Showing 3001 words to 6000 words out of 69834 words

Chapter 2 - ABIN CIKIN RUHINA BY MISS BB.txt

Miss Bb   

10 Jul 2024

8261

mik'o nata, hannunta yana rawa ta mik'ama shi, shirun da sukaji yayi yasa kowa ya tsareta da ido.


Abbu yace,
"meenah garin ya haka,kinsan wancan Karon ma saida mukai fad'a dake akan hakan ko, to donme zaki sake kawo mani irin sa,ok don wancan na hana Adokeki shiyasa yanzu ma kika sake ko."


Hawaye keta zarya akan fuskarta, bakinta rawa yake tace,
"wallahi Abbu ba laifina bane wannan Karon, Yaron gidan Alhaji garba ne duk sanda nake rubuta exam d'ina sai yayita copying d'in nawa, nace masa yadaina yak'iya har yaja Anty cire mani rabin mark d'ina,kuma duk sanda na hana shi Idan akai break sai ya d'aukar school bag Ya sace mani books,ya yaga ko nakai shi k'ara ni ake duka........ta fashe da kuka."


Taba kowa tausayi wajen shiyasa Areef ya ki hukuntata ba, yace zaije yaga principal d'insu idan akai hutu.


"salamatuna ingani naki nasan bazan samu matsala dake ba."
Jikinta duk yai la,asar saboda tana gudun atab'amata y'ar uwarta.


"Aaaaaa Lallai salamena irin wannan cinyewa haka, gaskiya kin cancanci rakiyar yayanku zuwa UK.......kagani Areef wallahi result din yayi kyau sosai, itace overalls d'insu duk term wallahi naji dadi."


Ansa yayi yana k'ayataccen murmushi wanda daka gani Kasan yana cikin farinciki,jinjina kai yayi yace,


"please don Allah Mu bata clap."
Aikuwa duk aka tab'a mata Amman banda ni saboda bana cikin ma hayyacina,saida naji yace man.


"ke ba zaki tab'a ba ko,oya clap for her."


Jikina yana rawa na tab'a mata.


Abbu yace na bashi nau, Nayi fik'ik'i ina raba idon wanda har kwalla sun fara zaryar Su, Maah ce tace,
"wallahi Khairat ko kukan jini zakiyi sai kin fiddo result din nan idan ba haka ba, wallahi kashin tsiya yayanku zai baki."


kuka na fashe da shi nace,
"Maah bafa abani bah formerster d'in mu ne yace Idan andawo hutu zai duba Mani nawa."


Dariya duk suka saka mani banda shi da salma, Wanda ita jitake kamar ta tayani kukan, shikuwa bazan iya sanin meke zuciyarsa ba lokacin.


Abbu yace,
" ta Alkhairi,kinga dai nan babu abokin wasanki ko, to bani."
Ya mik'amata hanunsa ta bashi Amman saboda taurin kai Irin nawa gashi fah ga hannuna cikin hijab, Amman na k'i fiddo wa.......sai sharab'en majina da hawaye nake ai kawai jinai an kasheni da wani zazzafan mari,cikin kakkausar muryarsa yace,


"bani"


hannuna alokacin wata irin karkarwa yake haka na fiddo shi cikin hijab d'ina na bashi, duk ya jik'e da zufah.........fizga yayi ya mik'ama Abbu.


Salma kuka take tayani wanda ni jinai kamar andauke nawa,ashe kuka ma rahma ne don har kwallah din sun k'afe.........sai zuciyata dake wani irin masifar zafi, ga masassarar ta sake rufeni dan danan idona ya fara dishi dishi,don banajin ma abunda Abbu yake fad'a sosai.


"kin bani kunya ta Alkhairi,ina yabonki sallah Amman kin kasa Alwallah ban sanki da haka ba, kina yo first position duk term d'in duniya, Amman wannan Karon kirasa ko na nawa zakiyi sai second to d last.........banji dadi ba wallahi ko kad'an banji dad'in haka ba,shiyasa sukai maki repiting abun kunya tun kuna keji da yar uwarki kuke class mate d'in juna gashinan zatai gaba tabarki,anshi nan Areef duk hukuncin da ka ga yadace da ita kayi mata."


Tashi yayi yabar shige bed room d'insa,
Maah ta rufa masa baya.
Anni tace,
"Areef karkai saurin yanke mata hukunci ka tambayeta damuwarta, wata kila akwai abunda ya faru,yaro mai hazak'a kullum don ya fad'i irin haka bincika ake bawai hukunci bah nidai shawarar da zan baka kenan."


Mujahid yace,
"haka ne Anni tunda Kinga meenah ma tayi bayanin abunda yasa hakan ta kasance."




salma ta rungumeni tana kuka sai lokacin nawa ya dawo, babu sauti saidai kwalla dake kwarara, da shashshekar kukan.


haka kowa ya kwatse yabarmu nan nidashi da salma, mik'ewa yayi yace musamai d'akinsa.
Haka muka rufa masa baya salma kamar itace tayi laifin.


Koda muka shiga yana kan one seater Ya mikar da kvafafunsa kan table, idonsa arufe, salma ce tace gamu yah.


bud'e idonsa yayi Sunyi fitinennen jaa ko na Miye oho.
Banzan iya kallon sa ba wanda nasan ni yake kallo, naki d'ago idona,ya maida Kallonsa ga salma yace Cikin muryarsa ta sauko ba kamar d'axun ba.


"me ye matsalar swee.......Khairat."


Tabbas da sweetheart yazo fad'a sai ya fasa, tunda mukai wayau ban tab'a jin Inda yace Khairat ba, saidai sweetheart shine yau ya canza don yana jin haushina.


Salma tana kwalla tace,
"wallahi yah Aree ban sani ba, ni ma nayi nayi da ita ta sanar da ni anfi Wata Anma tak'iya,don Allah Yah kayi hakuri karka daketa."


goge mata kwallah yayi yace,
"idan ta sanar da ni abunda yasa ta fad'i exams zan mata hakurin Idan kuma har ta saka taurin kai irin na d'azu Kinga wannan,ya nuna dorina sabuwa mik'ak'k'a, to da ita zan Zaneta."


Hankalin ta ya tashi don tana masifar tsoran dukan dorina, haka bata son duki sweetheart dinta.


"ina jinki meye dalilin fad'uwarki jarabawa."


Shiru nayi masa don nayiwa zuciyata Alkawarin ko zai kashe ni bazan fad'a bah, kukana nakeyi silently ina zubar kwallah.......saida yamun tambaya sau uku bance komi ba.
Yace salma ta tashi tatafi don bazai iya dukana gabanta ba, zata Karya masa zuciya.


Tana kuka tatafi takaice dai taurin kaina ya kaishi bango yayi mun dukan da na kasa motsi, ga masassara kamar ta kasheni saida Yah shahid yazo ya kwaceni,wannan dalilin shine babban dalilin da ya saka na janyewa yah Areef, kwana nayi banyi bacci bah wanda salma ma haka tayi,amai kawai nake Shek'awa har na galabaita,nace kuma karta kira kowa haka muka ga wannan daren, ganin abun zai wuce tunani yasa ta fita Aguje taje ta sanar ma da Maah, lokacin karfe shidda na safe Abbu Ya ma tafi waje aiki.


Haka Maah suka zo suka saman ban iya ko motsa d'an yatsana......Ai yah Aree kamar zai haukace suka kwasheni sai asibiti,duk tashin hankalin da suke ciki basu Kai yah Aree ba, don afirgice duk yafita natsuwar sa........Anni ce ke kwantar masa da hankali har aka gama bani agajin gaggawa.


Mom muhsen ce
Mrs bbπŸ‘ŒπŸ»
[5/27, 8:10 AM] Mom Muhseen: πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
*_ABIN CIKIN RUHINA_*


Written by [Mrs bb]


Mom muhsen ce


*____________________________________*


*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*




5.


Hana kowa shiga akai har sai nafarka daga baccin dasu kai Mani Allurarsa.


Anni aka bari wajena da Anty shahida sauran yah mujahid yakoma dasu,salma hada kukan ta bazata tafi ba saida Yah Aree yayi mata jan ido sannan.
Shima d'in bai tafin ba zamanshi yayi duk yadda Anni ke fama dashi yak'iya,dole ta kyaleshi haka sukai ta zaman zuru har ten thirty,sannan nurse din ta lek'o tace shishiga na tashi,Amman wani Cikin su yaje doctor nason ganinsa.


Areef ya tafi Anni da Anty shahida suka shiga,


Gaisawa sukai da likitan sannan ya zauna,
Bayani yayi mashi akan abunda ke damunta.
"cewa damuwa ce ta sakar mata masassara sannan da alama ma andoketa ne hada wannan dalilin yasa fever d'in tayi zafi, sannan dole akula da cin abincinta don bata cin abinci sosai,idan ba haka ba ciwon ulcer zai iya kamata, ga magani kasiya can phamercy."


Godiya yayi mashi sannan ya fito yaje yasiyo maganin ya jiyo zuwa d'akin da aka kwantar da ita,jiya ke kamar ya kama dukan kanshi haushin kansa yakeji sosai akan abunda yayi wa sweetheart d'insa, tsoro yake kar tayi dogon fushi da shi, don yasan halinta akan rik'o.......sallama yayi Yashiga Ya ajiye magungunan gefe ya kalli Anni,


"lafiya dai ko Anni."


"da sauk'i dai tunda muka shigo ta k'iyiwa kowa magana, sai kuka da take duk lallashin munyi Amman taki yin shiru."


Kallona yayi nayi saurin kawar da idona, Ina shashshekar kuka k'asa_k'asa yana son lallashin ta Amman Idan ya yiwa Khairat saku saku babu tantama raini zai shiga tsakanin su, so yake ya koya mata tsoransa wanda nan gaba baza ringa yi masa taurin kai bah,ya nason bata hakuri dukan jiya da yayi mata, Amman ya girmansa zai kasance a wajenta ba makawa raina shi zatai, Wanda shi bazai so haka ba zai nuna yama manta da abunda ya faru, Shan mur yayi wanda dole idan ta ganshi haka tashiga fargaba...... Cikin dakakkar murya yace,


"jiyo nan nace."


Jiyowar tayi gabanta na fad'uwa yace,
"goge wannan kwallar banzai, me akai maki yanzu da zaki kama yiwa mutane kuka, kin ma gaidasu tukun koko islanci ya hanaki."


Bani kad'ai ba su kansu sunsha mamakin Areef d'in,don basu tab'a ganin yayi mana irin wannan kakkausan lafazin, sab'anin y'an kwanakin baya ko fad'a zai mana cikin taushin murya da lallashi yake yi mana, baison ma wani yaji idan kuwa d'ayan mu tana kuka kamar ya taya ta saboda baya son kukanmu,amman yau shine ke d'aga mani murya yana kwatsata dole kowa yayi mamaki katseni yayi da cewa.


"maza ki goge wannan kwallar ki gaidasu Idan kuma na dawo baki saki jikinki kamar da ba nida ke ne."


Ya maido dubansa ga Anni yace,
"Anni bari naje na kawo maku abun break, zo muje *shidah*."
sunan da shikad'ai yake ce mata kenan.


Fita sukai suka barni da Anni, matsowa tayi jikin gadon da nake ta rik'o hannun da aka cire mani drip, tana kallona kallon da ban tab'a ganin Anni tayi Mani shiba jinai tace mun.


"y'ar gidan Anni yajikin naki."


idona ya ciko da kwalla nace,
"Anni Ina kwana."


Murmushi tayi tace,
"lafiya lau yajikin naki."


"da sauk'i Anni saidai inda yah ya dokeni jiya Anni ciwo yake mun ko zaki gasa mun."


tausayi ta bata Amman ta danne bata nuna hakan sosai bah tace,
"Ayya sannu kinji bari Antynku ta kawo ruwan zafi sai agasa maki."


"nagode Anni nah ke kad'ai ke sona ko."


Murmushi tayi mata tace,
"Aa y'ar gidan Anni kowa yana sonki, meyasa kikace haka. "


"Anni yah Aree baya *kaunata* yafison salma akaina."


Gabanta ya fad'i meke faruwa haka, Khairat yarinyar da bazata Gaza shekara 13 ba tasan kishi, danne fargabanta tayi tace,
"Haba y'ar gidan Anni Waye yace maki haka, aduk cikinmu in banda Abbu da Maah babu mai son farincikin ku sama da Areef."


Hawaye suka zubo mani nace,
"no Anni wallahi yah baya sonah jiya naga haka yau ma naga haka, nidai daga yau babu ni babushi, Anni kinsan abunda yasa na fad'i jarabawa ta."


Tana kuka take maganar hawaye share_share ga fuskarta,Anni gabanta banda duka babu abunda yake, sunan Allah kurun take anbata,don wannan lamarin na Khairat to saidai akira sunan Allah kurun.


sake danne yanayin da take ciki tayi tana yak'e tace,
"Ina jinki y'ar gidan Anni,meyasa kika fad'i exam dinki har kika bari aKai maki repiting."


Wani kukan ta rushe dashi saida tayi iyakar Inda take so sannan tace,
"Anni don Allah karki gaya ma kowa kinjiko idan yah yasani sake dukana zaiyyi."


Ai Anni jitake kamar ta zura Aguje,
(πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ yo baki bari Kiji komiye tun yanzu har kin shiga rud'u.)


"Namaki Alkawarin babu Wanda Zaiji wannan maganar sanar da ni kinjiko."


share hawayena nayi nace,
"Anni tun daga ranar da Abbu yace su Yah zasu tai wata k'asa karatu nashiga cikin bak'in ciki, kullum saidai na b'oye toilet nayi ta kuka, ko idan naje makaranta inyi, har Cikin dare yi nake Anni saboda banson ya tafi, gashi maah tace idan suka tafi sai sunyo shekara shidda ko bakwai zasu dawo, Anni banson yah yayi mun nisa inaji kamar inbishi ko ince karya tafi, Anni kinsan abunda yake bani tsoro har yasa naki sanar da kowa."


Anni tayi Wata irin zufah duk AC din dake sambad'owa ad'akin kuwa, daker ta had'iye wani kakkauran miyau amak'oshin ta tace,


"Aa ta Alkhairin Abbu meke baki tsoron."


Sake share hawayena nayi Ina cewa,
"akwai ranar da sweetheart bata je makarantar islamiya ba, malamin mu ya gama mana darasin sa akan mutanen da ya halitta ka aura, da kuma wanda bai halatta ka aura bah, ban fahimce shi sosai bah Anni sai na bari da aka tashi naje har office d'in Su nasa meshi nayi masa tambaya,


"malam don Allah ko mutun zai iya Auren yayansa wanda suka fito ciki d'aya."


Kallona yayi yace Meyasa nai masa wannan tambayar nace,
"wata ce tace na tambayar mata Kai."


Jinjina Kai yayi yace mun,
"Aa Khairat haramun ne babu aure tsakanin su har abadan."


Banjira sauran bayanin sa ba na tashi na taho,
Ko drivern mu banjira ba ranar nataho ina kuka, gida ban bari ko salma tasan me yafaru bah."


"kinsan me yasani kukan Anni."


Kallonta take tana jinjina kaifin tunani irin na Khairat,kafi tace"Sai kin fad'aman."


Wani kukan ya kucce mani Nace,
"Anni ba komi ne ya sani kukan bah illah yadda nakejin yah Areef acikin raina, Anni ni Yarinyace nasan da hakan, Amman nima ina mamakin yadda akai har nasan *so* Anni bansan tsawon lokacin da na samu kaina tsundum cikin *kaunar yah Areef* ba, wallahi ban saniba kuka yaci k'arfina naci gaba da cewa, wannan abun da nakeji yasa nayi ma malam tambaya, sai kuma naji cewar babu aure tsakani da shi har abadan,kinji dalilin fad'uwata jarabawa na gaza sanar da kowa saboda dai wannan Abun kunya ne awajen kowa............kuka yaci k'arfina Anni kiyiwa Allah da manzon sa karki gaya ma kowa, don nayarda dake ke bazaki dakeni ba shiyasa na sanar dake.........."


Tabbas wannan lamarin ya hargitsa kan Anni, duk ta diririce Lallai Allah mai hikima tunda har hakan tafaru akwai abunda da Allah ya b'oye,amma Duk da haka yarinyar na buk'atar lallashi da ban baki,zatayi wannan k'ok'arin Insha Allah.


lallashina take cikin kalamai masu kwantar da hankali,tare da cewa"ki fawwala ma Allah tunda shine ya sanya maki hakan, kiyawaita sallar dare nasan ki da wannan k'ok'arin,to kici gaba sannan kiyi yak'i da zuciyarki akan shi kiringa jarumtar danne komi kikeji Akansa, Allah zai yaye maki kinjiko y'ar gidan Anni,ki rage kuka ki rage taurin kai sannan yanzu so nake ki janye daga gareshi,ban kuma ce kidaina gaidashi ba Amman kijanye mashi idan bashine yakiraki ba karkije,hakan zai saukaka maki komi kinjiko y'ar gidan Anni."


"to Anni nah Nagode zanyi Insha Allah daman ina tsoran gaya ma wani ya bigeni shiyasa nace bari ke in gaya maki, dama na yanke shawarar janye mashi."


Haka taita lallashina har naji duk damuwata ta ragu sosai.


Bajima wa Anty shidah ta shigo da Kayan break tayi mamakin ganina cikin walwala, har ina yimata dariya ruwan zafin Anni ta had'a ta d'age mun rigata na yi kwanciyar rufda ciki take Gasa mun, tana cewa ai dole yamaki zafi duba kiga yadda ya fasaki.......tana Cikin gasawar Ya shigo....... Lumshe idona nayi inajin dadin gasawar.


Gabansa ya fad'i duk ni nayi mata wannan dukan, innalillahi dole kiyi fushi dani sweetheart,amman afili sai dai yace mun sannu kawai, tunda nace Yawwa ban sake ko kallon shiba komi Anni tayi mun, brush da wanka ta kuma bani abinci naci, Zuwa can saiga Maah da Dadyn meenah sai Abbu, sunjima kafin Su tafi sunata tsokana ta.


Har aka sallameni ba muyi wata magana da shiba, haka muka koma gida salma sai nan nan take Dani, idone nawa kawai.............


Na warke sumul Amman na shigo da Wata sabuwar d'abia ta rashin magana, bana shiga shirgin kowa haka duk maganar da zakai mun zan tarasu in baka one ansa.


Anni ce kurun nake hira da ita ko salmar na banzatar da ita,duk Inda hankalin Areef yake yakai k'ololuwar tashi saidai duk maitarka bazaka gane halin da yake ciki bah.


Kwamci tashi ba wuya wajen Allah har Gashi jibine tafiyarsu UK.............


mom muhsen ce
Mrs bb πŸ‘ŒπŸ»
love u fan's πŸ’•πŸ’•β€πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
*_ABIN CIKIN RUHINA_*


Written by [Mrs bb]


Mom muhsen ce


*____________________________________*


*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*




5.


Hana kowa shiga akai har sai na farka daga baccin dasu kai Mani Allurarsa.


Anni aka bari wajena da Anty shahida sauran yah mujahid yakoma dasu,salma hada kukan ta bazata tafi ba saida Yah Aree yayi mata jan ido sannan.
Shima d'in bai tafin ba zamanshi yayi duk yadda Anni ke fama dashi yak'iya,dole ta kyaleshi haka sukai ta zaman zuru har ten thirty,sannan nurse din ta lek'o tace shishiga na tashi,Amman wani Cikin su yaje doctor nason ganinsa.


Areef ya tafi Anni da Anty shahida suka shiga,


Gaisawa sukai da likitan sannan ya zauna,
Bayani yayi mashi akan abunda ke damunta.
"cewa damuwa ce ta sakar mata masassara sannan da alama ma andoketa ne hada wannan dalilin yasa fever d'in tayi zafi, sannan dole akula da cin abincinta don bata cin abinci sosai,idan ba haka ba ciwon ulcer zai iya kamata, ga magani kasiya can phamercy."


Godiya yayi mashi sannan ya fito yaje yasiyo maganin ya jiyo zuwa d'akin da aka kwantar da ita,jiya ke kamar ya kama dukan kanshi haushin kansa yakeji sosai akan abunda yayi wa sweetheart d'insa, tsoro yake kar tayi dogon fushi da shi, don yasan halinta akan rik'o.......sallama yayi Yashiga Ya ajiye magungunan gefe ya kalli Anni,


"lafiya dai ko Anni."


"da sauk'i dai tunda muka shigo ta k'iyiwa kowa magana, sai kuka da take duk lallashin munyi Amman taki yin shiru."


Kallona yayi nayi saurin kawar da idona, Ina shashshekar kuka k'asa_k'asa yana son lallashin ta Amman Idan ya yiwa Khairat saku saku babu tantama raini zai shiga tsakanin su, so yake ya koya mata tsoransa wanda nan gaba baza ringa yi masa taurin kai bah,ya nason bata hakuri dukan jiya da yayi mata, Amman ya girmansa zai kasance a wajenta ba makawa raina shi zatai, Wanda shi bazai so haka ba zai nuna yama manta da abunda ya faru, Shan mur yayi wanda dole idan ta ganshi haka tashiga fargaba...... Cikin dakakkar murya yace,


"jiyo nan nace."


Jiyowar tayi gabanta na fad'uwa yace,
"goge wannan kwallar banzai, me akai maki yanzu da zaki kama yiwa mutane kuka, kin ma gaidasu tukun koko islanci ya hanaki."


Bani kad'ai ba su kansu sunsha mamakin Areef d'in,don basu tab'a ganin yayi mana irin wannan kakkausan lafazin, sab'anin y'an kwanakin baya ko fad'a zai mana cikin taushin murya da lallashi yake yi mana, baison ma wani yaji idan kuwa d'ayan mu tana kuka kamar ya taya ta saboda baya son kukanmu,amman yau shine ke d'aga mani murya yana kwatsata dole kowa yayi mamaki katseni yayi da cewa.


"maza ki goge wannan kwallar ki gaidasu Idan kuma na dawo baki saki jikinki kamar da ba nida ke ne."


Ya maido dubansa ga Anni yace,
"Anni bari naje na kawo maku abun break, zo muje *shidah*."
sunan da shikad'ai yake ce mata kenan.


Fita sukai suka barni da Anni, matsowa tayi jikin gadon da nake ta rik'o hannun da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login