Showing 18001 words to 21000 words out of 69834 words
naji k'wallah ta taru idona........sharewa nayi nayi wanka na tare da alwallah nafito har lokacin hirar su suke ta samari,wani zubin sai su yab'oma gana wanda daji dani suke,ban sake kula suba na hau yin sallata nagama nafara shafa mai inaji raihana nacewa,
"Saiki kula kinsan ana iyayin komi don aga anrabaki dashi,don kinsan y'anmatan yanzu sun b'aci da bin maza kina zaune da saurayinki lafiya saidai kiji wuf anfige,kinsan ma wani abun haushin wallahi nakusa dakai shine zaki samai da wannan hali,kidai kula wallahi."
Kad'an ya hana ban tankaba,saboda maganar takai mani mak'ura don har zuciyata wani irin ciwo take,haka suka cigaba da hirarsu turarena nashafa duk jikina,sanan na saka kayan doguwar rigace marar nauyi ina gama wa ana kiran isha,i sai kawai na tada sallah sai lokacin tayi niyyar tafiya.......fita sukai naci gaba da salla ta ban fito ba sai wajen takwas,d'akin maah na shiga na sameta suna waya da ummin Dubai........zama nayi gefe injiran su gama har nafara bacci sannan naji tana gyaraman kwanciya,tashi nayi ina mik'a tare da hamma,hannu tasa tarufe mani baki"akwai gajiya ko,gashi da ganin wannan cikin baici abinci ba"
"Nayi missing d'inki duk yau maah,wlh school akwai wuya amman fa lectures akwai dad'i maah."
Murmushi tayi tana shafa kaina tace"oh my angel kibar dai cika baki kwanan nan za kifara mana kukan kingaji."
Shagwab'e fuska nayi ina sake narke mata nace"maah kinga dai salma ko."
Maido hankalinta tayi kaina tana sha fa kaina tace"mekuma tayi maki dear."
Na gaya Mata abun da ya faru d'azu..........shiru tayi na d'an lokaci kafin tace"my angel karki biyeta,bake ba harni nan salma ta canza mani daga halin dana d'orata akai,tabbas akwai abunda yake faruwa,fatana kici gaba dayin hakurin dana sanki dashi,karki ga don na hana Aurenki da yayanku kiga kamar ban sonki,aa my angel ilove u more than expected,haka kuma ina duba abunda yadace daku ne,inason har bayan raina Areef ya kasance yayanku mai share maku kukan ku,koda aure kukai kunada babban yaya da zai kula da lamarinku.........kid'auka dama babu aure tsakaninku kinji ko angel d'ina.......karki saka damuwar komi cikin ranki Allah zai kawo maki miji nagari na nuna ma sa,a sannan kiyi kokari ki nuna ma Abbunku cewar komi ya wuce wajenki hakan zai saka ya daina fushi dani,ko kinason yayita fushi dani."
"Bana so maah insha Allah zan bashi hkr yadaina fushi dake,aman maah kija ma salma kunne wallahi kar wataran takaini k'arshe,ni wallahi maah tun daga randa akai abun nan nituni na yafe shi cikin zuciyata,to akan me zata ringa yayatani cikin friends d'inta.........wannan cin mutuncine.......sallamarsa tasaka nayi shiru ina kwance har lokacin kan cinyar maah tana shafa kaina...........idasa shigowa yayi yazauna gefen da nake........yadda ya canza fuskarshi daga shigowar sa yasa ni tashi daga kan cinyar maah,kallon k'asan ido yake mun bansan fassarar da zanba kallonba.........gyara kallabina nayi har lokacin idonsa na kaina nace batare dana sake kallon inda yake ba.
"Maah bari naje Wajen abbu inci abinci dama wajenshi zanje na biyo in gaidaki."
Kallon Areef tayi ta b'allamai harara tace"haba my angel daga shigowar yayanki zaki ruga."
Ina nu far k'ofa nace"Aa maah dama yanzu zan tashi idan ya tafi anjima mun ida maganar,saida safe."
Nafice inajin dukan da gabana keyi yana sassauta,don yanzu wani irin tsoransa nakeji har cikin k'ok'on raina.....wajen Abbu naje nayi sa,ar kuwa lokacin yake cin Abinci.......zama nayi nasaka hannuna kamar yadda yasa nashi,kasancewar Abbu baya cin tuwo da spoon muna hira muna ci har muka gama,nan yake gaya man yah shahid ranar monday zaidawo Anty shida kuma sai Tuesday zata zo weekend........naji dad'i sosai don nayi kewarsu sosai.....nasiha yashiga yimun cikin hikima da jan hankali har yazo kan batun shekaranjiya......cikin tattausan lafazi yace"ta alkairi kinsan cewar duk abuna kaga baka samu ba da hakan ba alkairi bane,don haka kid'auka cewa yayanku dama ba mijinki bane,kiyi hkr insha Allah mijinki zaizo nagari mai nagarta,fatana kisaka tawakkali da hakuri kinjiko inhar kinada damuwa kisanar dani karkice kibar abun ga zuciyarki,don zai illataki karkiji komi ta alkairi na komi kikeso sanar da Abbunki inhar ina dashi zan maki."
Godiya nayi mashi tare da yi mashi alkawarin cire damuwar,sannan nace yajawa salma kunne akan abunda takeyi,na gaya mashi abunda ya faru don gudun abunda zaije yadawo.......shima ransa ya b'aci yace inbarshi da ita,har zan mashi maganar zaman hostel su yah jahid suka shigo shida dodona don yanzu sunan dana rad'a mashi kenan cikin zuciyata......tashi nayi nayiwa Abbu saida safe,don banson abunda zai ringa had'amu waje guda.
Mrs bb ceππ»[6/1, 10:22 AM] Anty Ushe: ππππππππ
*_ABIN CIKIN RUHINA_*
Written by [Mrs bb]
Mom muhsen ce
*____________________________________*
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
18.
Har nakai k'ofa Abba yace"ta Alkairi zonan."
Kamar in zura aguje haka naji.......Amman babu damar hakan,kamar wadda kwai ya fashewa aciki haka nake tafiyar,inda na tashi na koma ina jin bugun kirjina yana sake yawa,don har ga Allah atsorace nake gani nake kamar zai kawo man duka.........
"Kamar kina son fad'an wani abu ko."
Yak'e nayi nace"aa Abbu babu komi."
"Banson gardama kinsani don haka menene."
Lagab'ar dakai nai kamar zanyi kuka nace"Abbu sonake na koma hostel da zama,idan ina can sai nafiyin karatun sosai,nan gida wani zubin inason yi wani abun zai d'auke man hankali."
Kafinma Abbun yabani ansa yayi zak'al yace"Abbu babu wani hostel da zata zauna,duk salon ta biyewa abokan banza aringa yawo ga gari,idan ma na sake jin kin anbaci zaman hostel saina tattakaki,tashi kibamu waje."
Kuka nafita inayi saboda haushin abunda yace.........yauma wajen yah meenah nakwana,mun raba dare kowa na bin abunda akamana jiya,nice searching ga computer banyi baci ba sai daya da rabi nayi bacci..yah meenah ta rigank kwanciya............
********
Rayuwar ta mik'a taci gaba da kasancewa yayinda karatunmu yake tafiya successfully,duk da irin yadda lectures suke zafi hakan bai hana ni jin dadin suba,agajiye lik'is muke dawowa don yah meenah tana rigana,su sunyi gudun duniya sukai 4:35 pm mukau 6:oo pm wani zubinma idan abunyayi zafi har lectures din 8:oo to 9:30 muke........kuma haka zan dawo gida sex in yi wanka da sallar magaruba inci abinci sannan in koma,duk wannan wuyar yah baijin tausayina na zaun hostel,shiyasa gashinan duk na rame cikin abunda bai gaza 2 to 3 weeks ba.......suma yanzu ba zaune suke ba kasancewar sun samu aiki yah jahid dama engineering yayi to yanzu b'angaren yake aiki,cikin wata guda sun sake komawa wasu handsome gays......duk wanda ya gansu yasan suna kwanta kudi Yah Aareef kuma Act ya yi zane zanen gidaje da sauransu..........tsakanin sa da salma kuwa bazance komi ba,don wata irin kulawa sukewa juna,itace abincin safenshi idan zaitai ofis itace lunch nashi itace dinner,gyaran b'angarensu ko karatunta bata bawa muhimmanci ba kamar yadda take kaffa kaffa da duk abunda ya shafeshi,zuwa yanzu babu laifi ni da ita muna magana tunda Abbu ya kirata gani gata yayi mana nasiha da fad'a,har hira munayi babu laifi Amman ba kamar da ba,sosai suke buga soyayyarsu yah shahid yazo hutu satinsi biyu yakoma don sun kusa kammalawa.......Anty shida ma tazo kwananta biyar ta koma zuwanta na fahimci wani abu,akwai boyayyar alka itada yah jahid....nadai yi shiru don nasan basu son asani sai nan gaba,bai wuce kuma kammala karatunta.
Don inna mahaifiyar Abbu tafara maganar ya kamata a aurar da su yah Areef hakanan,karsu tsohe agida..........nasan har yanzu ba agaya mata zancen shi da salma ba,sai nan gaba.
Nida yah Areef kamar mage da b'era dana hangoshi zan kama gudu,ko muryarsa najiyo zanfece wanan abun yana konama shi rai,haka Anni abun yana bata haushi...tayi man fad'an har ta gaji ta rabu dani,haka maah tayita lallashina tana cewa"haba my angel dina kidaina gudunshi yayankine badodo bane,kinsan hakan haushi yake bashi,idan ya waiwayoki tau babu ruwana,kisaki jiki dashi babu abunda zai maki."
Wani zubin ina kuka zance"wallahi maah ko had'a ido mukai hararata yake,tsoran kallonsa nake bazan iya zama inda yake ba,kiyi hkr maah."
Hardai Abbu Da da dady maah ta gaya mawa aman babu abunda ya canza.
Yau ban samu halin dawowa sex ba,kawai nayi zama na wajen husna har mukai lectures na 8 muka gama lokacin goma saura minty ashirin......duk tsoro ya kamani Abbu nakira nace ya turo driver ya d'aukeni........"ta Alkairi ai hamza yatafi gida tun d'azu bari naturo maki yayanku."
Ya kashe tunani nafara to wane yayan kenan,Allah yasa yah jahid ne, don nasan shikad yake zuwa d'aukana.
Hira muke da husna tana cewa ingaida mata yah shashid.
Dariya nayi nace"yarinya takamu da son the handsome din gidanmu,nama manta ai ingaya maki tun last week yakoma,saidai inbaki no dinsa."
Murmushi tayi tace"uhm kawai dai tun randa naje maki yawo naji ya burgeni,jinina ya had'u danashi."
"Don't mind friend Zan had'a wannan kaunar insha Alah."
Dariya sukai suna cigaba da hirar.
Abbu suna hira da Dady kairat ta kira yace,
"Bari naje na d'auko khairat,yaran nan nasan basu shigo gida ba.."
Dady yace"inhar kana son daidaita tsakanin yaran nan biyu Areef da khairat dole sai kana had'asu wuri guda,ma,ana kana kusanta su da juna misali kaga yanzu babu mai daukota to katura areef yaje ya taho da ita,kirashi awaya nasan zuwa yanzu yana kan hanyar isowa gida."
Jinina kai Abbu yayi yace"shawara mai kyau."
Wayarsa yaciro yafara kiranshi,
"Abbu gashinan na kusa isowa wallahi yau bak'i nayi daga canada."
"OK ba damuwa Amman kabiya school dinsu khairat ka d'aukota babu driver yatafi gida."
Jiyai jijiyoyin jikinsa sun tsinke,bazai iya musuba dole yace"to kawai."
Mrs bb ceππ»
[6/1, 10:22 AM] Anty Ushe: ππππππππ
*_ABIN CIKIN RUHINA_*
Written by [Mrs bb]
Mom muhsen ce
*____________________________________*
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
19&20.
Kwana yayi yanajin gabansa yana fad'uwa,lumshe ido yayi ya bud'e ya najin gajiya na bin duk kanin gab'anshi,shiyasa yake tafiyar a slow kamar maijin bacci,garin akwai duhun dare ga iska mai dadin shak'a da ratsa jiki,ga dukkan alamu ma hadarine don su weather su haka take,ayi sanyi ayi zafi wataran ma ruwa zakaga anwuni anayi.......get din makarantar yashiga duk sai y'an tsiraru ke yawo......muna bakin wani department na hango motar yah jahid,don duk tunanina shine saboda motar irid'a yace.
"Kinga husna labarin gay din nan bazai k'areba bari kiga ni ga yah jahid can yashigo."
"Aikuwa sweetie daga nan zanjuya don idan nace rakaki zanyi toni babu mai rakoni,don wallahi tsoro ake badawa irin wannan time d'in."
Sara mata nayi nace"bakida case sweetie,good night ayi mafarkin yah shahid."
Dariya tayi tace"ok kekuma kiyi na Dr MK."
Murmushi nayi najuya ina tafiya sauri sauri,don daga inda yake hangena nima nake hangenshi akwai d'an nisa babu laifi,hakanan naji kafafuna suna hard'ewa,jikina yacanza gab'a daya gabana yaringa fad'uwa.........innalillahi wa inna ilaihir raju,un na anbata,saboda aduk sanda najini cikin wannan condition din to tabbas dodona nawajen,saboda tsabar tsoransa dana sawa raina jikina har ya saba muddin yana kusa da inda nake tunkan idanuwata suyi tozali dashi jikina zaifara rawa gabana yana faduwa.......jikina amace na isa bakin motar hannuna karkarwa yake,Allah yasani inajin tsoronsa fiye da kima,more excspcialy tsawarsa idan ya kwatsa man ita.
Murda kofar nake tak'i bud'uwa.......shikuwa kallonta kurun yake,kafin yaja k'aramin tsaki yabude mata da kanshi.....ina kerma nazura k'afata na dosana duwawuna na zauna dandanan naji idona yacika da ruwa,kuka keson kucceman bansan daliliba,kodan banson abunda zai kusantani dashi daidai da second banson mu had'u.....tada motar yayi yafice cikin sanyinsa kamar baison tukin,tafiya suke iska na kad'asu don glass d'in tagar wjena sauke yake k'asa,dama kuma sauken na ganshi.
yayyafi akafara iska yafara man yawa,amman banda halin cewa zan kulle rawar sanyi nake tunda amotar ma AC ya kunna kuma k'arshe take.......jinai yadakan tsawar danake tsoron karyamun har muje gida.........."ubanwa yace kisauke man glass,zaki maidashi kosai naci ubanki,stupid girl."
Hannu na yana karma nasaka namaida hawaye suka wankemun fuska,inasharewa karyaga ina kuka nan ma wata masifarce......ina gogewa wasuna zubowa."zanci ubaki wallahi kukan ubanme kikeman dukanki nayi,ko yankar naman jikinki nake,ohhh ga mala,ika aza,ilunki ko dake nake kinaman banza."
Yafad'a cikin tsawa.....daidai sanda aka shek'e da ruwa dama kuma muna gaf da gida.
Bansan sanda wani kukan ya kucceman ba,dukewa nai nasa kaina cikin cinya naita rera abuna.......kuka nake sosai mai cin zuciya......banza yayi mun har muka iso gidan,nibanma saniba najidai ya tsaya ban d'agoba kukan kirun nakeyi.........fita yayi ruwan yafara dukanshi ya lumshe idonshi,yanajin dadinshi kamar yaita tsayuwa cikinshi har ya kare......zagayowa yayi ina nake zaune yabude k'ofar jinai kurun ya kamo hannuna nafito,rufe motar yayi yajani muna nufar cikin gida.......hannunsa cikin nawa ga ruwa yana sauka kanmu har lokacin kuka nake amman can k'asan makoshi,saboda muryar kanta ta dishe.......idona rufe yake nasa hannuna da abayata na rufe fuskata,shike yiman jagora wannan halin damuke naji tsikar jikina tayashi yarrrrr....... Sanda mukaje wajen hawan step din shiga main falon......jinai kirun an sab'eni baidirnine ko inaba sai d'akin yah meenah......idonta biyu lokacin kallonmu tayi tace"yah me yasameta"
Direni yayi kan gado yace"gatanan ki tambayeta" yafice tashi nayi nai jifa da abayata dake k'amshin turarenshi,har lokacin kuka nake sosai jin har lokacin mayataccen k'amshin baibair jikina ba yasa nahau cire doguwar rigar jiina ina cewa,
"Tsinanne wallahi sai kabar jikina,tunda banan aka haliccekaba.......ga hawaye share share.....yah meenah kallona kurun take,ganin nacire kayan ma bandaina jinshiba yasa nashiga wanka.....naita dirjar jikina saida nagaj nafito.......dariya kurun yaya meenah kemun babu sassautawa,haushinta ya kamani shiysa har nayi bacci ban tanka mata ba.
************
Koda yaje d'aki takalmanshi kurun yacire ya zube ga kujerar falon su,kanshi sama idonshi kulle,iskar bakinshi kurun yake fesarwa,kasancewar wannan dabi,arshi ce idan yana cikin halin damuwa.
Jahid daya fito wanka ya samai awannan hali,sai bai kulashi ba,don yasan halin kayanshi har yagama shirinsa Areef nanan inda yake,karshe sallah kurun yayai yazo ya kwanta kan kujearat,daya tashi.......jahid kallonsa kurun yake don wannan ba sabon abubane wakenshi,saidai nayau yasha banban dana sauran lokutan,don Areef baya kwanciya da kayan jikinshi,duk runtsi zai canza kaya amman yau gashi ya kwanta dasu,bama manya bane masu sauk'in bacci jeans ne da t shet jikinsa,da wannan mamakin yayi bacci.
πππππππ
Washe gari bantashi ba sai twelve,kasancewar banda lectures sai 2:00 pm Abbu nanan tunda nai wanka n shirya najena gaido Annie har take tambayata meya saman jiya taga Areef yashigo dani.
"Annie turgud'ewa nayi nazo shigowa k'ofar falo,kinsan daman wannan wajen ba,a wuceshi da sauri,sai kurun na fad'i shine ya taimakeni."
Nasan idan ba haka nace bah banda wata karyar data wuce wannan.
"Aikuwa nasani tunda nima yasha kadani,kiringa bi sannu da yarintarki karya gurguntaki,dasauki k'afarko."
"Eh naji sauk'i sosai nashafa man zafi awajen ."
Daga wajen annie wurin maah na wuce, bata falonta na wuce uwar dakarta.......maah ce zaune kan dardumar tsakar dakinta kafafunta mik'e yah Areef ne kwance kan k'afafunta, salma na gefe tana dama mashi fura,gallala nayi ina kallon ikon Allah,dukda bawani abubane da bantab'a ganiba,amman nai zaton zuwa yanzu yah yagirma da wannan alon na yara,ai sai yabarmamu.....kamar injuya naji amman ganin duk sun ganni yasa na idasa,gefen maah na zauna ina gaidata,nacewa salma"yau bakije makaranta bane."
"Fuskar ta duk ta yamutse kamar tayi kuka,tave"wallahi banjeba yah nebaida lafiya,bazan iya zuwaba."
Kallonshi nayi idonsa rufe ruf,eyelish dinsa sun kwanta kamar na mace,
Can k'asan muryata nace"sannu yah Allah yasa Wake."
KO ma ah dake musadani banyi tunanin zatajiba balle salma dake d'an nesa damu,amman shi dake kwamce kan cinyarta rasss cikin kunnensa,yace"Ameen."
Lab'b'ansa kurun zaka gane kasan yayi magana,duk da haka ni naji jinai maah tace"baki gaidashi da jiki."
Mik'ewa nayi nace"ai nayi mashi bari nake waken Abbu kafin time yayi."
Banjira cewarta ba nafice,ina mamakin salma saboda wani ta kizuwa makaranta,nalura yanzu saboda shi kokadan bata son karatun.....wata zuciyat tace ita tasani.
Waken Abbu mu kayi lunch dina,ganin yana cikin yanayin jin dadi yasa nace"Abbu dongirman Allah kayiwa yah Arref magana yabarni nakoma hostel,wallahi sainafi jin dadin karatun kagafa wataranar har ten nake kaiwa ban iso gidaba,plsss Abbu don Allah kayi amshi magana."
Murmushi yakeyi yace"ta Alkairina kean,kindai aida yayanki kamar wani dodonki ko."
Kaina na k'asa ina wasa da yatsuna nace"Aa Abbu ba haka bane wallahi shine yake mun tsawa,Kuma ni banaso ko had'a ido mukai sai ya hararenifa,wallahi Abbu yah Areef ya tsaneni yanzu."
Girgiza kai yayi yace"Aa ta alkairi karna sake jin haka daga bakinki yayanku bazai tab'a tsanarkiba,kin kasa fahintarsa ne kisaki jikinki dashi kudawo kamar da keda shi."
Icon dandanan ya kawo ruwa,don basusan irin tsanar dayake mun ba,cikin karyewar murya nace"Abbu pls"
Yah jahid ne yashigo yace"ta alkairi ta shirya in sauketa makaranta."
Goge kwallata nayi ina gaidashi,
Abbu yake gaya mashi abunda nakeso.
Murmushi yayi yace"karki damu inhar hakan shine mafita tokiyi don koni ina baki goyo baya zaman hostel din fiye da kima,don inason ganin ta Alkairin Abbu tayi karatu sosai dazai saka tayi passing."
Murushi nayi mai kyau naji dadin kalamanshi nace shikenan zan mashi maganar inkuma baiyarda bafah.
"Abbu yace zaima yarda ai Areef nakine babu mai shiga tsakaninku ko ko jahid."
Dariya yayi yace"sosai kuwa Abbu."
Ahaka nabaro wajen natai nashirya yah jahid ya wuce dani makaranta.
Mrs bb ceππ»
Mom muhseen
[6/2, 8:21 PM] Anty Ushe: ππππππππ
*_ABIN CIKIN RUHINA_*
Written by [Mrs bb]
Mom muhsen ce
*____________________________________*
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
21.
Yau lecture biyu garemu sai pratical d'aya,shiyasa muka tashi da wuri.......husna da wata qawarta rahma suka rakoni bakin get muna tafe muna fira,rahma tace"kin san khairat DR MK fa yana ciki,don wallahi ydda nakejin labarinsa wajen wad'anda suka fita abu babu sauk'i,baida kirki ko kad'an kuma ga tsanani wajen test ko exam,amman abun mamakin shine yau da ya kama mu muna noise nai zaton walh korar mu zai sai naga baice mana komiba."
Jaki naja nace"shine kuma yace maki rahma inason khairat."
Husna dai dariya take ba tace komi ba,
"Ni bance yace haka ba,Amman kina dai gani yadda muke addabarsa da surutu class bacin ko ranar da yafara zuwa yayi mana kashedin cewar babu abunda yatsana sama da makara da noise,kuma duk wnda yshiga cse dashi yabani."
Girgiza kai nayi nacewa husna"wannan qawartaki bata da kan gado pls kina ringa kwatanta mata pls."
Me husna zatai ba dariya ba,rahma ranta ya b'aci rakiyar da batai ma kairat kenan ba.......munata dariyar tare nace"haba wlh kina fama da kwashe kwashen abokai marasa kan gado,shiyasa fa ni kinganni nan ban wata qawa data wuce ke,kema don naga kin zo daidai dani ne,inbacin iskanci ko ya akai tasan haka."
Husna na dariya tace"kika sani tashiga zuciyarsa ta gano."
Tsaki naja daidai munzo bakin get nace''ki koma yamma tayi sosai.......motar dake shigowace ta katseni.
Duk makarantar babu mai irin motar in bashi