Showing 75001 words to 78000 words out of 83501 words

Chapter 26 - DUHU DA HASKE Hausa Novels by Jiddah S Mapi.docx

19 Sep 2025

2244

tana shiga ya kankameta yana kuka, shafa kanshi tayi tace "zanyi nesa da garinnan Imran ba zan jure ganin waɗannan abin ba, amma ko mama da Imran ba zasu sani ba na tabbata kullum zasu rinƙa kawo maka abinci, amma nayi maka alkawarin a ranan da za'ayi zaman kotu na karshe zanzo"

kuka yaci karfinta tace "zanyi nesa daku Imran ba zan iya ba"

da sauri yace "dan Allah kada ki tafi ki zauna kullum ki rinƙa zuwa dubani"

girgiza kai tayi ta zameshi daga jikinta ta mika mishi hanu tace "kamin alkawarin ko me zasuyi maka ba zaka amsa laifin da bakayi ba"

a yasa hanunshi a nata yace "nayi alkawari"

kiss tayi mishi a goshi sannan tace "na maka alkwarin zan dawo bayan shekara huɗu"

tashi tayi zata tafi ya rike hijabinta yace "dan Allah karki tafi"

tace "ya zama dole in tafi"

janyewa tayi ta fita, tana hawaye ta hau mashin nata ta tafi gida, mama da fahad suna zaune sunyi jugum, dariya tayi tace "me kun zauna kamar masu damuwa?"

mama tace "ameesha muna cikin damuwa"

tace "ba komai ai muna tare dashi, kullum za'a rinƙa kai mishi abinci kai fahad kaine zaka rinƙa kai mishi idan mama tanada aiki kaji?"

yace "kefa"

murmushi tayi tace "nidai kamin alkawarin kullum zaka kai mishi abinci"

yace "na miki alkwari"

tace "good"

ta kalli mama tace "mama"

mama tace "na'am"

rungumeta kawai tayi, mama tace "kina lafiya?"

tace "eh"

a hankali ta saketa tace "fahad na daina fita da mashin ɗina daga yau kaine zaka rinƙa fita dashi kaji?

yace "to"

tana zaune dasu har dare, saida ta tabbatar duk sun kwanta kafin cikin sanɗa ta fara tara kayanta da duk wani abu me amfani daya shafi school nata ta zuba a akwati ta rubutawa mama da fahad short note ta aje a saman gadon fahad sannan ta aje musu wayarta akan gadon tasa hijabi, kiss ta yiwa fahad a goshi zata juya ya rike hanunta yace "unty ameesha ina zakije?"

da sauri ta zauna kusa dashi tana shafa kanshi tace "ina kuwa zanje na kyale sweet bro ɗina?"

murmushi yayi ya rungume hanunta sannan yaci gaba da bacci, a hankali ta zake hanun da taga baccinshi yayi nisa, ta yiwa mama kiss a kumatu sannan taja akwatinta cikin sanɗa ta fita, duhu ne sosai a unguwan a haka take jan akwatin har ta bar unguwan, tasha ta tafi acan ta kwana, washe gari da sassafe ta shiga motar abuja suka ɗau hanya, taja saman hijabinta ta rufe fuska tana kuka har suka shiga abuja, fita tayi tana kalle kalle, wata mata da sukazo tare tsohuwa ce tun kafin su shiga ta gaisheta, tace "baiwar Allah kin manta gidan da zakije ne?"

a hankali tace "a,a kaka gidan marayu nakeson zuwa"

matar tace "Ayya Allah sarki gidan marayu ai na makocina Abdullahi ne, bawan Allah yanada hankali sosai, zan yi miki kwatance, nima zan rinƙa zuwa na dubaki kinji?"

a hankali tace "to"

mashin ta kama mata sannan ta biya kuɗin ta yiwa me mashin kwatancen gidan marayun har zai tafi tace "zanzo na rinƙa dubaki kullum"

a hankali tace "to na gode"

_Jiddah Ce...✍️_

08144818849

[09/04 à 08:06] JIDDA MAPI: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*DUHU DA HASKE*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Na

*Jiddah S mapi*

*Chapter 20*

~Gidan marayu aka kaita, a hankali ta fito da akwatin tana ja tana kallon babban gidan, sallama tayi ta samu me gadi tace "nazo ne na zauna anan"

yace "ke marainiya ce?"

gyaɗa kai tayi sannan tace "sabida banida inda zanje shiyasa na zaɓi na zauna anan, amma ni mamana tana raye nazo ne sabida na nemi aiki nayi karatu amma anan ɗin shine zaifi min kwanciyan hankali harma nayi bacci babu wani fargaba"

yace "to shikenan bari muje ayi miki register"

shiga ciki sukayi tana tafiya a hankali har ya kaita wani office, sukace "suna?"

a hankali tace "ameesha Ibrahim"

da sunan gari da sauran tambayoyin suka mata, ɗaki suka nuna mata sannan suka bata dokokin zama a gidan, jan akwatin take a hankali tana kallon ɗakin, ba laifi yana da kyau, mutanen gidan suna zaune wasu suna aikin gabansu, sallama tayi musu, kaɗan ne suka amsa ta durkusa ta gaishesu suka amsa a takaice, ɗakin da aka bata ta shiga da sallama, wata kyakkyawar budurwa ce ta amsa tareda tashi daga kan katifan da take, murmushi tayi mata ganin akwati a hanunta tace "sannu da zuwa"

kallon cikin ɗakin tayi babu komai sai varanda daya farfashe ga sanyi sai katifa a kasa, a nitse tace "yawwa"

komawa tayi ta kwanta ameesha kuwa ta aje akwatin ta zauna a bakin katifan tayi shiru, gani tayi yarinyar tana kuka, cikin sanyin murya tace "kiyi hakuri ki daina kuka"

share hawaye tayi tace "to"

ameesha tace "ya sunanki?"

cikin sanyin murya tace "sunana hanan"

"ni kuma ameesha"

tace "kin jima da zama anan?"

tace "eh tunda na gama primary a kaduna kakata ta rasu na dawo nan da zama"

tace "Allah sarki"

shiru sukayi kowa da tunanin da yake, ameesha tunawa take da Imran wanda yake kuka yana cewa kada ta tafi, share hawaye tayi, hanan tace "kince na daina kuka ke kuka kinayi"

daina kukan tayi hanan tace "bari na baki biscuit kici"

bata tayi, tace "a,a bana jin yunwa"

tace "a,a kici dan Allah"

ci tayi, tace "kiyi wanka saiki huta"

tace "to"

wanka tayi ta kwanta tana bacci.

Abdool yana zaune a falo daram a kasa kan tiles yayi shiru ya ɗaura kanshi a jikin sofa, Ammi ta fito tana tura wheelchair ɗinta, kallonshi ta tsaya tana yi idonta yana cika da hawaye, remote ɗin ta danna yayi kara "ɗit ɗit"

a hankali ya ɗago kanshi ya kalleta, murmushi tayi mishi, tashi yayi yana sanye da wando marar tsayi sosai da riga fari yana showing kirjinshi, ya ɗan faɗa idonshi ya koma ciki ciki, hancinshi ya kara tsayi yayinda lips nashi suka koma jajur, a gabanta ya durkusa yana kallonta yace "ammi akwai abinda kike buƙata?"

girgiza kai tayi, murmushi yayi mata kyawawan hakoranshi suka bayyana, cikin sanyin murya yace "to shikenan na maidaki ɗakinki?"

girgiza kai tayi tana kallonshi, a hankali ya zauna daram a gabanta, kanshi ya ɗaura akan cinyanta yayi shiru yana kallon kofa, itama shiru tayi, hanunta tasa a kanshi tana shafawa, hawaye masu zafi suna wanke mishi fuska cikin raunin murya yace "na rasa yadda zanyi ammi"

shafa kanshi take tana hawaye, inama ace zata iya magana data faɗa mishi gaskiya, da ta faɗa mishi yaje ya kula da kaninshi da Ameesha data faɗa mishi halin ƴarta, amma bata magana a kullum tana ganin rayuwar ɗaci da yake yi duk dan ya taimaki manal"

ɗago kanshi yayi jin hawayenta yana sauka a jikinshi, share hawaye yayi da sauri ya share mata nata yace "kiyi hakuri na saki kuka"

a hankali ya fara turata zuwa cikin tsakiyan falon, tv ya kunna mata sannan ya juya zai tafi, hanunshi ta rike ta girgiza mishi kai alaman kada ya tafi, zama yayi akan sofa yana kallonta tana kallon tv, manal a hankali take tafiya itama ta rame ta zama fara sosai, guntun wando ne a jikinta da armless, ta saki gashinta ya sauko bayanta, tayi kyau sosai da fuskanta daya koma fayau, tun daga nesa yake kallonta tana mishi kyakkyawan murmushi, batada rama sam a cike take ɓulɓul kuma batada jiki sosai, duk inda mace ta kai ga kyau idan ta kalli manal saita raina kanta, gashi ko tafiya take cike da class take tafiya, a hankali ta karaso, akan cinyarshi ta zauna ta raba kafanta ta sashi a tsakiyanta, rungume kanshi tayi cikin sanyin murya tace "ka rame ka fita a hayyacinka"

a hankali ya ɗan tureta yace "Ammi na nan sauka"

kankameshi tayi murya ƙasa ƙasa ta yadda shi kaɗai zai jita tace "so nake ka samu nutsuwa dani Abdool duk ka fita a hayyacinka bakaga yadda ka rame bane?"

yace "to sauka mu tafi ɗaki"

yatsa tasa tana shafa lip nashi na kasa a hankali ta fara kai bakinta zata tsotsa janyewa yayi yace "ammi na nan mu tafi ɗaki"

girgiza kai tayi tana kara shigewa jikinshi tace "kiss kawai"

barinta yayi tana kissing nashi, a hankali take shafa jininshi, tace "i miss you"

ammi tura wheelchair tayi ta bar falon, yana ganin ta tafi ya fara ɓalle boturan gaban riganta ganin baya ɓalluwa da sauri ya yage rigan itama cikin creazeness ta cire rigan dake jikinshi cikin sauri sauri suke romancing juna, man nema yake yaga ya samu nutsuwa ko zai dawo hankalinshi, zame wandon yayi kasa tare da nashi, a hankali ya lumshe ido lokacin daya shiga jikinta daga zaunen ya kura mata idanunshi da suka kara kankancewa, itama kallonshi take ganin bai fara komai ba ta fara tashi a hankali tana komawa, runtse ido yayi yana jin wani irin pleasure, a yadda ya fahimci kanshi shi mabuƙaci ne amma tashin hankali yasa baya kula hakan sosai, ganin bata mishi yadda yake so ya rike waist nata yana cigaba da kallonta da tsumammun idanunshi, a ranta tace "Abdool yafi kama da mazannan wanda ake kira da model, yawanci sunfi zama samarin celebrity ko kuma suyi dating yaran shugaban kasa, duk wani abinda mace take so a jikin namiji Abdool yana dashi ×3, gashinshi yanayin jikinshi muryanshi magananshi kyawunshi da komai da komai oh my god he's hot

ganin tana kallonshi ya rufe ido yana cigaba da abinda yake, tun tana dauriya har ta fara numfashin gajiya, a hankali ta fara zamewa zata sauka, riketa yayi gam cikin muryanshi dake cike da damuwa da kuma yace "please"

kallonshi tayi yana bata tausayi amma babu yadda ta iya sanshi take kamar zata mutu, saida yayi good 2hours kafin ta kai bakinta kunnenshi a wahale tace "my abdool please am tired"

a hankali muryanshi baya fita sosai yace "saura kaɗan"

kuka ta fara, abinda bayaso yaji tana yi kenan shine kuka, da kyar ya iya control na kanshi a kankameta yana sauke numfashi da sauri sauri, shiru tayi a jikinshi shima yayi shiru yana lumshe ido, a hankali ya tashi yana jan trouzer ɗinshi sama, itama mayar mata yayi ya rike hanunta zuwa cikin ɗakinsu, toilet ya shiga sukayi wanka kana ya fito ya shimfiɗa sallaya yayi sallan mangrib da Isha daya wuce shi, itama salla tayi, tashi yayi yace "zan kawo mana abinci"

abincin ya kawo tana zaune akan gado ta lankwashe kafa kanta a kasa hawaye masu zafi suna wanke mata fuska, zama yayi a kusa da ita yace "baby kukan me kike?"

tace "ba kuka nake ba"

yace "okay kin san me?"

tace "no"

yace "zamu fara zuwa company"

tace "bazan iya zuwa ba bazan iya ba na bar maka komai"

yace "shikenan kiyi zamanki a gida ki kula da ammi ni zan fara zuwa"

tace "to"

abincin ya bata, itama ta fara bashi, a hankali yake ci sabida kada tayi mishi kuka.

mama da safe ta tashi domin yin alwala taga babu ameesha, dubawa ta fara taga bata nan, tashin fahad tayi tace "banga ameesha ba"

da sauri ya tashi yace "ina taje?"

saida suka idar da salla suka fara dubata, duk inda suka san tana zuwa sunje basu ganta ba, cikin tashin hankali mama ta shiga ɗaki domin ɗauko hijabi, idonta ya sauƙa akan takaddan dake saman gadon, kallo tayi jikinta yana rawa ta ɗauka ta fara karantawa, tace "Innalillahi wa inna ilaihiraji'un na shiga uku, fahad!!! fahad!!! fahad!!!"

shigowa yayi yace "na'am mama"

jikinta yana rawa tace "ka gani?"

karɓa yayi yana karantawa

_salam alaikum mama da kanina fahad ina baku hakuri ku yafemin akan abinda nayi, bazan iya cigaba da zama a wannan garin ba, zuciyata tana zafi ina rokonku dan Allah ku rinƙa kaiwa Imran abinci kullum kuje ku dubashi ga mashin ɗina na bar maka kana zuwa dashi ni nayi nesa daku kuyi hakuri, bazan kara dawowa ba ina muku fatan alkhairi_

hawaye yake sauka a idon fahad takaddan ya rungume cikin kuka yace "Anty ameesha ina kikaje kika bar kaninki?"

mama ta rikeshi suna kuka sosai, saida suka gaji da kuka kafin mama taje ta fara girki, saida ta gama ta zuba a flask ta kawowa fahad nashi, yaki cin nashi ya ɗau na Imran ɗin ya tafi yana share hawaye, mashin ɗinta ya kalla ya hau yana kuka ya fita, prison yaje suka sashi ɗana abincin kafin suka barshi ya shiga, Imran yana zaune ya haɗa kai da gwiwa yayi shiru, sallama yayi ya zauna a gefenshi, Imran bai ɗago ba yace "ina ameesha?"

muryanshi yana rawa yace "ta tafi"

ɗago kai yayi yace "kenan ta barni ni kaɗai?"

fahad kuka ya fara, shima Imran kukan yake yi da kyar suka lallashi kansu, abincin ya mika mishi yace "kaci"

girgiza kai yayi yace "dan Allah ka barni da yunwa nama fi jin daɗin zama anan ka barni da yunwan na mutu, koda na fita ba zanji daɗin rayuwa ba"

fahad yace "tun yanzu zaka fara karya alkawarin unty ameesha? ko ka manta tace kaci abinci?"

ya lallasheshi da kyar yaci, yace "nayi alkawarin kula da kai"

yace "na gode"

akace ya fito lokaci yayi, fita yayi ya hau mashin ɗin, gidansu manal ya nufa zuciyanshi kamar wuta, a kofan gidan ya tsaya ya sauko daga mashin ɗin ya ɗibo duwatsu dayawa, tun daga kofa ya fara harbi yana cewa "Abdool? ka fito"

abdool dake shirin fita yaji ana kiranshi kuma muryan fahad ne, me gadi yace "yaro ka daina harbi"

yace "baba matsa zanci gaba da harbi har sai ya fito"

kara harbin yayi yaje kofan yana bubbugawa da karfi yana cewa "Abdool Abdool"

da driver ɗin gidan da megadi da sauran masu aiki suka rirrikeshi, kwace yake yana cewa "Abdool"

cikin farin shadda ya fito yayi kyau sosai sajenshi a kwance luf kamshi yake yi kamar wanda bashi da wata damuwa, ganin an rirrike fahad ya tsaya yana kallonshi, fahad yana ganinshi ya fara kwacewa yana cewa "wato kana nan kana rayuwa cikin jin daɗi bayan ka tarwatsa namu jin daɗin? kasa Imran yana zaune a gidan yari mugu kawai banso ace na taɓa saninka ba a rayuwa"

Abdool juya baya yayi yace "ku fita dashi"

fita sukeyi dashi yace "wallahi in dai anty ameesha bata dawo ba saina kashe ka, kasa yayata ta tafi ta barmu, ta gudu ta bar garinnan ka karya mata zuciya duk yadda take sonka baka gane ba, har zobe ta kai maka sabida kasa mata kuyi aure, ta nemi aiki sabida rayuwa tayi kyau kuyi aure, shine ka karya mata zuciya kasa ta bar garinnan mugu mara imani"

cak ya tsaya ya kasa buɗe motan, har Imran ya hau mashin ya tafi bai iya koda kara motsi ba, manal dake tsaye akan stair tana kallonsu, sanye take da wani arnen bakin riga, kafanta dogon takalmi ne kamar kullum, hanunta rike da glass cup cike da wine tana sipping a hankali, tayi bala'in yin kyau a cikin rigan me hanu ɗaya, ɗayan hanunta a waje, gani tayi ya kasa shiga motan a hankali ya fara dawowa, aje cup ɗin tayi a kasa yana karasowa zai shiga ɗaki taje gabanshi kamar bata san komai ba, ta shafa sajenshi dake kara mishi kyau, wani irin hug tayi mishi bata manna jikinta duka a nashi ba amma tayi mishi hug me kyau, fuskanta ta fara shafawa a sajenshi, bakinta ta kai kunnenshi cikin wani irin voice da yasa yaji tsikan jikinshi yana tashi tace "ka fasa tafiyan ne? ka dawo sabida na zauna da kai kamar yadda na rokeka na rinƙa jinka a jikina a koda yaushe?"

a hankali ya lumshe ido, hamdala yayi a ranshi da bataji abinda ya faru ba, zameta yayi daga jikinshi ya ɗaura hanunshi a waist nata ya matso da ita kusa dashi sosai yace "na dawo na kara kallon kyakkyawar matata me kama da larabawa"

murmushi tayi, yaja dogon karan hancinta yace "me zaki bani?"

cikin kasa da murya da yanayin farin ciki da take ciki tace "me kake so?"

a hankali ya raɗa mata a kunne yace "ke"

tace "bakayi breakfast ba ka fara yin breakfast first"

ya kara janyota jikinshi yana shinshina wuyanta dake kamshi yayi mata neck kiss ta lumshe ido, bakinshi ya kai kunnenta yace "i want to have you for breakfast"

tureshi ta fara yace "please"

tana dariyanta da yake kara mata kyau tace "let's go in"

yace "no"

yayi maganan yana rufe kofan falon, waro manyan idanunta tayi tace "me kake nufi?"

cikin erotic voice nashi yace "anan nakeso"

yayi maganan yana mannata da jikin bango, ɗan waro idanu tayi tace "my Abdool kowa fa zai iya shigowa falo"

kasa yayi da murya yace "zan kashe wuta, my crazy wife"

cikin crazeness nata tace "okay my naughty husband"

kashe wutan yayi ɗakin yayi duhu ya mannata da jikin bangon a hankali yake hawaye yana rabata da arnen dogon rigan dake jikinta, bata iya ganin hawayenshi hakan ne dama yasa ya kashe wutan, bakinta ya haɗa da nashi yana cigaba da hawaye masu zafi, a yadda yayi lissafi saura mata shekara huɗu da wata huɗu a duniya.

a kullum sai fahad ya kaiwa Imran abinci, duk ranan da yaje saiya tambayeshi ameesha ta dawo? cewa yace "a,a bata dawo ba amma muna kan addu'a"

ya ɓaci sosai kasumba ya cika mishi fuska yayi baƙi kamar ba Imran kyakkyawa ba, shi kanshi fahad ya ɓaci duk sun zama shiru shiru.

***********************

*bayan shekara huɗu*

a yau ne kamar yadda alkali ya faɗa zasu shiga kotu domin ayi shari'a na ƙarshe daga wannan sai a yankewa Imran hukunci dai dai da abinda ya aikata, tun safe fahad yake zaune a wajen yayi tagumi ya gama ramewa yayi baƙi ƙirin da alama ma da yunwa yake zaune, Imran aka fito dashi yana sanye da kayan prisoners kayan yayi baƙi a jikinshi ga wanda bai sanshi sosai ba idan ya ganshi ba zaice shine Imran ba, fuskanshi yayi buzu buzu da gashi, kanshi ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login