Showing 45001 words to 48000 words out of 69834 words

Chapter 16 - ABIN CIKIN RUHINA BY MISS BB.txt

Miss Bb   

10 Jul 2024

8268

bayyana wata afiliba,inajin rad'ad'i da zafin rashin dr jinake abun kamar ba gaskeba jinake kamar mafarki nake ko labarine akebadawa ba gaskiyaba...........tun shekaran jiya da wannan malolon ya tokare makoshina da kirjina har yau bai wuce ba,banajin zaitaba wucewa domin ganin dr kad'ai shine maganinsa,,,,,tokuwa ina zanganshi yana can kabarinsa wasu hawayen masu zafi suka ringa sauka kan cinyar ummina,shikenan katafi bazan sake ganinkaba ina rokon Allah ya hadamu a lahira,gidan Aljanna ina maka fatan samun rabo mai albarka acikin kabarinka,ubangiji yakai rahma gareka drna zancigaba da maka addua har sai ranar da nabar numfashi adoran kasa...........jin abunda nake cewa yasa su ummi gane cewar nasan abunda nake ciki,allurar tasakan,jinina maikarfine bzata dauki lokaci tare daniba.


Karge goma duk mun wuce airport akwatuna na nakalla,ina girgiza kai komi kecikinsu tare mukaje mukasiya,muna cikin farinciki lokacin da tsananin soyayyar juna.......daga jiya zuwa yau wani sabon son Dr yake kwarara cikin zuciyata,jinake bazan tab'a son wani mahaluki irin yadda nakejinsa ahalin yanzuba,,,,,,,haka rashi yake haka d'acin mutuwa yake ashe haka takeda rad'ad'i......ya Allah karka sake nuna man irin wannan mutuwar,ya Allah duk wanda zai mutu kasanya inrigashi,bazan iya cigaba da jurewa ba domin xuciyata bugawa zatai.........(😭😭😭 Allah sarki ta alkairin Abbu,hakika kinacikin radadin rashi,tabbas duk abunda kikaji yadace kijinshin,domin rashin miji,uba,uwa,d'a su shagaban duk wani tashin hankali,na tausaya maki Alah yabki ion jurewa.)


Vaccine yasake saceni cikin jirgin,don har lokacin allurar baccin bata sakeni ba,mune bamu isa Abuja ba sai karfe bakwain dare,don mun tsaya ta london jirgin ya sauke fasinja ya huta sannan muka karaso.
Sadda idona yasauka kan Abbuna sannan naji wani irin kuka ya kubceman.......rungumeshi nai ina rusa kukana ina sauke ajiyar zuciya.


"Abbuna dr yatafi,dr yatafi yabarni Abbu ina zan saka rayuwata Abbu bazan iya rayuwa mai dadi babu shiba,yabarni lokacin danake tsananin bukatarsa,yabarni Abbu Dr ya barni yatafiyarsa..........shikanshi hawayen suka sauko mashi tausayinta maitsanani ya cika zuciyarsa....maah da ke kusada su kuka ta kamayi tanajin tsananin tausayin kharat d'in........kasa kallonta tai don zuciyarta karyewa zata suhadu suyita kukan,,,,anan filin jirgin su Abbu sukaiwa dadynsu dr gaisuwa tareda jajanta masu,kafin aka shiga mota kowa ya wuce gida.


Wannan rana kamar lokacinne dr ya rasu don gidanmu haduwa mukai dani da yah meenah,mimi,Salma da tazo don inajin ansasatan ta koma sai husna itama tazo,kuka muka raba dare munayi karshe dole Annie tazo tatafi dani bangarenta,lallashi da ban baki shine taitayi man,tana man nasiha akan addua ce kurun yadace naringa mashi ba kuka ba,mamaci baison kuka duk yadda kikejin d'aci da ciwon hakan daurewa zakiyi kizama jaruma,shikadai zakiyi yaji dadi a inda yake,zaikumayi alfahari ake.


Mrs bb ce


Bazanniya cigaba badomin nikainaninajin abun kamar gaske hawaye sun cika idona,zan bari inhuta zuwa gobe ina alfahari dakasancewata daku masoyanaπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’‹πŸ’‹




[7/1, 8:01 PM] Mom Muhseen: πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


*_Coming soon insha Allah ABDOUL-NASEER (ALFAH) BY TAKU MAI SAKAKU NISHAD'I MOM MUHSEEN OR MRS BB,LOVE U ALL MY FAN'S I REALLY LOVE U_* πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’•πŸ’•πŸ˜‰


*kuyi hkr kwana biyu kunji shiru wlh abubuwa ne sunsha kaina,fatan zakuyi mun uziri,im very sorry*.


Not edited.


42.


Cikin kwanakin nan biyu da dawowarmu,ko kusa bana iya kai lomar abinci bakina,dama kuma ga kwaikwai ya tasoni gaba,kamar jira yake dr ya mutu ban iya ko d'aga yatsana.
Yanxu ko ice cream din nasha saiyafito,balle wani youghout ko wani abucan,xuciyata banda kuka babu abunda take kullum ganin abun nake kamar za,a tasheni daga nannauyen baccin dana fad'a......amman ina it's the reality babu abunda ke canzawa,tun hawayena suna zuba har suka zo suka kare.
To karewa mana tunda bayadda banyi don suzuba ko zan samu saukin zuciyata amman kemadagus basu fitowa,saidai fitinennen zafi da zuciyata keyi,inji kamar ankunna wata gagarumar wuta cikinta.


Lallashi da ban baki kuwa ba abbuna na ba ummi ba ba Annie ba ba maah ba,kowa yi yake bakin kokarinshi,shiyasa nake iyakar yina don nima na karfafa kaina.


Yan school dinmu sunzo man gaisuwa sosai ranar ban iya sanin inda kaina yake ba,saboda banson abunda zai tuna man mutuwar,duk da ba mancewa da ita naiba.
Shiyasa idan anzo mana gaisuwar bama su isowa inda nake,saidai ayiwa su maah da su ummi,don yanzu ummi fat guda ake gyare masu suma danasu b'angaren,da cewa tai gida zasu siya suzauna Abbu yace aa gadai isasshe waje dazai wadacesu, basai sun wani sayi gidaba.
Bedroom uku ne bangaren,amman kowane akwai tazara tsakaninsa da d'an uwanshi,guda na Abbansu idan yazo aka gyaremashi shi fesss,daya kuma na ummin sai gudan na sadam,don mimi tana nan bangaren maah shidama oga kwatakwata da bangarensu shida jahid.


Akwana atashi babu wuya wajen ubangiji har anyi wata guda da rasuwar Dr,har su yah meenah sun koma makaranta,yayin da ni dole zan ajosting semester har sai na gama takaba,watau na haihu kenan,gashi IT zamu tafi da mu dawo sai muyi exam daganan zamu shiga final year........amman gashi ni zanyi westing one year saboda rasuwar mijina dole zan mashi takaba,inda Allah ya taimakeni ma baiwuce nayi ta wata hudu ba na haihu,tunda gashi har anyi one month........an daga bikin su yah jahid dasu yah meena har saina haihu.
Lokacin nafita takaba abun zaifi armashi,


Tunda muka dawo gida magana bata shiga tsakanina da shiba,domin kallonsa ban sonyi wata irin tsanarsa nakeji sunan sa ma banson inji wani dake kusadani ya anbata,inda zan ganshi ma bana kallo don jinake banda mak'iyi irinsa,duk sanda natuna shine dalilin rushewar farincikina shine silar da har dr ya rasa ranshi,akanme bzanji haushinsa ba kari da cewar tunda akai rasuwar baimun gaisuwaba,ko kallona baiyi balle ya tausayama halin danake ciki.
Sannan ga wani bakin cikin naji kishin kishin aurensa tareda nasu yah jahid........zaniya cewa inajin haushi zan iya cewa banaji,bazan iya yankewa kaina hukuncin abunda nakejiba kan maganar aurensa dana faraji kasa kasa,zuwa yanzu babu laifi nafara sakin jikina magamace dai har yanzu bakajin inayi sosai,inba da Abbuna ba.


Yau husna tazo itada momin su sake dubani,kasancewar yanzu zmunci ake sosai tunda za,a hada zuria.
Ganin husna yasa nasaki jikina muka sha hira ,take bani labarin IT dinsu yadda yake kasancewa,sainaji inama nima inayin nau amman kaddara tariga fata,ga mimi gabyah meena sai ynin ranar yayi mun dadi,sai bayan sallar magruba suka tai.bayan tafiyarsu
Na wuce wajen ummi don yau tace mun tayi sinasir miyar zallar hanta tasha Alayyahu sai k'amshi take,don yanzu babu laifi cin abinci nake kamar jakadon cikin dandanan yake sani jin yunwa. Kasancewar yafara nauyi don yashiga wata shida, baje baje nayi falonta nida ita inaci tana karaman,muna hira rabon danaci abinci mai yawa irin wannan zan iyacewa tun kafin nasamu cikin nan,ita kanta ummin dadi takeji yadda nasaki jiki yau sai labari muke.
Kamar daga sama ya shigo falon cikin wata irin kyakkyawar shiga tatashin hankalin duk wacce ta ganshi,wata dankareriyar gizner ce brwon tasha wani arnen aiki jigunanne ya hadu iya hadu wa,har naka sa gane wane yafi mun haduwa shi da shaddar........baki da hanci kai har dama ido da kunne na saki ina kallon shi waya yake fuskarsa cike da tsananin murmushi,har kyawawan hakoransa suka bayyana,dumful d'insa guda d'aya ya fito sosai.......juya hannuna kurun nake cikin kwanon miyar dake gabana,yayinda ummi ta zage sai zuba man labari take.
Jin nayi shiru yasata d'agowa tana kallona bansan ma tana kallon nau ba,inda taga ina kallo tabi da kallo itama.


"Okay I'm sorry yau ai bazan ce haka ba,yanzu ma i'm on my way insha Allah......dariya yayi yana sauke wayar daga kan kunnensa.
Sai lokacin nai saurin kawar da kaina ina sauke wani wahalellen numfashi, ga kirjina da yake dukan tara tara.
Ummi ta kalleshi tace"wannan gayun fa Areef,kamar wanda zashi d'aurin aure,yaushe rabon daka saka manyan kaya kaga yadda suka maidaka babban mutun."


Murmushin yake har lokacin ya zauna yana d'aura agogo yace"wlh ummi nima sai yanzu nagane hakan, don jahid da maah haka suka fad'a suma,zan cigaba da sawa insha Allah."


"Allah yasa,yanzu ina zaka haka gaf da isha,i."


Ya gama saka agigon kenan ya d'ago daidai idona yana kanshi,karaf sai cikin najuna kallon secon biyu mukaima juna yajaye idonsa,yana cewa"wlh ummi wajen *zulfa,a* zanje kullum dana saka ranar zuwan sai wani abu yashigo,kuma tana ta mun complain akan hakan,shiyasa nace yau bari naje kafin sadda zan koma Spain."
Sinasir d'in dake cikin bakina ina kokowar had'iyeshi shine ya kwareni,,,,wani irin tari ya tirnik'eni babu k'ak'k'autawa gaba d'aya hankalin ummi ta yo kaina tana bubbuga bayana ahankali amman hakan bai hanantarin ba,sosai nake tarin don bakaramar kwarewa nai ba,yana zaune yana kallonmu sai bubbuga bayan take......mik'ewa zai fita aikuwa yabata haushi tace,
"Ubanka nace gidan ubanwa zaka maza bani ruwa marar sanyai kitchen."
Fuskarsa babu alamun wani haushi ko bacin rai yajuya yaje ya kawo cikin cup,ta ansa taban kirba biyu nai na ajiye ina sauke numfashi..........jinai yace"zan iya tafiya yanzu."
Harararsa tayi yayi dariya yajuya yanabtafy ayana cewa.
"Wallahi ummi ke kowa mai laifine indai akan wannan kundubar yarinyarne."
Afusace ta mik'e tabishi da jifa da filo tana cewa,
"Ubanka nace ja,iri zaka dawo kasaman."
Sannu take ta faman yiman tana cewa"muje cikin gida cikin mutane rabu dashi don kundun ubanshi,zaisan da wanda yake magana."
Daker nake taka k'afafuna muka fita,banda duka babu abunda nakeji cikin zuciyata,wata babbaka nakeji kirjina namun.......wacece *zulfa,a* meke tsakaninsu wata zuciyar tace mun "toke miye naki kiji da rashi mijinki ma,koma meke tsakaninsu babu ruwanki."
Afiki kuma nace "hakane kuma,"
D'akinmu nawuce nabarta wajen su Annie suna hira.
Mimi nat waya yah meena na ta seaching ga system,na zube gefe ina sauke numfashi hira muke da ita amman kwata kwata hankalina baya kanta,bazan iya cewa ga kalma guda danake fahimta cikin zamcen da take man ba,ashe hawaye nake ni bama saniba saina naji tace.
"Subhanallahi!khairat kuka kuma meyafaru,badai har yanzu bazaki sakama zuciyarki hkr ba."
Share fuskata nai nace "sorry nadaina bari nayi wanka inxo na kwanta nagaji sosai."


Mrs bb
Mom muhseen
09934722970.
Follow me on wattpad *Humaira7531* and pls share it somes grps.


*_Abdoul-nasser (Alfah) is very nice and sweet story,don't miss it,very soon zaifara uwa maku karki bari abaki labari ABDOUL-NASSER (ALFAH)_*
[7/3, 10:26 AM] Mom Muhseen: πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*


Writing by mrs bb
Mom muhseen.


Wattpad name
Humaira7531.


DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.


Not edited.


43.


Koda na fito shirin kwanciya nakeyi muna magada yah meenah,kayan nake bincika wa wadanda zasu shigeni,amman abun haushi duk sun man kad'an,saboda wannan cikin yayi girma kamar dan wata tara dariya yah meena keyi man,duk naji haushi ya kamani ficewa nai nabarta..........maah naje naiwa saida safe sannan na wuce wajen Annie don yau tare zamu kwana dady yayi tafiya shida Abbu Germany,sai nan da kwana uku zasu dawo.


"Maah don Allah ki araman rigar dazan kwanta,wlh nau duk basu shigata."


"Dama ya za,ai su shigeki khairat inbada rigima,jibekifa yadda kika koma sunbukekiya."


B'ata fuska nai "haba maah kema haka zakice man,kowa sai yce man haka ni wlh nagaji da cikinnan wai yaushe zan haihune."
Murmushi maah tayi tace"kinda sauran 3month gaba"
"Nashiga UKu na maah nidai wlh yayi yawa."


Bata fuska tayi tace"banson sakarci,kintab'a ganin an haihu wata takwas ko shidda,kiyi fatan ki haihu lfy shine kawai,anshi nan ni ki wuce kije ki kwanta kinata yawo kowa ya natsu bandake."
Ansa nai nafita ina jin babu dadi,cikin nan ya isan hakanan,wahala nakesha ba yar karama ba.
Allah yasa dai haihuwar saidai inji ance tashi kin haihu,don wannan wuyar mankad'ai ta isa.
(πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£lallai ta alkairi to bari mujira mugani)


Rigar na saka duk da cikin ne yacikata nikaina saida naima kaina dariya,saboda yadda rigar tayi man kamar buhu........kaina yana kan cinyar Anni muna kan gadonta,shafa kaina kurun take na lumshe idona ina tunanin rayuwata,daidai da second dr yana cikin raina,komi nake komi zanyi he still in my mind. Hawaye suka gangaro man,nashare na tuna abunda ya faru daxun falon ummi.
Bansan ma naja wani dakikin tsakiba,jinai Annie tace"subhanallahi khairat,kina lafiya kuwa."
Gyara kwanciyata nai nace"nothing."
"Karya kike,kinsan karya dai ko to ita kike khairat don haka gaya man mekedamun ki."


Kwallah suka cika man ido,bazan iya boyewa Annie damuwata ba,don koda can itace kawar shawarata,duk da ga yah meenah.
"Inajinki kishare wannan kwallar kisanar dani."


Ajiyar zuciya na sauke inajin tarin haushinsa cikin zuciyata,
"Annie wacece *zulfa,a*."


"Zulfa,a!"ta sake kiran sunan kafin tace"ina kikaji wannan sunan."


"Annie nidai wacece."
Shiru tayina wani lokaci kafin tace" *MATAR DA AREEF ZAI AURA CE.*"
Lumshe idona nai inajin yadda kirjina yake duka,ganin na ki cewa komi yasa tace"ya akai kika tambayeni."
Numfashi na sauke nace"d'azu ina wajen ummi naji yace zaije wajenta."
"Toke miye naki aciki,kina fama da takabarki,kisamu ma kisauka lafya shine burinmu,kifita sabgarsa ko har yanzu kina nan kina dakon sonsa."
Runtse ido na nayi inajin maganarta ta karshe ta sokan,"Aa Annie nima ban saniba,amman tsanarsa tafi karfi cikin zuciyata,duk da cewar idan nace banson yah nayi karya Annie,Amman wlh tun da yai sanadin mutuwar mijina naji natsaneshi,banson ganinsa ko kadan sannan kuma gashi baimun gaisuwaba."


"To kishin me kike dajin zai aure"
"Ni ma bansani ba amman insha allah annie zanfita harkarshi."


"Stop da dai yafi,don sonake yadda ya baki wuya kema kirama,munanan zaizo ya sameki."
Munjima muna hira da Annie tana ban shawarri masu ma,ana har mukai bacci.


πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•


"Wai kana lfy kuwa Areef,ni bantab'a ganinka cikin irin wannan condition dinba,tunda ka dawo na lura baka da wata walwala,ni amatsayin dan uwanka kuma abokinka bazaka iya sharing problems dinka dani ba,atleast ai nabaka shawara,inkuma lallasheka koda banyi maka maganin abunda yake damunka ba."


Kwance yake kasa yayi filo da hannunwansa,kafarsa kan daya,yana girgizata ko sawu cikin da yake sanye dasu bai cireba,idonsa akulle yanajin duk kalaman jahid.
Mezaice mashi dawane idon zai kalli jahid yace yabashi shawara kan abunda ada suka samu sab'ani dashi,sukai kaca kaca ina it can't.


"Shikenan Zan kyaleka kuma wallahi kaji rantsuwar dan musulmi muddin kasake nayi promise akan ka zakasha mamakina,don bazan sake damuwa da damuwark ba,tunda bankai matsayin da zaka fad'aman matsalarka ba."
Yajuya ya haye gadon yaja bargo.


Aranshi yake ta magana"kayi hkr jahid inajin kunyar kallon idonkanin gaya maka, ABIN CIKIN RUHINA ce ke azabtar da ruhina,akullum kaunarta sake azabtat dani take,bansan har sai yaushe zan huta da masifar so ba,nikuwa soyayya bata sona,na girma da kaunarki azuciyata tun banson kaina ba,gashi na azabtar dake atare a daliliba duk don in nuna ma waana ke tunin ina sonki cewar ni baki gabana,shin kema kina cikin masu ganin cewa baki gaba,kiyi hkr kiyafewa yayanki masoyinki baida kamarki duk cikin zuciyarsa,da sonki nake kwana nake tashi,koda wannan kika barni kadai ya isheni,insha Allah bazan sake rasa kiba karo na biyu,nine mijinki nine wanda zamu kare rayuwarmu tare,Allah yaga Abunda ke raina shiyasa ya dauke mijinki,don yasan bazan iya cigaba da rayuwa ba batare dakeba,duk wani abu danake borene amman bagaskiyar lamarin kenan ba,kiyafe man inasonki ina sonki inasonki,wlh nai ma kaina alkawarin mallakarki koda mutanen duniya zasu taru kaina don hanawa...................wannan dare Areef ya b'atashi ne yana kua da idonsa,akan son ABIN CIKIN RUHINSA ganin kuka da sabbatu basuyi,yasa yatashi yaringa jero salloli yana gaya ma ubangiji......duk abunda yake Jahid yana jinsa,dariya kurin yake cikin duvet don yasan tatsiniyar gizo bata wuce ta k'ok'i.


***********


Yau salma tazo tana kuka duk ta tada mana hankali,kuka take sosai kamar ranta zaifice duk mun tusata gaba sai tambayarta ake ta kiyin magana,ummi daman har yanzu haushinta takeji,ganin takiyin shiru kuma taki fad'an abunda yafaru,yasa tatashi cikin fushi tafita tana cewa,
"Yau ga yalbura uba,do ubanki ana tambayarki kina yiwa mutane shiru,to ki kwana dubu kinyin kuka ni kunga tafiyata inada abunyi."


Ummi badai fad'a ba ba,atab'ota ba ma wace Allah cika bakle antab'ota,kukanta taitayi har lokacin da su yah jahid suka shigo sun dawo daga office.


Yah jahid yace"lafiya me ya sameta haka take kuka."


Maah tace"kilan kai ta fad'a maka mukan ai har mungaji da tambaya."


Ni daman ina gefe zaune k'asa na baje ina cin gyad'a,cikinnan ya fito kamar wata randa,duk tambayar da yake mata tai ki bashi ansa yace"to Allah yabaki sa,a bari na wuce nai wanka."


Wata tsawa da yah Aref ya daka mata saida na firgita zan ruga,saboda tsananin karfin ta.
"Ubanwa zaki tusa gaba kina wa kuka ana tambayarki kuma kinwa mutane shiru,zan b'ab'b'allaki wlh anan wajen idan nasake jin shashshekarki saina farfasa bakinki sakarai kawai common tell them what's ur problem."


Runtse ido nai saboda yadda yake magana kamar zai haukace,du yagigitani wlh.
Saiga salma tayi tsit kamar ruwa yacita muryarta bata fita sosai tafara magana.
"Maah,Ameer ne."sai hawaye sharrrr kamar ankunna famfo.......cikin dakakkar murya yace"meyasami Ameer din,mutuwa yai koko baida lafiya."
Tana gunjin kuka tace"Aa,dukana yayi shida matarsa." (kasancewar bayan tafiyar su khairat yawon shakatawa Abbu yakirashi andaidaita ,amman yace shifa aure babu fashi sai ya auri raihana Haka dai aka samu aka sasanta ta koma akakuma yi auren sada raihana)


"Mekika masu suka dakeki."
Cewar yah Areef tace"yah kullum yana d'akinta sai yayi sati biyu bai dawo wajena ba,kuma banda damar dazan ce meyasa. sai yahau dukana,kuma duk abunda tace mashi dashi yake aiki bai yin bincike kawai sai yahau bala,I yana cewa shifa sai yasakei idan iskanci zanmar,ban girmama matarshi inko har ban girmamata to shibazai iya zama dani ba...........tasake rushewa da kuka ta cigaba da cewa kuma banda lafiya yaki kaini asibiti,amma kan idona zai daueta sutai yawo,yanzu jiya inajin yunwa kwana wajen goma sha batayin abinci dani saidai inroko makota,shine nace bazan iyaba nashiga kitchen na dafa taliya naci shine da ya dawo tagaya mai,yahau mun masifa harda marina nikuma narama shinefa yace intaho gida akoya man tarbiyya."
Taciga ba da kukanta bansan sadda nimanidonanyacika da kwallah ab,na matsan kusada ita ina kuka nima ina lallashinta.


Shiru yayi baice komi ba Annie kuwa sai fad'a take kamar zata ari baki,
Maah tace"ni wannan aure naki salma yafita raina kwata kwata wlh,kullum babu zaman lfy kodayaushe ke yar yin yaji saiyace kitaho gida sabda baidaukeki da daraja ba,zai zaizo kau ya same mu muba iyaye banza bame,bakuma don bamu sonkiba,don haka tashi kiwuce ciki nasan abunyi,jibi duk yadda kika lalace kokadan aurensa bai anfaneki da komi ba sai azaba."


Ciki ta wuce tana share kwallah,nima ina shashshekar kukana don har cikin raina taban tausayi......du tashi sukai kowa yawuce bangarenshi inanan ina matsar kwallah,
Kallona yai ni nama mance yana wajen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login