Showing 15001 words to 18000 words out of 75972 words

Chapter 6 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

6010

mutsumutsu take tana jan tsaki tana tsinewa Raisa da duk Wanda ya shafeta ita har ga allah bata so aka saki Raisa ba domin dalilin sakin da aka yi mata gashi ita har yanzu bata ga mijinta ba ita kuwa gaskiya a matse take domin ba abun da bata sha ba na mata don ta gamsar da mijinta ya kuma jita gamgam a rufe (hahaha wani rufewan kuma) ta juya ta kuma ja tsaki
Titi ta ce Awatif ki dan kara gakuri nasan yanzu kin ganshi

Awatif ta ce ya za'ayi ya shigo din yana can ya tare wajen kanwar uwar tasa kinga fa yanda yake karkarwa data fadi har ni maceni yayi yana famar ranta ai walahi da sake duk sai na rabasu da shi inga ta takama

Titi tayi shewa suka tafa tana lumlumshe ido ta ce kawata KO na rage miki zafi??

Awatif tayi shiru kamar mai nazari ta tashi ta rufo musu kofar suka fada gadon ( wa'iyazubilah ya allah ka karemu da mu da iyalanmu da kaf kuliyin musulmi allah ka raba yayan mu da mugayen abokanai bata gari)

Sai da Raisa ta kwana ta wuni sanan ta farka tun da ta farka magana ma ta gagareta anyi anyi tayi magana kawai sai dai ta bi mutun da ido kuma docter ta ce masha allah da sauki sai dai ta rage tunani domin yana iya mayar da ita ruwa
An basu salama sun komo gida inda akayi ta tururuwar ganinta
Bayan kwana hudu kowa ya watse an jama'ar gidan sai amarya Awatif wace itama har yanzu basu tare ba

Mr president ya tara gaba daya familyn sa harda Awatif tana zaune kusa da Irfan Hajiya Sajida a sharen hagu dinsa Hajiya Khadija daga damar sa Fatima daga kujerar da take dan nesa da tasu tafi kusa da irfan Raisa na zaune a kasa ta rike kafar Hajiya Sajida ta dora kanta a saman cinyar ta Ilham na zaune ita ma jikin Raisar

Bayan adu'a Mr president ya fara magana kamar haka
Muna yiwa allah godiya da wanan jarabawar da ta samemu cikin karfin ikon sa ya bamu yanda zamuyi
Awatif muna yi miki marhababuki da shigowa cikin familyn dinmu allah ya sanya alkhairice ke a tare da mu
Ya kuma kalon Ilham ya ce Ilham allah yayi na aurar da ke ina yi miki gargadin da kiji tsoron allah ki yiwa iyayen mijinki da mijinki biyaya sanan ki rike adinin ki musulunci kar duniya ta rude ki domin dan adam ba komai bane haka dai yayi tayi musu nasiha mai ratsa jiki sanan ya nisa yayi shiru na dan wani lokaci har sai da irfan ya dago yana kalon sa sai yaga Raisa yake kalo ya dan girgiza kansa a hankali yaji ya furta "IRFAN" sai da ya furta sau uku sanan ya ce hakika ka kasance da mai biyaya ka kasance mutun adali ya kuma nisawa ya ce ya kai gudan jinina a wanan karon nazo maka da kokon barata ina neman alfarma a wajen ka

Irfan Wanda jikinsa yayi sanyi ya dago yana kalon dady cikin in'ina ya furta haba dady plz ka fadi mai kake so nayi maka

Dady yayi murmushi a nitse ya ce na kuma yi maka wani katsalandan domin ni Muhammad Ibrahim na daura maka aure da yar uwar ka Raisa

Dum dum dum zuciyoyin Awatif Irfan da Raisa suka shiga duka a tare suka mike tsaye Awatif ta dafe kirjiii ta juya da gudu ta fita
Irfan da kyar ya tataro nutsuwar sa ya dan risina ya ce allah ya saka da alkhairi ya juya cikin sauri ya fita ba Momy ba Elhaj Muhammad Ibrahim kansa yayi mamakin rashin musun irfan aman ya san da wata a kasa

Raisa da tayi mutuwar tsaye gaba daya suka zubama ido ai kuwa ta shirishiri ta zabga ihu ta konta a kasa ta shiga birgima tana ihu hanayenta a ka tana ta juyawa (kamar na bushe da dariya sai dai ba hali ) tana fadin na mutu na lalace na shiga uku ni Raisa ashe mutun yana ganin ajalinsa a gaban sa da wanan shine lokacinka idan yayi da ake fadi? Oh babana kaga tashin hankali babana gani nan zuwa zan tardoka muyi zaman mu oh ni Raisa tawa ta sameni wai shin mai ke faruwa????

Tun da ta fara burgimar suke binta da kalo kamar suna kalon film Fatima ta taso cikin sauri ta nufo Raisa






92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

20

Cikin matsananciyar faduwar gaba Raisa ta tunkaro wajen da Imran ya zauna yana karkarwa yana hawaye Irfan ya mike da sauri ya dana wani abu a hanun sa nan da nan sojojin suka fara fitar da jama'ar wajen ya nufi wajen Imran inda su Samir suka kewaye shi suna aikin tambayar sa abin da ya faru KO wani ne ya rasu? Duk sun firgice cikin nutsuwa ta ratso su ta iso gaban sa ta tsuguna ta dora hanayenta biyu saman cinyar sa ta kura masa ido tana nazarin sa a nitse ta ce Imran yana jin muryar ta ya dago da sauri ya tsura mata ido kamar yaga sabuwar halita yana kare mata kalo cikin zafin nama ya jayota jikinsa gogoron kanta ya fadi kasa ya hade bakinsa da nata ya bata wani zazafen kiss sanan ya saketa duk kowa yayi zuru yana kalon wanan sabon al'amarin yayi saurin rintse idonsa yana furta " i'm sorry wifey i'm sorry hasken idaniyata ki gafarceni ina tsananin son ki sai dai mahaifiyata tana gaba da komai a duniyar nan Raisa Ni Imran Na TSINKE IGIYOYIN AURENA UKU DAKE KANKI ma'ana na sakeki saki uku KO YANZU KIKA SAMU MIJI ZAKI IYA AUREN SA" ba Raisa da abin ya faru a kan kanta ba KO ni sai da birona ya fadi nayi gaugawar wawurosa na ci gaba da dauko muku labarin, gaba daya jama'ar wajen suka yi mutuwar tsaye Ilham ta dora hanayenta biyu a saman kanta tana dan jujuya kanta gaba daya idanuwan jama'ar wajen a waje suke suna al'ajabin wanan lamarin daidai wanan lokacin iyayen Suka karaso kuma komai a kunan su ya faru Fatima (Ma) tayi baya luuuuuuu zata fadi da gudu Irfan ya tareta Hajiya Khadija ta kamata akayi mota da ita inda Hajiya Sajida ta rasa mai yake yi mata dadi
Sai a wanan lokacin Raisa ta gane mai yake faruwa tayi kukan kura ta cakumi wuyan Imran ta bude bakinta zata yi magana kawai sai ji kake Tim ta fadi a kasa sumamiya da gudu suka yi kanta har Imran da Sauri Hajiya Sajida ta dakatar da shi tana nuna masa hanyar fita jiki sabule yayi waje yana sharar kwalah cikin kidima itama akayi waje da ita sai hospital ta gidan Mr president suna zuwa likitoci suka shiga aikin farfadowar Raisa Wace kamar mataciya tana mike
Labari ya isa ga Mr president yana zaune ya mike cikin kidima yana furta hasbunalahu wani'imal wakim Hajiya Sajida dake zaune tana rusa masa kukan ita kawai a san yanda za'ayi bazai yiyu a mayar mata da ya bazawara ba haka kawai harda su murguda baki Muhammad Ibrahim ya dana kiran malam Saidu yayi masa bayani nan da nan sai gasu sun iso suka yi cikin baban falon Mr president bayan dogon nazari da tataunawa sun yanke shawarar sake daurawa Raisa aure domin kuwa babu abinda ya shiga tsakanin ta da tsohon mijinta
Anan aka gabatar da shaidu da kuma goro da sadaki inda Malan saidu ya zama wakilin ango Mr president wakilin amarya gaban tarin shaidun bakin da basu juya ba aka kuma daurawa Raisa aure da sabon angon ta

To masu karatu shin wa aka aurawa Raisa? Samir KO Irfan KO kuma wani bako?

Shin Raisa zata farfado kuwa? Idan ta farfado din ya zata karbi wanan sabon al'amarin an aura mata wanda bata so KO take so?

Ya wajen Imran da mahaifiyar sa da sarki Abdul rahaman?

Ku biyoni kusha labari taku har kulun


92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

Ina rubuta litafin nan domin nishadantar da makaranta idan nayi kuskure a tinatar da ni kar a zageni thx😘

22

Ihu Raisa take tun karfin ta Fatima ta zaburo kafin su ankara ta dauke Raisa da mari ta kuma kifa mata wani marin da sauri Elhaj Muhammad ya dakatar da ita ta hanyar tare dukan da sauri ta dakata tana haki ta juya da sauri ta bar dakin tana fita Elhaj Muhammad Ibrahim ya kamo hanun Raisa wace ta zama kamar mutun mutuni marin ya shige ta sosai yayi nuni da su barsu gaba dayansu suka fito suka bar su
A hankali ya fara magana: Raisa bakya sonsa ne? Bazaki iya zama da shi bane? Nasan a yanzu bakya sonsa aman zaki soshi sai dai idan har bazaki iya ba to ki fada mini ni mahaifinki zan raba auren kinji ?
Raisa da kanta ke kalon kasa wani irin nauyin dady da take ji ta kasa koda daga kanta ne bare tayi masa musu ai dady uba ne a wajenta mutumin da ya rungumeta ita da mahaifiyar ta yake zaune da su tamkar shi ya haifeta kai koda kuwa Irfan kasheta zaya yi zata zauna da shi
Cikin inda inda ta ce dady zan zauna da Yaya Irfan insha allahu aman dady kuyi masa magana kar ya harbeni ni kam wly bazan shiga harakar sa ba bare yace na raina shi

Dady yana kalon ta har ta gama yayi murmushin kuriciyar ta sanan ya ce OK daughter

Ta dago tana dariya ta mike da kyar tayi dakin ta domin ta san idan ta nufi Ma zata lalatsata ne tana tafe tana layi rabonta da abinci tun na safe da Momy ta tursasata ta dan taba

Yana fitowa ya nufi bangaren sa yana shiga ya tarar da Afane ta farka daga bacin rigimar mamarta yage a hankali ya dauketa ya rungume ta da karfi har ta saka kuka domin rikon na karfi ne ya dan sasauta rikon nata ya ce duk laifin mamar ki ne da ta tafi da wuri gashi ana wasan kwalo da ni Afane ke kadai kike sona sai Ma Afan yarinyar nan da aka aura min Ma ta haifeta da cikin ta shin taya zan nuna bana son ta ? Taya zan ki auren gudan jinin Ma dita? Shin ya Ma zata ji idan na fito mata da wanan rigimar ? No bazan juri ganin Ma sad (triste) ba, nasan bazata ce min komai ba aman dole taji babu dadi, ga Momy yanda take son yarinyar nan har ta tsine min ga dady da har na ce masa na yarda ya lumshe ido ya kuma budewa ya ce Afan aure fa ba karamin abu bane aure sunan ma'aiki ne yana da hakoki da yawa da ya ratayu a wuyan ma'aurata kinga cinta shanta suturar ta lafiyar ta sanan (......) ya yi wani murmushi ya ce ni Irfan Muhammad Ibrahim da auren yar shekara 22 wai dady KO ya manta meye aure? KO ya manta wanene ni? Taya zan tunkari bodyguard mai kirar maza bayan wanan karamar yarinya tayi yaya da ni? Ai walahi sai ta mutu idan naje mata domin ni nafi karfin samarin da ta saba shashancin ta da su why dady why zaka bata min zuri'a da fasika? ( dan kawai ta zama bodyguard saï ta zama fasika sanan da kake bayanin shekarun ta 22 to masu 20 fa? Kujishi😏😏 inji matar manya sajida) duk wanan labarin Afan ce yake baiwa yarinya mai shekara biyu a duniya sai kale kalenta take domin bata ma san inda zancen sa ya nufa ba
Yaci gaba Afan zan yarda da auren bodyguard aman babu ruwana da ita zan bata ci na bata sha na suturtar da ita lafiyar ta ai ita ba karamar yarinya bace zata kula da lafiyar ta sai dai ni bazan hada shinfida da ita ba sanan bata isa ta kuma bin wani gardin ba no tayi kadan ya kaiwa garu naushi Afan ta tsorata ainun ta fashe da kuka tana kiran mamamamamamama tayi hanyar fita da gudu sai ga baba mai kula da ita ta dauketa tayi wajen Raisa da ita

Suna fita sai ga Awatif wace taje ta ci kukanta tayi Kiran momynta da dadynta ta sanar musu sukayi ta rarashin ta suka nuna mata tayi hakuri zasu ga Mr president din (haha kuyi masa me?)
A hankali ta shigo dakin nasa yana konce yayi shiru yana ta tinani fuskar nan duk da a hade aman tubarkalah gwanin kyau a hankali ta taka ta haye saman kirjin sa ta saki kuka tana yi yana dan shafa bayanta har ya dago bakinta ya hade da nasa tofa abinka da Wanda ya dade bai yi ba domin shi barshi da taba giyar sa aman baya bin mata kyankyamin sa bazai barshi ba nan da nan ya shiga aika mata kis ta wane bangare cikin kankanin lokaci ya rabata da komai na jikinta yaci gaba da aikin sa ( 🙆🙈🙈🙈 da gudu na fito na bar musu dakin duk da Madame ashiru na korani na dauko mata komai 😜)

Raisa tayi rubda ciki tana ta ajiyar zuciya hajiya Sajida ta shigo ta zauna bakin gadon ta dago ta ta dora kanta saman cinyar ta ai kuwa kamar jira take ta rushe da kuka bata hanata ba sai da tayi mai isar ta sanan tayi shiru Hajiya sajida ta tsiyayo ruwa mai sanyi ta mika mata ta sha ta hada tea mai kauri ta zauna tana dan kurba tana ajiyar heart sai da ta gama sanan cikin nutsuwa ta kamo hanayenta biyu ta rike sanan cikin nutsuwa
Ta ce:::::::::::::::













Love u grup Andiya hausa Novel Allah ya barmu tare daga kanwar ku yar ku Sajida❤❤❤
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧na Sajida

23

A nitse ta ce: Raisa hakika allah mai karbar adu'ar bayinsa ce na kuma yarda da cewar mahakurci mawadaci sanan bawa kar ya yanke rai da rahamar ubangijin sa hakika nayi kuka kukan farin ciki da allah subahanahu wata'ala ya cika min burina Raisa auren ki da Irfan shine burina tun ranar da kika fado duniya bayan an yanke cibi an miko min ke naji kaunar ki ta darsu a zuciya ta tun ranar sunan ki sha'awar hadaki da yayanki ta darsu a tinanina lokacin yana dan shekara 13 a duniya Raisa a kulum nayi sala au farila au nafila sai na roki allah ya cikan burina idan har alkhairi ne idan kuwa ba alkhairi bane allah ya fitar min daga raina , sai ya kasance a kulun kara saka min wanan tinanin allah yakeyi sai gashi lokacin na fadi muradina yayi sai dai kash kun fara soyaya da Imran duk da haka ban dena adu'ata ba naci gaba da yi ke kar na boye miki komai har ranar da aka daura miki aure da Imran daidai an daura na shiga dakina nayi kuka Fatima ta rarasheni ta nunan cewa allah baiyi ba ke matar Irfan ce, sai gashi allah yayi ikon sa a ranar kafin ma a kwana allah ya juya al'amarin sa gashi kin zama matar irfan
Ta kuma rike hanun Raisa tana fadin daughter kiyi wa allah godiya ki saka a ranki alkhairin ki kenan allah ya baki kiyi hakuri ki jure zaki tsinci ribar hakurin ki zuwa gaba,
Idan tsoron kishiyar ki kike ki dena domin kinga itama mutun ce sanan duk abin da ya samu bawa kadarar sa ce KO ta wace hanya zaya sameki tun ran gini tun ran zane, so plz Raisana kiyi mana biyaya kinji?

Raisa ta fada jikin Momy tana cewa momyna i love you plz ki yafe min na bata miki

Momy ta rungumeta tana fadin no it's OK bebyn Momy

Tun Awatif na tinanin Irfan zai barta har ta saduda ta hakura gaba daya ta sare wa lamarin sa ita tana tinanin saï ta gajiyar da shi gashi yana famar wayewa a saman ta sai karfe biyar ya hakura shi kam abin na bashi mamaki ya kasa gamsuwa da ita tun karfe takwas na dare uwa inji, ya lumshe ido yana tir da tarbiyar in matan zamani aurensa na farko ma ba Virgin bace ga ita ma wanan a bude hayam duk da anyi gyaregyare aman shi ba yaro bane ba yau ba ya fara ya ja tsaki ya shiga bâyi ya tsaftace jikin sa yayi wanka ya dauro alwala ya zo yayi sallah duka tana kalon sa ta kasa KO da motsi ne sai daya gama ya juyo ya kaleta ya ce mata ki tashi kiyi sallah lokaci kar ya Kure
Tayi far da idanun ta ta ce sweety bazan iya ba zafi kafana

Yaja tsaki ya ce malama ki mike idan zaki mike domin wani dare ne jemage bai gani ba ?
Tayi Saurin fadin sai daren mutuwar sa wanan daren da yau gemage ya gani ya banbanta da sauren darekun

Ya girgiza kai ya juya zai bar mata daki tayi gagawar furta sweet baka fada min yaushe zaka saki wacen banzar ba
Ya juyo fuska a hade ya ce : da ke da ita duk ba zabina ke zabin kanki ce ita kuwa zabin iyayena ce sanan ya wurin Ma ki darajata ta girmamaki abin da yake tsakanina da ita bai shafeki ba so ki nutsu ki kula da irin furucin ki a kaina da family dina ya juya ya barta sake da baki yayi hanyar dakin Ma



Masarauta
............................................
92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login