Showing 36001 words to 39000 words out of 69834 words

Chapter 13 - ABIN CIKIN RUHINA BY MISS BB.txt

Miss Bb   

10 Jul 2024

8271

34.


Alhamdulillah biki ya tashi anyi walima lafiya amarya tasha kyau,anyi hotuna kala kala har kuka nai da su ummi suka zo yiman bankwana........lallashina taitayi tana shiman Albarka nan akabar mimi wajen maah zata kara mata sati biyu,yah imran kamar yayi kuka baison tafiyar,sai tsogumi yake mata har ya kureta ta haushi da fada, dama ummi abu kadan zai tun zurata taita masifa,


"Tun yaushe kake man maganar inace maka dan uwanka ne zaiga likita amman kaki fahimta,ko so kake ya mutu anan ne."
Hakuri yaita bata don ya manta shaf da batun ganin likitan Areef din.


Kowa ya watse dagani sai husna da yah meenah,suna jiran Ango sai su wuce gida.


Hirarsu suke nikuwa nayi tagumi,duk na firgice nasan dr bazai daga man kafa ba yau,yadda yake wannan rawar kafar tun kan akawoni abun tsoro yake ban,duk jikina yayi sanyi harga Allah inason dr Amman banson making love dashi,hakanan nidai zuciyata bata son bashi kaina........jinake kamar ace ba yau banezai tare,sai kuma naga ai koma yaushe ne dole zai tare ni nabani wlh bana so.
Hawaye na share husna ta ankare dani tayi murmushi tace,
"Yah meenah mutuniyarfa da alamu dai atsorace take,wallahi nikaina tausayi take ban,ganin yadda dr ba sauki ne dashiba."


Murmushi tayi ta matso kusa dani tace,
"Sorry my qanwa,babu fah wani abu idan baki saki jikinki bane zakija har wani abun ya sameki,amman inkin sake lafiya lau dan zafin baida yawa."


Kallonta nai idona yana zubar da kwallah nace,
"Yah meenah ni wlh banson ya kusanceni kwata kwata,nidai bana so wlh."


Ajiyar zuciya tayi tace"bakison shi kenan."


Girgiza kai nai "aa ina son shi kwai banson making love dashine pls ya zanyi wlh ina iya mutuwa akan hakan."


"Subhanallahi!khairat kina cikin hankalin ki kuwa,kinsan mekike fada,mijinki nefa halal dinshi ce ke komi yayi dake baida zunubi sai tarin lada,kifitar da duk wani tunani cikin ranki kicire son zuciya ki cire wani can kisaka mijinki cikin zuciyarki,
Na riga na ganoki khairat kina son ki kaurace ma mijinki saboda wani ko, kiji tsoran Allah.
kinsan kuwa tarin zunubin da kike shirin kwasar ma kanki,shi wanda kike shirin yin wannan wautar yayi biyayya ya dauki kaddara saike,kike shirin wargaza rayuwarnki kansa, auren da kwanansa guda,to ki maida hankali,wlh muddin bakiji maganata bakika aikata har wani abun yabiyo baya,wallahi khairat bakina dana Abbu zan fesa mashi komi."


Kuka nake ina cewa
"Yah meenah ni wallahi badan shi zanba kuma ni bakiji nace zan kaurace mashi ba,kawai na gaya maki abunda yake raina ne,banson kusancina dashi ba kuma don bansonsa ba.....katseni tayi cikin fad'aa.


"Dallah can rufe man baki,keda bakida hankali bakida wayau,to inba haka kike nufi ba mekike nufi kenan ehy,so haukane kanki akafara irin wannan,to ki bada himma,shida yake namiji har zai iya danne son da yake maki ya bi maganar iyayensa,saike ce zaki bijire to Allah yabaki sa,a."


Ranta yayi matukar baci da khairat din shiyasa ta cewa husna tatashi su wuce,inba haka ba nan zata barta bata ga anfanin zamansu ba.


Kuka riris nakeyi ina rokonsu karsu tai amman basu sairareni ba husna dai tace "inyi hkr inyi biyayya,ba kowa yake samun abunda yake soba inkika kwantar da hankalinki khairat zakisha mamakin irin dadin zaman da zakiji da shi,daurewa ake cijewa ake kiyi hkr kiyi biyayya."


Inaji ina gani suka barni nan sukai tafiyarsu,haka nasha kukana har kaina yafara wani azabebben ciwo,gawata masassara ta sauko man dandanan..........haka na koma cikin gidan na shege bedrom dina inda aka fara saukardani,kuka nacigaba dayi har baccin wuya ya saceni.



***********


11:00pm.


Abokinsa daya tal ya rakoshi shima yana saukeshi yayi masa saida safe yatafi,saida ya shiga ya gano mitanen cikin gidan sannan yadawo,bangaresa daban acikin gidan shima yasha kayan alatu,abun ba,acewa komi murmushi da annashuwa ne kwance kan fuskarsa yana wanka tare da fefdesa turare,kayan baccine yasaka dogon wando mai taushi fari tas da rigarsa itama fara tass......yagyara gashinsa sannan ya dauki wayarsa yanufi bangarenta.


Karar wayata ya tasheni ganin sakon husna na cewar sun isa gida lafiya,lokacin karfe goma da rabi kayan jikina na cire na shiga na watsa ruwa,cikin kayana na lefe na lalalubo rigar bacci saisa saisa bamai nuna jikiba,lotion na shafa ina yi ina tunano maganganun yah meenah,tabbas duk gaskiya take fada,kuma insha Allah bazan sake maimaita irin wannan wautai ba,rigar har kasa take nasaka hulata nasaka body spray........daman nayi isha,i sai kawai na kwanta ina tunanin rayuwata...........kamar daga sama naji motsin kofa,
Tsaye yake ya rungume hannunsa yana kallona daga inda nake,
Sadda kaina nai ina jin kirjina yana duka,isowa yake yayinda zuciyata take kara bugawa.........zama yai gefena yana murmushi sosai har yana fitar da sauti.


"Amarya bakya laifi Allah yasa bakiyi fushiba."


Kaina kasa ina murtsikar yatsuna,
Hannun yariko saida naji kirjina ya buga.......
"Sorry my love abokaina suka rikeni,don duk gobe zasu wuce wasu tunjiya wasu yau,fatan zakiyiwa angonki hkr baiyyi d niyya ba."


Shiru nai ganin zai jawoni nai saurin cewa"eh eh.....nayi hkrn."


Dariya yayi mai kyau,yace"ok love dina tashi muje kitai maka man nasaka wani abu ga cikin nan,don bazan iya tabuka kowa miba inbanciba."
Jinai cikina yabada kululululu
Jana yai har babban falonmu wajen dinning table,wata madara ya zuba ga cups guda biyu,kakkaurace ban taba ganintaba da alamun ba yar kasar nigeria bace,irin madarar larabawan nan ce.
Sai wata kula hadadda cike da gasassun kaji,sai maiko suke ga wani gashin naman harda romo,zuba mana yayi yana ta jana nakasa sakewa ko kadan,haka ya tusani gaba yaringa danna man naman da madarar nan saida nafara yunkurin amai sannan ya kyaleni.


Ya cika nashi cikin yajani muka fara zaga gidan,yana sake nuna man komi da hanyar shiga cikin gida wajen umminsa kitcheen muka shiga yace an tanadi komi insakeduba abuna babu zuwa safe sai anemo,komi akwai kaya miyane kurim babu da vegetables,tun a kitchen din yafara canza layi......jikina banda karkarwa babu abunda yake man Amman na dake saboda banda yadda zanyi.


Daker na takura mai mukai sallar nafila,munyi adduoi sosai wanda da matsantawa ta akayisu,sannan muka shafa kan nayi wani yunkuri yakashe fitila,ya kunna dumlight........bansan jikina yana karkarwa ba saida najisa yana kokarin rabani da rigar jikina.........tuni dr ya hade bakinmu yashiga wata irin tsotsa kamar yasamu abincinsa..........basamu nasarar kukaba balle roko,ya dad'e bakina gam banda tsotsa babu abunda yake.........wannan dare yazoman abazata konace yazo man ahalinda bana so,bana ra,ayi ban sani ba kodan badashi nakeson kasancewa ba nidai iyakar sanina inason dr,aman banda dalilin dazance donshi ne ban son making love dashi,..........nasha kuka nasha bakar azaba,duk yan gidanmu babu wanda ban kiraba,tundaga kan Abbu dady har zuwa kan salma yau ranar har ita nakira.


Abunda nake gudun dai shine yafaru,dr ya mayar da khairat cikakkar mace yayinda yayi man wani irin rauni.......har waye war gari banniya bacci ba,shimfidarmu kamar anyanka karamar dabba awajen,jagejage da jini wani bakin cikinsa da haushinsa ya dirar mun ga zuciyata,dr baisaka tausayi ba kokadan wajen mu,amala dani bai duba cewar nidin budurwace ba,basan komi akan harkar ba hakayasaki jiki ya dirjeni son ransa............washe gari kuwa yan cikin gidansu babu wanda baisan abunda dr yayi man ba,kunya haushi takaici sune suka cike dan gurbin son da nake mashi.
Dakin umminsu na koma saboda saida akakira wata dr mace tayi amn dressing.......ita kanta tayi fada sosai taita ban hkr tana tausaya man,nasha kuka har bansan iyakaba nai dana sanin wannan auren yafi cikin duhu,Amman umminsu hkr taita bani tana lallashina tun ina kin sakewa danita har nasake na maidata kamar maah dina,ban sake komawa cikin gida naba inanan wajen umi da su jalila,dayake kannensa duk basu wuce huduba shine babba.
Akwai ishaq mai bi mashi sai jalila da fadima sai autansu namiji sadam.


Suduka kowa sona yake kowa son faranta man yake,mahaifinsu kanshi kamar ya goyani,amman kunsan ance ba lallai kasamu 100% soyayyar dangin mijiba tabbas wannan haka yake,in wancen da waccen sun soki tofa ba lallai wancen da waccen su sokiba,haka yake kuwa don fadima da wata yar uwar dadynsu ko inda nake basa son kalla........wannan bai damanba ni banma nuna nasan sunayi.


Saida nayi sati biyu dakin ummi da dr yashigo zan ruga ina boye,,,idan ya matsanta infito kuka nake samai dole ya kyaleni.......muna waya da mutan gida sosai ba kamar Annie sau uku take kirana,maah kuwa sai daya inma takiranin,Abbu kuwa har gajiya nake da daga kiranshi,yadai ce babu komi ko ta alkairin Abbu ince eh Abbu komi lafiya.


Mimi tazo man nan sau biyu kafin tatafi,husna ma tazo itada momin su har take sanar mun ai manya sunshiga maganarsu ita da yah shahid.
Abin yayi man dadi sosai nayi mata murna,koda muka shige daki taita kallona wai duk na rame ita da zata zo ta ganni nayi bulbul gwanin sha,awa amman sai ta ganni haka.
Girgiza kai kurun nai ina goge kwallah ta nace,


"Husna bazaki gane ba,kiyi fatan kar Allah yasa yah shahid yayi maki irin abunda dr yayi man,wallahi husna ko ganinsa banson yi dr bai tausaya man ba ya saki jiki ya faffarkani,dinki biyu akaiman,har yau idan zanyi fitsari kamar zan fasa ihu azabar da nakeji wajen........gashi umminsu ta fara maganar koma wata bangarena wallahi nidai bana so."


Kuka na fashe dashi ta jawoni tana lallashina,sosai nabata tausai gabanta ya fadi wai daman haka auren yake,


"Walh khairat friends dina da sukai aure ba haka sukaji ba kuma lafiya lau zaki gansu inkikaje har wata kiba suke,amma i wonder na ganki haka kuma naji something like this abakinki."


Ina kan cinyarta nace"husna idan kayi dacen miji mai tausayi wanda yake sonka tsakaninsa da Allah na tabbatar maki hakan bazata faruba,duk da maa kowa da yanayin halittar desire dinsa,amman abun ai ba hauka bane,banso fallasa maki ba dole tasa don idanban samu wanda ya lallasheniba bazan iya samun dadin rainaba,ina mamakin yadda dr zaiman haka kofa dan wasannana baiyi daniba taya zanji dadin akin jikina dashi.,,,,


Hakuri taringa bani tana kara man kwarin guiwa,da shawarwari masu anfani takuma ce indaure indaina gudunsa babu kyau kua duk randa ummin tace in koma dakina to kar nayi gardama na koma,wannan shine auren kawai dai nasama raina dauriya da juriya akan bukatarsa.


Banso tafiyarsu ba haka sukatai suka barni.


Bayan kwana biyu ummi da kanta ta hada man kayana muka koma cikin gidana,jalila nata man dariya kamar inyita kuka haka umi ta tusani gaba muka tai.


Ranar dr kamar yazuba ruwa kasa yasha don dadi,sai nan nan yake dani sai jana yake da wasa naki sake mashi fuska,koda yafita jinai kamar kar ya dawo.
Haka nashiga gyare idan dukda ana gyarawa saina kara,nasaka tiraren wuta na turate ko ina nai wanka nai sallah isha,i sannan nafara kokarin hada mashi dinner.


Sadda ya dawo da tsaraba yadawo man kayan zakine ya kwaso,kamar baison zafin kudin ba,daker na lallashi zuciyata na sake mashi har mukaci abunci tare.


Mungama muna kallo yake ceman.
"My love"
Shiru nai ban ce komiba.
Yacigaba da maganarsa
"Kiyi hkr akan abunda yafaru,karkiyi tunanin da niyya nayi wallahi bansan nayi ba,ban cikin hayyacina bansan ya akai har haka ta faruba,kiyafe man plsss nima nasan banyi maki daidai ba,kuma kina fushi dani har yanzu plsss kiyi hkr kinjiko bazan sakeba."


Wasa nake da hnnuna nace "shikenan na yafe maka ya wuce."


Cikin murna yace"tnx my baby yanzu ina kikeson muje yawon honeymoon."


"Aa kabarshi basai munjeba pls."


"Karkiyi man haka ki fadi ko inane insha Allah zamuje shine as gift dinki na daren farko."


Rufe fuskata nai ina murmushi,


Yace"yes my wife,kin cancanci fiye da haka don haka inkinason kiga banyi fushiba pls ki fidda country uku dakike sha,awa nikuma i promise 2 u i will take it."


Shiru nai ina tunani tabbas ina son zuwa kasar turkey and saudiyya da london,ina son birnin london sosai.


Jinai yace"u like makkah,turkey,and london (US)."


Dalalo ido nai ina kallonsa ta yadda akai yasan choice dina,murmushi yake hade da dariya yana kaklona shima,
Kafin ya jawoni ya dorani kan cinyarsa yace,
"Nasan zabinki my love,na tambayeki ne don inji idan zaki fada da bakinki."


Murmushiin nima nake yafara man chakulkuli na dunga dariya saida yaga ina niyyar sikewa ya kyaleni,
"Plsss kisaki jikinki dani banson wannan dari darin kinjiko,insha Allah cikin kwanannan zamu dage kasa mai tsarki muyo ummarah ta wata guda, sannan mu wuce turkey muyo one month,and last sai muje Us muyo one month,hakan yayi maki."


Kwantowa nai jikinsa kirjina yana duka cikin dakiya nace ina murmushi,
"Yayi man,an thank you very much my one and only in my heat."


Saboda murnan kalaman dana yi mashi matseni yai yana shuking kunnena ,nan take naji wani ziririn abu yana bin dukkannin jikina,.duk yadda naso nayi mashi wayau kiyawa yai,atai kaice dai wannan dare mun rayashi cike da annashuwa,duk da kukan dana sha na zafin da nakeji,sai shiman albarka yake ni nagaza gane wane irin dadine dr yakeji har haka,har ga Allah ni banjinsa kodan tsoron dana sa kama raina ne oho.


*Bari mu leka wajen amarya salma.*😉


*************


Amarya salma babu laifi kam gidan yayi kyau,gidane flat house mai dauke da bedrooms uku sai babban falo daya da kitchen,daga can waje inka shigo public toilet yana kalloka,sauran bedroom din kuwa kowane da kewayensa cikin dakin,dayane na mijin biyune nata.
Amman kasancewar shi baisaka komi cikin nashi ba,yace set guda na kayan dakinta ajera mashi su,masu jeren duk dangin mamarta ne,da nashi tunda da mamanshi da mamanta uwa daya ubane kowa danshi.......basuyi jaa da magamarb suka saka,yazama salma bedroom dintaguda kujerun da Areef yasiywa khairat,itama yasiya mata amman saboda kishi ko nace bakin hali irin na Ameer din nata yace sam shi bazai iya kallonsu ba don haka asaida abashi kudin yayi mata kasuwanci dasu,haka iyayen mata suka siyar dasu suka cinye rabin kudin suka bashi sauran,bakuma don wai kasuwancin zaiyi mata dasuba aa cinyewa zai,


Haka aka kawo amarya salma,da zugar kawayenta babu inda basu shiga bacikin gidan,sai rena mata suke wai duk surutun ahaka aka tsaya,ai sunyi zaton gidanta yafi haka duk labarin kayan dakin ashe ma set gudane kai allah yatsine mai karya,haka suka runga mata wulakanci gaban iyayenta mata,don cikin dangin Abbu babu wanda yaje kai amarya........tun lokacin salma taji wata irin nadama da dana sani sun rufeta,tasha kuka mai sunan kuka haka kuma suka barta takwana ita daya gidan kamar mayya.
Hakika sai yanzu takejin abubuwan datayi kokadan bata kyauta ba,taya zata gyara ta saka bacin rai ga zuciyar mahaifinta,ta butulcewa matar data dauketa matsayin diya,tashayar daita tareneta bata banbanta ta da yaranta ba,amman saboda son zuciyarta da biyewa shawarar qawa ta jefa kanta cikin dana sani.


Haka washe gari akai walima kowa ya watse yabarta dagabita sai angon da tagaza gane kanshi,sai halinta.
Tun tana sakanran ganinsa har bacci ya sace ta,sai washe gari ta ganshi.
Gaba daya ya canza mata ace tana amarya amman konkofar dakinta bai nufa ba,cikin kwantar da murya take mashi tambayar inda yaje jiya.


Cikin masifa da hargowa yace,
"Ban sani ba salma,tunda uwata ce ke ai dole ki tuhumeni da maganar inda naje."
Hankalinta ya tashi matuka don abun nashi ya yi yawa,tun saura sati biyu bikinsu yake mata behaving irin haka,tayi mashi tambayar duniyar nan akan laifin da tayi mashi,yace shi atai ashi komiba.
To meyake nufi da ita kasancewar salma bata iya hakuri ba,bata jure wulakanci saudubu zaka mata saudubu saita rama.........cike da masifa da bala,i itama tace,


"Ya isheni Ameer ya isan,mekake shirin maidani ehy,nace kafadan abunda nai maka amman kace man babu komi,amman still kana mun wanna halayyar kagayan abunda naimaka."


"Karki man ihu bisa kai salma,ranki zai mummunan baci wallahi,"


Cike da bakin ciki tace,
"Naje nayi maka ihun Ameer,karfa ka raina man hankali, oh ka kawoni gidanka don ka gana man azaba,kokuwa yar gadin gida ka daukini to baka isaba aure nazo yi kuma da tsiya shizamuyi, ai kaika nace kace aini ko to kuwa dani din zaka rayu wallahi baka isa ba."


Dariya yayi yace,
"Yanzu nagane inda kika nufa,kina son in kusanceki ban kwana dakin kiba jiya shiyasa kike ta fada haka ko kamar zaki cinyeni danye, aibansan hajira na auraba sai yanzu kiyi hkr kwantar da hankalinki yanzu zan maki yadda kikeso."


Ganin ya nufata yasa tafara ja baya tana kermar baki tace,


"Kai,kai....karka tabani niba haka nake nufiba wlh niba nufina ba kenan, kawai naga kana niyar canza mana rayuwa ne shiyasa ,plsss Ameer karka yiman komi ban shirya ba,wlh ban shirya ba na rokeka.............inaaa baima sauraretaba sab'arta yayi dama kuwa salma ba wani nauyiba, jefata yai kan gadon yaringa barke kayan baccin dake jikinta,har saida yaga babu komi jikinta,kamar tsohon maye haka yake lasheta yana sauke numfashi,ihu take tana rokonsa amman ina baisanma metake cewa ba,ganin zata tara mashi mutane ya daure bakinta da kallabinta,ya cigaba da gashi kamar wani mahaukaci haka Ameer yake sex da salma ,
Run tana sanin me yakeyi har tasume babu ruwansa aikinsa kurun yake babu kakkautawa,saida yayi cikakkar awa hudu akanta kamar wani jaki.
Sannan ya tashi kobi takanta baiba ya wuce yayi wanka yabar dakin................iya wuya mai sunan wuya salma tasha ta,
Don babu wanda yasan hakin da take ciki,shikuwa baisa ke dawowa gidanba sai dare,sai lokacin ya tuna da ita ada yaje dakin har lokain bata farfadoba,sai lokacin hankalin sa ya tashi,ya sungumeta sukai asibiti,atakaice dai salma saida tayi kwana biyar asibiti,itama tasha dinkin har babu adadi,babu kuma wanda yasani balle yazo ya dubata.
Ameera yasha tsinuwa da alkaba,ira bakin salma har abun yazo yana bashi dariya.......ciin qawayenta Raihana ce kurun kezuwa gidanta.


Dafarko zaman nasu yafara dadi sun shirya kansu bayan tawarke,
Har suka zaga dangi Har gida sukaje wajen Su maah a abbu babu wani nuna sun rikesu suka anshesu cike da murna.
Yinin su guda suka komavgida,babu alifi sunyi amarcin sati uku.
Amman cikin nahufun Raihana tashigo rayuwarsu.


(KOME HAKAN KENUFI?)




*KUYI HKR KUNJINI KWANA BIYU BANA JIN DDI E AMAN NASAMU SAUKI,PLSS KURINGA SHARE DINSA SOME GROUL PLSSSS DON YA ISA GA MASOYANA NAGODE MAKU SOSAI.*


MRS BB CE👌🏻😉😘😘🌹💕


Commen and share's pls
[6/22, 9:03 AM] Mom Muhseen: 💕💕💕💕💕💕💕
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


*sorry for keept waiting,zauren mrs bb sunyi disappointing dina*😢


Not edited.


35&36.


Da farko Raihana bata wuce kwana uku kulum idan tataso school tana gidan sasalma itace shiga nan itace shigacan,babu inda bata kurdawa acikin gidan,salma tun tana ganin abun bakomi ba tunda tana ganin ai Raihana kawartace ta Amana,duk da wasu halayen itace ta dorata bisan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login