukar birgeta ita kadai sai kada tedyn Afane take tana dan rauda kai yana tsohuwa
Awatif da gudu ta fita tana kuka ta warci ky din mota ta bar gidan ita tun da take KO ubanta bai taba marinta ba sai yanzu katon banza sai zabga mata mari ta kyale shi ? Ai walahi sai ta kai karar sa
To fah kumu je zuwa makaranta taku har kulun Sajida
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada ππ ta ruwa ceπ§π§π§π§π§
40
Jinjina gareku masoyana allah ya bar zumunci gaisuwa mai tarin yawa gareki kawata Salima allah ya barmin ke
Ci gaban Labari
.
Haka rayuwa tayi ta tapiyarwa da wanan ma'aurata ba wani canji sai ma kara tsoronsa da Raisa ke ji tun ranar da yayi mata duren abincin bakinsa kuwa babu abinda hadata da shi KO da kuwa sunje office ne tana samun hanyar da zata silale tayi tapiyarta wajen cafe tayi zamanta bayan ta tabatar da bazai fita ba
Bangaren irfan hakan nayi masa dadi domin yarinyar ta fahimci ya fi karfinta ta dena haye masa ta dena saka masa ido da matarsa
Hakan ce ta kasance wajen Awatif rayuwar su suke cikin jin dadi ita da mijinta domin tana yiwa Raisa kalon katon gardi mai tsaron lafiyar mijinta a wajen aiki sanan ta tsare lafiyar su a cikin gida kuma ta kula da rainon banzar yarinyar nan (Afane)
Konce suke saman bed awatif tayi matashin kai da kirjin Irfan shi kuwa yana dan wasa da atach din dake kanta ta kuwa tayi shiru tana ajiyar zuciya can ya ce: wifey
Awatif ta ce na'am my mine
Ya ce : ina son bebys da yawa wai ya akayi duk irin aikin nan da nake sha har yanzu shiru?
Gabanta ya bada damdamdam tayi shiru ta fada tinanin lokacin tana