Showing 150001 words to 153000 words out of 175038 words

Chapter 51 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6867

labarin komai Amma sai ta sake Mafarki hakan ta faru Amma babu ita a wajen Ma'eesha ma buga mata waya akayi,a takaice dai duk mafarkinta nata akan bikinsu ne ya tsaya mata a rai shi yasa ta kwana mafarkai iri iri film guda Allah ya kyauta,inda ya bata dariya fadansu da Ameer a Taxi da jirgi ana basu hakuri a fili na fara murmushi ana pics Ameer sai kallonta yakeyi cike da so yace lfy? A kunyace tace wlh jiya kwana nayi ina wani Mafarki me ban haushi da abin dariya,amma gwara da Allah yasa ba da gaske bane hakan ta faru da na shiga Uku,kaga yanda har Sis Mufee nayiwa rashin kunya fa,wai naje room dinka na farfasa maka turaruka na cire bedsheet tare da dage katifar ina kuka,Dariya Ameer yayi yace lallai kinsha aiki to ni kuma me nakeyi?Meenat tace dariya ma kake min na zama mahaukaciya,kasan maganar da mukayi jiya nace zan sace ka a mafarki wai har na saceka mun gudu Kd,Ameer yayi dariya yace wa zai yarda da wannan shawarar taki sai kace wani yaro ni kuma sai na tsaya sototo ki saceni ashe kece ma Namiji,Nace a Kd har fa kuka kayi min wai na saceka ina gana ma azaba,dariya Ameer ya dinga yi yace kawai dan daudu na koma ashe taya zan miki kuka Meenat abinma baiyi making sense ba,ai dana tafi na kwanta na huta tuni nayi watsi da shawararki,kin san idan Munje wani waje wani abun ya faru tunda mu lokacin bamu san mune mata da mijin ba to duk abinda muka aikata Haramun ne tunda ni nasan ke ba Matata bace kema kin san baki da aure har sai an sanar damu mun sani,haba Meenat taya zan biyewa shawararki nifa ba mace bane ina da tunani me zurfi,matukar muka kebe tare to dole sai nayi Sex Allah ya gani Bazan iya kyaleki ba wlh ko me zakiyi sai nayi,Kunya ce ta rufe Meenat tace abar zancen dan Allah,Khaleel ne ya janye Ameer bayan sun gama pics suka tafi gidan da suka sauki baki maza frnds su Meenat ma suka koma cikin frnds ana ciye ciye ana cashewa.

Ameer kamar ba Ango ba haka ya dinga taka rawa su Aayan da frnds suna ta dariya su Sabeer dasu Haneefa ba irin rawar da basuyi ba,Maeesha ma Amarya sai Jinta akayi a filin rawa can Compound suna taka rawa da frnds dinta harda Ameer,Meenat kuwa duk ta damu kanta har ta fara ciwon kai sai Bedroom din Ammah ta koma ta kwanta tana ta bacci.
Ameer ne yake matukar fushi da ita akan taki yarda dashi ya kwashi gara,da kyar ta dan yarda tace zo kayi to Babyna a nutse ya rungumeta ya shiga kissing dinta so deeply nan take suka rude sai mirzar juna sukeyi ba tare da kaya a jikinsu ba,nishi kawai suke da Kukan dadi,Ni Mufeeda ce na fara buga musu kofa su bude su fito Sabo da za a kai Amarya Amma Ango ya riketa suna Holewa a Bedroom din Ammah,ango ya fara neman hanyarsa Meenat sai nishi takeyi nazo tana bacci na daka mata uban duka firgigit ta tashi daga baccin da takeyi tana mafarki suna Making love da Ameer,idonta cike da bacci ta tashi nace ke wai wacce banza ce? Kin zauna sai nishi da kuka kike ma mutane yamma tayi kizo kiyi sallah kin san anjima za ayi Dinner kuma yau za a kaiku gidan miji,Kaina na dafe ina mamakin jarabar mafarkin da nakeyi akan Ameer kullum kuma sai na Sharholiya,tashi kiyi sallah na kara fada mata,wlh Sis Period nakeyi yau yazo da Safe,Amarya kice Ango yaga ta kansa yau,wai ke Sis mene haka dan Allah ni bana so wlh sai kace ni yar Iska ce, kazar hadi tasha tsumi na kawowa Meenat tare da Maltina nace ta cinye du,haka na kaiwa Ma'eesha Tata Amma taki ci a waya na kira Aayan nace ya bawa Yarima waya Aayan ya mika masa nace Yarima kazo ka bata abinci taki ci rabonta da abinci tun jiya,haka kuma ta dinga rawa ba komai a cikinta dan Allah kazo,Ma'eesha ta fashe da kuka Sis wlh bana son auren nan ni Bazan iya kula da namiji ba,t ausayi ta bani tabbas Ma'eesha tayi yarinta da yawa kuma miji kamar Yarima sai gwarzuwa jajirtacciya,dalla rufe min baki kin gama rawarki zaki fara Yiwa mutane kuka,Kowa haka akayi masa ashe ni jaruma ce gaskiya yanda baku sani bama nayi aure ba kuka ba komai,Kuka Ma'eesha takeyi wiwi kamar zata mutu har lallashinta na fara Amma taki hakura ba yanda banyi ba,waya na kira Aayan nace pls kacewa Yarima yayi sauri,15mnt sai ga Yarima yazo na jata can palon da ba kowa nace lallasar min ita Ango taki yin shuru,Yarima yayi murmushi yace jeki nasan kayata yanzu zata dawo normal,ga abincin ka bata ta cinye, na koma wajen Meenat sai na tarar itama tayi tagumi tana Kuka nace wai ya kuke so nayi Ammah tana fama da Jama'a ni nake kula da frnds dinku da ku yanzu ga Aayan kin san Nemana yake fa dole sai naje Guess house dinmu naji me yake so,Mene ne? Just tell me ke kuma me yake damunki? Sister nifa ba soyayya muke ba taya zan Sa Ameer ya so ni? Meenat wahala...har sai na koya miki idan abu ya wuce miki duhu ki kirani a waya ko Ammah,Wayar Aayan ce ta shigo na daga yace Dan Allah ga Mujaheed nan yazo zai kawoki wajena daya gidan nawa,wai me zanyi ma? Kin san nifa bacci nake so nayi kafin aje Dinner kizo ki tayani bacci,yau daya dan Allah ka hakura kayi kai daya,kin san sharadina Baby kawai kizo bana bacci kin sani sai da abu a bakina,Nasan me yake nufi kamar yaro jariri shi baccinsa sai da Boobs a bakinsa,banyi musu ba nacewa Ammah zanje na karbo wasu dinkuna,tace ki dawo da wuri Mufeeda nace to,da Sauri na shiga motar Mujaheed ya kaini gidan ya tafi,Har yayi shirin bacci kayana kawai na cire Aayan ya daura ni saman Bed ba abinda Yamin sai kirjina da yake sha yana murzawa har bacci ya kwashe mu.

8:30pm akayi shirin zuwa hadaddiyar Dinner wacce ba kara min kayatuwa wajen yayi ba,Ansha wanka anyi kyau,Amare sun hadu,Ni da Aayan kuwa ba a magana irin kyan da mukayi,wajen ya cika anyi watsi da kudi,anci an sha anyi rawa an girgije,ana gamawa dole sai washe gari za a kai Amare,washe gari ma sabon shagalin Dj aka sha wurin Magriba motocin kai Amare suka jere dama unguwa daya layi daya gidan Ameer da Yarima suke kawai sai aka tafi da Amare gaba daya aka kaisu gidan Mazajensu, gida na gani na fada yasha kayan alatu da birgewa fadar tsarin gidanma bata baki ne Aayan ne ya zuba Musu Furniture yan kasar waje,harka iya harka mun kaisu tare da garar su wanda nice da kudina nayi kayan gara.
na koma wajen Ammah tace Mufeeda Maza tashi kema ki tafi gidan mijinki Dangina dana Babanku zasu tsaya mu gyara komai.








AsmaBaffa
[2/19, 11:06 AM] Asmabaffa:
KASUWANCI NA






126-130







Official








By
AsmaBaffa















Ammah ta damu lallai sai na koma gida yau da daren nan amma na dage sai na tsaya na gyara mata Bedroom da sauran abubuwanta shi yasa ma dole ta hakura ta kyaleni haka na kwana zuwa gobe sai na tafi, mun danyi abinda za muyi na kwanta baccin gajiya ya kwashe ni a bedroom din su Meenat,Driver din Aayan ne yazo daukana Inna tace ai tace baza ta koma ba sai gobe tayi bacci ma,Driver ya kira Aayan a waya tare da Sanar masa,Aayan ya kira wayata amma na kasheta ma baki daya sabo da nasan zai Dameni sai na koma gida,Driver yayiwa Magana cewar ya dawo gida kawai shi zai zo da kansa ya dakkoni,Almost 10pm Aayan ya iso gidan da kansa daga shi sai armless da 3qrt,har ciki ya shiga da Sallama yana jin kunyar Ammah da danginta amma ba yanda zaiyi haka suna hira Sama sama wasu ma sunyi bacci wasu suna gyangyadi ya shiga palon yana kasa kasa da kai,Ammah tasan me ya kawoshi dama haka ta guda shi yasa tace na koma amma naki ji,da fara'a ya Gaishesu cikin ladabi da biyayya kafin yayi magana Ammah tace tana dakin can shiga ciki,Kunya ta lullubeshi amma ya maze yace to ya wuce sum sum,ina cikin bacci naji kamar ana shafa min kunne.

Sosa wurin nayi ina baccina ya sunkuya a hankali ya shiga kissing dina da sauri na kara turo masa lips ban san me yake ba,Hanci na yaja kadan a hankali na bude ido na jajir dashi sabo da baccin dake cikinsa,mika nayi me Jan hankali gashin kaina ya Barbaza wani ma ya rufe min rabin fuska,a hankali ya sa Hannu yana gyara min gashina yana maidashi baya,wuyana ya shiga shafawa sannan yace sannu Sweet wife kin gaji ko?a hankali tare da shagwaba gami da kisisina na daga kai sama kadan sai kuma na koma jikinsa na lafe ina niyyar ci gaba da bacci na,tashi mu tafi gida,Yau kadai baza ka iya hakura ba My Man? Na furta kamar yar maye ina kara makalewa a jikinsa,na so na barki amma bazan iya ba kinsan ba wani abu zan miki ba kawai bazan iya bacci bakya kusa bane kin San Karatun ba sai na kara biya miki ba,just Silently tashi mu wuce,ga gida ga gida amma kice zaki kwana,Shagwaba na ajiye masa..haba My Man bikin nan na 2sisters dina fa baka barni na kwana ko daya bafa sannan kuma kullum da rana ma sai na tayaka bacci har an gama biki yanzu daka barni ai da sai na huta zuwa gobe amma yanzu ko munje gidan ma baza ka bari muyi baccin ba.
ae naji kawai tashi mu wuce ni bazan iya ba, mayafi na ya hango cikin kayan su Meenat da yawa da suke gefen Bed za a kai musu gobe yace laa ga Mayafinki ma ya zaro shi tare da mika min na karba,yana karewa dakin kallo yace wannan kayan kika sa da safe ga wanda kika sa da yamma ma bari na hadasu mu tafi,da mamaki nace ya akayi ka sani?hmm kamar bani na siyi kayan da hannuna ba kuma ni dinki ma indai nakine ina gane shape dinki ne,bare kin manta kin tura min pics din ta WhatsApp, sauran kuma da kika sa duk ba bawa me wankin ki ta wanke wannan ne kawai na yau ba a wanke ba,wancan ma har na shirya miki su a Wardrobe dazu,ina kallo ya hada kayan kaf da kansa ya zuba a jakata takalmi na ya dauko ya sauka tare da tsugunuwa a kasa kamar me neman gafara ina zaune a gefen gado ya saka min takalma da kansa jakar da Mayafi suna hannunsa ya mikar dani tsaye tare da cewa let's go,ina turo baki Nace ka goyani to kaji,no su Ammah suna Palo akwai kunya,doka kafafu na farayi ina kukan shagwaba na bude kofar na fita yana Bina a baya,munci Sa'a ba kowa a palon yanzu duk sun tafi Bedroom sai kawai na zura hannuna ta cikinsa nasa tare da kwanciya a jikinsa,kansa ya juyo a hankali tare da zuba min kyawawan idonsa masu tafiya da Imanin mace sannan yayi murmushi nima Murmushin nayi muka fita zuwa Compound wurin motar ya bude baya ya zuba kayan,ya bude min na shiga ya rufe sannan ya zaka ya shiga shima muka bar gida sai waya na kira Ammah nace mun tafi gida gobe zan dawo Addua ta zuba mana sannan na kashe wayar.
Hannu Aayan ya miko min a motar na sa hannuna cikin nasa ya shiga murzawa nima ina murza nasa shidewa yayi ya dan kalleni idonsa har ya canja launi sabo da rabonmu da juna tun kafin bikin su Meenat ko mun hadu ma a gajiye muke babu nutsuwa a tare damu bare muyi wani abu ni kaina nasan nayi missing din mijina.
Sakon Kallo muke aikawa juna a hankali nace I love u,Murmushi me Sauti yayi sannan ya maida hankalinsa wajen Driving dinsa daga bisani ya juyo yace Mene yafi love a soyayya? Nace Kauna ce I think yace to ita nake miki ni kinga na fiki,Allah ban yarda ba sai dai na fi sonka da kaunarka,Hmm haka kike cewa amma ni nasan na fi Sonki ni da nakeji kamar na maida ke cikina,nima nace to ai ni so nake na cinyeka na lashe ka kaga ai na fika,dariya ya shigayi cikin sigar wasa da tsokana yace kurwata Kur tafi karfinki Ki cinyeni ki lasheni a kaina zaki gwada maitarki? Dariya nima na fara yi baccin nawa ma ya gudu gaba daya muna hirarmu har muka isa gida.

Ango Yarima bayan an kai masa Amarya an watse ba kowa a gidan sai Ma'eesha Amarya dake sheshekar kuka kamar zata kashe kanta tana ta kiran Ammah da Mufeeda,Haka Yarima ya shigo ya isketa da sauri ya karasa Bedroom din tare da ajiye ledar da ya shigo da ita,saman Bed din ya zauna a hankali tare da Zare mata Mayafin da ta dukunkune kanta a ciki tana kuka,Lallashi ya fara Princess kiyi hakuri ki daina kukan ya isa haka ya rungumeta a jikinsa kamshin turarensa da Laushin fatar Yarima yasa Ma'eesha bata San ma sanda tayi shuru ba, a hankali ya rada mata Ya isa haka kukan Ba dai akan Ammah da Mufee bane?a hankali tace ae tana ajiyar zuciya yace to gobe ma zan kaiki wajensu can zaki yini idan ma naga dama na barki ki kwana kullum sai na kaiki can,Maeesha ta yarda tace da gaske?yace sosai ma,idan ma kuka zaki dinga yi sai na koma gidan Aayan tare da ke ya bamu part guda muyi zamanmu kusa da Mufeeda ko?sai ga Ma'eesha tana dariyar Jin dadi ita da gaske ta dauki zancen,Yace amma da sharadi sai in baza ki kara yin kuka ba amma idan kika kara kuka ko Hawaye ne to na fasa,da sauri tace bazan kara ba na daina,kiss ya Manna mata a goshi da saman hancinta sai lips dinta,muje na baki abinci sai muyi wanka da Sallah muyi bacci bazan iya jira ba bacci ne sosai a ido na,jin yace bacci ne a idonsa Ma'eesha sai ta kara sakin jiki ba abinda zai mata ai bacci kawai zasuyi abinsu,nan ta saki ranta fess yana bata kaji tana dan tayashi hirar sama sama suna dariya cike da shauki Masoya burinsu ya cika anyi aure,Yarima yana kallonta yace ji nake kamar bani ba princess am so so Happy Alhmdllh da Allah ya mallaka min ke,Ma'eesha wani sanyin dadi take ji tace hmm ai na fika My Heart Ashe haka ake ji idan an daurawa mutum aure Ashe gaskiya ne da ake cewa an daura wa mutum igiya,kaji ana ma Nasiha to fa Girma da Nauyi ya hau kanki sai hakuri,Ammah tace Ma'eesha Nauyi ya hau kanki sai hakuri ai ko ana cewa an daura Aure sai naji kaina yayi wani Nauyi gingirigim nace laa ashe kuwa haka ake ji wlh Nauyi ya hau kan mutum,Wata dariya da Yarima yayi wacce bai taba yin irin ta a duniya ba sai yau sabo da Ma'eesha ta bashi dariya Kuruciya bata gane me ake nufi ba da ake cewa Nauyi ya hau mutum ita da gaske jin nauyin akeyi a ka,amma bayan ya gama dariyarsa itama tana dan tayashi kadan yace ashe kema kinji kamar ni? Ai kin bani dariya ne da kika ce gingirigim,Ma'eesha tace kai dai bari Angona naji wani dimmm duf Wutar kaina ta dauke gaba daya shi yasa ai kawai nayi ta kuka to ni naji duniya tamin Zafi kaina yayi nauyi sai da kazo ka lallasheni,shedan ne kawai yafi tasiri a wajen mata shi yasa kuke jin bacin rai in an daura cewar Yarima,Aiko aiki yaganshi dan baza a warware ba tun ranar fa nace wa Ammah na fasa auren tace ai shike nan ba a warware wa bare wani shedan yasa a warware shi da ba saninsa akayi ba nima ba aji maganata ba sai tasa wa yake ganinsa can ta matse masa.
Shi dai Ameer dariyar ta isheshi har tayi yawa ma kuwa lallai zai sha kuruciya Raino kawai zaiyi duk ba ma wannan ba tunaninsa yanda zai Kusanci Ma'eesha tayi yarinta da yawa duk da cewar tana da girman jiki da tsayinta itama ba ramammiya ba bame kiba ba duk haka muke amma Age din Ma'eesha sunyi karanci a kusanceta just 16yrs amma haka zai gwada ya za ayi yasan dai zai sha jinya kawai shi yasa ma ya fadawa Ummansa tunda Doctor ce ta bashi magunguna dasu ka kamata tace idan kuma yaga da matsala kawai ya kirata da wuri tazo gidan again gaggawa.

Bayan sun gama cin abincin wanka Ma'eesha tayi tare da Brush shima Yarima ya shiga kafin ya fito ta shirya ta gyara wajen ta kai komai kitchen tana dawowa ta kara fesa Roomfreshner ta shimfida musu Sallaya tasa Hijab tana jiransa ya fito,yana fitowa shima ya shafa lotion ya shirya sosai yasa jallabiya tare da jansu Sallah raka'a biyu sukayi addua sosai ya mike ya dakko mata wata yar matsiyaciyar rigar bacci ba kowacce zata iya sawa ba a ranar da aka kaita gidan miji ba sabo da zata ji kunya da yawa,Amma ba wasa ya mika mata yace sauri kisa muyi bacci ina so bacci ya isheni yau,Maeesha ta duba rigar tace amma wannan zan Sa? tana kwabe fuska da shagwaba,lallashinta yayi da kyar ta shiga toilet ta sa haka ta fito sabo da yace Allah zai tsine mata idan taki yin abinda yake so,tana fitowa sai kare jikinta takeyi sabo da yanda yake kallonta abin ya bata tsoro,hannunta ya rike duka biyun yana kallon kirjinta sosai a hankali ta zame kasa ta dunkule

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login