Showing 39001 words to 42000 words out of 72611 words
Chapter 14 - farouk Ko haidar complete by one love.pdf
da wayarsu.
Washegari suka koma asibiti Inda aranar haidar ya dawo daga kano
Dakyar indo ta yarda Dan kuka ta saka masa wai sai ya taho da ita
Shinkuma ya tsaya rarrashinta datakai inna hadiza bangone ta daka mata tsawa tace
Dalla rufe mini baki kafin na dakeki awajen kai kuma wuce ka tafi
Audu ya rakoshi as usual sai da tace
Kada ya bari humaira ta tsaya da kowa
Dariya audu yayi tace
Kada ka damu da dabamusan akwai aure atsakaninku ba na hanata ballantana yanzu ai kada
kaji komai
Yana isa Zaria ya Tarar da tabbatattu suna husumarsu akan girki wai sai sun tayata .
Murmushi kawai yayi ya wuce daki yayi wanka sannan ya shirya ya fito
Ayanzu kuma haidar na kwance salim kuma ya zauna a gefen kujera yana danna waya
Mama kuma tana zaune yana yanka kumba.
Husna da yusra kuma suna setting table
Hararsu yayi tace
Fitinar kawai kuka iya amma an rasa Wanda zai tayata yanke farcen.
Turo baki salim yayi tace
Nace zan tayata tace wai yanketa zanyi
Dariya haidar yayi tace
Shiyasa ma bance zanyi ba Dan nasan bazata bari ba.
Amsa yayi yana tayata.
A taraba kuwa
Likitan cikin farinciki ya kalli daddyn baby tace
Congratulations madam na dauke da juna biyu.
Kallon rainin wayo yayi masa kafin yace
Kada kayi mini kalar wannan wasa mana yanzu shekarar mu ashirin da biyu dayin aure babu
kasar dabamuje Dan Neman haihuwa ba sai yau zakace mana wai tanada cikin
Likitan ya dafashi yace
Calm down my friend ga takardar ai zaka iya karantawa
Amsa yayi ya duba cikin farinciki ya daga ta sama yana juyi da ita
Shi kanshi dariya likitan yayi
Daddyn baby yakalli likitan yace
Kaine ka fara Sanar dani Dan haka na baka kyautar mota da kujerun hajji guda biyu.
Cikin murna likitan ya fara godiya
Shawarwari ya basu sannan ya sallamesu sai gida.
Tun a hanya daddyn baby ya fara Sanar da yan uwa da abokan arziki.
Kowa farinciki yake tayashi
Hartana mai martaba sai da ya taya su farinciki
Cikin murna yace
Ashe zanga jininka alhamdulillahi yanzu burina yacika
Naga jinin modibbo saura naka allah ya raba lafiya
Ameen
Daddyn baby ya amsa
Maimartaba ya nunfasa sannan yace
Kai saboda wannan albishir din na rangwamta mata kaje ka sami Ahmad kace ya baka yaransu
koma wajenku
Cikin murna daddyn baby ya fara godiya
Tana kwance ya shigo
Da Sauri ya karasa wajenta yace
Albishirinki
Cikin murna tace
Goro su haidar zasu zo wajen mu?
Jikinsa ne yayi sanyi
Ya girgiza mata kai
A hankali ta maida kanta ta kwantar tace
Inaso na gansu a kusa dani shin ko zasuyi farin ciki Idan sukaji zasuyi kanwa ko kani?
Har yanzu sun kasa yafe mini.
Share kwalla Daddyn baby yayi Dan ta bashi tausayi wato suna ranta kenan.
Karfin hali yayi yace Mai martaba yace Muje mu dauko su baby
Da sauri ta Mike zaune
Cikin farin ciki da nishadi tace
Allah Ya kaimu gobe sai mu tafi Ko?
Da kulawa daddyn baby yace
Kinga ba Lafiya kika cika ba kiyi hakuri naje ni kad'ai
Had'e rai tayi tace
A'a ni banyarda ba
Dakyar ya yarda shima ganin ta samu ne
Kaya ta shiga hadawa sai murna takeyi.
A Zaria kuwa abbane yayi sallama ya shigo Cikin matukar farin ciki
Sannu da zuwa sukayi masa duka
Kallon mama yayi yace
Wai naga baki tambayeni meyasa nake murna ba ko albishir Ya rigani zuwa ne
murmushi tayi tace
Wallahi yanzu nakeso na tambaya meyafaru?
Rike hannunta yayi yace
Sai dai mu gode Allah domin d'azu khaleed Ya kirani yake gaya mini rumaisa Nada juna biyu
da murna mama ta Mike ta Fara rawa
sai da sukayi dariya
Salim yace
Zamuyi kanne kenan
su haidar sai a rage shagwaba
Dogon tsaki haidar yaja kafin yace
Kai ka sani ni bakasan haushi ka bani ba kuma ka Cigaba mini irin wai'nnan Maganar watarana
sai na mareka.
Yana Gama fadin haka mama ta tafa hannu tace
me zangani ni halima haidar kana hankalinka kuwa? Abin murna yakeyi samu kana ganin
hakan.
Cikin bacin rai yace
to ni mama ina ruwana da Samin cikinta da tashinshi duk dayane awajena
Yana Gama fadin haka ya bar wajen
Farouk kuwa komai bai ce ba
mama ta Kalli abba tace abban Mubarak Anya kuwa yaran nan.
D'aga mata hannu yayi yace
Kada ki damu kinji watarana zai wuce yace gobe zasu zo su dauki su fahad
mama tace
Mai martaba ya yarda kenan
dariya Abba yayi yace
Kinga yadda yakeso murna kuwa Kamar Wanda aka saka a aljanna
Washe baki tayi tace Allahu Akbar rayuwa kenan
Wuni guda Kowa firar kenan Akan Cikin rumaisa
Washegari da wuri suka shirya kayansu
Mama ta Mike tace
Meye haka tafiya da wuri haka kofa bakwai batayi ba.
Abba yace
Ku koma sai gobe zaku tafi
Cikin sauri farouk yace
Abba munada lectures yau
Abba yace
yaushe ka Fara gardama bansaniba
sunkuyadda Kai yayi
Abba yace
maza ku koma
cikin jin haushi suka koma
Mama ta Kalli abba tace
daka barshi sun tafi
murmushi yayi yace
Ki kyaleni dasu kawai mahaifiyarsu suke guduwarwa Dan sunki zatazo yau
dariya tayi tace
Ikon Allah wannan Abu na bani mamaki.
sai biyu jirginsu ya sauka aKaduna
Yaya Muhammad yace tafi Daukosu dama
sai uku da Rabi suka iso zaria
duka suna falo
Kowa murna tayi da ganinsu
farida da fahad kuwa suna makale da rumaisa
Shafa Kansu tayi tace
nayi missing dinku
Kara shigewa Jikinta sukayi suka ce
Muma haka mommy
dariya duka sukayi.
Sai da sukayi kiran sallar La'sar sannan suka Mike suka tafi masallaci
Wanda abba na Lura dasu haidar Ko kallon mahaifiyarsu basuyi ba.
Sai da suka idar da sallah Cikin bacin rai abba yayi musu Tatas yace kuma Idan sun koma
Kowa Ya gaisheta.
a falo suka samesu suna fira
Rumaisa Nashan fruits
Zama sukayi gaba d'aya
Ganin bazasu gaishetan bane yasa abba galla musu harara
dakyar haidar ya bude baki yace
ina wuni
Ajiyar zuciya tayi tace
Lafiya lau.
Abba Ya daka mishi tsawa yace
Haka aka gaisuwa
Cuno baki yayi yace
Kunzo lafiya
Lafiya lau
ta bashi amsa
Ya jikin?
Ya tambayeta
Jiki Alhamdulillah
Abba Ya Kalli farouk dayaki yarda suka had'a idanu yace
Oya Saura kai
Kauda kanshi gefe yayi Cikin dakiya yace
Abba Kayi hakuri
Dakatar dashi yayi yace
ba wannan na tambayeka ba
Mik'ewa yayi Idanunshi Sunyi ja yace
wallahi a yadda zuciyata take Idan na gaisheta zan iya mutuwa.
watakila nan gaba dai amma kada ku tursasani yanzu sanin cewa Cikin dazata Haifa shima
zata iya yarda shi tunda batason yara
Mari abba Ya wanka mishi yace
farouk mahaifiyarka ce fa
í ½í³‘farouk Ko haidar í ½í³‘
Written by deeja one love
Dedicated to madina m umar í ¼í¼¹
30
Parlour yayi tsit Cikin kuka rumaisa tace
Daka sani baka mareshi ba Kowa tunanin dayake mini kenan amma ni nasan nayi nadama
kuma Allah ne shaidata sai dai ku sani ni mahaifiyarku ce koba komai yaci na sami girmamawa
daga gareku kodan nakudarku danayi.
Cikin tsananin fushi farouk yace
Nikam na tsaneki dakinsan Kalar yadda na tsani ganinki da bakizo nan wajen ba
Abba Cikin fusata yace
Farouk Ashe bakajin magana haka Kai wane Kalar yaro ne mahaifiyarku ce fa.
Kallon abba yayi idanu jajir yace
Duk da take mahaifiyata ta manta hakan ne a lokacin data daukeni ta kaini can Wani gari Ta
bawa mutumin da bata San shi ba be santaba.
Muna yan uwan juna ta raba mu ta Hana mana kusantar mahaifiya ta Hana mana.......
Maganarce ta makale kirjinsa Ya rike da hannun Hagu yayinda hannun Daman ke nuna rumaisa
Iya bakinshi ke motsi amma Maganar taki fita a haka har yakai k'asa.
Duka rudewa sukayi.
Abba ne ya d'aukeshi yayinda daddyn baby yayi Waje domin dauko mota.
Kamar gawa haka aka sakashi amota Cikin tashin hankali suke gaba d'aya.
Asibitin shika suka wuce
A$E suka kaishi.
K'ok'arin janyo numfashin sa akeyi amma Abu yana neman yafi karfinsu
Cikin tashin hankali su mama suke duk dauriya irinta abba sai da ya zubar da hawaye.
Rumaisa kuwa gwanin ban tausayi.
Haidar da Salim Abin ba'a magana
Dan zama Salim yayi Kamar mahaukaci.
Cikin fushi haidar yace
Wallahi Dan uwana ya mutu bazan yafe miki ba.
Harara abba Ya galla mishi.
Hawaye Ya goge yace
Shikenan mu abba Kullum a tashin hankali.
Daddyn baby ya riko shi ya Cigaba da kwantar masa da hankali.
Cikin damuwa abba yace
Yanzu ya Kake gani a sanar dasu Mai martaba Ko a kyalesu.
Girgiza Kai kawai daddyn baby yayi yace
Kada ka Fara ka bari muga yanayin jikin.
Wajen awa biyu sannan aka samu numfashinsa ya daidaita
Likitan yace
Ina mahaifinsa
Atare abba suka amsa
Dan murmushi yayi yace
Wannan yaron daga gani Dan Gata ne ku biyoni office
Bayan sunje likitan yace
A gaskiya yaron yana daf da kamuwa da mummunan heart attack.
Atare suka maimaita
Me heart attack likita.
Abba Ya ce
Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun.
Dafashi likitan yayi yace
Ka kwantar da hankalinka bance yanadashi ba cewa nayi Ya Kusa kamuwa dashi yanzu abinda
Ya kamata shine ku gujewa abinda zai dinga bata masa rai domin samin saukin Abin.
Abba yace
Insha Allah yanzu zamu iya ganinshi
Likitan ya numfasa yace
babu matsala amma gaskiya bazai farka da wuri Ba.
Daga Kai kawai sukayi suka fita Cikin jimami.
Mama ganin jikinsu a sanyaye yasa suma suka kara shiga damuwa
Rumaisa ta goge Hawaye tace
Kada ku ce mini ya mutu.
Hannunta daddyn baby ya riko yace
Ki natsu kinsan ba aso Mai ciki na shiga damuwa da yawa ko Shiyasa naso na taho ni daya
kika Nace saida kika biyoni.
A hankali Hawayen suka Cigaba da zuba daga idanunta
Karamin tsaki Haidar yaja Wanda abba Ya galla masa Harara.
Mama tace
Me likita yace
Abba Ya gaya musu yadda likitan ya gaya.
Salim yace
Yanzu yace zamu iya ganinshi?
D'aga Kai daddyn baby yayi
A hankali suka tura kofar suka shiga Kwance yake jikinshi duk na'orori.
A hankali ta karasa kusada shi rayuwarta ta dace ta Fara dawo mata.
Hawaye ta goge tace
Allah Ya baka Lafiya Ya Kuma fahimtar daku irin son danake muku.
Abba yace kuje gida ku huta zuwa anjima kwa dawo
Rau rau da idanu rumaisa tayi
Cikin lallashi daddyn baby yace
Pls kije ki huta.
Daddyn baby da abba aka bari Dan har su Salim abba Ya had'a ya kora.
Suna zuwa gida rumaisa wanka kawai tayi ta kwanta amma Sam barci yaki zuwa.
Mama kuwa zama tayi sannan ta kira zainab ta gaya mata.
Cikin jimami tace
Ayya Allah Ya sauwake.
Suna gama Waya Zainab ta kira Salma
Bayan ta D'aga tace
Ina fatan babu sa hannunki a ciwon da farouk yakeyi
Murmushin gefen baki Salma tayi tace
Bayada lafiyane?
Numfasawa tayi tace
Yanzu halima ta gaya mini sannan ina fatan babu sa hannunki
Salma tace
babu dan ni yanzu ina saka hannuna sai dai kiji ance ya mutu bawai yana asibiti ba
Cikin jin haushi hajiya Zainab tace
Haba aunty ki dinga jin tsoron Allah mana
Ya isa haka
Hajiya Salma ta gaya Cikin karaji
Ni zakiyiwa Wa'azi Zainab to ahir dinki Dan banason shishshigi kinsani.
Zainab tace
Allah Ya baki hakuri.
Tsaki Salma taja tace
Aikin banza kawai.
Ta kashe Wayar
Salim sukayi sallama suka shigo dakin
Mama na zaune Tana ninke kaya rumaisa kuma na Kwance ta Rufe idanu a zahiri sai ka dauka
barci take amma idanunta biyu.
Salim ya Matsa kusada mama ya Dora kanshi a kafarta.
Shafa kanshi tayi tace
Farouk Ko?
D'aga Kai yayi Cikin shagwaba yace
So yake ya kashe kanshi ya barni
Mama ta Rufe bakin shi tace
Kadaina cewa Haka addu'a zakayi Allah Ya bashi Lafiya.
Haidar ya Dora kanshi a kafadarta yace
Mama Wai ki Bamu labarin ya akayi har mahaifiyar data haifemu ta yarda mu alhalin bamusan
komai a duniya ba.
Shiru mama tayi Cikin nutsuwa tace
Zan baku labarin sai dai akwai abubuwa masu ban mamaki a ciki.
Sannan Ka mini alkawarin zaka Dena kullatar mahaifiyarku.
Shiru yayi na lokaci kadan sannan ya D'aga Kai yace
Eh amma Idan Naji cewa batada laifi.
Murmushi mama tayi tace
To bude kunne Kaji.......
Nima one love nace ku bude kunne kuji
í ½í³‘farouk Ko haidar í ½í³‘
      Written by deeja one love
Dedicated to madina m umar í ¼í¼¹
Bashir sufyein(sardauna) na ga gaisuwa kuma na amsa sosai Allah Ya bar zumunci Ameen.
Acigaba da matafiya uku
Na gode da kulawarku
Mustapha marakisiya
Aeesha Adam
Shamsiyya m magaji
Members of
Hafsat Hausa novel h²
Hausa novels by ask
Na sadaukar da wannan page din gareku
Zulaihat sani da starboy umar Kunfi Kowa damuwa Dani ina Godiya sosai ku ke k'arfafa mini
gwiwa.
32
Kamar Mai martaba bazai amince ba sai kuma ya amince.
Alhamdulillah bata dadeba ta Fara dawowa hayyacinta.
Sai dai bata magana sosai da sosai kunada wata biyu ta Matsa mini Akan zata koma gida.
Sai dai kwana daya kwana biyu bata je ba.
Hankali ya tashi sosai sai da ta kwana uku sannan sai Gashi anganta a gefen titi.
Sai da aka kaita asibiti sannan aka sami kanta.
Rudewar danayi ya janyo mini nakuda.
Anan adamawa na haihu Wanda sati na zuwa aka samaka suna Salim.
Bayan ta farfado take fad'a Mana tareta akayi aka kwace motar da yaran aka mata duka har ta
suma.
Munyi bakinciki sosai Wanda a lokacin kuma munyi mamaki domin modibbo yafi Kowa shiga
tashin hankali.
Kuma fadi yake shi rumaisa yakeso be san ya akayi ya auri Salma ba.
Mai martaba ya daka mishi tsawa yace
Kada ka maidamu marasa hankali mana ka zabi salma da kanka kace Wai yanzu baka sonta to
wallahi Kaji na rantse baka isaba kaje ka tattara kayanka kubar kasar nan ku tafi India
Ke kuma
Ya nuna rumaisa yace
Nan da sati biyu zan daura aurenku tareda kabir (daddyn baby)
Rumaisa tayi kuka sosai domin sanin cewa ta rabu da modibbo kenan har abada.
Bayan anyi auren suna zaune Lafiya sai dai fa shekararsu goma sha hudu babu haihuwa hakan
yasa ta shiga damuwa har ya Zama sanadiyar samun ciwon zuciya.
Bayan Tasha wahala sosai Dan har kasar Waje aka fitar da ita sannan ta sami Lafiya sai dai
takanje check up duk bayan wata shida.
To alokacin Mai martaba yace Da abbanku Ya bata fahad da farida
Mama ta dubi haidar tace
Kaji labarin ku sannan ina fatan zaka yafewa mahaifiyarku.
Jan numfashi yayi a hankali ya Mike ya isa wajenta
Idanunta a Rufe suke sai dai da alamu idanunta biyu domin hawaye dake gangarowa zuwa kan
Hancinta.
Hannunshi yasa ya share Hawayen Cikin matukar tausayinta yace
Momma
Wata Ajiyar zuwa taja domin ta dad'e Tana jiran jin wannan sunan daga bakin yaran Nata.
Hannu tasa ta rike nashi hannun
A hankali ta bude idanunta ta sauke Akan shi
Mik'ewa tayi a hankali har ta zauna
Cikin sheshshekar kuka tace
Haidar ku yafe mini
Da sauri Ya Rufe bakinta yace
Ya wuce dama Ban taba rike ki a rainaba domin nasan yin hakan babban laifi ne a wajen
ubangiji.
Ke kika haifemu koda kashe mu kikayi kinyi daidai
Janyoshi tayi ta rungume tana kuka.
Ji take son yaran nata na karuwa
Babu Wanda ya rarrashe sai da suka gaji sannan sukayi shiru.
Mama tace
Ku tashi kuje kuyi wanka domin anjima zaku Kai abinci asibiti.
Amsawa sukayi sannan suka fita Cikin sauri
Sai da sukayi wanka sannan suka kwanta Karfe biyu suka farka
Cikin sauri sukayi alwala suka tafi masallaci
Sai da sukayi sallah sannan suka je suka amshi abincin suka tafi
Ahanya Salim yace
Meka fahimta da labarin da mama ta Bamu.
Ajiyar zuciya haidar yayi yace
Aikin asiri
Jinjina Kai Salim yayi yace
Tabbas nima na fahimci hakan to amma Kana ganin farouk zai fahimta
Girgiza Kai haidar yayi yace
Bana tunanin haka sai dai a hankali ya fahimta.
Suna isa suka tarar dasu abba sun idar da sallah kenan zasu shiga asibitin
Atare suka shiga
Yadda suka barshi haka suka dawo suka sameshi.
Jikinsu yayi sanyi sosai domin sun zaci Ya farka zuwa lokacin.
Sai bayan isha sannan abba yace su tafi gida shi zai kwana
Kememe Salim yaki tafiya aka juya aka murza yaki karshe dai hakuri akayi aka barshi Ya
kwanan.
Wajen uku da Rabi na dare ya Fara motsawa
Salim Wanda ke zaune Yana kallonshi yayi saurin mik'ewa
Abba Ya tayar Cikin murna Yana fadin
Abba tashi farouk zai farka.
Abba da sauri Ya Mike ya fita domin kiran likita shi