Showing 42001 words to 45000 words out of 130351 words
akan ta koma gida haka, da yake lokacin anyi sallan magrib ma sannan ta dawo gidan anan falo ta gamu da momy umaimah da jug riqe a hannunta tana ganin shigowarta tace "yawwa ummu kin dawo ko? " cikin Murmushi tace "eh mah su baffa na gaisheki,,"allah sarki ina amsawa,,, jug din hannunta ummu ta amsa sannan tace "kawo nakai kichen din mah, aa barshi ummu kije ki huta yau kinsha aiki ay"
"hmmm momy aikin ai babu yawa ma kmr ynda kike gani,,
"hmm haka dai kikace ummu,, amm gobe insha Allah zamuje dake kasuwa na siya miki kayan sawa daga nan mu wuce wajen tailor domin yaga side dinki n ynda dinkin zai kasance,
Kije kinkwanta ynxu ummu saida safe"
"to mah ngd sosai Allah qara lpia cewar ummu kanta na sunkuye,, jitakeyi kamar zatayi kuka batasan wane irin so mutanen gidannan ke nuna mata haka? Kull wata zuciyar tace kin manta da amakson (maq'iyi) dinki dake cikin gidan nan,,runtse idanunta tayi sannan ta bude su tace ''to mah na tafi Allah tashemu lpian,,"
"ameeen ummu,, "
Momy ta wuce kichen dan ajiye jug din tana fitowa itama tayi dakinta dake fuskantar na annah.
yayinda ummu ta nufi dakinta taxo wucewa ta dai dai wajen wani room wnda yake kallon na dady mua'zzam knn taji an sha gabanta har ta tsorata ma ta fara ja da baya, dan ita haqiqanin gskia ma bata ta6a tsammanin da wani mahaluqi wajen ba jin ynda wajen ke tsit sai qarar esinan dake round wajen.
qara gyara zaman mayafin jikinta tayi zuwa saman kanta ganin ynda yake binta da wani kallon raini yana ta6e pink libs dinsa yana yamutsa fuskarsa kamar dole akai masa tsayawa wajen alhalin ya fito yin alwalar sallar isha'e ne ya gantan.
Sake had'e baqaqen cikakkun girarsa yayi gabda juna yana mai zura hannayensa a aljihun jeans dinsa duka guda biyun yana tun karo inda take.
tunkarotan da taga Yanayi ne ya sata jada baya baya tana waiwayen bayanta gudun kada taci qasa zuciyarta kuwa fad'i takeyi
"na banu wayyo momma na baffa,,, nasan daman bazai barni ba wlh wnn amakson din.
Jifffff taji ta fad'a a cikin wata kujera dake gefen wajen da taken a tsaye tana qoqarin yunqurawa ne tatashi taji yasa qafafunsa wanda takalmnsa a lokacin sun kasance masu irin tsirar mutum dinnan ne a qafanka muddin ka kuskure aka taka ka dasu,,,
Tosu ne fa yasa qafafun nasa ya danne fararen qafafunta dasu tin tin qarfinsa yanada tsayen hankalin sa kwance yakama hannayensa duka biyun ya had'e su cikin qirjinsa.
Wani irin azabar zafine taji lokaci day'a ya ratsa mata kwanya bazato ba tsammani kuwa,,
da qarfi ta saki wata wahalalliyar tsuwa amman saboda muryarta dama can haka take silently shiyasa tsuwar nata data saki bai karade falon ba na qasa iyakarsa anan inda suke wato falon saman benen wnda shine inka gangare daga falon ka qara sauka qasa sai dakin ummu din.
Zumbur tayi ta miqe tsaye a gbnsa tana son guduwa amman ta kasa dole ta koma saman kujar ta fad'a da bayanta ta koma matsar kwalla kawai da suke zurarowa daga fararen idanunta hatta eye lashes nata saida suka soma jiqewa a lokacin suma da lemar hawayen nata.
bata haqura ba a karo na 2 ma ta sake miqewa abinda ya faru da ita a first round shine ya qara samunta a second round,, wannan karon baffaaaaa na kawai take kira,,, dan tanajin tsananin azabar zafin dake shigar qafafunta kamar zasu 6are haka take jinsu,,,
ba shiri tasa hannayenta tana ture qafafunsa daga kan nata tana bubbugasu da qarfi tare da fad'in "ka dagamyn qafafu na amakson zafi wayyo dan Allah ka tadamun qafa na..... sai hawaye sharrrrrrr suka ci gaba da bubbulowa daga idanunta na tsabar azabar radsdin dake ratsa mata qwalwan kanta dud bayan second.
fuskarta takama matsawa da qarfi tana rungume jikinta tunaninta kota samu relief na sauqin axabar da mahabeer ke d'ura mata ta cikin qafafunta amman ina,,,, dole ta koma kan gashin kanta dayake sake a waje wnda azaba tasa tuni mayafin datasa ta rufe kan nata dashi yayi qasa tuni tulin gashin kanta data duqunqune ya warware ya sulalo gaba dayan jikinta tasa hsnnayenta akai tana tamqe gashin Tana burgima a cikin kujerar tana fiddo zafafan hawaye,, Allah kawai take kira a lokacin ya kawo mata d'auki daga wannan mugun maqetacin,,,,
dubn watch din hsnnunsa yayi ya dubeta Yana mata wani kallon rashin tausayi irin ko a jikinsa dinnan sannan ya girgiza kai tareda gyada kafadunsa yana wani turo baki yana tabesa yace"wlh da sauran tym yarinya dan kokacin sauka na baiyiba akanki,saura 4 munts, dan kisan ma da sanin yanda kika nemi nakastamun qafa harna kwanta jinya kema sai kin dan dana hakan,
dan kin ganni nan bazan lazimci yafiya ba ga dud wanda yanemi rabani da jindadina ba na lpia na dai dai da second day'a, da gangan koda bada gangan ba
Saifa mahalicci na wlh,,,,amman badai mutum abun halitta ba irinki ma stupid 'yar qauye masu yawon bara da kwana bisa atiti buzaye, wataqil ma dis vgn ne ke ma ko?
Mutane na miki kallon budurwa,
an gama barar da mutuncin wajen kwanan hanya dan a samu na abunci mtssss mima zanyi da hausa fulani Allah sawaqa ahaka kuke mafi yawancinku baku iya komin kuba wnda zaisa ku burge mutum sai dai baqanta masa mtsss yasake sakin wani sabon tsokin..
Shiru ya danyi sannan ya dasa da fad'in "munafika kawai sumimi kasau kullum kina lullube da fuska saina yanke wannan hancin naki inga ta rashin kunya ...,,
yana maganar ne cikin cije lips dinsa tareda qara sakar mata nauyin sa a saman qafafun nata,, gabaki daya muryan ta ya dishe baiwan Allah ummu hani,, ko kukan ma ta daina sai ruwan hawayen kawai dole ta sulalo da qugunta qasa ta sa hannayenta ta rungume qafafunsa katamau tana bubbugasu iya qarfin harda cizawa da 'yan mini minin haqoranta ta jikinta sai kyarma yake,,,,,
a zuciyarta yau kam ta sake gazgata mugunta ta wannan amakson din nata lallai ta sake tabbatarwa da cewa dud gidan nan Ko kuma ma tace dud duniyar nan batada cikakken maqiyi nan kuwa daya zarta sa,, gashi ranta har wani zafi zafi takejin Yana qara yi mata na munanan kalamen da yake jifanta dasu,,
Shikuwa ynda kasan ma ba'a jikin qafafunsa take hknba haka yaji shiyasa ko motsawa baiba yana tsaye abinsa fuskar nan murtuk babu sassauci.
saida yaga lokacin ya ida sannan ya janye qafafunsa
akan natan yayi gaba abinsa yana fad'in
"gobe ma in halinki kiqara zubda abu inzo in zame na fadi wlh sai na miki mafiyin abinda kika samu ynxu buxuwa kawai dake 'yar qauye..
sulalewa tayi ta kwanta a wajen rungume da qafafunta tana shafawa jin yanda sukayi tudu ne na kumburi yasa ta sake fashewa da kuka ta kama burgima a wajen tana fad'in "wlh amakson (maqiyi) kasan da sanin cewa bazaka shani basille ba ni dakai
*da sauran kallo*
A gidan nan chief amakson wayyo momma na baffa na kuzo kuga ummun ku a yanda take rayuwa da shugaban mamuguntan duniya a gidan aikinta.. "
a haka dai da qyar ta samu ta dinga yin rarrafe a qasan tayils din wajen harta gangara zuwa dakinta ta baje anan tsakiyar dakin tana maida numfashi sama sama....
*Xexen Fasaha*
[10/11, 2:47 PM] Xainab Documen: πππ
*MAHABEER*!!!
πππ
Story and writing
by
Xayyneb π€π€
πππππ
Fasaha online writers f. o. w.
πππππ
π
Ώ3β£0β£
πππ
saida ta dan samu sauqi sauqin zugin qafar nata sannan ta samu ta koma bisa gadon ta kwanta tana mai goge qwallan fuskarta cikin sauke ajiyar zuciya.
a fili tace "ko siyoni yayi sai haka da wannan rashin qaunar da yake nunamun kamar wacce ta zamo maqiyarsa tun usulin farko,,, ni dama ban taimaka masa ba lokacin daya nemi in taimaka masan da ba'a kawo kamar yanzu ba.
wata zuciyar taji tana ce mata "kul da fad'in dama dinki akan taimakon mutum ummu hani,, yanzu ba gashi silan hakan ya haifar da alheri ba a tsakani? inda gashi ta silan hakan Allah ya kawo ku inda zaku samu abinda kuke da burin samu na aikin mommanki na hanyar albashin da iyayen naki zasu dinga samu ba kumz?
har asamu kudin sukai iyakar gejin da akace mukun ku kawo??? wannan shine ake nufi da alheri danqone yaddashi baya ka tsincesa a gaba a dud ta yanda yazo maka kayisa.
to dan haka ki daure kada ki nuna gajiyawarki akan wannan amakson din naki dake gidan nan kada kiyi tunanin cewa kibar gidan sabo dashi kada kiyi haka dan zaiji dadine shi,,,
a'a kedai kawai kiyi duba ga ciwon mamanki kiyi ta haquri akan abinda ya kawoku garesu har Allah ya kawo iyakar barinku garin nasu sai kiga kuma wazaiwa?
murmushin takaici tayo tana mai cigaba da share hawayen fuskar nata sannan tace
"zan dauki shawaran zuciya na amman fa kasani bawai na qyaleka bane amakson Allah saina rama....tayi mgnr cikin rawa rawan muryan ta na mai kuka,,, taci gaba da fadin "danma kabar ganin wai ina shiru shiru dogon zance ne ke bnda ra'ayin yinsa ne saita kama"
kamin cin mutunci iya son ranka ko???
Uhmmm,,, kwanciya tayi sosai bayan tayi add'ua ta kwantan amman zuciyar ta cike take da tunanin tawane hnya ne xata maida masa raddi shima kozaiji zafi a ransa kamar ynda yasa taji itama shima ya d'andana sa,,????
a haka har barci ya sure ummu hani tana wannan tunani,,
wnda a cikin barcin nata ne tayi mafarkin data sabayi gameda shi amman wannan karon mafarkin nasu ya sauya salo fad'a sukayi sosai kowa yayi fushi a tsakani,,,, saboda kawai wai yazo da wata mace a inda suka saba haduwa yake ce mata sonta yake itama,,yayi mgnr a tsokane amman ita ummu nan da nan ta dauki abun gaske cikin fushi ta tashi tabar gurin batareda tace masa komi ba,, da sauri ya bita yasha gabanta yana had'a hannayensa waje day'a Yana fad'in
"sorry ummu na ina miki wasa ne kinsan kaf zuciyar nan tawa babu kamarki kuma....
da sauri ta toshe kunnuwanta da yatsunta 2 alamun batason jin mgnr da yakeyi din dan bata yarda ba ta zata dai son waccen din yake da gasken kamar dai ynda yace mata daga farkon zuwan nasu. da qarfi tace
"ni katafi ka bani gu, zaiyi mgn ta rufe bakinsa da fararen yatsunta tana kallon cikin idonsa ranta a 6ace,, dole yasa shi yai shiru ya zuba mata shanyayyun idanunsa masu fadar mata da gaba adud sanda tai arba dasu kuwa,,,
da sauri ta janye hannunta a bakin nasa tana fad'in "kaimun shiru ban son ji komi daga gunka dan Allah kaji?,,, tana mgnr tana goge 'yar qwallan dake fito mata a lokacin.
ka koma wajenta ni babu ruwana da kai, ni na tsare maka kaina gu daya bana kula kowa amman kai shine kazomun da waccen???
tayi mgnr Tana nunata da yatsunta runtse idanunta tayi sannan ta juya zata bar wajen taji yasa hannayen sa ya riqo qugunta ta baya ya had'a ta da jikinsa ya matse gadaqam yana fad'in "why ummu why kinada saurin kuka kinqi kuma ki tsaya ki fahimceni? wlh nace miki da wasa nike miki ita waccen bakowa vace sai friend dina,, plzs ummu understanding mee!!!!,,, magana yake hannayensa na bisa shafaffen cikinta yana dan mata messeging,,
jin ya juyo da ita ne ta gabansa yana fad'in "kin haqura ko ummu na dan Allah??
Pleassss'!!! qin kallonsa tayi ma gaba day'a,,hannunsa yasa ya dago baby face dinta yace "dan Allah ummu na cedani wani abu mana kinji,,,zuciyana zataimun ciwo anan inbaki mgn,,yayi mgnr yana mai daura hannunta setin zuciyar tasa dud ya Marairaice mata kmr yaron goye,,,jin Yana niyyar karyar mata da zuciyar tane yasa ta sake juyawa da sauri zata bar wajennn,, wuff yayi ya sake damqota ya had'e tada jikinsa batareda ya tsaya sauraran komi ba ya cusa mata bakinsa cikin nata ya saka mata sweet alewar dake cikin bakinsa ya dinga goga mata shi a saman tsinin harshen ta yasa halshensa yana bi yana tsotse zaqin alewar daya goga a harshen nata a haka saida suka tsotse sweet dinnan dukanta sannan ta fara qoqarin janyewa daga jikinsa zata gudu sake janyota yayi a zafafe ya manne qirjinsu waje day'a tudun na shsnunta yaji sun tokare masa qirjinsa yanajin wani mugun taushinsu mai ratsa masa qwalwar kai,,, bai tsaya jiran komi ba ya ci gaba da bata wasu irin zafafan kisessssss a kan saman wuyanta da kuma saman q'irjinta yana mammatsa mata cinyoyin hannunta cikin qwarewa.
haba ai a firgice ummu hani ta qwace jikinta tabar wajen da gudu tana mai cigaba da fad'in "na barka tare da itan wlh,,,ni inada tsananin kishi a kanka kaima kasani kuma tuni,,,ban iya jurar ganin wata ta ra6eka ne dan haka bazan qara zuwa nan ba amrinin (masoyi) bazan iya juran ganin hakan ba, dan jinake kamar zuciyana ne zai mum bindiga ne da zafi in naga hakan wlh,,!!!!!
na barka daga yau shirin mu ya qare tsakaninmu nabar auren naka ma anan duknsa amrinin ..!!." Shima jitayi ya biyota da gudu yana fad'in "waittt ummu na dan Allah ki saurareni wlh ba abinda kike tunani bane,,,ke nike so ke d'ayanki ban hadaki da kowa ba plsss ummu ki tsaya ,,, karki cutar da zuciyar masoyinki dan Allah,,, saida tayi masu nisa sosai sannan ta juyo ta hangosa durqushe saman gwiwoyinsa hannayensa yasa ya dafe kansa da qarfi yana jujjuyawa,, fararen kayan jikinsa kuwa masu shara sharan nan ne kana iya gano kwantaccen mayalwacim gashin dake kwance baqi sidiq dashi a saman faffaden qirjinsa. tuni suka jiqe sharkaf da gumin dake tsattsagowa daga jikinsa na jin zafin 6acin ran da ya sanya ummun tasa a ciki,,
Miyasa zataqi fahimarsa ne dan Allah wai ???!! cigaba tayi da tafiyarta bata qara waigosa ba dudda kiran da yake qwalla mata kuwa muryarsa harta dushe wajen kiran umuuuuuu naaaa ki dawo,,
dai dai nan ta farka daga mafarkin nata jikinta sharkaf da gumi dudda iskan dake da acikin dakin kuwa,,
hannun ta tasa ta shafo fuskarta taji leman hawaye,,dafe knta tayi tana jin qunci na miye gaminta dashine dahar yake shigar mata barci harya isa ya zuwa mafarkin tane mike ma'anar hakan???
rasa gano amsar da tayi ne yasa ta fashewa da wani sabon kukan abinka daman damai saurin kuka irin ummu,, sai cewa take "ni ka fitar mum daga rayuwa na haka na roqeka amakson,,,,,
na tsaneka na tsaneka inda bakkada kirki karka qara zuwan mun a mafarki kana samun 6acin rai dan Allah na roqeka ka barni ni kadai na,
tun ban sankan ko kai waye ba kake xuwan mun a mafarki na a matsayin mutumin kirki harna yarda dakai na saba dakai mika hada halaqan aure,, amman kuma saida na sanka a lokacin na tantance cewa Ashe kai bakkada tausayi bakkada kirki miyasa me haka?!! miyasa?""!! miyasa haka amakson dan Allah ?!!!! ,
haka ummu taita sabbatuttuka iri iri wnda da qyar ta samu wani sabon wahalallen barcin ya sake dauknta tana faman sakin sabuwan ajiyan zuci.
da asuba tazo saukowa daga gado danyin salla qafafunta kuwa suka ce inaaa basusan wannan zancen ba,,, tayi tayi ta kasa nan ta sake bude baki ta soma kuka tana shafa qafafun nata da sukayi wani iriyar kumburi sosai.
tun tana kukan harta gaji,,,,
haqura tayi ta sauko tareda jan qugunta ta samu ta dafa gefen bangon gadon ta miqe tsaye a hankali ta dingi bin bangon nan a hankali kamar mai tatata na koyan tafiya harta samu ta bude qofan toilet din ta shiga tayo alwala ta dawo ta shimfida prayer mat ta samu ta daddogara tayi raka'atil faj'ri kmr ynda ta saba sannan tayi sallar asuba din ta jima zaune tana addu'a sannan ta kwanta nan qasan wajen tana mai cigaba da jan nurussubahin nata idanunta a lumshe a haka har wani sabon baccin ya dauketa.
tana nan kwance har goma na safia bata farka ba dan dama ba wani isasshen barci tasamu tayi a daren ba.
a can falo kuwa har momy umaimah ta gama had'a masu mutanen gidan breakfast bataji motsin ummu hani ba dole tasa ta shiga damuwar tunanin ko lpia ummu tk? dan bata ta6a ganin ta jima bata fito haka ba, sau tari saidai ta isketa kichen da safen tana yanka patatoes ko yam haka tana had'a musu breakfast din, kokuma tana cikin soyawa ta isketa su qarasa yin komi a taren, amman gata yau shiru?
girgiza kai momy umaimah tayi tace
"jiki da jini wataqila bata lpia ne yarinyar nan inaga".
tana wannan tunanin ne tana jera kayan kalacin nasu a can bisa dining table din.
saida ta gama taje tayo wanka sannan ta fito ta nufi dakin ummu din kai tsaye...
*Xexen Fasaha*.
Xexen Fasaha novel group ga takuπ
[10/11, 2:47 PM] Xainab Documen: πππ
*MAHABEER*!!!
πππ
Story and writing
by
Xayyneb π€π€
πππππ
Fasaha online writers f. o. w.
πππππ
π
Ώ3β£1β£
πππ
*A* nan ta sameta kwance bayan sallamar da tayi yayin shigarta room din.
mamaki ya kama momy umaimah na ganin yanda ummu hani ta kwanta ta duqun qune jikinta waje day'a kamar mai jin barci, gefe daya kuma wasu busassun hawaye ne kwance a kan kumatunta.
zama tayi grfenta Tana dan bubbuga hannunta tareda fad'in "ke?,,, ke ummu hani tashi mike damunki haka?
da dan sauri ummu ta farka sannan ta miqe zaune daga kwanciyar da take tana fad'in "mah ina kwana,,, maganar take amman gaba day'a hankalin ta yanaga agogon dakin ganin ynda lokaci ya qure mata bata farka ba,, cikin rashin jin dad'in hakan ta sake duban momy umaimah tace
"mah kiyi haquri dan Allah ban farka da wuri bane shiyasa bnje na had'a breakfast din ba, kuma,,,, kuma,,,,, tayi mgnr cikin sanyi sanyin murya tareda sartsewar hareshe. kasa ida maganar tayi tayi shiru kanta naqasa.
cigaba da nazartarta momy umaimah kawai takeyi,,, ta fahimci kamar akwai damuwa tattare da ita ummu din,,, girgiza kai tayi tace"mikikeson cewa
"ummu?,,,kibar d'ari d'arin nan fa dan Allah kinji? kisaki jiki kimin mgn normal dan Allah ummu hani na,,,,
gyad'a kai ummu hani tayi alamar to sannan tace "momy ina gama sallah ne baccin