Showing 66001 words to 69000 words out of 85238 words
Chapter 23 - Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel By Maryam Obama.txt
jiki shiko gogan irin sukuwar da takemai yasa tsigar jikinshi tashi tare da banana dinshi lura da wandonshi da tayi yasa ta fara kokarin tashi kamota yayi tare da jona bakinsu waje daya ya fara kissing itama martani ta fara mayar mai dan tasan dama indai ya fara dole ta biye mai dan yasan sirrin sarrafa Mace, shafata yakeyi tako ina tana wani irin nishi tare da kara kankame shi kissing dinshi itama ta fara tako ina tare da wasa da Banana dinshi lokaci daya ya janyota ya cire mata komai nan akayi mai gaba dayan bayan sun gama bacci ne ya dauke Zainab shiko toilet ya shiga yayi wanka shiryawa yayi yasa kananan kaya yayi kyau sosai ga kamshi na tashi ganin tana bacci baya son tashinta yasa ya dauki Key din motarshi ya nufi gidan Mum dinshi, tuki yake amma zuciyarshi cike take dason ganin Aysha yana tunanin ko wani hali take harya karasa gidan Mum koda ya shiga a falo yaga Mum ita daya, tana ganinshi ta saki murmushi tare da fadin son kaine da yamman nan, yace wlh Mum nan ya gaidata tare da zama kusa da ita amsawa tayi da fadin ina aysha? Yace tana gida Mum, mum tace ina fatan dai komai lafiya koh? Yace eh lfya qlau tare da tambaya ina Dad? Tace yana Sama yanzu ya haura, yace Mum dama magana za muyi harda Dad tace toh saika tashi muje, haurawa sukayi tare har dakin Dad din, bayan sun shiga A Majeed ya gaida mahaifin nashi amsawa yayi cikin Fara'a tare da tambayanshi ya iyalan nashi yadan sosa kai tare da fadin lfya Dad, shuru ya dan biyo baya kafin A Majeed yace Dad dama inaso in fada muku zan hada aysha da Zainab Gida day...... Tun kafin ya karasa Mum tace karka kuskura ko wacce ka barta a inda take bana son a takura ma yata ahem, dad yace haba fatima mai yasa zaki dinga fadin irin wannan maganan ba tare da kin jira munji dalilin shi nayin hakan ba, shuru tayi ganin haka Dad yace mai yasa kake son hadasu baka ganin rigima ne zai biyo baya? Yace Dad hadasu waje daya shine zai kawo zaman lafiya tsakaninsu tare da gudun zargi sannan Dad ita Zainab da kanta ta bukaci hakan.. Mum tace toh kaji koh? Bazai taba sabuwa ba Dad ne ya katseta tare da fadin fatima hadasu waje daya abune mai kyau shi kanshi zai sami kwanciyan hankali sannan duk wani zargi da zai dinga shiga ransu zai kawar ni banga laifin hadasu ba gidan aysha ai na zaman mutum biyu ne dan haka saika gyarama Zainab din dayan wajan itama, yace toh Dad, Mum tace wlh idan akama aysha wani abu saina saba maka, tunda zaka Sama Zainab kayan daki dama ni nayi ma aysha akwati dan haka saika mata naka akwatin Dad yayi murmushi tare da girgiza kai yce fatima kenan ,A Majeed yace Mum dama inason inyi mata tace yafi maka kwanciyan hankali sannan maganan aikinta fah? Yace an gama aikin asibitin nayi oder din kaya May be cikin week din nan su iso, tace Allah ya kaimu dad yace toh baki tambaya ba ita Zainab din maiya mata tunda anyi ma yarki asibiti, Mum tace aiki ya hanata kaga kam dole ya nema mata wani inko yace bazai gina bama ai dole ya barta tayi aikin, ita Zainab din inda zata fara aiki ai zai nema mata dai2 irin nata a gina mata Dad yace Fatima baki da dama Mum tace ai gaskiya ne dan naga shirin cutar aysha akeyi shine zai wani kawo zancen hadasu waje daya, shidai A Majeed tashi yayi tare da musu sallama, Mum ta bishi da harara, bayan ya fita Dad yace mata ba'a haka duka matanshi ne kuma duk yana sonsu dan haka ki daina nuna banbanci a tsakani Mum tace niba banbanci nake nunawa ba nasan halin matar nashi ne baida kyau Dad yace addu'a zaki dinga yi musu tace insha Allah.
Tuki yake yana tunani jin karan wayanshi yasa ya dauka yaga zainab ce, murmushi yayi tare da dauka yace Baby gani nan zuwa tace ok tare da kashe wayan kai tsaye gidanta ya nufa, bayan ya shiga tayi hugging dinshi tare da fadin ina kaje Baby, yace naje gidan mum ne, tace ya Mum din? Yaji dadin tambayan yace lfya nan ya zauna tare da fadin mai zaki bani inci? Tace babu komai nasha mako zaka siyo mana ne, yace Baby ya kamata ki faramin abinci ina cin naki, tace Baby kaifa da kanka kasan ban wani kware ba sosai a girki kai ya girgiza alaman takaici, kiran Abdul ne ya shigo wayanshi dauka yayi tare da fadin gani gidan aysha bakin gate security yace min wai kwananka wajan uku baka zoba, haba Man sannan kasan yau gidanta kake, A Majeed baya son Zainab ta gane yace ka jirani gani nan zuwa, bayan ya kashe ya kalli zainab tare da fadin zanje wajan Abdul sannan daka nan zan tafi gidan aysha kin san yau can nake, ga mamakinsa sai yaji tace inka je kace ina gaidata, hakan ya mishi dadi tare da ganin girmanta peck ya kai mata a goshi tare da fadin I love You har mota ta rakashi yana fita ta dawo Gida ta fara kuka tare da fadin wlh saina illata ki saina nuna miki kinyi kuskuren auran min miji akanki zan koya ma duk wata mce mai gigin auran mijin wata darasi ni Zainab nayi alkawarin bata miki rayuwa sai nasa kin tsani kanki banga wacce zan zauna da ita a matsayin kishiya ba kuka take sosai tana surutai.
Koda A Majeed yaje kofar gidan yaga motar abdul a gefe shima bai shiga ba fakawa yayi a gefe tare da fitowa ya bude motar Abdul ya shiga tare da fadin wato kai har lisafamin kwanaki kakeyi koh? Abdul yace haba Man gskya kaban mamaki wannan ne son da kake fada Kana ma aysha haba dan Allah kwana uku baka leko kaga halinda take ciki ba, kai dan tacema kayi nesa da ita shine zaka biye mata bayan kasan mata karancin tunani garesu kuma suna da rauni haba Man, A Majeed yakai mai duka irin na wasa tare da fadin kaida kanka kasan ina sonta sanda nake mata shine yasa ma har nake biye mata, nake daukan duk wani abu da tace, Abdul yace Man duk irin sonda kake ma Mace idan ta kawo abunda baiyi dai2 da hankali ba karka biye mata wlh ni nazo nema inci abincin amarya dan nasan Kana nan yau Ashe kai Kana can, A Majeed yace sai kazo muje Ai, abdul yace ina ai badani zaka shiga ba next time dai zan dawo yanzu dai kaje kaga halinda matarka take ciki, fita yayi a motar abdul ya shiga nashi tare dayin horn Mai gadi ya bude, Abdul shima ya wuce, bayan yayi parking ya fito tare da kulle motar ciki ya shiga kofar falon a bude yake bata falo direct dakinta ya nufa yaga bata ciki har zai juya yaga kaman mutum a kasa da sauri ya nufi wajan ya ganta bata ko motsi, cikin tashin hankali ya fara kiran sunanta tare da bubbugata amma ko gezau batayi ba hankalinshi ya tashi matuka hawayen da yakeyi ne Ya sauka fuskanta wani irin nishi tayi mai karfi ganin haka yasa ya tashi da sauri ya dibo ruwa ya fara shafa mata a jiki, ido ta bude tana ganin dishi2 ganin kaman A Majeed yasa ta kara bude idan sosai jikinta babu kwari ta Kasa tashi sai kallonshi da takeyi shima ita din yake kallo, lokaci daya kuma tasa kuka mai karfi......
Taku Maryam obam😘
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
220to225
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
Dagota yayi tare da hadata da jikinshi ya matseta da karfi tare Da shafa mata baya yana mai jin zafin kukan nata, a hankali ya saketa tare da zaunar da ita akan gadon dakin, har yanzu bata daina kukan ba, fita yayi jim kadan sai gashi da Tea a Cup ya shigo dashi, ganin tana kukan yasa ya kura mata ido hannu yasa yana goge mata hawayen tare da fadin plz stop it kin san bana son kukanki sa mata Cup din Tea din yayi a baki ta fara sha tunda ta kafe kai bata cire ba har saida ya kare ta kawar da kai, tausayi yaji ta bashi sosai dan yasan tana tare da yunwa, bayan ya ajiye Cup din a gefe yace aysha maiya sameki? Mai makon ta bashi amsa saita kuma fashewa da kuka tare da kokarin tashi daka wajan jin kaman jiri yana kokarin dibanta yasa ta zauna tare da daura hannu a kai alaman yana mata ciwo, sauke mata hannun yayi tare da fadin plz tell me my princess maiya sameki haushi tambayan nashi ya bata wato shi baima san maiya faru ba bayan yasan abunda yayi, cikin kuka tace dama nasan baka sona sai yasa kayi nesa dani, dan murmushi yayi tare da fadin Baby kina so in zauna kusa dake ne? Jin tayi shuru bata da niyan bashi amsa yasa yaci gaba da fadin nabi umarninki ne kaman yanda kikace and you know ina sonki sai yasa nakeyin duk abunda kikace koda kuwa zai cutar dani, yanzu ma nazo ne inga halin da kike ciki duk da baki bukaci ganina ba, amma kiyi hakuri zan tafi har sai kin nemeni din yana maganan Tana kara fashewa da kuka shima yana fadin hakan ne dan akwai abunda yake son ya fahimta a tare da ita, tashi yayi tare da fadin kiyi Hakuri zan tafi amma ki dinga kula da kanki bazan dawo ba har sai kin kirani da kanki tafiya ya farayi har yakai kofa yaji ta rungumeshi ta baya Tana kuka tare da fadin karka tafi ka barni ina bukatanka kusa dani bazan iya kara juran kayi nesa dani ba, kuka yaci karfinta sosai shiko yanda yake baiko motsaba mamakin kalaman nata yakeyi dan bai taba zatan zasu fito daka bakinta ba, komai yayi tsit bakajin karan komai saina kukanta wanda yake jinshi har cikin ranshi a hankali ya furta aysha mai yasa kike sona kusa dake bayan bakya sona? Cikin kuka tace sonda nake maka yasa bana so kayi nesa dani da sauri ya waigo tare da kara janyota jikinshi yace mai kika ce? Ido ta rufe tare da furta I love You I want you to stay with me forever dnt ever think of leaving me again, wani irin farin ciki ne ya lullube shi tare da mamakin jin kalman nan daka bakinta lallai yau yaji abunda bai taba zato ba, a hankali ya kira sunanta bude ido tayi Suka hada ido wani irin murmushi suka sakar ma juna mai cike da nuna tsantsar soyayya tare da tabbatar ma juna dagaske suna son junansu, idanshi nakan nata yace aysha ban taba tunanin zanji wannan kalman daka bakinki ba yau inaji nafi kowa cikin farin ciki zan nuna miki ina sonki fiye da tunaninki, idanta ta kara lumshewa ganin haka ya sakar mata peck akan lebanta da sauri ta bude ido Tana kallonshi murmushi yayi tare da fadin come on Baby zoki fadamin maiya sameki dan bugunshi a kirji tayi irin na shagwaba tace bakai bane, ido yadan Zare tare da fadin ni yana nuna kanshi, tace eh bakai bane ka gudu ka barni inata tunaninka na kasa cin ko abinci, ido ya kura mata yana kallon bakinta yanda take magana daura hannunshi yayi akan kafadanta yace zomu zauna ki fadamin inji yaushe aka fara sona, hannu tasa a fuska ta rufe Tana dariya, shima dariyan ya fara bayan ya zaunar da ita yace oya a cire min hannu akan fuska inason ganin face din babyna dariya ta kuma yi tare da cire hannun tace yunwa nakeji murmushi yayi tare da fadin gani eat me yana maganan yana kashe mata ido, da sauri ta daura kanta a giwa Tana fadin nifa ba mutum zanci ba abinci nakeso, dariya yayi tare da fadin to ki tashi ki shirya muje muci, da sauri ta tashi ta shiga toilet, binta yayi da ido yana murmushi shima tashi yayi ya nufi dakinshi kafin ta shirya, yau A Majeed yana cikin farin ciki sosai ya rasa wani irin so yake ma aysha wanda kwata2 baya ji ta gundureshi a kullum yana son kasancewa kusa da ita, shima wani kayan ya canza tare da zama yana tunanin Baby dinshi wai itace yau ta bude baki tace Tana sonshi, lumshe ido yayi yana jin dadi har cikin ranshi, ji yayi ansa mai hannu a ido an rufe mai murmushi yayi tare dasa hannunshi ya cire mata hannunta ya janyota ta fada jikinshi dariya ta Saki tare da rufe idanta da hannu alaman kunya, murmushi yayi tare da daura fuskanshi a wuyanta da kasan riganta domin a ko da yaushe kamshin jikinta na rikita shi, murya irin na mai cike da shauki da tsantsar soyayya yace Baby ina son kamshin turaranki, tashi tayi daka jikin nashi Tana mai fadin ngd ya kamata mu tafi kasan ina jin yunwa yace hakane Baby muje fita sukayi yace badai haka zaki ba? Jikinta ta kalla taga riga da skirt ne na atamfa sai gyale amma bamai girma sosai ba, tace a haka zani mana, yace No ban yarda da hakan ba kisa hijab muje ko kisa jallabiya, baki ta dan turo alaman shigar tata batai komai ba ai ganin haka yasa ya matso kusa da ita batai aune ba taji bakinshi cikin nata tsotsan bakin yakeyi kaman lollipop saida ya tabbatar ya cire mata jan bakin da tasa kafin ya barta yace kinga yanzu na rage miki makeup din dariya ta Saki lokaci daya ido ya bita Dashi yana mamakin mai takema dariya hannunshi ta kama sukaje wajan console fuskanshi ya kalla shima dariyan ya fara domin janbakin nata duk ya goge mai a kasan lips dinshi, kallonta yayi tare da fadin oya zoki goge min kai ta noge alaman a'a ganin yana matsowa kusa da ita yasa tayi daki da gudu dariya yayi tare da girgiza kai yayi dakinshi shima dan ya wanke wajan, itama canza kaya tayi da sauri tasa wani dogon wando da top sannan tasa hijab, tayi kyau sosai a falo ta sameshi kallonta yayi tare da fadin anya ba zaki zauna inje in kawo miki abunda kike soba, baki ta dan turo tare da fadin nidai tare zamu tafi, yace gskya bana son a dinga kallon minke kalla yanda hijab dinnan ya miki kyau, gsky kisa nikaf ido ta zaro tare da fadin dan Allah kayi hakuri karka daura min sa nikaf, hancinta ya lakuta tare da fadin mai yasa kike da kyau sosai, tace nidai bana son sa nikaf plz, yace ok amma karki dinga kallon mutane dariya tayi tace na yarda sannan suka fita tuki yake ga wakar akon dake tashi yana tuki yana bin wakar har suka karasa wani hadaddan restaurant wanda sai mutum ya isa yake zuwa wajan fita sukayi sannan suka jera hannushi na rike da nata duk wanda ya gansu sai yaji sun burgeshi wasu dauka ma sukeyi larabawa ne su dan kaman larabawa sak ga kyau ga hasken fata abun dai sai wanda ya gani, Kin yarda yayi su zauna wajan da akwai mutane gudun kar ayi ta kallan mai mata private waje suka zauna sannan suka fara duba list din abincin indo tace a kawo Mata fried chicken and rice, sannan drink a bata Chapman, shima kalan nata yace a kawo mishi, koda aka Kawo indo ci takeyi sosai dan Tana jin yunwa tsayawa yayi yana kallonta yanda takecin abinci duk sai yaji ta bashi tausayi ganin irin kallon da yake mata yasa tayi dan murmushi tare da fadin tunani ya hanani cin abinci, yace tunanin me? Uhm uhm kawai tace tare dashan Chapman idanshi Na kanta yace Baby tel me tunanin maiya hanaki cin abinci tashi tayi tare da fadin idan munje Gida zan fada maka dariya yayi tare da fadin wayau koh itama dariyan tayi tare da fadin mu tafi, biyan kudin yayi sannan suka fita wani boutique suka shiga kaya ne kala2 English wear shadda wanda aka dinka da atamfofi dinkakku da sauran kayan bukata na mata komai suna dashi ready made, hannunsu a manne dana juna suka shiga gwanin ban Sha'awa bayan sun shiga yaja ta gefen hijab kallonta yyi tare da fdin gashi ki zaba wanda kike so inma duka kike so saimu siye kallonshi tayi tare da fadin ni guda daya ymin kasan nafi son gyale y..... Baiko tsaya sauraranta ba yyi gaba tare da fara jidan mata hijab dariya tayi ta bishi tare da fadin haka ya isa fah yace Baby nifa bazan yarda da fita babu hijab ba harda nikaf zan siya miki yanzu dan kin san banaso ana kallon min ke, murmushi tayi tare da matsawa gefen English wear wani 3quater ta dauka guda biyu da wata top mai budaddan hannu in mutum yasa baifi ya tsaya wajan cibiya ba dan a dangale yake jin muryanshi tayi ta wajan kunnanta yana fadin zai miki kyau Baby na in mun koma shi Zaki samin da sauri tayi gaba Tana dariya, daukan mata English wear din yayi da yawa sannan ya tura basket din sukai wajan biya ko wanne akwai kudinshi a makale Dashi haka ya bada ATM dinshi aka cire suka fita da kaya niki2 harda ma'aikatan wajan suka kwasan musu akasa a mota direct Gida suka nufa shita bari da kwaso kayan domin shigewa tayi ta barshi