Showing 6001 words to 9000 words out of 130351 words

Chapter 3 - MAHABEER Complete Document by Xayyneb.txt

Xayyneb   

29 Jan 2025

9937

tashi ya shiga dakinsa ya fito da jiqon maganin da ake bawa mamar tata dud in ciwon ya tazoo mata haka da zafi...








XayynebπŸ’€πŸ’€πŸ’πŸ»β€β™€
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊


*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€


🌊🌊🌊🌊🌊


Fasaha online writers f. o. w.


🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ5⃣
🌊🌊🌊
*Z* ama yayi a inda ya tashi yana mai furta "bismillahe ya Allah"
da sauri Ummu hani ta matso tasa hannayenta biyu ta d'ago mamar tata ta zauna gefenta ita kuma,
tareda rungumeta a 6arin jikinta na dama, a haka baba kad'do ya d'ora mata qwaryan maganin a bakinta. binte ta fara sha har iyakan gejin da ake shan maganin.
Komawa tayi ta kwanta ta rufe idanunta.
Minti 5 da shan maganin nata taji
d'an zuwa isowar sauq'i a lokacin, taji zuciyar ta d'an lafa mata, hatta kuma da yawun ta dake tsinkewa a bakinta na kamar zatayi amai na dud in ciwon zuciyar ya motsa mata to yanzun taji ya lafa mata mafarin knn ta daina motse motsen ciwon, numfashinta ya fara dawowa dai dai.
Lura da haka da Ummu hani tayi da baffanta yasa su jin dad'i a ransu.
Da sauri Ummu hanin ta shige jikin Maman nata tana dariya mai tartare da murmushi Amman Sam takasa furta ko *A*.
Murmushi kad'do yayi shima sannan ya q'ara duban tilon 'yar tasu d'aya mai tsananin tarbiyya da girmama na gaba, ga ilimi dan tasan hadissai da dama gashi kuma tuni ta sauke q'urani wajen sauka 5,
dan a yanzu ma tana hadda ne ta kusan izu 52 ma,
Sannan ta fannin boko ma da yake lokacin an bud'e musu makarantan frimary da secondary a q'arqarar tasu Suma basai anje can birnin nasu yamai bama,
inda yanzu dai ilimi yazaga ko ina cikin duniya bawai sai za6a66en waje ba kawai.
A yanzu haka ma ta kammala frimary ta shiga secondary aji 5 knn take a yanzun.
Allah yai mata q'walwa sosai sosai kuma.
dayake dama dud makarancin q'urani babu wani karatu a duniya dazai layance masa yafi qarfin sa,
speak koyaya kai mata mgn dashi zataji kuma zata mayar ma sai dai in bataga damar mayar maka ba to wannan kuma fa.
Sai dai a ganinsa babbar matsalar da yake ganin ta addabi 'yar tasa shine rashin mgn, dud In kai mata mgn tofa kan ta maidoma amsarta zata d'au tsawon lokaci kuwa.
zakayi tsammani ma bataji ba.
Hatta su knsu iyayenta d'in sunma Riga sun saba da wannan halayyar nata gaba d'aya.
Sun lura hakan datake yi bawai sa kanta bane a'a abin a jinin jikinta yake tun mafarin farko.
Ita koda ace zata wuni tun daga wayuwar gari zuwa dare batai mgn ba hkn bazai ta6@ damun taba. d'abiarta ce hkn ita knta tasani kuma,
ta shiga jikinta sosai tun tashin ta haka tk shiyasa mutane ke mata kallon miskilar mace ta qin q'arawa.
amman in taso dan kanta taga dama takanyi magana jefi jefi ba laifi,
a nutse take komin ta a sanyaye haka habitat nata yake ita.
Sake dubnta kad'do yayi yaga ta shirya cikin uniform d'inta na makaranta yace
"Ya yau ne bazakije naku tehare
(wajen karatu)
D'in naku ba Ummu hani?
Tashi tayi ta je ta d'auko wata jikkar buhu q'arama.
wato irin ta 'yan makarantar nan mai dogon hannu.
da littafin ta wnda baifi 7 ba a ciki sai abin rubutun ta sannan ta dawo ta duq'a gefensa tace
"Baffa na shirya ma ay,
na tafi to saina dawo"
"Yawwa tabarat
(d'iyata) ta kaina, Allah shi kiyaye kinji?"
Saida ta q'ara kallon fuskar mamanta taga ta samu yin bacci sannan ta miq'e tsaye tace "Ameeen Baffa."
Daga haka ta wuce ta tafi.
Tana fita ta shiga gidan q'anen baffanta mai suna baffa indeh, tana shiga ta iske q'awar tata nahee wato 'yarsa.
tana shan fura wacce tasha nono kindirmo tayi haske sosai furan gwanin sha'awa.
Sam Ummu hani batayi niyyar zama ba amman ganin 'yar gidan nata kuma sabon damu
(fura da nono),
yasa ta zauna ta d'auki d'ayan ludayen furar ta soma sha itama.
Nahee ta dubeta tace "Ummu hani
Yau nazata ai ba zamuje tehare bane? dan naga har rana ta d'aga.''
Saida ta shanye furan dake cikin bakinta sannan ta dago fararen idanunta dasika dawo normal izuwa yanzun sakamakon ganin umman tata ta dawo lpia hnkalin ta ya kwanta.
ta dube nahee tace
Timiditen(qawata)
Mizai hana kuwa?
Kawai dai nayi kulawa ne da mama ne shiyasa na makara gun biyowa miki"
tana gama fadan hakan ta tashi tsaye.
tashi tayi tsaye itama naheen.
lokacin nahee ta maida furan d'aka mamar nahee ta fito daga d'aka ta bawa nahee naira 20 Ummu hani ma 20 kamar ynda ta sabar musu kullum. anan Ummu hani ta gaisheta suka wuce suka nufi waje.
Sukayi hanyar makarantar.
nahee nata mata zuba ita kuwa sai dai tayi gum...
dan inta bata masa tofa wata amsar bata samuwa,,, shiyasa dole nahee ta gaji da surutun nata tayi shiru ta koma masife Ummu hani tana cewa
"Ay dama gaskiar sahee datake cewa Dan kinga kinada kyawu shiyasa kike mana yanga mtss😏.
Muma ay munada kalan namu kyan ehe,,
Jin har lokacin Ummu hani taqi tankawa yasa tace
"Timiditen Nayima shiru bazan q'ara tanka kiba nima inda abun naki nima yau ya motso a kaina.
ummu hani kuwa ko a jikinta saima murmushi datayi kawai ta q'ara gyara zaman jikkarta a kafad'anta tana mai q'ara gyara farar safar hannunta irin ta garinsu mai raga raga d'in nan.
a haka har suka isa tehare d'in nasu....








XayynebπŸ’€πŸ’€πŸ’πŸ»β€β™€
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊


*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb πŸ’€πŸ’€


🌊🌊🌊🌊🌊


Fasaha online writers f. o. w.


🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ6⃣
🌊🌊🌊
MAHABEER kuwa sai wajen irin q'arfe goma saura na dare d'in nan ya dawo.
Yana shigowa kuwa falon gidan ya iske mu'azzam saraki da momyn tasa kan dining table Suna dinner.
isowa yayi gun nasu tareda Zama a gudn d'ayan kujeran datai saura kusa da mom, ya gaishesu kowane y amsa cikin kulawa.
mu'azzam saraki ya dubesa sosai yace
"Yadai my boy?
i hope dai komi na tafiyar maka lpia game da alamurran office naka ko?".
langwa6e kai yayi tareda d'orasa a cinyar momyn tasa datafi kusa dashi sannanyace "yeah dady, everything it's normal,
amman fa akwai wahala nikeji dady sosai har dayawa fa, dunbnsa dadyn yayi tareda murmushi sannan ya Girgiza yayi yace "dole zakaji haka my boy ay daman, amman kada kadamu i think next in ka saba zakaji komi lpia nina fad'a ma hakan my boy na ka riqe hakan"
d'an murmushi yasa ke yi sannan suka miq'awa juna hannu suka hade sa tareda girgiza hannayen nasu🀝🏻(sun saba duk in sun had'u sai sunyi hakan)
MAHABEER yace
"Ok my dady baji to.''
Yana maganar ne yana hamma alamun barci na binsa dudda yunwar dayake ji kuwa.
Momy tace "ah MAHABEER na?
kanajin barci Kuma shine baka dawo gida da wuri ba kuma?
dan ko saboda ka samu isasshen barci inda ga tafiya da zakayi katsina gobe Kuma?
q'ara lafe kansa yayi a kan laps d'inta sannan can cikin muryan barci yace
"to Momy but... but..I am very very hungry now fa."!
Mu'azzam saraki murmushi kawai yakeyi musu,
ya kad'a kai ya miq'e tsaye yana fad'in "kada na biye muku inason kallon N.T.A., yanzum dan naga alamum umaimah kullum baby kike son maida wannan zabgegen d'an saurayin naki,
kuyi tayi Allah bada saa to".
Ba umaimah kad'ai ba abin da shi ogan mu'azzam sarakin ya fad'a ya bata dariya ba hatta Shi uban garin Wanda ake maganar domin sa saida ya murmusa a lokacin.
koror d'an barcin dake neman haiq'e masa yayi ya miq'e zaune yana 'yar sakin dariyar ciki ciki ta abinda ya farun ba tareda yace uffan ba dai,
jiyayi momyn tasa tana cewa dadyn nasa.
"haba nuree muna fira ina ganinka Kaida d'ana Kuma inajin dad'i shine zaka tashi abinka ka barmu Kuma plssssss!!?
Ta q'arashe yanayin maganar da alamun shagawa6a a cikin ta.
Har a zuciyar MAHABEER yana matuq'ar son irin soyayayyar iyayen nasa da suke gwadawa juna har yanzun,
tun daga lokacin quriciyarsu na matuqar burgewa.
shi dai a rayuwa yana son mace wacce ta iya soyayya matuq'a.
Amman yana tunanin samun bahaushiyar yarinya wacce zatayo irin halin momyn sa wa dadynsa yanzu ba abune mai yiwuwa ba sam3.
shiyasa yaji baida ra'ayin irin auren bahaushiya,
dan jiyake qwamma kiristan Wanda sune yasan sun q'ware a ta iya soyayya,
in yaso saiya sa ta musulunta suyi auren,
dan a cewarsa Hausa Fulani woman shiririta kawai sukeyi bawai soyayya ba,
Yare sunfi iyawa.
(Niko nace anya kuwa dai hakane MAHABEER???πŸ€”)
gaya shi d'in yanda yakejin kansa yasan d'an love ne sosai, be jin zai iya jurewa d'ari d'arin matarsa muddim suna tare yana sonta kuma, tofa zai d'orata ne a setin harkar burinsa, ynda rayuwar auren sa zatayi masa ynda ya tsara ta.
Yana son mace mai shagwaba wacce ta iyata sosai shiyasa yake d'an looking blessing tommy d'insa dan tana d'an kamantawa dud da ba full take yin taba kamar ynda yake buqatan.
amman dai ba laifi tana q'oqartawa yi d'in.
inda tasan hakan na matuqar burge tunanin sa shiyasa komi na rayuwa bai qyashin yi Mata daga 100k Har zuwa abinda yai Sama yi mata yakeyi danshi mutum ne mai hannun alheri.
sak halin babansa ya d'auko wato mu'azzam saraki. dan sau tari ma wani lokacin shi yake turowa bada sadaq'oqi a wuraren daya saba basu.
dan har yanzu a tsawon shekarun nan bawai dena bayarwa yayi ba, shiyasa kullum kuwa arziqin sa qara ha6aka yake yi Kuma sosai sosai.
Shafa kansa da Momy tayi shiyasa ya sauke sanyayyen numfashi ya maido hankalinsa wajen.
Yaga dadyn nasa ma har ya shige side d'insa da leader shp a hannunsa.
"Mi kakeso kaci to saina Sama?
Abinda tace masa knn tana dubnsa tana murmushi.
Yatsina fuskarsa yayi a lang@6e yabi kayan abincin dake wajen da kallo one by one sannan yace
"Uhhh nooo Momy nan babu m choice nawa a ciki, but zan samu indomie now Momy?
"yeah ina zuwa bn 15 minti"
Murmushi yayi tareda d'aga mata kai.
a haka ta shige kitchen shi kuma ya fiddo wayar sa a aljihun jeans d'insa dan duba mai kiransa.
ganin blessing ce ya sashi d'an jan siririn tsoki ciki ciki.
dan shi bakoda yaushe wai yake son yin waya ba, kai shifa ma gani yake 6ata lokaci ne abin ta fannin masoya. q'wamma yayi mgn face to face da mutum.
danshi Sam bai dauki soyayyar waya da wani muhimmaci ba,
gara gada ga hakane yake ga zaifi tantancen son.
Har ta tsinke bai d'aga ba wani kiran ya sake shigowa shima d'in bai daga ba again.
saiga Momy kuwa ta fito a kichen da d'an saurinta, dan ita a tunaninta tashi yayi yabar wayar ma a wajen. Amman sai tayi turus ganinsa zaune hankalin sa kwance. ya miq'e qafa akan dining d'in yana karkad'aw ga phone d'in nasa kuma ma a hannunsa.
"Ah MAHABEER na? ya haka Kuma?
Kallon momyn nasa yayi yace da tsumamman idanunsa na halitta yace "share kawai Momy banyi niyyar accepting d'in phone d'in bane shiyasa kawai"
Tsaye tayi ta kam kumatu tarasa gane halin MAHABEER fa jama'a?
sarai kuma ta lura da wacce ke kiransa d'in, da yake ta bayansa yake tsaye, ace wacce kk d'an ma kulawar sai ka jata haka Kuma ma?
Sharewa tayi sannan ta sake cewa to miyasa bazaka yi holding d'in phone d'in ba bayan kana zaune a wajen?
Rasa mizai ce mata yayi sai zuwa can yace "to fa Momy yunwa nikeji ay shine dalilin,"
Ya q'arshe maganar a yamutse yana wani shafa cikinsa kamar yaro.
Ita abinma dariya yaso bata har ta q'araso wajen data tashi ta zauna ta sake dubnsa karo na 3 tace "yanzu kai MAHABEER na yunwa sai tasa ka kasa daga waya Kuma kada ka zama raggon namiji fa ka bamu kunya ace duk kyakkyawar q'irar tabi ruwa tanan Kuma?
"Eh Momy i swear ma kuwa yunwa ne, komifa tana sawa."
Dariya tayi tace
"eh naji hakane to, amman inaga gaskia fa kuma surukata saita shirya kam sosai game da kai,
dan girki ba kama hannun yaro zata sha shi in dai kana kurkusa,
Cikin tsokana taci gaba da cewa masa "shiyasa ay nasoma Annah taje can gidan kawu bala abaka hafsat dan itama haka take da kururun yunwa kamar kai kaga knn 2 ta had'u.
Had'e fuskarsa yayi kamar zaiyi kuka yace" haba Momy wadannan d'in mai yawan fat?
kai gskia Momy daina mun fatan auren mace mai q'iba haka irin nata dinnan plsss, nafison sa6anin ta,
Kuma ma ay Momy girki ay saike mai dad'i hmm,
Gskia dadyna ya dace da yasamu momy na wacce ta iya girki sosai sosai,
Yana gama fad'in haka yayi shiru bai sake cewa komi ba, uwa ba shine yayi maganar bama.
Luddan hannunta na roba ta zo d'an shaud'a masa ya goce yana d'an murmushin dariya, yayi dakin sa
tace " ina zo,, zo,, nan MAHABEER na,
Ya dawo ya tsaya daga nesanta yanason yin dariya Amman yaqiyi,
"Koma kace kana son hafsat ay tayi miji tuni Kaine yaron knn kaga ay"
Zaro idanuwa yayi yasa hannunsa a bakinsa alamun mamaki yace
"kai Momy waye yaja wannan?
Tace "sunusi na gidan kawun ka bishir,
Wata dariya ya sakarwa momyn tasa wacce bai ta6ay yintaba yace
"No wonder Momy shida ita are desame shiyasa."
Riq'e ha6a momyn tayi tace "kaidai ka raina abokanan wasn nan naka bishir da ita ko?,
Murmushi yayi bece komiba yakoma yay shigewar sa dakin sa ya fad'a kan gado yayi rubda ciki, lokacin ne kiran bleesig ya q'ara shigowa a karo na 14 sai lokacin yayi accepting.
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tareda cewa "haba m heart ina ka shiga shiru haka tun d'azun?,
"miyafaru ne ?
Amsar daya maida mata knn kai tsaye.
A sanyaye tace
"today you will promise me zakazo gidnmu baka zoba nayi ado namu mai kyau da deleciou cook wakai but why not come?!,,,,
Yamutsa fuska yayi tareda d'aureta yace
"Eh bn samu change bane na zuwan ok?,
Shiru bleesing tayi dan ita kanta tasan MAHABEER na gasa mata d'abiarsa amman yata iya?
In kana son Abu sai haquri ay,
dama kuma daya akayi tasamu ya fara sauraranta?
ai Kuma dole saita bisa a hnksli gudun kar ya sake botsare mata kuma, alhanin tasamu ta samo kansa da qyar.
Tausasa muryan ta tayi tace "oh sorry m heart, sai yaushe to ynxun,
a q'ufule yace
"Heee haba bnsn mores talks I know you know ko?,,,
but i say now sai nasamu change may be,
Yana kaiwa nn ya katse wayar ya tullata gefen sa ya miqe ya koma falon dnjin yunwar data qara dirar masa lkcn.
a haka ya fito falon hannunsa dafe bisa cikinsa fuska d'aure yana tafiya a hnkali kamar zai fashewa Momy da kuka haka yaje ya tsaya mata gabnta lokacin datake ajiye masa had'addiyar soyayyr indomie da kwai.
Ganin abince ne yasa shi d'an sakin fuska kad'an yace "yawwa Momy sweet double double thanksssss",
Nan ya fara cin abincin sosai,
Saida yaci plate d'aya da rabi sannan ya ture abincin gefensa yana kurbar juns.
Kallonsa momyn tayi tace" MAHABEER na?
ball d'in nan da kukeyi duk marecen Allah Kaida su bash da mukhtar da imran tasaka kakoma cinyau ko?
Dariya yayi ya miq'e ya kamo hannunta ya sumbata yace thanks Momy na night"
dariya tayi tace "eh man tunda na taimaka maka na cika maka tunbinka ay dole kaqi bani amsa gauro kawai,
Ay bari sai nasa dadynka nemo maka mata a qauye mai qiba sosai kayi hnkali ay inka zama magidanci zaka daina abubuwan nan na 'yan goye.
Ahaka dai shi ya haye steps d'in dakinsa yana mata bye bye,
yi yayi kmr baiji mi take fad'a ba,
tabisa da kallon murmushi ta miqe tanufi wajen nuree d'inta itama tana cewa me too night MAHABEER na.
yana shiga dakin toilet din sa ya nufa yayo wanka ya shirya yayi kwanciyar sa. bajimawa kuwa yayi barcin sa cike da mafarkin wannan matar wacce ke kirnsa kullum ta mafarkin sa ta hnyar son riq'o hannunsa tana fadin "d'ana kazo gareni nima kaji,
Sai ga wani mutum yazo ya jnyeta adai dai lokacin da ya kusan isa ga matar, shi kuma mutumin yana cewa a'a ba yanzu ba da sauran lokaci Ku qara haquri kunji,
Haka koda ya gama komi na aladarsa da safe da tunanin wannan mafarkin ya tashi jikinsa yayi sanyi yana son tambayar kansa to suwaye su d'in?
Girgiza kansa yayi. kawai dai ya d'auki hakanne ne a zuwan jaye jayen mafarki ne dai.
shiyasa babu wnda ma ya ta6a gayawa kalar mafarkin nasa.
a lokacin ne yaji an turo qofar d'akin nasa an shigo b....








*Juma'at Kareem mu dinga yawaita salatin Annabi Muhammad S.A.W.*πŸ“Ώ




XayynebπŸ’€πŸ’€πŸ’πŸ»β€β™€
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊


*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
XayynebπŸ’€πŸ’€


🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writes f.o.w.


🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ7⃣
🌊🌊🌊
*A* lokacin ne yaji an turo q'ofar d'akin nasa an shigo,
bash ne ya shigo yana fadin "ay yau dai komin abinka gifted bazaka ce nayi maka delay ba, yanzu kai kawai zan tsaya jira,
danma na tsaya wajen dady da Momy ta cika mun ciki na da delicious nata munyi fira aida inaga ma saina tasheka da kaina guy nan wlh kuwa"
Wata irin Harararsa MAHABEER yayi yace "to rai rai,,, bayanin its enough just let's go,"
dariya bash ya saki yace "oho dai komi mi knn kasan yau na baka mamaki gifted wlh sai dai ka 6oye.
Ta6e lips d'insa yayi ya miqe tsaye yana fadin "inkaga dama kana iya tasowa mutafi in Kuma baka gani ba kaita zama nan har masu zama su iskeka,
Yana gama fad'in hakan kuwa ya sunkuya ya d'auki wayoyinsa da keys d'in motansa da suke a bed side d'insa ya fice bash ya biyosa yana fad'in "kaifa gifted bakai ba wlh da Allah ka jiramu mu,,,,
Anan cikin falon suka iske dady mu'azzam saraki da Momy umaimah suna breakfast, nan ya gaishesu yace "dady Momy zamu wuce,
momyn tace
"to MAHABEER na Allah shi kiyaye hanya a dawo lpia"
"Ameeen Momy na"
Dubnsa dady mu'azzam sarki yayi yace "zaka tafi d'auko Annah d'in tamu my boy?, Amman naga Kuma baka zauna kayi breakfast naka bafa?
langwa6e kai yayi yace "noooo dady bn cika son cin abu neba In xnyi tafia, kabari Annah zata Samar mun abinda zanci innaje can d'in"
Momy umaimah tace "haka yake wlh nuree, inyi inyi dashi indai zaije katsina haka da safennan dan ya yi breakfast Amman Sam basshi yarda fa,
Girgiza kai dadyn yayi ya dubesa yace "no my boy pls set here on dhis chair,
Kamar yayi kuka haka ya zauna yana kumbure kumbure. shi kuwa bash yasamu waje ya zauna kan wata one seater tun byn daya sake gaidasu dadyn.
sai dariya yakewa mahabeer ganin yau dady ya ritsasa kan cin abinci in za'ayi tafiyan.
danya q'ara tsokano mahabeer d'in yasa shi cewa
"eh gskia dady ka kyauta ma dakai masa hakan"
Wata irin muguwar harara mahabeer d'in ya dingi danna masa.
shikuwa ya q'unshe yana dariya abinsa.
nan dady yasa Momy ta had'a masa coffee shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login