Showing 105001 words to 108000 words out of 175038 words

Chapter 36 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6872

masu yawa yace rike zanzo ltr kuyi amfani dashi.
Meenat ta karba ta fada Mota suka tafi,Abbi yana Saman Bene yana dariyar mugunta dan sunyi waya da boka,Aayan Innalillahi yake maimatawa kawai sai Hawaye sharrrr ya kwararo masa da kyar ya lallaba kansa ya mike,ya fito a fusace fuuuu sashen Abbi ya farayi yana shiga ya shaki wuyan Abbi ya bugashi da Bango nan take idon Abbi ya firfito ya shakeshi iya Shaka sai kakari yakeyi,su Haneefa suka fara ihu nan fa su Hajja da kowa ya hallara ana kokarin cire Aayan Amma an kasa Abbi na neman shekawa Lahira,Hajja ta fashe da kuruwa za a kashe mata da ta fara Dukan Aayan,Aayan ya make Hajja ta fadi kasa dabar yace wlh akan a taba Mufee gwara kowa ya mutu a gidan nan bana ubanku bane,ku bar min gida, nan ya saki Abbi ya shiga daki daki yana watso musu kaya tun daga Sama zuwa kasa komai nasu jefowa yakeyi,nan take yace Duk na kwace aikinku kar na kara ganin kowa cikin ku a Company na kuma duk dukiyar bata Daddy bace bare kuce dan uwanku idan baku sani ba ku tambaya kuji kudina nane dukiyata ce gaba daya,Nan fa suka rude harda Hajja sun san tasu kuma ta kare yace wlh wlh ko mota daya baza ku fita da ita ba,nan take yace na baku 15mnt ku bar gidan nan,Nan ya Kira Sojoji har mota biyar suka zo da igwa ta feshin ruwan zafi tafashashe,ba shiri suka tattara kayan da zasu iya dauka na sawa suka fara fita manya da Yara daya bayan daya Maza da mata suna kayi hakuri mun tuba zamu karya asirin,Aayan yasan karya sukeyi kawai yasa Sojoji suka rakasu kaf suka bar gidan,Abbine bai fita ba wai zaiga Daddy haka Hajja ma tace dole zamuyi magana da Dana ehe,nan ma Aayan yasan so take Daddy ya tursasa shi dole ya Barsu kawai yace ba inda zasu Sojoji suka tasa keyarsu sai da suka hau Taxi har guda hudu sannan Aayan ya sallami Sojojin ya koma part din Daddy.

Tunda Daddy ya ganshi gabansa ya fadi yasan ba lfy ba,Gefen Bed din ya dire gwiwoyinsa tare da daura kansa saman Bed din da Daddy ke kwance ya fashe da wani kuka me tsuma zuciya,Daddy ma tunda yaga Aayan yau yana kuka haka to matsala ta afku babba ma kuwa,a hankali yace me ya faru ne My Son? Nan Aayan ya sanarwa Daddy komai,Daddy murna ya fara yi Aayan yanzu yana son matarsa,amma bai ji dadin abinda ya Samu Mufee ba Amma yasan Allah na nan kuma da saninsa, Daddy ne ya kalleshi be a Man Aayan kamar mace ba abinda zai faru Insha'allah muna addua karka damu nan Daddy ya shiga lallashinsa sosai yana kwantar masa da hankali har ya hakura yace Daddy bari a rufe gidan nan kawai mu koma wancen,sai lokacin Daddy ya san Aayan ya kori duka danginsa har Hajja mahaifiyarsa,fada ba irin wanda baiwa Aayan ba ko ba komai ai Uwa Uwa ce sai na bita zan shiga Aljanna,Aayan yace ai zan dawo dasu Amma ka kyalesu Daddy su dandana wahalar,shi dai Daddy masifa ya dinga yi Amma Aayan yayi mursisi dashi haka yasa masu kula da Daddy suka daukeshi har mota suka koma sabon rantsatsen gidan Aayan wanda su Meenat ke ciki yanzu,ni kuwa sai da muka fito daga gidan hankalina ya dawo jikina,sannan na samu nutsuwa ko ciwon kai bana ji sai ma hira data barke a tsakaninmu dasu Ameer.
Gaskiya gidan ya hadu fadar kyansa da haduwarsa bata lokaci ne,nan Ameer ya zabi Bedroom,haka su Meenat ma,nima sai da na zabi nawa sai yanzu nake tunanin ina mijina Aayan ina ya shiga? Ameer banga Aayan ba lfy? Ameer yace yana nan yanzu zai dawo unguwa yaje,nace Ok to Amma bai fada min ba,Ameer ne ya shige Room ya Kira Aayan yana sanar masa me nace murna Aayan ya farayi yace gamu nan zamu karaso,Aayan suna karasowa yasa suka kai Daddy can part dinsa daban tare da abincinsu gaba daya sannan ya wuce Direct part din da muke gidan baya bukatar gyara ko ina fes yake Sabo da ma'aikata ne ke yi kullum,wanka nayi da ruwa me zafi daga ni sai towel na gama shafa turaruka na masu azabar kamshi ina taje gashina cike nake da tunanin ina Mijina ya boye,ina haka sai ji nayi an rungumeni ta baya wani shock naji da ban taba jin irinsa ba a duniya, da Sauri na juyo tare da rungume Aayan a jikina ina kare masa kallo yanda duk ya wani hargitse me ya faru Muka dawo nan gidan My Man? Kallona yayi yace kece kika ce bakya son wancen sai na canja mana nan,na cika da mamaki sosai Hawaye ya zubo min sharrr,A hankali ya girgiza min kai tare da kawo ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? fuskarsa saitin tawa sannan ya fara lashe min Hawayena da suka ki tsayawa,saki na yayi ya shiga toilet da Sauri,ni kuwa ina nan tsaye inda ya barni ina Hawaye har yayi wanka da Komai ya fito da towel yana goge jikinsa,Sai da ya gama feshe feshen turarukansa tare da shafa Lotion sannan yasa Boxers still ina tsaye ina ajiyar zuciya na Kukan da nayi,Har gabana ya karaso sannan ya tsaya kamar zai shiga jikina a hankali cike da nutsuwa ya hade hancinmu waje daya yana gogawa a hankali ya ciji kunnena kadan,nayi yar kara tare da murmushi kadan yanda nake jin sha'awar yau ta wuce hankali ban taba jin irinta ba ban san dalili ba,shima a wajen Aayan hakan take Amma yasan ba lafiyayye bane,Bakinmu ya hade waje daya kalar numfashin da muke fitarwa ya zarta hankali,a hankali ya zare min Towel dina tare da jefar dashi gefe ba tare da na sani ba sabo da dadi, Saman Bed ya daura ni shima ya kwanta yana min abubuwa masu rikita tunani yau a Romancing dinmu yafi na kullum da mukeyi mun kasance cikin Nishadi da jin dadi, yanda Aayan ke Surutai ka rantse babbar Harka ake bugawa,cikin kalamansa yace My wife pls love me, say u Love me,do u love me?,sabo da na tsokaneshi nace a'a ni dai,cik ya tsaya da tsotson albarkatun kirji na tare da shafasu,why Baby nan da nan naga ya birkice min,cike da shagwaba kamar zan narke nace ai baka so na tunda ko yabona bana ji kana yi,kuma ma ai ni baka lallaba ni kana ji dani kamar kwai,duk ba wannan ne zai hanaki so na ba sweetheart,Tunda bakya so na Bazan miki dole ba yana gama fadar haka ya mike zai bar saman Bed din, na riko hannunsa ya dawo saman Bed tare da cewa da cewa Lfy? Bana so na takura miki ne, a hankali na kara bakina a saitin kunnensa tare da cewa I love u My Man nayi shuru tare da rufe fuska da tafukan hannuna.

Cike da farin ciki kamar an masa Bushara da Gidan Aljanna yace Are u serious Baby?yeah My Man,harshena kawai naji ya cafko yana aika min da sakonni masu zafi nima na shiga maida mishi da martani,kukan dadi kawai mukeyi abin ba a cewa komai Haushi nake ji nayi asarar kudina na gyaran jiki nasan bazai iya yi min komai ba, nace Allah ya baka lfy My Man banyi tunanin yaji ba ashe yaji a kunnensa,nan take ya shiga neman Hanyarsa ni kuwa na saki ma jiki bazai iya ba tunda bashi da lfy sai dai naga yau yanayinsa daban yake da kowanne,a hankali yace kin shirya Mufee na? Murmushi nayi da kyar nasan bazai yuwu ba nace why not am Ready, wani Radadi naji marar misaltuwa a kasa na kamar an zuba min Attaruhu a Cikin gabana,cike da Rauni nace wayyo....Allah....zafi.....Amma Aayan baya gane me nakeyi gaba daya aiki yake yi bilhakki,sambatu da Kukan Dadi kawai yake min iri iri wanda ni Sabo da zafi bana kulashi Amma kuma banyi kuka ba,har naga an kwashe lokaci me tsawo yana aikinsa bai gaji ba,kamar raina zai fita haka nake ji,sai da ya dade Sabo da gwarzontaka kuma shima yasha wahala yaune na farkonsa, sai da ya kawo sannan ya wani ki zare jikinsa wai a kasance a haka har abada kawai ya kwanta a kaina da zafi da wahala gashi a jikina ya kwanta,sai da ya huta sosai sannan ya zare jikinsa ya koma saman Bed ya kwanta sai kuma naga ya kara dawowa ya makale a jikina,Aayan yafi mace son jiki,sai murna yakeyi ya rasa inda zai Sa kansa yace ashe alheri ne da muka bar gidan can? Sannu Babyna Allah miki albarka na wahalar dake gashi ban san zamuyi ba ko sallah bamuyi Nafeela ba ta Sunna,amma tunda nayi addua ai ba komai ko Ya karasa yana kallona Sabo da ya kunna haske,nace uhm shike nan dai ai za muyi ltr,amma kin bani mamaki Mufee na bakiyi kuka ba sannan duk kin jure wahalar da karfina,a hankali nace kwalliya ta biya kudin sabulu yanzu banyi asarar kudina ba,ai dama ni asarar kudin ce bana so ayi,kuma gashi kaji dadi Alhmdllh Allah yasa ka warke gaba daya,kasana ya kalla har jini yake Sabo da raunin da yaji min gashi farkon mu ne,yace Bari muyi wanka nace to Amma kaji dadi? Babban yatsanta ya daga min tare da cewa babu wacce za a samu kamarki Baby ni a wajena Bazan ma samu ba,,ai kinga yanda na zauce ke dai bari ba a magana,ni kadai nasan kyautar da zan miki,duk zafin da nakeji sai da nace kudi? Yace ae harda abinda yafi kudi na washe baki nace kayan dadi ne? Yace ae harda su kullum daga yau zaki samu,ban gane ba nace tam Allah ya kaimu zanji dadina,wani kallo yake bina dashi na musamman wanda sai kin cika mace Namiji zai yi miki irinsa,Na daure nace ya dai? Yace Carkwai matsagwai sarkin dadi,Allah ya taimaki Mufee,Allah ya taya miki,Allah ya rika miki kuma Allah yaja zamaninki Mufeedan Ammah Amma yanzu ta Aayan ce,ban san sanda na fara sheka dariya ba yanda yake ta yi min kirari harda daga hannu kamar yana gaban Sarki, kamar ba Aayan ba ban taba sanin haka yake ba sai yau.

A raina sai dadi nake ji yanda naga Aayan ya wani rude ya gigice sai tarairayata yake kamar zai cinye ni,a raina nace dole na ci gaba da bashi hadin kai yana nuna min so haka,dauka na yayi da kyar na bari ya gasa ni sosai sai shagwaba nake masa har yayi min wankan Sabulu nayi na tsarki shima yayi ya dauko ni muka fito,take away din daya shigo dasu dazu ya bude mana kaji gasassu sun sha hadi,ga kayan sha iri iri ya hada min ruwan tea me kauri,bayan mun shirya jikinmu Sallar Nafeela mukayi tare da addua tunda dazu bamu yi ba,sannan nace yunwa,zaman ma da nakeyi sai da dabara da kansa yayi Feeding dina naci na koshi shima haka,Brush mukayi sannan muka kwanta nan ma yaso yayi kari da kyar na lallabashi sai gobe da sassafe,bacci ya kwashe ni shi kuwa farin ciki da murna da kyar ya samu yin bacci yana tunanin me zai min a duniya ya faranta min.

Abinda ya jawo Aayan ya warke shine asirin dasu Abbi suka masa a wancan gidan sukayi sun haka rami suka binne,shi yasa malamin nasu yace bazai masa tasiri ba sai in yana wancan gidan,amma idan baya wancan gidan sha'awa ta motsa masa me karfi to zai iya saduwa da matarsa,shi yasa suka zuga Hajja kan Aayan ya dawo su zauna tare,duk kuma matan nasa dama bai gwada saduwa da su ba sai niyyar ya fara kuma aka samu akasi,yanzu sun manta da hakan burinsu su raba Ni da gidan tare da kannena sai gashi ta wani bangaren Ashe alkhairi ne.

Hajja basu tsaya ko ina ba sai gidan Abbi dake Na'ibawa can cikin yorubawa dake zaune a unguwar,gidan kuma karami ne rashin dabara yasa suka kasa yima kansu planning su mallaki gidaje,motoci etc gaba daya sai suka dogara da Arzikin Daddy suna ganin babu abinda zai Sa a raba su da wannan katafaren gida,Abbi ne kadai yayi karfin Halin siyen karamin gida a Na'ibawa gidan kuma ba wani babba bane ba kuma me kyau bane can,gashi duk Aayan ya kwace motocinsa,Sai Gold din matansu kawai da suka mallaka gashi basu da aikinyi,Khaleel da Mujaheed suka ja tsaki tare da cewa Ameer yayiwa kansa gata gashi yana can cikin daula. Abbi da yan uwansa sai bige bigen waya suke yi,haka Haneefa dasu Sajeeda sai hararar Hajja suke kan wai dole ta tursasa Daddy ya dawo dasu,Hajja tace gobe zamu koma Insha'allah Allah zamu je mu sameshi dole zai barmu.
Hajja bata san basa gidan ba sun barshi kuma basu san sabon gidan da suka koma ba,g ashi duk wayoyin basa shiga .











AsmaBaffa
[1/30, 1:28 PM] Asmabaffa:
KASUWANCI NA






103-104







Official









By
AsmaBaffa






d'Kai Fans Masoya wannan Novel nawa sunyi yawa wai wa zan bawa page ne ma a cikinku ko wanne Gp gaku nan da yawa,ina Godiya fans dina wlh ina matukar jin dadi kuna birgeni.
Kuma ina rokonku dan Allah ko wata tayi min magana taga banyi reply da wuri ba,ko ta kira ban dauka ba dan Allah ayi min Uzuri ba yanga bace kuma ba wai wani abu bane sai in bana kusa ko ina wasu aikin,sannan Dan Adam ajizi ne a dinga hakuri da Halina,ko a gp za ayi comment aga banyi magana ba ayi min Uzuri kwana nan bani da time sosai ne.love u all.


Wannan page kacokan na yan albarka ne YAN NIGER naku ne Masoya na yan Niger band yan Nigeria.=??










Koda gari ya waye da kyar Aayan ya iya fara farkawa ya lallaba yayi alwala ya fara Sallah ya idar azhkar din ma kadan yayi ya koma ya kwanta kawai tare da kara kallona yana murmushi nan take ya kara makaleni a jikinsa sai baccinsa, jin laushin jikinsa yasa nayi mika tare da kara shigewa jikinsa harda Kukan shagwaba shi kuma yana wani jijjigani kamar Jaririya,haka har bacci ya sace shi again,bacci muke ba ji ba gani.

Meenat tace Ma'eesha abin nan na Mufeeda na lfy ne kuwa? Kema kya fada gashi har mun gyara ko ina yan aiki har sun gama nasu suma sunyi gaba,Ameer da Alama yunwa yake ji muna ta jira muji me zamu dafa kin santa sai tace mijinta baya ci sai an sake wani kalar,Meenat tana dariya tace muje muyi iya namu kawai,Suna kitchen sai ga Ameer ya fito a birkice daga gym yake ya motsa jiki sosai kamar zai fadi Sabo da yunwa,gashi bai iya shan fresh milk ba Amai take sashi idan ya sha da Safe,
Gefen Meenat ya tsaya tare da cewa ya akayi ne ta Tsito? Harara Meenat ta aika masa,Maeesha bata ma san me suke ba tana can tana fama da tunanin Handsome Yarima da yake kasheta da kalamai masu dadi ita kadai take murmushinta.
Meenat tace Ameer da kasan kyau irin na Tsito da baka yi magana ba,Ameer ya tabe baki tare da cewa ai dai nasan kaf kauyen su Tsito basu da kamata yarinya bare ki min gori,Handsome kamata kema dan kin sanni ne kina ganina a banza kije kiga yanda yan mata suke rubibi na kulasu,da ace baki sanni ba da tuni kin mato a kaina,Allah ya kiyaye ai ni shekarunka sunmin kadan yaro dakai, Wukar da nake fere dankali ya karba ya fara taya mu yace ku matsa so kuke yunwa ta kashe mu a gidan nan, hmm Mufee ce taki fitowa ko lfy? Cewar Ma'eesha,Uwar Sa ido ina ruwanki dan bata fito ba mace da Mijinta ya kamata a aurar daku kuma ku daina sawa mutane ido,Maeesha tace mu ina ruwanmu dan tani su shekara a Bedroom in dai lfy shike nan, wurin 11am da kyar Aayan ya tasheni nayi wanka tare da Brush na sake gasa jikina na daura alwala tare da tayar da Sallah,Lokacin Aayan ya shirya cikin wani yard me Laushi Dark arsh color,Ina kallonsa yanda yayi kyau ya zarta kwatance, nayi adduoi na mike a hankali kamar yar kaciya na lallaba na shafa Lotion da turaruka tare da Sa Gown me kyau simple English wear doguwace har kasa sama ta dan dame kasa ta bude pink color nayi kyau sosai,powder kawai na shafa tare da lipgloss red sama sama na yafa dan siririn gyalena a kaina,uban gashina nayi acuci dashi.

Aayan sai bina yake da kallo so yake sai ya kara yi Amma na ki yarda ko fuska ban bashi ba,na dan dingisa har gabansa na zauna gefensa a saman Bed na kwantar da kaina a cinyarsa ina kallonsa nace ina kwana ya rufe min baki da Sauri tare da cewa ni ya dace na duba lfyr ki My Dear,ya jikin?Nace da sauki yunwa nake ji kasan bana jure yunwa ni,Ki kwanta bari na kawo miki abincin da kaina nasan su Meenat sunyi ma yanzu,Yatsunsa nake wasa dasu nace so kake su gane sai yanzu ka angwance gashi sai murna kakeyi kana fita zasu gane tunda ka kasa boyewa jiya ka kwashi dadi,Dariya Aayan yayi ashe dai matar tawa bata da kunya da yawa,fuska ta na boye a kirjinsa,tashi muje Amma tafiyarki ta canja ya za ayi kawai ka rikeni sosai irin soyayya ce,haka za ayi.
Hannunsa ya zagayo ta kuguna ya manneni a jikinsa tare da rikeni sosai muka fara Tafiya a hankali,nace wash Allah ina famuwa wajen da zafi kawai ka daukeni Bazan iya bin Steps ba.
Ba musu ya daukeni kamar Jaririya tare da cewa kin tabbata baza kiji kunyarsu ba? Nace waye bako na ciki,Ameer ne kuma shi baya shiga sabgar wani bazai ma kalle mu ba.
Suna Dinning

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login