Showing 42001 words to 45000 words out of 75972 words

Chapter 15 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

6015

kuwa ya matsa a hankali ya juyo Raisa idanuwan ta a rufe sai barcin wahala take ya daukota cimak kamar beby a hanunsa ya fito yana tafe a hankali kamar ya dauko kwai ,
Samir sai mirmushin shakiyanci yake yi masa ya bude masa motar ya shiga da ita a hankali tana rungume a jikinsa tana sharar bacinta Ilham ta saka an kwaso tarkacensu an zuba a boot Beby Afane ta shiga gaba Afane ta daura mata belt ta yiwa mijinta allah kiyaye hanya suka tafi

A hanyar ma ba abinda yake sai tinanin allah ya sa karta farka tayi ta kuka gashi jikinta zafi rau


Suna isa ma'aikatan gidan suka kwashi kayansu suka yi cikin gida da su , Samir ya bude masa kofar ya fito a hankali har yana bisimilah ya nufi cikin gidansa da ita

Yana shiga ya tarar da Madame A hakince sai kunbura take na ina ya shiga tun da safe har yanzu gashi wayoyinsa a dakin uwarsa , kawai sai ganin mutun tayi ya shigo da bodyguard a rungume a jikinsa , ta zabura sai da cop din hanunta ya fado na glass ne kuwa ji kake ratsatsa ya fashe da Sauri irfan ya kara rungume Raisa gudun karta farka ya nufi dakinta da ita ya shinfideta Afane Wace itama tayi baci ya kaita ya shinfida kusa da uwar ya gyara musu konciya ya fito

Tana tsaye ta rike kugu tana girgiza yana fitowa ta shiga magana tana daga murya tun karfinta ,momy da tazo domin labari yaje mata cewar anzo da yarta kuma ba lafiya sai ta dan dakata tana sauraron abinda Awatif ke fadi (πŸ™Šmomy labe sai na tona)

Awatif ta ce " darling me idanuwana suke gani? Please kace min harbeta akayi ka taimaka mata ka daukota please

Irfan ya zaro ido ya ce " ke wani irin magana ne wanan ? Allah ya sawaka ba Wanda ya harbe ta

Ta ce " to me takeyi a jikinka?

Ya ce " kin manta matata ce kamar ke

Awatif ta zaro ido waje tace" walahi allah ya sawaka matarka fa ? Ai wly nafi karfin yin kishi da bodyguard kato irin mijina

Irfan ya ce " katon nan tafiye mini ke domin a yau katon nan tayi min kyautar abinda wata ya mace bata taba yi min ba , katon nan da ta shiga cikin karti tayi formation dinta da take saka kayan karti tana takun karti harma tana kare lafiyar kato wato ni yau ta yi min kyautar da Wace ba katon ba bata yi min ba katon nan yau ta faranta mini rai katon nan ta saka na yarda abinda baba ya hango yaro bai isa ya hango ba , katon nan a yau ta saka na kara ganin kimar iyayena katon nan a yau na kamu da matsanancin sonta Wanda nake ji har yanzu yana kara bin duk wani lungu da sako na jikina katon nan ita ce farin cikina


Awatif ta done kunan ta ta kwala ihu tana fadin enaugh please chut up ya isheni haka shin asiri tayi maka ne?

Irfan ya ce " no budurcinta ta kawo mini


Gaban awatif ya fadi ta zaro ido waje ta ce " walahi na likita ne haba irfan baka san yanzu ana iya saye ba ? Ni don kar na bata maka rai yasa naki saya ?

Irfan yayi murmushi mai ciwo ya ce " nata ne domin tarbiyar Ma dita ce bazata iya zuwa wani ya dasa mata ba , ita bazata guji yin hakan domin ni ba sai domin allah (kaji fa maza )


Awatif ta ce" walahi karya ne yanzu kai da girmanka kaje ka cewa yarinyar nan ta baka mai? Dan allah baka ji kunya ba? Wanan ai abin kunya ne


Irfan ya ce " ke karki ga ina daga miki kafa don ina cikin farin ciki walahi zan ci ubanki , tsaya sai ma kin fada mini ke ubanwa kika kaiwa naki budurcin ? Wani jakin kika kaiwa? Ya zaburo ya shaketa sai ta fada masa

Momy dake tsaye a kofa tana sauraron su ta fara jin kakarin kamar an shake mutun da tayi niyar ta koma sai kuma ta tura kofar ta shigo , ta zaro 😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳😳














Nima na zaro nawa idon na aje waya domin mu kwato Awatif daga hanun general kar ya kasheta😁☹
[7/7 14:53] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_β™»EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_




51



Momy na shigowa tayi dikira ta salamce tana tafa hanu Irfan da Sauri ya cika Awatif tana ta kakarin aman domin ta shaku da kyau

Momy ta ce : mai nake shirin gani haka ? M tayi maka?

Irfan da ta gama batawa Rai ya kwashi inda inda ya ce:: momo....mom..y bbba ba komai

Momy tayi shiru ta ce " sanu awatif tashi tashi daga tsugunnin fada min me kika yi masa?

Awatif da kyar ta mike tana layi ta ce " no ba komai tayi dakinta ta rufo

Momy tayi tsai can dai ta ce " ina yarinyata ? Fito min da yata mu koma gida haka kawai kaje ka kwaso min ita yanzu haka dukanta kayi domin Raisa bata barci da wuri haka ta nufi dakin Raisa tana mita

Irfan yayi tsai wata zufa ta karyo masa ya zaro ido waje da Sauri yabi bayan momy yana fadin Momy karki tashe ta , tace kanta keyi mata ciwo

Momy ta ce " to dauko min ita mana kar aje sai tayi barci a lalabo a kashe min ita dan bakin ciki ,


Irfan ya kuma zaro ido a ransa ya ce tap haba dai momy walahi yau sai dai kiyi hakuri a fili kuwa ya ce to kije zan kawota yanzu ,

Momy tayi gaba tana fadin daukota ina jira

Tana tafiya ya dauki wayarsa ya kira Dady ringin na biyu ya daga

Irfan ya gaishe shi yayi shiru ya rasa ta ina zai fara

Dady ya fahimci yanada magana sai ya ce" son ina sauraron ka

Irfan ya ce " am dama aikin da zan tafi ne malesia nace ina son tafiya da Raisa saboda aikinta


Elhaj Muhammad Ibrahim ya ce tafiyar ba ranar monday bane?

Irfan ya ce " eh dady am tana ma iya zuwa da yarta ba damuwa dan ku fadawa momy ta barmu plz


Elhaj Muhammad Ibrahim ya so ya dago zancen dan NASA aman sai yayi shiru bai nuna masa komai ba aman ya ce"" to kuje harda Awatif din KO?


Irfan ya ce"" no dad ai bata samu hutu a wajen aikinta ba sanan muma ai aikine zamu je

Elhaj Muhammad ya ce""" OK ba damuwa

Irfan ya ce " dad kuma dan allah yanzu momy tace sai na maida mata Raisar ita kuwa har tayi barci


Dad ya ce""" irfan ai yau tayi min alkawarin zasu koma kashe zanyi mata magana

Yana kashewa elhaj Muhammad ya Dana Kiran lambar Hajiya sajida aman ba'a daga ba hakan yasa ya cewa hajiya khadija bara ya dubo KO lafiya


Yana shiga ya tarar da hajiya sajidar tana waya da Docter Mariam tana tambayarta wai lafiya kuwa dazu aka ce Irfan ya zo ya tafi da ita?

Docter Mariam ta ce " Ma'am bai fada muku ba ?

Hajiya sajida ta ce " no

Docter Mariam ta ce : Ma'am i'm sorry ya ce zai shigo yayi muku bayani kar na fada muku i'm sorry plz

Hajiya sajida zata yi magana sai ganin Elhaj Muhammad tayi tsaye yana kalonta ganin hakan ya sa ta datse Kiran ta ce " dady lafiya dai ?

Dady ya kaleta ya ce"" momyn yara kinfa manyanta ki dena rigima plz


Ta cuno baki kamar wata yarinya ya shigo yana murmushi ya ce "" ki barshi da matarsa

Ta ce"" au karata ya kai KO?

Ya ce " ke dai umarni na baki ki barshi da matarsa sanan zasuyi tafiya Malesia wajen wani aiki ran Monday so gobe ki hade kayansu na nan a kai gidan su jibi insha allah zasu daga

Momy ta ce " to domin sam bata iya yiwa mijinta musu ba koda kuwa bata son abu hakanan zata yi hakuri

Elhaj Muhammad yayi murmushi ya ce " haka nake sonki my πŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ’ƒ





Indiya

Wani matashi na hango yana taku cikin isa ya sha kananan kaya ya caje gashin kansa da jaka a rataye a hanunsa ya saka bakin glass yana tafiya cikin banbar university , yan mata sai kalonsa suke shi kuwa KO kalo basu ishe shi ba burinsa ya isa ga motarsa yar karama fara mai shegen kyau
Yana isa ya juyo idona sukayi arba da shi na furta waouh ba shiri Imran ne yayi mugun kyau fuskarsa ta kara wani haske sai dai sam ba annuri a tatare da ita ya shige motarsa yayi mata ky ya ja sai baban gidansa da yake rayuwa shi da wata yar indiya mai suna karina , wato bayan tafiyar dady wanan yarinyar ta malake masa tun baya kulata har ya dawo yake kulata tana rayuwarta a gidansa tamkar matarsa "" wa'iyazubilah"" allah ya yi mana tsari ,






Nigeria

Zaune yake yana kalonta sai barcinta take shekawa harda juyi wajen karfe hudu ya tashi ya dauro alwalah yayi ta jera nafiloli yana rokon allah kan ya bashi mafita ( lale an kamu) , karfe bakwai Afane ta farka ya dauketa ya kaita wajen Tsohuwa Wace tayi rainon ta ya dawo yana shigowa daidai ta farka daga dogon barcin da tasha Wanda rabonta da tayi irinsa tun kafin taje formation

Ido hudu suka yi da ita ta zaro ido zata diro daga saman bed din taga yana nufota sai ta koma can karshen bed din ta takure kanta tana karkarwa


A hankali ya haye saman bed din yana matsawa kusa da ita a hankali

Jin kamshin turaransa yasa ta dago kanta suka yi ido hudu da shi ta bude baki ta fasa kuka tana juya kanta , da Sauri ya matsa ya rungumeta tun karfi tana kuka tana dukan kirjinsa , shi kuwa sai lalabata yake yana dan bubuga bayanta irin tayi shirun nan



Can dai ya samu tayi shiru tana ajiyar zuciya

A hankali ya ce """"







Morning
[7/7 14:54] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_β™»EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_




52

Irfan ya ce " *Raisa*

Taki dagowa balatana ta kale shi duk da irin yanda taji sunan wani daban

Ya kuma cewa *Raisa* ki amsa min

Tayi banza da shi

Da karfi ya ce " ke yana zaro idanuwansa

Tayi firgigit tana kalonsa a ranta tace shi kamar wahainiya? A fili ta ce " na'am

Ya ce " ki nutsu muyi magana

Ta ce " to

Ya ce " ranar monday ina da tafiya Malesia sati biyu zanyi wajen aiki kinsan yanda securiti dinsu take so dole sai naje da bodyguard nima ba a son raina zan je da ke ba

Ta ce " to aman wa zan barwa my afane?

Irfan yayi murmushin cin galaba ya ce cikin basarwa irin abin bai dame shi ba " idan kina da masu tsareta mai raino sai kije da ita

Raisa ta ce"" OK

Har ya mike ta ce " am ina son zan je wajen momyna na dauko Afane

Ya ce " no ba yanzu ba , ki taso mu karya

Ta dade zaune cikin ruwan dumi kamar yanda Docter Mariam ta fada mata kafin ta fito ta tsala wankanta ta dauro alwalah ta fito ta shiga ramuwar salolin da ake binta sai bayan ta gama ta bude werdrob dinta ta zaro wandonta ja aman bai matse ba ta saka ta kuma zaro riga fara ta saka bata saka bras ba ta kali madubi sai ta tsinci kanta da dauko jagira ta saka a idanuwanta ta dauko dan jan baki kalar πŸ’„ ta shafa sai leben nata yayi kalar wandon tayi tsap da ita ta lumshe ido tana tuna abinda ya faru da ita a jiya ba shiri ta bude idanuwanta tana astagafari sam bata son tunowa ita fa gani take kamar a mafarki wai yau ita Raisa ta rasa virginity dinta KO da yake ai koda an tambayeta zata nuna wanda yayi mata idan yana so ya musanta ya gani , tayi kwafa ta ce ai walahi sai ma na fadawa momy Wanda ake yiwa kalon ba ruwanshi da iskanci ashe shine ma banban dan duniyan kuma walahi gwonda tun wuri ta raba ni da gidan nan tun kafin a lalaba a dirka maka ciki a barka da kunyar duniya ( to kaji nima ina son sanin Raisa kuwa akoy ilimin adini a kwakwaluwar nan nata KO dai kawai sai harbin bindiga?πŸ€” ) sai da ta gama murgude murguden bakinta ta fito ta nufi table a nan ta tarar da Afane zaune tana ganinta ta fara bangalar dariya tana fadin


Mamamana oyoyo


Raisa ta zauna ta ce " oyoyo my beautiful beby

Shi dai kalonta yake a ransa yana fadin Ashe abin ba daga rama ba yake KO kiba oh allah ashe irin duniyar nan akoyta ? Tun sarai yake zaune yana jiran gawon shanu shi bai sani ba a gidansa? Yayi murmushi yana sauraron hirar Afane sai surutu take zubawa raisa ita kuwa yau ta zama wata verry silent kamar wace KwaΓ― ya fashewa a ciki sai yar hama take , can dai ganin Awatif taki fitowa ya sa ya Mike ya ce su fara ci bara ya kira awatif


Raisa ta daga kafada ta hada musu abincin su


Yana shiga ya hangota a nanade a saman bed , ya jinginu jikin garu ya kirayi sunanta ,

Ta dan bude rufar da tayi tana kalonsa idanuwanta sunyi jajir

Ya ce " subahanalah Awatif kuka kika yi? Ya hau saman bed din ya tayar da ita zaune yana taba jikinta

Ta rushe masa da kuka ta ce" walahi ba wani kato na kaiwa budurcina ba , tun ina primary aka yi min fyade kuma ka tambayi dadyna

Irfan ya ce " shuiiit kinsan jiya ina cikin murna ne kika bata mini rai shi yasa na biye miki so manta kawai

Ta ce " darling ka dena sona KO? Dan bana haihuwa ne har ka fara bin wata?

Irfan ya ce " ba zancen so a nan, kuma watar da kike nufi matata ce fa

Ta ce '" ai da kai kake cewa kana kyankyaminta kuma tayi maka kankanta

Ya ce " eh hakane aman yanzu na fasa ki gane Awatif bana son gobe kiyama allah ya tambayeni mai yasa nayi banbanci tsakanin ku don haka kar ki saka komai a ranki kawai gudun fadawa halaka ne (munafuπŸ™Š)

Awatif ta ce " kana nufin baka sonta?

Yayi dan Jim sanan ya ce " eh

SaΓ― a nan tayi murmushi ta ce to muje mu ci abincin

Ya ce OK , shi dai a ransa yana mamakin halayar mata su dai komai abin suyi korafi ne a kansa sanan komai so suke ya zamana na su kadai ne yayi murmushi ya ce " na san yanda zanyi da ku













I'm sorry masu karatu yau babu isashen lokaci kuyi hakuri da wanan taku har kulun SAJIDA
[7/7 19:17] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_β™»EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_


53

Exclusive writer's *EXCLUSIVE WRITER'S* ❀🐊❀🐊❀🐊❀🐊
Jinjina gareku taurari allah ya kara damkon kauna tsakanin mu sako daga , ya , kanwa , kawa a wajen ku *SAJIDA*



Ci gaban labari

Mondey karfe bakwai da rabi na safe BODYGUARD ce tsaye ta sha kayanta na sojoji ta saka bakin glas a idanuwanta tana kokari daure bindigarta da kyau , daga waje GENERAL ne tsaye fuskar nan a hade kamar hadarin gabas sai ka rantse da allah bai taba yin dariya ba yana bankwana da matar sa Awatif ya dan duko ya mana mata kis a kumatun ta daidai Raisa ta fito ta kawar da kanta a ranta ta ce " shirme ,
Tana isowa ta kame ta Sara masa sanan ta juya tayi cikin gida domin tayi bankwana da iyayenta,

Ta tarar da iyayen zaune suna jiran shigowar su suyiwa juna bankwana ta zauna ta gaishe da su , sosai hajiya sajida tayi mata nasiha mai ratsa zuciya sanan ta debo wasu abubuwa a cikin yan kakanan jarkoki ta bata tace ta ringa sha ba da yawa da yawa ba , sanan ta kula sosai da abinda zasu rinka ci da a wajen da zasu rinka ci

Abinka da shazumamu tun a nan ta bude ta fara sha tana fadin wanan ai sunyi mata kadan domin har sati biyu zasu yi da wuri zata shanye su

Momy dai tayi murmushi a ranta tace " allah ka ragewa Raisa shirmen nan nata , a fili kuwa ta ce : beby karfa ki shanye lokaci guda yana iya sakaki rashin lafiya , daidai nan Irfan ya shigo ya duka har kasa ya gaishe da iyayensa sanan shima ya zauna saman kujera yana dan satar kalon Raisa

Raisa ta ce " Momyna idan mun dawo walahi akoy magana mai mahinmanci da nake so muyi da ke tun kafin abin yayi nisa

Momy ta ce " toh allah dai ya sa lafiya ?

Irfan ya ce " Momy jirgin karfe tara zaya tashi wai ina su Babar ne sai mun je mun kula kowa ya shiga a kan lokaci domin da na ma'aikata zamu tafi

Momy ta tashi tana fadin bara na gani fatima ta tafi ta sauyo maka dambun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login