Showing 24001 words to 27000 words out of 75972 words
Chapter 9 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt
da patin da dolene idan zai koma sai an hada masa ya ja tsaki yana ta tinane tinane shi kadai yana dan karkada kafa
Asuba alkhairi π
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk Karyar kadaππta ruwa ceπ§π§ na Sajida
31
Cikin daga murya yayi nuni da su gaba daya ya ce : Awatif Raisa ku sani mace bata isa ta juyani ba sanan kar ku manta ku duka ba zabina a cikin ku so ku bini a yanda nake so KO na baku mamaki domin ina iya rabuwa da gaba dayanku bai shafeni ba ,
Ke Awatif har kin isa ki daga min murya? To shine na fari kuma na karshe ke kuwa yayi nuni da Raisa wace ta rakube ya ce: a rayuwar ki bazaki dena talata kanki ba? To ki sani ba dai a gidana ba ki je ki fadawa su dady bakya sona don na sakeki ki je kiyi yawon iskancinki domin kin zame min kaya yayi taku daya biyu ya dawo da sauri ya shake wuyanta ya fara magana da kakausar murya yana fadin ba rokon ki nake yi ba lah umarni nake baki kan ki kiyaye mu'amala da maza kar ki kuma kokarin gaisawa da gardi idan ke baki san darajar aure ba ni na sani stupid ya saketa cikin haushi yayi dakinsa yana tafiya itama tayi dakin da aka ware mata ta cire kayan ta tayi cikin gida har bata iya ganin gaban ta
Yana shiga yayi kwonce yana ta huci can dai ya tashi ya watsa ruwa ya fito KO kayan bacin bai saka ba ya fada saman bed yana ta famar zabga tsaki can dai ya fara lumshe shanyayun idanuwan sa abin haushi yana runtsewa sai hoton lokacin yana kis din Raisa ya bayana a fatar idan sa ai wata irin zabura da yayi ya fada toilette ya dauki abin wanke baki brush da makilin yana ta wanke bakin sa yana fadin no no no Irfan no meye haka Irfan meye haka ? Mai kaji a bakin Bodyguard? Ya kaiwa madubi bugu haka kake ji ratsatsa ya fashe hanun sa sai jini ya fito da azama ya BudΓ© frij ya fitar da kwalaben nasa ya shiga aikin da ya saba (allah ya shirya)
Tana shiga cikin gidan allah ya taimaketa su momy basa tsakar dakin hakan ya sa tayi dakin Ma dinta tana shiga ta tarar da Ma ta gama nafila tana ta adu'a a hankali ta isa gabanta ta duka ta dora kanta a Salan cinyarta ta fashe da kuka
Ma tayi tsai tana sauraron kukan gudan jininta kukan yana ratsa jinin jikinta da duk wata gaba ta jikinta sai da taga kukan na neman zama na hauka ta dago kanta suka yi ido hudu da juna Ma ta fara girgiza kanta tana share mata hawaye a hankali ta fara yi mata wakar da idan abanta Buraima na koya mata fada yake rera mata a hankali nan da nan ta rukunkume Ma tana ajiyar zuciya
Sai da Ma taga ta nutsu sanan ta fara yi mata nasiha ba tare da ta tambayeta bama abinda ya taba mata rai tana ta nuna mata ribar hakuri tana ta fada mata gaba daya duniyar nawa take ne?
Raisa ta ce Mana plz a raba aurena da Irfan
Ma tayi galala tana nazarin KO dai aljanu sun taba mata Raisa ne?
Ta ce Au daman kukan na a Raba auran ki da dan uwanki ne? Wanda ya rufa miki asiri ya share hawayen iyayenshi da nawa mahaifiyar ki ? Shi kike nufin na raba auren ki da shi raisa? Raisa Anya kuwa ke ba butulu bace? Anya kuwa kinsan akoy wata rayuwa bayan mutuwa Wace hali da sallah zasuyi magana? Shin da me zaki sakawa Momy? Momyn ki? Raisa to bara kiji KO da kuwa Irfan na yanka naman ki yana soyawa yana ci a kulun ta allah baki isa ki saka ni Fatima na furta wai ya sakeki ba , ni ai Irfan yafiye min ke shi fa zan dafa gobe kiyama, to wly idan har kika yarda kika fadawa Momy KO dady kan Irfan ya sakeki ban yafe miki ba
Cikin kidima Raisa ta dago tana kalon Ma ta shiga tinani wai Ma tasan kuwa irin iskancin da su Irfan suke aikatawa kulun suna hana musu baci suna iya shegen su(ππ³)
Ma ta ce fadi abinda kike boyewa ai kuwa ta gyara zama ta ce,,,,,,,,,,,,,,,,,,,w
Barkan mΓ» da ganin wata allah ya karbi ibadun mu ya yafe mana kurakuran mu ya sada mu da rahamar sa yasa mu cika da imani ya tayar da mu a fadar ma'aiki annabin mu anabi Muhammad salalahu alaihiwassalam
Allah ya nuna mana bayan sallar azumi zamu ci gaba da dandalin mu idan kuwa na riga ku gidan gaskiya ina rokon duk Wanda na batawa ya yafe min thx taku kanwar ku SAJIDA no: +23492245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada πππ ta ruwa ce π§π§π§ na Sajida ππ
32
Barkan mu da sallah allah ya maimaita mana
Duk karyar kada kirkiraran labarine domin nishadantar da masoyansa idan yayi daidai da rayuwar wani KO wata katari ne sanan ban lamunce wani ya canza min labari ba ban yafe ba thx love uπ
Ci gaba
Raisa ta gyara zama ta ce : Ma baki san irin iskancin da suke aikatawa a cikin gidan nan ba sai ma idan dare yayi Ma sai wanan awatif din ta rinka ......... Kafin ta gama Ma ta rufe mata baki domin tasan karshen zancen bazai yi kyau ba kai ita dai tana mamakin halaya irin na Raisa kamar bata yi islamiya ba sakarcin nata sai adu'a cikin zare ido tace rufe min baki marar hankali tashi maza kije ki dauki Afane ku koma bangaren ku allah ya shirye ki Raisa
Cikin Sauri ta mike tana kalon Ma a ranta ta ce to KO dai Ma bata ji mai ta ce ba ? Wani sashi na jikinta ya ce tajiki kawai dai tafi sonsa ne , tayi kwafa ta nufi dakin da yarinyarta take ta dauki abarta tayi gida da ita
Masarauta
Wasa wasa sai da sarki ya saka aka banbare dakin da Imran ya shiga ya kule kansa gaba dayansa ya fice a hayacinsa har wata irin rama yayi sai idanuwa a rufe sunyi fulu fulu sunyi ja da gudu aka kwasheshi akayi asibiti da shi Hajiya Balkisu sai rusar kuka take aman har a lokacin ba alamun nadama KO dar a zuciyar ta na ta raba ya auri gardi kamar sa,
Wasa wasa har aka kwana aka wuni likitoci sun kasa gane abinda ya hana prince Imran daga suman da yayi abin da ya kuma tayar wa da sarki Abdurahaman da Hajiya Balkisu hankalinsu har suka nemi docter ya bada umarni aka fita kasar indiya da shi
Cikin ikon allah satin su biyu ya samu lafiya sai dai ciwon zuciya sanan baya son KO da ambaton kasar haihuwar sa
Yau ta kama alhamis yau likitan ya basu salama aman fir ya ce sai dai su aiko masa da kayansa yana so ya gama karatun sa yana son kara karatu mai zurfi , ganin irin yanda ya tayar da hankalinsa ya saka mai martaba ya lamunce masa da hakan domin yana gudun rasa gudan jininsa haka suka gama masa komai suka juyo kasar su
Haba elhaj taya zaka baro min yaro a can bayan bai gama warkewa ba? Shin wa zai kula da shi?
Bakisu ki saurara min haka bazai yiwu ba kiyi kokarin kashe min yaro ki barshi da zafin zuciyar da kika hadasa masa ni kuwa ki barni da zubar min da darajata da kika yi duk da allah ya saka mutanen manyan mutanene basu dau abin da zafi ba aman kinji na rantse miki Imran bazai dawo kasar nan ba sai randa yaji zaya iya zama a cikin ta, yana gama fadar haka ya juya ji kake bam ya bugo mata kofa
Cikin zare ido Hajiya balkisu ta furta ya salam kwarai fadan Elhaj Abdurahaman ya tsoratar da ita domin bata taba ganin sa a wanan yanayin ba hakan yasa ta nemi guri ta ajiye rigimar ta ta fara neman shiri tun kafin kilu ta jawo mata bam (kadan ma kika ganiπ)
Abuja
Tun karfe takwas take zaune tana jiran fitowar Irfan don su tafi office aman shiru kake ji , karfe tara ta buga da minti 23 sai ga Awatif ta fito tana hama tayi kicin da alama KO wanka batayi ba ta kuma fitowa tayi dakinta KO kanzil basu cewa juna ba
Can Raisa ta fara jiyo karar wayoyin Irfan a nan saman Capet har ta tsinke aka kuma kira ba kakautawa hakan ya sa ta Mike ta dauko wayar sai taga sunan John na yawo saman screen din har zata ajiye sai dai ta dauka a hankali ta ce hello!
Daga dayan bangaren aka amsa mata da harshen turanci : hello plz general nake tambaya
Raisa ta ce : ya dan gusa ne sai bodyguard dinsa
John ya ce oh madame John ne plz ki fada masa karfe 10 da 30 jirgin mu zai daga Kenan shi muke jira
Raisa ta ce : ohk sanan ta katse kiran ta doshi dakinsa tana adu'a a cikin ranta tana isa ta tura kofar ta shiga da salama Irfan dake tsaye yana faman nade hanun sa da bandeji inda yaji ciwo ya kasa shi kuwa girman kai bazai barshi ya nemi taimako wajen yaren nan ba ( kuji wai yaraπ€) tana shiga ya juyo ya ce ke ubanwa ya baki izinin shigo min daki ba tare da izininaba?
Raisa ta ma rasa mai zata ce masa sai kifkifta ido take hakan ya kara kular da shi ya nufo ta
ππ92245338ππ
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada πππ ta ruwa ce π§π§π§
ππ Sajida ND anty fauzah musan kanmu marubuta (M-K-M) π§π§
33
Jiyowa yayi cikin bacin rai ya nufota yana kafin ya iso ya manta ya jimke hanun nasa mai ciwo abunka da jin ciwon kwalba harda wata yar kwalbar a jiki sai yaji wani azababen zafi bai san lokacin da ya yarfe hanun ba ya ce acccccch
Cikin sauri ta bude idanuwanta domin ta rintse su tana jiran taji biyar a fuskarta ganin hanun sa na jini ta nufe sa da sauri ta kama hanun shima da yake cikin azaba yake bai samu damar gwasalar ta ba da gudu tayi gaban bed din ta dauko jakar mai kayan magungunan sa ta ciro alcool da dan karamin almakashi tazo a nitse ta cire kwalbar shi kuwa idonsa a rintse domin zafin na ratsa shi sai da ta tabatar babu sauran kwalba sanan ta daure masa ciwon dan daidai sai afkin sanu take aika masa tana gamawa ta kame ta ce: sir mr John yayi kira ya ce nan da awa daya zasu daga KO naje na fada musu bazaka samu zuwa ba yau?
Ya zabga mata harara ya ce : sai kice kuma bani da lafiya? Ke ce mutun ta biyu da ta taba ganin rashin lafiyata to bara kiji walahi idan na tsinci hakan a bakin wani har da Ilham sai ranki ya bace am i clear?
Da Sauri ta ce : sorry sir
Ya mike yayi gaba tana biye da shi a baya har suka shige mota suka yi gaba
Awatif dake tsaye jikin windows ta koma da baya ta fada saman bed dinta ta ce : zaku fada ne
Minti ashirin ya kaisu ma'aikatar kamar yanda suka saba haka suka fito tana taku irin na kakarfan maza tana biye da bayan sa har suka isa wajen su John inda suka yi musu rakiya har aΓ©roport suka daga
Karfe biyar na yama suka dawo gida suna shiga suka tarar da Awatif ta sha kwaliya ta hakimce suna shigowa da gudu ta zo ta rungume Irfan yaso ya tureta aman ina shima a caji yake hakan ya saka ya rungumeta ya shiga kissing dinta cikin Sauri Raisa ta raba ta shige dakinta tana ayana tamtabaru akuyoyi a ranta ( hhhhh KO dai KO dai yan mata? )
Irfan ke kai kawo a dakinsa ya rasa taya zaya bilowa wanan al'amari yin hakan yana nufin raba musu kwana to aman taya ma zaya iya wanan aikin? Shi ya rabawa yaren nan kwana to yayi yaya da su ? Shi fa yana mugun kyankyamin KO da kalon bodyguard ne balatana cin abinci da ita ya lumshe idanuwansa maganar dadynsa ta dawo kamar yanzu yake fada masa: general ka hada iyalan ka waje daya ka fita hakin iyalenka ka sani idan fa ka kasance namiji mai banbanci tsakanin matayenka gobe kiyama zaka tashi da shanyayen jiki sanan allah zai tsayar da ku a bima kowa hakinsa . irfan ya ce oh god help me sai da na ce bana so bana so ya allah ka bani mafita
Wayar dake aje kusan bed dinsa ya mika hanu ya dauko ya rubuta message ya tura a numbobin Awatif da Raisa kan yana da magana da su bayan sallar isha
Raisa tana gama sallar magarib tayi wanka ta yiwa Afane ta zauna ta shafeta da mai itama ta shafa sanan ta bude werdrob ta dauko riga budada ruwan yalow rigar har ta kai mata gwuiwa sanan daga baya kuwa a tsatsage take har kasa sanan sharashara ce sai breziya baka ta dauko dan wando iya gwuiwarta baki ta saka abinta sai bakar hula ta tatara gashin kanta ta hade shi waje daya haka ta shirya afane cikin yar riga yelow sai dan pant fari (kamar na sace su na gudu) tana gamawa ta dauko doguwar rigarta tayi sallar isha ta dauko abincin su ta fara baiwa Afane tana ci tana ta bangalar dariya da an daura mata farin (baboire) dan kar ta bata rigarta tana tsaka da bata message din whatsupp ya shigo mata ta mika hanu ta dauko ta fara karantawa sai taga message ta bude nan taga number general ta bude message din da sauri ai bata san lokacin da ta diro daga bed din ba tana fadin na mutu na lalace ni raisa da gudu ta warto Afane wace take kalonta tana mamamama tace beby na mutu oh my god ya allah ka ji kaina da rahamar ka kasa idan karshenane na cika da imani da gudu tayi waje har tana tuntube tayi banban falon gidan (dankari kinsa general zaman jiran ki π€ππ)
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoorβπ½: Duk karyar kada πππ ta ruwa ce π§π§π§ na Sajida ππΌππΌππΌππΌππΌ
35
Da gudu tayi bayi ta rufo tana ta haki shi abin dariyama ya bashi ita dai kulun cikin shirme take ga shegen gudu kamar barewa a hankali ya mike ya iso kofar bayin ya fara kwonkwasawa ya ce : ke bude ki ansheta ni bazan taba ki ba
Daga can ta ce are u sur?
Ya ce yes domin ya kosa ya bar mata dakin
A nitse ta bude kofar cike da fargaba ta amshi Afane shi kuwa ya juya ya bar mata dakin
Bayan sati biyu
Yau ta kama week-end ne sanan hutun karshen wata ne duk familyn na gida hakan ya sa Irfan ya bar iyalansa su je cikin banban gida su wuni shi tun safe ya shige cikin gidan ita gimbiya Awatif na baci sai ta farka ita kuwa Raisa na jiran farkawar Afane
Sai karfe tara ta samu ta gama kimtsa Afane ta daukota da tedy dinta suka yi cikin gidan
Karfe biyu na rana duk family din sun hadu a table suna cin abinci karar cokula kawai kake ji ba mai magana can Raisa ta bushe da dariya kamar zautata duk suka yi tsai suna kalonta har rike ciki take sai da fatima ta dauki marfin kwano zata rafka mata sanan ta dan tsagaita Momy ta ce : beby bani na sha nima mana taya zaki shanye dariyar ke kadai?
Raisa ta ce : Momyna baki sani ba , da kwana biyun nan kulun sai an adabe mu da iface iface aman shekaran jiya shiru kake ji maye ya ci shirwa
Haba irfan dake cin abinci ya zuba shinkafa a baki sai gashi ya kware yana tari ba kakautawa domin ya san inda zancen ya nufa da sauri ya mike yayi dakin Ma yayi bayi domin ya samu ya fitar da shinkafar data tsaye masa a Wuya Ma dake tsaye tana Irfan ya dai sanu kaji na shigo ne? Sanu
Sai can ya samu ya fito ya konta saman bed ya ce Mana baci zanyi shinkafar nan ta kware ni kinsan ba ruwa a kusa ne
Ma ta ce sanu yarona bara na barka ka huta allah ya kara maka lafiya
Ya ce amin Ma love u
Tayi dariya har da rufe shi kamar yaro karami tana fitowa ta ce to sanu sarkin mahaukata dan gidanku mijin ki sanan dan uwanki ya kware bazaki bi shi ki ga halin da yake ciki bΓ’?
Momy ta ce Ma ai kin bishi mu muna cin abinci KO?
Ma ta kare mata kalo ta ce gaskiya anti mu dai ana shiga hakin mu ehe
Hajiya khadija da fitowarta Kenan ta jajanta kwarewar Irfan
Ita kuwa Raisa ta ce a ranta