Showing 165001 words to 168000 words out of 175038 words

Chapter 56 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6862

gida,am serious ni bana son kunyar nan ki tsaya mu nunawa juna so tare da kulawa shi muke bukata. murmushi tayi tare da juyowa suna facing juna tace na gane me kake nufi ta furta tana me rufe fuska da tafin hannunta,wanne suna kike so na fada miki? Ko wanne ma cewar Ammah,tunani ya shiga yace Honey?dariya tayi tace ai zanji kunyar yarana,yace to Maman Aayan? Taji dadi irin karar da Daddy yayi mata baice ta Mufeeda ko Meenat ba sai dansa ya nuna dansa nata ne nan take Ammah tace kai Kuma Daddyn Mufeeda ko? farin ciki ya lullube Daddy nan labari ya canja Salo suka koma soyewa suka lula duniyar ma'aurata abinsu.

5pm Mufeeda tana zaune ta baje kasa saman Center carpet na gaske Madara da sugar ta hada take faman lasa tana jin dadi Aayan yana gefenta sai cike takaddu yakeyi,Ba tare da ya kalleta ba yace Queen yau kinsha maganinki kuwa na rana wanda Doctor ya baki kafin mu koma Next wk?fuska na hade ina shagwaba tare da tirje tirje ina kuka a hankali nace ni na tsani magani ka sani bana sha sai kana takurawa sai na sha lafiyata kalau,Queen ki taimaka min Dan Allah kisha ya kike so nayi da raina idan baki da koshin lfy kuma kin san akwai Baby na a cikinki,ni dai Bazan sha ba na furta tare da fashewa da kuka,Da kansa ya tashi ya dakko maganin a leda da ruwa ya ballo kala wurin Uku yanda akace a sha ya mika min da ruwa dan Allah kisha My Queen kinji ya shiga lallashina Amma naki sha,yace zan siya miki mota fa sabuwa dal me tsadar gaske,sai lokacin na kalleshi da Hawayena nace da gaske?Yace kin san ai idan nace bana canjawa,Kasuwancinmu zamu dawo dashi idan nasha magani zaka siya min wani abu ko ka bani kudin?Aayan ya dinga dariya yace lallai me hali baya fasa Halinsa ashe har yau da ragowa,Ni ka amsa min kawai pls,yace ae to min dawo da kasuwancinmu kisha magani na baki kudi idan kin sha wannan mota ce guda gobe kudi jibi wani abu haka har ki sauka lfy,Murna ta kamani na karbe na shanye magani tas sannan ya ci gaba da aikinsa,yana farawa nace ni tausa nake so dole ya ajiye aikin ya shiga yi min tausa me dadi ina kwance saman Sofa.

Ma'eesha yau jirginsu ya lula zuwa Us a jirgi ma suna manne da juna ana kissing din juna,Ameer yau ya gaji a Office sosai Meenat kuma ta koma schl University dinta tana zuwa tana tashi daga schl ta wuce Office wurin Ameer tunda Driver ya turo mata wai su biyo su daukeshi su koma gida tare ya gaji,amma tunda yaga Meenat bata kansa yake ba ta Meenat yakeyi wai ta gaji sai lallaba abarsa yakeyi,Suna cikin mota ya kwantar da ita a jikinsa bacci ya sace ta har suka Isa gida tana bacci,Sai daukanta yayi kamar Jaririya suka shiga ciki kana ya kwantar da ita Saman Bed shi kuma ya shiga toilet da niyyar yin wanka,
Ya kusa gama wankan yaji Kukan Meenat da karfi karfi ya firgita da Sauri ya ya daura Towel ya fito,baki ya bude tare da rafka Salati.










AsmaBaffa
[3/4, 11:23 PM] Asmabaffa:
KASUWANCI NA







141-150







Official








By
AsmaBaffa










a kasa ya hango Meenat Dafe da Mara jini na bin kafafunta,mamaki yakeyi wata daya da sati Uku da bikinsu Meenat tana da shigar ciki Ashe da Alama bai dade a jikinta ba ya zube,da Sauri ya kamata ya kaita toilet tare da yi mata wanka still jinin na zuba da sauri ya bata pad, Meenat tana kuka tace jini na zai kare zan mutu,duk Ameer ya rude da sauri yasa boxers tare da zura jallabiya a jikinsa ya koma toilet inda Meenat ke zaune Jini na fita a jikinta sai kara karfi ma yakeyi kaya ya sa mata ya dan shirya ta sama sama yanda jinin bazai batata da yawa ba sabo da dankwalinta na atamfa ya linka ya mata kunzugu dashi haka,mota ya sata ya zauna gefenta tana cikin jikinsa sai kuka takeyi tana Salati zata mutu,Ameer yana aikin lallashi Driver na tuki da gaggawa suka isa Katafaren Private Hospital akayi ciki da Meenat wacce ke jin mararta kamar zata balle,Emergency aka shiga da ita,nan likitoci suka rufa a kanta,Ameer yana gefe daga waje an hanashi shiga Kawai zaga wajen yakeyi hawaye ya zubo masa na tsoro karfa Meenat dinsa ko ta mutu,Wurin 3hrs Nurse ta fito tayiwa Ameer magana shiga tana nemanka,Ameer da sauri ya shiga har an canjawa Meenat daki ta warke kamar ba ita ba a zaune ma ya sameta gefen Bed,Ameer yaje da niyyar rungumeta amma taki yarda wai batayi wanka ba,likita ne ya shugo ya musu bayani ciki ne ya shiga baifi 1mnth ba ya zube kuma tunda har wankin ciki anyiwa Meenat,Magunguna ya rubuta musu har na Karin jini da shawarwari ya basu sannan ya rubuta musu Sallama,Ameer daukan Meenat yayi kamar yar Baby ya kaita mota Driver ya jasu suka tafi gida ba tare da kowa yasan me ya faru ba tunda ko a waya Ameer yaki sanarwa kowa.

Suna komawa gida shi ya gyara toilet din da kansa sannan ya hadawa Meenat ruwan Zafi ya gasa ta sosai sannan tayi wanka,tana fitowa ya shirya mata jikinta har Makeup shi yayi mata kana ya bata abinci taci tasha magunguna ta kwanta bacci ya kwashe ta,shi kuma ya kara wanke toilet tare da gyara Bedroom din komai yana kamshi shima yayi wanka ya shirya kayan Meenat daya zuba a washing machine su ya kwaso ya shanya su tas sannan ya wanke nasa Suma a washing Machine ya shanya yana danna system gefen Meenat dake bacci kayan suka bushe ya goge su ya adana su dama Ameer akwai tsafta bai son kazanta.
Ammah ya kira a waya ya sanar mata Meenat tayi bari amma ta warke ba matsala,ya sanarwa Ummansa,ya kira Mufeeda lokacin ina jikin Aayan dina yana shafa dan cikina da yanzu ya turo ana iya jin tudunsa,Ameer yace Anty Mufee Meenat ce tayi Bari yau dazu muka dawo daga asibiti amma ta warke lfy take, cike da tsoro nace yaushe zatayi wani cikin da har zai zube 2mnths fa da bikin,Ameer yace ai Doctor yace watansa daya ya fita bafa wani abu da aka gani kawai Blood ne,Mufee tace to tunda da sauki Alhmdllh zamuzo da dare,Aayan ne yace me ya Samu Meenat din?bari tayi wai na cikin 1mth,Murmushi Aayan yayi yace shege Ameer ai dole ma ya barar da cikin da kansa baya saurarawa yarinyar nan ga ciki dan karami an dameshi da jaraba, na masa hararar wasa tare da cewa kai ai kafi Ameer zaka ce Ameer kai baka ganin me kakeyi,Aayan yace Saura dan duniya Yarima,wasa nakeyi da Kirjinsa ina zaga yatsana a kai,yana shafa min dan cikina.

Maeesha ma an sanar mata da barin Meenat tayi mamaki,da dare duk munje har Ammah Daddy da kansa ya kaita suka duba Meenat,Ammah ta sanarwa Ameer yanda zai kula da Meenat har ta warware sosai,Ni kuwa kawai dariya ma Meenat take bani har yanga takeyi ita ta samu ciki har da bari ga shagwaba da take uban zubawa musamman idan taga Ameer a wajen shike lallaba ta,Muna zaune saiga su Hajja dasu Hanifa kusan gaba daya gidan sunzo Duba Meenat,Daga baya su Abbi suka zo da matayensu harda Umman Ameer sai da ta kawowa Meenat Soyayyun Zabbi cikin wani Bowl.

Bayan mun watse Ameer ya matsa jikin Meenat dinsa yana murmushi tare da zuba mata kallon so kana yace Meenat dina ni kadai sai lokacin ta kalleshi itama dauke da shauki a fuskarta ga wani son Ameer dake Karuwa mata a ranta ko dan yana da kyau ne oho ta kasa ganewa, bakinsa ya shigar cikin nata ya shiga tsotsa,Meenat ta lumshe ido itama tana mayar masa da martani sun dauki tsawon lokaci a haka Meenat ta janye jikinta taga Ameer din nata duk ya hargitse kuma baza ta iya bashi abinda yake so ba bata da lfy,Idonsa jajir ya kalleta da kyar ta iya magana murya a dishe yace pls Baby ba dai hanani zakiyi ba? Hannayensa ta riko da hannayenta a nutse cike da Ladabi tace Honey am so sorry yau kaima kasan baza ka samu ba ko ba komai Yau nayi Bari fa ai yakamata ko ba komai ka bani hutu ko na 1mnth ne tunda shima ai kamar Haihuwa ne yama fi haihuwa wahala ance,Marairaicewa yayi kamar zaiyi kuka yace Dan Allah kin ga fa ba jini kike ba har sallah kinyi dazu,kamar fa haihuwa ce Prince,Ni dai ban yarda ba yana shagwaba kamar jariri,Meenat tace yanzu ni danya ce fa?hakan nafi so ai danyar sharaf,dariya tayi kawai tace kama daina Sa Rai ka bari zan baka labs dina thts all,Ameer yace ni dai ba haka naso ba Amma ya zanyi dake Amma ki min alkawari yaushe zaki bani gobe? 1mnth nace fa,Ameer da kalar tausayi yace dama ance Mata Bedding dinma sai sunga dama zasu baka,kasa kasa Meenat ke dariyar mitar Ameer,mikewa tayi ta barshi ta nufi Sama,Kamar Ummansa haka ya bita a baya kamar jela yana roko Harda komawa bara irin ta almajirai Yara yana Iya... ko dan kanzo...Almajiri bara iya..,Iya ni ban samu ba iya...Meenat tana dariya ta shige Bedroom Amma Ameer bai daina ba Sai ma cewa yayi Iya ni ban samu ba...ko ni Mijinki ki san mini Iya....Meenat tana dariya tace Allah ka daina ce min Iya kamar wata tsohuwa,to kice zaki bani yau ko gobe sai na daina shuru ta masa yace zanci gaba Wahidin Iya....da Sauri Meenat tace gobe ka kawo Kwanonka dan anace,Murmushin dake kara masa kyau ya saki ba tare da ya shirya ba,Dan sajen nan tare da gemu firit suka kara kawata fuskarsa, Dimple dinsa ya loba,Meenat ta saki baki tana kallon haduwa kamar tayi yawa da Aayan kamar Babansu daya,jikinta ne ya mutu Sabo da ta dade tana kallon Ameer musamman da taga ya tube daga shi sai Boxers tana son Surar Ameer matuka,a hankali ta mike ta Isa gabansa sosai suna dan gogar juna kadan a hankali ta zagayo da hannayenta ta cikinsa ta rungumeshi a jikinta sosai,suna kallon juna kowannensu da salon iya kallonsa da suke Aikawa juna,a nutse tace ina Sonka da yawa Mujina,Kara matseta yayi a jikinsa yana rada mata wasu zafafan dalasaman so a kunnenta karshe yace muje muyi wanka muyi bacci ko Sweet Princess? Kai kawai ta iya daga masa ya gama Tafiya da imaninta.

Ma'eesha da Yarima cikin Sweeming Pool na alfarma suna wanka a katafaren gidan su Yarima dake Us,idan kunga Ma'eesha baza ku gane ta ba,kamar baturiya daga ita sai Swimming Dress Kalar Bra da pant,Yarima dan short ne a jikinsa a Cikin Pool din suke shagalinsu kawai,Yana ciki ta shiga saman Bayansa ta makale suna wankansu tare sai dariya sukeyi cike da so,gabansa ya dawo da ita Sabo da Ma'eesha bata iya ruwa ba koya mata yakeyi a tsorace take duk tabi ta makalkaleshi, peace kibi a hankali duk kin wani Tsorata,ni kasan ban iya bafa ta kara manne masa,Kanta ya dago cike da nutsuwa ya tura harshensa cikin bakinta ya shiga tsotsa,Maeesha ta kara matseshi a jikinta tare da maida masa da martani,kasa ta zame a hankali ta nutse a Cikin ruwa ko second bata yi ba ta dago kamar ranta zai fita wai ita ta koyi Swimming,tace Baby kalla na fara iyawa kamar kifi ta kwanta saman ruwa sai ko tayi kasa kamar an jefa dutse ta dago da Sauri tana facal facal da ruwa ita bata yarda ba ta iya ruwa,Yarima dariya yake ya riko ta tare da kunna uban nutso da ita suna kasan ya riketa ya shiga murza Boobs dinta,dago da ita saman ruwa yayi Ma'eesha ta fara tari zatayi kuka za a kasheta a ruwa wai,Sun dade suna murza juna a Cikin ruwan nan sannan suka fita tare da kwanciya saman kujerun hutu suna kora Juice da kayan ciye ciye.

Bayan 3wks Dan cikina ya girma ba laifi har ana iya hangoshi kadan muna mota tare da Aayan Driver na janmu yau gidan Ammah zamuje mu gaishesu,sallama mukayi a palon Ammah na zaune gefen Daddy tana yanke masa farcensa suna hirarsu ta masoya,Har kasa muka gaida su suka amsa da fara'a na koma jikin Ammah na makale Aayan yana hararata,shima ya koma kusa da Daddy suna maganganunsu na aiki,Daddy ne yace Aayan yaushe zaku tafi ne? Sai ta Haihu Bazan yarda ta shiga jirgi da dan cikin nan ba ya zube,Kunya ce ta lullubeni kamar na nutse,shi kuwa ko a jikinsa,Daddy ne ya tabe baki tare da cewa shashasha to ai inda zakuje suke da Doctors manya ka kaita kawai taga dangin kakanka sai ku zauna a can idan Allah ya sauketa lfy sai ku dawo,Ni Daddy ya barmu anan muje kawai mu dawo,Ammah tace to yanda kuka ga dama mu cikin satin gaba zamu tafi Saudiya da Us Insha'allah,farin ciki ya mamayeni Ammah fa an waye an san gari, addua mukayi musu mun dade har dare muna gidan tare muka shiga kitchen da Ammah,Sai bayan Aayan da Daddy sun dawo daga Sallar Isha mun ci abinci muka bar gidan abinmu,Ammah ta bani wasu tarkacen na mata da turaruka na kwanciya.
Kullum muna waya dasu Ma'eesha yayin da Bikin su Hanifa ke matsowa ana ta shirye shirye sosai.
Ammah da Daddy su zasuyo order din kayan lefen mazan da Furniture na mata kaf shi yasa ma zasu bar kasar,Sameera yar Daba anyi bikinta itama da gwaninta suna can suna shan Amarci da katuwar muryarta kamar ta Maza.

Hajja zaune take tayi tagumi tana Jan carbi sai Istingifari takeyi bata gajiya da Nadamar Halinta ga ciwon kafa ya hanata sakat duk kayan dadi an hanata ci a Hospital ba cin jan nama,kaji ma sai dafaffiya ba kullum ba,Yanda take mutunci da Ammah ba a magana kamar zata goyata haka kaf jikokinta ta kara rikesu musamman Aayan sai yanzu take nuna masa so tasan Muhimmancinsa,Matayen su Abbi girmamata dama can basa gajiya bare yanzu,itama ta rikesu da mutunci,Sai yanzu take so ta gyara zumuncin tana kokarin hada kan su Abbi da Daddy Amma sai dai ayi Amma basu shaku ba,ta rigada ta raba,sai dai komai suyi sama sama duk da cewar ba wata matsala Amma abinda take nema bazai samu ba a yanzu.
Sabeer,Aliyu da Meenal ma sun gama University dinsu yanzu saura Yara yan Secondary da Primary kawai.

Ameer ne ya shigo a gajiye yau ya dade a Office yasha wahala,lokacin Meenat tasan lokacinsa yayi na dawowa wanka ta dauka Cikin kana nan kaya Wando Short Jean blue ko Mazaunai da kadan ya rufe mata su da yar riga karama ko cibi bata rufe ba,Ameer tunda yayi tozali da ita hankalinsa ya tashi,kamshi kawai ke tashi ta ko ina a gidan sabo da yasha gyara ga matar gidan ta cakare,cikin salon tafiyarta ta jan hankali ta karasa waje?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
nsa a hankali kafin ma tace ko a ya fisgota jikinsa ya kankame abarsa yana sakin ajiyar zuciya,nan take ya birkice mata kissing dinsa ta fara cikin kwarewa Meenat ba sanya fa,Daukanta yayi zuwa Bedroom da kyar Meenat ta kwaci kanta wajen lallabashi ya bari sai yayi wanka yaci abinci sai ma yayi ko me yake so,yaki yarda Meenat tace haba mana dan Allah so kake yunwa ta kama min kai?Ka rufa min asiri kaci first abun nan ba guduwa zaiyi ba yana jiranka ai naka ne,ta dade tana lallashinsa sannan yace sai dai ita ta masa wankan idan yaci abincin,Abincin kuwa ya fara ci, da kanta ta ciyar dashi ya koshi sannan ta kaishi toilet tare da taimaka masa yayi wanka da Brush,mai ta shiga murza masa kafin a gama Ameer ya kasa jurewa ya shiga wani Salon na daban.

Hankali kwance muke shan Amarcinmu,Kwanaki suna shudewa Ma'eesha da Yarima sun dawo daga turai da dan karamin cikinta na wata 3, ciki na ya shiga 7mths muka sha bikin su Khaleel da kyawawan Amarensu Aayan ne ya bawa Khaleel da Mujaheed gidaje dankarere ,Haneefa da Sajeeda suma da angwayensu ya musu kayan daki na fita kunya,saura bikin Sabeer da Aliyu Sabeer Meenal zai aura,auren zumunci za ayi musu suna son junansu,Aliyu kuma yar kanwar mamansu zai aura an Sa bikinsu cikina yana 9mnths dai dai ba wani girman ciki gareni ba,kullum addua mukeyi tare da Aayan Allah ya saukeni lfy, ba sosai yake fita ya barni ba Sabo da cikin ya girma ko Haihuwa zata taso min,Ammah ta turo min Dattijuwa guda bayan yan aikin da suke gidan zata dinga kula dani Sabo da Haihuwa, Baba nake cewa da ita Sabo da bata girmanta,da kyar na lallaba Aayan kan yaje Office tunda Haihuwar taki zuwa,cikin rashin Sa'a ya samu Tafiya ta kamashi zuwa Turkysh wani Meeting kan harkar Business dinsu,a gurguje ya shirya na hada masa kaya yace 1wk zaiyi ya dawo Sabo da cikin da nake dauke dashi.
Na damu matuka ban so tafiyar tasa ba Amma sai ban nuna a fili ba na boye nasan idan yasan ban so zai fasa Tafiya kawai,Nace Zan bika airport yace a'a yamma tayi sosai ga Babyna zai sha wahala ki hakura kinji,Hawaye ne ya shiga sintiri a fuskata gani nakeyi kafin ya dawo ko na mutu ma Maybe,Fuskata ya leka Oh...Common Sweetheart mene abin kuka zaki Sa na fasa tafiyar nan ko me zai faru ya faru,Da Sauri na shanye Kukana tare da share hawayena ina murmushin Dole,Nasha Lallashi kafin ya yarda zaije da kyar muka rabu da juna ya tafi cikin zugar motocinsa,suna zuwa jirgi ya kusa tashi kawai yaje da Sauri ya wuce ciki,ba a dade ba jirginsu ya daga.

Ina nan ina kewar Mijina,ranar kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login