Showing 63001 words to 66000 words out of 69834 words

Chapter 22 - ABIN CIKIN RUHINA BY MISS BB.txt

Miss Bb   

10 Jul 2024

8278

kowa yaje ya kwanta zuwa safe kowa ya hallar falonsa yana son magana damu,haka akai kuwa duk muka tai d'akunan mu,duk da har lokacin akwai tsirarun yan biki,amman yan uwane suka rage.
Na tambayi mimi ina Airah tace ai ummi ta wuce da ita,don tunda kika suma take kuka taki yarda dakowa,daker ummi ta shawo kanta.dazata tai kuma nace aikuwa saidai sutai tare,inkin dawo hayyacinki sai amaidota."
Harara na banka mata nace"au da hauka nafara kenan banson uskanci fah."
Dariya tayi tace"to kema Antyna dagajin yah yana asibiti shikenan kema sai ki wane sheme."
Duka na kaimata ina cire kayan jikina zanyi wanka,don tun na baccin jiyane sai tsami suke da warin asibitin.
Nace"kinsan wlh yanzu zuciyata bata iya cigaba da boye kaunata akan yah,dacen ma kawai karfin haline amman nikadai nasan yadda nakeji."
Kwanciya mimi tayi tanajin dadin abunda khairat tace tayi dariya tace"to da ya mutu fah."
Zaro ido nai na watsa mata dak'uwa nace"Ba bakinki ba muguwa,insha Allah mutu karaba sai munga jikokinmu,Allah natuba daya sheka kina tunanin nima bazan bisa ba.....uhmmmm kedai kawai kigode Allah bai dora maki irin wannan zazzafar kaunar ba,amman wlh mutun bakar azaba yake sha ba yar karamaba."
Dariya mimi keyi nikuma nashige Bathroom don in gyara jiki.


Washe gari ban tashi da wuri ba,sai wajen karfe sha daya,saboda ni ma yasa Abbu yace abar meeting d'in sa dare,yau akai walima amaren kamar wasu amaren indiyawa,kunsan insukai kwalliya kamar ka sacesu.
Naita tsokanar husna dake kuka itada yah meenah,dariya mukai ta masu nida mimi har saida maah da Annie suka ci k'aniyarmu sannan...........Anty shida tama fi kowa kuka ni mamaki ma suka ban,suda zasuyi aure kusada gida kuma duk sirikan nasu agida suke to meye na tashin hankali,bacin sun san basuda wata damuwa da su kamar yadda ake da haka za,acigaba.
Tun da aka sallamomu ban ganshiba har wajen sallar la,asar duk kewarsa nakeji.
Mimi na tambaya tace"suna gidan amare wasu abubuwan ake idasa wa,"dalalo ido nai nace"har yasamu karfin fita lallai daman pretending yake,don ya samu abunda yakeso."
Dariya mukai nida ita sai dare za,a sada amare da gidajensu shiyasa duk muna tare,sai tsokanar su nake bakamar husna,don yah meenah mur tasha irin bata son wasa,
Na lura daga juya zuwa yau ummi ba karamin canza wa tayi ba,duk tayi sanyi sosai,maah kuwa ta dauke wuta ko inda take bata kallo,sai naji taban tausayi.naje har d'aki nasamu mahh,duk da gaba na faduwa yake,haka na daure na tunkareta d'akin ba mutane ita kadai tana ta shirya kayanta da aka kawo daga wajen guga.
Sallama nai ta juyo tare da ansawa,inda take na isa na anshi kayan ina cewa,
"Maah sannu da aiki,bari na k'arasa maki."
Barmun tayi tana koma wa ta zauna tana kallona,fuskarta har yau babu walwala,don tunda abubuwan nan suke faruwa bata da sakewar fuska,don abunda ummi tayi yayi matukar tsaya mata ga rai,don tana ganin cewar y'ar uwarta ce ta jini wacce suka yi tsananin shakuwa da juna,bata cancanci haka daga gareta ba.
Ina ganin tashare hawaye afakaice bance mata komiba nabata damar kukanta a6oye,nagama shirya mata kayan tsaf cikin wadrop sannan nace"maah da akwai abunda zan maki yanzu."
Jawoni tayi tarungume tana hawaye,sainaji duk jikina yayi sanyi sosai,hawayen nima suka cika idona nace"maah don Allah kiyi hkr kimance da komi,tunda kinga tayi dana sanin abunda tayi,wlh na tabbata ummi ko duniya da abunda ke cikinta za,a bata yanzu ace tayi maki haka wlh baza tayi ba,tayi nadama ba yar kadan ba pls kimance da komi ki sauko hakan zai saka keda ita duk kusamu natsuwa "
Share hawayenta take tace"khairat Allah yayi maki albarka,Allah ya dawwamar farinciki cikin rayuwarku keda duk sauran yan uwanki,hakika kune farincikina kune gatana. nagane cewa duk wani maisona bayanku yake,saboda kan abunda yaya tayi man."
Share mata kwallah nake ina cewa"haba maah kiyi hkr don Allah kishare ummi ta yi nadama wlh,kimanta komi ya wuce insha Allah bagashi wadanta ta ke gani da mutuncin ba sun wulakantata......tagane cewa kedin ce dai tatan wadda zata rufa mata asiri kuma ta sota duk wuya duk rintsi,kishare komi ki jata a jiki komi ya wuce,banjin dadin ganinki haka wlh duk sai naji banda walwalah."
Murmushi ta sakarmun tana jaman hanci tace"ta Alkairin maah."
Dariya nayi inajin dadin yadda ta sake nace"saina gaya wa Abbu kin mashi k'wacen ta Alkairinsa."
Dariya tayi itama mukaji an bude kofa an shigo duk kallon k'ofar mukai nida ita.
Tsaye yake yasha kaanun kaya,bakin jeans da blue and white color......kunneya rik'e alamun ban hkr yana kallon maah,
Hararar sa tayi tana juya baya kallonsa nake inajin wani irin farinciki cikin zuciyata,yayi mun kyau matuka k'amshinsa duk yacika dakin isowa yayi har gabanta ya durkusa yana sake rike kunnensa yace"sorry my sweet maah,bazan sakeba wlh kunyarki nakeji nakasa bin umurninki i'm very sorry ."
Juyowa tayi tana d'an murmushi kadan tace"aa karka yaudareni malamin love,ga sweet dinka nan bayanka zaka wani ce man wani wai sweet maah,bacin akanta har asibiti ka kwanta."
Kunya bata barni na tsaya cikin d'akinba nafice ina dariya haka maah ta iya tsokana uhmmm sainaji ni cikin wani irin farinciki don samun walwalarta da kalaman ta dasuka nuna cewar ta amunce mana dari bisa dari.


"Kin gani kin korar man ita ko maah."
Dungurinsa tayi tace"tadai kori kanta ni nace khairat tafi."
Shagwabe fuska yayi yace"bake kika bata kunya da kalaman kiba."
"To karya nai ba itace sweet din taka ba,koba kaida ita hargadon asibiti ba saboda tsananin kauna,ita gamai Areef shine itama bari tabika inma mutuwa zakai kutai tare."
Shikanshi jiyai kamar ya nitse tashi yayi yana sosa keya yace"nikam nima guduwar zanyi wlh maah,ni kibar fadar haka wlh kunya zaki ringa ban indaina zuwa gunki."
Dariya tayi tace"kunji dashi marasa kunya kawai,ficewa yai yanajin wani dadi cikin ranshi,yasan kamar yaamu suger d'insa yagama.


Wajen karfe takwas da rabi angama sallar isha,i Abbu yakira meeting falonsa,muduka harda amaren kowa ya hallara daga iyayen mata har mu yaran tunda kan yah Areef har zuwa kan salma.
Anyi addua da Abbu ya umurci yah yayi,har zaifara magana kenan maigadinmu yayi sallama.
Kallonsa duk mukai yadurkusa gaban Abbu yace"Yallabai ga yaron nan da kace kar yasake tako gidanan,gashinan tun d'axu sai kokowa muke dashi akan sai yashigo,nikuma nace bazai shigoba yallabai kaban dama in koya mai hankali."
Shiru yayi nadan lokaci kafin yace"Aa kamalu,kashigo dashi har nan."
Jinjina kai yayi yace"to rankayadade."
Tashi yayi yafita maah ta kallai tace "waye haka kuma abbun su."
Jingina yayi yana kallon salma kafin yace....................


*wlh daker nayi wannan kuyi hkr zuwa gobe wlh mura ta tasoni gaba.*


Mrs bb ce
Mom muhseen.
Ina alfahari daku masoyana😘
[7/13, 12:45 PM] Mom Muhseen: πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


53.


"Ameer ne mijin salma,yakai sati biyu na zarya gidan nan yana son ganina nace kar abarshi ya shigo gidan koda wasa,don inason yadda ya wahalar mun da diya shima saina wahalar dashi."
Dariya maah tayi ita dasu Annie,don wani sanyi taji cikin ranta alamun dai asirin ya karye,cikin jin dadi maah tace ma salma.
"To abar kukan b'oye ga shinan yaxo biko da ban hkr."
Dariya duka asa mata taita sunne kai tana dariya tace"nifa maah banayin kuka Allah kuwa."
Murmushi kurun tayi don tasha kamata tana kukan,kuma bai wuce na rashin zuwan mijin nata.


Sallama yayi bakin kofa cikin ladabi da biyayya duk ya rame ya lalace,yama canza kamanni gabaki daya,bakin k'ofar ya zauna yana gaida su Abbu da su dady cikin lumana.
Dadyn yah meenah yace"iso ciki mana Ameer shigo kaima ai d'an gidane."
Shigowa yayi yana satar kallon wajen da salma take,ita kuwa boyewa tayi bayan khairat tana jan tsaki kasa kasa.
Dariya nai mata nace"keda habibinki sweetheart,kidan kashe mai ido mana."
Duka ta kaimun ina dariya tace"banson wulakanci wlh,ki kyaleni sai ya gane kurensa."


Abbune ya fara magana da cewa"Alhamdulillah ala kulli hali,godiya ta tabbata ga Allah mai daukakin sarki daya daidaita mana al,amurranmu,hakika ance komi yayi zafi maganinsa Allah,kuma in akai hkr komi mai wucewa ne,yaudai Allah ya tabbatar mana da ganin dukkaninku ya mallakin hankalinsa,ya zama babban mutun domin yanzu kowane zai je yazauna da abokin rayuwarsa,abunda nakeson nusar daku shine hakuri da rayuwa,duk wanda Allah ya hadaka dashi kayi hkrin zama dashi,domin hakuri shine maganin zaman duniya,kowa yayi hkr da abokin rayuwarsa.
Sannan magana ta gaba itace kan Areef da khairat."
Ummi ya kallai zai magana tai saurin cewa"Aa Abbun khairat,karkace komi don Allah wlh nasan duk abunda yafaru ban kyautaba,nayi danasani kuma insha Allah hakan bazai sake faruwaba,Areef na kairat ne haka kuma khairat ta Areef ce,ban isa in rabasu ba,domin Allah ne yaha da wannan kaunar inhar wani yayi kokarin shiga tsakani zaiga badaidai ba,ubangiji yabarsu tare ya kawar da shaidan,ina sake ba y'aruwata hkf abisa abunda yafaru,kiyi hkr saudah kiyafe man nayi kuskure."
Girgiza kai maah tayi tace"komi ya wuce yaya,Allah ya yafe mana gaba d'aya."
Dadyn su mimi yace"Alhandulillah angode Allah,daman koda hakan bata faruba mu munriga mun yanke hukunci tun ranar daurin aure,don aranar ba tashi taron daurin aureba saida aka daura nasu,munyi shirune don ganin yadda zaku sasanta kanku,to Alhamdulillah komi yayi kyau sai fatan Allah ya dawwamar da farinciki cikin wannan family.".kowa yace ameen amman ni nakasa don bakina nauyi yayi,duk najini wani iri,nice yau nazama matar yah Areef,abun yazo mun abazata kasa kallon kowa nayi,salma sai tsinkuloni take tana mun dariyar mugunta,da tsokana"Amarya yar shagali,hankali ya kwanta yaudai buri ya cika sai ayiwa Allah godiya."
Bugeta nai bance komiba Abbu yace"sai maganar salma da Amer,gashinan yana jinmu,kozaka gaya mana dalilin dayasa ka korota,sannan aka aika kiranka kace bazaka zoba."
Hawaye yake zubarwa ya tank'washe k'afa yace"Abbu don girman Allah kayi hkr,wlh banson nayi ba,Abbu ban cikin hayyacina hakika sakaci da ibada dakuma wasa da lokacin sallah yasa duk abunda yafaru dani ya faru,domin raihana qawar salma tayi anfani da qawancen dake tsakaninsu ta wargaza zamanmu,itace tasaka man magani cikin abinci na naci tundaga sannan ban sake ganin salma da kimaba,banson ma ganinta ko muryarta naji jinake kamar nayita dukanta,raihana kurin nake gani da mutunci,har iyayena ban ragawa ba,nasha zaginsu idan suka gaya man abunda baimun ba.......wlh Abbu raihana azzalumar macece shu,uma tarabani da komi har gidana tayi anshe,saboda tayi anfani da damar ta ta anshe tardun gida har hannu nasa mata,yanzu haka wajen aikina sun koran,saboda wasu kudi data sani na sato mata........kuka yake sosai kamar karamin yaro,wlh Abbu banyi da niyyaba bansan inayiba,saida asirinta yatonu,kwatsam saiga qawarta tazo rannan suna hirar,tana gaya mta cewa ai takora salma gida,kuma kwanan nanzata sani in saketa,alokacin naji kamar anbuga man guduma ga kai tunda na suma ban sake sanin inda kaina yakeba sai gadon asibiti............har nadawo hayyacina banga raihana ba,ashe tanacan ta kwashi abunda zata kwasa ta soyar da gidan tabar garin..........sai lokacin nadawo hayyacina nagane cewar raihana bata sona tazone daman ta wargaza mana zaman mu."
Shiru falon yayi kowa ya tausaya mashi,salma kuka take kasa kasa don kuwa du laifinta ne,data kula alaka da ita,gashinan ta jawo abunda yawargaza farincikin su itada mijinta.............lallashinsa
Yah jahid keyi yana bashi hkr,
Abbu yace"Allah ya kyauta,saikayi kokarin gyara kuskurenka kakuma yi istigfari ka rik'e ibada,domin kuwa Allah yace duk wanda yabarni yana tare da 6ata,bazai ta6a ganin dai dai ba.Allah ya bamu ikon rike ibadarmu yakuma rike mana imanin mu,salma kinji bayanin mijinki don haka saiki yafe mashi,don bai cikin hayyacinsa kuma insha Allah zuwa gobe zaki koma d'akinki,zan baku gida halak malak,kuzauna sannan zan samar maka wani aikin,saika kiyaye gaba kasan me kake ciki."
Godiya maah tayi mashi tare da yi masu nasiha itama mai ratsa jiki,duk iyayen kowa ya tofa albarkacin bakinsa,yaja hankulansu daidai yadda zasu zauna da junansu.
Sannan tarewar Areef da khairat saita gama IT d'inta sun zana exams dinsu sannan,zuwa lokacin Airah ta k'ara k'wari ana ma iya yayeta lokacin."
Kowa ya dauki atarsa kuwuce gida jenku Allah ya bada zaman lafiya.Ameer kaje zuwa gobe saikazo kuwuce saudah dauko mashi mukullin gidan nan na unguwar gwarumfa,yana nan cikin drower bedsed dina."
Taje ta kawo mashi ya bashi yaita godiya yana mishi Addua,maah tace ma salma taje ta rakashi,akunyace tatashi Annie da ummi suna mata dariya.
Fitowa duk mukai don rakiyar amaren,ina rike da hannun husna ina mata rad'a dukana fake tana kuka,bilhakki dagaskoya kukan take ummi ke lallashinta tacemun inje indauko hijab na rakasu nida mimi.
Aguje ko muka koma muka dauko abayu don rakiyar amare don daman banje gidan ba zanso inganshi yadda aketa zuzutashi.
Yah Imran da Amaryarsa yah meenah itama kukan take me zamuyi masu banda dariya,sai kace ba su sukace sunji sun gani ba,Anty shida ma kukan take jikin maah,sainaji sun ban tsausayi rabuwa da iyaye babu dadi kokadan,nima sai naji kwallar ta cika idona.hadesu maah tayi yana lallashi da nasiha tare da cewa inbanda abunku ba muna tareba ina nan ina maitama,kuyi shiru kunjiko."
Daker sukai shiru suna ajiyar zuciya,ummi ma rungumesu tayi tana goge kwallarta itama........Annie kau kasa tsayawa tayi ta shige gida,Allah sarki abun gwanin ban tausayi saida Abbu dasu dady sukazo suka kai kowace cikin motar mijinta sannan fah yacewa su maah sukoma gida inkuma binsu zasuyi to."
Murmushi sukai suka shiga gida nida mimi kuma motar yah Areef muka shiga.


*muhadu gidan amaren pls aiki nake wlh* πŸ˜‚


Mrs bb
Mom muhseen.😘😘😘lov u my fans
[7/14, 3:25 PM] Mom Muhseen: πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


54.


Sun isa gidan amaren lafiya tunda ga get din farko zaka gane cewar wannan gidan ba na wasa bane,get din kansa kamar ka k'wal k'waleshi ka gudu, get din farko zaka tarar da wani tsalelen gini hawa biyu,daga fuskar gidan zaka gane cewar gaskiya kudi sunyi kuka bama kadan ba,wannan gida na farko shine na yah jahid,shida amaryarsa Anty shida.
Shiga sukai ciki tundaga waiting falo khairat da mimi harma dasu amareb suka fara santi,komi yaji don tsayawa fayyace tsarinsa sai mukwana mu wuni.
(Zanso kuga wannan gidan y'an zauren mrs bb.kashh kallo yabar ku baya)
Babu inda basu shiga ba suna yabawa har dakin amarya suka kaita,sannan suka fito don zuwa yah Imran.
Areef ne ya jawo khairat baya ya matse jikinsa yamata rad'a.
"Ki kwantar da hankalinki naki yafi na kowa kyau,don maigidan ki anan duk ya juye fasahar da Allah yai masa,kin san ko ai dole namu yafi na saura."
Dariya nayi ina kokarin kwace hannuna rik'esa yayi gam yana bina da wani irin kallon kauna,daker na fizge na ruga wajen su mimi.
Wanda ke bayan na yah jahid aka wuce mimi tace "yo yah ya zaku wuce nan bayan ga amaryar nan basai mu ajiyeta ba kurun."
Dungure mata kai yah Areef yayi yace"ankiya tun yanzu ku gane mana gida sai randa zamu tare ko suger nah."
Harararsa nayi ina bin bayan husna dake kusada yah meenah.
Shima gidan yah imran ya had'u matuka don a iri daya bane,kowane da tsarin nasa nanma muka kara lalacewa muna zagayen gidan,daker muka fito muka kai su husna nasu,shima dai abun ba acewa komi saidai fatan alkairi ga dukkan masoyan,haka muka kai kowace tare da yimasu fatan alkairi,muma muka nufo hanyar gida.


Yana yin parking mimi ta arce don daman ina kallonsu suna magana ta madubi,fitowa mukai duk naji yanayi na yayi bala,in canza wa duk tsoron yah yakama ni,saida ya rufe kofar falon yace"muje na rakaki d'akinki."
Marairaice fuska nai idona dan danan ya kawo ruwa nace"pls katai ai inagani zanje dakaina."
Dariya yayi mun yana kahe glup din falon gaba daya.
Sand'o nake ina bin hanyar korido d'in da zai kaini d'akina.........caraf ya rik'eni har saida na sauke wani gauron numfashi,kan na akare yayi sama dani kamar yar baby,runtse ido nai don jin yadda naji duk jikina yayi sanyi,wlh nidai banson komi yashiga tsakaninmu har sai na tare,don ni wlh ban san ma yadda zamu kare dashiba wannan rawar kafar da yake.
Da kafar sa ya tura kofar dakin,tunani na zanga mimi naga wayem,na jinjina kai tabbas abunda yake gaya mata kenan cikin mota,duk na tsure bai saboda jin yayi filingin da hijab dina.
direni ko ina ba sai cikin bathroom durk'ushewa nai na kudun dune jikina ina saman wani table da nake jera kayan wanka na irinsu turaren wanka man wankin kai,makilin,man goge kafata da lotion din tsarkina.
Tsura man ido yayi yana kallona kamar yasamu wani film,duk ya idasa kashemun jiki da wannan shu,umin kallon.
Cikin sanyin murya nace"yah.......katseni yayi da cewa.
shiiiiiiiitt lumshe idona nai don nasan wlh ba saurarata zai ba,idona duk ya raina fata kasa yin shiru nai nace"wlh ban shirya ba kuma idan maah ta sani ko ummi wlh fada zasuyi mun."
D'an durkusa wa yayi gabana idonsa akan bakina,araina nace nashiga ukuna fah ba a daura auren ba ma wace Allah cika balle yasan andaura.
"Ni bansan ma haka bakinki yake da bala,in kyauba sai yau,kinga yadda yake shek'i."
Kauda kai yayi nayi inajin kalaman sa kadai suna rikita mun lissafi.
Hannunsa naji saman kaina ya jare hular dana saka d'azun,cikin wata irin sweet voice d'insa dake narkar da duk wani kuzari nawa yace"wow I love it."yana shafa gashina dan danan naji kaina ya ansa,jin yatsunsa suna yawo cikin kaina,jujjuya kai nake don yanayin da nakeji bazan iya misalta shi ba.
Tashi yayi yakunna ruwa cikin bathtub ya sirka shida mai d'umi,turaren wankana ya dauko idonsa akaina yana wani killer smile,zubawa yayi sannan ya motsa ruwan,ya maida inda ya ke ya dauko sabulun wankan cream ne,inka zuba ga hannunka zaka ringa bin jikinka dashi.......ajiyeshi yayi gefe wajen komin wankan,ya sake dauko lotion dina na tsarki yana karanta rubutun dake jikinsa,ya kallan yana sake k'awata fuskarsa da smile yace"suger nah meye wannan."
Dagowa naiina kallon rubar jinai gabana ya fad'i naisaurin anshewa nace"shampo ne na wanke kai."
Dariyarsa har saida tafito fili yace"ok ai dayake ma zamu wanke kan bari mu ajiyesa gefe."
Zaro idonai don natabata ya gane kona meye nace kamar zanyi kuka"yah kaina baida datti da bikinnan fa naje saloon."
Baice mun komi ba ya gama hada komi sannan ya nufi inda nake,zaro idonai nace"don Allah karkayi man irin na rannan plsss kabarni nayi shirin baccina,wlh ni dai nagode kayi tafiyarka."
Uffan baice man ba ya daukoni ya dire kasa kan kafafuna,rungumeni yayi yana zaga yawa da hannunsa ta baya yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login