Showing 159001 words to 162000 words out of 175038 words

Chapter 54 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6899

gidanki,to yi hakuri Sis tana goge Hawaye tace me zan dinga dafa masa to?Baki na bude ke baza kisan wanne abinci mijinki yafi so ba,ba kinga yanda nakewa Aayan ba haka kema zaki dinga masa Abinci masu dadi kalar da yake so,kwalliya tsafta duk nasan baki da matsalar komai zaki iya ki dage ki Kula dashi sosai,abincin a ina kike samu tunda baki fara ba?Ummansa ce take aiko mana kullum,to daga yau kice ta daina gobe ki fara yiwa mijinki komai,duk fa na karanta miki komai kin sani to mene ne,karki sake ki nuna masa bakya so ya sadu dake kinji duk sanda yazo ki daure ki bada hadin kai,sai amfani da ruwan Zafi da tsumin da Ammah ta hada miki,na gane sis yawwa ki kara hakuri zaki saba da komai,kuma nan gaba zaki ji dadin abinda yake miki kike cewa da zafi,kai ta daga min,sau nawa kike fesa kwalliya da wanka? Tace uku ko hudu ai yayi ko?nace ae Good bari muje gidan Meenat,Haba Sis da wuri dan Allah bafa na son haka Ma'eesha so kike yace kin gaji dashi zai yo miki kishiya,jin nace kishiya zai mata sai tace a'a zan barki ki tafi ba damuwa ni,dariya nayi muka fito tare da ita nace Ranka ya dade tashi mu je gidan Meenat da Ammah idan kun gama,yace dama ke nake jira let's go,Maeesha tace Sis abinci,nace a koshe muke kin San bana barin kaina da Mijina da yunwa,Yarima yace itama haka bata barina da yunwa ko My Dear? Ya furta yana Maida Ma'eesha jikinsa a haka suka rako mu har mota muka wuce su kuma suka koma ciki.

Meenat tana kitchen tana hada Abincin dare,Ameer yana gefenta kowa na zuba son girmansa, na danna Door bell tare Murda Handle,Aayan yace a'a jira malama a bude so kike muje mu samesu a wani yanayi muji kunya kin San Ameer fa Maye ne bare yau 3days kacal,Ameer ne ya bude kofa yana fushi Meenat tace Ya bude kofa yana Babba kuma mijinta ai a kasansa take,Aayan ya kalleshi sanye da farar Jallabiya wata Fitted sosai yayi kyau,kai kuma lfy kake ta wani shagwaba a jikin kofa kaje kayi mata ba mu ba,Dariya yayi Ya Aayan Sannu ai dole nayi fushi dan Allah Sis kato dani da shekaruna Meenat take aikena ni kin San ban son Raini,Dariya mukayi Aayan yace bani Hanya muka shiga gaba daya,Meenat tana Jin muryarmu ta fito da sauri tana murna Tana mana sannu da zuwa,da sauri ta kawo mana kayan sha iri iri sabo da tafi Ma'eesha wayo dama ance duk tsiya wanda ya girmeki ya girmeka,mun gaisa da juna cike da girmama juna ana wasa da dariya Meenat tace ina zuwa Sister,Ya Ameer danzo kitchen na ganka,Aayan yace iyye Meenat anyi aure har anfi son ayi sirri da miji,Dariya mukeyi,Ameer ya turo baki kunji ko Sis Mufee nafa girmeta ya Mike ya bi bayanta yana kunkuni,Kallonsa Meenat tayi tana dariya tace dama shawara ce a basu snacks din da nayi ko kuma a bari sai na gama abincin? Ki basu mana tunda ba dadewa zasuyi ba idan kuma suna nan sai aci duka tare dasu ai da yawa,Snacks masu dadi ta hado a wani plate kato me kyau ta mikawa Ameer tace karba ka
kai musu bari na dan karasa wannan aikin,Karba yayi tare da cewa dan dai kece kawai Allah,abinda kullum ko tausayina bakyayi kina gani da dare sai ki wani hanani ko Kiss nayi Allah kiji tsoron Allah 3days kin hanani,Nace ai dai zan baka watarana idan naji zan iya ko? ta furta tana murmushi,kallonta ya tsaya yi yace Ina Sonki da yawa ne Meenat amma da watace da tuni ko raping dinta nayi dole,amma ke kike juya ni Hajiyata sai abinda kike so ke kuwa naga bakya sona,Tausayinsa Meenat taji tace Ina Sonka Allah sosai Ameer dina ban taba son kowa ba sai kai kayi hakuri zan Yarda kayi ne tunda nace,yana rike da Plate tasa hannayenta ta wuyansa sannan ta hade bakinsu waje daya suna tsotse junansu Saura kadan ya jefar da Plate din ta kyaleshi tace au mun manta da baki fa,Ameer yace ni dai I need more,ka bari sai dare Promise yau duk inda kake so sai ka taba a jikina,are sured?,tace yes Sir, fita yayi zuwa Palo Ya kawo mana abinci amma duk munga ya canja kawai mun gane me sukayi muma ai suna shiga kitchen sai da muka danyi Kissing din juna ni da Aayan dina,munsha Hira dasu Ameer sai da mukayi Sallar Magrib sannan muka wuce gidan Ammah nan mukayi Sallar Isha sannan muka mata Sallama ita da Inna wacce har yau bata koma Kauye ba Ammah ta hanata wai sai tayi ko 3wks ne.
Su Khaleel ma Aayan ya musu fada su dinga zuwa duba Hajja kuma sunji maganarsa,Sajeeda tana nan tana soyewa da tsohon saurayinta yanzu da gaske Aure zasuyi,H aka Meenal ma da Haneefa duk sun samu samarinsu tsayayyu na gari,Khaleel da Mujaheed suna zuwa zance yanzu ko Allah zai sa a dace.

Bayan tafiyarmu Ameer yaje Sallar Isha sai ya dawo da Zazzabi sosai jikin Meenat ya kwanta kawai tana zaune tana karatun Qurani,jin jikinsa da zafi tace Honey Lfy tana taba kansa zazzabi nake ji Darling ki bani abinda nake so dan Allah Meenat bazan iya jira ba,har Zazzabi kakeyi a cutar taka dama?kai ya daga mata,idanunsa na tara kwalla duk sun koma red sabo da bala'in da yake ji a jikinsa,Zafi Darling ance da zafi,a hankali Ameer ya janye jikinsa ya kyale Meenat ya koma Saman Bed ya shige Blanket sabo da ta fara bashi haushi, yana rawar sanyi sosai,yasan Meenat baza ta bashi abinda yake so ba,yau kwana uku yana cike da matsananciyar bukatar matarsa Meenat bai San me yasa Meenat kadai yake sha'awa ba,Shirin bacci Meenat tayi sosai cikin wata rigar bacci me tayar da hankalin da namiji,Kamshi kawai takeyi ta shigo Bedroom din tare da haurawa saman Bed din da Ameer ke kwance a kai, cikin Blanket din ta shiga yana ta tunanin Mafita yana addua sai ga Meenat ta shige jikinsa bata bata lokaci ba ta kwanta suna facing juna ta sa hannayenta biyu tare da tallafo kan Ameer tace Sannu Mijina,bai ce komai ba,tace dan san min Lips dinka da Tongue dinka Babyna na dan Sha,Kafada ya make wai yayi fushi,ni din?kai ya daga mata wai ae,Rigarsa ta cire masa a hankali daga shi sai Boxers, a hankali Meenat ta shafa kasan Mararsa ta fara tsotsar lips dinsa tana rada masa love u Mijina,ta ja boxers dinsa ta sakeshi das duk so take Ameer ya daina fushi yau ta bashi Hakkinsa ko mutuwa zatayi bata damu ba,Ameer tuni ya daina Jin zazzabi ya gigice,da Zafi zafi ya fara kissing dinta a haukace yana lashe mata jiki musamman kirjinta da kanta tace na cire ma rigar? da kyar murya a sarke yace yeah Sweetheart,Meenat ta cire masa,yace Babyyyy tace Naam ya akayi itama da kyar take iya magana,Ki fada min Sweet words,Meenat sambatun da take ya girmi a rubutasu sabo da Meenat daban ce wajen maita ko ya Ameer ya taba ta zata haukace bare yau da taba da Himma da kanta ta yarda,Ameer yaji dadi abinda Meenat tayi masa babu wani iyayi na Amare wai su sababbi Virging ko romancing baza su bari ayi ba su dinga kukan harda Karin karya dan ace su basu San komai ba,bayan suna kallace kallacen film din turawa,wasu ma kafin mijin ya auresu suna Shan Romancing tun a waje suna mirje juna tare da karanta Novels etc wasu ma Bf suke kallo amma Sai ana pretending,Meenat kam a hankali tace na gwada ma Sucking Down ko zan iya idan na koya sai na dinga ma,Haka ta gwada idan baiyi ba yace kaza zakiyi kar kiyi kaza,duk inda zata taba masa yaji dadi sai da ya fada mata kuma ta dage ta gwada masa wasu da dama,shima yace sai ta fada suna Romancing abinsu tana fada masa shima haka,Har yazo yana lalubar Hanyarsa Meenat ta fara nokewa zata gudu,Ameer ya riketa kam ta fara wutsil wutsil zata gudu,ya riketa yana lallabata Meenat ta fashe da kuka wlh ni bana son wannan,ta bude Blanket ta fito da sauri Ameer ya rikota sosai tare da jawota ya rufesu a blanket,ni wancan nake so banda wannan Zafi ne zanji tana kuka,Yana lallashi ki kwantar da hankalinki dan Allah bazan miki da zafi ba,Meenat tana kuka tace wannan abun naka Allah tayi girma ni bazan iya ba,Gani Ameer yayi Meenat zata haukatashi in ya sake kawai ya riketa tare da bankareta ya bajeta Kuka take kamar za a yankata tana zan tsaya,zan tsaya karka min da karfi,yace Ok to Dole Meenat ta tsaya tana Wayyo Ya Allah tana ji Ameer ya nemi hanya ta fara Subhanallahi..yace kiyi shuru dan Allah ba da zafi zanyi ba yana marairaicewa,Meenat a rude tace to..to..to..to..to kuma taki tayi shuru ,tana Jin Bakon abu ta fara dan kukanta amma bada yawa ba,Ameer sai yaji kamar na dadi ma takeyi yaci gaba da baje shagalinsa,Meenat taji jiki yau Sosai Kusan kwana yayi tun a daren sai yayi sau biyu ba yanda ta iya,iya wahala ta gama Shanta,Sai dai kuma fagen lallashi da sa albarka ta Shashi wajen Ameer,Tana shesheka yana shafa gashinta yace ya isa haka ai kin huta an wuce wajen yanzu shike nan an bude Hanya baza ki kara Jin hakan ba kinji,Meenat a ranta sai da tayi dariya gashi kalamansa suna sata farin ciki da jin dadi a ranta,a mma idan ta tuna wahalar da ya bata sai ta fara fushi har sukayi wanka ya gasa ta sosai suka koma bacci,Ameer kamar yayi me sabo da farin ciki ya rasa inda zai sa kansa yasa Meenat ma.










AsmaBaffa
[2/28, 10:46 AM] Asmabaffa:
KASUWANCI NA










136-140






Official





By
AsmaBaffa








Page din Flower ne wannan dan jin dadinta.





Ba a Yarda wata tayi Poster Din Wannan Novel ba na KASUWANCI NA.wacce tayi kuma na kamata sai na kona mata Mazaune me gidanta yayi asara=?
?=?
?=?
?=?
?=?
?=??=??=?H?=?H?=?M?=?M?love u all fans.

Kwana biyu fans kuyi hakuri na rashin jina,Rasuwa akayi mana me zafi,masu kirana ta waya ana tambayata lfy nake kuwa ina matukar Gode muku sosai Allah ya saka da alkhairi.masu tura min text through WhatsApp da Phone na gode Allah ya bar zumunci.



Page dinku ne wannan Fans gaba daya da wanda na sani da wanda ban sani ba.








Daddy ne ya samu Babban Amininsa Ahmad Naira Bola suka yi shawara kawai zai auri Ammah yanda Aayan yace, Sunyi Shiri tsab suka tafi neman yardar Ammah kafin aje danginta,Driver na parking a gidan Ammah lokacin Aayan yaje gidan da yamma shima zai kwashi gaisuwa,Karaf yaga Daddy harda abokinsa,Farin ciki ya kamashi amma Bai tsaya ba yayi sauri ya karasa palon Ammah domin ya fada mata taci kwalliya sai yaga Ammah ta hade cikin wata dakakkiyar shadda Maroon tasha kyau,bai taba Sanin Ammah nada kuruciya haka ba sai yau,abinda Aayan bai sani ba kafin Daddy yaje sai da ya nemi Number din Ammah a hannun Ameer sannan ya sanar mata sabo da haka tare da Inna yar uwarta suka shirya girki tasan Daddy bature ne dama kuma baya cin abincin Hausawa sabo da haka na turawa tayi masa irin su Snacks duk Ameer ne munafikin da ya fada mata ta waya wasu ma bata iya ba amma ya tura mata Masu yi ma Daddy girkin na gida suka koya mata da yawa a ciki,ta kuwa yi kuma yayi harma yafi nasu.

Ammah na ganin Aayan kunya ta kamata sauri take ya tafi amma yaki tafiya har Daddy Me aiki tayi musu Iso suka shigo,Aayan sai washe baki yake harara Daddy ya watsa masa da Ido ya nuna masa ya fita amma yace ni matata nake jira tace na jira ta a nan gidan sai dai na koma Bedroom din can ya furta tare da komawa Bedroom,Ammah ta gabatar musu da kayan abinci ta zauna a kunyace Daddy a ransa yace Allah yayi Halitta a nan,da naso na tafka kuskure Allah yayiwa Aayan albarka,nan abokin Daddy ya Sanarwa Ammah meke tafe dasu,itama dai tace ita kunya takeji gaskiya a kyale maganar,Aayan yana labe yana ji a daki,yana why Ammah wacce kunya kuma kai Hausa People,da kyar Abokin Daddy ya dage tare da Inna da ta zauna a wajen yanzu tace Allah ya halatta baza ki Haramta ba kinfi so ki zauna a haka,nawa kike da kuruciyarki,Ammah dai tace to Allah ya tabbatar da Alkhairi na Amince amma da sharadi bazamu zauna a gidan suruki na Aayan ba,Daddy yace Ni kaina yanzu ba a gidan nake ba dama lalura ce tasa amma tuni na koma gida na,Aayan ma kwanan nan zasu koma Abuja da zama tare da zaga kasashe mu kuwa muna kano sabo da Mahaifiyata,idan ma Abuja kike so sai mu zauna can ki zabi gidan da ya miki,Ammah tace a'a nan ma yayi abincin suka dan ci kadan sannan suka musu Sallama tare da zube Kudi masu yawa suka tafi,sai da Aayan yaga Daddy ya fita sannan ya fita da Sauri yana Ammah na tafi tace na gaidaki dariya ma ya bawa su Ammah dama sa ido ya zauna Ashe.

Yana fita lokacin Daddy zai shiga Mota Aayan ya rungumeshi yana Dariya Daddy Ashe zance kazo da ka fada min nine dan rakiya,Abokin Daddy Alhaji Ahmad Naira Bola dariya yake musu shi dai rayuwar Daddy da dansa tana birgeshi,Duka Daddy ya kaiwa Aayan Yanda Aayan ya dage yana gwada yanda Daddy yayi,Mota suka shiga suka barshi yana dariya sai lokacin Shima ya shiga motarsa Driver ya jashi sai gida,ya shigo da Murna ya tarar na kafa kaina a cikin wani Vaseline ina shakar Kamshin kwanan nan dadin Kamshinsa nake ji ban san me yasa ba.

Kallona ya tsaya yi ko Sallama na kasa amsa masa sai a zuciyata hancina yana cikin robar Vaseline,lfy kuwa? Na fada miki ciki ne da ke kinki yarda,gobe asibiti zamuje ko bakya so,Vaseline din na lakuto tare da laftawa a saman Hancina wai na dinga jin kamshinsa ba ruwana,Ina zuwa nace masa na fice can garden jikin bishiya na samo Kasa a dan karamin Kwano na dawo na tankade abata luwai na dan kwabata da ruwa ina dan ebowa da cokali ina shanyewa,a kitchen ya sameni tunaninsa wani abin nake Sha me dadi,tsoro ne ya kamashi ya kwace kwanon ya zubawa kasar ruwa ya wanke dan Plate din, mene haka dan Allah?karki kara sha ko bana gidan nan kashe min jaririn zakiyi????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
da kasa,idan ta tsotse miki jini fa ko ta miki illa ko akwai kwayoyin cuta ke kika ci fa,Kuka nasa masa nace Ni ba a sona sai jariri tun bai zo duniya ba tunda haka zaka dinga nuna banbanci to indai ciki ne zubarwa zanyi,Wasa nake miki Baby haba ni na isa ai kinfi Jariri shin din Banza,ya isa ina ruwana dashi,sai lokacin to in dai ka kara nuna ya fini wlh sai nayi ta Shan kasa da kanwa ko nasha gayyen darbejiya daci yasa cikin ya zube idan shine kawai wani yazo sama ta kai a nuna ya fini,Aayan yace ni ai ban isa wani fiki ba,waye ma ya isa na daina sonsa tuni yaje yasha zamansa,Hannunsa na rike nace wayyo..yace Mene Allah jiya naji ana min Usha Usha a cikina,ka gani yanzu ma,dariya Aayan yayi yanda nake gwadawa da Hannu kamar Yar China,cikina na rike nace wash..wash..Allah na Yau Kungfu ne ake min idan kuwa jariri ne wannan to dan kasar China ne zan Haifo shi a nan kasar.
Aayan yace shine ma yasa kansa a gefen cikina yace kai jariri ka daina kuka kana wutsil wutsil bazan taba sonka kamar matata ba,nafi sonta itace gaba da kai,Dariyar jin dadi nayi na zauna tare da cewa woo...ba a sonsa,Aayan dariya yake sha abinda nakeyi na kuruciya.

Meenat ce ta bude idonta daga baccin wahala da takeyi While Ameer yake shakar na dadi abinsa,a hankali ta zare jikinta a nasa ta fada Toilet,wanka da duk abinda ya dace tayi ta fito sosai ta gasa jikinta,Sallah ta gabatar tare da azkhar sannan ta shirya sama sama ta canja New night Gown me dan sauki saukin tsaraici ta kwanta a gefensa again kwanciyar da tayi ne ta tashi Ameer,da sauri Meenat ta rufe idonta amma ya rigada ya ganta,yaga alamar tayi kokarin yin wanka ta shirya kanta Jarumace Meenat,shima toilet ya fada ya gama komai ya fito ya gabatar da Sallar asubah tare da azkhar daga shi sai boxers ya koma Bed din tare da shigar da Meenat jikinsa sosai yana kissing dinta a wuya da gashinta zuwa gashin kanta dake kamshi baccinta takeyi kawai abinta.

Bacci suka ci gaba da yi ba su suka tashi ba sai wurin 11am hakan ma shi ya takura sabo da bata ci,Ameer waya ya buga min lokacin zanyi shirin zuwa schl sabo da muna shirye shiryen fara Waec da Neco, Sister Mufee dan Allah do me a Favour Meenat Bata da lfy ne abinci muke so,Ok zan bawa Driver ya kawo muku,kitchen na kara shiga na dan musu masu sauki,Dama nayi farfesu sai kawai na soya Chips da kwai tare da ruwan tea na shirya komai sharp sharp na bawa Driver ya kai musu,Meenat ya matsawa dole sai ta tashi taci abinci, Da kansa ya kaita ta kuskure bakinta sannan ya zuba musu abinci a Bedroom din ya dinga ciyar da ita shima yana ci har suka koshi,duk abinda yakeyi Meenat taki bude idonta bare ta masa magana wai kunya takeji ita har suka gama cin abincin ya bata Mouthfreshner ta kuskure bakinta shima haka,zata koma ta kwanta ya riketa tare da cewa dan zauna kadan ba kyau ana gama cin abinci a kwanta,Kayan da suka bata ya maida kitchen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login