Advertisement
Showing 57001 words to 60000 words out of 85238 words

Chapter 20 - Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel By Maryam Obama.txt

14 Mar 2026

55

kanti ya mata Bala'in kyau komai nata ya zauna das a cikin rigan, ta daura wani karamin Gyale a kanta, tunda ta fito idanshi ke kanta wani irin sonta ke kara shiganshi, wayanshi ya dauko ya fara daukanta hoto hannu tasa ta rufe fuskanta, dariya yayi tare da tashi ya nufota riketa yayi tare Da zaunar da ita akan kujeran dakin, hannun nata ya cire a fuskan ya manneta da jikinshi ya fara daukansu tare, duk da fuskanta a daure yke sunyi kyau sosai, nuna mata ya farayi, kallo ta farayi ta gefen ido, sai yanzu taga hasken data kara, gskiya hafsat da inna maryam sun Iya gyaran jiki, ji tayi ya kamo hannunta tare da kiran sunanta yace aysha what r you thinking? Ajiyan zuciya ta sauke tare da kawar da kanta gefe, tashi yayi ya dawo ta inda tasa kan nata yace Baby plz Luv me back, kallonshi tayi suka hada ido tayi sauri tayi kasa da kanta, yace aysha I love you so much plz ki daina tunanin komai ki yarda dani plz, shuru tayi tana nazarin maganan shi, amma ta kasa yanke wani hukunci akan shi, har yanzu zuciyarta taki gane Maita yanke.









A Majeed yana nunama indo tsantsar So da kauna wanda a cikin tsanar da take mishi ya ragu sosai sai dai har yanzu bata jin sonshi a ranta, yau satinta daya a gidan kuma har yanzu wani abu bai kara hadasu ba, dan yana jin tausayinta duk da a matse yake yana dauriya ne kawai, yau dai ya yanke zai nemi hakkinsa dan ya gaji da hakurin, indo na falo ita daya sai gashi ya shigo da basket daka gani daka gidan Mum ne, kaman ta tashi taje ta amso amma sai taki, ajiyewa yayi akan dinning tare da nufanta yana fadin Baby come and hug me am so tired, kin tashi tayi harya karaso inda take, zama yayi kusa da ita tare da daura kanshi akan jikinta yana fadin Baby na gaji yau, jin tayi shuru bata da niyan mishi magana yasa ya fara shafa mata boob dinta yana wasa dasu, da sauri tace ka bari plz, dariya yayi tare da fadin Ashe za kiyi magana, dan turo baki tayi tare da kokarin dagashi daka jikinta, amma ta kasa, ganin haka yasa ta hakura, janyota yayi ya hade bakinshi da nata Ya fara tsotsa tun tana kokarin ta hanashi harta sake ta barshi dan bazata iyaba jikinta Ya fara weak, shiko gogan lokaci daya idanshi ya kade, a hankali ya zare mata zip din riganta da yake riga da skirt tasa, aiko gaba daya kirjinta suka bayyana, dan sometimes bata sa bra dan a tsaye suke kam, kara rudewa yayi tare da daura bakinshi a kai ya fara tsotsa yana wani irin nishi, haka itama ta gefenta tunda yasa bakinshi akan boob dinta takejin wani abu tun daka kanta har kasan yatsanta, wanda lokaci daya ta kasa gane tana wani duniyar ne, hannunshi yasa cikin private part dinta ya fara wasa Dashi, lokaci daya ta Saki wani irin kara Wanda bata san ya fito ba, tare da kara matseshi a jikinta dan tana jin dadin abun, saida ya bari ta fita hayyacinta gaba daya yayi babban aikin baka jin komai sai karan TV dana nishin su sai surutan da yakeyi, Ya dade yana abu daya kafin ya barta, kwanciya tayi akan carpet din parlour tana mai sauke ajiyan zuciya, shiko kallonta yake tayi yana kara sonta, ya dade yana kallonta har bacci ya dauketa, ganin kaman tayi bacci yasa ya dauketa yayi daki da ita tare da kwantar da ita akan gado, ya rufeta da blanket, toilet ya shiga yayi wanka sannan ya fito yana gyara gashin kanshi, wayanshi ne yayi kara dauka yayi yaga Zainab ce da number dinta na Nigeria, tashi yayi yabar dakin dan karya tashi aysha dinshi, har wayan ya tsinke ta kara kira dauka yayi tare da fadin Hello, tace Kana ina? Yace ina gidan amarya na, tace ok tare da kashe wayan, zama yayi a falon yana kallo, nocking yaji anayi da karfi,tashi yayi yana fadin waye haka bude kofar yayi yaga Zainab ce cikin riga da wando ta yafa wani shara2 Gyale, tace gani nazo saika zaba ni koh ita, janta yayi suka koma baya, tace dallah sakeni munafiki ai wlh yau sai anyita ta kare sai ka zaba Zainab ko yar iskan daka aura kaida kanka kasan nafi karfin in zauna da wata Mace a matsayin kishiya, indo dake daki taji kaman hayaniya sama2 da sauri ta tashi ta leka ta window ta hangosu cikin tashin hankali da tsorata tace Zainab, lokaci daya kuma ta Saki wani irin kuka tare da fadin abunda take gudu kenan gashi ya fara faruwa, toilet ta shiga tayi wanka amma har yanzu tanajin hayaniyar tasu muryan Zainab kawai takeji tana fadin ya barta ta shiga ciki, da sauri indo tasa kaya tare da yafa gyale, fita tayi daka dakin, direct waje ta nufa ta bude kofar amma taji a rufe alaman yasa key ta waje, zama tayi akan kujeran dakin tare da takaicin abunda yake faruwa taso data fita data Kawo karshen abun dan sai tasa ya saketa yau domin bazata zauna Dashi ba gwara ya zauna da zainab dinshi kawai dan ita bata son tashin hankali, jin shiru yasa ta leka taga dukansu basa nan, jim kadan taji ana bude kofar tashi tayi taga shine ya shigo abunda taso ce mishi saita tsinci kanta dajin nauyin fada dan wani irin kwarjini taga ya mata, yace aysha kiyi hakuri da abunda ya faru yana fadin haka ya wuce dakinshi, sai taji ya bata tausayi a karo na farko kenan, zama tayi a falon duk sai taji wani iri tama rasa abunyi.












Taku maryam obam😘
[11/12, 15:17] Hassan Atk: *💅 TAMBARIN TALAKA 💅*






*NA*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*






*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*


*WWW.maryamobamnovels.com*




https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/









195to200







*DEDICATED TO....*

*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*










Inna Maryam tace aysha ki fadamin mai kike ji, tace inna kin san abubuwan da suka faru a baya, har yanzu na kasa mantawa har yanzu inajin haushin abun, inna maryam tace aysha kina son A Majeed? Indo tace inna bana sonshi domin idan ina ganinshi har gobe ina tuna baya, inna Maryam tayi dan murmushi tare da fadin mai yasa kika yarda kika aureshi toh Aysha? Tace inna bazan iya kin dan Mum ba, sai yasa na yarda na aureshi, inna Maryam tace amma shine zaki ce bakya sonshi inaga idan kika fadama Mum bakya sonshi ba zata miki dole ba, amma aysha inaso in baki shawara kiyi Hakuri ki rike mijinki hannu biyu, ki nuna mai kulawa sannan duk wani abu daya miki a baya ki Manta dashi Allah ma muna masa laifi ya yafe mana, indo tace inna nifa abunda matarshi tamin nake jin..... Shuru tayi inna Maryam tace na fahimta aysha amma ni a ganina ki manta komai ki nuna mata yanzu bada bane kiba mijinki kulawa, karki ji tsoranta koh shakkarta, indo shuru tayi tana nazarin maganan anya zata iya kishi da Zainab kuwa? Kai dakamar wuya gskya A Majeed ya gama dani, inna maryam ce ta katse mata tunani da fadin aysha wlh kinfi matar tashi kyau nesa ba kusa ba, gaki kaman balarabiya kunyi mugun dacewa keda A Majeed, indo dan murmushi tayi tare da fadin kai inna wani kyau ni Zainab ta fini kyau sosai, inna Maryam tace wlh ko kadan kin fita kyau nesa ba kusa ba, sai dai kawai ta nuna miki ita yar president ce, sai yasa nake cewa kiyi Hakuri ki nunama mijinki so yanda zaki nunama duniya kece matar So, indo shuru tayi tabbas hakane amma bata jin zata iya hakan sai dai zata gwada, haka inna Maryam taita bata shawara da yanda zata kara sonta a zuciyar A Majeed din, Mum takira A Majeed akan maganan tarewan indo gobe, yace yana sane nan Mum tayi ta mishi nasiha tare da fadin yaji tsoran Allah inda yaba Mum hakuri akan maganan akwati saita tare zai mata coz yafi son ta Zaba da kanta, Mum tace aita siya komai ta bayar an kawo, yaji dadin hakan nan suka taba dan fita inda daka karshe sukai sallama ya wuce baiko nemi indo ba dan yana So yayi dan nesa da ita duk da yana dauriya ne kawai shi kadai yasan mai yake ji.








Yau Saturday kuma itace ranan Da indo zata tare gidan mijinta, anyi taro a gidan Mum sosai anci ansha indo zazzabi ne ya kamata tare da zullumin mai zata je ta tarar a gidan nashi, yau rabanta da ganinshi kwana nawa gashi koh waya babu, hawaye ne ya zubo mata a ido, gskyan yazeed ne dama bawai yana sonta bane, akwai wani abu a ranshi, mutumin da yake da kamar Zainab mai zai nema wajan wata Mace, wani hawaye mai zafi ya zubar mata, a haka Inna maryam tazo ta ganta tana hawaye jin muryan inna maryam a kanta yasa ta fara goge hawayen da sauri, inna Maryam tace haba aysha mai yasa kike haka ne, kwata2 kinki fitowa kin zauna kina kuka a daki, ganin tayi shuru inna Maryam tace aysha ki daina tunanin komai karki manta shifa aure rai ne dashi in lokacin shi baiyi ba babu mai raba shi, haka zalika idan lokacin yayi sai kika an rabu ba tare da wani dalili ba, koma wanki gidan A Majeed a karo Na biyu bakya tunanin akwai wani alkhairi a cikin sa, aysha ni Na hango miki alkhairai da dama a ciki kuma kema da kanki zaki gani nan gaba, bata kofi tayi tace gashi kisha, amsa tayi ta shanye duka,tana dan goge baki dan akwai dan bauri2, inna Maryam tace ki tashi kije kiyi wanka ki shirya Mum in taga kin saki jiki zata ji dadi, tashi tayi ta shiga toilet tayi wanka, wata atamfa tasa ash colour, dinkin riga da zani duk da batayi makeup ba tayi kyau sosai, inna maryam ta shigo tace kai tubarkalla, gskya kinyi kyau, muje ki gaisa da mutane, fita sukayi tare indo tana ta gaida mutane wanda suka hallara bikin, suna ta fadin yarinyar kyakyawa ce, Mum taji dadi yanda taga ta saki jiki, haka akaci akasha karfe 7 dai2 motoci Na daukan amarya suka zo, nan su inna maryam suka shiryata cikin wani les mai shegen kyau, gashi anyi mata makeup tayi kyau sosai abunda sai wanda ya gani, dakin Mum Aka kaita dan suyi sallama, Mum tayi mata nasiha kaman yanda uwa take ma yarta, babu abunda indo take sai kuka haka aka tafi da ita, da yake ba kawaye gareta ba ita da inna Maryam suka zauna mota daya wanda Abdul ne yake jansu, sauran motocin kuma mutane ne wanda suka zo taya Mum murna wasu ma bata sansu ba, bayan ankai gidan inna Maryam tace indo ta shiga da kafar dama da bismillah hakan tayi suka shiga cikin katon falonta wanda ya hadu ga kamshi yana tashi, dakinta akayi da ita, nan inna Maryam ta kara ba indo wasu maganin wanda zata dinga sha tare dayi mata nasiha akan hakuri da juriya, sannan sukai mata sallama suka fita indo babu abunda take sai kuka.










A Majeed sai wajan karfe daya ya shigo gidan shi daya, direct dakinta ya nufa ya bude kofar tare da sallama, a kwance ya ganta tana sheshekar kuka,jin muryanshi yasa ta dan tsagaita, da sauri ya nufi inda take tare da dagata yana fadin aysha maiya sameki, takaici tambayan nashi ya bata, in banda wulakanci tun dazu an Kawo mai mata bai shigo ba sai yanzu dama tasan za'a rina yanzu kuma yazo yana wani tambaya ko lafiya, katse mata tunani yayi da fadin kiyi hakuri aysha banzo da huri ba, plz ki daina wannan kukan kar knki yayi ciwo, ki sauko kizo muje kici abinci kafin ki kwanta, kin tashi tayi ganin haka yasa ya Fara kokarin daukanta da sauri ta tashi dariya ma ta bashi yanda tayi Amma saiya dake, bayan ta tashi ya rukota suka nufi parlour, dinning suka nufa, bayan ta zauna ya dauko plate a kitchen ya saka mata kaza a ciki guda biyu tare da dauko mata drinks a fridge da Cup, shima sawa yayi a plate ya fara ci amma ita ta kasa ci dan bata jin zata iya ci, ganin bata ci yasa ya dawo kusa da ita yazo zai sa mata a baki ta kawar dakai gefe yace plz mai dear kici mana, tunawa da irin nasihan da inna Maryam ta Mata yasa ta yarda taci shi yake ta bata harta koshi, ta kawar dakai, kuka tasa mai ya rude yana tambaya lafiya? Cikin dashewan murya tace kaina ke ciwo, yace sorry bari inje in nemo miki paracetamol ina Dashi a Gida bari inje in dauko kaman tace mai a'a ya barshi amma kan na mata ciwo sosai, fita yayi tare da nufa gidan zainab dan dauko mata paracetamol, daki ta koma ta fada toilet tayi wanka, bayan ta fito ta feshe jikinta da turare tako ina sannan tasa rigan bacci kanta keta kara sara mata dan yau taci kuka, zama tayi a gefen gadon, ta daura hannu a fuska tana tunani ko wani irin zama za suyi oho, bude kofar yayi ya shigo hannunshi dauke da ruwan roba da paracetamol, blanket ta janyo ta rufe jikinta Dashi, bata maganin yayi tasha sannan shima ya zauna ta gefenta tunda ya shigo ya ganta gaba daya ta jagula mai lisafi dauriya kawai yakeyi ga kamshin turaren ta na Dada fisganshi, a hankula ya furta kan ya lafa, kai ta daga mai alaman eh, yace ki tashi kiyi alwala muyi sallah Dam taji kirjinta ya buga, tashi yayi tare da fadin kiyi alwala kafin inzo, bayan ya fita ta tashi tayi toilet dan yin alwala, shiko dakinshi ya nufa yayi wanka tare dayin alwala, koda ya dawo dakinta yaga ta shimfida dadduma, yace tazo suyi bata Musa ba ta tashi sukai raka 'a biyu sannan ya daura hannunshi a kanta ya fara mata addu'a bayan ya gama ya fita jim kadan sai gashi da fresh milk kaman karta Sha amma hakanan ta daure tasha kirjinta sai bugawa yake, har shima ya lura da a tsorace take, tashi tayi jiki ba kwari ta nufi gado kwanciya tayi tare da rufe ido, tana mai zullumin karya mata wani abu, hannunshi taji a jikinta ya matseta yana shakar kamshinta, tana ta danjan jikinta amma shi sai kara matseta yake, ya fara kissing dinta tun daka saman goshinta har zuwa wuyanta, gabanta sai fadi yake domin tasan indai yayi abunda yakeso shikenan zai fara mata wulakanci, bakinshi yasa cikin nata ya fara tsotsan bakin kaman yana shan lollipop tare da murza mata orange dinta shafawa yake tako ina tun tana tureshi harta kasa domin jikinta ya mutu, shiko gogan kara birkicewa yayi domin a yunwace yake gashi tare da aysha wacce yake jinta kaman ranshi, a hankali ya zare mata rigan baccin dake jikinta bakinshi yasa kan boob dinta ya fara tsotsa baka jin karan komai saina saukan nishi saida ya tabbatar ta fita hayyacinta gaba daya kafin yai mai gaba dayan wani irin ihu ta Saki mai ban tausayi amma shi gogan bai masan tanayi ba, domin gaba daya he is out of service baka jin komai sai karan sambatun shi tare da albarkan dayai ta sakar mata........ A Majeed bai kyaleta ba har sai da yaga kaman bata motsi kun san zakin da yake jin yunwa yau ya sami abinci dan bubbugata ya farayi amma shuru cikin tashin hankali ya kunna wutan dakin yaga jini ya bata zanin gadon cikin tashin hankali ya fara kicicin daukarta.












Taku Maryam obam😘

*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*






*NA*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*






*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*


*WWW.maryamobamnovels.com*




https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/









200to205







*DEDICATED TO....*

*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*










Daukanta yayi kaman yanda ake daukan jariri, sai kaiwa da komowa yakeyi gata a hannunshi yama rude ya rasa maiya kamata ya mata, toilet ya nufa da ita tare da ajiye ta cikin bath ruwa ya zuba a ciki mai dan dumi, a hankali ta sauke ajiyan zuciya lokaci daya kuma ta rungumoshi tana fadin ka barni ka barni, wani irin tausayinta yaji ya kamashi tare da kara sonta ya kara shiganshi a hankali ya furta sorry Baby na barki, bari in taimaka miki, bude idanta tayi ta ganta a toilet, hada ido sukayi tayi saurin rufewa lokaci daya abunda ya faru ya fara dawo mata, wani hawaye mai zafi ya fara zubar mata tare da fadin maina aikata haka, mai yasa na amince na bashi jikina, shikenan yanzu zan fara ganin wulakanci kala2, jin hannunshi tayi akan fuskanta yana goge mata hawayen tare da fadin aysha plz stop it bana son kukan ki plz my baby, wani irin haushin shi taji yana kara shiganta, shiya taimaka ya mata wankan ta Danji dama2 zugin da takeji kuma ya ragu, fita yayi domin tayi wankan tsarki, bayan ya fita ta fashe da kuka mai ban tausayi tare dayin dana sani dan tasan bawai yana sonta bane kawai jikinta yake so kuma ya samu sai yanda ta gani yanzu, shiko bayan ya fita gyara gadon yayi tare da canza wani zanin gadon, dauke wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login