Showing 57001 words to 60000 words out of 69834 words

Chapter 20 - ABIN CIKIN RUHINA BY MISS BB.txt

Miss Bb   

10 Jul 2024

8279

ya m'ike yana tunkaro inda nake yasa naja baya,ina sake rik'e towel din sosai k'wak'wk'aran motsi idan nayi fit towel din zai fice,.
"Kayi hkr,karka matso nasan banyi daidai ba d'azu bazan sakeba wlh bazan k'araba........gaba ya tsaya kikam kasancewar yafini tsayi iyakar kirjinsa na tsaya,runtse ido nai inajiran inji saukar mari ta ko ina.


Dan sunkuyo wa yayi saitin kunnena har lips dinsa suna tab'a fatar kunnena...........wani irin tsauwwww naji ga jikina,magana yayi wanda ko ni don dai kan kunnena yayi da bazanjiba.........."suger khairat,biyoki nai nasake maki tambayar rannan."
Turesa nafara yi ba arziki na daina jin towel din zaiman zigidir.
Runtse ido nai nace"na rokeka kabar d'akin nan,banson ganin ka wlh plssssss live me wai ana dole nace ban.............yatsansa ya dora kan bakina yana kallon cikin idona,bansan dalilin dayasa naka sa kauda idonba,jinai ruwa yataru cikin idon sun fara silalowa...........dukowa yai yasaka halshensa yana lashewa dandanan jikina yadauki kerma.........hannuna rike gam da towel dina.......hancinsa yake gogawa ga kuncina ya lumshe idonsa yana cewa,
"Bkison ganina *sweetheart*? Banyar daba kuma ba gaskiya bane,karki biyewa su ummi ki cutar da zuciyarki sannan nima ki cutar dani."
Banda rawa babu abunda jikina yake duk yabi ya harmutsa man lissafi,bakina kerma yake inason inyi magana .........ina tsoron inbude bakin yacafkeshi hannuna d'aya na dora kan bakina nace,
"Wlh kafata bata iya daukata,pls katafi kabarni nashirya na rokeka......jinai kurun ya sabeni kamar wata Airah kadan ya hana ban kurma ihuba.......ka ajiyeni ba kyau irin haka wai miye hakane wlh saina gaya wa maah kana tab'ani,kabari banso wayyo maaah...........lips d'insa masu tsananin taushi da k'amshi ya saman bisa bakina idonsa ker cikin nau yace"naga alamar dai sokike nayi kissing d'in wannan d'an baki."
Kauda kai nai ina guntse bakina.........kwantar dani yayi kan gadona,ya zauna gefena yana canza salon kallona gareni.........wani irin shu,umin kallo yake bina dashi wanda dandanan naji duka jikina yayi masifar canzawa.........mai ya d'auko lotion dina dana ke shafawa ya bude ya matso ga hannunsa ya murza.
Daga k'afafuna yafara shafaman tudaga yatsuna har zuwa saman cinyoyina dake waje,,,,,,,,,,wani irin numfashi nafizga,ina runtse ido yadda yake shafa man yasa gabaki d'aya nayi losing control d'ina...........inda Allah ya taimakeni tun a toilet na saka pant d'ina........abunda nakeji bazai kwatantuba tunda uwar data haifemi maah ban tab'ajin wannan feeling d'inba,damke hannunsa nai dake kokarin kwance towel d'ina........numfashina yana sama da k'asa nace"plssssss am begging u kabarni kafitarmu d'aki babu kyau na rokeka kabarni haka,banso bana so wlh."nafada idona yana cika da kwallah.
Ajiyar zuciya yasauke yana karkata kai idanunsa akaina.
"Menake maki,maifa ne zan shafa maki shine ba kyan,kin mance sadda nake maku wanka nashirya ku,harfa powder da janbaki nake shafa maku,uhmm inkinga nabar d'akinnan yau to kin cemun ILove u."


Tattare k'afafuna nai na rungeme ga kirjina nace"wancen lokacin daban muna yarane,yanzu kuma........."
Sadda kai nai ina murtsike hannuna wanda nakejin har yanzu hannunsa yanaman yawo cikin cinyoyina.


"Idasa mana,yanzu kuma kin girma harkin haihu koba haka kikeson cewa ba."
Shagwabe fuska nai na hade hannuna alamun rok'o nace"kayiwa girman Allah kabarni haka katafi wani zai iya shigowa wlh,nidai plssss don Allah."
Matsowa yai sosai inda na takure runtse ido nai ina sake k'ank'ame jikina,
"Babu Mai shigowa duk sunfita bacinan ma na rufe k'ofar da key kingan shi nan,yafiddoshi daga aljihun wandonsa."
Dalalo ido nai ina sake zarosu.
Bansan sadda kuka ya kubceman ba ina cewa"wayyo maah nabani wai menatare makane don Allah,kabarni nashirya nafita husna nacan najirana,kuma ma kaida amaryarka nacan najiranka mezanma ka ni,katashi kabarmun d'aki ko in maka ihu."
Ai bama jira mezan sake cewa ba ya sunkuceni ya dora kan cinyarsa,dukansa nake ina hawaye amman kama ina dukan bango,ban sake shiga shock ba saida naji ya fixge wannan d'an towel d'in ya yarda k'asa........wata kara na fasa yayi saurin rufe man baki da tafin hannunsa......na daddage na gartsa mashi cizo.
"Lalalala kika cijeni."
Murmushi yayi mai kyau ya zauna sosai ya matso man yafara shafowa daga bayana,ba arziki na gantsare saboda wani irin abu danakeji...........b'oye kirjina nai ta hanyar rungeme shi gam,,,,,,,,kunnena ya kamo yad'an ciza kadan yace cikin wata irin murya maitsananin kashe jiki "suger nah,kiyi ihun mana,i wish kiyi azo aganmu haka kinga dolensu subanke,nafi kowa ne namiji bukatarki,donke akayini haka kema don ni akayiki,so plsss stop this mu fuskance su cewar muna son juna......ko ke bakya sona."
Yadda na matsesa jikina kadai ya isa yagane cewar abunda yake man bazai barni nayi magana ba.
Cikin wayau da salonsa da dubararsa ya cironi daga jikinsa ya kwantar dani plat banda hawaye babu abunda nake,don wannan bakinciki ne yadda ya gama kalle man jiki..........man ta shiga shafaman ga sauran jikina,wata irin m'ika nake ina kankame zanne gadon,still kwallah basu bar zubaba.........babu inda babi ya shafe da maiba sannan ya shiga clothes d'ina ya duba ga kayan dazan saka nayau,ya dauko ya nemo bra yazo ya saman ita,bakinciki danake ciki shiyasa hawayena fita,wannan iskancin da yake man har cikin raina i don't like.
Less ruwan coffee da milkne,zanen flwers masu kyau manya ajikinsa riga da siket ne nayi,dakashi ya saman kayan ina turjewa ina komi yasaman.
Zaunar dani yayi kan stool d'in ya mik'omun powder,
"Shafa ko na idasa ladata."
Wata harara na wurgamai idona yayi ja saboda kuka.fizga nai ina nuna mashi k'ofa...........dariya yake wadda ban tab'a ganin yanayi ba,tunda nake dashi ban tabaginin dariyar sa irin wannan ba.
"Oh na gama wahalar shine zaki koran,kinsan Allah bazan barki ba yau d'inan har saikince man i love u,duk inda kika shiga inabiye dake don haka kishirya...........zanfita ina wajen get cikin mota am waiting for u idan ba haka ba har cikin gidan zanshigo wlh indaukeki kamar yadda nake daukar sweetie Airah,nasaki mota kinsan ba karamin aikina bane yadda kuma gidannan yae cike da mutane.kika tsaya sake da baki kina kallona zanzo na shanyeshi ba ayena bane."
Guntse bakina nai ina magana k'asa k'asa cewa"bansan sadda ya koma marar kunya ba,don allah jebeshi ko kunya baiji."
"Mekike cewa suger,maganata kike gulamata kike ko dawowa yake wajena naruga zan shige toilet ya cafkoni ya matse,mekike cewa fad'a man kokuma...........ya fara zuge zif din rigata wayyo zan fad'a wlh zan fad'a.
"Cewa nai fah bakajin kunya kazama marar ........uhm nazama marar kunya.
"Indai akankine komi zaki kirani ban zuciya kirani komekiso........kuma wlh yau saikince man i lov u kinjima na rantse inba haka ba nikadai nasan me zanmaki.........ya sunbaci wuyana da goshina yajuya yafita sai kuma yadawo,
"Ina waje zanje na shirya wlh inbaki zo ba........basai na idaba."
Ya fice zubewa nai kasa ina dafe da zuciyata inajin wani irin happiness yana ratsani,hakika inasonsa amman ya makomar soyayyarmu shin yadda maah tayi dogon fushinan zata iya hkr muyi aure,inaa i don't think so maah akwai taurin kai don zance hakinsune suduka itada ummi,bcos idan ban manta ba haka mahaifinsu yake da taurin kai don da ba dadynsu yah zata auraba,wanine takeso amman saboda shi gawanda yakeso dadynsu mimi yace ko mutuwa zatai saidai ta mutun amman bazata auri wanda takeson ba,ra,ayinsa ne shizai zab'amasu mijin aure.
Ajiyar zuciya nai nadaga hannu sama ina hawaye nace,


"YahAllah kai kace murokeka zaka biyamana bukatunmu,ya rabbi solve my problems..........hawaye suka zubo inajin kaunar sa tana karuwa duk bayan second ko awa."


Tashinai na isa shirya wa nayi simple make up nasaka turare saisa saisa,sannan na dauko milk gyalena da milk jikkata da takalmi na saka,kallon kaina nai ina murmushi bazakace nai aure ba balle haihuwa.
Allah sarki sweetie i missing so much wlh,wayata na cire a caji na nufi kofa..........gidan cike anata hidima wajen maah naje suna d'akin Annie itadasu yan uwan Annie nagaidasu suna tambaya ta sweetie nace tana wajen ummin dr sai gobe zata dawo.
Nace"Maah zan wuce wajen event."
Wani kallo tamun kamar na mara gaskiya tace"tun d'azu ina kika shiga,naje d'akinki na tadda kulle."
Gabana yayi wata irin fad'uwa ban bari hakan ya nuna ga face dina ba,ina yak'e nace"ina shashen ummi munyi aikine dasu mimi shiyasa."
"OK saikun dawo,kikula dakanki kuma."
Nace"i will insha Allah,naima su annie sallana na fito ina sauke Abbu nahad'u dashi muka gaisa yace"ina ki ka shiga maah dinki taita nemanki."
Karyar da naiwa maah ita naimashi.
Yace"ga mukullin motarshi yaban sabuwa dal batai sati biyuba,yace"kihau wannan nasan kince napep zaki hau."
Bazan iya cewa aa ba don karramani yayi yaban don yanata yaa kwalliyata wai kamar budurwa,dariya nai nasaka hannnu na ansa ina godiya........bansan yazanyi da shi ba hi wancan,ni bason ma had'a ido dashi kunyarsa nakejin,yadda yaganeman jiki abaza.....text namai cewa _Abbu yaban new car dinsa intai da ita yazanyi_
Yana ma cikin gida yaje kiran umminshi akan zasu gaisa da yan uwan dadynsu dasuka zo,yana kan hanyar fitowa yatsaya yadauki lemo frige saimurmushi yake yanajin wani irin farinciki wanda baisan yaushe rabonsa dashi ba,exotic ya d'auko karamin kwali yana sha yana nishad'i,reply ya mata da cewar.
_suger nah where a u_


Bansan smile ya kubceman ba waiyau ni yah areef yake cewa suger dinsa,maida mashi nai da cewa.
_niba suger ka bane,na dr na ne,kuma ina opposite da wajen exercise dinku._


Maimakon yaji haushi dariya yayi ya zagaya ta baya inda zai sameta,hangota yayi tana waige waige baisan sda yace "wow my suger."
Ta ba yanta ya zagaya yarungumeta ta baya.......afirgice na juyo zanyi ihu don na tsorata ainun,dariya yayi yana cewa "matsoraciya kawai."


Turo baki nai ina kallonsa ta gefen ido saboda masifar kyan dayayi man,maganarsa ta katseni yace"inaga muje cikin ta Abbun don karya ji badadi bari nabar tau bakin get,muje to ko bakya iya daga kafar ma yanzu sai andaukeki...........wayyo jinai kamar na nitse cikin k'asa.
Gaba nai wsjen motar ina turo baki,mik'mashi key d'in nayi nashiga gaba......yau jina nake nafita daban.
Kallonsa kurin nake asace don wlh yayi man kyau wata zuciyar tace"kin manta ango yake."
Ras naji kirjina ya buga dandanan naji kwallah sun cika idona kauda kai nayi ina kallon window,hanky na fiddo cikin jikata afakaice ina gogewa..........Rufe duka glass din yayi ya kunne AC,tafiya yake kamar baiso hannu d'aya yana shan lemon sa,daya yana sarrafa sikiyarin motar........duk farincikin danake ciki naji cikin minty daya yabarni......."kuka kike suger?,kukan namiye kuma."
Share kwallata nai nace batare dana juyoba "ba kuka nake ba mura nake."
Murmushi yayi yace"sorry suger anshi nan to,ga maganin mura."
D'an juyowa nai naga lemun hannunsa yake mik'omun kallonsa nai nace"akwai sanyi fah."


Juyowa yai tunkanma muhada ido na kauda idona dariya yayi yace"tsoron kallona kike,koma kice nai kyau ko."
Wani haushi ya turnikeni na kauda kai nace"inkayi hkr ita wadda kaima wa aizata gani inkaje."
Farking yayi ya maido duk hankalinsa kaina yana kallona,kamar zai cinyeni.
"Kallon ya isa fah."


Ajiyar zuciya yaja sannan yace"sorry suger nah,kishiko im sorry karkidamu i'm your own inhar kinbani dama kuma kin amunce dani,babu wacce zata iya mallakata bayanke,amman inkinyi sake gobene karfe biyu za,a daureni."
Kuka na fashe dashi mai cin zuciya baice komiba,don yayi alkawarin yau saiya tun zurata ta fira abunda take dannewa,idan har yasamu wannan damar to ya kashe boss din,sauran matsalar kuma yasan yadda zai shawo kan lamarin,bazai yi sake yasake rasata basai yau yasake tabbatar ma kanshi dacewar bazai tab'a yarda ta kubce mashiba.....jan motar yayi suka kara wajen event d'in,abunda yafiba ni mamaki babu dangin amaryar yah areef,itama babu ita,ban tambayeshiba na kucce na wuce wajensu husna dasu Yah meenah.........duk inda na gifta idonsa akaina,duk ya takureni da kallonsa,Hidima muke da abokanmu bajimawa akafara gabatar da shirin yadda yakamata,amare sun sha kyau kamar kasace su haka angwayen yah jahid baki har kunne,yah areef baima zaunab sosai ta abokansu yake......wani abokinsa da suke shige da fice tare damun hada ido saidai ya sakar mun murmushi,,,,,,,gabana yafad'i meyake nufi nashiga uku........mimi ce muke tare waje guda tace"Antyna da alamun fa kinyi babban kamu wajen nan."
Wata uwar harara na banka mata nace"banson iskanci wlh karma kisake yah yajiki."
Mezatai ba dariya ba don nima kaina saida nafad'a sanan naji naba kaina haushi.
"Antyna kin amunce kenan,daman yadda naga yashigo duk yaburkice,nace aikuwa yau yah akwai rigima,harara ya bankaman yace intashi infita kuma in naji ana nemanki karna sake nace kina daki,mafarinma nagudu wajen Anty husna."
Murmushi nai nace"uhmm wlh yayanku baida kunya.".dariya tayi tace"inaso irin haka gashinan yasa har kikara mai matsayi."
Shashantar da maganar nayi........anyi party yadda yakamata don sunsha lik'o 100k yah yabani wai nayiwa amare lik'o,aikuwa sunsha shi,ba,a tashiba sai kusan shabiyu sanna akatashi..........text dinsa ya shigo wayata _Kisaman mota,karkisake inganki cikin motar wani wlh_


Murmushi nai yaufa nabani wlh ni bazan iya furta abunda yake soba,muddin maah bata amunce da aurenba,on bazan iya juyamata baya ba,don nasan akan y'ancina da mutuncina take yi ba dan itama bata so ba.


Mrs bb ce
Mom muhseen.
Share it pls
[7/8, 6:25 PM] Mom Muhseen: ♥️♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️
♥️♥️
♥️
*_ABDOUL-NASSER_*
_*{ALFAH}*_


WRITING BY
👇🏻
Mom muhseen.
Mrs Bb.


Wattpad name:
Humairah7531.


*_HELLO MASOYA TO DAY I'M BACK,GANI CIKIN WANI SABON SALO KONACE SABON SHASHE KONACE SABUWAR GWAGWARMAYA ACIKIN WANAN TAFIYA,KARKI BARI MUBARKI ABAYA KI MATSO KUSA DON KAR AMANTA DAKE,MOM MUHSEEN CE KUMA MRS BB,KUNSANTA TASANKU ITA GWANACE KUMA HAZIKA AFAGEN NISHADANTAR DAKU DA FADAKAD DAKU,KUNUNA MATA KAUNA TA WANNAN SHASHEN NGD SOSAI DA KAUNARKU GAMU CIKIN ABDOUL-NASSER KOYA TAFIYAR ZATA KAYA?KEDAI KIGYARA ZAMA,DOMIN ALFAH ZAI NISHAD'ANTAR DAKE YAKUMA FADAKAR DAKE_*


*MOM MUHSEEN NAKE KUMA MRS BB,GYARA ZAMA DOMIN YANANAN TAFE*


♥️ *ABDOUL-NASEER(ALFAH)*♥️


*drinker guy*

_mutunne shida baya hudda da kowa,ba ruwansa da kowa abokinsa guda,bai magana bai shiga sabgar kowa,ya tsani mace idan da akwai abunda ya tsana bayan *MATA* suke,sannan babu abunda yake masifar so kamar *MUTUWA* shiyasa yakeyin duk abunda zai saka tayi gaggawar daukarsa._
_Kwatsam!!_


_saiga wata yarinya the most beautiful lady and hot *SOFIYYA* wacce akafi kira da *FIYAH* tashiga rayuwarsa,bata da burin daya wuce ganin ta dawo dashi cikin rayuwa mai kyau.shin meye dalilin shigarsa duk wadannan halayen?baida iyaye ne?shin ko talauci ne yayi mashi illah?wace irin rayuwa yayi abaya har da yatsani abu mafi daraja watau *mace*_


_sai mun nitsa cikin wannan labari mai tsananin tsaya wa garai,karkugaji yanan tafe bada jima waba. Takuce akoda yaushe masonku da son farin cikinku watau *MOM MUHSEEN KUMA MRS BB* saina jiku.


09034722970 its my what's app no.💕💕💕💕💕💕💕
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


50.


"Yah kace infito mutai kuma naga kusan ten minute baka tada motarba, plss bacci akeji wlh."
Shanyayyun idanunsa ya zuba man kamar maijin bacci,yana wani juyasu duk sun rikita man lissafi,dauriya kurun nake wlh yau yaya duk ya susutani don nikadai nasan menakeji wanda ban tab'ajin saba............"suger nah babu inda zamu har sai kinfurta man abunda nakeso,inba haka ba daga nan kinsan inda zan kaiki.?"
D'an shagwab'e fuskata nai ina dan juya kai nace cikin shagwabar da bansan inayiba"nidai gaskiya aa,kamaidani gida kuma niba suger dinka bace."
Wani irin yanayi yatsinci kanshi ciki,lumshe ido yayi yanajin kamar yakamota yasa cikin kirjinsa,daurewa yayi murya can ciki kamar yn tsoron yi tace"ta waye idan ba tauba,koshi wanda kike kiran tashice ke bakiga da yake Allah yasa ke rabona bace ya daukeshi,don haka kibar wani cewa keba suger na bace ur my honey sweet and suger for me."
Juyowa yayi sosai yana fuakanta ta duka hannayena yarik'o yana d'an mammatsasu kad'an,wanda jinake kamar nayita kuka saboda hanayin danake ciki,wani feeling ne da ban tab'a jinsa ba,sabone agareni wata irin kasala da mutuwar jiki sun lullub'eni..........cikin taushin murya da lauya harshe,yada zai idasa kashe man sauran d'an kuzarin daya rage man..........


*INA SONKI UMMULKHAIRAT,INASON MALLAKARKI KIZAMO ABOKIYAR RAYUWATA,INASON KI ZAMO UWAR Y'AY'ANA KISANI TSAWON SHEKARA ASHIRIN DA BIYU INA DAKON KAUNARKI,KECE _ABIN CIKIN RUHINA_*


Tuni hawaye suka wanke man fuska kukana nake kasa kasa,inajin kaunarsa shaukinsa suna sake mamaye man dukan nin gangar jikina........shashshekar kuka nake na matse hannunsa sosai nafara magana cikin kuka da bayyana duk wani shaukin kaunta.


"Yah kayi hkr........kayi hkr bazan iya bujire umurnin mahaifiyata ba,idan na bujire mata na zama diya marar sanin ciwon kan ta dana uwarta,kuka ya sake kubceman nacigaba da cewa.
Aduk duniya bacin iyayena yah kaine mutun daya danake ma wani irin so wanda ni kaina bazan iya sanin iyakar saba,insonka yah Areef ina kaunarka tundaga farkon zuciyata har karshenta,amman bazan iya butulcewa mahaifiyata ba,koda hakan nanufin rasa raina.......wani kukan ya sake kubceman mai cin rai......tuni hankalinsa yayi masifar tashi,sake matsowa yayi kusadani duk ya rikice jikinsa anshi rawa yake,yace"oh my god sorry sweetheart,karkice aka karkiyi kokarin ganin kin janye dag gareni,ke kadaice hope dina insonki wlh khairat ina kaunarki,bazan iya yin waa rayuma mai dadi inbabu ke ba,wlh na tabbatar maki da cewa awannan karon muddin kika yi saken auren wani wlh wlh mutuwa zan hawayensa naji suna sauka kan hannuna,idonsa yayi wani irin jajawur bakinsa banda rawa babu abunda yake,bakinsa yasa yana sumbatar hannuna kamar zararrare,duk ya susuce.


"Plss babyna karki bari arabamu,zanje in samu maah inroketa tabarmu da juna,nasan Abbu bazai zama matsala ba kamar ta ba,na rokeki karki gujeni inada heart attack kuskure kadan zai iya jefa rayuwata cikin hadari,kece kadai zaki iya cetona plssss baby sweetheart wlh ina sonki kiyafe man laifina danayi abaya zafin sonki ne da kishinki,,,,,,,,kamar karamin yaro haka yayita kuka yana kissing hannu na ni kaina kukan nake saboda na tabbatar shim din mutuwa zai ya barni,shikenan ni rayuwata haka zata cigaba da kasancewa,duk wanda na kwallafa raina dashi saiya barni........kukana yayi karfi sosai ya tallabo fuskata idonsa har lokacin kwallah na zuba,fuskarnan tayi jaa gefen kuncin sa yasa yana gogeman hawayena,yayinda nashi basu dakata daga zubarba..........kamar yadda ya tallabo fuskata nima hannuna dake rawan nasa na rik'o nashi muka k'urawa juna ido kowane yanajin zazzafan son d'an uwansa...........ban yi auneba naji tattausan lips d'insa kan nawa saida na sauke nannauyen numfashi,saboda yadda naji wani irin shock ya kamani.
Cikin natsuwa yake tsotsar bakina har lokacin nidashi kukan muke,tsawon five minute ya d'auka yana sarrafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login