Showing 141001 words to 144000 words out of 175038 words

Chapter 48 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6875

Bed din cikin jikinsa ya sani sosai yana kashe ni gaba daya jikinsa rawa yakeyi ya rude gaba daya kamar yau aka kawoni gidansa a matsayin Amarya,Boobs dina yake murzawa a hankali cike da nutsuwa,inda yake birgeni kenan baya abun Sauri komai da karfi ko ayiwa mace abu da Sauri shi sam baya wannan a nutse yake lailayani kamar kwai duk na gama fita daga hankalina nima haka nake sarrafashi.
Kwana mukayi muna abu daya,dan hutawa kawai mukeyi muyi bacci mu farka muci gaba da jiyar da juna dadi.

Ameer gida yaje wajen Su Abbi sai mamaki yakeyi yanda suka ki kulashi gaba daya sai fushi sukeyi dashi,wajen Hajja ya nufa sai yaji tana masa zancen aure,tace ka kyalesu Abbi tunda kana son yarinya dole ka aureta karka ji komai,Shi Ameer bai gane kan maganarba tunawa da zancen su Khaleel sunce Aayan ne da Daddy suka yi masa mata sai kawai ya nuna yasan zancen ya lallaba ya bar gidan kafin ya koma gida zazzabi ya rufeshi,Bakin cikinsa bai san wace za a aura masa ba amma tunda yaji ance Aayan da Daddy bashi da damar cewa a'a,haka kuma ya Kira Daddy a waya ya tambayeshi yaji da gaske ne amma Daddy yaki fada masa wacce zai aura,ya kira Aayan ma shima bai fada masa wace Amaryar ba Amma sun tabbatar masa aure za ayi masa,ciwo kansa yakeyi Sabo da bacin rai kawai sai ya wuce gidan Ammah wajen Meenat,tana karatu a zaune taga ya shigo ba sallama yana dafe kansa kamar zai fadi,da Sauri ta mike tana tambayarsa lfy? Yace aure za ayi min Meenat ban san wace Amaryar ba,Meenat gabanta ya fadi sai Hawaye sharrrr da kyar ta share Hawayenta tace wlh baza mu yarda ba,karka taba yarda,ko waye karka yarda da auren dole,wacce tsinanniyace Amaryar taka muje har gida taci ubanta,ai wlh ko ni sai na maka maganinta da kanta zata ce ta fasa,Zauna mu tsara yanda za ayi,Ameer cike da damuwa yace ya za ayi Meenat?Meenat tace kawai zanzo da Driver ranar daurin aure na saceka,sai ace an sace Ango kaga dole a fasa daurin aure ko? Ameer sai da yayi dariya Wai Mace ce zata sace Ango ai ko yace in dai zaki iya an gama kawai ranar daurin aure kizo da Mota ki saceni zan baki yaro daya wanda zai tukaki a mota,Hankalin Meenat ya kwanta tace Alhmdllh ai an kusa bikinma ko?Ameer yace tare dana Ma'eesha fa gashi nan kinga Ammah tana ta hada Lefe Aayan yana shiri,Meenat tace baza a cuceka ba Ya Ameer dole na taimaka maka,Yanzu bari na kawo ma abinci kaci kaji,Meenat ta lallabashi yaci abinci ta bashi paracetamol ya sha tace ci gaba da sha'aninka zan saceka ranar bikin,Ameer ya mika mata Bundle na yan 1k har biyu yace kudin da zaki kamamin Hotel idan kin sace ni Amma ba a Kano ba za ayi saurin gano mu ki kaini Kd,Meenat tace karka damu wlh ba wanda ya Isa yama aure da wata shegiya ina raye.
Sai da muka kwashe 2wks a Abuja Aayan ya shirya mana zuwa Saudiya tare da Us zamuje hado lefen Ameer wanda ba a siya ba English wears etc,a waya muka sanar musu kawai.
Bayan mun gama Aikin Hajji 1mnth muka wuce Us nan ma mun kwashe 1mnth biki saura 3wks muka dawo tare da Daddy gaba daya Kano muka sauka,Dangin Yarima sun kawo Lefen Ma'eesha na gani na fada akwati 9,da muka Hada na Ameer shi kuma akwati goma sha Uku Aayan yayi Ammah tace a rage Aayan yace a'a,Meenat tace to wai baza a kai lefen Ameer dangin Amarya ba?Ammah tace sai bayan biki sunce,baki Meenat ta tabe lokacin ana ta gyaran jikinsu gaba daya har ni ma Ammah tace sai anci gaba da yi min Aayan baya daga min kafa sai da gyara.

Bayan 2wks biki ya matso ana ta shirye shirye Ameer an bashi Iv dinsa yaga Ansa Ameer da Amina bai gane Meenat bace,Su Khaleel sai murna da shirye shirye sukeyi,idan Ameer yace bai san Amaryar ba zaginsa kawai sukeyi wai zai raina musu hankali,Haka Umman Ameer tace tunda Zabin Daddy ne kawai ya karbi auren ba matsala,Aayan yace Ameer a ina kake son Zama? Kano mana yafi min dadi,takardu da mukullan gida ya mika masa na gani na fada yace gashi kusa da gidan Yarima kake Estate daya kuke,Ameer ya karba yana godiya,Aayan yace ga Motoci biyu nan na kara maka kyauta suna gidan,nan zuciyar Ameer tayi sanyi mutumin da yayi maka haka ai bai dace ka bijire masa ba,Amma yana fadawa Meenat ta dinga masifa tace dole sai ta sace shi,Ammah tace tunda Meenat basu sani ba kawai ba sai anyi su Dinner ba,Yarima ya dinga Murna dama ya matsu a kai masa Amarya gwara ana daurawa da yamma a kai masa abarsa zumudi yakeyi su Aayan sai tsiya suke masa yace dama shi dan Izala ne.

Meenat kuwa Su Haneefa sun dameta da Amaryar Yaya har haushinsu take ji,ranar asabar ranar kuma daurin aure ce,yan Uwa na kusa dana nesa sun cika gida, Meenat da Ameer sun shirya Driver dinsu,driver ya gane shirinsu ya zage ya fadawa Aayan,dariya Aayan yayi yace kayi abinda suka saka kuma karka fadawa kowa bayan ni,shima Aayan yayi shuru da bakinsa, Ameer kamar gaske yasha wanka ya fito Kofar gida inda za a daura aure a masallacin unguwar da Ammah take sai Ko Meenat ta kirashi a waya nan tazo da mota tasha tint Ameer ya shiga suka figi mota Driver na jansu har Kd,Lokacin kuma11:30am aka daura Auren Ameer da Meenat,Maeesha da Yarima,Aayan ya biya Sadaki har na Yarima dubu Dari dari,Kowa neman Ameer da Meenat yake an rasa hankalin wasu duk ya tashi musamman Ammah da ni,Aayan yace yasan inda suke kawai muci gaba da shagalinmu duk ya bamu labarin komai sai dariya ma da akeyi,har Daddy,su Abbi kansu abin ya basu dariya Amarya ta sace angonta basu san an daura musu aure ba.
Su Khaleel suka ce shege ashe da gaske bai san wace Amaryar ba ai mun zata wasa yakeyi,Ameer kuwa ya kashe wayoyi haka Meenat ma basu tsaya ko ina ba sai a garin Kd cikin katafaren Hotel,Meenat tace to ni nayi maka me Wuyar bari mu koma Kano,Ameer yace wlh kina zuwa za ace kece kika saceni ko ace kin kaini gidan yan yankan kai gwara mu zauna tare a nan nan da 1wk sai mu koma,Meenat tayi tunani tace tabbas hakane Amma ni Bazan iya kwana a Hotel ni kadai a daki ba,Ameer yace me zai faru sai ki kwanna a Bed ni a kasa just 1wk ne fa,Meenat tace na yarda da kai kai Driver ka tafi gida kace baka san inda muke ba,haka Driver ya tafi kuwa yana mamaki.

Suna shiga suka biya dakinsu na Sati daya,Meenat tace ban taho da kaya ba Ameer kuwa da yake shiryar abin yayi da kayansa a akwati,Ki shirya anjima sai muje a siyo miki,Kowa da yayi wanka a toilet ya shirya suka fito sukayi sallah abinsu sannan suka fita dagwas dagwas dasu,Ameer yaga Kd ba Uban wanda ya sansu hannu ya mikawa Meenat itama ta bashi suka rike suna Tafiya cike da jin dadi har suka Isa inda ake siyar da readymade kusa da Hotel din,sun siyo su dogayen riguna dasu riga da skert sai take away na abinci da Sauran kayan ciye ciye da suka siyo suka shigo Taxi abinsu har Hotel.

A room ta sa rigar bacci doguwa ta mutunci wai tana kare mutuncin ta,Ameer kuwa daga shi sai Boxers yana Saman Bed sai mutsu mutsu yakeyi ji yake kamar ya rungume Meenat a jikinsa suyi bacci,Meenat tana saman Sofa tana danna wayarta ta sata a flymode shima haka,wani American film yake kallo a waya Meenat tace dan tura min na rage dare ta zauna gefen Bed din,yace to matso mu kalla a wayata kawai mana mene na bata lokacin,Meenat ta kalli surar Ameer me masifar kyau,wanda take matukar bata sha'awa da birgeta ga kamshinsa me Tafiya da Imaninta,Bata ma san sanda ta matsa ba ta kwanta a gefensa dan nesa kadan,Kamshinta ya cika masa ciki itama haka,wayar ya mika mata jikinsa a mace yace rike mana zata karba Hannunsu ya gogi juna,wani shock suka ji gaba daya,Ameer kasa jurewa yayi.






AsmaBaffa
[2/13, 6:08 PM] Asmabaffa:
KASUWANCI NA








119-120






Official










By
AsmaBaffa








KASUWANCI NA FANS page naku ne Sabo da Sharhi.









Ameer kasa jurewa yayi gaba daya jikinsa ya fara rawa,tunawa Meenat tayi ba Muharraminta bane sai ta dan matsa kamar zata fada kasa ta wayance da dan karo mana Volume tana basarwa,Ameer waya taki rukuwa a hannunsa kawai jiki a mace ya saki wayar ta fadi kasa idonsa ya koma red sai kallon Meenat yake kamar zai hadiyeta,idonta ta lumshe tare da waresu Ameer ya saki ajiyar zuciya yana wani shidewa a hankali yasa Hannu tare da kashe light dif,Meenat ita kanta shauki kwasar ta yakeyi tace satoka fa nayi taya zaka wani kashe light kuma sai da kace ba abinda zai faru,Juyawa yayi ba tare da yace komai ba ya kifa cikinsa tare da rike Mararsa ciwonsa ya tashi yana nuku nuku,sai nishi yakeyi sama sama,Kawai Meenat tace ni dai ba tausayinka zanji ba idan ma zaka warke ka warke,gani tayi da gaske yake karfa ya mace mata a Hotel da ta shiga Uku ya zatayi ai cewa za a ayi wasu suna Iskanci ya mutu a daki za azo a watsata a radio me zata cewa Ammah,Allah ya taimaka ma ba a Kano suke ba sarakan Sa ido=??=?M? da a Kano ne da tuni yan Hisba sun fara zagaye yanzu kaji sunanka a Radio,tana wannan tunanin Ameer masifa ta isheshi kamar zai mutu ga Mara na ciwo ga Masifar Meenat yasan halinta wlh baza ta tausaya masa ba bare ko zafi ya rage,ya rasa ta yanda zai iya shawo kanta,Kawai da Mararsa tayi wani Murdawa sai Ameer ya fara Kuka,kuma munafuncin Ameer ne ciwon bai kai yayi kuka ba,kawai ya fara Kuka kamar mace,Meenat tace kayi ka gama ma ni da me zan taimaka maka ka wani fara kuka kamar yaron goye ya kake so nayi maka dan Allah,Ameer da masifa yace ai ke kika sato ni da ba haka ba ai da kin barni ko banza ina da Mata zanje wajenta kuma dole ta bani abinda nake so,kawai kin sato mutum kina gana masa azaba.

Dariya Meenat tayi tace au nayi maka rana shine zaka min dare daga taimako,ae wa yace ki taimaka ki maida ni wajen Amarya ta mana ai nasan maybe ma yanzu an daura auren tana can tana jirana ko wace zan yarda na karbi aurena,Kishi Meenat taji ya kamata,haushin Amaryar takeji tace to an sace ka din wlh kayi wasa Amaryar nan kafin ta sanka sai da? ta samu kwancen wata ta samu ragowa,Ameer yace au bayan satar harda raping dina kuma? ki maidani wajen Amarya ta ni ta bani abinda nake so,Allah Sarki My love tana can yanzu a sabon gidana,haushi ya kama Meenat,Ameer ya kara cewa dama ance kyakyawa ce ta karshe ga shape komai yaji,Meenat ta hade rai tare da zuba tagumi,a hankali tace me zan maka to kafin gobe na mayar da kai gida? Ameer yace Kiss ..Sai kuma muyi bacci tare,Baki Meenat ta hangame tace to kai bafa mijina bane taya zan yarda kawai kayi min ciki?Haka ake cikin?daga kiss,ni Bazan miki komai ba am serious pls kawai kwanciya zamuyi kinga ma bani da lfy ina naga wani karfi,Meenat Sabo da kishi ta koma kusa dashi ta kwanta a ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  gefensa,Matsowa yayi sosai ta kasa Motsi gaba daya Sabo da surar Ameer da kamshinsa sun gama Tafiya da ita bata iya hana komai,tana ji Ameer ya jawota jikinsa ido ta lumshe a ranta tana dole mata suyi rubibin Ameer wannan irin Ni'ima haka,Ameer ajiyar zuciya ya saki basu taba zancen soyayya ba ko daya Amma sai ga shauki ya kwashi Ameer yace Beb....My love...u r so Amazing, ki aureni kawai pls,Meenat dadin kalamai yasa tace cike da wata uwar shagwaba hmmm abinda kana da yan mata kana kula mata,Ameer ya narke yace haba da ne fa da dadewa Amma yanzu bana kula kowa kuma wlh banyi komai dasu ba,dan Allah ki aureni wlh nasan Aayan zai yarda,Meenat tace ni ban yarda ba kana kula wasu tunda a gabana kayi waya da wasu,Wayarsa ya dakko tare da nuna mata kalla Beb ki duba contact da text ki gani wlh bana kula kowa,Meenat ta karba ta fara bincike wacece Maryam? bina take wai na aure ta nace a'a taki yarda ko a kirata kiji? Ana haka sai ko Ya manta ya cire flymode sai Kiran Maryam ya shigo,yace Alhmdllh bari ma kiji,Hello ya daga,Maryam tace Darling me nayi maka baka kaunata ina ta binka? Ko wayata baka dagawa,tun daga Niger fa nake kiranka Amma ko Saurarata baka yi,Meenat bakin kishinta ya tashi a lokacin ta maida kanta saman kirjin Ameer tare da yin Mika tana Kukan shagwaba tace Mineeeee....u r so Sweet Common Baby Need some more wai dan maryam taji tace Ameer matan banza yake bi dan iska ne ta fasa,aiko Maryam tace muryar wa nakeji Ameer cikin Dare haka? Yanzu dama abinda kakeyi kenan ,Meenat tace gobe Baby Hotel zamu canja ko? Maryam ta hangame baki tace ai ko ba mutuwa akwai cuta bazai yuwu na aureka ka dakko kanjamau ka kanjama dani lahira ba ditttt ta kashe wayarta tace na fasa yaje dama masu kyau irinsu haka suke da shegen neman mata. Dariya Meenat tayi jin wai za a Kanjama da ita lahira,Ameer yace kin kyauta kin kashe min kasuwa,ci gaba da Searching wayar tayi tana tambaya daya bayan daya saiga kiran Aayan ya shigo,Jiki na rawa Ameer ya daga ,Aayan yace ina ka shiga Ameer?to aure ba fashi an daura in kaga dama ka shekara baka dawo ba,wacce baka so ita aka baka kuma komai dadewa ka dawo Amarya na jiranka,Bai nuna yasan suna tare da Meenat ba,Meenat ce tayi magana ai wlh tunda aka daura baza ka koma ba sai an warware auren nan ko na fasa aurenka ai kace na aureka to ni Bazan zauna da kishiya ba ehe,Aayan yasan Meenat ce sai yace muryar mace nake ji ko me Ameer? Kitt Ameer ya kashe wayar ma gaba daya,Aayan kuwa yana jikina a kwance lokacin ina dariya kasa kasa,Aayan yace lallai yaran nan yan duniya ne yanzu da ba daura ba haka zasuyi,Nace hmm Ai ko da tayo ciki Allah kiyaye, yanzu dai ke zo na miki naki cikin yace ina dariya tare da jin kunyar maganarsa muka fara soyewa lokacin Ameer ya tuna dole fa ya bawa Aayan hakuri nan take ya Kira wayar Aayan lokacin Munyi nisa a harka lokacin Aayan yana so ya kashe waya ashe dagawa yayi Ameer baiji komai ba sai irin Sweet words da Aayan ke furta min yana Kukan Dadi,da Sauri Ameer ya cire wayar a kunnensa,Meenat tace muji ta karba ta kara a kunnenta da Sauri ta kashe tace wlh Mufeeda yar Iska ce,Ameer yace Aayan ne Ya yankewa Iskanci cibi a kasar nan suna dariya,Meenat tace kira Ma'eesha Amarya muji nata kalar,Ameer yace ai kuka zatayi ita First night ne,mu dai kira muji,Nan Ameer ya Kira wayar Yarima lokacin Yarima anyi Sallah da cin abinci an fara baje Kolinsa yaji waya yana dubawa yaga Ameer,tunani yayi ko ba lfy ba tunda baya gida sai ya daga da kyar muryarsa na rawa da kyar ma yake magana,Ma'eesha tuni Hawaye ake gogewa anyi shuru,Yarima yace lfy? Lfy mana ya Amarya dama lafiyarka na kira naji,wani tsaki Yarima yaja yace aikin banza kuma sai yanzu zaka kira dan Iskan yaro,To yi hakuri hadani da Ma'eesha kanwata naji lafiyarta,Zanci kut....Yarima ya dura masa ashar tare da kashe wayarsa,Meenat tana dariya tace bani wayar Allah sai mun hanashi sakewa,Yarima anci gaba da shagali yaji waya ta kara kugi,ya daga cike da masifa Sai yaji Muryar Meenat tace Yi hakuri network ko ta katse bawa Ma'eesha naji muryarta,Ke dai Anty ce wlh cewar Yarima yana datiya,ya kashe wayarsa gaba daya yana dariyar shirmen su Meenat,Meenat ta kashe wayar Ameer gaba daya tace soyayya dadi,wlh mu kara kiran su Mufee Aiko suka kara kiran Wayar Mufee ina dubawa nasa hannun na jefo wayar kasa ta kashe kanta,Meenat tace shu'uma Sis ashe abinda take yi kenan kaima Ameer anyi ma aurenka nice kadai,Baki Ameer ya turo mene haka pls? Gani ai nine mijinki muna komawa za muyi aure ko? Kai kawai Meenat ta daga masa,a hankali ya daura hannunsa saman kirjinta.

Fara shafa Albarkatun kirjinta yayi Meenat dama ansha Tsumi an gaji nan take sha'awarta ta motsa itama ta kasa hanashi yin abinda yaga dama sai ma taimaka masa da takeyi,ta fara kissing dinsa a hankali,Harshensa ya zura mata a hankali a kunne nan Meenat ta kara tafiya gaba daya,har ya tabbata bata ganewa ya cire mata kayan jikinta bata sani ba sai ji tayi Harka ta kara dadi,Ameer yace kina jin dadi?, Kamar yar maye tace Harka tana tafiya dai dai,Basa iya tuna basu da aure ko a jikinsu Ameer cewa yake kawai Marry me pls Beb,Meenat tana I will...Idan yace will u? Sai tace Must....kawai ba wani Insha'allah kawai Must,sai da Ameer yasa ta daina gane gabas da yamma bata ma san a ina take ba kawai so da Kauna take gwada masa,Har Ameer ya nemi Hanyar yace Beb nayi?Meenat tace ni dai A'a babu kyau idan nayi ciki fa,harda Sa hannu ta rufe wajen ruf,Ameer ya kasa hakura yana Jinta timbir a jikinsa yace Bazan yi releasing a ciki ba Allah,bazan miki ciki ba sai anyi mana aure,Meenat tace Zinafa Allah ya hana,Ina zuciyarsu taki karbar gaskiya ta manta da wani batun rashin aurensu,Yan mata a kiyaye kar so ya kwasheki Namiji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login