Showing 36001 words to 39000 words out of 75972 words

Chapter 13 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

5993

niyar yin adon don suga ta karbi lesson din nasu su shafa mata lafiya kuma a yau din tun karfe bakwai Isma'il tela yazo da motarsa ya kawo dinkunan Raisa da yarta Afane

Karfe tara ta farka ta shiga toilette ta tsala wankanta sanan ta tsalawa yarta Afane ta nadota a tawul ta fito ta zauna gaban miroir ta shafa mai ta dauko hoda ta shafa daidai da jikinta ta dauko kwali ta saka a idanuwanta ta caje girar idan ta da girar ta ta dauko Jan baki kalar kasakasa ta shafa kadan ta konce gashinta da ta tufke tayi baci da shi ta caje shi yayi malemale a gadon bayanta ta saka dan karamin ribom ta daure shi a tsakiya yayi kamar wutsiyar doki daga tsakiya

Ta dauko wani materiel kalar ruwan toka da fari an jejefa duwatsu manyamanya kalar ruwan toka masu walkiya dinkin doguwar rigace akayi mata daga sama ta dan matse kirjinta daga kasa ta bude ta zira ta dauko yar sarkarta ta gwal yar karama da dan kunan ta ta saka ita dai Afane sai bin uwar tata take da kalo ta ce " mamamana ina zuwa

Raisa tayi murmushi sai da kumatunta suka loba ta ce taso bebyna na shirya ki , haka ta shirya Afane da dinkin doguwar rigar itama ta dauko wani takalmi mai tsini kafa ciki ta saka tayi tsaye tana kalon kanta a madubi ita kadai ta bushe da dariya ta ce aljana Kenan


Ta dauko Afane ta fito

Karar tafiyar takalmi mai tsini shi ya saka su waigowa ba momy da su Fatima da hajiya khadija da Dady wanda zuwansa Kenan daga tafiyar da yayi harda yan rakiyarsa yayan abokinsa mai dala yusuf da husein kai harta da *GENERAL* *IRFAN* na wajen shima ya dago kansa idanuwansa suka sauka a kan Raisa da Afane bai san lokacin da wayar sa ta kufce ji kake taratsatsarsatsarsatsarsa






To pa muje zuwa



Love u😘😘😘😘😘😘😘😘
[4/7 09:30] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_



45

Irfan ya dago kansa idanuwansa sukayi arba da Raisa dauke da Afan ji kake taratsatsa karar sakin wayarsa a kasa gaba daya suka jiyo Elhaj Muhammad ya ce " subahanalah irfan lafiya

Gaba dahansa ya daburce da ba dan yaga Afane ta malakewa wanan matar da bazai taba yarda cewar *BODYGUARD* ce cikin inda inda ya ce"" chuiiiiiit wly wayar ne bata zauna da kyau ba , daidai nan Afane ta zilo kasa ta nufi grandpa dinta tana washe hakora tana fadin dadyn dadyna oyoyo

Shima ya cirata sama yana fadin yar yata oyoyo

Duk suka yi dariya Raisa ta karaso cikin yanga ta zauna kusa da Elhaj Muhammad Ibrahim tana fadin my dad shine kana hanya ba'a fada min ba?

Yayi murmushi ya dan kama kuncinta ya ce " yar gidan dadynta yanzu ba kin gan ni ba ko bakya murna?

Ta ce" lah ina murna, ta dan durkusa ta gaishe shi ya amsa cikin fara'a da kulawa


Elhaj Muhammad ya ce" yar dady baki gaisa da baki ba ,

Sai a sanan ta lura da su yusuf da suke binta da kalo kowane yayi wangalau da baki

Ta dan yi murmushi ta tashi ta isa gaban su daman doguwar kujera daya suke zaune da Irfan tana isowa gabansa ya shiga dukan uku uku a hankali ya dan cije lebensa na kasa ya shiga maimaita astagfari kamar yayi sabo a zuciyarsa kamar daga sama ya hangi hanunta tana motsa bakinta da alama tana kokarin basu hanu ne su gaisa
Ya zaro ido can ya tsinci muryarta tana furta 👋 hi i'm Raisa

Kafin yusuf ya bata hanun su hade irfan kamar walkiya ya tare hanun bai san lokacin da bakinsa ya ce"""""" *My ANGEL* ba na hanaki baiwa maza hanu ba ?


Yusuf ya ce" general kar dai har ka kama?

Wani malolon bakin ciki ya tsaya masa a wuya a ransa ya ce na kama ubanwa shege mai kaudin tsiya , aman a zahiri sai ya ce""" she is my wife my life murmushi cike a fuskarsa ya dan mintsini Raisa domin ta zama tamkar an dasa bishiya tayi wani zuru kamar Marar wayo kai Irfan akoy dan kwaya

Ta danyi murmushi ta dan zagayo hanunta cikin nasa ta ce""""" he is my lovely husband , harda juya idanuwa tayi fari ai bai san sanda ya shiga tari ba kakautawa Raisa ta dage wajen dan bubuga masa bayansa karshe ma ta jayo shi tayi dakinta da shi stil Heels din na kafarta bata cire ba suna shiga yayi bayi ita kuwa ta dakata daga kofar bayin tana tambayarsa yaya dai?

Ya kwashe minti Biyar a ciki sanan ya fito ido sun kada masa sunyi jajir ya sauke su a kanta , tayi kiwut kiwut da idanuwa ta ce " sanu sanu yaya

Ya gala mata harara ya ce" ke ban hanaki gaisawa da karti ba?

Ta ce " yaya wa'inan ai ba karti bane

Ya ce"" idan ba karti bane kaniyar ki ne KO?

Ta kama baki ta ce "" yaya kai fa ka hana zagi kuma kake yi wly du mai zagi gobe ranar kiyama
Cikin karaji ya ce " rufe min baki , nace kaniyar taki sai mai wai ke yaushe ma kika iya tafiya da wanan abin? Haka kawai jaraba ana zaman lafiya ubanwa yayi miki wanan kwaliyar?

Ta ce"" ni nayi, sanan dama badan ban iya bane kawai dai dan kar na bata kayana ne (suri karya Raisa)

Ya ce "" ohk naji to daga yau sai yau karki kuma baiwa wani dan iska hanu kinji KO?

Ta ce " to

Ya ce" sanan sunan da na kireki da shi don nayi musu basaja ne don kar su dady suyi min fadan ina zaune kika gaisa da namijin da ba muharamin ki ba haka kawai an kakaba min marar hankali


Ta ce"" AF na sani nima ai cikin basajar ne na fadi hakan ai duk dan kar su gane cewar mun tsani junan mu ne

Gaban sa ya fadi a ransa ya ce mun tsani junan mu?

Raisa ta ce "" am yaya wai na ce daga shiga shan ruwa mai ya tsayar da kai cikin bayin har ka dade haka?

Irfan ya watsa mata harara ya ce " ban sani ba

Raisa ta ce " yaya ka zuba ruwa?

Ya zaro ido ya rarumi wayar caji a jikin bango a jone tana ganin hakan ta juya da gudu ta fada toilette ta rufo tana haki hade da dariyar ketar ta bata masa rai

Shi kuwa yayi kwafa ya juya ya fito , yana komawa saloon yaga iyayan basa nan sai su yusuf suna kalo

Yusuf ya kali irfan sai kawai ya bushe da dariya

Irfan ya ce bana son iskanci kai fa dan airs ne


Yusuf ya ce " abokina baka rufe ba

Da Sauri ya kali jikinsa idanuwansa suka sauka a saman ZIP din wandon sa Ashe da ya shiga bayin bai ja ZIP din ba sai yanzu tambayoyin Raisa suka dawo masa a cikin kwakwalwarsa ya ja tsaki hade da fadin "" ta rainani


Yusuf ya ce wa ya rainaka oga?

Irfan ya ce mtssss da allah tashi ni muje kayi iskancinka ka gama indai ni ne na isheka riga da wando


Shi dai dariya yake suka rufa masa baya shi da dan uwansa


Elhaj Muhammad Ibrahim ya kali uwar gidansa Hajiya Sajida mamar yayansa ya ce:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



















Morning
[4/7 09:30] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_




46


Elhaj Muhammad Ibrahim ya kali uwar gidan sa hajiya Sajida ya ce " maman yara yaushe dan Ma ya fada ne?

Tayi dariya ta ce " kai aban yara fadawa kuma ina?

Ya ce " kin fa gane ina na dosa , to mai ma matar take a gidan nan har yanzu ba sun warke ba ita da yar ta?

Da Sauri momy ta matsa tayi kalar tausayi ta ce " wly dady tsoro nake ji na maida su gidan su aje a halaka min su domin har yanzu bai samo azalumin da ya saka musu guba ba , kasan kuwa yana nan tare da shi yana kalonsa ne , jira yake ya samu sarari ya dada

Dady ya ce" momyn yara Kenan tabas kinada taki hujar aman ai akoy hanyoyi daban daban da ya dace su bi KO? Kamar wajen abincin su rinka girka kayansu da kansu manan sanan kwanonin su rinka wankewa da kansu kar ki manta har yanzu ke kike dafa abincina don mai yayanki bazaki koya musu hakan ba KO don suma su sami ladan da kike samu? Sanan tufafin su kar suyi sake da barin dakinsu a bude kuma kar ya kasance suna zubar da kayansu KO ina, kinga ba'aza samu hanyar bi ta nan ba , sai kuma ac kinsan yanzu har a ac ana sakawa, ni ba gashi da wanan karamin nake anfani ba? Idan ba ke KO Khadija wani ya shigo ya saka ba ai ba mai shigo min KO? So plz ki bashi matar sa kinsan fa shi ba tambaya zaya yi ba


Momy tayi dariya ta ce " to aban yara zan bashi matarsa aman please ka bari na dan kokoya mata yan girki KO kala uku ne wa'inda zata ringa yi idan sun koma

Dady ya ce " to mamar yara ba damuwa na bari , yanzu kuma a kula da baban yaran ( to kaji asuba alkhairi iyayen yara 😃)


Konce yake saman bed idanuwansa na kalon sama ya ki rufe su domin daga ya rufe sai fuskar bakar yarinyar nan ta fito masa tana yi masa murmushin nan nata Wanda kumatunta suke lobawa, ya juya ya kuma juyawa ya ja wani uban tsaki a fili ya ce *why ka rasa wace zakayi mafarki sai BODYGUARD* kar fa ka manta ko wacece ita namiji ce fa wanan shigar da tayi ai duk dan ta boye cewar ita din namiji ce haba Irfan be a men ( su men manya ) da kyar ya samu ya lumshe shanyayun idanuwan sa yana ta karanta adu'o'i kala kala sai can baci yayi awon gaba da shi
Da safe yana farkawa ya kali jikinsa ya furta " chuiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiit tun karfi ya diro ya shiga wanka yana yi yana tsaki shi kadai domin rabonsa da ya makara sallar asuba har ya manta wai yau shine har warhaka yana barcin wahala , yo barcin wahala mana barci cike da mafarkin aljana

Karfe bakwai daidai ya fito ya nufi gidan su momy don ya karya domin Awatif bata nan ta tafi gidan su don ta ga iyayenta
Yana shiga yaga Afane da katuwar tedy dinta tana ta zizigata , yayi tsaye yana kalonta fuskarsa cike da murmushi sai a nan ta lura da shi ta taho ta dane shi , shi kuwa ya tsura mata ido yana ta shinshinar sabon kanshin da sukeyi ita da uwarta

Ya ce " beby wa ya saka miki tirare mai dadi?

Ta ce " dady mamamana ce kaga ta sayo mana kaya sabi da kuma kaya na iyin na su momyn mamamana suma da yawa

Yayi murmushi ya ce " oh ashe mamamarki tana sonki ,

Itama tayi dariya ta ce " dady mamamata ta ce wai sai dai Anti Awatif ta kawo mini beby wai ita taje kasuwa anki a saida mata , dady ka sayo mini beby kaji ni bana son wanda baya motsi ita barbie bata motsi

Irfan ya danyi shiru ya ce " ita mamamarkin ta ce anki a saida mata yar?

Ta ce " eh kuma ta ce mu mun kauro nan guyin su momyn mamamata

A ransa ya ce lale yar rainin hankali to ba sai ta kauro din ba in gani , a fili ya ce " beby muje na karya kinji yar dady


Suna isowa wajen table din yaga kowa ya halarta harda Raisa ta sha kayanta na sojoji ta daure tam kanta ba hula gashinta yayi shar da shi sai kyanli yake , cikin takun kakarfan namiji ya karaso ya dan risina ya gaisar da iyayensa ya mikawa mazan hanu suka gagaisa ya dan juyo wajen Raisa Wace ta dauko jus zata kai bakinta ya tsura mata ido ya Mika hanu ya anshe jus din ya ce"" ba da shi ake fara karyawa ba

Ta dan cuno baki a ranta ta ce ni fa karyar nan ta fara isata domin ni ba manafuka bace haka kawai 😏 a fili tayi dan murmushi ta ce " morning *HUSBY*


Shima yayi murmushin ya ce *MORNING MADAME*

Ya ja kujera kusa da ita ya zauna suka ci gaba da karyawar a tare bayan sun gama kari Raisa ta mike sai a lokacin ya lura da takalmin kafarta kalar mai tsinin nan ne na matan sojoji yayi cicif a kafarta yayi mata kyau kuwa yana zaune a Babar kujera sai gata ta fito da jakarta ta baya ta daureta tam a bayanta aman ba hular a kanta ta karaso tana kalon Afane Wace ta hade rai zata fara halin da ta saba kuka idan dai Raisa zata fita


Raisa ta jayota ta dorata saman cinyar ta , ta ce""" bebyn wacece wanan?

Afane ta ce " bebyn mamamana ce

Ta ce " to kina ji zamu tafi mu sayo miki bebyn a kasuwa kinga yau harda dadynki shi yace yau har sai munyi kokowa da su , so kar kiyi kuka kiyi ta murna kina adu'ar allah ya kawomu lafiya kinga sai kiga allah yasa mun kwato beby KO?

Afane ta wangale baki ta ce"" to mamamana ki harbe su ki kwaso mini dayawa kinji

Raisa ta ce" haka za'ayi beby bani biyar ,ta mika hanunta suka tafa ta sauketa harda yi musu bybye

Irfan ya ce ke ina hularki ?

Ta ce wly duk suna gidanka shine nace idan mun dawo zanje na kwaso kayan mu ni da Afan sai na hado da su


Ya dan yatsina fuska bai ce komai ba ita kuwa harda murna bai ki ta dauki harda na Afane ba domin gani take idan tace zata dauko na afane bazai yarda ba

Motarsu ta tsaya a ma'aikata ta kama kofa zata fita ya riko hanunta ya jayota har jikinta na gogar nasa numfashin sa na sauka a wuyanta , a hankali ya tatara gashin kanta ya cusa cikin hular hular hanunsa ya ya saka mata hular sanan ya saketa

Gaba daya ta daburce ta ce "" wayo allahna

Ya ce:::::::::::::::::::::::::::::::::
























92245338
[5/7 09:57] Sajida: *DUK KARYAR KADA🐊🐊🐊🐊*
*TA RUWA CE🌧🌧🌧🌧*

*NA*
_*SAJIDA*_

_♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM_



47
Gaisuwa mai tarin yawa zuwa gareki naja'atu sokoto na gode da kaunarki gareni allah ya barmu tare,

Antina murjys na sami sakon ki allah ya kara lafiya godiya nake

Ina kara mika gaisuwata ga Amnoor da dukan daukakin jama'ar EXCLUSIVE WRITER'S FORUM muna tare allah ya kara dankon soyaya 😘😘😘😘😘😘😘😘




Ci gaban labari

Irfan ya ce meye ?

Raisa ta ce" no ba komai

Haka suka wuni wajen aiki Raisa ta wuni a tsaye kan kafafuwanta domin daga ta ce zata matsa sai Irfan ya tashi shiga wani wajen don kawai ya wahalar da ita ta dena saka wanan takalmin mai tsini shi baya son hankalinsa a konce ta tsokano masa rigima

Raisa har wani dan layi take na gajiya aman ta kasa cewa komai domin aikinta ne dole tayi hakuri aman a cikin ranta duk motsawar da general yayi sai ta ce mugu kato kawai mai murdeden hanaye to a haka ni da shi KO wa zai kare wani? Dan dai shi dan dady ne dan gata anyi masa rainon gata sai katuntaka aman yanzu haka rago ne shiyasa aka daukar masa BODYGUARD , ta dan jujuya bakinta sai dai yaga tana motsa baki a ransa ya ce mutuniyar kawai da kika yiwa yarki alkawari sai ki kawo matan ai wly ba mai maidamu gidan nan idanta biyu ta dorawa mutane rigima


Sai karfe bakwai suka sauko bayan ya raraba ma'aikatan sojoji kowa a wajen da zai kwana suka kama hanyar gida suna isa ya ce"" ke ki shigo gidana ina da magana da ke


Raisa ta ce " ohk nima daga nan sai na fara hada mana kayanmu


Suna shiga yayi dakinsa don yayi wanka Raisa ma ta fada toillete ta tsala wankanta ta fito ta maida wandonta na kaki ta bude wardrob dinta ta dauko wata riga baka mai siririn hanu ta saka ta jawo manyan akwatunanta ta shiga jera kayanta a ciki tana yar wakar rihana """""work, work, work, work"""""

Ya dade jikin kofa yana kalon yanda take aiki tana cikar rawa tun karfinta , a hankali ya shigo dakin ya zauna saman bed din , tana juyowa ta ga mutun zaune ta furta bismilahi rahamani Rahim , GENERAL yaushe ka shigo?

Ya lura da ta tsorata ne ya basar ,

Irfan ya ce"" ina sakon yarki????

Raisa ta dafe kirji ta zaro ido ta zauna dirshan a kasa ta ce""" don allah ina zan samu? Plz yaya irfan mu je mu aro wly zan kula bazata ji masa ciwo ba

Ya zaro ido yana fadin mu sato fa kike nufi?

Ta ce " aa ba zamu sato ba aman zamu aro mu ce yarinyata take so


Cikin ransa ya ce da yarinya ce? Bata da wayo? Kai irfan raina maka wayo ne tayi yarinyar da taje gidan maza? Kawai ta gama rainaka ne a fili ya ce "" duk Wace kika ga ta dauki cikin nan fa don tana son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login