Showing 3001 words to 6000 words out of 75972 words

Chapter 2 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

5989

ya tabo sojana? Cikin yatsina da hade fuska ya daga jajayen idanun sa ya ce Ma na gaji da zancen auren nan komai fa lokacine KO? Tayi dan murmushi ta ce shekara 34 fa Irfane shin sai mun mutu ne zaka yi aure yayi Saurin tashi ya ce no no no zamu mutu gaba dayan mu aman saΓ― kinga auren Afane . ta kuma yin murmushi tace yarona allah baya barin wani dan wani ya ji dadi kai dai dan allah ka tarbi bakuwar nan kayi mata fara'a don allah. Ya dago hanun sa ya shafa fuskar ta sanan a hankali ya furta kin fi karfin rokona abu insha allah idan tazo a kawota wajen wanan shirmen na anti leylatu da ta tsara zamu hadu a can yanzu zan je masalaci kafin na gama a kintsa my princesse domin bazan barta ba yana fada ne kansa a kasa yana dan shafar fuskar Afane Wace take ta bangalar dariar ta uwa tasan me suke fada.
Yana fita suka tafidomin Lokacin hajia khadija ta dade da fita hajia sajidah ta ce hum Gaskiya kun bata yaron nan da yawa elhaj da ke yanzu a ce banban mutun Kamar shi sai da lalaba Fatima Tayi dariya tana fadin lalala a barmin yarona Ni Kam nasan Yanda zanyi da shi yayi Abin cikin ruwan sanyi. A haka suka fito cikin baban falon domin Salamar bakin nasu wa,inda suka zo wajen walimar taya murnar ga Elhaj Muhammad Ibrahim.
Waouh Waouh u look so πŸ‘πŸΏ sis wai kin ganki kuwa Ilham ke koda Rumaisa Bayan ta Gama caje mata gashi fama nake na hango wanan kyakyawar halitar Na saki baki na Shiga murza idanuwana ina ta wasiwasin gano Wacece wanan sai da naji Ilham ta kuma furta gaskiya sis sai kin saka wanan takalmin πŸ‘ πŸ‘  nayi saurin Kalon ta nace Allah Sarkin sarauta Allah mai Ikon rayawa da KashewA gaskiyane ba karya Rumaisa ta hadu Ita Ba doguwa ba ita ba Gajeria Wato tsaka tsaki form Coca Cola Ashe Tana da hips Waouh nonon nan Nata a tsaye cir gashi a kumbure Masha Allah gashin uwa na Jariri sai kyali yake an baza shi a gadon baya saura kuma a gaban kirjinta hancin nan Kamar Ita ta yiwa kanta Wato a Mike yake zuwat da manyan idanuwanta Walwal sai kyalkyalin kwali suke gashin girar ta a hade cif sai Dan karamin bakinta da baya gajiya da tsotsar sweet kalar fatar ta irin ta Metisse ce domin babanta bahaushene mahaifiyar ta kuwa bafulatana Kai Masha Allah ina cikin hakan naga ta daga doguwar rigar ta gyara ta daura karamar bindigar ta Ilham tace what halan kina aiki ne?????? Rumaisa Tayi murmushi tana daga hanun taπŸ‘ŒπŸ½ tana kashe ido daya ta ce saboda Tsoro a saida gida a sayi bindiga sukayi dariya suka tafa Sanan tace heyπŸ‘‰πŸ»Itama tace heyπŸ‘ˆπŸΌ suka kuma yin dariya Sanan suka juya suka fito domin halarta taron anti Leilatu, Sarar su kenan idan suna tare taurarun in matan

A wajen taron...
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Karyar kado🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧🌧na SAJIDAπŸ€”

🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
6
Ilham ta fara gamawa cikin nutsuwa da kula ta tashi a hankali fudun kar yayanta ya hantare ta KO ya daka mata tsawa aman duk sunyi mamakin hakan domin allah yayi wa Ilham ci har da na mamaki cikin nutsuwa take takawa ai tana barin wajen ta zuba a dubuπŸƒπŸΌβ€β™€πŸƒπŸΌβ€β™€ tayi dakin Rumaisa tana shiga ta ware dukan karfin ta ta dadawa Rumaisa kuli tana fadin tashi ta Sauri ta diro tana fadin lafiya? Ilham tace ke aba ke san ganin mu gaba dayan mu tap yau kam mun bani wly tun da ya fada har yanzu gabana faduwa yake idan kika ji aba na kira haka serius ne. Raisa ta ce muje tana kokarin bude kofa ta manta karyar da ta gila Ilham tayi gaugawar dakatar da ita tana watsa mata harara sanan ta ce au kin manta kina wajen aiki😳😳😳
Raisa tace chuiiiiiit OK bara na dira nan da kamar minti 20 sai na shigo nace ai dama a kusa nake, hakan kuwa akayi 23 minutes leter sai ga Raisa ta shigo cikin falon gidan tana salama da alamun gajiya a tatare da ita kafin ta zauna mami da ke zaune tana buga gem ta ce anti ki haura dakin dadadyna suna can cikin nutsuwa ta haura tana kokarin bale igiyar baban takalmin dake kafarta mai shegen nauyi tana zuwa tayi salama muryar momy (Sajida) taji tana ansawa ta kutsa kai ciki wani mahaukacin sanyi mai ratsa jiki yayi mata salama cikin nutsuwa ta isa da kayan aikin ta bakake da hular ta sai a sanan ta cire hular ta zame kasa tana gaishe da aban nasu sanan ta dawo kan iyayen ta mata hajia Sajida ta ce zo nan beby dawo daga nan ta mike ta nufe ta ta zauna kusa da kafar ta FATIMA ta watsa mata harara tana fadin ke baki ga yayanki ba sai a lokacin ta ce lah ban ganshi ba Ma ta juya ta risina tana ina yini cikin kauda kai ya amsa mata a takaice da lafiya
Gyaran muryar Aba ya dawo da kowa daga dogon tinanin da ya afka sanan ya fara magana cikin nutsuwa kamar haka ayiwa anabi salati gabadaya suka amsa da salalahu alaihi wasalam bayan adu'a ya fara magana
Ya ku matana da yayana da yan uwana na tara ku ne a yau domin na isar muku da sakon abin da na yanke a kanku ina mai son sanar daku cewar ina son Hada auren zuminci tsakanin Irfane da kuma Awatif cikin Sauri irfane ya dago kansa ya zubawa aba ido nan da nan idanuwansa suka kada suka yi jajir jijiyoyin jikinsa suka mimike da Sauri Ma ta kama hanayensa ta zuba masa ido tana dan girgiza masa kai tana yi masa nunin ya nutsu a gaban manya yake cikin karfin hali ya tatara nutsuwar sa ya fara sauke ajiyar zuciya kamar Wanda yayi tsere da dawakai aba ya ci gaba da fadin KO da mai magana cikin sauri suka fara girgiza kai suna aa aa ba mai magana ya kuma cewa Raisa da Ilham ina so ku bani hankalin ku nan ai a tare gaban su ya bada bum bum ya dan nisa yace hakin aurar da ku na rataye a wuya na kun kai mizalin aure don haka ina mai umartar ku da ku baiwa mutun daya daya damar ya zo zance ku fahimci juna domin bazan kuma zuba muku ido nan gaba ba (2 years) iya wa'adin da na tsayar muku Kenan
Raisa ta hada hanayenta biyu ta zabga tagumi ta fada cikin tunanin wanan tatsuniya ta Aba domin ita a hakan nan shin waye ma zai sota kai da sake wai an ari zanin mahaukaciya sai da taji an dafa ta ashe har sun watse sauran ita da hajia Sajida da ta tsura mata ido tana lazimtar ta a hankali ta tabo ta firgigit ta farka tana ajiyar zuciya ta shiga soshe sohen kunya Momy tace Raisa lafiya? Tayi murmushi ta ce ba komai Momyna bara na je dakina na gaji sosai good neight momy
Momy ta ce bye beby ta juya domin tarar da mijinta tana mai adu'ar allah dai ya cika mata burin ta Wanda take adu'ar sa shekara ashirin da biyu yanzu............
Irfane ne zaune ya tsurawa awatif ido yace......
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado🐊🐊ta ruwa ce 🌧🌧🌧na SajidaπŸ€”
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
7

Cikin miskilanci ya ce murnar me kike
Sai a sanan ta tina bafa ya son rawar kai sai ta tatara nutsuwar ta tace shin baka murnar abin...cikin kasala ya daga mata hanu da fadafada yana fadin ke ki saka cikin tsarin ki cewar bana tambaya a mayar min da wata tambayar
Cikin sine kai ta ce sorry kayi hakuri sanan tace am eh ina murnar malakar burin raina ya dan nisa yana nuna alamar gajiyawar sa da yawan dumin ta ya daga mata hanu ta tashi ta bar dakin
Lokacin data juya tana taku a nan ya kare mata kalo wato awatif irin matan nan ne manya manya ga tsaho ga diri masha allah, allah yayi mata manyan manyan nonuwa da manyan hips shi yasa kawayenta ke koda ta da baban goro sai magogin karfe allah yayi mata kyau masha allah sai dai bata da gashi sanan kananuwan idanune da ita ga iya rausaya duwaiwai yayi ajiyar zuciya yana ayanawa a ransa KO ba komai za'a huta da ita sanan tana dan sifar matar sa marigayiya yayi mata adu'a ya mike ya nufi wadrope din domin neman maganin sa tun kafin ya shiga hanu

Turuturuturururu ya habibi eh eh yeah ya habibi wake waken da Ilham ke ta faman rerawa Kenan bayan shigar ta dakin ta tana ta tsale tana dariya Raisa ta buga tsaki tana fadin ke ya isheki hakanan haka kawai ki hana min baci mtssssssssssssss
Ilham ta ce eya sis kiyi hakuri ba fa ni na kar zomon nan ba rataya ma ba'a bani ba
Raisa ta kare mata kalo ta tashi tana zira dogon wandon ta baki tana fadin sai kiyi ta juya ta nufi wajen swimming pool ta cire takalman ta ta zira kafafun ta ta shiga tinanin duniya can dai tayi murmushi da ta tuna idan lokacin yayi bata kawo ba ai shikenan sai ta kuma yin dariya har da tafa hanaye tana fadin yesyesyes ta mike ta shiga rawa ba waka tana rere

"" "i a soldier i do not care about the makeup love me as i'm so far away you young men"""

Irfane ya ja tsaki a ransa domin ya bude windows yana shakar ni'imtatar iskar dake sauka a nan yaga fitowar ta da farko kamar ranta a bace daga baya kuma sai yaga ta shiga rawa ita daya shi dai baya jin abinda take fada ya kuma yin kwafa a ransa ya ce small and especially crazy ya fada gadon sa da bayabaya


Ai kawata nake fada miki yanzu ya gama kuka yana rokona nayi masa rai na aureshi da kyar na amince.ohoh allah awatif ce konce a dakin da aka sauketa ta takarkare tana shekawa kawar ta Amina karyar saΓ― da kyar ta amince da auren general
Amina ta ce.....
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧🌧na SajidaπŸ€”
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
8
Ina alfahari da ku masoyana cikin ku bazan manta da
Mariama(Mami), Leilatu aminiya, ma chΓ©rie habibiti Zeinab (Andiya) jinjina gareki, er auta ta Nafissa kina raina, dukan in matan Malan gadjo ina Mika gaisuwata allah ya barmu tare, masoyana masu kaunar novel dina sanan suke kara karfafamini guiwa jazkalahu bil janatil Firdaussi taku har kulun S-A-J-I-D-A love u all writers

Titi tace dan allah kai aman inayi miki murnar samun sadauki bebyna aman shin ya zakiyi da ni ni fa gaskiya idan ya shiga hakina bazan iya lamuntar yin nesa da wanan lalausan jikin kamar auduga
Awatif ta ce ke er gari kema kin san ai shege baya kintsuwa sai dai ya sha giya ya koma kan aiki suka kuma sheke da dariya (wa'iyazubilah wa'iyazubilah allah ka Karemu da mu da iyalan mu wato makaranta na canzawa aminiyar awatif suna ganin darajar sunan Amina na mayar da ita titi domin baiwa wanan suna hakin sa) a haka suka ci gaba da hirar batsar su wato Awatif na aikata ludu ne allah ka karemu da mΓ» da iyalan mu amin
Washe gari karfe 7 da minti 27
Nafissa ke ta buga tsaki ta turo bakinta da Babar wayar ta a hanu tana fadin what? No bana son fari na fi son kalar ruwan hanta irin na princesse because i'm a princesse shating take tana ta famar fada ita daya Mimi ta fito da gudu tana hi sisi kinga nima na fara nono KO??? Aisha ta ce ya salam ke a ina kika san wani nono Nafissa ta ce ke kuwa hajia baba ke waya fada miki nufin hakanan din kar na kuma ji kuna irin wanan zancen ba kyau da Sauri mimi ta ce bazan kuma ba domin Momy ta ce duk Wanda yake abin da babu kyau to dan huta balbalbal ne Nafissa ta ce hakane mimin Momynta
Imane ke konkwasa dakin raisa tana fadin Anti Raisa Ma na kiranki
Raisa ta bude dakin cikin shirinta na zuwa aiki duk ta sha damara da hular ta πŸ‘©πŸ»β€βœˆ ta ce OK muje ta shige gaba Imane na biye a bayanta suna fita ta tarar da Ma rike da waya ta je ta rungumeta tana fadin morning Umana tayi murmushi ta ce morning yarinyar su a tare suka yiwa juna murmushi tace nayi kiran yarona na fada masa yau zaki zo a lati domin sai kinyi jagorar rakiyar kaninki makaranta bodyguard dinsu baya jin dadi yanzu yake ta amai anyi cikin clinik da shi
Raisa ta ce eyyah OK su fito suna fitowa ta daga mimi tana yi mata wasa direba ya bude musu Babar hamer din suka shige ya tayar suka kama hanya
Da isar su makaranta ta fito ta hanhanga hanyar tukunan cikin nutsuwa ta fitar da yaran tana yiwa kowace rakiya har ajin su tana gamawa ta fito sun kama hanyar zuwa wajen aikin ta sai ta lura da wasu mashin biyu dake biye da su nan ta cewa direba ya canza hanya suna shiga kwana ta ga suma sun shigo a haka dai har suka shiga wani titi da jama'ar daidaiku ne cikin kura musu ido taga sun zaro bindigogi cikin karaji ta cewa direban maza yayi kokarin ganin ya ja cikin Barack KO kusan barac din ma cikin kwarewa ta ziro kanta a lokacin har sun fara harbin su ji kake tau tau tau karar bindiga ta saita bindigar ta ta shiga mayar musu martani cikin kwarewa ta kuma dana kira tana fadin halin da take ciki sanan daidai wajen da suke kuma a je a kewaye makarantar su Mimi duka tana wanan bayani ne da micro-bluetooth haka taci gaba da dauki ba dadi da wa'inan tsauraran cikin ikon allah daidai karar jiniyar sojoji daidai sun sameta a ..............
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧🌧 na Sajida
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
9
Jinjina gareki yagana allah ya barmin ke

Jin karar jiniyar sojoji ya saka cikin azama suka yi wata irin juyawa a wanan lokacin na bayan mashin din ya sameta a damtsen ta na hagu inda ta rike jikin motar tana harbi da yake karamar bindiga ce a hanun ta sun samu sun sha kafin isowar sojojin ita kuwa ta fara jigata domin tana ta zubar da jini sosai da sauri ya taka birki ta bude ta fito ganin har da general tayi saurin kamewa tana sara masa shi kuwa bakin glass ne a fuskar sa fuskar nan kamar hadari tana sara masa ta fara zayano masa abin da ya faru cikin turanci tana cikin bayani naga ta fara hajijiya sanadiyar jinin da ke zuba a jikin ta ga kuma bulet din dake hanun ta bata ankara ba sai ji tayi lu ta tafi ba numfashi a tatare da ita da azama Irfane ya tarota ta fada jikin sa yayi musu nuni da su gama binciken wajen ya juya da ita a hanun sa kamar jaririya ya bude motar da yazo da ita ya shiga mutane shida suka bi bayan sa sauran suka ci gaba da aikin su
Da kyar ya tsayar da shawar kawai bara ya kaita asibitin cikin gidan su yafi dalili kuwa shine Ma dinsa yana mugun tausayawa Ma dinsa wanan yarinyar sam bata kamaceta ba yarinya kamar kato mtsss yaja tsaki yana adu'ar kar ta mace masa Ma dinsa tayi kuka baya son KO kuda ya rabi Ma din sa,
Isar su ke da wuya ya kuma daukota da gudu gudu ya nufi ciki da ita inda su kuwa in rakiyar suka tsatsaya suna ta muzurai yana shiga aka karbeta ana yi masa sanu akayi dakin tiyata da ita domin fitar da bulet din yana juyowa yaga su Momy da gudu gudu suna rige rigen nufo sa Momy ta jero masa tambayoyi kamar haka: ina bebyna mai ya sameta shin su taba min jikin ta, tana inane a ina suka tare ta mai tayi musu suna hauka ne wai KO ta mutu ne?? Da karaji ta karasa tambayar KO ta mutu ne??? Inda yaji abin kamar saukar aradu a tsakiyar kansa ya rasa ma ansar da zai bata kawai yayi zuru yana binta da kalo a badini yana famar tinanin to ina Ma ne KO bata ji labari ba???????? Maganar Momy ta maido sa daga tinanin da yake tana fadin wly yaron nan ka raina mini wayo shin zaka buda baki kayi min magana ko sai na babala maka mari ne? Kaga fitinennen yaro kai magana ta zamto kamar mutuwar ka baka son yiwa mutane magana
Da karfin hali ya tataro kalmar bakin sa zai hada ya bata amsa yaji docter Mariama tana fadin ma'am alhamdulilah mun samu mun cire bulet din sanan mun tsayar da jinin tana dakin hutu ma munyi mata alurar barci saboda ta dan huta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login