Showing 21001 words to 24000 words out of 75972 words

Chapter 8 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Advertisement

Amnoor   

19 Aug 2025

6087

surutu take yi masa tana karawa shi kuwa yana biye mata domin yayi murnar ganin ta daman da ita ya kwana a ransa yana fadin da safe zai daukota Ashe bodyguard ta daukota

Raisa na gama karyawa ta kwashe kayan ta dan zauna sai gasu sun fito yana waya a kawo musu abinci Raisa na ganin sa ta tashi tana fadin morning
Ya dan kaleta ya amsa da morning ta ce zanje gida wajen su Ma
Sai da ya gama yangar sa ya kaleta ya watsar ya ce no

Ta ce No?😳
Ya ce yes i Saïd N.o
Tayi shiru ta ce gida fa nace

Ya kaleta ya ce ke ina wasa da ke ne? Na ce bazaki je ba jiya ba ke kika kawo kanki ba har kina karkarwa kizo gidan miji KO? To don an aura min ke dole bai zama dole na kula ki ba ke kuwa ya zama dole kiyi min biyaya KO don Dole da Dole am i clear?

Cikin sauri ta ce yes sir ita ta ma manta da a gida suke ta juya da Sauri tana fadin masifafe taka ba ta allah bace can kayi masifar ka kawai kai da ka aikata abin kunya ma a daren jiya ba'ayi maka fada ba sai ni kuka mai dadin hawa KO to masifar ka ta kare a kanka har ta shiga dakinta ta kuna computer ta ta shiga kalon film



92245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧 Sajida



27
Haka rayuwa tayi ta tafiyar wa Raisa da Irfan Da Awatif KO sau dari zasu hadu a cikin gidan ba mai yiwa dan uwansa magana shi yana rayuwar sa shi da matar sa itama tana yin tata ita da yar ta sanan ya kasa ya tsare ya hanata shiga wajen su momy shi kuwa gudu yake taje ta ce yayi mata wani abin momy ta saba masa

Yau tun da akayi salar magariba Afane take dan tari yanayin garin sanyi ake shi yasa ganin haka ta nemi maganin mura ta bata ta kuma saka mata kayan sanyi (dari) du da haka yarinyar sai dan tarin ta take daidai salar isha'i tayi baci Raisa ta shinfideta tayi Salah ta konta tana kalonta duk gani take idan har tayi baci to fa rashin lafiyar zata dane mata ya, barci barawo ya saceta can cikin barcin taji ana taba fuskar ta tayi firgigit taga Afane na zaune jikinta zafi rau ta jayota ta rungume tana tayi mata adu'a bata fi minti arba'in ba taji an fara gurnanin na rashin kunya ranta ya gama baci taga wanan ma ai raini ne da walakanci sai Afane ta koma baci sai ihun Awatif ya tayar da ita wanan abin yau kam ya kai Raisa makura a hankali ta shinfide Awatif ta rufa mata lalausan bargon tayi lukui kamar tana jikin Raisar ,
Ta fito ranta a kololuwar bace ta nufi dakin Awatif (😳😳😳😳😳) tana zuwa ta ware karfinta ta shiga dukan dakin gamgamgam Irfan Wanda yayi nisa cikin jarabar sa yayi firggit ya diro daga saman bed din inda Awatif ta tsorata ainun tayi saurin riko hanun sa tace kar ka fita plz idan fa yan fashi ne?
Ya watsa mata harara yace kin manta Yata da bodyguard dita a waje?
Yayi hanyar bude kofar ita kuwa ta dira bayan bed ta lafe
Yana bude kofar da zafi zafin sa sai ganin mutun yayi turus a gaban sa ta hade girar sama da ta kasa ta hada hanayenta a kirjinta sai huci take cikin bacin rai ita ta ma manta da wa take magana ta ce: dan allah dan annabi a saurara mana haka, haba dan allah an fada muku bamu da rai ne? Yarinyata tana konce kun hanata baci duk kunbi kun cika mana gida da ihu enought enought haba dan allah da wanan uban sanyin mutanen allah suna cikin bargo suna hutawa ku kuna aikata abin kunya? Ji kake tau tau ya dauketa da mari tayi baya luuuu zata fadi yayi saurin janyota da karfi har sai da kanta ya bugu da kirjinsa ya tarota ya ce ke banza marar ilimi don mun raya sunar ma'aiki shine mukayi abin kunya ? Shin ke da kika bi maza a waje kowa ya sani yanzu haka kina bin su ba'a kiraki da kinyi abin kunya ba sai ni da na konta da matata? Nosense kawai, fada mini KO dai jarabar ki ta hanaki barci kika zo a biya miki bukatar ki? Fada min barci kika kasayi saboda jarabar ki? Ke yanzu bazaki fitar da maza a ranki bâ? To bara kiji wanan yayi nuni da jikin sa yace yafi karfin ki sai dai idan da momy zaki hadani koda kin hadani da ita sai anyi miki gwajin HIV na tabatar da baki da cutar da zata saka mini cutuwa na iya saduwa dake dan kaunar mahaifiyata ba dan ke ba Bodyguard Mata maza gardi ke me gareki a jikinki har da zakiyi takama da shi? Bakida komai baki da komai, yarinya ni sai Babar mace ba kwaila ba nonsense ya hankadata yana fadin get out banza

Raisa dakanta ya bugu da garu ta dade kanta na juyawa ta mike tana layi gaba daya duniyar tayi mata zafi bata ganin komai a gabanta sai duhu da lalube da ikon allah ta samu ta shiga dakin ta tana lalubawa kunan ta ya jiyo mata kukan Afane calara kuka take tun karfinta har tana famar shidewa da rarafe ta isa gareta ta kama ta tana fadin bebyna gani nan gani nan bebyna Irfane yana komawa yaji kukan Afane ya danyi shiru jin kukan ba mai karewa bane ya saka ya fito ya tura dakin Raisa ya kuna fitila domin dakin duhu ne yana kunawa yaga Raisa konce a kasa kanta da jini share kuwa Afane yashe a kasan itama sai wani irin abu take kamar kamun raba kamar zata suma da karaji ya furta Afane.........................



Love u
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

30

Yana zuwa ya juyota da karfi niyar sa ya babala mata mari kawai sai gani yayi gaba daya jama'ar wajen sun zuba musu ido suna kalon su ya san idan ya kyaleta sai ayi masa kalon ya tabu idan kuma ya mareta abin zai zama tamkar yada mugun abu kunsan nan da nan yake gama gari wanan dalilin ya saka kawai ya lumshe idonsa ya jayota jikinsa ya isa gaban Alberto ya ce: Mr Alberto ga matata ita ce kuma Bodyguard dita ina masefar sonta ba zato ba zamani sai ji raisa tayi anyi mata dan gajeran kis a baki (dankari lalai Irfan dan basaja ne kai)
Gaba daya Raisa ta zama wata mutunmutini domin kuwa tun lokacin da taji wanan kis din ya saka tayi mutuwar tsaye dan ma a rabe take a jikin sa suna cikin haka muryar Awatif ta fara magana tana fadin darling ni fa gida nake so ina da bukatar ka
Alberto ya ce darling? Ita fa wanan mai inka ce ?
Irfan ya ce ita ma matata ce
Alberto ya bushe da dariya ya ce mamar taka zaka ce matar ka?

Nan da nan Awatif ta hada rai ta gala masa harara Irfan ya yi kalar serius yana fadin she is my wife too

Alberto ya ce lalai to yanzu kayi yaya da wanan ai tayi maka girma tsayin ku daya fa haba aboki(abinka da nasara bai iya munafurci KO boye abu a ransa ba) yaci gaba da fadin kana da laidy haka ka kara auren wanan?

Irfan ganin idan Yaci gaba da sauraron Alberto yana iya hadasa masa hawan jini wai Raisa ce laidy meye a jikinta da ta zama hakan? Mtsssssss ya juyo ya ce muje a kaiki gida wife kinga sai an gama taron nan mu zamu iya tafiya haka tsarin yake

Ta ce no barshi na tafi a kaini kayi aikinka ta juya uwa zata tashi sama ta tayi tafiyar ta Irfan ya dan yi jim ya basar aka ci gaba da cashewa

Bayan ci da sha da bayar da kyauta da shagulgula aka fara haramar tashi Irfan ya yiwa Raisa alamun suna iya tafiya da Sauri ta fita ta je ta gyara tsayuwar motar da kanta ta dawo ya mike yayi salama da su ya shige gaba tana biye da shi suna fitowa sojojin suka gewaye su sai da suka isa motar sanan Irfan ya juyo fuskan nan a hade ya saka rigar mulkin nasa ya ce ku koma ku kula da an tashi lafiya sanan ku tafi ya kali direbansa ya ce masa ya je ya tuka Alberto har airport idan ya gama ya je gida sanan ya mikawa Raisa hanu ta bashi key din ya ce ta shiga su tafi gabanta ba karamin faduwa yayi ba tsoro ya darsu a ranta itafa da a barta da Irfan gara a barta da zaki su kwana haka jiki a mace ta shiga ta saka belt shima ya saka ya tayar da motar suka kama hanyar gida suna isa cikin gidan sa ya nufa sau da ya gama parking ya fito ya jayo wuyan rigar Raisa kiiiiiii har cikin palon inda ya tarar da Awatif zaune sai karkada kafa take ranta a matukar bace sai da ya iso gabanta ya cilar da Raisa sanan ya fara magana har jikinsa na karkarwa gaba daya jijiyoyin jikinsa ya mike masefa na cin sa har zufa ya ke ya nuno Raisa da awatif da hanayensa ya ce ::::::::::::::::














Morning
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

29


Kansa ya dau zafi gaba daya ma zafin yake ji kawai ya dauki ky din mota yayi club (um )

Karfe hudu na yama Afane ta dora rigimar ita fa kawai gida take so a kaita gida ganin tana famar rikice musu ita mai mura ya saka suka yi gida da ita suna zuwa Raisa ta tarar da Awatif daga ita sai yar vest tana ta waya tana kakaba dariya duk irin saka kananan kayan Raisa sai taga bai dace ba dalili kuwa shine Awatif irin matan nan ne masu manya jiki tayi ciki da yar ta sai labari take kamar ba ita ce ta kusa mutun musu ba
Bayan Afane ta warke sumul Raisa ta koma bakin aikinta daidai komawarta ta tarar da bakin nasu aka ci gaba da aiki da ita
Bayan wata daya sun kamala sai murna ake sanan ta ko'ina ana shirye shiryen patin bankwana da za'ayi musu ambassadeur Ibrahim ne sai yan rakiyar sa mutun biyu su ba musulmai bane sanan dayan yazo da matar sa dayan kuwa saurayine
Mata da maza kowa na shirin patin domin ba da kaki zasu gudanar da shi ba
Karfe takwas na dare har an fara gudanar da bikin irfan na hango ya sha shada shi kam kalar saka kayansa Kenan KO wajen pâti, shadar ruwan ash ce saï daukan ido take abinka da farar fata sharen sa na dama kuwa Awatif ce ta sha wani materiel dan ubansu ya sha dinki na gani na fada sai dai bata daura dan kwali ba domin matériel din ma takurata Irfan yayi saboda gaba daya jama'ar wajen duk kayan su ba manya bane sai matan auren da suka saka costume riga da sket da ta sama sai dan hijab masha allah duk sun hade aman har yanzu banga Raisa ba

Can bayan yan wake wake da mawaka suka rika wasa kasar da Mr president da kuma rigar soja sun dan taba aka tsayar da wakar DJ ya dauki lasifikar ya ce yanzu zamu gayato Madame Irfan har Awatif ta fara washe hakora sai yaji ya ce Raisa domin ta rako General Irfan ya baiwa baki gift (sai a sanan na hango Raisa nayi wangalau da baki tap KO ni da ban fiya kaunar saka wando ba na yau ya matukar birgeni) ta fito ta sha wando ash irin mai guiwa a dan tsatsagen nan aman yanka biyu ne ta dora riga ash rigar daga GAba iya cikinta ta rufe aman daga baya ta sauka ta rufe mazaunan ta saka dan karamin ribom ta daure gashinta a tsakiyar kanta shima ashi yana dan warkiya saï takalmi kafa ciki shi din ma ash din ne kai zo kaga kalo ya koma sama cikin takun nutsuwa ta isa kusa da kujerun da su Irfan ke zaune tana isa ta rasa wata irin gaisuwa zata yiwa mutanen da ke zaune a wajen da kyar ta mikawa fariss hanu matar Rodrigue suka gaisa sai washe hakora take a hankali ta kai kalon ta kan su Irfan Wanda tun da ta tsaya ya zuba mata ido yana ayana lalai yarinyar nan bata da mutunci to in ba rashin mutunci ba kamar arniya wanan saka kaya haka? Nan da nan ya tuno dady da fadan sa a kan su kare mutuncin family dinsu da azama ya Mike tsaye ya kama hanun Raisa ya jayota ya saka hanun sa a kugun ta ya shiga taku cikin nutsuwa yana nufar wajen DJ jama'a sai binsu suke da kalo har suka isa yana murmushin yake aka miko musu gift din sai da Raisa ta gama dan dudubawa da wani abu a hanun ta tana dubawa dan kar aje da wani Abu da zai iya lahantashi a ciki sanan ta Mika masa shi kuma ya baiwa mai shi sai da aka zo kan Alberto Irfan na mika masa shi kuwa yana ta kalon Raisa abinka da marar sallah Irfan ya kai duban sa inda yake kalo yaga Raisa tana kokarin tsayar da wakar america ta masoya don suma su cashe da nasu masoyan gaba daya ransa ya gama baci ya juyo yayi wajen ta kamar zakin da ya shekara ba abinci yana zuwa ya...............





I'm sorry kadan ne sisters wly yau aiki yayi min yawa thx love u
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kada🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧 na Sajida

28

Cikin karaji ya furta Afane Afane da gudu ya daga yarinyar jikin sa yana rawa ya juyo ya kali Raisa Wace take faman tashi da sauri ya kama hanun nata ya taimaka mata ya dauko Afane da hanu daya ya kamo hanun a hankali ta zauna da kyar ta furta plz ka kai bebyta asibiti
Ya dan kaleta sanan yayi waje da gudu gudu ita kuma ta dan jima sanan ta tashi tayi bayi ta watsa ruwa taji dan karfi karfi ta saka yar doguwar riga KO dan kwali bata rufa ba tayi cikin asibitin gidan tana zuwa ta tarar an sakawa Afane karin ruwa domin ta rasa duka karfin jikinta ta isa a hankali ta zauna Irfan ya dan dago yana kalonta sai yaji sam baiji dadin fitowarta a haka duk da darene zuciyar sa tayi gagawar fargar da shi cewar bodyguard nan da nan ya basar
Shiru Raisa tayi tana ta kalon Afane tana jin ba dadi a ranta sam bata son taga wani abu ya taba mata yar ta suna zaunen nen har aka fara asalatu Irfan ya mike ya dan taba goshin Afane yayi gaba Raisa ta dauro alwala ta tayar da sallah

Yana komawa ya tarar da awatif sai baci take sha kafafuwa a watse ya girgiza kai sam baya son ganin mace ba kamun kai ya juya shima yayi wanka ya dauro alwalar ya FITA masalaci


Karfe takwas na safiya duk familyn sun gewaye gadon da Afane ke konce tana ta zuba shagwabar ta a cinyar mamarta Momy ta ce ke Afane ki barta ta samu tayi wanka itama mana bakya ganin Mamamamaa ki ba lafiya?

Afane ta make kafada tana turo bakinta ita kawai bazata matsa ba

Raisa tayi murmushi ta ce momyna barmin yata tayi konciyar ta

Momy ta ce bara naje na kawo miki abinci

Karfe takwas da yan mintuna duk yan matan sun tafi school Hajiya khadija ta ce Raisa yau ba aiki ne? Daidai lokacin da irfan ya shigo shi da Awatif itama ta sha ado za'aje office ta gaishe da su momy daga tsaye ya karaso ya tsuguna har kasa yana gaisar da su momy duk suka amsa suna washe baki
Momy ta ce Irfan kana gani garin kuna fitila tana rusa kukan yarta ba lafiya har ta ji ciwo itama KO?

Irfan ya dan kaleta yaga an nade mata goshinta da farin bandeji wajen da ya hankadata ta ji ciwo a ransa yake cewa wato karya tayi ta ce bugewa tayi ya dan yatsina fuska bai cewa momy komai ba

Momy ta kare masa kalo tayi tsaki sarai ya san tsakin na rashin tankawar sa ne yayi dan murmushi daidai nan Ma ta shigo tana fadin yarona lokaci fa yana kurewa
Ya ce Ma yanzu zan tafi

Ya matsa a hankali ya duka ya manawa Afane kis a kunci har sai da ya gogi jikin Raisa ya dago ganin idan su Ma ya ce mata yau bazaki tafi aiki ba sai kun warke

Raisa ta daga masa kai ba tare da ta ce komai ba ya juyo idan Momy kyar a kansa yayi dan murmushi ya raba ya fice Raisa KO kalo bai isheta ba ita dai fatanta allah ya baiwa Afane lafiya


Office
Zaune yake yana kara karanta wanan sakon nan da sati biyu ambasader na France zaya zo ayi aiki da shi idan aka gama zaya juya shi ba zuwan NASA bane matsalar aa matsalar sa kawai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login