Showing 87001 words to 90000 words out of 130351 words

Chapter 30 - MAHABEER Complete Document by Xayyneb.txt

Xayyneb   

29 Jan 2025

9949

mahabeer din ya kashe mata ido day'a tareda sakar mata wani zazzafan murmushin sa na mugunta yace,, "maza yarinya dauko jikkar ki biyoni ciki,, yana gama fad'an hakan yayi juyawarsa cikin tafiyar taqama yai shihewarsa cikin gidan, da kallo ta bisa na tsabar tausayin kanta wannan mutumin wai miyake nufu da nine yanada tausayi kuwa? lallaikm yayi gaskia daya tareta yace mata in zasu tafo nan qasar tayi saurin gaggawar tanadarwa kanta manyan2 maganin cuwuwwuka na damuwa iri iri,, kenan baiwa zai maisheni ashe!!?? tunano nasihar su baffa datayi gameda bin mijinta yasa jikinta taji yayi sanyi nn take,
nan danan ta share qwallan da suketa zubo mata tasa hannuwanta biyu tana jan jikkar a qasa mai dan karen nauyi harta shiga cikin falon nasu da ita, shikuwa yana zaune a kushin sai jujjuya phone dinsa yake da yatsunsa 2 na hannu yana jiran shigowar ta......








*Xexen Fasaha*
f. o.w.
[10/11, 2:48 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊


*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€


🌊🌊🌊🌊🌊


Fasaha online writers f. o. w.


*🌳impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳*.


*in dedicated to my mom sadeeq hawwas*
🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ4⃣5⃣
🌊🌊🌊
Yana ganinta kuwa nan ya dinga watsa mata wani banzan kallo dan ya kusan minti uku a hakan sannan ya miqe tsaye yace "biyoni ke,,, ahaka ta bisa sukabi ta wajen wata 'yar koridon hanya ta gefen kitchen sai gasu sun b'illo ta wata babbar hanya mai fili sosai ne awajen, anan ya bude jikkar kayan wankin ya duba yaga sunada yawa ba laifi nan ya dibar mata kusan kala 10 ya dubeta sosai da idanuwan sa kaifafa yace,
"oya2 zo zo maza maza nan ki fara wankesu tasss ga sabulo da ruwa a containers zan fita kuma yanzun kan na dawo ki tabbatar kin gama wanke su tsab inba haka ba kinsan mi?
shiru tayi masa ya daka mata wani iriyar tsawa da qarfi yace "useless girl badake nikeba ne wai??!!, da qyar ta bude bakinta yana dan dabarcewa tace ''a'a ban.. b.. ban sani ba'' gani tayi yasa hannu ya shafo belt din q'ugunsa yasaki wani mugun smile yace "hmmnnn jiki magayi ne muddin na dawo na iske kin tsaya shirita baki gama wankin nan ba,,""!
yana gama fad'in hakan ya tsallake ta wajen ya fita,
da kallo kawai ta bisa tana jinjinawa qin ta dayakeyi haka abin yakai yakawo har wasu yake sawa suna bautar da ita bama shi ba?
daurewa tayi ta fara yin wankin cikin tunani a zuci tareda rarrashin zycitarta wacce ke cewa yanzu ummu hani daga zuwanki garin nan ko hutawa bakiba zaki hau aikin wahala knn? fidda komi tayi a ranta taci gaba da wankin inda Allah ma ya temaketa wankin nasu baida daud'a dan wasu kayan yanda kasan ba'a ma sanyasu ba haka suke shiyasa nan da nan tagama wankin ta shanya su bisa wear d'in wajen ta cire hijab d'inta ta matseta ta shanya tareda barin wajen ta nufi hanyar cikin kitchen tana shiga taga ba komi a kitchen din sai kayan na'ura dake aiki a ciki kawai,, tsaye tayi wajen canter ganin yanda rigar jikinta ta jiqe sosai tanata d'igan ruwa sosai yasata hakany yasata dan sunkuyawa qasan rigar ta kakkama gefen inda yafi jiqewar tana matsewa ruwan na fitowa nan ta sulale ta zauna bisa qafafunta tana maida numfashi dan tayi matuqar gajiya da qyar ta samu ta miqe ta koma daki ta cire rigar taje ta sake warwatsowa tayo alwala tayi salla,, har akayi magrib da isha'e kuwa batajin motsin dawowarsa ba harta kwanta ta fara gyangyadi sai kuma ta tashi tasa sleeping dress dinta, wata rigace iya qugu mai shara sharan tsiya sai wani guntun wando iyakarsa saman santala santalan fararen cinyoyin ta haka take ta saba ita sam bata iya kwanciya da abu mai nauyi komawa tayi ta qudundune cikin bargonta babu jimawa kuwa barcin wahalar gajiyar aiki da tasha ya sa6eta,,
bai dawo gidanba sai 11 saura kai tsaye shima dakin ya shigo da wasu ledojin takeaway guda biyu medium a hannunsa, ajiye su yayi wajen gadonsa ya kwale kayansa yaje ya warwatso ya fito ya shirya cikin fajamas rigarsa sleeping drees sai wandonsa dogo ne saida har yagama turawa bash saqo ta cikin laptop dinsa sannan ya maidata mazauninta yakai dubnsa ga yankin da take kwance, d'an tsoki yaja dan hangota dayayi a duqunqune alamun barci takeyi.
sai dai bai saniba tun shigowarsa ta farka dan sam ita batada nauyin barci koya taji motsi yanzun nan zata farka ta fiye tsoro,
siririn tsuka yaja ya kalli takeaway dinda yayo musu shi dud abinsa da ita sam bai yarda ya barta ta zauna da yunwa ba sam sam danshi wannan bai day'a daga cikin tsaruwar tsarukan sa,,
"ke??,,, kee??,,, taji ya fara kiranta dashi cikin dakakkiyar muryan sa, banza tai masa ta qara lafewa sosai a bisa katifarta tana hangosa can zaune bisa gadonsa ta tsakan kanin malullubin nata, tabe lips yayi ya jawo nasa ya faraci saida ya gama har ya wanko bakinsa toilet zai wuce yayi kwanciyar sa sai wata zuciyar ke ce masa a'a mahabeer itamafa matarka ce, kuma tanada haqqi a kanka kaje gudun kada ayan Allah ya ya sauka a kanka na kaci ka qoshi baka ciyar da matar kaba itama,
dan dakatawa ya dan sakeyi kad'an kamar mai tunani sam baison abinda ka had'a sa waje day'a da ita, runtse idanuwan sa yayi kawai ya juya yanufi inda katifarta yake ya tsaya dai dai kanta, ita kuwa tunda taga ya nufota gabanta ke faman bugawa dan batasan da wacce yazo kuma ba, tsoronta day'a ma kada yazo ya qara tara mata wata gajiyar a jiki ta hanyar duknta da take tsoron yayi,, amman sab'anin haka sai taji yana fad'in "ke? ke? wai banace ki tashi ba?
shiru tayi sakamakon hakanma sai wani iriyar juyi datayi lokaci day'a ta yakice bargon smn jikinta tana yin wata iriyar sabuwan miqa da hannayen ta alamun barci yayi mata dad'i d'in nan, gabansa yaji yayi masa wata irin razananniyar faduwa ya tsurawa q'irjinta ido na ganinsu da yayi a waje sake free suna walagigin su abinsu hakan yasashi kasa dauke qwayar idanunsa akai, babban burinsa na rayuwa shine yaga matarsa ta kasance ma'abociyar mayalwatan breast sosai yana matuqar son abin nan ga mace, sai dai yau gashi ya samu matar data mallakesu sai dai kash! ita din bawai yana sonta bane bare burin nasa ya ida cika gaba day'a, runtse idanuwansa yayi gammm danjin yanda nan da nan jikinsa ya fara canzawa jagorarsa ta fara motsawa da sauri yayi saurin gyara tsayuwar sa cikin dabara yadan matse qafafuwansa dan hana jagorarsa din tasa cigaba da motsawa dan kamar zata faso kayan jikinsa ta fito yakeji dan tsabar kaikawo dayakejin tanayi masa lkcn,, wani numfashi ya fara saki ahankali ya qara runtse idanunsa daga kan yarinyar shi kansa yasan yanada tsananin sha'awa muddin yayi tozali da matadanta kuwa kamar yanda yayi kicibus dasu kuwa yanzun (her breast),, shi kansa yasan qarfin sha'awar tasa yana day'a daga cikin abunda ya hanasa kula yan mata dan yatsani zina a rayuwarsa,, yafison dai ya dafi matarsa komin nisan lokaci kuwa.
to gashi lokacin kuma yazo amman kuma baijin zai iya nunawa wannan qaramar yarinyar maitarsa bare harta ga jagorarsa a fili har tazo ta raina sa daganan kuma sai girma yazo ya fad'i,, dakewa yayi sosai tareda sake kauda idanunsa da suketa mugun nacin son qara kallon q'irjinta ganin taqi tashi yasa hannunsa saman kwankwason ta ya matsa mata shi da qarfi ai kuwa a zabure ummu hani ta wuntsula ta miqe tsaye gaba day'anta tana zaro fararen idanunta fess a fuskarsa yakuwa wulla mata hararar kanya dauke idanunsa akanta kuwa saida ya qara kallon mamanta "yasalam"!!!!!!,,,,,,,,,, ya furta aransa dan ganinsu daya sakeyi kurkusa dashi sosai gashi daman ko bra bata sanya ba, inzata kwanta barci bata iya tu'ammali da breazer gudun takura da sauransu. "kije kitchen ki hadomin copee yanzun nan,,
abinda yace mata knn yabarta wajen tsaye,, tabe lips dinta tayi ta wuce tabar dakin a zuciyar ta cewa takeyi koda mima zan had'a masa cofee din inda babu komi cikin kitchen dinma? "mtss..... ta d'anja tsoki harta sauka qasa ta shiga kitchen din tanata dube dube mamakin ganin kayan abinci datayi cikin kitchen din na kowane nau'i ya bata mamaki lallaikm babu shakka dasu ya shigo yanzun cikin gidan dan data kitchen din d'azun babu komi cikinsa,, gas ta kuna ta hada masa cofee din yanata qamshi kuwa bayan ta kashe gas din ta juye copee din cikinβ˜•cup ta hau sama ta shiga dakin dai dai wajen katifarta taja ta tsaya tana buntsuro masa bakinta tace
"gashi fa to ni"
jitayi yace "kina nufin ni zanzo na amsa? mtss to a nan nikeda buqata ki zagayo ki kawo min,, "sabon salo,, abinda tace knn ciki ciki sannan ta zagaya ta nufi gabansa yanda take tunkarosa ne yaga yanda nonuwanta keta rawa ne suna kallonsa yasa yayi saurin qara matse jagorarsa cikin cinyoyin sa yana ciccije gefen lips dinsa danhar ya fara jin danshi danshin lema a jikinsa sakamakon kallon q'irjinta da yasakeyi by mistakly a haka harta qaraso gabansa ta miqa masa copee din ya karba idanunsa na zube cikin nata haduwar hannuwan su waje day'a shine ya sasu dukkansu jin wani iriyar mugun shocking mai qarfi, da sauri ta janye hannunta shi kuwa kyabe lips yayi yakai copee din bisa red lips dinsa ahankali, yai masa kyakkyawar zuqa,, da sauri ya furzosa waje danjin abu guda biyu daya had'e masa lokaci day'a, nafarko dai tsananin qamshin da copee din keyi masane yasashi qagarar d'andana dandanonsa yana sha kuwa yaji dad'in sa sosai saidai wani azababben zafine daya ratsa masa maqoshi bazato babu tsammani mafarin knn daya furzosa babu shiri yana zaro idanuwan sa gamida shafa maqoshinsa da yatsunsa guda biyu a fusace ya auna fuskarta zuwa q'irjinta ya watsa mata kingin copee dun da sauri taja numfashi da furta ''hiqqqqq"!!! cikin maqoshinta dan bata zaci hakan ba daga garesa,, cikin masifa yace "bakida imanine qonani kike shirin yine komi?stupidity kawai, kina diyar buzaye kuma kema din buzuwa amman ace common copee ya gagareki settling? dalla maza bace min da gani ni kije kisake hadomin wani kuma wlh kika kuskura kika qara hadomin mai zafi haka saikin gane bakida hankali sakarya kawai maqetaciyar yarinya tana neman qonani haka kawai yayi maganar yana fifita bakinsa da hannayen sa bubbiyu,,tsaye tayi tana kallonsa kawai hannuwanta daure bisa qirjinra ita sam bataji wani zafi mai tsanani ba dahar zaice hakan,, duban jikinta tayi taga yanda gaba day'a rigar ta manne mata a jiki komi na halittar cikin q'irjinta ana ganinsa waje hatta pink din nipples dinta suna waje suma gaba day'a taji tsikar jikinta yatashi jin sanyi dake ratsata d'agowa yayi suka had'a idanuwa sauke idanunsa yayi bisa tsakiyar mamanta jiyayi kamar ya kamota jikinsa ya kwantar yaita yamutsasu ko hankali nasa zai kwanta yabar tsiyayar dayakeyi yanzu a banza,, amman dayake dan kansa ne taurin kaine dashi yasa shi sake murtuqe fuskar sa yace "kintsaya min akafa miyeeee?? mtss kin wani qwalalomin idanuwa zaki wuce koko sai nayi ball dake? da sauri ta juya ta wuce yabi bayanta da kallo yanda yaga 6anshard din mazaunanta da hips dinta na juyawa ne yasashi saurin tashi tsaye ya shiga toilet ya cire kayansa gaba day'a ya sakarwa kansa shower sannan ya tsane jikinsa ya sanya wasu kayan barcin yadawo ya kwanta tareda rufe idanunsa , yana kwanciya sai gata kuwa ta dawo ta ajiye masa copee din bedside dinsa kamar zatayi kuka harzata juya taji yace "ke zo nan, da baya baya ta dawo taja ta tsaya gabansa ya miqa mata ledar guda day'a tace "na qoshi ni" tana maganar tana kyafkyafta idanunta na alamun sonyin kuka, fiddo harshensa yayi ya lashi gefen lips dinsa ya watsa mata wani kallo ai batasan sanda ta sunkuya ta d'auki ledar ba tabar wajen ya rakata dawani nataccen kallon daya rasa gane kansa,
saida ta canza riga sannan ta zauna taci ferfesun kifin sosai taje tayo burush ta dawo ta kwanta tana ta satar kallonsa har batasan sanda barci ya dauketa ba,,, shikuwa daqyar yasamu jagorarsa ta lafa masa harya samu ya kwanta shima,,
washe gari ya fiddo mata sauran kishin kayan wankin sannan kuma ya gargadeta data wankesu suma tass kanya dawo daga school.
daga nan suka fita shida mikel cikin motarsa zuwa school din,,,
haka ta kasance kullum inzai fita sai yasan yanda akayi ya jajibo mata wani wahalallen aikin ya sakar mata sannan ya wuce, inbai samu aikinba kuwa dazai bata har qunci yake,, gefe day'a kuma kullum in ummu hani ta gama aikin gida da rana kanya dawo takan fito nan wajen gidan nasu inda keda wajen wanka a swimming pool tashige taita iyonta cikin jin dad'i danba qaramin dad'i take jiba in akace mahabeer ya tafi school ya barta in akayi sa'a sera ta dawo daga aiki nan suke haduwa su zauna wajen bakin ruwan amman bata shiga ita sabida tsoron ruwa takeyi sosai,, saidai nacin tambayar ummu hani datakeyi akan dan Allah ta fadawa yayanta tana sonsa dud intaiwa ummu hani wannan furucin kuwa jitakeyi kamar tana watsa mata barkono ne a jiki yayinda taji ciwo mai zafin gaske, nan take zata hadewa sera fuska dud iriyar firar da sukeyi kuwa a lokacin komin dad'inta.
kullum sai sunyi waya da nabeela dasu momy umaima sosai har nabeela takan tsokaneta da cewa tayi qoqarin dawo musu da tsarabar cikin d'an London, ummu hani takan tab'e baki gamida yamutsa fuska kam dud intaji hakan daga bakin nabeela,
haka suketa rayuwarsu babu ranar banza da mahabeer bai quntatawa ummu hani indai yana gida, ita tun tana damuwa ma har abin yazame mata jiki, wankinsu mikel kuwa kusan kullum ne saita yisa amman kuma abinda ke bata mamaki shine su kayansu wajen wanki yake bayarwa ayi musu a gogosu kuma tas,, kuma tunda tazo gidan kuwa har yanzu abincin oasis sukeci saidai Intayi buqatar dafa wani abu ko indomie haka taje kitchen tayi abinta taci copee ne kawai take basa yasha kullum da daddare kanya kwanta dan ita harma ta saba,,
haka suketa tafiyar da rayuwarsu babu ruwan wani da wani bata buqatar komi bareta bata lokacin ta wajen rubuta masa a paper kamar yanda yace kam.
a bangarensa shima yanajin dadin yanda alamurran daya kawosa qasar suketa tafiya dai dai danya fahimci hanyoyin cigaban habakan petroleum din sosai yanda zai wadaci al'aumma, a kuma tsakan kanin lokacin ne akayi bikin nabeela itama. cikin ikon Allah kam har yau gashi suna wata na uku a qasar London yarage saura sati biyu su dawo gida dud abinnan ummu hani bata saniba, dan yau tashi ma tayi ranta a b'ace tun jia da sera tace inda dai ta lura batason tagayawa yayanta tana sonsa to yau zata fad'a masa da kanta mafarin knn takasa nutsuwa tun jian dan yau gashi yana gida basu zuwa school yau,, a yau babu abinda taji ta tsana a rayuwarta sama da sera kuwa, tsana2 wacce bata taba sanin zata iya yiwa wani mahaluqi itaba, ko mahabeer dake mata takurawa batai masa koda kwatankwacin iriyar tsanar ba,
yau da marece mahabeer suna zaune shida mikel waje suna duba wata mujalla tare, inkaga yanda mahabeer ya tsurawa mujallar ido zakayi tunanin ita yake karantowa amman a zahirin gskia kwata kwata hankalin sa bai ga mujallar tunani ya zurfafa yi na tun safiyan yau baiga wulgin yarinyar ba kamar yanda tasaba diminiyarta anan dakin nasu koko falo amman sabanin yau daya jita tsit,,
wata zuciyar take cemasa to kai ina ruwanka da itama? ai dad'i zakaji ma tabar wulgawa ta gabanka bareta saka wata doguwar maganar kuma,, runtse idanunsa yayi sam baiji dad'in amsar da zuciyar tasa ta bashi ba kuma, makel ya dafa sayace what wrong with you mahabber? da sauri ya bude idanunsa ya saukesu a fuskar mikel tareda qalato wani zazzafan Murmushi yace "don't mention mikel ina tunanin gida daine kawai,,
murmushi mikel yayi yace "am qanwarka she's beautiful girl zakabani ita muyi aure inzaka tafi?? wani iriyar bugawa zuciyarsa mahabeer yaji tayi masa,
nan da nan kuwa idanunsa suka fara canza launi zuwa jaja jijiyoyin kansa suka tashi rado rado ya zubawa mikel idanuwa jikinsa har wani iriyar rawa-rawa yakeyi mai fuzga tsabar bacin ran maganar da mikel yai masa gameda yarinyar,
da sauri kuwa mikel ya tashi muryan sa kamar a tsorace yace ''am.. ammmm mahab..beer bari ina zuwa,, daga haka yabar wajen da sauri ya shige gida,, a zuciyar makel kuwa tsoron ganin yanda mahabeer ya juye lokaci day'a yasashi yaji tsoro, saboda yaji labarin 'yan nigeria sun cika aljannu ga jikinsu shiyasa ya gudu dan a zatonsa lokacin sune zasu tasowa mahabeer kenan gudun kada ya kamasa ya kilesa a banza a wohi a yanda yaga shi mahabeer din kuwa cikakken qaqqarfan namijin gaske shiyasa yai masa qaryar zuwa ya dawo.
danne kansa mahabeer yayi da hannayen sa yanajin wani mugun rad'adin zafi gameda abinda makel yace akan yarinyar can, zuciyar tace mizaisa ka damuto?nan da nan wata zuciyar tace saboda yana kishinta data auri arne,, cigaba yayi da sauke ajiyar zuciya yana nan ahaka saiga ruwan sama shaaaaaaa masu tsananin qarfi jiyayi kwata kwata yakasa qwaqqwaran motsi ma bare yatashi yabar wajen,, ummu hani dake saukowa daga falo taji saukowar wannan ruwan da qarfi lokaci day'a tuni ta daka tsallen murna dan tana matuqar qaunar taga tana wanka a ruwan sama shiyasa sauri sauri ta fito waje nn dai dai nesa kad'an da inda mahabeer ke zaune dan ita sam bata sanma yana wajen zaune ba, tana ta faman juyi cikin ruwan sai tsalle2 take tana qyal qyata dariya dan kashi 60 na damuwarta ruwan nan ya tafi mata dashi takeji.
numfashi yaja yayi mugun tsurawa kyakkyawar fuskarta ido ganin yanda take dariya baqaramin kyau yarinyar tai masa ba yau sosai, jiyayi har wani yamm yamm tsikar jikinsa ke masa sam ya kasa yunqurin ma son janye idaninsa daga gareta yayi danji yake baiqi har da'iman yana kallon fuskar tata ba,, kwata kwata kwanannan baisan mike damunsa da wani muntsilinsa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login