Showing 69001 words to 72000 words out of 85238 words
Chapter 24 - Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel By Maryam Obama.txt
haka yaita kwaso kaya yana shigar dasu itako toilet ta fada tayi wnka koda ta fito taga kayan a Dakin murmushi tayi tare da nufan dress mirror ta fara shafa mai da tura ruka kala2 kamshî ya bide ko ina tashi tayi ta bude wardrobe dan daukan kayan da zata sa taji an rukota ta baya magananshi taji yana fadin ban bukatar asa min ko wani kaya sai wanda na zaba ido ta lumshe Tana dariya juyo da ita yayi tare da fadin muje in nuna kayan da za'a sa, wajan kayan suka nufa suka fara budewa wannan top din ya dauko tare da 3quater yace tashi in sa miki ido ta bude tare da noke kai alaman a'a dariya yayi tare da matsawa kusa da ita ganin dagaske yake yasa ta dauki kayan ta nufi toilet Da gudu dariya yayi, jim kadan sai gata ta fito ido ya bita Dashi domin ganin yanda kayan ya mata mugun kyau wani irin Sha'awanta yaji lokaci daya, tashi yayi ya dauko wayanshi ya fara daukanta dariya take tayi matsowa yayi kusa da ita ya fara daukansu tare sunyi kyau sosai, a hankali ya jata zuwa kan gado tare da zaunar da ita yace tel me tunanin maiya hanaki cin abinci? Kallonshi tayi taga irin kallon da yake mata tayi saurin kawar da kai Tana murmushi tare da fadin baka manta ba? Yace taya zan manta da wani abu daya shafi lamarinki plz tel me Baby a hankali tace tunaninka ya hanani cin abinci, dago mata kai yayi tare da goga hancin shi akan nata yace I love You itama a hankali ta furta mai I love you too, Lokaci daya yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing dinta tare da shafata tako ina itama ganin yanda yake mata yasa ta fara mishi irin yanda yake mata saida ya bari ta kamu sosai kafin ya saketa tare da dagota jikinshi nan akayi babban aiki baka jin komai sai karan AC da nishin su sun dauki lokaci daya suna abu daya kafin suka dawo hayyacinsu, kowa kwanciya yayi ta gefe tare da sauke ajiyan zuciya cikin jin dadi da nishadi janyota yayi jikinshi tare da matseta da karfi a hankali yace I need more dan ture mai hannu tayi alaman ya barta dariya yayi tare da fadin ina son yau in baki gift din baby's ne, dariya tayi tare da fadin ba yanzu ba ni, yace nikam yau zan baki Baby May be ma ya shiga tun ranan farko kokarin tashi ta farayi dan Tana jin kunyan zancen nashi dariya yayi tare da janyota jikinshi yace idan kika tashi bazan iya bacci ba, babu yanda ta Iya haka ta dawo ta kwanta a jikinshi, har bacci yayi gaba dasu, basu tashi ba sai gab da asuba shiya fara tashi yayi wanka tare da alwala motsin shine ya tasar da ita itama wankan tayi tare da alwala, bayan ta fito yace Baby bari inje masallaci tace ok, fita yayi itama tayi sallah bayan ta idar kitchen ta nufa dan ta daura breakfast Dan tana ganin ya dace ta fara girki, koda ya dawo motsinta yaji dan haka ya nufi kitchen din jeans ne da top gajeran hannu tasa sai hula, kallonta yake tayi yanda take aiki komai cikin nutsuwa rungumota yayi ta baya ta saki kara dariya yayi tare da fadin sarkin tsoro ajiyan zuciya tayi tare da fadin nifa ban san ka dawo ba hancinta ya lakuta tare da fadin muje mu kwanta kin san bana jin dadin bacci ni daya dariya tayi tace breakfast din fah? Yace you r my food ai rufe fuska tayi da hannu tare da tureshi alaman ya saketa, dariya yayi yace plz let go and slp, tace bari in gama sai muje kaje inna gama zanzo kin tafiya yayi yace sai dai suyi tare dariya tayi ganin kaman wasa yakeyi amma ganin ya amshi knife din data dauka ya fara fere dankali kallonshi take tayi ganin yanda yake zaftarewa lokaci daya kuma tasa dariya kallonta yayi tare da fadin kinga na iya koh? Tace bafa haka akeyi ba janyota yayi yasa ta a gaba tare da manneta ta baya yace toh gashi ki koyamin in gani daukan wukan tayi ta farayi yana kallo amsa yayi amma still zaftarewa yakeyi daka firan dankali zance ya fara canzawa domin gogan jikinta da yakeyi yasa stick dinshi ta fara harbawa dama yana bukata nan ya fara romancing dinta tun tana dan sharewa dan tana son hada breakfast harta fara mayar mishi da martani a kitchen dai akasha love, indo tana mamakin mijin nata yanda ya iya sarrafa Mace da juyata ta yanda yake bukata yanda duka zasu ji dadi,sannan tana mamakin yanda baya gajiya idan yana sex, shiko ta gefenshi yana kara jin sonta a ranshi domin tana mishi yanda yake so sannan ya lura tana da dauriya sosai, hannunta ya kamo sukai falo zamar da ita yayi tare da fadin ki bari anjima sai muyi breakfast din yanzu ki huta kin san bamu ci amarci ba sosai, zaro ido tayi tare da tashi da sauri tayi dakinta dan taga idan ta biye mishi sai yayi ta abu daya ba tare daya gaji ba, murmushi yayi tare da tashi yabi bayanta, koda ya shiga a kwance ya ganta kwanciya yayi kusa da ita tare da fadin Baby ya kamata muje honeymoon London dariya tayi tare da fadin Wow ina so inje London kuwa, yace shikenan cikin month dinnan zamu tafi.... Dan shuru yayi can yace Baby Zainab zata dawo gidan nan zata zauna a dayan gefen can Dam taji gabanta ya fadi wani irin abu taji yana taso mata........
*No editing kuyi hakuri da typing error😉*
Taku maryam obam😘
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
225to230
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
Ido ta lumshe wanda takeji yana mata zafi, ga kirjinta dake mata zafi shima saboda tsabar kishi dan mai yasa zaice zata dawo nan gidan? Harya manta abunda ya faru kenan lallai namiji dama gidanta yaje ya manta Dani shikenan yanzu zan fara ganin wulakanci kala2 wani hawaye taji ya zubo mata anya banyi kuskuren fadawa sonshi ba? Haba so mai yasa kamin haka mai yasa kasa na kamu da son wanda baya sona, jin tayi shuru yasa ya katse mata tunani da fadin Baby kinyi shuru karki sa wani abu a ranki Zainab ta fahimci tayi kuskure ta bada hakuri kuma so ita ta bukaci ku zauna Gida daya saboda hadin kanku, sannan inaso kisa a ranki babu abunda zai faru insha Allah plz ki bani hadin kai dan Allah, dan janyota yayi jikinshi tare da lakutan hancinta kasancewan dakin da duhu baiga hawayen da takeyi ba amma taba hancinta da yayi yaji hawaye tashi yayi da sauri ya zauna tare da fadin aysha kukan mai kikeyi? Bata kulashi ba saima juya Mai baya da tayi nan hankalinshi ya tashi dan baya son damuwanta,a hankali ya kira sunanta tare da fadin banyi zaton wannan abun zai Saki damuwa ba na dauka kema mai son zaman lafiya nane haba aysha karki manta...... Katseshi tayi da fadin ni bance maka komai ba kayi duk abunda kake ganin ya dace gidanka ne ban Isa in hanaka yin duk wani abu da kayi niya ba, ni nasan komai daya faru kaddara ne haka Allah ya tsara ina cikin wanda ba za suji dadi ba wahalan kishiya dana miji shine zai kashe ni mai yasa kake son kunna wuta a gidanka bayan kasan abubuwan dake faruwa kai a tunaninka hadamu Gida daya shine zaman lafiya? Inko haka kake tunani sam ba haka bane wlh idan ka hadamu Gida daya rigima ka hada da rashin kwanciyan hankali ni nasan dama baka kaunata kullum burinka ka kuntata min zanci gaba da zama dakai har Allah ya dauki rayuwa na tunda tawa kaddaran kenan tana fadin hakan kuka yaci karfinta tashi tayi da sauri tabar dakin tana kuka, hmmmm iya tashin hankali ya shiga tare dajin tausayinta inama zai iya bude mata zuciyarshi taga yanda soyayyarta ta mamaye ta, mai yasa aysha bazaki fahimce ni ba mai yasa kika kasa gane ina sonki da yawa, ido ya lumshe yana mai jin takaicin rashin fahimtan da take mai amma duk da haka bazai canza magana ba Zainab dai zata dawo gidan kaman yanda ya yanke shima tashi yayi yabar mata dakin ya nufi dakinshi baibi ta kanta ba.
Kitchen ta nufa tana ta faman aikin kuka tare da kokarin daura breakfast, fere dankali takeyi tana fadin mai yasa zai hadamu da Zainab bayan yasan abunda ta mata a baya da wanda tayi kwana biyu daya wuce dama nasan baya sona so suke su hadu suban wahala kara ta Saki tare da jefar da wukan kasa Hannu ta rike wanda yake zubar da jini domin ta yanke da wukar a yatsa A Majeed dake daki ya fito da sauri kasa ya nufa yaji gunjin kukanta a kitchen shiga yayi da sauri yaga ta rike hannu Jini na zuba, da sauri ya nufeta tare da riko hannun yana tambaya garin ya haka ya faru a hankali ta fara kokarin jan hannunta kallonta yayi tare da fadin plz ki daina baki ta turo kai ya girgiza tare da kamata sukai Sama yace kina da spirit banza Dashi tayi dan tasan spirit yana zafi a ciwo, dakinshi yayi da ita zaunar da ita yayi akan gadon dakin ya shiga toilet jim kadan sai gashi da kwalabe guda biyu da auduga spirit din ya fara zubawa tare da fadin muga hannun kai ta girgiza alaman a'a yace plz idan akasa zai daina zafi miko hannun tayi yana sawa ta Saki ihu tare da fashewa da kuka, dariya yayi tare da fadin u r a doctor fah shine kike irin wannan kukan, tace toh ba abun bane da zafi, yace toh sorry babyna zoki kwanta, tace ni bazan kwanta a nan ba a hankali tayi maganan yace mai kika ce, shuru tayi ba tare data kara nanatawa ba, yace Baby kina da rigima come on ya kamata ki fahimci mijinki na sonki kinga yanzu kinje kina bata ranki gashi kin yanke, a hankali tace toh bakai bane kaja, dan murmushi yayi tare da fadin Baby inaso ki fahimci wani abu yanzu da dah ba daya bane abubuwa sun canza basai na miki bayani ba keda kanki kin san hakan sannan idan Zainab ta dawo gidan nan gefenta daban naki daban kinga babu mai ganin wani sai in kunso hakan so ki daina tunanin wani abu kinji Baby na, hannunta ya kamo tare da fadin kice wani abu Baby, tace shikenan tunda ka riga ka yanke babu damuwa Allah ya kawar da fitina ya baka ikon yin adalci hugging dinta yayi tare da fadin ameen my baby nan yace suzo su koma bacci taki yarda wai zata koma kitchen dakyar ya barta tare da fadin kar tayi amfani da wukan kar ta kara yankewa tace ta yarda, duk da tasan dole nema tayi amfani Dashi din, wajan karfe goma ta gama komai tare dayin wanka tasa wasu English wear riga da mini skirt tayi mugun kyau kunyan fita taji tanayi tana tunanin ta shiga dakinshi haka koh tasa hijab bude kofar dakin yayi ya shigo ido ya kura mata domin tayi mugun kyau dan kunya taji yanda ya ganta a haka amma saita dake tare dayin baya ta zauna akan gadon dakin murmushi yayi tare da fadin u always look so pretty My angel, a hankali ta furta kalman thanks, karasowa yayi inda take tare da kwanciya yasa kanshi Akan cinyanta dake bude lumshe ido yayi domin jin kamshin jikinta a hankali yace Baby am hungry, tace muje dinning na gama breakfast, bude ido yayi tare dayi mata peck a ciki dariya tayi tare da kokarin tureshi shima dariyan ya fara sannan ya dagata suka nufi parlour kan dinning suka zauna tea ta hada mishi tare da zuba mai meat ball da sultan chips and egg sai parfesun naman rago, kallonta yayi tare da fadin Baby ke daya kikayi wannan aikin kai ta daga mai alaman eh, yaji dadi sosai yau zaici abinci a gidansa kuma matarshi ce ta dafa mai abunda yake buri yaga Zainab tayi kenan amma ta kasa sai son jiki gashi girkin ma bata iya ba, cin abincin ya fara yana lumshe ido dan yaji dadin meatball din sosai yaci da yawa ita ko indo tea tasha da Egg, tashi yayi yazo inda take ya fara bata meatball din bata da niyan ci amma dole yasa taci harta ture kai alaman ta koshi sannan ya barta, kujeran falon suka koma suna fira gwanin Sha'awa duk da hankalinta ba'a wajanshi yake ba Tana tunanin irin zaman da za suyi da Zainab idan ta dawo gidan, ido ya kura mata ganin bata magana a hankali ya hura mata Iska a fuska ido ta lumshe lokaci daya kuma ta bude ido yace tunanin mai akeyi Baby? Dan murmushi tayi tare da fadin tunaninka nakeyi dariya yayi yace are u sure? Tace yes haka ta saki jiki sukai ta fira gwanin Sha'awa.
An kammala komai na asibitin indo harda doctors din da za'a su fara aiki a asibitin an tanada A Majeed yace bazata fara aiki ba har sai Sun dawo daka honeymoon Zainab ma ansa mata komai a gefen da zata zauna yana mamakin saukin kai da hakuri da Zainab ta koya lokaci daya sai yasa duk wani abu da yasan zai kyautata mata yakeyi yau zaibar gidanta kuma a yau dinne zai mata magana akan tafiya honeymoon da yakeso yaje da indo, tana zaune akan kujera yana ta gefenta yace dear inason inyi tafiya na 2week tace zuwa ina? Yace London zani dan shuru yayi itace ta katse shurun da fadin ya kamata ka tafi da amarya sai aci amarci a can dakyau, kallon mamaki yake mata ganin haka yasa tace yes dagaske nake my dear, tashi yayi ya kamo hannunta tare da fadin I love you Baby u r a darling, dan murmushi tayi tare da fadin I love you too, fira suka dan taba kafin tace yazo ya wuce kar aci hakkin amarya mamakin canjin Zainab yakeyi tare da kara ganin girmanta lokaci daya, kai tsaye gidan indo ya nufa a falo ya ganta cikin wata doguwan riga na less tayi kyau sosai hannu ya bude alaman tayi hugging dinshi dan murmushi tayi ba tare data tashi ba, yace shikenan bari in koma tunda am nt welcoming, da sauri ta tashi tayi hugging dinshi dariya yayi tare da fadin Baby kinfa kara kyau anya babu ajiya na a jikinki dariya tayi cikin jin kunya taja jikinta daka nashi tare da fadin muje ka zauna zama yayi tare da fadin am so tired kallonshi tayi tare da fadin mai kayi, murmushi yayi tare da fadin zirga2 tace plz yaushe zaka kaini gidan Mum yau fa wajan 1mnt fa, dariya yayi yace sai kinyi 3mnt zaki je ,dan bata fuska tayi tare da fadin haba mana 3mnt yayi yawa wlh ina missing Mum, yace toh naji amma sai anyi min abunda nake so da sauri tace mai kake so matsawa yayi kusa da kunnenta ban san mai yace mata ba naga ta tashi da sauri tana dariya kitchen ta nufa shima dariyan yayi, drinks ta kawo mai tare da fadin oga sir ko zaka dawo dinning ne, tashi yayi ya nufi danning din ta zuba mai tuwan semo miyan danyan kubewa yaji nama da dry fish ga farfesun naman kaza ,yana ci yana santi tare da fadin Baby kodai restaurant zan bude miki ne a fasa hspt din? Dariya tayi tace eh a bude indai zaka yarda in dinga yi, bata fuska yayi tare da fadin babu mai cin girkin Babyna sai ni daya hspt dinma dan anfi karfina ne yasa na yarda zaki aiki din, ni dama zaki hakura dana dinga miki albashi, tace haba ya zakace haka karka manta fah aikin asibiti taimako ne gaba dayanshi kuma ga lada, yace hakane amma ni bana so ana kallan min Mata, dariya tayi tare da fadin babu mai kallo na, yace da wannan kyan naki ni gskya nikaf zaki fara sawa daka yanzu ma, tace ni wlh bana son nikaf plz Dan tamke fuska yayi tare da fadin saboda a dinga kallan min ke koh? Tace nifa babu wani mai kallo na ni wlh nikaf in nasa zafi yake min, yace oh dama kin taba sawa koh? Tace toh ba'a Egypt bane nasa, nan sukai ta magana akan sa nikaf inda ya dage in zata asibiti sai da nikaf ita kam tana ta bashi hakuri akan karya daura mata sa nikaf.
A Majeed yayi musu komai da komai na tafiya, ana gobe zasu tafi ya kaita gidan Mum ba karamin dadi taji ba gata ga Mum wajan wata daya kenan sai dai waya, Mum taji dadin yanda taga indo ta koma ta kara kyau haske da fresh duk wanda ya ganta yasan tana cikin kwanciyan hankali bayan sun gaisa da Mum A Majeed yake tambaya ina Dad tace baya nan yana Kaduna sunje Kai sadakin Abdul kasan bikin ansa nan da wata daya ne, A Majeed yace shine bai gaya min ba, Mum tace kunfi kusa ai taja hannun indo sukai ciki shiko kiran Abdul yayi tare da fadin kana ina ne? Abdul yace ina office kai kwata2 bama ka zuwa office din, A Majeed yayi dan tsaki tare da fadin ina hutu ne ni bama wannan ba ansa bikin ka shine baka fadamin ba, abdul yace sorry Man so nake sai ankai komai kafin inzo muyi arranging, yanzu kana