Showing 66001 words to 67181 words out of 67181 words

Chapter 23 - HUDUD (iyaka) Book Complete By Zainab Ahmed Yusuf Zeenariya.docx

mom ɗin?,

" haba yaya koba komai ai ya kamata kayi farincikin zuwana tunda ance bakonka annabin ka, ajiyar zuciya ya sauke bayaso ya fiye tsanan ta mata sai kawai yace, " to naji na gode da ziyara amma dan Allah nan gaba karki ƙara zuwamin kai tsaye saikin sanar dani,

" okay in sha Allah sai dai kuma banida no naka,

Karbar wayar ta yayi yasa mata number sannan ta tashi ta tafi,

*

Washegari malak ta koma wajen aikin ta kai baka ce itace ba dan shigar da tayi har tafi tada lalacewa gashi ta kwama glass iris no respect bakikkirin, tana zuwa ta gana da dullalai sukasa hospital ɗin fayez a kasuwa ,

Fayez yana sabon gidan da zasu zauna da binta an kawo kaya masu jere na musamman daga Company suna aikinsu aka kirashi a waya aka sanar masa an sa hospital ɗin a kasuwa dan har dillalai sun fara cikiyar mai siye, fayez bai yi ƙasa a gwaiwa ba ya sanarwa da mahaifinsa dady kuwa cikin bachin rai yasa wasu amintattunsa sukai basaja sukaje a matsayin wanda zasu siyi hospital ɗin ,

A ranar da yamma akai ciniki suka turawa malak kuɗi aka ɗebo lauyoyi aka saida musu da hospital ɗin tabada takaddu da komai da komai ta tafi gida cikin farin ciki abinta tare da kudirewa aranta ta rama rabi daga cikin abinda akai mata,

*

Bayan sati guda suhaima ta damu malik kira tasa tasai tun baya biye mata har yafara tausayinta yasoma biye mata suna waya suna chatting sannan yakan je gidansu da daddare zance,

kamar yacce yasaba zuwa adan kwana biyun nan yau ma zuwa yayi zanchan sai dai bai sanar mata zaizo ba yayi mata bazata tana falo ita da Ammee da siyama yaje ya zauna suka gaggaisa sannan su Ammee suka basu waje dayake zuwan bazatane babu ko dan kwali akanta kuma tasan bayaso sai ta tashi tace masa bari ta ɗakko mayafi ta na hawa sama wayarta ta fara kara alamar shigowar saƙo sai ya kalli wajen wayar chan kuma ya kauda kai sakanni kaɗan sai ga kira ya shigo ta WhatsApp karar ringing dinne yaja hankalin malik kan wayar kawai sai yaga wani irin pic kamar hotan mutum tsirara yana riƙe da miƙaƙƙiyar Penis ɗinsa, sau rin ɗaukar wayar yayi yana kallo da gaske ne ba wai idonsa bane ya nuna masa hakan sunan da yaga yana yawo a fuskar wayar ne yakuma tsoratashi a satisfying penis , wata zuciyar ce ta fara ƙaryata abinda yake gani dan danan ya ɗaga dan ya tabbatar sai kuwa yaji muryar gardi yana nishi yana kiran sunanta wai tazo su haɗu zai gamsar da ita fiye dana wanchan karan ,

Duk da malik namiji ne mai taurin zuciya sai da yaji jikinsa yayi wani irin la asar cikin matuƙar fusata ya jiye wayar kawai yayi tagumi chan ta sakko tana cewa, " hi my husband sorry na ajiyeka kwalliya nadan tsaya yi, mikewa yayi tsaye taga idonsa yayi jajir dan danan ta tsorata zatai magana kenan ya katseta da cewa ," manene alakarki da a satisfying penis danaga ya kiraki ta WhatsApp yanzu ?, dafe kirji tayi cikin tsoro tace , " innalillahi wa innah ilaihirraju un malik dan Allah kayi shiru kar Ammee taji zan maka bayani,

" bayanin mai zakimin bayan naji komai ashema kun saba haɗuwa yana gamsar dake to alhamdulillah gara da Allah ya bayyanamin wacece ke tunkan nayiwa ƴaƴana mummunan zaɓi dan haka ni zan gayawa magabatan mu nafasa wannan auren kije kinemi wani amma baniba , suhaima najin haka ta fashe da kuka tanata rokansa ya saurareta amma yaki yafice ya barta ,

Koda malik yaje gida mom na masa magana da kyar yake bata amsa dan ransa a matuƙar ɓace yake haka ya shiga ɗakinsa yayi shiru yanaya nazari aransa chan mom tazo ta kawo masa abinci da kanta sannan ta lallaɓa shi akan ya gaya mata abinda yake damunsa dan taganshi cikin ɓacin rai kuma har yanzu fuskar sa takasa bayyana wal wala, kemai mai Malik yaki gaya mata ya nuna babu abinda ke damunsa dole ce tasa ta hakura taɗan zauna ta tayashi hira da dare yafara ta tashi ta tafi

Misalin sha biyu na dare saura suhaima ta lallaɓa ta shigo gidansu malik Allah yaso batai karo da kowaba harta ƙarasa ɗakinsa tana tura kofa tajita a buɗe ta shige da zumbulelen hijabi a jikinta ta sameshi zaune yasa computer agaba kamar mai aiki amma babu abinda yake yana ganinta yace, " mai kikazo ki faɗamin karki ɓatawa kanki lokaci bazan taɓa aurenki ba kuma babu mai sani dole,

Suhaima tana kuka taje ta tsugunna a gabansa tace, " yaya bazan taɓa gajiya da baka hakuri ba wlh sharrin shaiɗan ne amma nayi maka alkawarin zan daina komai na chanza waya da layi, cikin takaici yace, " ashe da gaske kinayi ? to faɗa min maza nawane suka taɓa amfani dake,

" zan faɗa maka amma dan Allah yazama sirri tsakanina dakai,

" okay, ya furta yana sauraren ta, cikin kuka tace, " wannan shishi kaɗai ne kuma shima bai taɓa sex daniba kawai muna dan wasanni ne dashi wlh yaya bantaɓa sanin namiji ba kuma idan kana ganin ba haka bane ka aureni idan kaji niba budurwa bace na amince kaɗau duk wani mataki akai na,

" yanzu suhaima ke bakiji kunya ba kifito daga babban family irin wannan na masu mutumci da daraja ke kwallin kwal sai ki karkata al ƙibila to ai ko malak da ake mata kallon maraji batasan namiji ba idanma tasani sai dai fayez amma ni inada yaƙinin malak bata yawan banza gashi dai har giya tanasha amma harkar lalata babu ita aciki, hakuri suhaima ta cigaba da bashi sai ya dakatar da ita yace,

" gaskiya karki wahalar dakanki bazan iya aurenki ba kuma ki tabbatar idan kinason na rufa miki asiri karna faɗawa dady sai kin haɗani da wannan wanda kike kira da suna penis mai gamsarwa ,

" mun haɗu ne ta Instagram har muka karbi lambar juna muke gaisawa daga nan...., ɗaga mata hannu yayi yace, " ba kalar lalatar da kuke nace ki faɗamin ba kawai wayeshi nakeson ji ?,

" Sunansa idris boy dan gidan minista juriyya ne, " ok turamin number shi,

Ba musu ta tura masa sannan yayi mata izinin ta tafi tana tafiya baƙincikin ya koma masa sabo ta wani ɓangaren kuma murna yake Allah ya tona asirinta bai aurauwa kansa jidaliba,

Washegari malak tanata zuba ido taji an fara maganar saida asibiti sai taji mukus a zatonta fayez zai zo yana rokonta kamar wanchan karan,

Parlour ta fito ta gaida papy a ɗan gaggauce zata fice ya kirawowa yace ta zauna ta zauna tana sauraronsa yace, " yanzu kinga dai abinda ya faru daƙer muka samu muka zamewa maganar nan dan Allah karki kuma janyo mana wani abun ki hakura da fayez ki nemi wani mijin kiyi aurenki,

✍🏻 mai alƙalamin zeenare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login