Showing 45001 words to 48000 words out of 130351 words
ya daukeni kuma ina tashi ynzu naji jikina masassara ne"
inaga ciwon da qafana kemum ne ya saukar mun d masassarar,,, cikin tausayawa momy umaimah take fad'in "assha Allah sarki mimakom ki fad'a mun ummu sai insa mahabeer ya kaiki kiga doctor ay hospital,,mike damunki ne?
ummu hani kasa magana tayi sai fiddo mata qafafun da tayi taga ynda kumburin nan na jikinsu still Yana nan kmr ynda yake bai sa6e ba.
"subhanalla ummu miya samu qafan ki haka kokin fad'i ne?
Cewar momy umaimah din cikin tsananin tausayin ummu din da take,,
tayaya zata fara cewan d'ansu wanda sukeso matuqa gaya kamar tsoka day'a a miya shine yayi mata wannan ta'adin a qafa? girgiza kai tayi wata zuciyar tace mata "Kaiii ina bazai yiwuba,,, samun kanta da d'agowa tayi ta dubi momy umaimah tace "mah sulbe ne jia da tayils da dare shiyasa qafan nasan suka kumbura dan na bugu sosai a qafan,,, "sannu ummu Allah sawaqa to bari naje na kawo miki abin karyawanki anan to tunda ga alama ma qafafun bazasu iya takuwa ba kozaki iya ne, a hankali ta girgiza kai tace
"mah inajin kamar suna mun zugar ruwa ne bazan iya takawa ba,
tausayinta ne ya qara sshigar momy umaimah tace "sannu bakomi kiyi breakfast din zanwa doctor lurwan waya sai yazo ya duba miki qafafun kinji ko ummu na,
cikin muryar son yin kuka tace "ngd mah Alkah qara girma,,,amimm ummu karkisa komi a ranki ke a matsayin diya na daukeki,,ina zuwa bari na kawo miki kiyi breakfast din,,,
daga haka ta fita daga dakin ummu hani tabi bayanta da kallo sannan ta sauke ajiyar zuciya ta dubi qafafunta cikin takaicin hakan a fili tace "wlh amakson bazan taba yafe maba,,, sai hawaye sharrr suka sake zybo mata a kumatunta.
cijewa tayi ta daure ta miqe tsaye Tana mai sake bin bangon dakin taje toilet tayo burosh sannan ta dawo a hankali ta zauna a qasa dafe da qugunta da taji ya amsa mata kokaci day'a shima.
Hade kai tayi da gwiwa kawai tasaki sabon kukanta.
baa jimaba tayi saurin shanye kukan nata jin ana turo qofar dakin zaa shigo,,, momy umaima ce ta dawo wannan karan hadda annah da momy ni'ima ma a lokacin.
ajiye mata kayan kalacin tayi tace "ngd mah,,, momy umaima tace "bakomi ummu na kedai Allah baki lpia, amin injisu annah.
Anna tace assha assha ummu hani ashe kin fad'i a qafa ne? naji umaimah tana fadawa ni'imatu ne anan falo shine nace Bari nazo na ga yar gidan nawa,,
Momy ni'ima tace eh annah nima yanzu na shigo gidan wajen qawata da kuma qara duba qafan d'ana sai kuma naji wannan abu shima daga ummu hani,, kai Allah baki lpia ummu ya tsare gaba kinji ko?, "Aminnn suka amsa da.
saida ta dan tsakuri breakfast din badon dan jin dadin da bakinta ke mata ma kawai a'a tasan cewa in momy umaimah taga bata ciba zatayi fad'a ne kawai shiyasa.
shiru tayi da cin wainar qwan da sotayyen dankalin jin momy ni'ima na cewa, gskia iyayen ummu suna da matuqar kirki qawata, yanzu kullum in akace miki safia yayi mamanta zata shigo ta gyara dud wani bangaren falon cikin gidan nan harta tayani wasu ayyukan? Kai gskia basuda ganda ta aiki sosai nikejin dadin zaman mu tare hakan ne yasa dud in na tuna kirkin nan nata in ana zaune da baban late boy na (mahabeer ) na kan ce baban boy har yanzu inna indo shiru babu labarinta? daga zuwa ganin gida da tace mana zatayi bayan sunan 6acewar yaronmu mahabeer amman tsawon shekarun nan shuru bata?,,,
dud inna fad'a masa hakan nakan zubda hawaye domin matace mai amana a rayuwarta mutunci da karramawa wlh bazan 6oye miki ba inna indo na dauketa tamfar mama nace mun shaqu mun shaqu musamman ma lokacin da nikeda cikin mahabeer dud wani nau'in abincin gargajiya dataji inaso wlh komin wuyarsa za tanai mum shi, abin saiya qaru lokacin dana haihu kullum mahabeer yana hannunta tana matuqar sonsa, hakama ranar suna tana kusa dani taredashi sam ko motsawa batason yi takance wannan kyakkyawan mijin nawa masha Allah sai dai muje can garin su mamanka
(mecca) ka samo min kishiyata a can vadai anan ba, dan inka samu kalan ka zakuyi matching kuyita haifamun kyawawan 'ya'ya ni kuma a lokacin kaga na qara tsufa angona sai naita maka renon yan dugwi dugwin yaran namu,, dud inta fadi haka dariya mukeyi nida baban boy a lokacin,,
wlh daran ranar ne da mahabeer aka sa cesa ban mantawa ta shigo dakin nawa lokacin ina feeding din mahabeer yana cikin jikina tace
"dan Allah d'iyata kiyi qoqarin ganin kinyi kaffa kaffa da mahaberu jikina kwata kwata bai yadda da lamarin abokiyan zaman nan taki ba hajiya Lariya saboda nasan matar can bata kirki wlh sam,,
dudda nasan cewa maganar ta gskia ne dan koni haquri kawai nikeyi na zaman mu tare mutumin daya fito qiri qiri yace baya sona da qaunata aikasan kowaye wannan mutum din abin yakai intiha na tsanin qiyayyar dayake makan,, amman dan dai kawai in bawa inna indo qarfin gwiwa akan maganar yasa nace "komi zatayi inna indo nina fawwala Allah komi Allah natareda bayinsa kada kidamu insha Allah ba abinda zai faru zata dawo dai dai ne itama addu'ar danake mata knn"
inna indo din tace
"kayya wadda bata cikin yabo injii 'yan magana,, ni dai 'yata banga alamun wata rusuna daga matar cen ba, amman Bakomi inda kince Allah ai shiknn magana taqare kam,"
Wlh qawata in taqaice miki labari haka muka wuni a ranar tare da ita tana riqe da mahabeer takasa ajiyesa (mai karatu in ka tuna a ranar ne inna indo taji hajia larai tana mgnr da aminnanta ta yanda za'a dakin ni'ima a fako idonta a sato mata jinjiri mahabeer danta cika burinta na ganin bayansa,
to mafarin knn inna indo din taiwa ni'ima wannan jirwayen maganar amman taga bata dauki maganar ynda ya dace ba, mafarin knn take manne da mahabeer a ranar sam ta kasa rabuwa dashi, sai lokacin da ta koma dakinta ta ajiye mahabeer din anan bed net dinsa ganin maman nasa na shirin kwabe kayan jikinta ta shiga wanka da daddare knn.
da sauri inna indo ta koma dakinta a lokacin ta dauko qaton hijab dinta tareda wata takarda ta linketa ta sanya cikin wani ambulant wanda tun sa'ilin data dawo bngaren hajia larai ta rubuta rubutun sakamakon daukar shawarar da zuciyarta ta bata a gameda mahabeer muddin taga mamansa bata dauki mataki ba,
ta gama hadasu waje day'a ta boye jikin zaninta sannan ta lallaba ta koma side din ni'ima din taga har lokacin bata fito daga wankan ba, ai da sauri ta zari mahabeer wnda keta barcinsa ta goyasa da farin showel dinsa ta fice daga gidan,,,.....)
shiru momy ni'ima tayi tace na shiga tashin hankali lokacin dana fito bnga yarona ba wlh ban qara samun lpia ba daga lokacin,, baban boy kuwa sanarwa babu wacce bai bada bs tsawon wata da watanni amman shiru kkji,, ga kadaicin inna indo data tafiyarta garinsu a washe garin ranar a cewarta bazata iya zaman rashin mahabeer ba,, daqyar muka shawo knta hatta yarda ta amince da cewan zata zauna, amman dan Allah muyi mata uzuri akan cewa zataje can Qauyen nasu gano babanta dabashi da cikakkiyar lpia dayake mmnta ta rasu saidai kishiyan
Mmnta din ce, kama ba kulawar ta yake samuba,, anan muka yardar ta tafin bayan baban boy ya bata isassun kud'aden ta.... wannan tafiyarce da tayi tasa na qara shiga matsananciyar kewa dudda baban boy kullum yana taredani yana rarrashi na da cewa insha allahu zaa gano mahabeer. amman duddu haka wlh ni kadai nasan ynda nikejin a raina dan 6acewar yaro ba qaramin fitina bane gar gara ace yau gashi Allah ne daya haliccesa ya karbi abinsa wannan kasan cewa eh bazai dawoba kuma kasan inda ya tafin nan kaima sai kaje,.kuma abin mamaki dudda muna gida day'a da hajia larai wlh dai dai da rana day'a bata taba shigowa ta jajanta mana ba akan 6atan yaron namu ba, ahaka har tsawon wasu watannin 3 babu labarin ganin mahabeer babu na dawowar inna indo kuma gashi bamu san qauyen nasu ba bare muje muji komi nene ya riqetan bata dawoba,,
har wasu watannin hudu suka shud'e amman shuru kkji dole tasa na fidda rai da samun mutanen nan anan nadasawa baban boy rigiman maidani can gida mecca amman ya dinga rarrashina,,
nikuwa bn taba iya yi masa musu ba tun rayuwar mu ta zaman aure,, shida kansa daga baya ya daukeni muka tafi mecca din wajen iyayena ganin ynda ciwo yasa bn iya moruwan komi ko abinci bn iyacinsa tsawon cokali 4.
Shiru momy umaimah tayi gaba day'a wajen jikinsu yayi la'asar sunji sun qara tausayawa momy ni'ima akan rashin danta ba qaramin wahala tasha ba Ashe dai,
tuni ummu hani taji tama daina tausayin dan ciwon jikinta dan tasan ciwon dake cikin zuciyar momy ni'ima ya zarce nata sau dubun dubbata,, share hawayen tausayin momy ni'ima tayi kanta na qasa taci gaba da wasa da fork din hannunta dan bata son su fahimci Tana sauearen firar tasu ne ma.
jitayi momy ni'ima taci gaba da fad'in "saida na samu lpia sannan na yarda na dawo da kuma sanadiyyar rashin mamana danayi,, mafarin knn babana da uan uwana suka matsa na dawo.
dama kuma nace masa wlh bzn kuma zama waje day'a da ita hajia larai din ba mafarin knn muka dawo nan kusa daku ta hnyar mijinki qawata kinga zamu cigaba da zumunci sosai ko? ,,tayi maganar tana dan murmushi,,, kamo hannunta momy umaimah tayi tace insha Allahu qawata zumumci ma yanzu muka farasa.
Annah dake kishingid'e tana jan cazbinta tace "AllAh zai riqa muku insha Allahu,,kowarriqi zumunci ya riqe turba mai 6illewa zuwa Aljannatul nana fiddauseey"
murmushi suka sakeyi dukknsu tareda fad'in "mun gode annah inshs Allah zamu d'ora.
Anna tace "Allah shi yarda to"kuma ina miki ta'aziyan mamanki Allah jiqnta annabi Muhammad s.a.w. yasan da zuwan ta.
"Aminn, suka amsa duknsu.
Momy ni'ima tace tofa mafarin knn dud innagaynda maman ummu hani take kyautatamun komi tanamun muna mutunta juna matuqa gaya hakanne yakesa nakan dinga tunowa da inna indo na,,
adud sa'ilin da nayiwa baban boy maganar ta yakance "insha Allahu xamu sake gamuwa da innah indo inajin hakan a jikina ni'ima ta",, momy ni'ima taci gaba da fad'in to kunji mafarin lamarin wlh ina jin dadin zamana da maman ummu qawata"
Momy umaimah tace "koni nan wlh ina jin dadin zaman mu da ummu,,kawai dai in na lura su irinsu irin masu sauran shiga rayukan mutane ne,
Annah tace "hakane Allah bada ikon cigaba da zaman lpia a dukanmu baki daya dai,, insha Allahu kuma niimatu zaa ga yaron nan naku,, cikin goge 'yar 6oyayyar qwalla momy ni'ima tace
"to shiknn annah Allah shiyarda"
"amim amin,, sai lokacin momy umaimah ta juya wajen ummu hani tace "kinci ya isheki ne ummu?
a hankali ummu hani ta gyada kai alamun eh,,, momy umaimah tace to bari na kira doctor lurwan din saiya zoya duba qafan,,
Annah tace "yakamata kam"
Momy ni'ima kuwa kallon silent din yarinyar takeyi cike da tausayinta, daga gani shuru shurunta da sanyinta na mamanta ta dauko,,, anan momy umaimah tayita trying Number doctor lurwan (family doctor nasu knn da dady mua'zzam din ya canza inbaku mnta ba)
Tsoki momy umaimah tayi tace "sam wayar taqi shiga wlh annah kuma yakamata ace urgently an duba qafar nan ta ummu dan ba'asan abinda anjima zatai ba, ina gudun kara hawuwar qafan nata,, momy ni'ima tace "gskia ne da wata da haka kuma, asan abinyi dai".
Annah tace "kirawo number mahabeer mana yasata moto yakaita can asibitin adubata sosai ynda ya kamata,,,,,"
'dammmmm ummu hani taji zuciyar ta tayi wani iriyar amsawa a lokacin dataji an ambaci sunan mahabeer, kuma waishi ne zai kaita asibitin ma???
Ta666,,
Allah sa kada shima to momy umaimah ta samesa a wayan
bare har yazo,, dan batason dud wata hanya dazai nuna zasuyi wata alaqa ta zama a tsakanin ta dashi dan talura baccin baqin rai zafin rai irin nasa ga alama ma imani yayi qaura daga garesa inda har ya iya neman karya ta babu laifin datai masa, anya kuwa zan bisa muje hospital din nan kada muje ya ida sawa a qarashe lalatamyn qafana a yanda bai qaunar nan tawa ko kad'an,,,
yamutsa fuskarta tayi tareda runtse idanunta jin ynda qafafun sukai mata wata irin zurrrrrrr tashigar wani sabon zafin,,,,,
da qarfi ta dafe qafafun nata da hannayen ta tareda fad'in "washhhhh,,,!!! Mah qafana zasu cire,,, tana maganar ne tana yarfe hannunta idanunta a runtse,, da sauri annah da momy ni'ima da ita momy umaimah din suka.....
*Xexen Fasaha*
[10/11, 2:47 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.
*Assalamu alaikum 'yan uwa musulmai, ina fatan kunyi sallah lpia? Ubangiji Allah ya qara maimaita mana ganin wata shekarar sallar cikin qoshin lpia da wadata Amimmm.*
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿3⃣2⃣
🌊🌊🌊
Yamutsa fuskarta tayi tareda runtse idanunta jin yanda qafafun sukai mata wata irin zurrrrrrr ta shigar wani sabon zafin,,, da qarfi ta dafe qafafun nata tareda fad'in "washhhhh!!! mah, q'afana zasu cire,, tana maganar ne tana yarfe hannunta idanunta a runtse,,,
da sauri annah da momy ni'ima da ita momy umaimah din suka taso suka qaraso wajenta suna fad'in "ya ilahe, ummu yaya qafar take miki ne?? cewar momy umaimah tana shafa mata saman tudun qafafun nata, sosai takejin kamar zata zubdawa ummu hani qwallan tausayi kan ummu tayi wata maganar ne wayar nomy umaimah ta shiga qara da sauri ta d'aga wayan ta duba tana fatan cewa Allah sa mahabeer din ne amman sai taka sunan mua'zzam saraki (nuree) ya bayyana kan wayan da sauri ta d'aga wayan tana sallama yayinda momy ni'ima tsananin tausayin ummu da qafanta ya manayeta hakan yasa ta zauna gefenta tareda rungume ta a barin rabin jikinta tana rarrashinta harta cewa "inna koma gida zan fadawa mahaifanki halin da kike ciki ummu hani dan suzo su ganki,, cikin sanyin murya kalar ta ummu hani wacce zafin ciwo yasa muryan nata qara yin qasa sosai tace "a'a aunty kada kifadawa su baffana rashin lpia na dan Allah,, cikin duban mamaki momy ni'ima tace ''ah miyasa to ummi,,,?
cikin cije lips dinta tace"hankalinsu zai tashi sosai kuma ummana bata son jin tashin hankali ne dan ciwonta yana tasowa ne,, girgiza kai annah tayi tace
"kai Allah sarki,, to niimatu barsu da maganar kinji? Mudai fatanmu Allah bata lpia"
Sauke ajiyar zuciya momy ni'ima tayi tareda da cewa
"to shiknn ba komi "Allah shi bada lpia"
Aminnn"
cewar annah,,dai dai nan momy ni'ima ta shigo dakin bayan firarta d'azun lokacin da nuree yai kiranta.
zama tayi tareda cewa ''sannu ummu na, ya qafan yanzu?,
duban qafan nata ummu hani tayi zuwa lokacin ta rage mata zungar nan sosai bisaga d'azun.
a hankali tace ''yasha babban da d'azun mah yy sauqi,,, " yawwa ummu na hae naji dad'i,,, annah tace
"dudda haka mafi kyau akai ta asibiti unaimatu dan aduba qafan nata sosai abata magunguna ma in ta kama,, " momy ni'ima tace "gskia ne annah kam hkn"
Momy umaimah tace "eh annah yanzu ma fitar danayi na sauka qasa falo ashe nuree ne ya dawo daga tafiyan nasa yai mana suprise saida na sauka sannan na gasgata dawowar nasa kamar yanda yace mun a waya yana falon qasa in sauko in gani",,girgiza kai annah tayi tareda cewa "kai mai sunan manya ya saba mana haka ai,, bari na sauka to nima sai nai masa ya hanya",, annah tayi maganar tana mai yunqurawa tsaye tareda fad'in cewa"bismillahi Allah tada baiwar ka,, qara gyara zaman hijab dunta tayi tana mai cigaba da lazuminta sannan ta dubi momy umaimah tace "kidai ci gaba da gwada number wannan shanshanin mijin nawa ko a dace, in kuma kinga lokaci na niyyar qurewa ki kaita da kanki kawai zaifi basai an wani jira yazoba inda shi dai yanzunnan zaka gansa cikin gida amman fit lokaci daya kuma zaka nemesa ka rasa, indama ace ko wajen yarinyar ma da zai aura yake wannan zaryar dasai musa rai ma da auren nasa nan kurkursa Amman ynxu haka in kin bibiya suna cen tareda su mukhtar ana nan ana anata faman kiransa shuru.,,
Murmushi momy ni'ima tayi tareda cewa ''ai mana afuwa anah mahabeer din nawa ai shima patient ne bai jima da miqewa ba,, annah tace ''an taba yin patient da dan karan yawo kuma ni'imatu???
'yar dariya momy ni'ima tayi batace komi ba, yayinda annah ita hattama fita daga wajen,,
"da sauri momy umaimah tace "yawwa qawata ga number ma ta shiga bari nai masa magana"
bayan sun gama wayar ne tace "yawwa gashi nan ma tafe wai ashe yaje office ne ni bnsanma ya koma ba dan ko breakfast baiyi ba yabar gidan nan,,, " momy ni'ima tace "ai dan nawa jarimi ne shiyasa kike ganin muhimman al'amurra daga garesa" tayi maganar cikin Murmushi, itama murmushin Momy umaimah tayi,, tashi Momy ni'ima tayi tace "zan koma gida amman zan dawo anjima ummu hani inga yanda qafan yake kinji? tayi maganar tana mai kallon ummu hani cikin sakin fuskarta,,, ajiye fuskarta ummu hani tayi qasan laps dinta tace"nagode aunty,,, har qasa momy umaimah tarakata tafi sannan ta wuce side din mua'zzam saraki ta iske harya shiga wanka, dawowa tayi ta koma kichen ta fara had'a masa sauqaqqen abinci wanda tasan bazai dau tsawon lokaci ba,, tans cikin aikin ne taji yo muryan mahabeer daga can falo yana fad'in "momy ns ina kika shige ne naje side naki baki nan,, ajiye knife din hsnnunta tayi wacce take yanka cabbage dashi ta fito falo tace "gani nan mahabeer na,, tun dazun nikeson ganinka zanturaku hospital ,,"
miya faru momy na??"
Yayi maganar yana wani langwabe wa tareda dora goshinsa a saman kafadanta,, shada kansa tayi tace ''ba tyme mahabeer na maza jeka fiddo moto ina zuwa,, cikin mamaki ya sauke fuskarsa daga kafadanta ya bar falon a ransa tubsnin mizaiyo kuma a hospital?? shiga dakin momy umaimah tayi ta kama ummu ta miqar tsaye da qyar sannan ta dauko mata gwadon mayafinta baqi wanda