Showing 18001 words to 21000 words out of 75972 words

Chapter 7 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

6006

ta ruwa ce 🌧🌧 na Sajida

24


Masarauta

Tun da ya isa gidan sarautar ya shige bangaren sa yana rusar kuka kamar mace ya kasa samun nutsuwa a zuciyar sa yana cikin wanan hali yaji karamar wayar sa na ringin ya daga yayi shiru domin layin nasa na mai bincikar masa halin da Raisa ke ciki tun da suka fara soyaya daga dayan bangaren aka ce allah ya taimake ka an daurawa Raisa aure da wani irin ihu ya ce what? Da uban wa? Wani marar mutuncin ne zaiyi kokarin shiga gonata? Mutumin ya ce allah ya taimake ka général Irfan aka daurawa Raisa
Gaban sa ya fadi jikin sa yayi sanyi ya san ya rasa Raisa har abada domin Irfan ba tsaran yin sa bane ya san KO wanene Irfan ya salam ya furta yana sakin wayar daga hanun sa ta fashe ya daki bed din ya fashe da wani kukan yana fadin dama kana sonta Irfan? Why why zaka so farin cikina?
(To Imran sai hakuri )

Abuja

Karfe bakwai da minti talatin daidai family din Mr president zaune saman table suna breakfast kamar basune jiya suka sha gwagwarmaya ba wanan dabi'ar haka suke duk irin bacin ran da aka samu a cikin gidan idan lokacin cin abinci yayi zasu hadu ne gaba dayansu su ci koda kuwa basa yiwa junan su magana ne to kafin a tashi daga cin abincin nan sai an dan shirya

Taku suke ji yana tunkaro wajen cin abincin ai kuwa sai ga bodyguard an bayana gaba daya galala suka yi suna kalon ta banda Irfan da bai dago ba sai Awatif da ta kaleta ta watsar
Ta sha rigar ta da wando na sojoji yau ba ma bakaken kayan bane ta saka ta saka belet ta daure wandan ta saka takalmin ta na sojoji aman mai dan tsini ta cusa gashin cikin hular ta sai sagen ta da ya konta lufluf a fuskar da gaban goshin ta ta saka jaka irin ta yan makaranta katuwa sanan a kugun ta bindigar ta a daure , kalon da suke mata ne ya saka ta bi jikinta da kalo ita dai bata ga abin da suke kalo ba ta dan yatsina fuska ta karasa wajen table din tana mikawa yan matan hanu suna gaisawa ta dan duka ta gaishe da dady ya amsa yana murmushi yayi niyar bazai yi magana kan yanda zasu tafiyar da rayuwar su ba saï idan ya ga zasu karkace da yawa ta je ta rungume Hajiya Sajida ta bata kis a kumatunta ta juya wajen Fatima Wace uwa ta kwada mata kwano a kai takaici ya hana ta yi mata magana ta je ta rungume ta tana fadin Ma plz kiyi murmushi mana gudun kar fushin na Hajiya Sajida da take yiwa Ma ya karu ya sa tayi murmushin yake Raisa ta juya zata zauna Momy ta ce Beby baki gama gaisuwar ba fa , ta dan turo bakin ta ta ce Anti awatif morning a takaice itama ta ce lafiya
Ta juya wajen Irfan sai da gaban ta ya fadi domin sai taga yau yafi kulun cika da nutsuwa har wani haske taga ya dan kara ( ba Dole ba ya kashe bosss🙈🙈🙈) muryar ta na dan sarkewa ta kame tana cewa morning sir sai a wanan lokacin ya dan dago ya kaleta yayi mata nuni da tana iya sakin hanun nata ta saki aman bata matsa ba domin ta fi kowa sanin halayar Irfan yana son yin magana ne sai da ya gama yangar sa sanan
ya ce idan kina da ra'ayin saka karamin hijab sai ki saka idan mun je za'ayi miki kyautar riga ta sama aman fa bazaki saka sket ba domin aikin bodyguard bazai yiwu da sket KO Zani ba kuma daga yau tare zamu rinka tafiya wajen aikin mu domin labari ya kai cen
Tayi Saurin kamewa tana fadin OK sir
Ta dan tsakuri abin da take bukata sai ga Afane an shiryata an kawota ta ga mamar ta ayi makaranta da ita suna isowa Awatif ta karbe ta tana famar yi mata wasa ita kuwa mika hanu take tana fadin mamamamama ganin haka ya saka Awatif ta dire ta tana dan toshe hancinta karnin madarar da Afane ta sha kuma fir taki a wanke da dan gudugudun ta ta isa wajen Raisa Wace itama itan take jira ta cira ta sama tana dan juyi da ita tana fadin my princesses how are you? Ita kuwa da dan bakinta tana ta bangalar dariya tana fadin fine mama sai da ta gama yi mata wasa ta sauko ta tana turo mata kuncin ta Afane tayi mata kis ita ma ta tura mata Raisa ta mana mata kis sanan Afane ta rufe idanuwanta Raisa tayi mata adu'a saï da ta gama ta bude Raisa ta ce ki yi karatu my princesses i love you ita ma cikin gwarancin ta ta ce love u mamamama
Ta juya wajen Irfan Wanda ya shagalta a kulun yana mamakin soyayar dake tsakanin Raisa da Afan mantawa ma Afane take da shi idan tana tare da Raisa
Ta ISO shima ta rungume shi tana fadin bye dad love u
Ya rungumeta yana fadin love u princesses haka tabi iyayen nata da kakan ninta tayi huging dinsu tana yi musu bye sanan aka dauketa da masu rakiyar ta suka fita

Tun da suka kama hanyar office ba Wanda yayiwa dan uwansa magana har suka iso abin mamaki gaba daya sojojin sun jeru kamar masu jiran a dauke su hoto kowa sai mirmushi yake yana karawa Motar ta tsaya Irfan ya cewa direban ya dan dakata kafin ya bude direban ya fita da Sauri ya fada da kar a bude sai oga ya gama

Cikin gadara ya ce : ke......








Sajidah
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida😘

25

Irfan ya ce: ke

Raisa ta kale shi ta amsa da na'am

Ya ce idan muka zo office zamuyi basajar soyaya muke don mu kare mutuncin gidan mu domin sirin mu namu ne

Ta dan yi tsai ta ce to aman a ranta tana tinanin soyayar basaja? Tabijan

Ya dana abin da ke hanun sa nan da nan aka bude musu kofar fita har zata fita kamar yanda ta saba ya dakatar da ita ya juya a hankali duk sun kame ya bude bangaren da take zaune ya kamo hanun ta wani irin shoc suna ji a tare aman yaki sakin ta ya matse hanun nata ya rasa wanan abin na meye kuma sai murna suke suna fadin congratulation general yana dan murmushin yake ita kuwa gaba daya ta nemi murmushin ta rasa a haka har suka shiga cikin office suna shiga ya cika hanun nata yayi bayi ita ma ta tsaya tana murza hanun ta tana yarfewa motsin sa ta ji daidai lokacin aka bude kofar ana shigo da sabon desk da kujera da computer da dai sauran su a ranta take fadin wanan ai computer na ne daidai wajen da yake kalon desk din Irfan suka dora komai har hotonta da kujerar ta da komai ita dai idone nata suna gamawa suka bar office din tana nan inda suka barta ya nemi waje ya zauna ya bubude kayan aikin sa ya fara dube duben sa ta kai minti talatin ita bata zauna ba shi bai ce mata ta zauna ba tun tana tinanin zai kula ta har tayi hakuri tana kalon ikon allah kafafuwan ta duk sunyi tsami sai karkarwa take a haka ya dan kaleta da gefen ido ya ce maya meye zaki tsareni da idanuwan nan naki
Tayi raurau da ido ta ce sowie
Ya ja tsaki ya ce lokaci yayi muje dakin taro
Yana gaba tana biye da shi har suka isa dakin taron inda akayi adu'o'i daga bakin malaman sojojin
Irfan ya fara magana cikin harshen turanci tun da ya fara yan matan wajen da zafin yan matan kowace ta tsurawa bakin sa ido tana ayana inama ace ita ce ta samu sa'ar auren général kai da tafi kowa dacewa a duniya da ta mori miji
Ya gabatar da dalilin taruwar su ya mikawa Raisa hanu sai da gaban ta ya fadi tuno abinda ta ji dazu aman ya ta iya dole ta mika masa da murmushin yake a fuskar ta ya jayo ta kusa da shi ya dauki takardar dake gaban sa ya fara fadin Raisa Buraima zafi daga yau sunan ki ya zama Madame Irfan Raisa Buraima cikin Sauri ta dago kanta suka hada ido gabanta ya kuma faduwa duk sai ta nemi kuzarin ta ta rasa ya kuma warware gidan rigar irin jaket din nan ne mai dogon hanu duk mai aure tana dorata a saman kaki dinta KO da sket da hijabi KO da wando da hijabi ya warware ta da kyau ya saka mata ai kuwa aka kwashi tafi rapraprap wa'inda basu samu yi musu barka a dazu ba suka yi musu a yanzu sai murmushin yake suke gaba dayansu har aka gama daga nan ma suka yi gida
Isar su ke da wuya kowa yayi hanyar sa wayar Raisa ta kwashi ringin ta daga Ilham ce muryar ta a dashe tana fadin sai matar oga
Raisa ta ja tsaki ta ce ke da allah fadi dalilin kirana da kikayi yar rainin hankali
Ilham ta bushe da dariya ta ce lale ina tausaya miki Raisa duk ranar da yaya Irfan zai sakaki a hanu sunan ki sorry

Raisa tayi dariya tana fadin hhhh yarinya walahi yayanki yayi min kankanta (kuji fa karfin hali barawo da salama )

Ilham ta ce eh lale Raisa ina tausayawa mai riga daya idan ruwa yayi masa duka

Raisa ta ce sai ya cire idan suka bushe ya mayar duk suka yi dariya
Raisa tace tel me ya akayi jiya

Ilham ta ce no sirin mijina ne aman abu daya zan fada miki namiji KO yaro ne baya kadan (na Anti Aisha) balatana yaya Irfan yarinya kiyi biyaya ki tsira da mutuncin ki KO wly kiyi yoyo ai kuwa mai Raisa zata yi in ba dariya ba ta ce ke sis kin sani sarai mai yaya Irfan zaiyi da ni kinga matar sa fa son kowa kin Wanda ya rasa kin sani tun ina yarinya yaki jinina ya tsaneni baya sona baya son abin da zaya hadani da shi sunana maya aljana baka cikin sauri Ilham ta ce no plz sis dena fadin haka bi'izinilah sai Yaya Irfan Ya soki fiye da kan kansa
Raisa tayi dariya tace ke dai kawai mu canza hirar

Yana shiga falon sa ya zauna yana cire takalmin sa sai ga Awatif ta fito ta sha wando da Riga nonuwan nan sunyi rugum rugum daga rigar ta iso gareshi abin ka da jarababe yana ganin haka ya fara caji aman duk da haka sai da yayi wanka ya fito suka fada duniyar ma'aurata










🐩🐩🐩🐩🐩🐩🐩🐩
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

26
Jinjina gareku masoya duk karyar kada ta ruwa ❤❤❤❤❤❤❤



Konci tashi yau har anyi sati uku da daura auren su Irfan yayi yayi dady ya Barshi su koma gidan sa aman ina dady ya ce lah shi bai san zancen ba kawai suyi hakuri har lokacin saukar sa tayi domin shi kam ya gaji bazai iya ci gaba da mulki ba sauran shekara uku ya sauka zai barwa wasu su dama suma wanan dalili ya saka aka gyara wani baban bangare a cikin gidan aka fara shiryeshiryen tarewar Awatif da Raisa a cikin wanan satin yau ta kama juma'a duk yan uwa mata sun taru don raka amaren dakin su ita Raisa abin har dariya yake bata wai raka ta dakinta , anyi gyaran bangaren masha allah tsakar dakin wani makeke ne ya sha kafet da manya manyan kujeru da wata makekiyar talabijin (tele) ta jikin bango ga labulaye kalar kujerun dakuna shida ne a cikin gidan sai kicin biyu kowani daki ciki biyu ne a cikin sa da tsakar dakin da kuma bedroom sai bâyi(toilette) banda dakin Irfan da yake ciki uku tsakar dakin, dakin duhun sa inda yake ajiyar sirin sa bedroom sai toilette dakin Raisa da na Awatif a hade katangar take sai dakin Irfan daga sharen hagu dakin beby Afan yake hade da dakin Raisa sai dakunan biyu da babu kowa ciki kicin kuwa daga wacen bangaren suke gaskiya gidan ya hadu tsarin gidan ba wani tarikice kuma tsarin adon gidan fari ne da ash ( kun manta kuna da yarinya ne ☹)
Bayan salar magariba mr president ya tarasu gaba dayan su ya kara yi musu gargadin zaman duniya su fareeda masu Saurin yin kuka har an fara share hawaye Irfan ya gala mata harara nan da nan ta share hawayen tana kokarin kirkiro murmushi tana dan jujuya kanta yana tsohuwa ganin haka Raisa ta dunguro Ilham ta nuna mata ita kuwa da bata iya rike dariyar ta ta Mike da Sauri tayi ciki kamar zata bayi ta tiki dariyar ta
Bayan ya gama gargadin sa iyayen mata ma suka yi nasu aka ce Fatima tayi magana ta ce ai kun gama komai kun fadi komai allah ya bada zaman lafiya
Duk suka amsa da ameen banda Awatif da take yi musu kalon kasa kasa anan suka mike domin zuwa rakiyar amaren Raisa ta samu ta shige dakin Afane ta goyata ta dauko abin wasanta da kayan makarantar ta da duk abin da zata bukata ba kuka KO das a idanuwanta domin ita bataga abin kuka ba sanan tasan kawai wajen konciya aka canza mata ba wani abuba sai dai fa bazai yiyu ta tafi ta bar yarinyar ta ba tana fitowa ta kama hanyar zuwa gidan inda ta tarda su cirko cirko a tsaye Fareeda ta ce Ke Raisa meye hakan ? Ina zakije da ita kuma ranar tarewar ki? Sanan KO wanka bakiyi ba bare irin adon amaren nan ? Kuma waya fada miki amarya ita ke kawo kanta ba KO dan kuka?

Raisa tayi galala tana kalon Fareeda tayi dariya ta ce antin mu Kenan muje na shinfide yarinyata kinga ni barci nake ji kawai ta saka kai abinta Ilham ta ce dankari wanan taro na gidan yaya Irfan shi ake kira da kowa da halinsa kinga ita dayar kuka har da ihu da na leko mayafin naga ashe dariyace take dan rainin hankali ita kuwa dayar ta kawo kanta har da Goyon ta ikon god ai sai looking
Fareeda ta ce ke Ilham banda shari fa

Ilham tayi dariya suka juya domin Irfan ya dade da ya shige cikin gidan

Raisa na shiga tayi dakinta da Afane ta kara gyara shinfidar ta shinfideta sanan tayi bayi ta watsa ruwa ta saka wandon ta gajere da rigar sa tayi konciyar ta tare da rungume Afane

Can cikin barcin ta take jiyo gurnani da yake dakunan duk a hade suke kuma abinka da iko ta kasa kune tana sauraro gabanta ne ya fadi domin wanan gurnanin tasan KO da mai yayi kama taja tsaki tana fadin Ashe yaya Irfan ma haka yake? Kai maza ba kunya ta ja airpic (écouteurs) ta saka a kunan ta ta kuna kira'ar sudais har baci yayi awon gaba da ita
Tun da garin allah ya waye karfe shida ta shiga tayi wanka da yake weekend ne sunday sun dauki hutun kwana biyu na zasu tare a gidan su ta saka wando dogo baki sai ta dora riga ja mai hula yanayin garin ta ajiye yar karaurawar da idan Afane ta farka zaya shaida mata tayi kicin dinta inda aka rubuta number 2 daga sama kafin a shiga ta bude ta shige ta dora yar indomi din ta sanan ta kuna wuta a dayan bangaren ta fasa Kwaï kwaya uku ta soyawa Afane tana gamawa daidai karfe takwas da minti uku abin hanun ta ya fara balo wuta yana nufin ta farka da Sauri ta ajiye kayan ta rurufe ta rufe kicin din tayi dakin da gudu tana zuwa Afane na kokarin calara kuka da gudu ta isa gareta ta dauketa tayi bayi da ita tayi mata brush ta mata wanka sanan ta nadota a towel yarinyar sai dariyar ta take gata ga mamarta ta shiryata cikin dan under dinta sai rigar ta ja da Jan takalmi mai igiya ta daure mata gashin kanta da ribom fari kalar under dinta afane ta fito kamar yar tsana tayi kyau ga dariya tana bangalawa ta daukota suka yi kicin din ta hado abincin nasu ita a dan karamin plat ita kuma a assiettes da cokali ta riko abincin Afane na biye a bayanta suka fito ta rufe kicin din suka yi tsakar dakin wajen baban kafet din suka zauna Raisa tayi bismillah ta fara ciyar da Afane tana tayi mata labarai yarinyar sai murna take suna tsaka da cin abincin su dakin Awatif ya bude sai ga Irfan ya fito Raisa ta daga kanta tayi masa kalo daya ta sada kanta domin ita gaba daya kunyar su take ji wanan abin kunya har ina (kuji fa mutun da matar sa)
Yana kokarin gifta su cikin takun sa na kasaita Afane ta ankara da shi ta ce Dady
Da Sauri ya juyo sai a sanan ya lura da su Afane ta tafi da gudu ya cirata sama yana tambayar ta yaushe aka kawota
Cikin gurbataciyar hausar ta tayi masa nuni da dakin Raisa ta ce da mamamamama muka kwana
Sai a sanan ya dan kali Raisa yaga tana cin abincin ta hankali konce kamar allah baiyi ruwan sa a wajen ba ya daga kafada yayi gaba da Afane sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login