Showing 153001 words to 156000 words out of 175038 words

Chapter 52 - KASUWANCINA BOOK COMPLETE BY ASMA BAFFA.doc

25 Sep 2025

6871

waje daya tana murmushi cike da tsoro,Light ya kashe cike da zumudi jiki na rawa ya dauketa sai bisa Bed shima ya haura duk wayon da yake tunanin hada mata ganin surar ta me kyau yasa ya mance da komai ya rude ya gama zaucewa, ita kuwa har ta fara Kuka a hankali ya rada mata My Princess ba abinda zan miki kawai Romancing pls,ni dai ban yarda ba tsoro nake ji,kyaleta yayi kawai ya shiga Murzata cikin Kwarewa da wayewa sai ko ta manta da wani tsoro ma tana dan Jin dadinta Har Allah yasa tace ta yarda yayi, tunda ya shigeta take tsala kuka tana surutai na wahala sai Mufeeda take kira amma ina baya jin kira kalamai masu Zafi yake rada mata ya Haukace kawai sai da ya dan jima sannan ya samu nutsuwa,Maeesha Kuka take da taga Jini yaji mata rauni kenan a fili tace ni dai bazan yafe ba gashi nan jini na zai kare wa ya sani ma ko jijiyata ce tsinke tana shesheka dan mungunta kaji min ciwo a wajen nan duk tsaronsa da nakeyi murmushi yakeyi na jin dadi da nishadi ga wani sonta da yake kara shigarsa,mugani ciwon idan da yawa sai na kira Ummata,tana kuka tace me ka sani da zaka gane ciwo yayi yawa ko baiyi ba da kyar ya lallabata suka yi wanka ya gasa mata jiki sosai,nan ma ansha kuka da tabara kafin ta bari ya shirya ta suka koma baccinsu.

Ameer Ango bai shiga gidan ba sai 10pm su Khaleel suka rako shi yace to ba sai sun shiga ba su koma suka ce sai sun shiga amma Ameer yace basu isa ba Sam dole suka hakura suna tsokanarsa suka tafi gida.
Yana shiga cikin hadadden palonsu bai samu Meenat ba sai a Bedroom dinta tana zaune ba ko mayafi tayi tagumi gaba daya tsoro ya kamata,Sallama yayi mata tare da tsayawa a jikin kofar ya harde hannaye yana kallonta yanda tayi kyau tana walwali ta ko ina, zuciyarsa ce ta shiga bugawa cike da jin dadi Meenat ta Zama mallakinsa a ransa yace Alhmdllh Alhmdllh,Karasawa yayi dauke da Sallama a bakinsa,a hankali Meenat ta dago ta kalleshi a ranta taji sanyi sabo da dama tsoro take ji,ga wani uban kyau da yasha cikin wani yard hadadde milk dinkin yan gayu,alama ya gani tsoro take ji an barta ita kadai a gida, cikin muryarsa me dadin ji yace Tsoro kike ji ne? Kai kawai ta daga masa sannan ta tace kaina ke ciwo kuma Ya Ameer,Eyya sannu ya kai hannu zai taba wuyanta tayi sauri taja baya wai bazai taba mata jiki ba,mene kika wani ja baya zama kisa wlh nace sai na nayi tabe tabe,Meenat ta cuno baki gaba tare da kara boye jikinta wai kar ya taba ta ai kuwa Ameer ya haura saman Bed din yana cewa naga kin rainani bari nayi maganinki,hakuri Meenat ta fara bashi yace to bude wuyan na taba naji,da Sauri ta cire hannunta ya taba yaji jikinta da zafi alamar zazzabi ne,tashi kije kiyi wanka kici abinci sai kisha magani ki kwanta ya furta zai bar dakin yace Good night ina zaka je ni ban saba kwana ni kadai bafa tsoro nake ji kasan tunda muka taso bama kwanciya mu kadai ka zauna pls,ae jeki yi wankan nima wanka zanyi first zan dawo yanzu kiyi alwala,to kawai tace har ya bar dakin ita kuma ta shiga Toilet tayi wanka tare da Alwala ta zauna duk da jikinta ba dadi haka ta shirya sosai tare da shafa turarukanta lungu da sako, rigar Bacci ta dauka Gown yar karama marar nauyi pink color tasa tayi kyau matuka skert tasa a saman kayanta tare da Hijab sai ga Ameer ya shigo cikin jallabiya Brown ya jasu sallah Raka biyu tare da adduoi na sunna,kaji da Hanta masu ruwa ruwa tare da kayan sha ya bude musu yayi yayi taci taki haka ya jawota jikinsa tana so ta kwace yace Bana son jayayya fa kawai ki karba dole ya dinga bata a baki ta danci ba da yawa ba sai Fresh milk tare da Fruits paracetamol ya bata ta Sha sannan ya kaita Toilet sukayi Brush ta kwanta a saman Bed,shi kuma ya cire Boxers dinsa kenan Meenat tace ni Allah a'a ni baza ka kwanta min a bed a haka ba,kalleka ba riga sai guntun wando kallo yabi Meenat dashi sannan yace kin rainani da yawa amma zanyi maganinki,Meenat wai dan kar ma yace tana sonsa shine take masa hakan,kawai taga ya juya ya fice abinsa,ga Meenat ana tsoron kwanciya ita daya amma dan kar ta zubar da ajinta tayi kwanciyarta haka a tsorace dama shi Ameer tausaya mata yayi amma da badan haka ba yasan Meenat yar rainin hankali ce sai ya dauki mataki a kanta wanda baza ta rainashi ba dole ta dinga Respecting nasa idan ya tsaya to yana gani zata fi karfinsa.

Meenat tsoro bacci ya hanata da ta sani bata kori Ameer ba,1:30am ta fito daga dakinta ta shiga neman na Ameer har ta je jikin kofarsa da take tunanin dakinsa ne tayi knocking da karfi da kyar ya bude idonsa yasan itace amma ya share Sunansa ta shiga kira Ya Ameer ...ya Ameer amma yayi banza da ita,da kyar ya Mike tare da bude mata kofar yana tambaya lfy cikin dakin zata shige yasa jikinsa ya datse mata hanya,tabi ta daya barin nan ma yasa kafa ya tokare hanyar yace lfy wai?Tsoro nake ji Allah dan Allah muje Bedroom dina ko ka barni na kwana a nan ko a kasa ne, Bata rai yayi sosai ba wasa yace ni bana iya kwana da mutum a daki daya dama naje taimaka miki zaki min iyayi ba sai ki kwana ke daya ba,to kayi hakuri bazan kara ba,Matukar zaki nemi rainani wlh baza muyi shiri ba,ban son raini a rayuwata kin sanni tun tuni muyi respecting din juna is better, kai ta daga da to sannan yace shiga ki kwanta,dama shi Ameer haka yake da son a girmamashi bai son ya raina wani shima kuma baya daukan raini yaga Meenat dole sai ya gyara mata Zama,tana shiga tace Ya Ameer Zanyi Fitsari,da kyar ya amsa mata yayi kwanciyarsa tare da kashe Light,tana fitowa daga Toilet tace Ya Ameer a ina zan kwanta to? Yace inda kika ga dama,cike da shagwaba tace to ka matsa min mana,Shareta yayi kawai ta hau Saman Bed din amma tsokanar Meenat yasa ta fara tura Ameer gefe ta kasa dole ta haura ta samansa ta koma ta gabansa ta kwanta sabo da yafi fili,tana zuwa data kwanta sai kawai ta jibga masa kafarta daya a cikinsa tana dariya a ranta,Ameer shi wai kar a rainashi baiyi magana ba ta kara dora hannunta wuyansa da karfi wai bacci takeyi,Ameer ya dauke kafarta ya jefar saman Bed,Hannunta ya cire a jikinsa tana cirewa ta kama dariya a fili yana jinta shima boye dariyarsa yakeyi yanda yake so ya share amma ya kasa sai boye fuskarsa yayi a saman Pillow,Meenat ta sa hannayenta biyu tare da dago da kansa ta karfi tana dariya kuma wai sai ta sa Masa yatsanta na tsakiya a bakinsa Ameer kamar ya samu Lollypop ya fara tsotsarsa Meenat har jikinta ya fara canjawa ya cijeta da sauri ta zare hannun tana kukan shagwaba,ta danyi shuru sai taga tuni Ameer bacci har ya kwashe shi ba wahala light ta kunna ta sunkuya a samansa tana karewa fuskarsa kallo yana baccinsa cikin nutsuwa,jijjigashi tayi da karfi wai bazaiyi bacci ba ita bata yi ba,da sauri ya bude idonsa tace ni ka tashi,idonsa ya lumshe Meenat ta ja masa gashin ido ni ka tashi,cikin mayen bacci yace Meenat zan miki abinda zaki raina kanki gwara ki lallaba muyi bacci Meenat jin haka yasa tayi shuru har yaja bargo ya rufe kansa Shi kadai amma Meenat ta yaye masa Bargo ya rike ta rike ya ja ta ja itama ya fisge ya rufa musu gaba daya shi Ameer baya so Meenat ta raina shi ne kawai,shi yasa yake sharewa bayan haka ma yaga tana masa kallon ko iya jikinta yake so shi yasa ya danne zuciyarsa kawai ya kwanta amma Meenat ba ruwanta tsokanarsa takeyi kawai wanda nan take Ameer ya fara canjawa jarabarsa ta fara motsawa yanaa dannewa ne kawai,gaba daya yanzu ma baccin yaki zuwa masa sai juyi yakeyi lokacin kuma Meenat ma bata yi bacci ba,ganinsa ba love suke ba me zaisa ya nemi wani abu a wajenta ta rainashi ma kawai sai ya tuno da iskancin karyarsa da yakeyi yace ciwon Sha'awarsa ne ya motsa.

Murkususu ya fara yana rike mara yaje jikin Kunnen Meenat yana juyi da sauri ta dawo daga dogon tunaninta da takeyi ta rude tana lfy ya Ameer kamar zatayi kuka,yace ciwon ne ya tashi,me ya dace nayi maka wayyo ni Meenat na shiga uku bari na kira Ya Aayan,da sauri yace no..no ki Bari zanji sauki ma idan kuma lokacina yayi na rasu shike nan,Zaro ido tayi taji ance lokacin rasuwa hannunta ta daura saman kansa taji normal ba Zafi ta cire hannunsa da ya rike Marar tana nan ne?ta fara murza masa a hankali,Ameer yayi ajiyar zuciya tare da shidewa yana fitar da wani numfashi,Meenat ta rude tunaninta ciwone yayi tsanani sai ta fashe da kuka ta koma tare da manne bakinsu waje daya wai ya daina shidewa,Ameer sabo da abinda yaji a jikinsa bai San sanda yace wash Dadi ba ya kara Manne Meenat a jikinsa,ciik Meenat ta tsaya ta gano gaskiya Ashe wayo ya hada mata amma ta kasa tashi a jikinsa yanda taji laushi da kamshin Ameer jikinta ya Zama weak sai ma itama tace nima ta Anty Mufee zanyi kawai nayi masa wayo nima sis Mufee Method,sai tayi luf tana shafa masa kirji a hankali tace kaji sauki Sannu,Wayyo bana son ka Mutu Ameer dina,u r my Best frnd duk da ba soyayya muke ba ai ina ji da kai dan Allah karka Mutu ta kara kankame Ameer tana shafa masa gashi,tace da sauki? Ameer a nan ya gano Meenat muguwar Makira ce sabo da yasan ta gane shi Amma tana raina masa hankali kuma bai gano cewar dadi take so taji ba tayi masa tunaninsa raina masa hankali takeyi,Sai shima a ransa yace lallai dole na nade borin kunya ta da hauka kar ta gano naga yar rainin wayo ce,Sai ya birkice kawai yace Bakina baya gajiya da Kuka matukar ba ki rufeshi ba irin dazu,Meenat a ranta tace dama ta samu ko ba komai nima sai na gwada yanda nake gani a film din turawa ko zan iya,Sai tace a fili sannu kaji tana shafa masa Mara a hankali Ameer ya fita daga hayyacinsa tace ni ka daina Kukan nan Ajiyar zuciyar ta isa haka ta furta tana hade bakinta da nasa Ameer bai ma san ya fara tsotse Lips din Meenat ba itama haka.

Hajja ce zaune ta zuba uban tagumi Halayen matan da su Abbi suka auro ya ishe ta,kowacce ta tashi rashin Mutuncinta sai ta taso ta zazzagewa Hajja shi,Matar Abbi Sani ma har bangaje Hajja takeyi,gasu da asiri kowacce a cikinsu su uku Asiri ne aikinsu sun gama mallake su Abbi sai abinda suka ce,haka Hajja ma suna gani matansa suna wulakantata amma basa cewa komai,Yaran gidan kuma kowa harkar gabansa yake suna Jin haushi anki dawo da Iyayensu mata shi yasa suka ce Amare su kashe su baki daya ba ruwansu,matar Abbi Mustapha ko ina bata barinsa yaje kullum tana wajensa bata iya hakura ita ko yaushe sai ya mata Sex ba adadi shi kuma Abbi ba haka yake ba Sam yayi kokari sau biyu a rana amma ita kawai ba adadi nan Abbi ya fara ramewa kullum sai tumburewa yakeyi kamar me cuta sai dan ciki, ta Abbi Sani kuwa duk neman matan nan ya daina shi yanzu taci kwalarsa ta zare masa ido a daki magana idan tayi masa haka jikinsa yake mazari sai yanda tace. ta Abbin Yara kuwa aiki kawai take sashi har gyaran Bed da wanki etc,Hajja duk son yaranta sai dai ta shiga daki tayi kuka taci kuka ta godewa Allah sabo da tana magana zasu mata kaca kaca bata da yanci kullum idonta Hawaye basa tsayawa,ba wani kudi take samu ba bare taje gidan Malamai itama baya ga haka ma taga malaman gaba daya karyar banza ce abun baya dorewa yake karyewa sai dai ka kare a neman Malamai ba ci gaba,Daddy kuma tunda ya gano hakan ya daina zuwa ko gaida Hajja ya fadawa Ameer da Aayan lallai karsu sake su je gidan su kyalesu tunda ana basu ci sha da sutura,Khaleel ma suna matukar yiwa Daddy biyayya ya kara basu shawara kar su sa musu baki su kyalesu kawai su dandana ko zasu gane gaskiya.
Hajja babu me kulata bare aji matsalarta tana zaune a Palo ita daya Matar Abbi Sani ta fito ta kira sunan Hajja na Yanka Khadija Kin Haifo jarabar duniya kin Haifo Bala'i taja tsaki ta koma Bedroom,Hajja tana goge Hawaye na bakin ciki Matar Abbin Ameer ma ta kawo mata tuwon shinkafa miyar taushe tana sani sai ta ajiye saitin kafar Hajja tare da tura kwanon miyar ya zube a kafar Hajja gashi da zafi sosai Hajja ta Mike a zabure zata arce ba karfi tsufa ya kamata sai ta gice ta fadi kasa nan take Kafarta ta karye Baras sannan ta fada saman tuwo da miyar ya kone mata Mazaunai sai Kuka da Neman agaji,duk yaran gidan basa nan cikin matan su Abbi dasu Abbin ba wanda ya leko Hajja su Abbi suna ji suna gani kuma suna son uwarsu Amma matan sun hanasu fitowa haka Hajja ta kangare a kasa tana Kuka,Abbin Yara yafi tausayi sai Kuka yakeyi uwarsu tana wani Hali amma matarsa tasa key a daki bazai fita ba.

Abbi Mustapha kuwa sai ya tashi da sauri zai fito sai ta Sha koshi ta zare masa ido tare da daka masa tsawa sai ya koma ya zauna,Abbi Sani ba????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
i ma san me akeyi ba yana can toilet yana ta wankewa Amarya kayan sawa. Aayan ne yazo gidan da niyyar dubo wasu takardu nasa a tsohon Part dinmu sai ko yaga idan ya wuce bai gaida su Abbi ba baza suji dadi ba kawai sai yayi hanyar part din tun a hanya yaji kukan Hajja,da sauri ya karasa ya hango Hajja ranga ranga yashe a kasa ga kafa a karye ta kone kuma,Dama suna da labarin yanda matan sukeyi a gidan,Hajja ya kalla duk tayi baki ta rame skin ta kara yaushi abin ba dadi,Cak ya dauki Hajja kamar tsinke dama to an tsofe bayan mota ya sata cikin daya daga jerin motocin da yazo dasu Escort kawai ya bawa Umarni asibitin da zasu kai Hajja,da sauri ya debo takaddun da yazo dauka yabi bayan su asibiti tare da Sanarwa Daddy dasu Ameer dan gaban goshin Hajja.

Sameera yar daba bata an dan yi nadama kadan sabo da kudi tasa Senator saurayinta ya kashe sosai sabo da a fito da ita tare da yaranta ai kuwa sun samu Nasara yau Monday aka fitar da ita zuciyarta cike da mugunta iri iri,wasu kuwa cikin yaranta duk sun tuba sunyi nadama itama ba laifi tayi dana sani da Nadamar halinta kadan,Tana mota duk tayi duhu ta dawo wata kazama da ita kamar mahaukaciya ,driver dinta ta ba Umarni ya tsaya a shagon saida wayoyi ta aika Driver da kudi tace ka siyo min iPhone 7 ya shiga shagon kenan wasu gungun yan tasha yan daba ne kawai a tsakaninsu fada ya sarke suka taho rudududu da gudu kawai wasu a ciki suna gudun tsira sunga motar da key a jiki kuma kamar a bude ma kawai da nufin su shiga ciki su gudu in yaso sa ajiye motar a gaba kawai suna budewa ta bude daya ciki yace kai kaga da mahaukaciya a ciki kawai a jefarta da sauri basu jira me ba suka jefo Sameera waje ta fado gefen titi su kuma suka figi motar suka kara gaba sai da suka hau titi ma sannan suka rufe murfin motar sabo da saurin da suke,Su kuma wanda suka biyosu bakin cikin sun gudu suka sauke haushinsu a kan Sameera suna ke kika jawo mana ubanwa yace kizo da mota nan wajen dan Me ae suna dura zagi na gaske kawai suka shiga sassaranta ta ko ina a jiki Allah ma yasa Police sunzo unguwar an kirasu yan daba suka gudu ba wanda aka kama sai Sameera jiki ko ina duk jini nan Driver ya fito yana Salati suka kwasheta sai asibiti,Rigar Sameera sai yanke ta akayi in to pieces sabo da ta jike da jini ta manne a jikinta,Da kyar aka ce to ranta har aka samu ta farfado,a hankali tana numfarfashi yan Uwa du suna kanta tace alhakin wasu ne da na sa akayi musu,bazan..kara....ba....Na..hakura da daba....aure zanyi...idan...Allah yasa...Na ..samu...Lfy..Ban...san...haka..ake..ji...ba..naci zalin...mutane..nasa anyiwa wasu fin abinda akayi min...sabo da..Ina...da kudi..danginta suna zagaye da ita ana lallashinta tayi hakuri ta warke kawai ayi maganar amma taki ji sai taci gaba ma da...haka..ma...nasa...aka Sassari..Hafiz wlh..Ni nasa kuce ya yafe min...Ni ce...Allura akayi mata ta bacci kawai sannan aka samu tayi shuru.

Ango Ameer suna kissing din juna Meenat ta tuna fa baice yana sonta ba haka kawai zai rainata,a hankali ta zare bakinta a nasa ta matsa can gefe yace ya akayi yana rawar jiki duk ya canja gaba daya,Meenat tace bacci zanyi jin haka yasa yace Ok sabo da bai son ya takura mata a daren farko da aka kawota gidansa kuma bai son raini shi,sai taga ma ko jikinta yake so,a hankali ya kwanta yana tunani cike da jaraba har Meenat tayi bacci a hankali ya lallaba zuwa jikinta ya shige jikinta sosai yana shakar kamshinta da yan tabe tabe da yake mata a hankali ba tare da ta sani ba tana baccinta sai da ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login