Showing 54001 words to 57000 words out of 85238 words
Chapter 19 - Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel By Maryam Obama.txt
ta, bai dade ba, ta fito ta shiga gaba kaman yanda ta saba, bata ko kalli inda yake ba, tace muje, A Majeed ya tada motar suka tafi, jin kamshin turaren nashi ya mata yawa kuma dai tasan baya wajan yasa ta dan dago ta kalli driver din, ido ta bude tare da faduwan gaba, amma duk da haka bata furta komai ba dan tsoro, shima hakan baice mata komai ba har suka karasa wajan gidan da zasu zauna, fita yayi ya kulle motar yaje ya bude gate din, gabanta sai fadi yake tare da fadin ina ya kawo ni kuma?... Shiga motar yayi yaja sukai cikin gidan, fita ya kumayi ya rufe gate din, sannan ya bude gefenta tare da fadin fito muje, wani kallo tamai na babu inda zani, hannunta ya kama tare da janyota ta fito, yana rike da hannunta har Suka shiga ciki, kallon falon ta tsaya yi, kallonta shima yakeyi sannan yace ki duba ki gani in akwai abunda kike bukata sai a sa miki, sai yanzu ta fahimci inda zasu zauna ne, mai makon ta duba gidan kaman yanda yace saita sami waje ta zauna a kan kujeran falon, kallonta yayi tare dayin murmushi, zama yayi kusa da ita yana shafa fuskanta daure fuska tayi tamau, shiko bai fasa abunda yake ba saima ci gaba da yakeyi, bata ankara ba taji hannunshi duka biyun a jikinta ya rungumota, tureshi ta farayi tare da kokarin son ta tashi, saketa yayi ta tashi da sauri tare da fadin ka mayar dani Gida, murmushi yayi yace haba My baby nan fa gidan kine, hannunta ya kamo yana fadin mai yasa kika fita ba tare da kin fadamin ba kaman yanda nace, shuru tamai ganin tayi shuru yasa ya Kara rungumeta a jikinshi yana fadin plz karki kara zuwa ko ina ba tare da yarda naba, I really love You bana son ana kallemin ke My baby, ina kishin ki sosai, irin runguman daya mata yasa jikinta ya fara sanyi duk da bawai so take ba, dan sakinta yayi yaga ta lumshe ido, bakinshi yasa cikin nata ya fara tsotsa tun Tana tureshi harta kasa dan yanda yake shan bakin kaman yana shan lollipop, gaba daya jikinta ya mutu kafanta ya mata sanyi ta kasa rikesu kasa tayi shima yayi kasan bakin nasu a manne har yanzu yayi wajan minti hudu yana kissing dinta tare da manneta cikin jikinshi,gaba daya ya fita hayyacinshi dama a bukace yake hannunshi yasa a kan kirjinta yana murzawa wani irin yanayi ya kara shiga jin karan kukanta yasa ya tsaya daka abunda yakeyi, cikin murya irin ta kasala yace plz stop it bana son kukanki, tureshi tayi duk da jikin nata ba kwari, amma ko gezau baiyi ba, yace aysha plz allow me am your husband, kukan ta kara saki ganin haka yasa ya saketa tare da tashi yabar falon mota ya shiga ya lumshe ido cikin wani irin hali, ya rasa wani irin So yake mata,yayi wajan 30mnt a mota kafin ya dawo normal, falon ya koma ya ganta a yanda ya barta Tana kuka, wajanta ya nufa tare da dagata sama yace aysha am so sorry, idan na ganki bana iya controlling kaina dauriya kawai nake but sorry bazan kara miki irin haka ba, plz, ganin bata daina kukan ba yasa yace plz ki daina wannan kukan kinga u r sick karya kara ja miki wani ciwon, share hawayen fuskan nata tayi sannan ta gyara riganta da gyalenta daya fadi ta dauka ta yafa, fita tayi shima ya rufa mata baya, motar ta bude ta shiga,saida ya bude gate sannan ya fitar da motar, tafiya suke babu mai yima wani magana ko wanne da abunda yake tunani a ranshi, har suka karasa Gida, bayan yayi parking ta bude kofar ta fita sannan ta tsaya tace nasan dama bani kake soba akwai abunda kake nufi amma Allah ya fika, insha Allah ba zaka taba samun nasara a kaina ba, Tana fadin haka ta wuce shuru yayi lokaci daya kuma ya fara dariya tare da fadin what did she mean? Am her husband inada right inyi komai a kanta, dan murmushi ya kara saki tare da fadin I will teach her a lesson nxt Time, fita yayi ya shiga Gidan yaga Mum a falo ita daya sallama yayi mata sannan ya wuce, dan yau zainab zata dawo kaman yanda tace mishi....
Taku maryam obam😘
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
190to195
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
Gidan da Zainab din take ya nufa, a falo ya zauna tare da lumshe ido yana Tuna abunda ya faru shida Baby dinshi, murmushi yake tayi cikin jin dadi yana mata wani irin so wanda bai san lokacin daya fara yi mata shiba, lokaci daya ya kara sakin wani murmushin dan romance dinta kawai nayi amma na samu nutsu, idan ina tare da ita ina samun nutsu da nishadi, ji yake kaman ya janyo sati biyun dan ta tare a gidanshi, haka yaita tunani har Gari ya waye zainab bata dawo ba hakan bai dameshi ba dan ya kira layinta Tana ta samai Bussy daka karshe ta turo mai txt na zagi tare da fadin ina nan tafe zaka sha mamaki na, tsaki yayi tare da goge message dinma,
Indo tunda ta shiga daki take ta sauke ajiyan zuciya, tayi wajan minti 30 a zaune tana Tuna abunda ya faru tsakaninsu, tsaki ta sake tare da fadin dama abunda yakeso kenan, kuma bazan taba barinka ba, kaje ka zauna da matarka I hate you so much, tashi tayi ta fada toilet tayi wanka, Mum ce ta shigo dakin yace ya jikin? Tace Mum na warke dan fitan da nayi naji dadi, Mum tace dama wani lokacin zama waje daya nasa ciwo, gobe Maryam zata zo da Hafsat za Su fara miki gyaran jiki, indo cikin jin kunya tace toh, Mum tayi murmushi ta fita, indo duk da bata son gyaran jikin Tana jin dadi zata ga inna maryam, haka itama ta kwana cikin jin dadi.
Washe gari tunda indo ta tashi ta nufi kitchen jikinta ya mata sauki bata jin komai, girki ta fara kokarin daurawa dan taran su inna maryam, saida ta fara hada musu breakfast, ta jera a dinning, Mum ta fito cikin shiri tare da hijab a jikinta ita da dady, Dad da Fara'a yace aysha kin warke kenan ya jikin naki? Amsawa tayi da fadin da sauki Dad, tare da gaidasu cikin jin kunya, nan Suka zauna sukai breakfast, indo ta koma kitchen dan tayi girki, Mum ta shigo kitchen din tana fadin sannu aysha ke daka warkewa sai fara aiki, murmushi kawai tayi, Mum tace zamu Zaria amma yau zamu dawo, matar abokin Dad dinku ne ta rasu, indo tace Allah sarki Allah yaji qanta Mum ta amsa da ameen, munyi waya dasu Maryam sunce Sun taso kudi ta dauko taba indo tare da fadin gashi koda wani Abu zai taso, amsa tayi tare da fadin Allah Ya kiyaye hanya, har wajan mota ta rakasu saida suka fita sannan ta dawo ciki, kitchen ta koma ta daura tuwan shinkafa tare da miyan egusi, falo ta koma ta zauna tana danna wayanta, tare da kallo jefi2 saka wayan tayi a kunne tare da fadin haba Bros shine ka wani shareni koh? Yace sorry sister aiki ne yamin yawa kin san yanzu ni nake kula da komai Na abba, tace ya jikin nashi? Yace da sauki tare da fadin jiya munje hspt anyi mai gashin kafa, tace nazo ma ai hspt din jiya, yace eyya amma maganin da kika bashi yana da kyau dan gskya yace baya jin ciwan jikin nashi kaman kwana biyu da suka wuce, tace nasan yama kusa karewa koh? Yace eh bashi dai da yawa wanda Ya rage, nan tai ta kara bashi shawara akan yanda za'a dinga kula Dashi, yaji dadi sosai inda yake tambayanta ina A Majeed? Dan shuru tayi ba tare da tace komai ba, yace sister lafiya kuwa? Tace lafiya Bros yana lafiya ta amsa ne dan kar ya zargi wani abu, sunyi dan fira kadan kafin sukai sallama, kitchen ta koma ta fara tuka tuwan, ji tayi an riketa ta baya da sauri ta saki kara cikin tsoro, dariya Ya fara yana fadin ki nutsu is ur husband, ajiyan zuciya ta sauke tare da hararanshi taja jikinta daka nashi Tana kara sauke ajiyan zuciya dan tamke fuska yayi tare da fadin baby plz yunwa nakeji, bani wani abu mana inci, cikin yar siririyan muryanta tace aiba ajiye ni kayi ba da zaka ce in baka, ido ya kura mata yana kallon yanda take magana, ganin irin kallon da yake mata yasa ta juyar da kanta, janyota yayi tare da fadin kara fadin abunda kika ce, gabanta taji yana fadi amma duk da haka saida ta bude baki tace nace aiba...... Ganin ya kura mata ido yasa tayi shuru domin Ya Mata kwarjini, dan murmushi yayi tare da fadin u r hardhearted, mai yasa bakya yafiya plz my Baby u have to change fada baya miki kyau, daure fuska tayi tare da fadin plz ka sakeni, hannunshi yasa akan fuskanta yana shafawa tare da fadin yaushe zaki zo muje ki zabi kayan akwatin ki, kin san Nafi son ki zaba da kanki, shuru tayi ba tare Da tace komai ba, saketa yayi tare da fadin plz kiban breakfast am hungry, fita yayi yabar kitchen din tsaki ta sake tare da fadin sai yayi ta taba mutane, kwashe tuwan tayi tare da sakawa a kula, fita tazo yi ta hangoshi a dinning alaman yana jiranta komawa tayi tare dayin tsaki daukan sauran abincin dasu Mum sukaci tayi dan dama ita bata ciba, chips nd egg ne da plantain, sai farfesun naman rago, a plate tasa mai ta zuba mai farfesun a cikin wani bowl, sannan ta hada mishi tea ta jera a Tray ta dauka, tunda ta fito ya kura mata ido harta karaso ta ajiye mai, a hankali ya furta thank dear, har zata wuce ya kira sunanta tsayawa tayi cak ba tare data waigoba yace aysha dan Allah kiban 5mnt za muyi magana ne kaman karta tsaya taji ya kara cewa dan Allah, komawa tayi ta zauna a gefen kujera breakfast dinshi ya fara ci harya gama, sannan ya nufi kujeran da take tare da zama a gefe, yace aysha mai yasa kike min haka? Mai yasa har yanzu kika kasa yafe min? Aysha trust me wlh ina sonki sosai,plz tell me miye matsalanki Dani, kanta a gefe tace matsalanka Dani shine bana sonka ji yyi komai nashi ya tsaya cak, tashi tayi tabar wajan, idanshi ne ya kada yana mai zafi ga knshi dake mishi ciwo lokaci daya, dakyar ya tashi yabar gidan dan baya son zama a ciki kai tsaye gidansa ya nufa, dakyar ya karasa Gida, yana zuwa ya fada kan kujera tare Da lumshe ido, yana mai jin zafin maganan nata, har zata iya fadamai bata sonshi a gabanshi, lokaci daya ya shiga cikin wani hali mai ysa ta yarda ta aureni bayan bata sona Why? Wani irin hawaye mai zafi ya fito mai wanda bai san ya fito ba, lallai yana son aysha amma baya tunanin zaiyi posing nata akan taso shi, duk san da yake mata baya tunanin zai iya zama da ita bata sonshi amma zai fita daka hanyar ta harta tare domin su nema ma kansu mafita.
Inna Maryam tazo indo tayi murna sosai, an farama indo gyaran jiki sosai ga Magani ana bata masu kyau, yau sati daya da zuwan su inna maryam wanda rabon A Majeed da gidan shima yau sati daya bai zoba, inna Maryam Tana lura dako waya basayi, yau indo na daki inna Maryam ta shigo indo tayi Bala'in kyau gyaran Da ake mata, inna Maryam tace aysha tunanin mai gidan akeyi? Indo tayi dan murmushi wanda bai kai ciki ba, inna Maryam tace aysha inaso muyi wata magana wai miye tsakaninki da A Majeed, na dauka kun fahimci juna kafin aka maida auren idon indo ne ya ciko da kwalla tace hakane inna, inna maryam tace aysha fadamin gskiya karki boyemin komai, indo cikin kuka tace wlh har yanzu na kasa gane miye a zuciyata inna ina cikin rudani...
Taku Maryam obam😘
[11/12, 15:17] Hassan Atk: *💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
200to205
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
Daukanta yayi kaman yanda ake daukan jariri, sai kaiwa da komowa yakeyi gata a hannunshi yama rude ya rasa maiya kamata ya mata, toilet ya nufa da ita tare da ajiye ta cikin bath ruwa ya zuba a ciki mai dan dumi, a hankali ta sauke ajiyan zuciya lokaci daya kuma ta rungumoshi tana fadin ka barni ka barni, wani irin tausayinta yaji ya kamashi tare da kara sonta ya kara shiganshi a hankali ya furta sorry Baby na barki, bari in taimaka miki, bude idanta tayi ta ganta a toilet, hada ido sukayi tayi saurin rufewa lokaci daya abunda ya faru ya fara dawo mata, wani hawaye mai zafi ya fara zubar mata tare da fadin maina aikata haka, mai yasa na amince na bashi jikina, shikenan yanzu zan fara ganin wulakanci kala2, jin hannunshi tayi akan fuskanta yana goge mata hawayen tare da fadin aysha plz stop it bana son kukan ki plz my baby, wani irin haushin shi taji yana kara shiganta, shiya taimaka ya mata wankan ta Danji dama2 zugin da takeji kuma ya ragu, fita yayi domin tayi wankan tsarki, bayan ya fita ta fashe da kuka mai ban tausayi tare dayin dana sani dan tasan bawai yana sonta bane kawai jikinta yake so kuma ya samu sai yanda ta gani yanzu, shiko bayan ya fita gyara gadon yayi tare da canza wani zanin gadon, dauke wannan yayi yasa a washing machine ya wanke tare da busar dashi, harya dawo dakin bata fito daka toilet ba, kaman ya shiga ya dubata amma saiya zauna tare da fadin bari ta fito, yayi wajan 10mnt zaune bata fito ba, tashi yayi ya nufi toilet din, ganinta yayi ta kife kanta da giwa tana kuka, cikin tausayawa ya nufeta tare da dagota ya daura mata towel, sannan ya fito da ita, akan gadon dakin ya zaunar da ita, wata rigan Bacci ya kuma dauko mata, ganin bata da niyar sawa yasa ya saka mata Da kanshi, sannan ya kwantar da ita tare da rufeta da blanket, har yanzu Tana jin zafi amma ba sosai ba, shima kwanciya yayi akan kujeran dakin yana mai Tuna abunda ya faru, lallai mata suna suka tara irin nutsuwan da yaji tare da aysha bai taba jiba a wajan Zainab, lumshe ido yayi yana mai kara godema Allah daya bashi aysha a matsayin mata bacci ne ya daukesu duka basu farka ba sai wajan asuba, tashi yayi tare da nufan gadon hancinta Ya danja a hankali ta bude ido, murmushi ya sakar mata tare da fadin tashi kiyi sallah, kokarin tashi ta farayi ya kamota tare da mikar da ita, Jan jikinta tayi daka nashi ta nufi toilet tana tafiya a hankali murmushi yayi shima ya fita daka dakin.
Tunda indo tayi sallah, ta kwanta bata farka ba sai yanzu, ganin haske ta wajan window yasa ta gane gari ya waye sosai, wayanta ta tuna ta tashi ta fara tafiya jinta tayi fayau kaman an cire mata wani abu a jiki, wata jaka ta dauko ta ciro wayanta ta kunna karfe 10:35 ta gani a hankali ta furta Ashe lokaci yayi nisa haka, ji tayi anyi hugging dinta ta baya dan kara ta Saki alamun jin tsoro, dariya yayi tare da fadin morning my princess, banza Dashi tayi sai kokarin kwatar jikinta takeyi daka nashi amma ta kasa, a hankali yace muje kiyi breakfast, dan nasan you r hungry, dan tsaki tayi wanda bata san zai fito ba, murmushi yayi tare da fadin idan kina fushi bakya kyau my baby, ganin yaki sakinta yasa ta yarda ta bishi duk da rigan bacci ne a jikinta, dinning suka nufa bayan ya taimaka mata ta zauna ya hada mata tea tare da zuba mata farfesun naman rago, da chips nd egg, tea din ta fara sha, bata wani sha Da yawa ba ta ajiye ba tare data kuma cin komai ba, idanshi a kanta yace inzo in baki? Daure fuska tayi tamau, yace I should come, ganin zai iya kuma inya taso saiya bata yasa ta girgiza kai tare da fadin na koshi, tana maganan ne kaman za tayi kuka, yace toh kici naman ko kadan, babu yanda ta Iya haka taci tana gamawa ta tashi tayi daki toilet ta fada tayi wanka, tana cikin shafa mai sai gashi ya shigo fake ya mata a bayanta tare da fadin I love you my Baby baki ta turo tare da fadin mayaudari amma a cikin zuciyanta, zama yayi akan gadon yana kallonta yanda take abu cikin nutsuwa, harta gama ta tashi ta dauki kayanta ta nufi toilet dan tasa, dariya abun ya bashi sosai, harta gama ta fito wata doguwar riga tasa na yar